boye mana bazaki bayewa Allah ba meye Wannan batun ya kunsa me kika sani kifada gani da Mahaifiyarki ga mijinki ga waziri ga maga takadda ka kilishi zaune”
Ai kawai hawaye sukaga yana zuba a gurbin idanun Raina ta cije baki tace cikin muryan kuka“Allah yak'ara maka lafya Duk abunda suka fada gaskiya ne Amma koda duniya da abunda suke cikinta zasu hadu baxan taba bawa Farid da Uwarsa yayana ba saboda basu chanchanta basu cika iyaye ba hajiya tasallah itace silar rugujewar rayuwana ta rabani da mijina lokacin da nake tsantsar bukatansa akusa dani ai nida ita har abada bana yafiya ga Wanda ya cutar dani”kukane yaci karfinta Jakadiyya ce keta faman rarrashi tana bata baki, Sarauniya Maimuna tace acikin ranta “Tabbas Yata Raina ita kadai tasan ciwon da takeji komaye Wannan abunda yasa tace hajiya tasallah da danta basu chanchaci zama iyayeba?”.
Saida Raina ta natsa kannan Sarki MAMUDA yace ta sanar dasu mafarin maganar datayi nacewa bazata bada yaraba sannan ina yara suke?
“Tun kafin muyi aure hajiya tasallah ta nuna bata sona Amma haka danta yaji yagani yana sona, babu irin sunayen dabata kirana Tacemun Karuwa tacemun kilaki dukna jure har saida wataran tazagi Goggo, Ansa ranar aurenmu anyi aure, bayan aure aka kwace komai da mijina yake dashi ta dalilin mahaifin shi Dan gidan damuka mallaka muka dawo babu” Raina tana magana tana kuka kowa a wajen saida ya tausaya mata ciki harda mijinta dayaji Kamar ya kashe farid da uwarsa
“Daki DAYA muka samu a tundun nufawa nan muke zaune mijina sai yayi dako mukeci mukesha hakanan muke zaune babu tashin hankali sai so da mutunta juna damukeyi har makota suna kwatance damu duk talaucin farid bai daina farantamun ba sai yakici yaga naci harda abun cikina
BAYAN WATA BAKWAI.
[5/10, 9:29 PM] Melody🎤🎤: *216-220* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻
©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_
*BABI NA ARBA'IN DA HUDU*
_*SECOND TO THE LAST PAGE DEDICATED TO ALL MY FANS OVER THE WORLD🙋🏻🙋🏻🙋🏻*_ LYSM😘😍
Wacce wata Ranan lahadi tazama ranar bakin ciki ranarda bazan taba mancewa da itaba Aranan naga tsantsar kiyayyar uwar miji inda ta tasa danta gaba da cewa saiya rabu dani babu irin zagin da batayimun ba ina kuka ina rokonta amma ina mutane sun taru ana ta dubi abunda ke jikina amma tace Cikin shegene haka farid yasakeni saki daya toh kutayani figa yarannan sun halatta suzama yayansu? Nikuma nacema Farid karya sake ya nemeni sannan karya sake yakirasu da yayansa kuma inhar banida hakkinsa sai Allah yasaka mun baxai taba haihuwa ba bare yasamu mai ce mishi baba, Jamila mutuniyar Arziki itace ta dauki dawainiyata har rananda na sauke abunda ke cikina na haifi yaya biyu
*FA'IZ DA FA'IZA* na bawa Jamila Wato Ummu abrar halak malak na umurcesu dakarsu sake suce basu suka haifesu ba”.
Tuni guri yayi tsit saboda Kansu ya kwance da kalaman Raina, Kuka take amma tana magana taci gaba da cewa
“haka na barsu nakoma Soba wajen Goggo haka nayi wankan jego har ARBA'IN biyu bayi sannan nakoma ruwa Wanda zan iya kira da tuban muzuru har zuwa rananda na bukaci Goggo tasanar dani asalina wannan kenan”
Kowa saida yayi ajiyan zuciya waziri ya katse shurun yace
“Mai martaba dole ne wayannan mutanen su fiskanci horo kuma yaya bazamu bayarba saimun kaisu kotu ta kwatanma wayanchan mutane Hakkin cimusu da yaya dasukayi kannan duk abunda Alkali ya yanke fakat”
Danish yayi charaf yace
“ai karyarsu tasha karya babu yayanda za'a basu irin wannan cin zarafi haka”
Sarauniya Maimuna tace
“Duk surutu bai tasoba a kirasu suzo su amsa laifinsu basai ankaiga zuwa Kotu ba wannan ai salon tonon silili ne ayi duk abunda za'ayi anan komai ya watse”.
Haka akayi washe gari suka halicci fada dasu da zuriarsu gaba DAYA anyi muhawara sosai haka aka kira Jamila da mijinta suma suka hallara da yara kyawawa son kowa kin Wanda yarasa farare tas tas da ganinsu kasan yan Hutu ne sunyi girma a shekaru sunyi shekara Goma a kiyasi, farid koh da muneerah kaman su cinye yaran, faiz yace
“mummy wai suwaye wayannan? Ina mukazo bamu taba zuwa waje mai tarin mutane ba mummy kalli wannan matar tayi looking ugly bata dariya”.
kakarsa yake nunawa Wato hajiya tasallah acikin ranta tace
Wannan katon mai gashin baki shine mummuna.
Lauya aka kira mai zaman kansa yazo yayita da wajewa Da sharadi duk wajen wanda yara sukaje toh sune da yaya koda ba nasu bane haka akayi aka kashe wuta akace faiz da faIza su nemi iyayensu, Faiz yanada lalura wacce yake yawan Amai musamman indan sunyi tafiya mai nisa a mota acikin duhun faiz ya kwara amai dukya bata jikinsa yana zuwa wajen Farid Wato mahaifinshi da sauri yaja baya saboda shi daman akwashi da kyankyani haka faiz ya juya yakoma wajen Abban abrar aka tura faiza ita kuma tasha sweet hannun ta duk Danko Farid na taba hannunta Yayi sauri ya saketa itakoh sai shigemai take ai tuni ta juya sai inda dan'uwanta sai kwai aka kunna wuta da mamaki saiga yara duka wajen Abban abrar Lawyer yace
Wannan ya nuna cewa kaiba uba bane shiko Abban abrar ya damukesu dayake yasaba sai a lokacin Farid ya farfado Daga baccin dayake aka barma Abban abrar yara da sharadin Farid zai dinga tallafa musu amma ba haka ransa yaso ba Raina kuwa dadi kawai takeji yan'uwan farid sukace wannan bayi bane Alkali yace
“Yaya nasane amma baisan zafinsu ba don haka he deserve to be childless until the end of his life” haka aka watse kowa Yakama gabansa.
*BAYAN SHEKARA GOMA*
Su Farid sun shiga jami'a sunyi masifar sabawa da farid mahaifinsu saboda ziyarar dayake kawo musu har aka sanar dasu labarin komai sunji tausayin shi dana uwarsu wacce itama take kula dasu, amma abun mamaki basuda inda suka dosa sai gidan iyayensu basu yadasu ba Sucewa ubansu Uncle sucewa uwarsu Aunty, Gaba DAYA aka zama daya har aikin hajji sarki MAMUDA yabiya musu suna kasa mai tsarki Allah yayi masa rasuwa tuni aka Nada Yarima Danish yazama sarki.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels