d hussain sai matar tace mata idan har hussain zai shigo sai ta yadda b zai sha ruwan gdn b ko abinci sbd b ta sanarda mijinta har d shi zatazo b ko tabari ta sanar d mijinta
Nana fadima t qara komawa matar tace tasanar d mijinta yace ko d hassan d hussain kikazo in ansheku wannan mata tana cikin yiwa nn fadima kitso taji slmr mijinta y dawo sai tasa nn fdm a dk t kulle sai tace y zaki kulleni matar tace bai halatta mijina y ganki b
Ta wata yar kofa nn fdm t leko tg wannan matar t saukewa mijinta damin itace akansa t goge masa gumi t shinfida ms tabarma y zauna t debo ruwa t kawo ms nn fadima tace ashe wannan matar hk take yiwa mijinta biyayyah
Tace don hk suhaimah ina shawartarki d kiyi biyayya g mijinki mgnr dai dayace suhaima biyayya kuka yaci karfinta
Kuka suhaima take sosai hadda shashsheqa aka fito d ita dg gd momy tana Allah y miki albarka suhaima Allah y baki ikon yin biyayya g mijinki tana share kwalla 😢😢
Ita kuwa hjy bilki suna can suna shirya rashin mutunci ita d qanwar wadda yyn saiham y auri yarta nusaiba kuma hjy tacewa safwan idai ya kuskura y hada makwanci da suhaima sai ta tsine masa don bazata hd jini d talakawa ......
*✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah😍😍😘*
~wiz~
*Ctw bebe arth 😘😘😘(yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by:-_*ph@teem@h*
_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*
*💋👄dis page is for u my ctw 6ster ruky larky u are such a darling iluv u wiz oll my heart😘😘😍💋*
~_Ginjina gareku yan uwana mutanen arziqi mutane qwarai jama'ar *MUSAN JUNA O.H.W 💋💋UMMYN YUSRAH NOVEL* bazan taba mantawa d karancinku agareni Allah yabarmu tare 😍😍😘_~
_~page~_
25 to 30
Hk akasata a mota tana t kuka yasmeen ce a kusa d ita tana rarrashinta d hk har suka qarasa gdn
Gidane kato a tsayawa kwatanta haduwar gdn zaici page's d yawa koma zai cinyewa readers lokaci🤔🤔...
Katon falo ne d dakuna uku aciki daya na"Safwan d na "Saiham d na Suhaimah sai kitchen d toilet sai katon pilin tsakar gd....
Mai gadi y bude musu get motoci sukai tashiga a lkcin har an kawo saiham dagin hjy bilki suncika gd 😔
Suka fito d amarya akaita dakinta sai g dangin dadyn safwan su shigo suna musu sannu su kuma dangin hjy wasu 'yan tsegumi sunleqo d masu neman pitina suna wani yatsina puska 😏ba wanda y kulasu bare su rashin mutunci da suka saba...
Hk yan kawo amarya suka watse aka barta amarya ita da Yasmeen dayake yasmeen gdnsu zata wuce kuma basu d nisa d gdn Suhaimah sai da Safwan y dawo suka gaisa d Yasmeen snn ta tapi wani abokin Safwan yakaita gd...
"Dakin Suhaimah angwaye suka fara zuwa akai mata nasiha snn sukaje gurin" Saiham suna zaune ita d kawayenta suna t shewa suna mata hudubar tsiya!
"Suka shiga sukayi mata nasiha itama snn suka tapi d kawayen aka maidasu gd...
"Safwan ne yaje y tawo d Suhaimah falo yakira Saiham yayi musu nasiha don su zauna lpy Saiham sai wani yatsina puska takeyi " Safwan yace sai mgnr raba kwana nawa² za'ayi?"ai bai rufe baki ba yaji Hajiya nacewa kaika kiyayeni ka manta abinda na fada maka har kake mgnr raba kwana ai ita wannan mayyar yarinyar tsakaninka d ita sai dai gaisuwa dama abinda yasa na dakko driver muka taho kenan in kara jaddada maka ,in kara jamaka kunne wllh kakuskura kahada makwanci d wannan tsinanniyar yarinyar sai kasani"ita kuwa Suhaimah kanta asunkuye sai hawayen bakin cikine ke zubo mata sbd manganun Hjy Bilki tana t ciwa iyayenta mutunci don bantun kar Safwan y hada makwanci bai dameta b don ita b son take b.....
"Hk Hjy Bilki tagama cimata mutunci ta tapi ita kuwa Saiham farin ciki fal zcyrta wai ita mai matsayi agurin Suruka batasan Hjy Bilki b abar goyo bace 🤗.....
Tashi Suhaima tayi t tapi daki tana hawayen bakin cikin mganganun Hjy,"Safwan ne yaje yabata hkr y rarrasheta yayi mata nasiha taji dadi sosai don tasan zata sami dama dama agurin,Safwan tunda yana sonta,tashi yayi yace sai d safe Suhaimah toh kawai tace bata dago b kanta yana kasa tana goge hawayen d yake zubo mata...
Tana zaune tana tunani iri² d taga zaman bazai b tashiga toilet tayi alwala tazo tayi sallar isha d sha'i d wuturi tana zaune a gurin tana addu'oi har bacci y dauketa a wurin bata farka b sai asuba.....
Amarya d Ango kuwa anacan ana soyewa duk d Safwan b son Saiham yake b amma sai d tasan yadda t ja hankalinsa y manta d abinda yake d munsa dama ita Saiham 'yar duniya tasan takan koma...
Saiham yarinyar ce mara kunya bata ganin girman na sama d ita hk idan mutum yayi mata laipi zata cimasa mutunci,shiyasa ko a gdnsu masu aiki basa iya zama sbd rashin mutuncin t" Hjy Rakiya tana ji d ita kasancewar ita kadai ce yarta mace sai yayanta Sadam wanda yake auren Nusaiba yar kanwar Hjy Bilki damasu suna son junansu tunsuna mkrnt.......
Saiham babbace don t girmi Suhaimah sosai gashi dama idon a bude y ke duk wani saurayi d zaka ganshi wurinta yazone kawai su sha iska b don y aureta ganin hk ne yasa Hjy Rakiya t sami aminiyarta Hjy Bilki don suhada aurenta d Safwan Hjy Bilki d far in ciki t amince don ita macece me son abin duniya,kuma mahaifin Saiham mai kudine don yapi mahaifin Safwan......
"Hk Suhaimah take zaune agdn Safwan yana zuwa su gaisa y bata hkr tace b komai ai y zama dole kabi umarnin mahaifiyarka,Hjy Bilki kullum tana kan hanyar zuwa taci mata mutunci wani lkcin harda duka,Saiham itama hk zatazo tana zaginta tana mata habaici ai wannan d ba'a bata lkc an saura aure b kawai d ankawoki ance g yar aiki ai bazan ki karba t itako Suhaima ko kallo bata ishetaba bare t kulata don ita b tason hayaniya.....
"Yau Suhaimah t tashi d wuri sbd zata koma mkrnt t gyara ko'ina t kulle dakinta tapito sai taci karo d Safwan tace Yaya Safwan antashi lpy, lpy lau Suhaimah dama sauri nake inzo inkaiki mkrnt zomuje karkiyi latti ashiga lecture,yayi gaba tana binshi a baya suka shiga mota suka tapi ,Saiham tana ganin pitarsu t window t dau waya t kira Hjy Bilki tana kuka wai Safwan d Suhaimah pita wai baza suci abincin gd b suka tapi restaurant, Hjy tace Safwan y dau wannan yar iskar yarinyar suka pita ganinan zuwa gdn.....
*✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah😘😘😍😍*
*~nd~*
*bebe arth (yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by_*:-ph@teem@h*
_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*
*Wannan shafin nakine, 'yar uwa mutuniyar arziƙi mace mai karanci da sanin mutuncin mutane UMMYN YUSRAH Allah yabar ƙauna da zuminci nagode da kulawarki agareni😍😘😍💋💋*
~_page_~
30to35
"HAJIYA mayafi kawai ta ɗauka,t tafi gdn "SAFWAN tana shiga taga SAIHAM sai kukan munafurci takeyi"HAJIYA, tace wanne guri suka tapi ?"tace nima bansani b kawai sun tafine ko sallama basuyi,minba....
"SAFWAN yana ajiyeta a mkrnt y wuce gurin aiki sai d SUHAIMAH t gama lecture, snn yaje y ɗakkota suka koma gd......
"Suna isa gd suka tarar d HAJIYA tana,zaune tana ganinsu t tashi t fara masifa tana zagin "SUHAIMAH mayya kin sacewa ɗana kurwa toh ni nafi qarfinki 'yar matsiyata ubanki y nace sai, anyi auren nan toh gashi nan,anyi auren amma bazai amfana muku komai b, ke d ubannanki,t juya kan "SAFWAN tace Kai kuma ka kiyayeni wllh idan b hk b kasan,kasauran t shige har tana bangaje "SUHAIMAH t tafi SAIHAM farin ciki fal zuciyarta taje t raka HAJIYA mota driver y ja mota suka tafi,sai d motar t bar filin gdn, Sannan SAIHAM takoma cikin gd......
"SUHAIMAH" kuwa daki t wuce tana hawaye,SAIHAM tana dawowa dg raka HAJIYA tashigo falon d fara'a tace my dear in kawo maka ruwa wani kallo SAFWAN, yayi mata y wuce dakin "SUHAIMA"y tarar d ita tana sallah fitowa yayi yaje dakinsa yayi wanka y kwanta y huta y rasa yadda zai bullowa lamarin "MOMYNSA"d hk y yanke shawarar zuwa y sanar d mahaifinsa halinda suke ciki.....
"HAJIYA BILKI tana fita dg gdn SAFWAN babu inda t nufa sai gdnsu SUHAIMAH"taje lokacin DADYNTA yana gd MOMY tana ganinta tasan kwanan, zancen rashi suka gaisa HAJIYA tace dama n qara zuwa akan abinda yarinyar nan takeyi yayi yawa bata ganin kowa d mutunci a gdn har ni Idan naje bata mutuntani mijin nata mabata ganinsa d gashi idan naje gidannan sai dai kajita tana fada d kishiya, toh SAFWAN yazo y sameni y fada mini sbd bai kamata ace dg aure ko shekara ba a rufa b amfara kawo muku qara duk d wannan b shine na farko b amma y kamata a sanardaku, ynz dg gdnnake naje nayi musu sulhu yarinyar nan t rufe ido tacimin mutunci....
"MOMY kawai dai jitake amma b abinda t yarda d shi aciki don tasan abinda 'yarta zatayi d wanda bazatayi b..
"DADY kuwa fada yake sosai y bawa HAJIYA haquri bakomai ay danakowane tazone kawai t sanar sbd ayi mata nasiha t gyara tayi musu sallama t tafi tana farin ciki t hada wannan 'yar iskar yarinyar d iyayenta.......
"MOMY tace ynz Alhj ka yarda d abinda matar nan take fada kana gani b son yariyar nan take b😌
"Fada y fara yi mata dama naga alamar yarinyar b son auren take b toh zansa, SAFWAN din y kawo min ita wllh muddin t kaso auren nan sai dai t nemi gdn d zata zauna kuma t canza iyaye y na fadin hk y tashi y fice dg gdn.....
"Tashi MOMY tayi taje daki t dau waya t kira SUHAIMA ringing daya t dauka d murna tace MOMY ina wuni y gd tace lpy SUHAIMA kiyi haquri duk d nasan kinayi ynx *SURUKARKI* tazo tafadawa DADYNKI wasu maganganu akanki kita addu'a kinji kici gaba d haquri Allah yayi miki albarka,ameen tace tana goge hawayen 😭daya wake mata giska sukayi sallama t ajiye wayar...............
"HAJIYA BILKI" kuwa gdn kawarta t wuce don su sami mafi yadda zasu raba SUHAIMAH d SAFWAN dan ita duk abinda take bai isheta b dan so take kawai taga b ta gidan, hmm SUHAIMAH baiwar Allah ga *SURUKA* g *KISHIYA* duk sun sata a gaba🤔🤔 dan ita SAIHAM wata kawartace suke shirye shiryen tafiya gurin wani malami don SAFWAN tun ranar d aka kawota bai kara saurararta b dan ko dakinta baya shiga sbd kazamace sosai dan b abinda t iya tunda a gdnsu yi mata ake kuma SAFWAN yace bazai dakko masu aiki b.......
"SAFWAN kullum soyayyar matarsa qaruwa take acikin zuciyarsa kuma yana da ɗa tsanar SAIHAM d taga y baya shiga ɗakinta baya kullata, taje tasanar d mahaifiyarta ita kuma t kira HAJIYA BILKI tana masifa ita baza a wulaƙanta mata ƴa ba ay ba don ya kalleta aka aura masa itaba d yasan b yaso ai d bai aura b tunda bata rasa masu sonta b HAJIYA haquri kawai take bata tana komai y wuce zanyi maganin abun🤔🤔🤔.... Allah ka kiyashemu taɓewa
*✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah*😍😍💋😘
*~nd~*
*cwt😘bebe arth(yar gatan huda)*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
[9/2, 2:39 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by_*:-ph@teem@h*
_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*
*Wannan nakuneku kaɗai👌🏼masoyan wannan littafina MUGUWAR SURUKA Allah y bar ƙauna kuna raina ban ware kowa ba bazaku lissafuba saboda yawanku*
☁😘😘☁😘😘☁
😘😘😘😘😘😘😘
😘😘😘😘😘😘😘
☁😘😘😘😘😘☁
☁☁😘😘😘☁☁
☁☁☁😘☁☁☁
_~page~_
35to40
Haƙuri "HAJIYA BILKI"tai tabawa,MAMAN SAIHAM hk taci mata mutunci bata iyi cewa komai b sbd son abin duniya🤔🤔(oh ni ƴan nan ) kamar wata.....
Tare suka fito d SAIHAM taƙara bata haƙuri tace mai yasa baki sanarminba SAIHAM ta taɓe baki t yatsina fuska 😏 tace ai ko na faɗa miki naga bashi d amfani tunda ɗan naki ba mgnrki yakeji b HAJIYA baki kawai ta saki tana kallonta duk d tasan yarinyar bata d kunya amma bata zaton zatayimata sbd mamaki HAJIYA bata ƙara mgn b har driver y sauke SAIHAM tafitoh dg motar ko kallon inda HAJIYA take batayi b tawuce gd......
"Tana shiga t tarar d SAFWAN yana zaune a falo d SUHAIMA suna hira t shige ko sallama batayi musu b ba wanda y kulata tayi ɗakinta SUHAIMA tashi tayi tayi kitchen dama girki takeyi taje tagama girkinta t haɗa komai a dining tayi dakinta tai wanka dama lkcin amfara kiran sallah tayo alwala tashirya cikin dogowar t shafa mai ko powder bata tsaya shafawa b amma tayi kyau fiskarta tayi fresh,tayi Sallah t zauna tana addu'oi har akayi kiran isha said tayi sallar snn t tashi taje t debo abincin t danci lkcin "SAIHAM"tana zaune t nacin abincin shikuma SAFWAN yana masallaci, tana zuwa gurin t bude tana diban abincin SAIHAM t kalleta sama d kasa tace lallai ne yar matsiyata ba'a same a gdn iyaye b dole in aka samu agdn miji ayi almubazzaranci, SUHAIMA ko kallanta batayi b bare t saran zata tankamata ganin hk yasa t dau kofin d ke hannunta d kunun aya aciki t watsamata a jiki dai² lkcin d SAFWAN y shigo falon d sauri y qarasa gurin sbd bakin ciki baisan sanda y dauke SAIHAM d mari b zai karamata nabiyu tayi saurin yin baya t fara cewa wllh sai kasan kamareni akan wannan tsinanniyar yarinyar kuma banyafe b kekuma takalli SUHAIMA tace Wllh kadan kika gani sai kinyi d nasani a rayuwarki yana shirin rekota yayi mata duka don y zuciya sosai ranshi y baci tayi sauri t gudu daki t kulle haquri yabawa SUHAIMA y wuce dakinsa, yarasa me yake masa dadi HAJIYA duk t rusa mai farin cikinsa yazaci in akayi sure zata haqura amma kullum abu sai gaba yakeyi kuma y rasa yadda zai y sanar d mahaifinsa halin d suke ciki sbs "HAJIYA"Kuma shima DADYNASA bai fiya zama a gidaba shiya "BILKI"ta sami kafar yawo don in yana nan bata fita sosai........
Daki SUHAIMA t koma t watsa ruwa a jikinta tayi alwala tazo t kwanta tayi addu'oi t t shafa t kwanta d wuri dan gobe suna d lecture n safe b taso t makara...........
"Karfe biyar dai² SUHAIMA t farka tayi sallah tai wanka taje t hada breakfast tayi wanka t shirya, SAFWAN yakaita makaranta y wuce gurin aiki ita kuwa SAIHAM tana daki t nashirin tapiya gurin bokansu itada kawarta mariya wadda sukayi mkrnt tare kafin akoresu,su SUHAIMA suna fita itama tafito suka dau hanya wani dan kauye d ke kusa d kano kadan,suna isa suka sanarda shi abinda ke tafedasu tana so SAFWAN y tsani SUHAIMA yama saketa gaba daya yazamana babu kome kwata² snn asa mallake matasu gaba daya har HAJIYA yayi dariya irintasu t bokaye☠ snn yace angama amma sai kin saki kudi sbd abubuwan d za'asamo ba,a garinnan suke b sai anje har can Indonesia za'a samesu don hk sai kin bada dubu dari takawas d hamsin,.......
Wani irin razana😳😳😳 SAIHAM tayi don kudin y girgizata don ita ko dubu dari bata tawo d itaba batama d su agd kawar tatama hk sai sukace toh a rage wani abun yace ai nima ba yin kaina bane su suka fada inkunaso ku bayar in bakwaso kuyi gaba yana fada yana nuna musu hanya, hk Suka tashi jiki a sanyaye boka yana tazaginsu matsiyata la'anannu a tsorace suka fito ko kansufeto dg Kauyen sai d suka wahala sbd abinda sukaita gani a hanya ran boka y baci☠ d karsuka fita titi suka sami mota suka koma gida a wahale.......
"SUHAIMAH" tana zuwa makranta taga YASMEEN d yayanta ADNAN suna tsaye to Qarasa d fara'arta tai gaida yayanta yanaganka anan tace ni fishi nake d kaima Yayana tunda akai bikin nan naka bata zuwa gurina b wayarma b sosai kake kira b, yanzu dalilin YASMEEN neyasa naganka, yace habba autar MOMY inaso in zo ne kiyi haquri kinji mijin nakine bama haduwa sosai amma gimbiya zata rakoni y fada yana fada yana kallon YASMEEN tace kinga zo mutufi kar ashiga lecture muna nan wannan yayannaki y cika muda surutu t fada tana d dariya sukayi masa sallama suka wuce........
Hk rayuwarsu take tafiya SAFWAN duk y rame SUHAIMA MA hk ita kuwa SAIHAM tunda t dawo dg gurin boka t rasa abinda ke mata dade SAFWAN ko kallon inda take bayayi taje t sanar d HAJIYA takera SAFWAN din tayi masa fada sosai tace wllh idan baya kula d ita sai t sabamasa kuma tsaf zata raba auren nashi d SUHAIMAN d yake rawar kai akanta hk tai ta masifa yana bata haquri ranar a dakin SAIHAM y kwana ita kuwa SUHAIMA tana dakinta hankalinta akwance don ita b wani damuwa tayi d shi b biyayya dai tanayi yadda iyayenta sukayi mata nasiha.........
Balaifi yanzu HAJIYA tji rage zuwa gdn sbd ALH ABUBAKAR y hanata fita sai dai idan baya nan sai t pita shima b tazuwa gdn sai dai yau kwatsam SUHAIMA tana kitchen tana girki sai ga SAIHAM t shigo kai tsaye t sauke abinda SUHAIMA t dora kasa t dora wata tukunya, ran SUHAIMA y baci sbd sauri take kuma g wani gas din amma dan fitina t sauke mata kawai t dauki tukuyar t watsar d ruwan ta ajeye a gefe aikuwa SAIHAM t daga hannu t tsinkawa SUHAIMA mari itama SUHAIMA t daga hannu t rama,bata gama sauke hannunta b sai ga HAJIYA SAIHAM tana ganinta t fashe d kuka HAJIYA tayi sauri ttakaraso gurin SAIHAM tace HAJIYA ni nagaji d zaman gdn nan ynz gashi nan kingani d idonki toh wannan kadanne kika gani , aykuwa HAJIYA t dauke SUHAIMA d mari hannu bibbiyu, tariqe mata hannu tasa SAIHAM t riqe dayan tasaka matashi jikin gas,wani mugun iho tasaki dai² lkcin d SAFWAN y shigo.........
*TOH FAN'S SAI ALLAH YA KAIMU BAYAN SALLAH ALLAH YASA MIYI IBADA KARBABBIYA ALLAH YA KARBI IBDUNMU AMEEN*
*MUSHA RUWA LPY*
~Daga taku har kullum~
*✍🏼✍🏼Phateemarh Umar Abdallah 😘😘💋😘😍*
[9/2, 2:40 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: .🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*♻
_Writing by_*:-ph@teem@rh*
_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*
```HAPPY SALLAH JAMA ATUL MUSLIM MAY ALLAH ACCEPT OUR WORSHIP AND GRANT US WITH JANNATUL FIRDAUSS AND GARTHER US TOGETHER UNDER THE SHADOW OF
PROPHET MUHAMMAD (S. A. W)```
*Dedicated dis page to all members of exclusive writers forum*
```Bebe'αrth(yar gαtαn hudα)```
```Amnoor(mαmαn khαdy)```
```Mαryαm mukhtαr```
```Ruksαd```
```Neenα Cool```
```Nαbilαncyluv```
```Jαmeelαh K mαshi```
```Action bαby```
```Ummu khαdy```
```Aunty hαliloss```
```Ayshα wαkili```
```Khaleesat haydar```
```miss Zαrαh mαnsur```
```Aishα Muhd```
```meenert terbercor```
```humyluv```
```Queen hαbeebα```
```ummeeyxeey```
```sαrdy bαrsh```
```Ashnαf```
```Ayshαn ummα```
```Queen mermue```
```pretty```
```Nanah```
```Dotar ubbe```
```Ummu khamal```
``` βieboh```
*Da duk wanda basuji sunansu b kuna raina ban manta d kuba masoyan asali Allah yabar zumunci*
40to45
Faduwa tayi agurin tana kuka sbd azabar d gurin yakemata. Safwan yana shigowa yaga aikin d Hajiyarsa tayiwa yarinyar mutane, daukanta yayi suka tapi asibiti, ko kallon inda su Hajiya suke baiyi ba.....
Suna zuwa asibitin d yake aiki, daki kawai y wuce da ita yafara yimata treatment tare d taimakon wata nurse.......
Sai da tayi kwana daya a asibiti sannna Hajiya tazo, lkcn Maman Suhaima tazo dubata......
Hajiya take cewa "Maman Suhaima ay kifawa tayi kan gas sai tatokare d hannunta". Suhaimah dai batace komai ba, ita kuwa Mamanta cewa tayi "Allah y tsare gaba"....
Suhaimah sai d tayi kwana uku a asibiti snn aka sallameta. Safwan ne yake kula d ita koda aka sallameta bai maida ita gida b, sabon gdnshi d yagina y kaita yana kula d ita sosai, tasami lpy sosai suka gwangwaje amarcinsu, suna zaune hankalinsu a kwance, Suhaima tayi kyau jikinta yayi kyau kana ganinta kaga sabuwar amarya.....
Sai d sukayi sati biyu acan, Hajiya taji shiru Safwan baice an sallami Suhaima b, taso taje gidan t sami Saiham d kawayenta sun cika gdn, sun kure volume sunajin kida, Hajiya tana t sallama amma b wanda y amsa, neman guri tayi t zauna, saiga Saiham t fito daga kitchen taga, Hajiya a zaune, zama tayi ko gaisheta batayi b, Hajiya tace "Saiham wai har ynz ba a sallami Suhaima bane?"
Tabe baki tayi tace "nima nasani d zaki tambayeni, ai ba zaman gadinta nake b da inta dawo zansani". Ta tashi takarkade jiki tayi daki, kawayenta suka bi bayanta, suka bar Hajjiya azaune a gurin mamaki yacikata.
Lallai yarinyar nan rashin kunyarta gaba yakeyi, tashi tayi t tafi gida takira Safwan a waya tace yazo tana nemansa.......
Lokacin suna tare d Suhaima, yana ganin kiran Hajiya gabansa y fadi sbd yasan kwanan zancen, yana dagawa t fara fada duk bakin cikin d Saiham t kunsa mata akanshi t sauke tana ta masifa, kuma kazo ynz ina nemanka.......
Tashi yayi y shirya yatafi, Suhaima t rakashi har wajen mota ya tafi. Yana zuwa Hajiya tacigaba dayimasa masifa, "Ina Suhaima? Har yanzu ba a sallameta b?"
Gabansane y fadi ganin irin kallon d Hajiya take masa, y fara inda inda yace "Hajiya ba a sallameta b", Tace "au ba a sallameta b?" tayi kwafa tace "toh tashi kakaini in duba jikin nata". Suman zaune Safwan yayi hankalinsa y tashi, ita kuwa Hajiya har ta tashi tadauki mayafi........................
*✍🏼✍🏼✍🏼pharteemarh umar abdallah*😍😍😘😘
[9/2, 2:42 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Writing by_*:-ρнαятєємαян*
_story by_*:-вєвє'αтн (уαя gαтαи нυ∂αн)*
_є∂ιтє∂ ву ∂ єℓσqυєит є∂ιтσя_*:-вєвє'αтн*
```ѕα∂αυкαяωα gαяєкι ʝιиιи ʝιкιиα му 6ѕтєя яυку ℓαяку```
~page~
45to50
Hankalinsa ya tashi sosai, ya tafi tunanin abinda zai cewe "Hajiya don gaba daya ta gama rusa masa tsarinsa, maganar da tayi masane ya dawo dashi hayyacinsa..
"Tace wai Safwan ko bakajinane?
Ina yimaka magana nace ka tashi ka kaini gurin Suhaimah, yayi qasa da kai yace Hajiya ai basai kinje ba tunda yau za a sallameta yanzuma har na fara dawo dawasu kaya gida zanje in d'akkota, girgiza kai kawai tayi tace toh shikenan, sai yaji hankalinsa ya kwanta dan da hajiya bata yadda ba da baisan yanda zaiyi ba don yana tsoron fushin mahaifiyarsa..
Tashi yayi