An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*🌿GIDAN MAZA🌿*
*Symphatetic ,Love and Erotic Story*
Na
MAMAN TEDDY
Wannan labarin kirkirarrene ban yarda Wani ya juya mun shi ta ko wani Siga ba , haka ban yarda a daura a YouTube ba tare da Izinina ba …”
CIGARETTE🚬 SMOKING AND ALCOHOL 🍺 COMSUMTION IT COUSES CANCER❌
~Dedication~
Wannan littafin sadaukarwa ne a gareku masoya na mabiya na fadin duniya baki daya❤️
Masu bukatar a Tallah ta masu kayan su zasu na iya magana damu ta Wadannan number 08081202932 or 09065990265
____________________________________
Ga masu bukatar complete littafan mmnteddy ga list din su duk Wacce tasan ba siyan littafi zata yi ba don girman Allah kar tayi mun magana yauwa Ngd “.
1)FYADE 1000
2)KWARTON MANYA 500
3)THE SEXY BOSS 500
4)GIDAN KWARATA 500
5)MY LADY BOSS 500
6)SEXXY HOUSE 500
7)X WORLD DUNIYAR SHAHARA 500
8)SEX BEFORE MARRIEGE 1000
9)RAINON SOJA 600
10)SIYASATA 300
11)MATAR HARIJI 1000
12)YAR TSAKAR GIDA 600
13GIDAN ZAURAWA 500
14)WALIJAAM 500
15)RAINONTA ZANYI 500
16)KWARYAR SAMA 300
17)BAFULLATANAN RUGA 300
18)ZAKI 500
19)DIJAMA YAR FULANI 300
20)YAR WAYE 300
21)ZUMA DA MADACI 300
22)TABARAH 500
23)YAR AIKINA 300
24)BINTOTO 300
25)AHALIN SOJA 600
26)SADAKA YALLAH 500
GA MASU BUKATAR WADANNAN LITTAFAI ZAKU IYA TURA KUDIN KU TA WANNAN ACCOUNT 8081202932 AISHA MOHAMMED MONIE POINT
*
Bismillahir rahmanur raheeem”.
Free page 1
*Before the beginning*
(Yola)
Abbas…..! Abbbasss….!! Ka tashi karfe Goma sha daya fa na Rana (11:00am). Muryar Kanin nasa Ya Katse su yayin da su duka yayyun nasa ke sharan barcin su ,dama A kullum shike fara tashin su don yin shirin zuwa makaranta “. Ba tare da Abbas ya motsa ba Muryar Saleem ya Katse Suhail dake tashin su cikin muryar mai barci yake furta “Kayyyaaaaa! Yau ma a makare zamu tafi School , Matsalar Gida babu Mace kenan! Abie yaki Aure “. Zaro ido Waje Suhail yayi yana cewa “Kayi Shiru kar ya jika ,shima Bari na naje na gani ko ya tashi “. Saurin Mikewa Suhail yayi ba tare da ya jira jin mene Abbas zaice dashi ba yana nufar Window tare da leka farfajiyar gidan nasu inda kamar kullum ya hango Abie zaune a Kujerar sa na tsakar gidan nasu a yar barandar sa hannun sa Dauke da Jaridu haka gaban da tarin littattafai ne idanun sa sanyi cikin farar tabarau (medicated eye glass) “.
Lumshe ido Suhail yayi yana budewa tare da dafe kan sa yana furta “ohhhh! Ga Abie cannnn yana karatun nasa da baya gajiya ko kadan a kan su “, idan mun ce mai yasa bai tashe mu ba iya kar sa yace” Matar sa ba zata so ganin muna barci yana katse mu ba “. Hmmmmmm!! Muryar Abbas ne ya Katse su da sai yanzu yake tashi yana cewa” Akan ta kullum duka muke sha a makaranta Abie yaki aure bare mu sami Wacce zata rinka tashin mu a barci 😹Dariya Suhail yayi yana cewa “ Tho kun san dai mu fa wanka baya gaban mu , Kawai mu dauraye jikin mu ayi brush mu saka Uniform mu nufi school , muje mu taradda masifar Mr Yusuf”.
Yamutsa baki Suhail yayi Yana cewa” Yau Ya Abbas idan zaa yi mun bulalan makara ka bada hannun ka ne a yi maka! Wani irin kallo Abbas ya watsa ma kanin nasu Suhail kana yace “ Yanda kake jin ka yaro kowa ma yaro ne , Amma ai Kai Yaya wannan shekarar zaka je JSS 1 mu kuwa duka a primary muke “. Saleem ne ya Mike da Sauri yana cewa “ Ku tsaya wani bata lokacin duka dai sai mun shata “.
To Hamma Saleeem Kai zaka bada hannun naka a bigeka a makofina “. Habawa yaro mai kyau , So nake kashin ka yakara kwari muje maza a wanke jiki😹 Saleeem ya furta yana Jan hannun Suhail tare da ficewa daga Dakin nasu suna nufar Tsakar Gidan nasu inda suka hango Abie “. Daga masa Hannu suka da Sauri suna barka da Safiya Abie “. Amsa ya basu da cewa “Barka da Ranan ku dai Mazaje na”. Kallon juna suka yi kana su wuce cikin Sauri suna shigewa Bandakin tsakar gidan ,yayin da Saleem ya nufi Rijiya yana debo masu ruwa cikin bokiti “. Ko minti biyar basu yi ba sai ganin su yayi sun fito suna nufar dakin su da Sauri shima still ba su yi mintuna biyar ba an gama shiri an fito , kekunan su suka nufa Allah sarki ko karyawa basuyi ba haka suka fice suna ma Mahaifin nasu sai sun dawo’.
Bayan Fitar su ne naga mahaifin nasu yana saka hannu tare da Dauke kwallahn da ya ciko idanun sa kana ya maida Gilashin sa yana cigaba da bin jaridar hannun sa da kallo “. Ni ko Uwa ga Teddy bin gidan nayi da kallo da dan nazari kamin nace fara na fasalta ma Makaranta na❤️ Sunan Abie shine Alhaji Ahmad Nasir Wanda a baya hamshakin mai kudi ne dan kasuwa ne sannan ya shahararren dan kwangila Wanda a shekarun baya karayar arziki ya same su kamin rasuwar Matar sa Uwar Yayan sa ….” Bari mu takaita sauran labarin zamuji a gaba ….”
Bangaren yan makaranta kuwa tun da suka iso bakin Gate Jikin Suhail ke rawa yana kallon yayyun nasa da furta “Hasbunallah!. Su kam kunshe dariya suke yi Saboda sun san yanda Suhail yake da Tsoron duka a haka suka shiga Cikin makarantar ,Yayin da Abbas yake cewa “Zaifi maka ka saki jikin ka don duka sai mun sha ta a yau “. Heeeeee!! why you come late?? Muryar Mr Yusuf ya Katse su Wanda kowa ke tsoron sa a wannan makaranta “. Murya na rawa Suhail ya furta “ Sorry Sir ! Simple Question I ask! Why you come late ?
There is traffic on the road!
Suhail ya bada amsa a wannan Karon ma “. Traffic?? Mr Yusuf ya furta yana bin agogon hannun sa da kallo inda ya ga kusan 11:35 “.
Lumshe ido yayi kana cike da Rashin sanin abin da zai masu yace “To your class “.
Da Sauri kowanne su ya nufi ajin sa yayin da Suhail yana leka nasa ajin ya Hango English teacher din su rike da Sanda tana pointing karatun da take yi “. Good morning ma! Ya furta yana kokarin wuce ta tare da nufar Seat din sa “. Ahmad Nasir! Ta kirasa da Sunan Mahaifin su ,inda caaak ya tsaya dama yasan sai ta dakatar dashi “. Wai kullum Kai sai kazo a makaranta?
Cike da Rage murya irin ta yaro da son yi ma malamar Wayo yake cewa”Malama Mu kadai ne a gidan mu Maman mu bata nan kuma har yau Abien mu yaki Aure😳 Kai na tambayeka ne ?? Wuce ka bani Wuri ta furta tana Girgixa Kai irin surutun ka tayi yawa “. Yaran aji nan suka hau Dariya yayin da shima Suhail ya hau Dariya Yana nufar seat din sa”.
After closing hour
(Bayan an tashi gida )
Tafe suke kowa na gara kan keken sa suna tafe suna fira “ haka suke wuce Hanya a haka suka biyo karamar Hanya Wanda yake Dauke da ciyayi gyefe lambuna ne na manoma “Tho yau Abie ko me zai Girka mana? Uhmmm ai idan bai yi dadi ba Kai ne Ya Abbas zaka girka “.
Kallon Saleem Abbas yayi kana yace “Wane? Ai yanda na gajin nan kawai Asha Gari da Suga ayi ta barci anjima da yamma mu fita wasan buga⚽️ “. Eh kuma ka kawo mafita , Saleem ya furta yana Ajiye Keken sa tare da tsaida ta Yana cewa “ ina zuwa Fitsari zanyi yana maganar tare da nufar Wani lambu yana kutsawa tare da shirin fara acawin sa”. Wayyo ALLAH!!!
Suka ji ihun Saleem inda da gudu suka nufo inda yake ,Jikin sa na Rawa yake nuna masu wurin hannun sa na Kyarma”. Bin direction din suka yi da kallo inda Wani akwati da kukan jajari a ciki ya dira cikin kunnen su “. Bayan Suhail yayi uban yan tsoro inda cike da Rashin Tsoron ABBAs ya nufi Akwatin yana banlewa da karfin sa “. Innalillahi Kai Yaro ne! 🤔😳!!! Ya furta da Sauri yana daukar yaron da numfashin da yake fita dakyar “. Shi kam Suhail cike da karaji ya furta “ laaaa Hamma Saleem kudi ne wannan ai “. Dollars 💵 Saleem ya furta yana kallon Suhail da bai san menene ba”. Kai Bafa ya numfashi ku zo muje akai ma Abie”. Abbas ya furta yana saurin Mikewa don shi abin ka ga babba Mai hankalin gaba daya hankalin sa na Akan Yaron jariri “.
Suhail ne ya furta wannan menene kaman kwandala? It’s ok muje akai ma Abie!!!!!!!
Ayi Sauri mu koma Gida! Abbas ya furta yana saurin fito wa daga lambun yayin da kannin nasa suka biyo bayan sa cikin sauri suna nufar Kekunan su , muyi Sauri Ya Abbas Suhail ya furta yana duban Yaron dake hannun Abbas “.
Bangaren Abie kuwa bayan fitan Yaran nasa zuwa makaranta shima fita yayi don Nemo masu abin da zasu saka a cikin su idan sun dawo , domin kuwa Gaba ki Daya Gidan babu abin dafawa daga Gari rogo sai Ragowar waken da baifi Konko daya da Rabi ba , Wannan yasa shi ficewa Ko Allah zai sa a dace kamar yarda ya Saba Kullum “.
Wata companyn Siminti ya nufa inda Wani Abokin sa yake sosai ya Taimaka masa a lokacin da yake da Akwai kamin yanzu da Rayuwa ya sauya “. Bayan isan sa ne ya zauna a wurin masu jira inda Ya Shafe fiye da Awa Hudu Sectaryn bai ce dashi Ya shiga ba don Daga ciko Alhaji sada ya ba sectaryn umarnin kada ya bar Alhaji Ahmad Nasirudden ya shigo har sai ya bashi Izini “. Duk da Abie ya fahimta amma babu yanda zai yi don bashi da Wani Hanya da ya wuce Wannan Hanyar baya da mafita ,Don ya Saba nadar irin wannan wulakancin tun da Wannan jarabawa ta same shi “. Can daga Bisani ne Sectaryn ya bashi Izinin shiga inda Abie bayan shofar sa Saaam maganar da ta biyo bayan gaisawar su bai yi masa Dadi ba , Ba kyauta ba Rance yace dashi ta naira dubu 200k amma budan bakin Alhaji Sada cewa yayi”Haba Alhaji Ahmad ina ni ina baka Rancen naira 200k ? Ta yaya zaka biyani su? Bayan Gaba ki daya Dukiyar ka ka saka su a Kwangilanka ,Waya ce da kai a na haka? Yanzu gashi ka narka ma gwamnati da Turawa sun bulus sunci banza”.
Wani irin gumi ne ke Karyo ma Abie ran shi nayi masa ba Dadi , Girgixa Kai yayi idanun sa sunyi jaaaa na Tsananin Damuwa ,Thom bdmw Alhaji Sada da Gaskiyar ka ,na gode Sosai”. Abie ya furta a hankali yana Mikewa tare da ficewa daga Office Din Alhaji Sada cike kuma da rashin sanin mafita ya biyo kasa don dawowa Gida don kudin Abin hawa ma bai dashi bare ya hau! A haka da kafafun sa Ana fanfatsa Rana ya biyo hanya “.
Sukaaaam Bangaren Yan makaranta koda Suka isa Gidan Basu tadda Abie ba wannan yasa Suhail furta “ Ya Abbas Abie baya nan ,Tho yanzu ya zamuyi? Ko ya mutu ne? Yaron waye shi? ina iyayen sa? Ko shima bashi da Mama ne Kamar mu din nan? Kai Suhail ka cika surutu dadi na da kai! Saleeem ya furta yana kallon dan uwan nasa?
Muje zuwa masu karatu wannan littafi yana cikin tafiyan mu ta taurari biyu!!
Maman teddy
GIDAN MAZA
Oum Aphanan
BANANA HUNTERS
*In kin shirya biya*
*Regular kowani guda daya 2k*
*VIP 5k ko wani guda daya”.*
Me kuke jira ???
Rush and deposit your payment now
Via
7782217014
Hassana Mohammed FCMB
Our phone Numbers
08081202932
09065990265
Plz mutane da yawa ,Don girman Allah Banda unnecessary calls and chats in ba siyan littafi zakiyi ba just Ki shiga groups ba sai kin dauki number mu ba
Mun gode
We love you 🤍❤️
https://chat.whatsapp.com/BiHi5KmjbWf6n8cCML1WyF?mode=gi_t
*🌿GIDAN MAZA🌿*
*Sympathetic love and erotic story*
Na
MAMAN TEDDY
Free page 2
Cigarette smoking,and alcohol comsumtion it’s courses cancer 🍺 🚬 ❌
Sadaukarwa gareku masoyana na fadin duniya🤍❤️✨ 2sters present 2026 (Taurari biyu)
________________________________
GA MASU BUKATAR LITTAFAN MMNTEDDY☘️😻
1)FYADE 1000
2)KWARTON MANYA 500
3)THE SEXY BOSS 500
4)GIDAN KWARATA 500
5)MY LADY BOSS 500
6)SEXXY HOUSE 500
7)X WORLD DUNIYAR SHAHARA 500
8)SEX BEFORE MARRIEGE 1000
9)RAINON SOJA 600
10)SIYASATA 300
11)MATAR HARIJI 1000
12)YAR TSAKAR GIDA 600
14)WALIJAAM 500
15)RAINONTA ZANYI 500
16)KWARYAR SAMA 300
17)BAFULLATANAN RUGA 300
18)ZAKI 500
19)DIJAMA YAR FULANI 300
20)YAR WAYE 300
21)ZUMA DA MADACI 300
22)TABARAH 500
23)YAR AIKINA 300
24)BINTOTO 300
25)AHALIN SOJA 600
26)SADAKA YALLAH 500
GA MASU BUKATAR WADANNAN LITTAFAI ZAKU IYA TURA KUDIN KU TA WANNAN ACCOUNT 8081202932 AISHA MOHAMMED OPAY .
"……Ta yi yiwa shi yana da Mahaifiya ba kaman mu ba”. Abbas ya furta yana Katse su tare da cigaba da bin fuskar Jaririn da kallo “. To Ina mahaifiyar nasa? Ba ka ganin a lambu muka tsince shi ga Rana? Kawai shi Ma Hamma Saleem ya zama Kaninin mu! Suhail ya furta yana mai dago da fuskar sa yana duban Yayan nasu Wanda duka ba Girma ne dasu ba yara ne kanana”. Kwarai shima yanzu Ya zama Daya daga cikin ahalin Mu! Saleem yayi maganar yana mai Kai hannun sa tare da kamo kafan jaririn, ku muyi Sauri muje Gida Abie ya Kai shi Asibiti”. Da hanzari suka nufi kekunan su don isowa Gida yaron dai gashi nan a hannun ni kaina Mamanteddy ba zan ce rayayye ne ba don yayi sharban ba Ruwan nono bare ruwan sha ga zafin Gari na Rana ko kwanaki nawa yayi a wajen Allah masani “.
Mintuna Ashirin da biyar suka isa Gida da Sauri Suhail ya bude YAR kofar gidan nasu mai kamar Gate YAR karama yana basu hanya suna shiga kamin shima ya shigo da keken sa “. Abie Abie!!! A tare suke kwala kiran sunan Abie amma ganin wayaaaam bashi a barander yasa Saleem kutsa Kai cikin Dakin Abie anan ma bai gan sa ba “. Da hanzari ya fito yana mai fadin “ Hamma Abbas gidan nan fa duka babu Abie da alama ya fita ne Nemo bashin abin da za muci. Fuskar ABBAs ne ya sauya na jin tausayin Mahaifin nasu , Munce ma Abie ya daina Wahalar da kan sa Akan sai ya ga munci abinci yana amso bashi! Ana Wulakanta shi , Yayi hakuri Yanzu idan na cire Uniform zan wuce shagon aikin Computer din mu ko 200 aka sallameni dashi sai na dawo mu sai Gari da Sugar mu sha ko Suhail? Gyada Kai Suhail yayi kana yace” eh Haka ne Hamma Nima zan nemi sana,a don taimaka ma Abie “. Kai karamin yaro ne ka zauna a gida Kai da Abie “.
Yana maganar tare da Nufar Barander yana fadin Saleem dauko bargo da Towel da Sauri Saleem ya fada dakin Kwanan su yana yayo bargo tare sa isowa barandern yana shimfida ta ,kwantar da Jaririn suka yi yayin da ABBAs ya kawowa YAR karamar Murhun Gawayin su yana fara kunna gawayin don daura ma Jaririn Ruwan wanka , a dole su zasu yi ma Yaron wanka “.
Abin ka ga sun Saba bai dauki lokaci ba Wuta ya hadu ya daura Tukunya da Ruwa , Suhail na dauko bokiti tare da Ajiyewaa a wurin tukunyar, kana Su Duka su nufi Jaririn suna zagaye shi tare da kallon yanda yake sauke numfashi a hankali “.
Gashi Yaron Kyakykyawa Hamma Abbas ka gani ko? Damu yake kama! Suhail yayi furta yana kallon Yayyun nasa inda su duka cike da jin dadi suka furta “ yanzu shima ya zama dan Gidan nan , dole zamuyi Kama da juna “. Don haka mu sanya masa sunan da ya dace da Wannan kyakykyawan fuskar mashi”. Dagoshi Abbas yayi kana yace “ a sa mishi Suna Aliyu Haidar , Domin wannan kanin na mu jarumi ne!
Kwarai kuwa Domin zamu kula dashi sosai”. Saleem ya furta yana juyo ruwan da yayi dumi , a nan take Abbas ya tsoma towel din yana fara Goge jikin Jaririn dashi , Kusan mintuna uku yaron dai babu motsi sai sauke numfashi a haka yake cigaba da massaging skin din shi ….nan Allah da ikon sa Suka ji Kukan Jaririn na tashi da wutsiltsile! Yeeee!!! Suhail yayi furta yana saurin durkusawa zuwa inda Abbas yake tsugune da Aliyu Haidar”. Hmmmmm masu karatu wannan littafin na daban ne! Salon shi ya sha ban ban da ko wanne! Labarin baa fara ba💃🏽 kamar yanda jaruman basu gama Kammala ba! Wannan somun tabi ne ,Wasa farin girki! Muje zuwa!
Wannan labarin ne mai dogon zango ku kara Gyara zama💃🏽💃🏽
Ga masu bukatar fara payment na wannan littafi Regular 2k
VIP 5k
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB
Shaidar biya ta Wannan number 08081202932/09065990265
Team Taurari biyu a zango na biyu ✌️💃🏽
*🌿GIDAN MAZA🌿*
*Sympathetic love and erotic story*
Na
MAMAN TEDDY
Free page 3
Cigarette smoking,and alcohol comsumtion it’s courses cancer 🍺 🚬 ❌
Sadaukarwa gareku masoyana na fadin duniya🤍❤️✨
________________________________
🌿GA MASU BUKATAR LITTAFAN MMNTEDDY✨🤍
1)FYADE 1000
2)KWARTON MANYA 500
3)THE SEXY BOSS 500
4)GIDAN KWARATA 500
5)MY LADY BOSS 500
6)SEXXY HOUSE 500
7)X WORLD DUNIYAR SHAHARA 500
8)SEX BEFORE MARRIEGE 1000
9)RAINON SOJA 600
10)SIYASATA 300
11)MATAR HARIJI 1000
12)YAR TSAKAR GIDA 600
14)WALIJAAM 500
15)RAINONTA ZANYI 500
16)KWARYAR SAMA 300
17)BAFULLATANAN RUGA 300
18)ZAKI 500
19)DIJAMA YAR FULANI 300
20)YAR WAYE 300
21)ZUMA DA MADACI 300
22)TABARAH 500
23)YAR AIKINA 300
24)BINTOTO 300
25)AHALIN SOJA 600
26)SADAKA YALLAH 500
GA MASU BUKATAR WADANNAN LITTAFAI ZAKU IYA TURA KUDIN KU TA WANNAN ACCOUNT 8081202932 AISHA MOHAMMED OPAY
A hankalin idanun yaron yake budewa inda Fararen dakwadakwan idanun sa suka bayyana , tun a jariri ina ga kuma girman sa motsa karamin bakin sa yayi yana duban fuskokin su tamkar Wanda ya san su yana Dariya , anan take su duka suka kai hannanyen su suna rike shi dai dai Abie na shigowa cikin gidan jkin sa duk a sanyaye don bai samu Abin da zasu saka na abinci ba ga yara kanana da Wannan damuwa ya dawo cikin gidan nan “. Wani irin Dauke wuta yayi yana duban Yaran da jaririn hannun su “. A hankali ya furta “ Abbas wannan yaron daga ina?? A ina kuka samo shi?? Dan Waye??? Yayo zan cen a Lokaci guda cike da nuna kaguwa daga jiran jin mene zai fito daga bakunan su “.
Suhail ne ya Katse Abie da cewa” Abie shima kanin mu ne taho ka ganshi kyakykyawan yaro! Iyayen sa ne ba sa son shi suka Ajiye shi daya yana ta kuka , Amma nasan Kai Abie zaka So shi , Taho Abie na ka gan shi”.
Innalillahi wa,inna ilaihir raji,un!!! Tabbas yau na kara tabbatar da Yaro yaro ne! Abbas har da Kai aka dauko wannan yaron? Babu Wanda ya gan ku ne? Me yasa baa Kai ma hukuma ba? Abie yayi maganar cike da nuni da tashin hankali , inda duka su basu ga komai ba “. Abbas ne ya Katse Abie da cewa “ Kayi hakuri Abie wannan yaron bashi da kowa ne! Idan muka kai ma hukuma gidan marayu zasu Kai shi, kuma muma marayu ne Abie Kai kake rike mu ka bamu abin ci , idan bamu da lapiya ka kai mu Asibiti , idan shi muka kai shi Ga hukuma ba zai samu Kulawa irin yanda kake bamu ba Abie “. Shima zai zauna da mu ya zama Kaninin mu don zallah Abie!
Shiru Abie yayi ya rasa me zaice! A hankali ya taka yana isa inda Yaran suke yana kai hannun sa tare da Amsar jaririn rungume Yaron yayi yana Jin tausayin Dan a zuciyar sa”. Me wannan zamanii ya zama? Yara a rinka yarda su kaman yayan dabbobi ba mutane ba?”. Kwallah ne ya ciko idanun Abie yana duban yanda Jaririn ke wangale baki yana Dariya”. Shafa cikin sa yayi inda yayi saurin cewa” ya kamata a bashi madara!
Dafe kan sa yayi don bai san ta inda zai Sami kudin da zai siyo ma Yaron madaran ba , Einstein idanu yayi yana tunanin irin wulakancin da Alhaji Sada yayi masa”. Girgixa Kai yayi inda a hankali Suhail yace” Abie yanzu ya zaa yi kenan? Kada a kai Yaron nan ko ina? Muna son shi mun sanya masa Suna Aliyou Haidar . Murmushi Abie yayi Yana cewa” Mshaallh Suhail ba zan Kai sa ko Ina ba yana nan tare damu”. Kamin Suhail ya furta Wani magana ne YAR karamar wayan Abie ta fara ringing inda cikin sauri ya dauka don a burkice Abie yake ya rasa ya zaiyi da bukatun sa”.
Hello!! Congratulations sir Ahmed Nasirudden! Karan shigowar massage yaji dai dai Ana maganar inda sudai kawai sun ga Abie ne ya durkusa kasa yana sujadda tare da furta” Alhamdulillah tabbas shigowan wannan yaro rayuwar mu alheri ce ,Abbas Suhail, Saleeem kudi na sun dawo an sakin mana kwangilan!
Cike da matsanannacin farin ciki Yaran suke furta “ Alhamdulillah Allah mun gode maka”. Wani irin farin cike ne suka shiga A lokaci daya”. Kamata yayi mu kai asibiti a duba lapiyan sa “. Abie ya furta yana kama Kan Yaran nasshi tare da Nufar hanyar