duk jini suka tari mai mota yakaisu gidan umma, komai motar basu biyaba kud'in saba suka tafi, yanatayi musu magana sukai banxa dashi, shikam yay musu ALLAH ya isa yatafi.
Iyayensu maza suna gidan umman ana k'ulla zuwa wajan wani boka dan kashe Alh.EL MANSUR, su ikilima suka shiga suna kwala ihun kuka dakiran sun shiga uku, kowacce jikin baban ta tafad'a tana kuka.
Suko sun rud'e suna kiran lfy? dan ganin jikin 'ya'yansu duk jini, cikin kuka suka sanarma iyayen nasu abida yafaru.
" umma tamik'e tana fad'in tafd'ijan wallahi baxai yuwwuba, shi har ya isa yadakeku akan wannan janaren yaron, to aiko ubansa mansur bai isaba bare shi, bari kuga naje gidan naji ubanda ya d'aure masa kugun dukarmin jikoki.
Abban husna yace umma kiyi xamanki bama saikinjeba muma xamu wajan mansur d'in dakanmu yanxunnan, koma asibiti baxamu kaisuba sai munje wajan ubannasa tukunna.
"Umma tace ai itama da ita xa'a"
Mom da y'an biyu suna xaune afalo suna hira, kairat tanama kausar kitso, saidai kawai sukaga mutane kansu ko sallama babu, mom tamik'e da sauri tana kallon jikin su ikileema, dan tasan d'antane yay wannan aika aikar, sun kai hakurinsa karshe.
Umma tadaka mata tsawa to kilaki kin tsaya kina k'are mana kallo saikace wasu bak'inki, ina mansur ??
Dad dake k'ok'arin sakkowa daga samansa yace ganinan, axuciyarsa yace dama nasan hakan xai faru, dan dady yakirashi tawaya yasanar masa komai.
Tun kafin ya k'are sakkowa umma tak'arasa gareshi tana zaginsa.
Dad yace kiyi hak'uri umma suma da abinda sukaimasa dan nasan babana mai hak'urine acikin magidanta.....
Cikin tsananin bala'i abban ikileema yace oh hakama kace ko mansur, d'anka yadakar mana yara sannan kakareshi saboda kaidama tarbiyya taimaka k'aranci.
Kausar tace wallahi mu dad d'immu yanada tarbiyya saidai idan kune waccan munafukar tsohuwar bata bama tarbiyyaba....
Marin daya sauka afuskarta yahana k'arasawa, mom tace kausar dama bakida kunya suba iyayenki bane.
Kausar tanufi d'akinsu tana fad'in mom niba iyayena bane, dan baxan ta6a son wanda baya k'aunarkuba wallahi.
itama kairat tace axxalimai kawai haka zaku k'are kundaiji kunya wallahi, kuma haka xaku k'are.
Aiko jin haka yasa su umma k'ara yayyafa ruwan bala'i da zage zage, suka gaji dan kansu dan bawanda yakuma tankasu suka tafi kaisu husana Asibiti πππ...
πΊbillyπΊ
πΉ{Mrs Abdus'salam}πΉ
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: π³AUREN K'ADDARAπ³
π·ko BIYAYYAπ·
Na billkisa ibrahim ππ
64Β«******Β» dady yakai Muttallaf asibiti aka dubashi, harda targad'e sukai masa, aka gyara masa, Muttallaf yana kuka shima yanayi π³, har aka gama gyarawa, yad'akko shi suka taho gidan su mom, tafiyarsu umma badad'ewa shikuma yaxo.
""Mom takarb'i Muttallaf dasauri daga hannun dady, mom tafara kuka, ohni.bilkisu yanxunan wannan d'an yaron akaima wannan xalincin dan rashin imani??
Dad yakarb'esa shima ida nunsa taf da hawaye, suma su kairat kuka sukeyi, mom tace yanxu ina Munneerah take??
"Dady yace tana gida itama dukanta nayi"
To babana in banda abinka itakuma miye laifinta aciki ?
Dad aitafi kowama laifi wayace tad'aukesa takai musu, ai wallahi ban ma gama mata ba, saina sake xaneta.
A'a babana kul d'inka kasake tab'ata kaji nagaya maka, yanxuma kad'aki yaronta kakaimata dan hankalinta ya kwanta.
A'a mom abarsa anan saiya warke.
Mom tahararesa idan anbarsa anan kanada abincin bashi ??
Kad'aukesa ka kai mata shi nima ina nan xuwa gidan.
Badan yasoba yad'auki Muttallaf ya kaishi wajan Munneerah, saidai yanzu baya shiga harkarta kwatakwata, xaizo dai yad'auki d'ansa yay masa wasa idan dare yayi yasashi agabansa sukwanta dasafe yaymasa wanka ya shiryashi, ko abincin ta yadainaci.
Wannan abu bak'arami dafa xuciyar Munneerah yakeyiba, kullum saita bashi hak'uri amma yak'i saurarenta.
Bari nalek'a su ikileema.
Nashiga gidan umma dan su husna suna gidan naga sun warke sarai saidai tabbunan raunikan.
Yau suka shirya xuwa Nijar wajan wani la'anannen boka.
"Sun isa Nijar ankuma kaisu har gidan bokan, sun sanar dashi dukkan abinda suke buk'ata, akan akashe dad da mom da dady da Muttallaf, suna son sugaji dukiyarsa, bokan yace musu sun nema sunkuma samu, yahad'a musu asirirrika masu yawa suka taho washe gari.
ππππππππ
Sun iso cikin katsina, acikin jibiya motarsu tai had'ari, atake anan umma ta amsa kiran ALLAH, ta mutu, shikam abban ikileema k'afafunsa biyu duksun cire, abban husna kam shima sai abinda ALLAH yay dan baya ganima ga hannu yacire, hancinsa ya gutire da kunne d'aya.
Dad suna kallon labaran yamma suka ga wannan had'ari, kuka dad yakeyi sosai shida mom, suka shirya tafiya jibiya dan ankaisu babban asibitin jibiya.
Shikuwa dady yagani amma tsakima yaja yace kad'anma suka gani.
Su dad sunje suka taho dasu da gawar umma, washe gari akaimata suttura akakaita gidanta nagaski ajecan kuma ataras, su abban ikilema kuma aka kaisu Asibiti, su ikileema sai kuka sukeyi, dad shiyya d'auki nauyin komai na Asibitin.
Su abban husna saikuka sukeyi suna fad'in tsiyatakun dasuka shiryama dad abaya, da wanda yanxun yazama sanadin tsugunnawar π³AUREN K'ADDARAπ³
π·ko BIYAYYAπ·
Na billkisa ibrahimππ
65 Β«******Β» yau akayi addu'ar arba in ta umma, su abban ikileema suna Asibiti har yanzu.
Mom da dad suka tsare su dady suna musu fad'a dan ganin kwakwata basa shiri, anmusu nasiha sosai wadda taratsasu.
Suka tafi gida da d'ansu Muttallaf da tuni ya warke sarai.
Su husna dai an tuba dan sunsan yanxu basuda kowa sai dady, dan haka suke dana sanin abinda suka shuka abaya dan gashinan suna girba d'aya bayan d'aya ππππ.
Da daddare Munneerah tad'au wankanta itada yaronta sunata tashin k'amshi mai dad'i, suka nufi b'angaren dady.
Yana kwance akana gadonsa shima cikin shirin barci.
Munneerah tashigo da sallama ciki ciki ya amsa ya karb'i yaronsa yana tawani cin magani, yayta tarairayar d'ansa haryay barci, shima ya kwanta yaja musu bargo.
Munneerah dake xaune tana kallonsu itama tamik'e ta tashige bargon takwanta abayan dady, wasanni tashiga yimasa, masu rud'a jiki.
Shikuma yay fuska abinsa yak'i ko motsi.
Itako tacigaba, can mutiminku yaji yana neman zautuwa aisai yajuyo yafara maida raddi, dan dama akame yake sosai, nan dai suka mantar dajuna fishin, suka bama soyayya hakkinta batare da kwangebaππ.
""Saida komai yalafa sannan suka rink'ama juna dariya, da tsokana, tare sukai wanka, suka dawo makwancinsu dady yahad'asu yarungume yanamai alfahari dasu πͺππ.
TONIMA INA MAI ALFAHARI DA MASOYANA
IRINSU
ZUMUNTA GROUP ππ
HOUSE OF NOVELS GROUPππΊ
LABARUN LITTATAFAI GROUP ππ·
ABBA GHANA π
H BOOK π
HAUSAWA GROUP ππ³
MUYI KARATU GROUP ππ
Da dakkan sauran group's daban saniba, ma abota KARATU BOOK D'INA NAGODE! NAGODE!! NAGODE!!! πππππππ
ALLAH YABAR ZUMINCI YABARMU TARE.
ππ»ππ»KUYI HAK'URI DA JINKIRI DANA SAMU WAJEN RASHIN K'ARE WANNAN BOOK DAWURIππ»ππ»ππ»
Dan ALLAH duk wanda yaga kuskure a book d'ina ko gyara yasanar min tawannan nomber β09093044460
ALHAMDULILLH. ALLAH KAYAFE MINI KUSKUREN DANAYI ACIKIN WANNAN BOOK, ABINDA NAFAD'A DAI DAI HAR YA AMFANI MUTANE ALLAH KABANI LADA πππ Ameeeeeeeeeeeeeeeen
I LOVE U ! LOVE U !! LOVE U MY FAN ππππβ€πππππππππ
πΌπΌπΌπΌMATA AGIDAN πΌABDUS'SALAMπΊπΊπΊπΊπΊπΉ π«πΈπ»πππsu, saidai dad yasa ayi musu allurar barci idan surutun nasu yay yawa......
πΊbillyπΊ
πΉ{Mrs Abdus'salam}πΉ
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels