Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ANYI WALKIYA NA M. JABO & MAMAN TWINS COMPLETE. By Hauwa jabo 12:11 No comments 💫💫AN YI WALK'IYA 1-3💫💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NHW Da gudu take hawa kan matattakalar benen, kamar zata fad'i, tana k'wala kiran "Mummy! Mummy!!" da sauri Mumyn ta fito daga wani d'aki, tana cewa"lafiya?? Arfat irin wannan kira haka! sai ka ce wadda ta yi gamo?." A jiyar zuciya ta sauke, tare da k'ank'ame Mummy, sannan cikin shagwaba tace " Mummy ba yaya Abeed ba ne ya biyo ni, wai sai ya dakeni," "Duka! Ai ko ruwan sama bazai dakar min ke ba bare shi, wai ma to me kika masa da zai dake kin?" Arfat na shirin magana ya k'araso gurin yana fadin"Yauwa Mum mik'o min ita, Allah yarinyar nan yau sai na 6a66allata a gidannan, don akanki zan huce haushi ". Ya k'arashe maganar yana k'ok'arin janyota daga jikin Mum. Mummy tace"Nak'i na mik'o ta, kaji yaro, amma bakada ma kunya, ai ko mutuwa na kunyar idon mahaifi, yarinya har bayan mamanta ta b'uya kana a mik'ota, sai kace wata y'arka, wai kai me yake damunka ne Abeed? Mai ya faru kake neman 6a66alamin yarinya haka,?" Abeed yace "Mum yarinyar nan tana zubar min da class Wallahi,ke kuma kina wani kakkare mata," ya fad'a yana wani yarfee hannuwa, yana juya jikinsa irin dai yanda hadaddun guyz sukeyi d'innan "Mum wata nataciyyar yarinya ce ta lik'a min, ita kuma ta wani mak'alemun, kamar mayya haka take, Allah Mum tafi gum mannewa, kuma duk adalilin Arfat" ya fada yana nunata da yatsa yana hararanta, "don k'awarta ce, ita ta ba ta numberta, kuma ko Mum? Ba irin wulak'ancin da ban mata ba, amma ta k'i daina kirana dan naci irin nata" Mummy tace" haba Abeed ina laifin wanda yace yana sonka ? Yanzu dan Allah akan haka za ka dakar min yarinya, tanason ta had'a sunnar Annabi kai kuma kana shirme, to in gaya maka ban yarda ba." Arfat da ta la6e bayan Mum tace " Mum kuma ba ki ganta ba, Allah ta hadu na k'arshe bakiga yanda take yarfa gayuba" Danllah rufee ma mutane baki, ya ja dogon tsaki, "had'uwarta ta banza, ke wai yaushe zaki gane cewa yanzu komai saida Coins ake yinsa,? Yanzu gaya mun waye babanta a k'asar nan.? 'yar gidan malam Shehu da ita ta zo tana damuna kawai". Mummy murmushi kawai ta yi, dan tasan k'arshen zancen kenan yace talakace, " Talaka bawan Allah nidai M. jabo da M. Twins munsan cewa talauci daga Allah ne, haka dukiya ma daga Allah, mafi d'aukaka da soyuwa a gurin Allah shine maki tak'wa a cikin bayin Allah " Mum kam idan da sabo ta riga ta saba da halin Abeed, tun bai kai haka ba, halinsa ke nan tun yana yaro, tun tana ganin kamar k'uruciya ne, har yazo ya girma bai daina ba, yanzu kam har ta daina tunanin yarinta ne, don shekarunsa ya wuce a kira shi da k'aramin yaro.! "Dallah b'ace mun da gani, kamin na k'araso na makeka kamin ka maketa a gun," yayi gwafa, ya gangaro yana guna guni, "ke kuma idan na kamaki I will show u." ************ Alhaji Bashir Nasari, shine cikakken sunan mahaifinsu, haifaffen garin kano, kuma hamshak'in d'an kasuwa ne, yana da arzik'i sosai don yana d'aya daga cikin manyan 'yan kasuwa a jahar kano. Matarshi d'aya Hajiya Maryam, wadda suke kira Mummy. Allah ya azzurtashi da yaransa uku Muhammad da ake kira da Abeed, sai Arfat sai kuma Afrat. Gida ne wanda mamallakan sa suka gina cikin so da k'aunar juna, ga ilimi dai_dai gwargwado suna da tarbiyya. Sai dai Abeed ya fita daban, akwai girman kai da Jin shi wata tsiya ne, uwa uba rashin ganin talaka da gashi, don shi duk abinda zai had'ashi da talaka baya son shi kwata_kwata a rayuwarsa Don haka ya k'udiri niyyar shi ba zai yi aure ba sai 'yar wani babban mai kud'i a k'asar nan ko a duniya baki d'aya. Duk da iyayenshi suna nuna masa illar hakan amma ba abunda ya chanza daga halinsa..... Www.jabohauwa.WordPress. com Www.hauwajabo.blogspot.com M Twins 😍 Auntie M. jabo🍃 [4/11, 2:54 PM] 💫💫AN YI WALK'IYA 4&5 💫💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NWA Misalin 8:30AM, ya fito cikin shirinsa na zuwa office, saboda shine MD. na babban companyn Daddy dinsu, dake sharad'a phase 2. Direct dinning area ya nufa, da nufin yin breakfast, karaf idonsa akan ladi, ya hango ta (d'aya daga cikin masu aikinsu) ta gifta ta wurin dinning table d'in, hakan shi ya tilasta masa tsayawa tare da k'wala mata kira, jiki na rawa ta k'arasa inda yake tace"ga ni yalla6ai " " ke wai wani irin kunnen k'ashi ne da ke ? Eh? Sau nawa zan ce dake idan an kawo mun abinci kada ki kuma zuwa ko hanyar da aka bi aka wuce da abincin, bare kuma kusa da shi"? cikin rawar murya tace "don Allah ka yi hak'uri, akasi aka samu yallab'ai, naga har takwas da rabi na d'auka ka tafi ohis, shiyasa amma ba da niyyar zu....... " ya katseta tare da fad'in "shut up! tashi ki ba ni wuri 'yar sa'ido kawai, har an san lokacin da nake fita da kuma lokacin da nake dawowa, munafukai 'yan sa ido"jiki a sa6ule ta mik'e ta fice daga parlourn. Wani wawan tsaki yaja, sannan ya juya a yangace ya hau kiran Afrat , da d'an hanzarinta ta fito daga d'akinsu tace"ga ni yaya" Abeed yace "waye ya yi girkin can ?" tare da nuna mata da hannu, tace" haba sai ka tambayi wanda ya maka girki, ni na yi mana" ya harareta "ke banason rashin kunya kinaji, are you sure ke kikayi,?" Kamar ba zata amsaba chan ta ta gyad'a kai tare da cewa "Im pretty sure". Yace "kin dai san halina duk ranar da ku ka sake ku ka bawa 'yan aiki girkina sai kun gayawa aya zak'inta, tace" haba yaya ai ba ma ba su, ni ko Arfat muke yi, "gud kya iya tafiya", ta wuce aranta tace "sau nawa kana lamushe girkin yan aiki, har kana santi, wane mara aikin ne zai zaman tashi tunda asuba yana maka girki, sai kace wasu matanka," ta wuce d'akinsu, ya zauna ya yakuci wannan ya tsikari wanchan, duk jarabarshi baya iya chin abinci sosai, ya k'are ya wucee office... ****** Misalin k'arfe12 na rana Mubarak babban abokin Abeed ya kai masa ziyara a office d'in sa, bayan sun gaisa yake sanar da shi zancen dinner da za a yi na auren abokinsu Jabir. Sannan ya k'ara da cewa "please Abeed ka yi k'ok'arin attending, don nasan halinka yanzu za ka fara kawo mun k'abli cikin ba'adi" Sai da ya d'aga hannayensa ya watsar alamar ko oho,!, Sannan ya ce " alright yanzu gaya mun venue da time na ji idan zan iya zuwa gurin",murmushi Mubarak ya yi yace "za ma ka iya zuwa wurin, don ba 6oyayyen guri ba ne". Abeed yace"No my man, ba abin da nake nufi ba kenan , I mean gurin ya yi had'uwar da kamar irina zai je wurin ko kuwa"? Mubarak hannunsa ya d'auka ya d'ora kan goshinsa yace "oh! Abeed ka na ba ni mamaki wallahi, wai mai......." hannu Abeed ya d'aga masa alamar ya saurara haka. Sannan yace"just answer my question " Mubarak yace" ok, a golden Dragon ne". Almost 5 minutes bai ce komai ba, har Mubarak ya gaji da shirun yace"ya dai? ba ka ce komai ba ". Sannan Abeed ya yamutsa fuska, wanda ya k'ara bayyanar da kyansa, a fili, "gaskiya ba zan je ba ne cox wurin bai mun ba!". Mubarak ye zaro ido cike da mamaki, "yanzu Abeed golden Dragon ne bai maka ba?" Kai ya gyad'a alamar Eh.. Mubarak yayi murmushi, dan yasan Abeed saida rarrashi, ya cigaba da cewa "gaskiya my man idan ka yiwa Jabir haka ba zai ji dad'i ba" Abeed yace"ban yi don na 6ata ransa ba, zan masa waya ma na bashi hak'uri, bana son zuwa guri ne na tarar da tarkacen mutane marasa aji a gurin, wannan ne kawai badan wannan ba zanje mana" "amma ai ka san waye Jabir! kuma ka San waye mahaifinsa a garin nan, so bana tunanin za'ayi k'aranta a gurin, ka sa ni ma ko ka had'u da wata 'yar minister acan ya fad'a yana murmushi. Ya tsine fuska Abeed ya yi, yace" ' ya'yan ministers ai suna suka tana, kamar 'yar k' aramin minister mai zan yi da ita" shi dai Mubarak ido kawai ya zuba yana kallonsa domin al'amarin Abeed ya girmi tunaninsa, da k'yar ya samu ya lalla6ashi ya amince akan zai je. Muje zuwa muji mizai faru a gun....... Www.hauwajabo.blogspot.com Www.jabohauwa.WordPress.com M Twins😍 & Auntie M. Jabo 🍃 [4/11, 2:54 PM] Wacce Zamuyi Book: 💫💫 AN YI WALK'IYA 4&5💫💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NWA Misalin 8:30AM, ya fito cikin shirinsa na zuwa office, saboda shine MD. na babban companyn Daddy dinsu, dake sharad'a phase 2. Direct dinning area ya nufa, da nufin yin breakfast, karaf idonsa akan ladi, ya hango ta (d'aya daga cikin masu aikinsu) ta gifta ta wurin dinning table d'in, hakan shi ya tilasta masa tsayawa tare da k'wala mata kira, jiki na rawa ta k'arasa inda yake tace"ga ni yalla6ai " " ke wai wani irin kunnen k'ashi ne da ke ? Eh? Sau nawa zan ce dake idan an kawo mun abinci kada ki kuma zuwa ko hanyar da aka bi aka wuce da abincin, bare kuma kusa da shi"? cikin rawar murya tace "don Allah ka yi hak'uri, akasi aka samu yallab'ai, naga har takwas da rabi na d'auka ka tafi ohis, shiyasa amma ba da niyyar zu....... " ya katseta tare da fad'in "shut up! tashi ki ba ni wuri 'yar sa'ido kawai, har an san lokacin da nake fita da kuma lokacin da nake dawowa, munafukai 'yan sa ido"jiki a sa6ule ta mik'e ta fice daga parlourn. Wani wawan tsaki yaja, sannan ya juya a yangace ya hau kiran Afrat , da d'an hanzarinta ta fito daga d'akinsu tace"ga ni yaya" Abeed yace "waye ya yi girkin can ?" tare da nuna mata da hannu, tace" haba sai ka tambayi wanda ya maka girki, ni na yi mana" ya harareta "ke banason rashin kunya kinaji, are you sure ke kikayi,?" Kamar ba zata amsaba chan ta ta gyad'a kai tare da cewa "Im pretty sure". Yace "kin dai san halina duk ranar da ku ka sake ku ka bawa 'yan aiki girkina sai kun gayawa aya zak'inta, tace" haba yaya ai ba ma ba su, ni ko Arfat muke yi, "gud kya iya tafiya", ta wuce aranta tace "sau nawa kana lamushe girkin yan aiki, har kana santi, wane mara aikin ne zai zaman tashi tunda asuba yana maka girki, sai kace wasu matanka," ta wuce d'akinsu, ya zauna ya yakuci wannan ya tsikari wanchan, duk jarabarshi baya iya chin abinci sosai, ya k'are ya wucee office... ****** Misalin k'arfe12 na rana Mubarak babban abokin Abeed ya kai masa ziyara a office d'in sa, bayan sun gaisa yake sanar da shi zancen dinner da za a yi na auren abokinsu Jabir. Sannan ya k'ara da cewa "please Abeed ka yi k'ok'arin attending, don nasan halinka yanzu za ka fara kawo mun k'abli cikin ba'adi" Sai da ya d'aga hannayensa ya watsar alamar ko oho,!, Sannan ya ce " alright yanzu gaya mun venue da time na ji idan zan iya zuwa gurin",murmushi Mubarak ya yi yace "za ma ka iya zuwa wurin, don ba 6oyayyen guri ba ne". Abeed yace"No my man, ba abin da nake nufi ba kenan , I mean gurin ya yi had'uwar da kamar irina zai je wurin ko kuwa"? Mubarak hannunsa ya d'auka ya d'ora kan goshinsa yace "oh! Abeed ka na ba ni mamaki wallahi, wai mai......." hannu Abeed ya d'aga masa alamar ya saurara haka. Sannan yace"just answer my question " Mubarak yace" ok, a golden Dragon ne". Almost 5 minutes bai ce komai ba, har Mubarak ya gaji da shirun yace"ya dai? ba ka ce komai ba ". Sannan Abeed ya yamutsa fuska, wanda ya k'ara bayyanar da kyansa, a fili, "gaskiya ba zan je ba ne cox wurin bai mun ba!". Mubarak ye zaro ido cike da mamaki, "yanzu Abeed golden Dragon ne bai maka ba?" Kai ya gyad'a alamar Eh.. Mubarak yayi murmushi, dan yasan Abeed saida rarrashi, ya cigaba da cewa "gaskiya my man idan ka yiwa Jabir haka ba zai ji dad'i ba" Abeed yace"ban yi don na 6ata ransa ba, zan masa waya ma na bashi hak'uri, bana son zuwa guri ne na tarar da tarkacen mutane marasa aji a gurin, wannan ne kawai badan wannan ba zanje mana" "amma ai ka san waye Jabir! kuma ka San waye mahaifinsa a garin nan, so bana tunanin za'ayi k'aranta a gurin, ka sa ni ma ko ka had'u da wata 'yar minister acan ya fad'a yana murmushi. Ya tsine fuska Abeed ya yi, yace" ' ya'yan ministers ai suna suka tana, kamar 'yar k' aramin minister mai zan yi da ita" shi dai Mubarak ido kawai ya zuba yana kallonsa domin al'amarin Abeed ya girmi tunaninsa, da k'yar ya samu ya lalla6ashi ya amince akan zai je. Muje zuwa muji mizai faru a gun....... Www.hauwajabo.blogspot.com Www.jabohauwa.WordPress.com M Twins😍 & Auntie M. Jabo 🍃 [4/11, 2:54 PM] Wacce Zamuyi Book: 💫AN YI WALK'IYA 9💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NWA Cikin 6acin rai Abeed ya koma gida, parking kawai ya yi ko kulle motar bai yi ba, ya wuce part d'in sa, ransa a dagule yake gaba d'aya, yana tunanin wai yaushe ne burinsa zai ciki, ya samu yarinyar da ta dace da shi, wacce ya ke mafarkin samu, domin shi kansa yanzu ya hak'ik'an ce da ya na buk'atar aure, amma matsalar duk 'yan matan da ke sonsa yanzu ya raina arzikin iyayensu, duk da cikin su babu wadda za a d'auka ace babanta matsiyaci ne, don dai shi ya d'auki k'atoton buri ya sakawa zuciyarsa, dole sai 'yar mai hannu da shuni, lokaci d'aya ya tuna da wacce akace tanasonsa, wai babanta yayi rik'on logal government, dai rainin wayo, wani dogon tsaki yaja, yadan juya kwanciyar sa, ya kalli a gogon d'akin yana lumshe ido. ********* Goggo wacce nake tunanin y'ar uwar Dadyn su Abeed ce, zaune take tareda Mumy suna hira, Abeed ne ya shigo ya gaishesu cikin sakin fuska sannan ya wuce d'akin sa, nan suka fara hirar yau da kullum, har Goggo ta gangaro akan abinda ya dad'e yana damun ta, "hajiya yaran yanzu sai a hankali, sam basa tunani basa naziri, yanzu za ku ga wasu yaran masu kud'i idan za su yi aure sai su rik'a hangen wadda mahaifin ta ya dame nasu ya shanye da naira, don zilama, maimakon su nemi dai_dai su, tunda Malam bahaushe ma ya ce "dai_dai ruwa dai_dai tsaki, kuma kowace k'warya da abokin burminta" sannan ma ina laifin su yi k'asa_k'asa su nemi 'yar talaka bawan Allah suma su samu su lasa, kinga ai an taimaki juna an rufawa juna asiri ta wannan hanyar, amma ba a yi saboda buri ya cikawa masu irin wannan halin zuciya, kowa sai dai-dai shi," Mumy tace "Wallhy zancen ki dutse Goggon yara, nima abin yana damuna, musamman idan naga halin yaronnan banajin dad'i sam, amma kinsan kosu talakawan akwai nasu sabida sai su k'wallafa dogon buri wa yaran su, su mayar da yayan nasu kamar jari, domin wasu sai ka ga sun zaune jiran mai d'an maik'o_maik'o har yarinya ta tsofe a gida, ba iyayenba ba ' ya'yan ba, kije gida ki rasa gane uwa da yaran gida, akwai wani gida da mukaje ta'aziya, a gidan naga mata 'yar kyakyawa, wacce nake tunanin zata haifi yara biyu ko uku, nake tambayar matar gidan, an mata amarya ne, dan tare na gansu, sai take cemin ai 'yar kice wance, wallhy saida na kai zaunedDan mamaki, na tuna yarinyar sa'ar Muhammad ce fa! Amma har yanzu tana gida," Goggo ta saka dariya, " kin bani dariya, wai an miki amarya ne" itama Mumy dariyar tayi suka ci gaba da hira" wannan zamanin kowa kwad'ayi ya yi masa yawa, bayan sun mata Allah ke yin komai, domin kowa an riga an rubuta k'addararsa tun kafin ya zo duniyannan, we just trace, sai ka ga budurwa ta zauna jiran Mr right har ta tsofe tun tana samun masu zuwa har lokacin ta ya wuce ya zamana bata samu, ta tashi a tutar babu, k'arshe sai ta auri wanda bataso, sabida da yawa masu wannan burin, wallhy basa auren mazan da zuciyar su takeso, saidai dan kud'i, su tashi ba wan ba k'ani, ta yi haihuwar guzuma 'ya kwance uwa kwance, ba mai d'an maik'o_maik'o ba mijin kwatakwata" nan ma saida suka dara, Goggo tace, " nifa kina magana kina saka engilishi, kuma kinsan ba ganewa nakeyiba," sukayi dariya gaba dayan su, Goggo tace, " Allah ya sa masu wannan halin su gano su bari dan ba alkhairi acikinsa" ameen Mumy ta amsa dashi, Na kalli M Twins nace "nifa al'amarin Abeed yana bani mamaki domin ya d'ebo da zafi, kace sai 'yar wane ko wane," M. Twins tace " ?kedai bari Aunty Jabo, Allah na d'auka irin wannan abin matane kawai keda wannan hali, ashe har maza ma sunayi, abin kunya, amma hausawa sun ce "kowa ya d'ebo da zafi bakinsa"..........." Www.hauwajabo.blogspot.com Www.jabohauwa.WordPress.com M Twins😍& Auntie M. Jabo ✍🏾🍃 [4/11, 2:54 PM] Wacce Zamuyi Book: 💫AN YI WALK'IYA 8💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NWA K'arasawa ta yi in da Mufeeda ke tsaye kamar an dasata ta ce "mufy ya na ganki a tsaye, bayan ya tafi dama nasan ba lallai ya amince da buk'ata na ba". Cikin yak'e Mufeeda ta ce "kar ma ki yi wannan tunanin Fadeela, zai so ki da yardar Allah, yanzu ma don bai ganki ba ne na tabbatar idan ya yi ido hud'u dake ba abinda zai hana ya so ki". A jiyar zuciya Fadeela ta yi, sannan ta ce "ta yaya zan kuma had'uwa da shi bare har ya ganni?? Kar ki manta, ko sunansa ban sa ni ba, bare in da ya ke". Murmushi Mufeeda ta yi, ta ce " idan akan wannan ne ki kwantar da hankalinki kamar tsumma a randa, idan kullum kike son ganin Abeed za ki gan shi da yardar Allah." Cikin mamaki Fadeela ta ce "wow! nice name, sunansa kenan"? Mufeeda ta gyad'a kai alamar eh, Fadeela ta cigaba da fad'in "amma mufy ta yaya zan gan shi duk lokacin da na ke so ya gaya miki sunan unguwarsu ne, ko wurin aikinsa ?" Dariya Mufeeda ta yi sosai sannan ta ce" wannan kuma sai kin ba da wani abu sannan zan gaya miki, "6ata rai Fadeela ta yi cikin sigar wasa ta ce" dad'ina da ke kenan, yanzu za ki fara ja mun rai tunda kin ga ina son ji ". Tafiya Mufeeda ta fara tana cewa" shi kenan tunda ba kya son ji, da tuni kin mik'o wani abu, "gabanta Fadeela ta tara tare da cewa" haba friendy ko haka ki ka bar ni ai kin ja mun rai, don Allah ki gaya mun", ta k'arashe maganar kamar za ta yi kuka. Mufeeda ta ce "don't cry k'awata, he's my cousin", waro ido Fadeela ta yi tare da daka tsalle ta rungume Mufeeda tana cewa "don Allah da gaske kike yi mufy"? Mufeeda ta ce" yes da gaske ne ko gobe ki ke so zan kaiki gidansu ya Abeed, "Fadeela ta kuma k'ank'ameta tare da cewa amma na ji dad'i Allah ya sa hakan ya zama silar cikar burina." Mufeeda ta ce "ameen, sannan ta duba agogon wayarta ta ce" gaskiya Fadeela dare yayi fa, gashi lunching d'in an fara a makare bari na kira driver ya zo, sai ya fara kai ki gida, sannan sai mu wuce ". Fadeela ta ce" gaskiya kam don kar ayi mana fad'a kinsan hajiya idan ta fara," suka saka dariya. Www.hauwajabo.blogspot.com Www.jabohauwa.WordPress.com M Twins 😍 & Auntie M. Jabo ✍🏾🍃 [4/11💫AN YI WALK'IYA 6&7 💫 ©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo ®NWA Tun da safiyar ranar mubarak yake ma Abeed waya akan kada ya manta please, yamai SMS ba adadi, k'arshe ya yarda zai tafi, dan har ya shirya dojewa. Sai wurin k'arfe tara da minti ashirin da biyar Abeed da tawagarsa suka shiga hall d'in, cikin takun isa da k'asaita yake tafiya, ya rufe idonsa da wani shade bak'i kaitsaye gurin da aka tanada domin zaman su suka nufa. Wohoho! Ku zo ku ga 'yan mata yanda suka zuba masa na mujiya suna kallo, kai basu kad'ai ba har mazan dake gurin kallonsa suke yi tamkar sun ga wata sabuwar halitta, shi kuwa gogan naku ko kallo ba su ishe shi ba, tafiyarsa kawai yake cikin isa da izza har ya isa wurin zaman su. Tun shigowarsa wata yarinya mai amsa sunan Fadeela, muka ga duk ta rud'e ta rikice, sai wani dube_dube take kamar mai neman wani abu. Sai can kuma muka ga ta nufi wani side na musamman, domin an yi decorating gurin sosai fiye da inda take zaune, Da sauri ta k'arasa wurin har tana tuntu6e, tare da rik'o hannun wata budurwa wadda ba zata wuce sa'arta ba, sannnan ta ce "Mufy ta so don Allah ki gan shi shine wanda na ke yawan yi miki maganarsa" ido Mufeeda ta zuba mata na d'an lokaci sannnan ta ce" wai ki na nufin guy d'in da ba ki da aiki sai na maganarsa shine ya zo nan gurin,"? Fadeela ta ce "eh tare da langa6ar da kanta gefe," Mufeeda ta yi farr da ido,sannnan ta ce "gaskiya fady kin ban kunya, duk yanda kika h'adun nan, kuma kike gwara kan samari son ranki amma ki 6ige da baran soyayya akan saurayin da ko sunansa ba ki sa ni ba". Dafa kafad'arta Fadeela ta yi tare da cewa "friendy ba ki ga guy d'in ba ne that's why kike wannan maganar, kin san first class guy, full options to shi ne, ni tsoro ma nake kar ki gan shi ki kasa controlling kan ki ki je ki shigar da kan ki ba ni ba" ta k'arashe maganar tare da sakin dariya! Duka Mufeeda ta kai mata, ta goce sannnan ta ce "an gaya miki akwai wanda ya isa ya ture gwamnatin k'albina ne," Mufeeda ta cigaba da fad'in "ni dai zo ki nuna mun in da ya ke, ga ganshi, na cigaba da abinda na ke yi". Fadeela ta ce "na ga dai sun nufi wurin da aka tanada don manya_manya abokan ango" ta fad'a tana d'an kalle-kalle OK, "to ta yaya zan yi na gane shi??" Cewar Mufeeda, nari mu je na nuna miki shi ko daga nesa ne, d'an nesa da su Fadeela ta tsaya take nunawa Mufeeda shi, ba tare da ko na kusa da su sun gane abinda suke yi ba. Tun da Mufeeda ta hangoshi take wasiwasin wani abu a zuciyarta, sai da ta zo daf da shi sannan ta tabbatar da abinda take zato. Sallama ta yi sannan ta ce "sannu yaya Abeed" Jin an kira shi da yaya, ya tilasta masa d'agowa da kan sa domin ganin mai magana. Fuskarsa ya d'an saki sannan ya ce " yawwa sannunki", ta cigaba da fad'in ashe kai ma ka zo bikin k'awarmu"?? Jin bai ce komai, ta ce "angon ne abokinka ke nan"?? kai ya gyad'a mata kawai, ta ce" ai ni amaryar ce close friend d'ina". Jin ya kuma shiru ta ce "yaya ba ka son zuwa gidanmu su Arfat ne kawai ke zuwa". Hmm! kawai ya ce, nan ma shiru ne ya kuma ratsawa, sai da ta ga shirun yayi yawa ta ce "dama akwai maganar da ta kawoni wurinka idan ba za ka damu ba ka ba ni 5 minute's please", kamar ba zai yi magana ba, sai can ya mik'e ya yi mata nuni da su fita daga gurin. Gefe suka koma, sannan ta fara masa bayanin abinda ya kawota, ta k'arashe maganarta da cewa don Allah yaya ka taimakawa k'awata ba ka ga yadda ta ke sonka ba." Bud'ar bakinsa sai ya ce "waye mahaifinta"? Cikin rashin fahimtar maganarsa Mufeeda da ta ce" Babanta dai d'an siyasa ne", ya ce "muk'amin meye da shi"? eh, to ni dai abinda na sa ni ya ta6a rik'on k'warya a local government". "What!" ya fad'a da k'arfi, yana had'e fuska, daga haka bai k'ara cewa da ita komai ba, sai ga

Chapter 1 of 5