mota yay waje"
Husna tamik'e kai dai kasani miskilin banza, mutum kullum ba dariya sai kace wanda uwarsa ta mutu.
Ikileema kam kwanciya tayi bisa kujera tana fad'in saika nemi mai bin dokarka dan wallahi ba 'yan aiki aka kawo makaba masifaffe.
"
Itama dai husnar yanda yazata haka ya tarar fanko ce, haha suka cigaba da zama,ikileema da husna kullum fad'a kamar karnuka,arana saisuyi dambe sau uku,ga cin mutun cin iyayensu kamar ba 'yan uwan junaba,
Shikam baya kulasu dan bayason hayaniya,
»«°°°°°°°°°°»«°°°°°°°°°°°°°»«
Jin anturo kofa ya bud'e idanunsa farare tas masu yalwar gashi ya kalli k'ofar,
Husnace yaja doguwar ajiyar zuciya,
"Tace my one ga abinci canfa yana jiranka.
Yace kun gama damben ne? Ta yatsine fuska ai ita taja, kasan ta da rainin hankali.
Yata shi zaune kudai kuka sani,niba wannan na tan bayekiba,
Tad'an tab'e baki, nidai ga abinci can nace,
"Na koshi aikinsan bana cin girkin 'yan aiki, ta waro ido waje😳😳 kar dai gayannan ya k'i cin abincinnan,in baiciba ai ta banu yanda mamy ta gargad'eta akan tatabbatar yaci dan ba k'aramin kudi ta kasheba wajan amso maganin da aka dafa abincin dashi ba🍲🍛,
Tuna nin mikikeyi inata magana,
Tai saurin dai daita natsuwarta, aiba 'yan aiki suka girkaba nina girka dakaina,
Cikin fasifa yace to nace na k'oshi ko dolene saina ci,dalla fi cemin ad'aki ina buk'atar hutu,ya koma ya kwanta.....
🌺billy🌺
{💝Mrs abdus'salam}
[1/14, 4:09 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
10 «*****» tsaki taja amma baijiba dan tasan inhar yaji sai yaci k'aniyarta, duk iskancinsu saidai suyi iyasu kad'ai amma basa sakashi ciki,suna mugun jin tsoronsa,
"Yau dai antashi da ruwan safe, dan haka garin ya d'au sanyi, dady yana cikin bargo ad'akinsa saboda ruwa baije aikiba ,barci yake mai dad'i,saiya jiyo hayaniyar su husna yaja tsaki yagyara kwanciyarsa, jin abun bana k'arewa bane ya tashi cikin fushi yanufi falon,ikileema ce ta shak'e husna tanata jibga,kamar uwarta,
"Dady yadaka musu tsawa kunsan ALLAH in har baku bariba zan zaneku,dukda dukan mace baya cikin tsarina,kainifa na gaji da iskancin nan naku wallahi gab nake da kora ko waCce gidan ubanta idan kuma kunji karya kuci gaba ya fad'a yana nufar d'akinsa"
"Kan gado yafad'a rubda ciki,yadafe kai ni ABDUL~AZIZ naga takaina wannan wace irin rayuwace, AUREN KADDARA ko BIYAYYA za a kira aurena,
Hayaniyar su ikileema yaji sun cigaba da fad'an,yace nidai shike nan an aura mini jaraba,
Mikewa yayi yacanza kaya ko wanka baiyiba,ya d'auki key d'in mota da wayoyinsa ya fito,ko kallo basu isheshiba ya wucesu afalo suna danbe,
Gindansu yanufa su mom suna falo harda 'yan biyu sunata hirarsu,sallamarsa sukaji 'yan biyu suka mik'e da gudu suka rungumesa.
"Yace oh ku waibakusan kun girmaba??
Sukai dariya yaya mubamu wani girma ba sai nan gaba,
Ya zauna yana gaishe da iyayensa, suka amsa masa cikin fara'a,
Mom tace babana inji dai lafiya naga kamar da damuwa atare dakai,
"Yay d'an tsaki mom barci nakeji wallahi, to miya hanaka yi? Kataho nan acikin ruwannan,🌧🌧 baka tsoron mura?
To mom ina tare da karnuka🐕🐕 yaza'ayi subarni nayi barci,
Ya mik'e ransa a b'ace yanufi d'akin mom,
Binsa sukai da kallo cikin tausayi duk yarame sai fari da dogon hanci, dad yakalli mom dolene munema ma yaronnan mafita Bilkisu, mom tace gaskiya kam alhaji nima lamarinsa ya fara bani tsoro,
Kairat tace ALLAH dad kubar mu muje mu koya musu hankali, dan wallahi baza mubari su kashemana d'an uwa ba,mom tace a'a bamu aikekuba.
Gadon mom ya haye abinsa cikin minti goma barci yay awan gaba dashi....
🌺billy🌺
{💝Mrs abdus'salam}
[1/14, 4:09 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝
11 «*****» su mom sun yanke shawarar zuwa yola amma nikaina bansan abinda zasuje yiba,
Kamar kullum yakanzo yagaida iyayensa, yashigo falon mom ce kawai sai kausar tana karatu,guri ya nema yazauna,ya gaida mom d'insa kausar ta gaidashi,yace ina kairat?
"kausar tace tana d'aki tana barci yaya"
"Yar gata barci yanzu da yamma'
"Mom tace jibi zamuje yola in sha ALLAH"
Zamu dawo ranar lahadi.
To mom ALLAH ya kaimu,ke nanma sai ansaka ranar auren su safwan,tunda on Saturday ne?
Ai dama shiyasa zamukai Sunday,
To ALLAH ya kaiku lafiya kudawo lafiya, nima naso zuwa to munada wani taro na likitoci ranar Saturday,
To ALLAH ya taimaka aigara ka tsaya wajan aikin, tunda bikin ma kusa za asaka,
Dan ina ganinma harda Munneera za ahad'a,
"Munneera kuma mom wannan 'yar yarinyar za aima aure ince bana ta gama secondary d'inta??
Mom tai dariya to ai ta isa auren ko, koda yake ku yaran yanzu kunfison auren manya sa'anninku, amma ai auren yarinya yafi komai dad'i, duk training d'in dakai mata dashi zata tashi,
"To amma mom aizaka sha shirme, dan auren 'yar seventeen year ai aikine, ya tab'e baki koda yake mijin yaga zai iyane,
Mom tace kace bazaka iya auren 'yar shekara 17 ba kenan,
"Tab haba mom aini ko 'yar shekara 25 ma bazan auraba, inji da wad'ancan biyun dasuke neman sakamini hypotension, yanzu haka barosu nayi suna 'yar zage zage daciwa iyayensu mutinci,to yanzu mom na auro ta uku ai sai wataran an kashe wata,
Mom tace to ALLAH ya shiryasu ya kuma kiyaye faruwar haka,
"Ameen mom"
"Ni bari nawuce gida ina da aikin dare yau,
To ALLAH ya tsare babana,
Ya kalli kausar da barci ya kwashe, oh kema kinyi barcin,
Mom tace aiyanzu zasu tashi tunda magriba ta kusa........
🌺billy🌺
{💝Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷KO BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
12 «*****»su mom sunje yola kwanansu biyu suka dawo,ban bisuba shiyyasa bansan misukayo ba.
(""*"""""*<>*****<>""""""*"")
Bayan sati shidda da zuwan su mom yola dad ya kira dady,bayan sun gaisa dad yace babana, ranar juma'a d'aurin aurensu sadiq kai yaushe zaka wuce ne??
Dad nasani amma gashi ranar inada wata tiyata dazan yi karfe 6:am amma ina gamawa zan biyo jirgi,karfe 8:am zan fito inssa ALLAH, nama sanar dasu Sadiq d'in,
"To ai shikenan hakamma yayi ALLAH yakaimu"
"Ameen dad"
Dad yamik'o masa leda gashi kasa wad'annan kayan dan nasanka kana iya sawo k'ananun kayan naka nafama,
Dady yay dariya ya karb'a had'e dago diya sannan yatafi,
Koda yaje gida wanka yafarayi dan yaji 'yan matan gidan shiru,da alama barci sukeyi kokuma yau shaid'ancin baya kansu ne oho,ledan da dad yabashi yad'akko yaduba farar shaddace riga da wando da babbar riga, tasha aikin surfani green sai hula itama green takalmi green,yay murmushi dad d'ina kenan wannan kaya haka saikace nine angon,yad'aukesu yasaka aledan ya kwanta ya huta kafin 'yan dambennan su fara😃😃😃😃
Su mom sun wuce tun ranar laraba itada 'yan biyu,dad kuma ranar alhamis da yamma yabi jirgi,
Dady kam sairanar juma'a yabi ✈ safe, karfe 10: am jirginsu ya sauka ayola, sadiq da jafar sukazo tar barsa,suka run gume juna cikin tsananin farin ciki,dady yace brothers kunyi nisan kiwo saidai awaya📱, ina safwan shi shine baizo tarba taba, yace abaka hakuri ana k'arasa masa wani aikine agidansa, dady yay dariya kaga anguna kunsha k'amshi, sadiq da jafar suka kalli juna suka tuntsire da dariya, sadiq yace zandai sha zuwa jibi insha ALLAH nida wannan d'an iskan yafad'a yana kaima jafar duka,jafar ya kauce yana dariya, dady yace kai tsaya waida gaske kakeyi harda jafar toko shi za abama munneera ne,
Sadiq yace a'a Ni'ima ce tasa shi,lallai brother ka more to ita wannan 'yar yarin yar inbanda abin baffah miye nayi mata aure yanzu??
"Sasiq yace wanda aka aura mawa yana buk'atar irintane shiyasa"
Amma in banda abinka ai auren yara yafi dad'i zaka more sosai,
Dady ya tab'e baki hakama mom tace nidai har yau ban gano jindad'in dakuke fad'aba dan ni gani nakeyi duk halin matan d'ayane"
Jafar yace oh namanta ina matanka??
"Dady ya kaimasa duka kaifa d'an iakane jafar ana maganar arzik'i kana sakoma mutane ta tsiya ni wlh ko maganar yarannan banason ayimini.........
🌺billy🌺
{💝Mrs A salam💝}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷KO BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
13 «*****» sun zube afalo suna hirarsu,sallamar safwan ta katsesu yafad'a tsakiyarsu yana ihun murnar ganin dady, yace brother saukar yaushe??
"Dady yace d'an iska dakana ina akaje kwasoni" kaidai bari wlh naje gidanane natsaya akan masu aiki su k'arashe fentin katanga acansu jafar suka baroni,
Ya kalli agogo sannan ya kallesu ALLAH canake zan tarar kun shirya? ku kalli agogofa shad'aya saura.
Sadiq yace to sarkin zumud'i amma dai kabari ko sha biyu tayi tunda d'aurin auren sai an sakko masallaci,
Jafar yace bar sarkin sauri anyama Safwan zaka d'agama hafsat k'afa har agama shagalin bikinnan?? Safwan ya hararesa uban mi kamaidani bunsuru ko mi??
Gaba d'aya sukasa dariya,cikin dariya dady yace aikaine Safwan zumud'ika yayi yawa wlh, amma banga laifinkaba, tunda auren soyayya zakayi, amma karkuce nadameku naga angon hafsa,naga na zainab,naga na Ni'ima amma banga na munneerah ba, sadiq yace karka damu zaka gansa mikakeci nabaka na fallow dawn,
Safwan yace bar gay d'innan sadiq k'ila soyake abashi.
"Dady ya rankwashi kan Safwan wlh yaronnan ka rainani kodan kaga yau za'a d'aura maka aurene.
"Safwan ya d'auki filo yana dukan dady dashi suna dariya.
"Sadiq yashigo hannunsa rike da kofin shayi☕ yana fad'in ALLAH yashirya ku, kudai nalura har yau bakusan kun girmaba.
Dady yatashi yana dariya kai nima yunwar nan nakeji wlh,na fito gida ko break banyiba.
Jafar yace kai habadai kaida kake da mata har biyu?
Gaba d'aya sukasa dariya,banda dady dayay musu banza........
🌺billy🌺
{💝Msr A salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
14 «******»haka sukaita hirarsu da dariya dan sun saba dajuna,tare sukai karatu a America sudukan su,akwai shakuwa mai karfi atsakanin su gasu 'yan uwan juna,
Kafe 12:16 pm suka gama shirinsu cikin manyan kaya farare sunyi kyau sosai,sadiq ya kalli dady kai mutumina kafa had'u,kaganka kamar ango wallahi,
Dady dake taje sumarsa yace kaidai bari wannan duk aikin dad ne,wai dankar nasaka k'ananun kaya yad'inka mini wad'annan,nima dai abin yabani dariya,zansa ne kawai dan karyace banji maganarsaba.
"Jafar yashigo yana d'aura agogo⌚,kai malamai dan ALLAH kuyi sauri,guri yakure d'aya saura kar mu makara sallah,kunsan abba kuma yace ba African tame"
Cikin han zari kowa ya gama abinda yakeyi suka shirya tsaf,
Masallaci suka nufa, bayan an idar da SALLAH suka nufi wajan d'aurin auren,gaba d'aya akofar gidan abban su sadiq za a d'aura tunda shine babba,
Basuda tarkacen abokai,su hud'unnan sune abokan juna saidai abokan aiki da wad'anda ake gaisuwar mutinci, daku ma dangi sa'anninsu, d'aurin auren yatara manyan mutanan k'asarnan, dan alhaji el~mansur sanannen mutumne hakama abban sadiq,
An fara d'aura auren Safwan Ahmad Abdul~Aziz & Hafsat Muh'd Abdul~Aziz,sai Sadiq Muh'd Abdul'~Aziz & Zainab Suraj Abdul~Aziz,sai Jafar Sulaiman Abdul~AZiz. & Ni'ima Muh'd Abdul~Aziz,kamar daga sama yaji ance an d'aura auren Abdul~Aziz EL~Mansur Adam & Munneera Muh'd Abdul~Aziz, dasauri ya kalli su jafar suka d'aga masa hannu alamar jinjina 👍🏻👍🏻👍🏻.
Shikam yay galala 😧kamar soko yana kallonsu, shikuma aka d'aurama aure, bayan gana gidan can sun gagaresa, kuma arasa da wadda za'a had'ashi sai wannan 'yar shilar yarinyar💃🏼, kai shikam yaga takansa, AUREN K'ADDARA ko BIYAYYA shikam baisan mizai kira aurarrakin nasaba,
Da sauri yajuyo danjin antab'ashi wasu abokan sune suke masa murna,haka ya daure ya amsawa cikin dariyar yak'e.
Su Sadiq suka k'araso suna dariya, run gumeshi sukayi suna fad'in brother muna tayaka murna,shidai dady bin kowa yake da kallo😳😳.......
🌺billy🌺
{💝Mrs Abdus'salam💝}
🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
15 «******» bayan mutane sun ragu sai dangi daketa kai kawo, su dady suna zaune akofar gidan,abban sadiq, dady ya kalli abokan nasa wai dan ALLAH dama kunsan da wannan shirin kuka b'oye mini??
""Sadiq yay murmushi muma bamu saniba sai yanzu' koba hakaba 'yan uwa yafad'a yana kallonsu safwan"
Kafin suyi magana wayar dady tafara kuka alamar kira, yafara lalubota a cikin aljihu, ya d'aga batare da yayi maganaba,
Dad yace babana kuna ina?
"Cikin dauriya dady yace muna kofar gidan baffa"
To ka kira 'yan uwannaka kushigo cikin gidan muna falon baffan naku, kuzo ku gaisa da bak'i.
To kawai yace, sannan ya kalli 'yan uwan nasa daketa baza babbar riga bakinsu yak'i rufuwa dan farin ciki, yace kunji muje ciki ana kiranmu afalon baffa.
"Jafar yace kai acikin wad'annan taron matan to ta ina zamubi, to mikuma yafaru cewar sadiq??
"Wai zamu gaisa da bak'ine" safwan yace to kumuje danni wlh nagaji da wannan babbar rigar,nak'agara nacireta nahuta.
***************
Haka suka kutsa kai cinkin gidan dake cike da mata,suka rink'a gaisar da mutane ana musu murna da fatan alkairi,
Sun isa palon cike yake da abokansu dad, nan suka shiga gaisuwa cikin girmamawa, wani abokin su abbah yace masha ALLAHU kaga yara kamar 'yan hud'u gasunan girmansu d'aya kamarsu d'aya, akayi dariya,sannan akaimusu addu'oi nazan lafiya da d'orewar auren nasu, abokan su dad sunyi muau alkairi mai yawa sukaiyi godiya suka fito.........
🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044360
Na billkisa ibrahim
16 «*****» sun fito zasu tafi saiga mom ta kallesu tana dariya, yarana kunga yanda kuka yi kyau kuwa,suma dariyar sukeyi banda dady daya tsurama mom idanu, mom tace a'a babana ya haka ai yau ranar murnace da farin ciki ba ranar fushiba,
Safwan yace ki kyalesa mom dan ya gankine, amma d'azu da akace an d'aura auren bakiga tsallen da yayiba, gaba d'aya suka tun tsure da dariya, dady yakaima safwan duka, safwan ya kauce yana dariya, mom tace to kuyi k'ok'ari kushiga babban falo ku gaida iyayenku kunjiko.
"Sukace to"
"Mom tawuce tana dariya dan tasan d'an nata yau yana cikin wani yanayi"
"Sun shiga kamar yanda mom tace suka gaishe da iyaye da yayye"
Bayan sun fito jafar yace kai nifa wlh amaryata nake son gani, Sadiq yace ai duk tafiyar d'ayace muma sumuke son gani, to aina zamu gansu kodan ma muyi hotuna ce war safwan,
Amma dady yiyai kamar ma baisan abinda sukeyiba, jafar ya tab'ashi kaifa dady banji ka amsaba, harara yasakar masa kaga malam idan zaka kabar tsayani inkuma kaje kabar tunawa dani, nidaga nanma sai kano dan yau zan koma.
"Cikin mamaki suka kallesa😳😨😦,
"Sadiq yace tafiya fa kace??
"Ashe kaji abinda nace kake kuma tan bayata"
Safwan ya dafa kafad'arsa kaga d'an uwa kayi hakuri muje ayi hotunan nan sai mu tattauna matslarka amma dan ALLAH karka bari wani ya fahimci matsalarka har yarinyar, ko ba hakaba 'yan uwa?
" Su Sadiq sukace gaskiyane"
Dole haka dady yahakura yabi su amma fuskarsa ba walwala,
Jafar ne yakira Ni'ima yatan bayeta suna ina? Tagaya masa,
Kai tsaye cikin gidan suka shiga,amaran duk suna nan tare da k'awayensu,
Suka cikaro da anty lubna da anty nafisa suna yima Munneerah kwalliya, kallo d'aya zakai mata kagane tana cikin damuwa,
Sauran amaren kuwa suna gefe zaune da k'awayensu anata hira da raha irinta amare da k'awayensu,
"Dady ya tsurama Munneerah idanu👁👁wai wannan 'yar yarinyarce matarsa, yarinyar dasuka gama d'auka kwanan nan, jibima k'irjin bakomai dukda dai akwai gyale ajikinta.
Sadiq ya tab'ashi please oga in kayi hakuri jibi iyanzu tana gidanka.
Banza yay masa kamar bai jiba
" anty lubna tataso tana fad'in kai 'yan kannena kunyi kyau sosai, takama hannun dady d'an k'anina please zokayi lallashi, k'ila idan kaine tayi shiru, tun d'azu take kuka yanzu haka zazzab'ine ajikinta da k'ar tayarda akaimata kwalliyar nanma.
"Dady ya daure yace anty batasha maganiba ne??
"Tak'i sha kasan Munneerah Allura💉 da magani🕳💊duk mak'iyantane"
Cikin tsokana jafar yace oga aje ayi lallashi, kuma shi kad'ai akace karka zarce, dariya sukasa,dady ya hararesa zan kamaka wlh zakasan dawanda kakeyi
Anty lubna taja hannunsa kaga k'yalesa in kun had'u kwayi.......
🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}
.
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
17 «*****» tana zaune zaune inda sukai mata kwalliyar, dayake d'annesa dasu, bayan anty lubna ta kaishi suka bar gurin itada anty Nafisa.
"A'a anty Nafisa ina zaku jene"
"Anty Nafisa tayi dariya dady kugama tafad'a suna tafiya"
Yajawo kujera ya zauna suna fuskantar juna, kanta nak'asa tana wasa da 💍 zoben hannunta hawaye nazuba akumatunta, hancinta na shakar daddad'an k'amshin turarensa.
Yatsura mata idanu na tsawon minti biyu, cikin sanyin murya yace Munneerah ?
"Na'am. Ta amsa cikin muryar kuka"
"Miyasa kike kuka kuma ance kink'i shan magani gashi bakida lafiya??
Ta d'an d'ago idonta ta kallesa ganin ya tsura mata idanu yasata saurin maida kanta kasa,
"Yace ina saurarenki?
"Tace bakomai""
Shikenan bari nakira antylubna takawo miki abinci da magani.
Ya kalli inda su anty lubna suke hankalin su baya kansu sunacan suna hira da dariya,sai wasu k'alilan ke kallonsu irinsu marak'isiyya, su madeena, wad'anda su dadyn suke kallo danya birgesu dazai taya zasu sallama, kamar anty lubna tasan tajuyo tana kallonsu, hannu yasa ya kirata, anty lubna tazo ya akayi dady ?
"Anty akawo mata abinci da maga nin zatasha"
Anty lubna tace ina zuwa.
Saratu ta tab'a pii pii,kai anty pii gayen can ya had'u wlh tanuna dady,
Madina tace aiduk cikin amarannan Munneerah tafi kowa dacewa wlh, dukda angunan suna kama da juna, amma nata yafi kyau sosai, marak'isiyya tace saidai daga gani zaiyi miskilanci da girman kai,
Madina tace nikam banga laifinsaba dan ya had'u tako ina kinga kuwa dan yayi girman kai bashi da laifi.
Saratu tace kaini dazaice yana sona wlh yarda zanyi dan naji har zuciyata takamu da k'aunarsa.
Ai yakai 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
17 «*****» tana zaune zaune inda sukai mata kwalliyar, dayake d'annesa dasu, bayan anty lubna ta kaishi suka bar gurin itada anty Nafisa.
"A'a anty Nafisa ina zaku jene"
"Anty Nafisa tayi dariya dady kugama tafad'a suna tafiya"
Yajawo kujera ya zauna suna fuskantar juna, kanta nak'asa tana wasa da 💍 zoben hannunta hawaye nazuba akumatunta, hancinta na shakar daddad'an k'amshin turarensa.
Yatsura mata idanu na tsawon minti biyu, cikin sanyin murya yace Munneerah ?
"Na'am. Ta amsa cikin muryar kuka"
"Miyasa kike kuka kuma ance kink'i shan magani gashi bakida lafiya??
Ta d'an d'ago idonta ta kallesa ganin ya tsura mata idanu yasata saurin maida kanta kasa,
"Yace ina saurarenki?
"Tace bakomai""
Shikenan bari nakira antylubna takawo miki abinci da magani.
Ya kalli inda su anty lubna suke hankalin su baya kansu sunacan suna hira da dariya,sai wasu k'alilan ke kallonsu irinsu marak'isiyya, su madeena, wad'anda su dadyn suke kallo danya birgesu dazai taya zasu sallama, kamar anty lubna tasan tajuyo tana kallonsu, hannu yasa ya kirata, anty lubna tazo ya akayi dady ?
"Anty akawo mata abinci da maga nin zatasha"
Anty lubna tace ina zuwa.
Saratu ta tab'a pii pii,kai anty pii gayen can ya had'u wlh tanuna dady,
Madina tace aiduk cikin amarannan Munneerah tafi kowa dacewa wlh, dukda angunan suna kama da juna, amma nata yafi kyau sosai, marak'isiyya tace saidai daga gani zaiyi miskilanci da girman kai,
Madina tace nikam banga laifinsaba dan ya had'u tako ina kinga kuwa dan yayi girman kai bashi da laifi.
Saratu tace kaini dazaice yana sona wlh yarda zanyi dan naji har zuciyata takamu da k'aunarsa.
Ai yakai asoshi cewar anty pii, gabad'aya sukasa dariya......
🌺billy🌺
{🍇 Mrs Abdus'salam}asoshi cewar anty pii, gabad'aya sukasa dariya......
🌺billy🌺
{🍇 Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
0909304460
Na billkisa ibrahim📝📝
18 «*****» kairat k'anwar dady tana jinsu, gaskiya 'yammatan nan suka fad'a, yayan su mai kyawune dan duk ciki family d'insu na uwa dana uba bawanda yakai shi k'yawu, dayawa mutane nacewa ya biyo kakansu na wajan uwa,ABDUL'AZIZ, wanda dadyn yaci sunansa, tacigaba da saurren hirarsu madina, dasuketa kod'a k'yawun yayanata.
Anty lubna takawo abincin da ruwa da magani 🍛🍸💊,
Harzata tafi dady yace my anty jimana,ya nuna mata kujera,tazauna.
"Dady yace wai dan ALLAH anty waye yayi wannan hadd'in??
" Tace wana had'in?
"Nida Munneerah mana"
Su baffa mana
Yaja nummfashi, to su mom sun manta halin danake ciki agidana ne, kuma abin dubawa ananma, Munneerah ai bata isa aureba duka yaushe tagama zana (SSCE) d'inta ma.
Anty lubna tayi murmurmushi kawai batace komai ba.
Dady yacigaba inda had'in sukeso dasai su bari sai nan gaba inta k'ara girma jibe tafa dan ALLAH,
Anty lubna tace to ai ba matsala idan taje gidanka saika barta tak'ara girman, yace anty lubna dan ALLAH ga wani taimako daza kimini,
Tace ina jinka,
Mizai hana kibama su dad shawara abarta sai nan da shekara uku saita tare sannan tad'an k'ara girma, amma yanzu shekara 17 ai tayi k'arama.
Anty lubna tayi dariya kaini dady baruwana kaji yara nawane kamarta akayima aure suka zauna, kai harma wad'anda basu kaitaba jeka Ruga kagani,ko d'iyar baffa shehu zuwaira nawa take ba Munneerah ta girmeta bama, amma ga tanan harda yaronta da wani cikin,bare Munneerah shekara 17.
Hawayen Munneerah suka k'aru to tun yanzuma kenan inaga ankaini gidansa, saikace angaji da ita, damma yarainata ita yakece ma yarinya bata isa aureba,zaiga yarinta ganin idonsa indai nice, mutum sai miskilancin tsiya,
Maga nar anty lubna ta katseta k'anina kaga mu binne wannan maganar anan gurin kafin su baffa suji suci k'aniyarka wlh.
Ta mik'e kasata taci abincin muna jiranku tayi tafiyarta
Dady yabita da kallo,waishi miyasa kowa yakasa fahimtarsa ne........
🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝
19 «*****» da sauri yajuyo danjin kukan Munneerah, jiyayi tamkar ya nausheta👊🏽 dan haushi, shi bayyi kukaba ma sai ita da aka kakabamasa,amma sai ya b'oye b'acin ransa,cikin taushin murya yace kinga Munneearah daina kuka, kinga kanki zaiyyi ciwo dama gashi bakida lafiya,nan ya lallab'ata taci abinci,dak'yar yasamu tasha maganin,sannan sukaje akayi hotunan.
***************
Aranar da daddare akakai amare d'akunansu, Munneerah kuma sai gobe za akawota kano, tabi gayyar 'yankai amare batare da kowa yasaniba, saida taje gidan kowa'gidan Ni'ima ne k'arshe, tanacan suna magana da Ni'ima motoci suka tafi akabarta sai masu kwana kawai,
Afirgice tadawo cikin gidan tana kiran anty Ni'ima!! Nashiga uku motocin duk sun tafi!!!
"Kai dan ALLAH"
"Wallahi kuwa, nabani idan akaduba ba aganniba"
"Naji kamar k'arar mota jeki gani"
"Su dady suka fito daga motar suna dariya, dady yad'ago kai zaiyi magana, karaf idonsa akan Munneerah tafito tana dube dube, azuciyarsa yace illar auren yaran kenan,Sadiq ya tab'osa kai malam mikake kallone??
"Yace Munneerah!!
"Harsuna had'a baki wajan fad'in Munneerah kuma, suka kalli inda yake kallo,
Cikin mamaki Sadiq yace to ubanwa ma yakawota nan,
"Kirata yayi cikin fad'a,
"Cikin tsoro tazo dantasan ya Sadiq sarai,
"Ubanwa ya baki izinin zuwa nan, cikin rawar murya tace nabiyo 'yan kawo amaryane kuma sai suka tafi,
Ya harareta da sanin wa kika fito?
Tace bakowa.
Yad'aga hannu zai mareta jabir yarik'e hannun, kai my man, saurara matar aurece fa, to dan matar aure ce baza'a hukunta taba.
"Za'a hukunta ta amma mijinta ne keda wannan ikon"
Dady dai baice komaiba yana tsaye jingine da mota yana kallonsu.
Sadiq yadaka mata tsawa kafin nafara jibgarki anan kishiga ki had'o yanaki yanaki kizo mutafi dan can unguwar zamu koma, in kuma bahakaba yay kwafa, tasan halinsa zai iya zaneta, tace ba abinda zan d'akko,
Ta d'an saci kallon dady ya d'aure fuska tamau ko kallon inda take yak'iyi,
Suka shiga mota Sadiq yana tuk'i jafar na gefensa, sai safwan abaya daga hannun haggu, dady yashiga tsakkiya Munneerah na gefen dama tawani takure jikinta ajikin mota, shikam dady ko kallo bata isheshiba.
Suka ajiyeta agida saida tashiga suka wuce masaukinsu......
🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}
🌳AUREN K'ADDARA🌳