Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [9/2, 2:32 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA* _Writing by_ *ph@teem@h* _story by_ *bebe'arth(yar gatan hudah)* _Edited by d elequant editor_ *bebe arth* ~Da sunan Allah mai rahama mai jinqai wannan littafi kirkerarrene ba gaskiyabane munyishine kawai don fadakarwa tare da nishadantar da masuka karatu Allah yasa mun fara asa a~ *Special thank for u bebe'arth (yar gatan huda) Allah yabar zumuncida qaunar juna i luv u with oll my heart*😘😘😘 1to5 Mahaifina haifaffan dan garin kano ne a unguwar qofar na'isa mai suna alhj bashir matarsa wato mahaifiyarmu a unguwar take maqotane ga gd ga gd suke sun zamo tamkar 'yan uwa dan idan bakasaniba ma zakace 'yan uwane Sun taso tare shida maihaifiyarmu tunsuna yara har suka girma alhj bashir yanuna yana son fatima iyayensu sunyi murna sosai da haka soyayya ta qullu tsaninsu a haka har akayi aure suna zaune lpy cikin soyayya da mutunta juna har Allah y azurtasu d da namiji ranar suna akasawa yaro suna Muhammad ake cemasa adnan Kowa yaga adnan turbarkallah masha Allah sbd kyayyawane yaron kana ganinshi kaga jinin pulani gashi fari sol Abba da mom duk jinin pulani ne Ya taso cikin kulawa da tarbiyya tagari sai da y shekara goma har acire rai sannan momy tasamu wani cikin suna nan haka har cikinta yakai lkcn haihuwa cikin dare ta tashi da naqudu haka dai cikin ikon Allah ta haifi 'yarta mace har ta gyàra jikinta sai daddy da yake kwance da yaji kukan jariri ya farka kamar a mafarki yaga fatima ta haihu ya dauki yarinya yace masha Allah wannan ai sai dai tabiyo bayan adnan don tafishi kyau yayi mata addu a Washi gari da safe 'yan barka sukarinqa shigowa kowa yaganta sai yace masha Allah sbd kyan da nake dashi dayake jinin pulanine farace kamar yayanta adnan amma tafishi kyau sosai saboda ita macace gashin kanta a kwance lup lup kana gani kasan pulanin asaline Ranar suna yarinya taci suna *Fatima* sunan kakarta wato mahaifiyar alhj bashir tace sunan mutum biyu da momynta da kakarta ake ce mata *suhaima* sun tashi cikin kulawa da tarbiyya ga soyayyar iyayensu amma duk d son da suke yiwa yaran baisa sun gurbata tarbiyyarsu b Insunyi abu ba dai² b zasu tsawatarmusu shiya suka kasance masu tarbiyya aduk inda sukaje mutane suna sansu sbd nutsuwar yaran Alhj bashir yana da abokinsa alhj Abubakar wanda tare suka taso alhj abubar su biyune gurin iyayensu da qanwarsa na'ima matansu masuna mutunci amma ba sosai b kasancewar matar alhj abubakar bata da mutunci sbd tana gani ita mijinta mai kudin hakanne yasa bata fiya shiga harkar matar alhj bashir sosai b Alhaji bashir yanada rufin asiri dai² gwargwado duk da kasancewar alhj abubakar mai kudi amma baisa ya yada abokinsa b sbd aminci mai qarfi tsakaninsu Alhj abubakar sunyi shekara uku da matarsa Allah baibasu haihuwaba sannan tasamu ciki murna gun alhj abubakat ba a magana yana kula da ita har Allah y sauketa lpy ta haifo danta namiji ranar suna akasawa yaro *Muhammad* ake kiransa da *safwan* *Safwan* yataso cikin soyayya da kulawa gurin iyayensa *safwan* da adnan tsiransu baifi wata ba suntaso tare kamar yadda iyayensu suka taso adnan yan zuwa gdnsu safwan hakama safwan yana zuwa gdnsu adnan makaranta ma daya suke zuwa boko dana islamiyya a lokacin suna *jss 1*aka haifi *suhaimah* itako hajiya bilki wato matar alhj abubakar bata qara haihuwa ba Lokacin da alhj abubakar yazo barkane yake cewa alhj bashir idan ya amince in Allah y raya musu yaran nan su hadasu aure tsakaninsu *safwan* da *suhaimah* alhj bashir yace bakomai Allah y raya mana Lokacin d safwan suka gama makaranta ne alhj ya biya musu kudi don suje Germany suci gaba da karatunsu amma hjy bilki ta hana adnan zuwa sai danta ne kawai ya tapi Dukkansu medicine suke karanta bayan tafiyar safwan ne aka samawa adnan admission a B U K don ya hada degree a lkcn suhaimah tana *jss 3* zata tapi *ss 1* bayan tafiyar safwan da shekara uku suhaimah tafara zuwa university ita kuma tana karantar low ✏pherteemer😘 [9/2, 2:33 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA* _Writing by_ *ph@teem@h* _Story by_*bebe arth(yar gatan huda)* _Edited by d eloquent editor_*bebe arth* ~*I dedicated dis page 2 my 6ster Aisha umar abdallah (mmn suhaimah) Allah yabar zumunci ya rayamana baby suhaimah akan turbar musulunci*~ 💘💘💘💘 _*Weldon my 6ster bebe arth aikinki yana kyau*_😍 ~page~ 6 to 10 Yau ta kasance ranar alhamis suhaimah ta dawo dg makaranta wajen qarfe biyu ta shiga gd da sallamarta momy ta amsa tace momy sannu da gd momy tace yawwa suhaimah sannu yana idonki yayi ja lpy tace wllh momy kaina ne ke ciwo momy tace sannu maza jeki ki ajiye kayan kizo kisha magani Tashiga daki tayi wanka sannan tayi alwala tayi sallah tafito momy taba abinci tace sannan tasha magani ba ajimaba kuwa bacci ya dauke ta Bata farkaba sai bayan la asar tashi tayi miqa tare da karanta adduar tashi dg bacci tashiga toilet ta watsa ruwa kana tayo alwala tayi sallah tana zaune tana azkar sai momy ta shigo tace au ashe kintashi dama nazo in tashekine tace eh natshi momy tace amma kan ya daina ko tace eh momy tapita sai a lokacin na tuna da yasmeen ta gayyaceta biki ta tashi taje ta padawa momy momy tace Allah yakaimu Ranar bikin suhaima tashiya momy tace gashi yayanki bayanan bare yakai ki tabata kudi tace gashi kiyi kudin mota kuma kikula sosai kinji suhaima tace toh momy tafito titin kopar na'isa tasami me keke napep yakaini unguwar sharada Tana isa gurin bikin yasmeen taganota ta taho da gudu tana mata sannu da zuwa my friend suhaima tace ya taro tace alhmdllh tashi yasmeen tayita tace ina zuwa suhaimah tace toh waya suhaima ta dakko daga jaka tana danne danne har yasmeen ta dawo takawo mata ruwa mai sanyi da abin da tabawa tasha ruwa sannan yasmeen tace qawata tashi mushiga pilin rawa suhaimah tace aa ni bana rawa keda jekikeyi dan nasan ke gwanace wajen iya rawa muna haka sai akayi kiran yasmeen ta tashi ta tapi yamma nayi ankusa magriba nace yasmeen ni zan wuce gd tace da wuri haka nace momy tace karna dade ta dakko mata kayan biki da take away tabata tarakata har bakin titi sukayi sallama ta koma gd Yasmeen kawar suhaimah ce tunsuna secondary school har ynz dasuke university kasancewar course daya suke karanta yasmeen tana d hankali sbd hakane ma suke shiri da suhaima Kwanci tashi ba wuya agurin Allah *safwan*ankammala karatu yanata shirye shiryen komawa gd *nigeria*yanata murna zaije yaga momy da dadynsa da kuma abokinsa adnan da kuma sister Karfe 12:00am jirginsu safwan yasauka a filin jirgi na mlm Aminu kano yana tako matattakalar benen a hankali ya hango momynsa yayi sauri ya karaso kusa momy ya rungumeta yana momy nayi missing din ku ina dady tace dady baya gari shiyasa ganni ni kadai yace momy su adnan basu zandawo bane momy ta hade rai tace ka aikeni ne inje insanardasu safwan y girgiza kai tace toh karka kara yimin maganarsu wuce mutafi ya wuce yashiga mota itama tashiga driver yaja suka tapi. Suna isa gd ya wuce bangarensa yayi wanka yapito lkcn wajen qarfe 1 yaje masallaci yayi sallah ya dawo momy tace safwan ya gajiya yace ba gajiya yazauna yaci abinci da abinsha Suka dan taba hira da momy ana kiran sallar la'asar yatashi yace momy zan sallah sai inje gdnsu adnan tace toh amma bacin kabari sai gobe kaje dg dawowa yau kace zakatapi su insun damu da kai suzo su ganka safwan dai pita yayi yana mmkin halin momynsa *✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah*😍😍😘 ~wiz~ *bebe arth (yar gatan huda)* [9/2, 2:35 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA* 💅🏻N!$@ Onl!n€ Writ€rs✍🏼 *{N.O.W}Association* _Writing by_*:-ph@teem@h* _Story by_*:-bebe arth (yar gatan huda)* _Edited by d elequent editor_*:-bebe arth* *IN dedication 2 MAMAN ISLAHA & IHSAN & IMAN (mmn three ladies)Allah yabar zumunci* _~Allah yasa mudace duniya da lahira Allah yasa mufi qarfin zuciyarmu Allah ya daidaita kan musulmai baki daya🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻~_ ~page~ *11 to 15* Haka safwan yaje yayi sallah y dawo y wuce dakinsa y kira adnan yana fadamasa bazai samu damar shugowa ba sai gobe adnan yace ai bakomai Allah yakaimu yace safwan ai mu yakamata muzo muyi maka bangajiya safwan yace bakomai sbd yasan dalilin da yasa basa son zuwa gdnsu Suhaima kuwa karatunta takeyi hankalinta a kwance suna soyayya da yayan yasmeen nawwas sona sun junansu sosai shi kuwa safwan yana matuqar son suhaimah amma ba fada mataba Yasmeen kawar suhaimah ce sosai ita kadaice mace a gurin iyayenta sai yayyenta maza guda uku mahaifinta dan kasuwane yana da rufin asirinsa sosai kuma suna nunawa yasmeen gata kasancewar ita kadaice mace agurinsu amma duk da haka baisa tashi cikin rashin kunya irinna wasu 'ya'yan masu kudi b tanada nutsuwa hakanne ma yasa tasu yazo daya da suhaimah Washegari safwan yaji gdnsu suhaimah momy yasamu a falo suka gaisa lkcn adnan baya nan yace momy adnan fa tace ya pita amma ynz zai shigo lkcn suhaimah na daki bata fito ba safwan yace momy ina suhaimah tace "tana daki bari akirata kugaisa" Suhaimah na fitowa idon safwan akanta tana pitowa ya fara sambatu yana Allah yayi halitta sbd sanda ya tapi karatu bata kai haka girma b kyanta yaqara fitowa sosai da tace yaya safwan ina yini da fara'arsa yace lpy suhaimah munsameku lpy tace lpy y gajiyar tapiya yace alhmdllh suka dan taba hira kasancewar suhaimah batada surutu sosai suna zaune adnan ya shigo suka gaisa suhaimah ta tashi yayi daki shi kuwa safwan baiji dadin hk b sbd yaji dadin hirar sai yake ganin kamar sun shekara ya tapi tunani sai da adnan ya tabashi sannan ya wayance sbd inda suhaimah tabi kawai yake kallah ya shagala d tunani sonta yana qara ratsa zuciyarsa adnan yace lpy yace lpy ba komai suna hira aka kira sallah suka tashi suka tapi masallaci Suna idar da sallah suka dawo momy takawo musu abinci ranar agdn safwan ya huni amma baiga suhaimah ta pito b tunda suka gama hira sai da taji dadynta ya shigo sannan tapito suna zaune a palo dasu momy suna hira tazo ta gaida dady yace mamana kina lpy tace lpy lau suna hira amma safwan hankalinsa yana kan suhaimah sai bayan isha ya koma gd Yana isa gd hajiya Bilki da alhj Abubakar suna zaune hajiya tana masifar ita danta bazai auri 'yar talakawa ba safwan yana shiga yaji tana cewa ita tayi masa mata 'yar qawarta hjy rakiya sun gama magana da ita sbd Dan mai kudi ai sai dan mai kudi hakama dan talaka sai dan talaka safwan yaqaraso d sallama y gashe da dadynsa ya amsa itama hjy y gaisheta ta amsa sama² tace ka dawo saga gdn qannan uban naka shi dai sunkuyar da kai kawai yyi don yasn halin kayarsa alhj yace safwan dama inason mgn d kai yace toh dady alhj yace safwan dama so nake in hadaka are da yar abokina kuma qanwarka shi dai safwan gabansane yake dukan tara² yana sauraron yji me alhjn zace yace safwan da fatan zakayi min biyayya yace insha Allah dady yace yawwa dama inaso na gaya maka ,tun kuna yara ni da mahaifin *suhaimah*Muka daura alkawarin xamu hadaku aure , domin Karin dankon xumuntarmu , Tom duba då yanxu ka kammala karatunka ,aure ne yaragema domin shine cikar mutumcinka,dan haka inaso ka fara xuwa Gunta domin ku daidaita kanku, wani irin dadi safwan yaji kamar Wanda akayiwa albishir da aljanna Amma ya kanne kna yace "Abba ngde Insha Allahu xanje ,Allah ya tabbatar mana da alkairinsa " ..sai hajy bilki ca tai "wlh baka isaba ni ban amince da wannan hadin b atoh " alhj yace tashi kaje zan nemeka safwan,tashi kaje Allah yashima albarka,yace "Ameen" yatashi yana jidadi ta wani bangaren amma idan ya tuna hjyarsa sai yaji gabasa ya fadi sbd yasan mugun halinta da masifarta alhj abubakar yace bilki inaso kisan cewa ke baki isa ki hanani abinda nayi niyya ba kuma yaron nan indai yanaso yarinyar nan sai anyi auren nan sai dai in yarinyar ce tace bataso yatashi yabar mata palon tana masifa Ita kuwa suhaimah tana idar da sallar isha nawwas yakira a waya suka sha soyayyarsu sai wajen 9 sukayi sallama ta kwanta sbd gobe akwai skul kuma zasu shiga lecture da wuri Da wuri ta tashi tashirya ta pito tace momy ni zan tapi tace toh sai kin dawo Allah ya kiyaye tace ameen tapita tasamu adai² tasaho yakaita makaranta tana zuwa taga yasmeen tace kai auntyna kin kusa makara yau tace hmmm ke dai bari kawai wai a hk nayi sauri yasmeen tace ke kuwa qarfe nawa kika kai kina waya ta kai mata duka irin na wasa tace bansani b 'yarsa ido 🙄 kin tsaya surutu wuce mutapi class dan kinsa ba mutunci ne da wannan mutumin b basu dade dashiga b yashigo sai wajen 12 suka pito dg lecture zasu tapi gd suhaimah tana pita taga safwan yana tsaye ajikin motarsa tace yaya safwan me kakeyi anan yace daukan ki nazoyi sai taji gabanta ya fadi sbd tun jiya ta lura d irin kallon dayake mata. ✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah* 😍😍😘 _~with~_ *bebe arth* [9/2, 2:36 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA* 💅🏻N!$@ Onl!n€ Writ€rs✍ *{N.O.W} Association* _Writing by:-_*ph@teem@h* _Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)* _Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth* *Dedicated to oll member of N!$@ Onl!n€ Wr!t€rs Allah yasaka muku da alkhairi y qara danqon qauna😍😍😘😘* _~jinjina gareku 'yan uwa kawayen arziqi members of FANS NOVEL MMN SHUKRAH & HJR NOVEL UMMYN YUSRAH NOVEL ALHERI HAUSA NOVEL MMN KHAIRAT NOVEL DANDALIN HAUSA NOVEL ASHNAF NOVEL duk kuna raina Allah yabar zumunci~_ ~page~ *15 to 20* Kazo ka daukeni kuma yaya safwan yace eh hanyace ta biyo dani shine na tsaya mutapi tare yace shiga muje tace toh ngd tashiga suka tapi gd shima har gdn yashiga sai da akayi sallar azahar snn ya tapi gd Yana isa gd ya tarar d hjy bilki a palo tana zaune tana kallo y shiga da sllm y zauna yace hjy barka d hutawa wani kallo ta wasto masa tace ka dawo dg gdn qannan ubannaka ya sunkuyar dakai tace kuma wllh inaso kasani indai har kaga na amince da wannan mgnr auren sai dai kaima ka amince zaka auri 'yar qawata hjy rakiya in kuma ba haka b sai dai ka pasa auren wannan tsinanniyaryariya kuma ka shirya yau kaje ku kaganta ku gaisa kuma lkc daya nake so asa bikin duka yace toh Alhj abubakar yaje yasami abokinsa alhj bashir yace alhj y a ina mgnrmu takawana ne ? alhj bashir yace wacce mgn ce alhj abubakar yace mgnr alkwarin auren yarannan yace toh toh natuna to ynz yakama afara shirye shirye sbd kaga yaron ya kammala karatunsa har ya fara aiki alhj bashir yace toh b matsala zanje insanar da mahaifiyarta sai muji yadda za ayi yace toh bbu damuwa sukayi slm ya tapi Yana zuwa gd y samu hjy fateema wato mahaifiyar tace toh alhj Allah y zaba abinda yafi alkhairi yace ameen kira min ita ta tashi tashiga dakinta tana kwance suna waya da nawwas tace kizo dadynki yana nemanki toh momy ina zuwa sukayi sallama d nawwas t pito palo gurinsu suna zaune taje ta tsugunna tace dady kadawo lpy yace lpy qlau suhaimah Yayi gyaran murya yace suhaimah dama wata mgn nakeso in fada miki inaso idan Allah y yarda zamu hadaki aure da yayanki *safwan*wani irin faduwar gabataji y ziyarceta nantake hawaye y fara zarya a fuskata tayi shuru kanta a qasa yace naji kinyi shiru tace daddy kome kuka yanke a kaina aidonkun isane yace to Allah yayi miki albarka tashi kije tashi tayi jiki a sanyaye tayi dki Tana shiga ta fada gado tasaki wani kuka mai tsuma sai da tayi mai isarta tana kwance nawwas yakirata tayi ringing har takatse takasa dagawa sai a karo na uku ta daure ta dauka tana dagawa yace lpy suhaimah kasa mgn tyi kawai sai kuka hankalinsa y tashi yace suhaimah dan Allah kitsaya kiyimin byni me yake faruwa tana kuka😭😭😭😭 t pada masa komai Shima hawaye ne😭😭 ya fara zarya a fuskarsa yace bbu komai suhaimah kibi unarnin iyayenki Allah yasa hk ne yapi alkhairi bata iyacewa komai b yyi mata nasiha sukayi sllm y kashe wayar zuciyarsa a jagule Suhaimah kuwa ranar yuni tayi a dk dg tunani sai kuka sai intaji momy zata shigo sai tayi sauri ta fada toilet don kar momy ta ga kukan datakeyi ita kuwa momy duk ta lura da halin da yartata take ciki na damuwa sbd bata saba ganinta hk b tanaso ta sudan tattauna...... *✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah😍😘😍* ~with~ *bebe arth* [9/2, 2:37 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA* *💅🏻N!$@ Onl!n€ Wr!t€rs✍* *{N.O.W}Association* _Writing by:-_*ph@teem@h* _Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)* _Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth* ~*sadaukarwa gareku jinjina gareku fatan alkhairi gareku addu a tagari agareku Allah yabar zumunci Allah y hadamu a aljannan kamar yadda ya hadamu a wadannan gidaje FAHIMTA NOVELS MRS JH MUSAN JUNA O.H.W 📙📚MEENART NOVEL 📚FEEDOH ONLINE NOVELS ☀HEENAH NOVEL☀*~ _~page~_ 20 to 25 Haka momy tazauna a dakin tana jiranta tapito sai da suhaimah taji shiru tazaci momyn tapita sai t bude kopa tana pitowa taga momy a zaune tanajiranta t zauna jiki a sanyaye momy tace suhaimah nasan abinda yake damunki amma kiyi haquri addu' ace takamata dake b kuka b Duk da nasan b sonsa kike b amma haquri zakiyi a hankali Allah zai dai² ta lamari insha Allah kiyi ta addu'a tace toh Momy t tashi tapita tana tausayawa 'yarta don tasan halin hjy bilki sosai a hk ma tana nuna batasan mu'amala d su bare kuma a hada aure tsakani Allah y kauta🤔 Bayan kwana uku d hk safwan yazo gurin suhaimah tapito tasameshi a tsakar gd takaimasa kujera y zauna suka gaisa suka dan taba hira ita dai tana dan tayashi kadan² sbd ita b me yawan surutu bace bata nunamai komai b har sukayi sallama y tapi Hk dai yana zuwa suna gaisawa har aka kawo kudi akasa rana duk tare da na 'yar kawar hjy wato saiham Anata shirye² biki suhaima kawai komai yitake badan ranta yaso b koda safwan yazo bata nuna mai alama sbd ta dau alqawarin yiwa iyayenta bibiyayya Yasmeen ce take dada bata haquri take kwantar mata da hankali kasancewar bata d wata kawa dama d ita Su hjy bilki kuwa anata shiri za ayi bikin da gashi za a hada dana yayan saiham zai auri nusaiba 'yar qanwar hjy Safwan yanata shirye² zai aure wadda yake so amma idan ya tuna da saiham da hjy tayi masa dole sai ransa ya 6aci ko sanda dadynsa yaji zancan ransa ne ya 6aci yakira safwan yake tambayarsa safwan yace ya amince sbd hjy tace indai bai yadda y hada y auresu duka b sai dai bazai auri kowa b har suhaiman shine abinda yasa y amince hk dai ake ta shirin biki wannan naso wannan bata so Ayin biki lpy lpy angudanar d sha'ani sosai na biki ranar asabar d misalin *11:30* jama'a sukai shaida daurin auren *Safwan Abubakar da amaryarsa Suhaimah Bashir* mutane sukaita saka albarka Hkma gdnsu saiham bayan angama daura auren suhaima aka tapi can aka daura nata dana yayanta d nusaiba anata shagalin biki Su suhaima dai ba yabo b fallasa 😒 danma yasmeen tana kwararamata gwiwa Anyi yini lpy akazo daukan amarya misalin *6:30* dadynta yayi mata nasiha sosai mai ratsa jiki Hkma momynta ta dafata tana mata addu'a tana hawaye suhaima m kuma take mai bantausayi😭😭 Momy tace suhaima kibi mijinki sau da kafa shi aure b abune na wasa b kiyi biyayya g mijinki domin biyayyari itace zata kaiki kiji ki qiji don ita aljannah sai an dage karki kuskura kiyi abu na batanci g mijinki tana hawaye ta dora dacewa Manzanmu aminci Allah su tbbta a gareshi cewa yai d nana fadima koda ace ta dora mai a wuta mijinta y kirata to taje kiran mijinnanta koda man zai qone bawai tace sai ta kammala abinda takeyi b Don hk kiyi koyi da nana fadima zakici riba a rayuwarki Hk kuma mazanmu tsira d amince Allah su tbbt a gareshi yace d nana fadima wata mata sai t rigaki shiga aljanna sbd biyayyar miji ita kuwa wannan matar kitso take nana fadima taje kitso gdnta sai tace mata t dawo washe gari in tasanar d mijinta Washegari sai t dawo amma tare

Chapter 1 of 4