Share this page
10 / 10
mana wariya akan wannan dan kalen. Filo ta jefa masa duk suka tashi yin nafila su taya Abdallah Muhammad adduar samun saa. Bayan sun idar Junaid yace kullum kyautar mama kuke so to nima ga tawa. Tickets ne na zuwa saudia. Zamuje umra tare da taya Abdallah murna ko baiyi na daya ba zaman nasa ma abin alfahari ne gare mu. Nan da nan gidan ya kaure da murna. Safiya ta cire glasses din idonta ta share hawaye. Ina ma Samira nada rai ta ga danta gaban manyan malaman musulunci. Mijinta Muhammad Aswadiy yace mata cikin harshen larabci ki cigaba da yi mata addua Safiyya. Allah shine mai gafara da jin kai. Nagode sosai Abu Musab ta fada tare da murmushi. Shekararta biyu a saudia suka yi aure bayan rasuwar matarsa. Ta sanar dashi komai na rayuwarta ya ce Allay shine mai gafara da jinkai. Tare ta hada Abdallah da yaransa uku ta rike. Bayan ya shiga ciki ne Safiya ta tashi tayi sujjada tana kuka tace Ya Allah Ka yafe mana ni da Samira da dukkanin musulmi ka sakawa iyalan Alh Rufai da mijina Muhammad da alkhairi. Amin Alhamdulillah👏🏾 Batul Mamman💖 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 10 of 10