Share this page
3 / 3
dan tunda abin ya faru ko kare a cikin unguwar ba wanda yaje masa jaje hakan yan uwansa wannan abin ba karamin tayarwa da alhaji muaZzam hankali yayi ba duk sai yaji ya tsanni halayensa yasan shi ya jawa kansa halinsa na wulakanta talakawa ga irinta nan tun daga yanzu hatta yan uwansa sun tsane shi lokaci daya ya gane kuskuransa ga kuma dana sani da yake tayi akan malam nasiru ga shi cikin lokaci kankani ya bar masa duniya gashi ya rataya akan dansa kai! duniya abin tsoro ce daga wannan lokacin yasan lallai ya yarda kaki naka duniya taso shi kaso shi duniya taki shi gashi dai ta faru akan Alhaji muaZzamu ya gani tun kafin aje ko ina duk kowa ya natsu ana sauraron fitowar mai shari'ah waje ya cika makil can tsayin wasu yan mintuna sai ga shi mai shari'a ya fito kowa ya tashi ana fadin kotu ya zauna sannan kowa ya zauna waje yayi tsit ba wanda ya sake ko tari sai can ga wani mai sayar da doya ya doso get din kotun ganin mai gadin baya wajen ya zagaya ya hango mutane da yake babbar kotu ce wajen kotun biyar ce ya fito yana a sayi doya wani mai tsaron kotu number 2 yace ka bar wajen nan ba wajen talla bane mai shari'a ya shigo banza yayi masa yaci gaba da fadin a sayi doya mai shari'a ya daka tsawa yace waye mai mana tallan doya anan wai? . yan sanda sukayi kansa da yake mai taurin kai ne sai ya zagaya yaci gaba da tallansa mai shari'a yace aje a shigo da mai doyar nan b bata lokaci suka cika aikin su kafin su shigo dashi ya tsaya zai yimusu taurin kai ya sha kulki kotu mao shari'a yace kai na ce maka nan wajen talla ne kuma ba anje an yi maka magana ba? saboda kai dan taurin kai ne kaki maza ku ajeshi sata daya ya durkusa yace dan Allah yallabai kayi hakuri yace an kara maka sati biyu ya sake cewa wallahi talla na fito ban barwa iyalina na komai ba yace sati uku shigo ku tafi dashi ya tsaya ya sake cewa dan Allah ayi hakuri alkali yasake cewa idan baka shige ka tafi ba in ka sake magana sati hudu ya sake cewa in kun kulleni yayana da matata zasu shiga damuwa alkali ya sake cewa kar ka kara magana sai ko cewa yayi tunda ka dauke ni ta karkarewa yai ya ringa cewa asai doya! asai doya! asai doya! ba wanda abun bai bawa dariya ba amma ba hali mai shari a ya mike yana cewa ya shiga cember aka yi gaba da mai doya a na ganin mai shari a ya tashi mutane suka shiga dariya har da tsuntsire wa shi kansa alkalin da ya shiga camber fadawa yayi kan kujera yana dariyar mai doya yace lallai wannan dan iskan kauyene bayan komai ya lafa an bar kowa yayi dariyarsa ya gyatsr mai shari a ya sake dawowa yaje yasa akayi tsit aka kira wata shari a sannan sai tasu safuwan lauyan malam nasiru mai suna mustafa dauda sai mai kare safuwan shine ya mike mai suna bala ali aka shigo da safuwan alhaji muazzam rudewa yayi ganin muguwar ramar da dansa yayi bashi ba har sauran mutane da suka san shi sun san yana cikin damuwa mai tsanani mai sharia yace ina safuwan? . yace gani yace kotu tana tuhumar ka akan silar mutuwar mallam nasiru da batan yarsa wacce kayiwa fyade kayi mata ciki" yayi shuru mai sharia yace kotu tana sauraron ka yace a gaskiya nasan ni nayiwa rufaida fyade a sakamon yaudararata da abokina sulainman yayi yaje gidansu yace bani da lafiya duk dai yasan maganganun daya gaya mata ta yarda da hakan ta amince akan inta sami lokaci zata neme shi a waya ya dauketa ya kai ta ta dubani muna zaune ta bugo masa waya ta sanar da shi inda zasu hadu ni kuma naji haka ni da mubarshir muka sami lemon kwalba muka sa kwayoyi muka bata shine nayi abinda zanyi da ita ba tare da sanin taba ban sani ba ko a lokacin cikin ya shiga lauyan mallam nasiru ya mike ya roki ai maaa uzuri yayi wa safuwan sasu tambayoyi aka basa lauya mustafa yace mallam safuwan ina ganin zaka fi kowa sani ina ma ba naka bane kai kasan yadda ka same ta? yace a gaskiya a cikakkiyar budurwa na same ta bata taba harka da wani ba mai sharia ya dakatar dasu yayi ya dan rubuce rubucensa yace an gama da wannan yace sai tuhuma ta biyu maibya faru tsakanin ka da mallam nasiru? yace tsakanina da mallam nasiru yazo ya same ni a majalisa mu muna zaune muna hira law mustafa ya sake mikewa yace da kai da wada wa? lauyan safuwan ya mike yace ai wannan tambayar bata cancanci wannan lokaci ba law mustafa yace ai ko dole ne ya lissafo wadanda suke wajen dan dukkanin su muna bukatansu anna law bala ali yace ba lalle ne yasan su gaba daya ba law mustafa yace akan me bazai san suba bayan kullum tare suke law bala yace ina rokon kotu ta duba wannan tambayar bazai yiyu ya iya lissafo suba saboda yana cikin rudani law mustafa yace ba wanda zai manta tunda tare suke shedancinsu da abokin tsiya dana arziki ba'a nemansu mai shari'a ya buga abin hannunsa yace kotu tana san safuwan ya lissafo abokansa dake wajen kuma kotu nasan su bayyana nan da mako biyu safuwan ya fara lissafosu sulainman,auwal,musbahu,nura,ali,da mubarshir habib nurandi,hashim,muhannai,auwal,musa da sunusi nasidi kai harta ni abba sanda ya kirani yace suke wajen. . ci gaba da yadda ku kayi da mallam nasiru bayan ya kirawo ni na durkusa zan gaisheshi yace bashi ne ya kawo shi ba daga wajen ubana yake ya sanar da shi abinda na yiwa yarsa amma da yake bashi da mutunci sai ya ci mutuncinsa nace shi yayi maka? ai bashi yayi mata fyaden ba gurina zakazo kuma wallahi har ka yarda ka zagan min uba shi ne ya kai min mariya mare ni na juya zan rama........ safuwan yasa kuka mai karfi sannan yaci gaba da cewa ina kai masa mari ya kauce yaci da baka ya fada kan bishiya kan sa ya fashe muka dauke shi mukayi asibiti da shi kafin mu karasa ya mutu kukan da yake ya sake tsananta ta cikin shashshekar kuka yace wallahi bani na kashe shi ba alkali yace ya isa sai kuma tuhuma ta uku ina rufaida? ya shiga yin kuka mai tsanani marar misaltuwa yace wallahi bani da masaniyar batan ta kuma har ga Allah nima inaa bakin cikin rashin ganinta kuma ina addu'ar Allah yasa a gan ta dan ni har yanzu son tada kaunar ta suna nan a dashe a zuciyata duk wannan abu da ya faru Allah yayi shi ya faru kuma nine sila mai shati'a yace na daga shari'a zuwa ashirin da uku 23 july a koma dashi gidan maza da sauri ya dafe kansa da hannunu biyu lokaci guda ya ji wani bugun zuciya kafin yan sanda su karaso inda yake har ya fadi kasa babu wata gaba da take motsi a jikinsa lokaci daya alhaji shima ya kwalla wata kara shima ya fadi kasa tsawar ce ta gigitani biron dake hannuna ya fafi kasa.ALHAMDULLILAH shin za'a ga rufaida kuwa? idan an ganta a wani hali za'a sameta?, shin ya hukunci safuwan zai kasance? ku saurareni a littafi na biyu da kuma littafina mai fitowa nan gaba mai suna.......... , GODIYA da yabo sun tabbata ga Allah subahanahu wata ala mai kowa mai komai tsira da aminci su tabbata ga annabi muhammad (s.a.w) da alayen sa da sahabbansa sa masu girma da daraja. . KARSHEM DAN ALHAJI LITTAFI NA 1 SAI KARASHEN ZUWA MASU MAKONNI IN MAI DUKKA YA KAIMU . Jinjina ga marubucin wannan littafi M. A Gana, Allah yakara basira.. . sai ni kuma jabeer rabi.u idris dana kawo muku ke cewa ku huta lafiya whatsapp 07034488635.......... Downloaded from GNOVELS.COM.NG This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG For feedback and support Facebook : https://facebook.com/gnovels Twitter : https://twitter.com/gnovels Telegram : https://t.me/gnovels An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3