Share this page
4 / 7
har seda naɗin ya warware,dogon gashinta ya bayyana,kyakkawa ba sosai ba,farinde ya haskata amma kuma ba munanna nace.,fuskar nan tasha make up,jikinta amurje alamar hutu,amma bayan ƙirjinta babu abu me tsoka a jikinta, siririya ce sosai. Yana tsaye ƙiƙam kamar zuma rock beyi hugging nata back ba,kuma be hanata rungumarsa ba fuska ba walwala yace "meerah am tired pls let me take a shower" shagwaɓe fuska tayi tana buga ƙafa a ƙasa "nide nide bakamayi missing ɗina ba ko?" Gaba ya yi ya barta tsaye agurin, sbd yadda ransa ke ƙuna. Sororo tabisa da kallo meye haka kuma?kode bashida lfy ne,sharewa tayi tabi bayansa,wani irin ƙaton gidane wanda kamar ba hannu ne ya gina shi ba,komi na wajen gidan fari ne,tundaga fenti har tiles,bayan ya saka password na ƙofar ya buɗe ya sanya kai yashige,waw wat a heaven,hakama main falo na cikin gidan,komi fari ne ta torch din brown, curtains,sofas,karfet,dining,komi na falon set ne. Wani abu ya taka kamar scale me ɗan faɗi kawai abun ya yi sama dashi,ashe abun zagaye yake da glass lift ne daga ƙasan zuwa saman benen dake falon,ga matakala nan ga lifter se inda ka zaɓa kabi. Tana kallonsa ya haye sama,taɓe baki tayi aranta tace mtwsss mutum se shegen faɗin rai yau de ka gama yawo useless kawai,tasake jan tsoki a fili,ta wuce ta ƙara gyara dining ɗin,tanemi guri fa zauna jiransa tana latsar wayarta,dan bazata bisa ba,tasan duk wannnan shan ƙamshin baya hanasa zuwa idan buƙatarsa ta ciyosa,kuma tasan highess hakurinsa kwana2 ne komin fushinsa seya nema,shiyasa idan taga yana irin wnn shan ƙamshin take fita harkarsa idan ta ciyosa dole yazo ya yi biyayya. Yauma kafin ta aikata abinda tayi niyya na bashi abinci me guba seta samu ya biya mata buƙatar ta tukuna. Acen ɓangaren G.Asim kuwa,wani irin haɗaɗɗen falo yashiga wanda faɗar irin kyawu da haɗuwar falon ma ɓata lokaci ne,komi na falon light red ne da purple,se sofa arsh, se karfet purple gawata ƙatuwar cinema kamar mutanen ciki zasuyi magana. Agajiye ya wuce ya haye steps ɗin da ze sada shi da bedroom ɗinsa,tun a bakin ƙofa yafara zubar da kayan jikinsa, toilet ya miƙeya rufo. Sefa ya kwashe lokaci me tsawo kafin ya fito sanyeda bathrobe,gashinsa se ɗihar da ruwa yake,wani irin shining fatarsa take kamar ta mace. Seda ya ɓata lokaci me tsayi kafin ya koma main falo daya bar meerah,tunda ya fara sakkowa daga matakalar benen ta zuba masa na mujiya, ganin yadda ya haɗe cikin wasu irin riga da 3quater din wando,se baza ƙamshi yake,yana tafe ya na waya da hjyr sa,kamar zata cinyesa haka yakeji. Seda ya yi waving hannunsa akan fuskarta kafin ta san ya iso inda take tsabar yadda ta shagala da kallonsa, hannunsa zube acikin aljihunsa yace "ƴar ƙauye me kike kallo haka" murmushi tayi aranta tanajin anya batayi gaggawar yanke hukunci ba kuwa,yanzu wnn giant rocky din zata sheqe batareda ta gama jin ɗaɗin ta dashi ba. Afili kuma wani irin lust look tafara aika masa,kafin tasaka hannu ta zuge zip ɗin half gown din jikinta tana miƙewa tsaye,nan danan rigar ta fadi kasa,tsayayyune na shanunta suka bayyana acikin Black lassy bra ɗinta,tareda fant dinsa wanda yake nan dashi da babu duk ɗaya. Tasan Asim sarai tasan baya wuce irin wnn tarkon..... 🌹kANDE🌹 (_The tomboy_) Paid book. Na.*SADIKA IBRAHIM.* *MOMSANI* *Marubuciyar*: # saurayin yayata free # sirikara free And now # kANDE paid. Free page:07 Bismillahirrah manirrahim. Cikin wani salo na jan hankali ta fara tako wa zuwa gabansa,tana karaikaraya jikinta kamar macijiya,kallonta yake sosai irin kallon ƙurillar nan,kallon da be taba yimata irinsa ba na tsawon shekaru biyu da sukayi da aure,tiny waist nata yake ƙarewa kallo,be taba sanin haka kwankwason meerah yake ba, dama ashe ya ɗade yana kara kaina acikin ƙasusuwa,lafaffen cikinta ya kalla yadda yake flat kamar se haɗe da bayanta kamar batacin abinci,farace sosai meerah,juyowa tayi tana juya masa mazaunai cikin salo tazame ɗan fant wanda yake so transparent,kallon ass dinta ya yi kaɗan ya rage dariya bata kubce masa ba,duk yadda ransa yake a ɓace amma wannan karairayar ta meerah dariya take son bashi,acen baya idan tana masa irin hakan yana shiga yanayi na buƙata koda gangar jikinsa bataso seyaji zuciyarsa tana fizgarsa akanta,amma tun ranar da ya ganta tana zuba masa abu a cikin abinci be sake jin wani abu atare da ita ba. Hasali ma ji yake kamar an tayar dashi daga wani bacci me nauyi,betaba ganin munin siranta ba se yau dayake kallon Meerah agabansa kamar tv,ita nan wai ƙoƙarinta na taja hankalinsa ne,azuciyarsa ya ce let's play d game b4 I hit u ryt straight to ur...be gama tunanin ba yaji tana shafa ƙirjinsa in sexy way. Lumshe ido ya yi kamar abin ya fara shiga jikinsa, murmushin samun nasara tayi tana cigaba da shafa shi,mamakin ƙarfin halin ta yaƙara kamasa ganin yadda ta zage tana sarrafa shi,to ko dai dama ba kashe shi take son yi ba,Kode ya yi judging nata wrong ne,wata zuciyar tace masa amma me zaka kira kwalbar poison ɗin da ka gani da idonka a hannunta da sanda ta buɗe ta zuba ta kara zubawa,shima misjudged zaka kirasa ko me,duk a zuciya yake wnn tunanin yayinda meerah taji nisa wurin ganin ta tayar masa da hankali,dan har ta cire bra ɗinta ta yar,se goga masa ƙirjinta take. Biyeta ya yi yana taya ta abinda take,seda tayi nisa sosai ya fahimci ba abinda take buƙata kamar shi,ta rufe ido tana jiran taji dumus amma shiru,sema jin da tayi yana cewa "am hungry bay come nd serve me pls" arikice ta buɗe idonta ta hangosa zaune agaban dining yana danna wayarsa kamar ba shine yagama hargitsa ta ba, hankalinsa kwance kamar bashiba, saurin sauke ƙafarta datayi hanging akan hannunta tayi,jikinta na rawa ta taso ta nufosa,kallonta ya yi tana nufosa kamar zata karye,tana zuwa ta faɗo kansa tana neman haɗe bakinsu muryarta na rawa tace "pls honey don't do dis to me huhh, pls ko sau ɗaya ne,am badly in d mood u know,kasanni bana jure wannan point din pls" ta fada tana neman kai bakinta kan nashi. Kawar da kansa ya yi yana cewa "pls meerah ba abinda zan iya am hungry ok?" Ya buga mata tsawa,tasan yadda yake baya wuce tayin sex amma ji yadda yake wani yaƙunata akan takawo masa kanta,ranta ne ya ɓaci cikin haushi ta bar jikin sa ta ɗauki kayanta ta haye sama tana juya masa flat ass dinta,tasan baya wuce irin wannan tayin,tasan dole nema ze biyota shiyasa ta tafi,amma wata irin muguwar sha'awa ce ke taso mata,ba abinda take buƙata kamar tajita ajikinsa. Tana shiga ɗakin tasaka dim light ta shige toilet ta watsa ruwa yazo ta shafe jikinta da wasu turaruka masu ƙamshi da tayarda hankali,bata sanya komi ajikin taba ta haye gadon ta kwanta,tana jiran tsammani amma har tsawon 3mint shiru tun tana jurewa harta fara tunanin anya lfy kuwa,miƙewa tayi ta sanya wata rigar net shara2 rigar kamar bathrobe ta sakko ƙasa,baya falon amma taga takarda akan dining ɗin,wani wawan tsuki taja ko takan takardar bata bi ba ta kwalaws me aikinta kira,jiki na rawa ƴar aikin ta fito wacce ta kasance Christian ce,duka bazata wuce sa'ar meerahn ba, "follow me" shine kawai abinda ta ce takoma sama,ƴar aiki Dinah data sunkuyar da kai meerah na hayewa sama ta bita da wani kallo tana sakin wani irin murmushi,aguje ta faɗa toilet ɗin falon ta watsa ruwa ta sake tahowa aguje daga ita se towel ta haye sama bedroom ɗin meerah dede sanda Asim yake sakkowa daga lifter yaga hayewar Dinah me aiki dg ita se towel kuma hanyar ɗakin Meerah ta tafi. Mamaki ne ya kamasa,saboda yasan Meerah sam bata shiri da ƴan aiki ko ɗakinta bata bari su shiga balle nasa,to me Dinah zataje yi kuma ko kayan babu ajikinta harda gudu,saurin bin bayanta ya yi yagani kar yazo wani mugun abun zata je yi. Saboda sauri ko ƙofar bata rufeba,tana shiga tasaki towel din nata abakin ƙofa sbd gargaɗin Meerah ne a irin wannan lokacin bata zuwa mata da komi ajikinta,kanta aƙasa kamar bataso ta shiga ɗakin,Meerah da take ma matuqar matse tayi saurin fizgo Dinah ta turata kan gadon tabita ta danne tana haɗe bakinsu,sunyi nisa banda nishinsu ba abinda ke fitowa daga ɗakin ga ƙofar bata gama rufuwa ba. Sandarewa Asim ya yi a tsaye yana kallon wani abu wanda ko a mafarki akace masa hakan ta faru to seya ƙaryata sbd irin sanin da ya yiwa Meerah,sam bata da sauƙi akan ƴan aiki wani lokaci har seya mata magana akan yadda take tozarta su,amma yau idonsa ya gane masa abinda be taba zato ba. Meerah ce kwance share2 Dinah ta kifa kanta ajinta banda ihunsu ba abinda ke tashi,gaba ɗaya sun fice a hayyacinsu,har ya shigo cikin ɗakin ya tsaye musu aka basu san ya shigo ba. Wata wawuyar kick y baiwa Dinah wacce tabuga uban goho kanta acikin ƙugun Meerah,wani irin ihu suka ƙwallah atare sbd azabar da ta ratsa kowanne su,ita Dinah sbd azaba gabanta harya fara jini sbd wasu kafuran takalma ne aƙafarsa na aiki,shurin da ya mata direct ya seta dede v.hole nata data baje awaje se dripping yake sbd yadda suka tayar wa kansu da sha'awa,hakan yasa haƙuranta suka haɗe harta gartsawa Meera wani cizo me zafi acikin nata hole ɗin data wangale ana lashewa, azaba tasaka kowaccensu saka hannuwa bibbiyu suna dafe gabansu tare da tswala ihun azaba. Se sannan suka gansa akansu ya kunna wata irin ƙatuwar wato cigars wacce turawa ne sukafi yawan amfani da ita,kallonsu yake a sheqe, kowacce tana neman abin sitirta jikinta, amma sun kasa tashi sbd yadda kowacce headquarter dinta tad'auki wata irin raɗaɗi da azaba,Meerah jitake inama kasa ta buɗe tashige sbd wata irin kunya data kamata,bata san hana gidan ba,duk tunaninta ya fitane,yayinda Dinah take kukan wahalar da zata sha a hannun ogan nata. Waya ya ɗauka yi magana kafin ya sauke wayar still idonsa akansu,se baiwa cigars dinsa wuta yake harya yi rabinta, kwankwasa kofar akayi kai tsaye yace come in,yasa ƙafa ya wurgawa Dinah towel dinta tunda Meerah ta yafawa jikinta bargo,wasu murɗaɗɗun sojoji ne suka shigo ɗakin suka sara masa,kallon su y yi yanuna su Meerah wacce tamiƙe zaune kanta aƙasa,ashe shigewa bargon da tayi rigarta tasanya, "get dem" abinda yace kenan kawai yasa kai ya fita,yanajin ihu su,musamman Meerah tana zunduma musu zagi tana faɗin kar wanda ya taɓa ta, sukuwa sojoji ba mutunci umarnin oga suke bi. Yana zaune afalon ƙasa se kaɗa ƙafa yake yakunna wata cigars se bata wuta yake,sojojin suka sakko Dinah na gaba se rafsa kuka take, yayinda aka saɓo Meerah akafaɗa se ihu take tana dukan wanda ya saɓo ta,zagi iri iri ba wanda bata ɗura musu ba. Agabansa suka ajiye su,takaddar ɗazu na hannunsa yana juyawa miƙo mata ya yi,seda ya busar da hayaƙi me yawa kafin yace, "i try my very best to be nice to u,nakama ki da idona kina zuba min guba a cikin abinci,wanda na tabbatar wancen abincin ma akwai same poison a cikinsa, naso sakinki in a peaceful way Amma abinda kika aikata yanzu yasaka nacenza ra'ayina,Sena hukuntaki dede 1da abinda kika aikata mini"kallon guards din ya yi yakaɗa musu kai,sake kwashe su sukayi suka fita dasu,Meera se ihu take tana roƙon ya yafe mata, wa Sherin sheɗan ne amma ko kallon inda take beyiba sema sake busa hayaƙin sa ta yake. KIAMBA ISLAND PHILIPPINES. Wani irin ƙasurgumin daji ne dake gaɓar tekun phillipines,daji ne me matuƙar haɗari wanda ƴan daba suka ƙwacesa suka mayar dashi sansanin aikata miyagun ayyukansu. Cikin wani underground building suke zartar da meeting ɗin nasu,mutane ne wanda kallo ɗaha zaka musu ga tabbatarwa manyan mutane ne su ɗin,sbd shigar dake jikinsu, tattaunawa suke akan yadda ake samun gagarumar riba a harka smuggling da safarar mata da yara,babbar me kawo ribar kuwa sune kidnapping da human part trafficking. Babbar me hannu jari a cikin wannan harƙalla kuma me kaso hamsin a duka wannan harƙallolin itace *Annabella de'cruz* ƴar nan ƙasar ta phillipines ce,matashiyar mace ƴar kimanin shekaru arba'in,afuskar duniya itadin ƴar kasuwa ce me manyan hannun jari a companoni da dama a ƙasar,ko wannan dajin na KIAMBA ISLAND ma itace jagorar amshe shi yazama mallakin ƴan daba. Acikin wannan underground building din Allah ya yi yawa da munanan ayyukan da ake aikatawa aciki,komi na Anna na ƙasar phillipines anan ake yinsa,duk wani mummunan abu acikin kiamba dark island ake yinsa. Agurin ana ƙera duk wani nau'i na muggan makamai,miyagun ƙwayoyi,har asibitin da take safarar sassan jikin ɗan Adam da jarirai a wannan tsibirin yake. Bayan sun gama tattaunawa akan ribar da suke samu sekuma aka koma kan yadda sabon jami'in hana sha da fatauci miyagun ƙwayoyi ya musu karan tsaye acikin garin,duk wasu manyan yaran Anna dake jigilar yimata aiki acikin garin manila ya damƙe su,hakan yasa kowa ke kawo shawarar yadda za'a ɓullo masa,sbd yanada kafiya, da dagewa akan aikinsa,Asalinsa ɗan ƙasar Dubai ne,ya yi karatunsa a Dubai har ya zuwa matakin aikinsa a yanzu, kasancewar mutum me gsky da dagewa akan aikinsa yasa aka dinga masa sauyin gurin aiki har Allah ya sa aka kaisa ƙasar phillipines agarin manila. Tunda ya fara aiki yake yiwa ƴan daba manya da ƙanana ɓarna,har sanda aikinsa ya faɗa kan babbar kura Annabella de'cruz,the red dragon,shine takenta a duniyar miyagu. KANO NIGERIA. Wanka kande ta fito,yau wani irin nishadi take ji ta siyi sabon kaya a gwanjo, wani wando ne 3quater me faɗin gaske,se wata rigar polo irin ƙatuwar nan,da alama ta ƙaton mutum ce,tsaf tagama shirinta,ta ɗakko sabon covershoe ɗinta kauce buba ta ƙwama,ga wata pcap,fara amma Takoma brown ahakan ma tasha wanki ne agurin Amo dan ita keyiwa kande wanki,guga ne bata iya ba kuma kande batayi,ahaka take burma kayanta duk squeezing ɗinsu,wata doguwar Zariya ta ɗakko ga ɗaure ƙugun wandon dan ya mata yawa,idan kaga yadda tayi dressing seka ɗauka wani ƙaramin mahaukaci ne,zaka rantse batada gata acikin gidan Kano. Fitowa tayi tana ƙwambo se karkaɗe jiki take ita adole yau ta yi wankan sabon kaya. Kallonta inna tayi kamar tayi dariya amma ta maze tace "a'a auta wannan gayun fa,se ina haka,amma kin yi kyau" cikin shan ƙamshi tawani cira kai gefe tana karkace baki tace "Sa'a de inna ta,zaa tufar idon mlm habu me kayan koli,seke inna Allah wlh" murmushi inna tayi tana juye miyar data gama soyawa akan awarar, ɗaukan bokitin tayi tana tafiya tana kallon wankan data ɗauka yau,yau dolene ma tayiwa su zakarius ƙwambo,a zaure ta tsaya ta kalli mlm wanda har ɗalibansa sun fara zuwa,tace "Sa'a de dagus,dawa de zaa imamu,Ni zan ware eh,kawai se na dawo asa mana albarka" "Allah ya miki albarka ya shiryeku keda ƴan uwanki mamana,Allah ya bada Sa'a kinji? Dan Allah banda faɗa da doke doke". "Dawa de dagus,Allah bar mana kai zaa imamu namu,Amin Amin tsoho ni na shige,see you in zaa aftanu(afternoon)tasa kai fa fita, ɗaliban mlm se kus kus suke suna mamakin yadda akayi malami kuma liman kamar mlm habu amma ya haifi irin wannan ƴar. Tana fitowa waje ta sake cenza yanayin tafiyarta,har wani ɗage kafa ɗaya take tana zauɗewa gefe ɗaya,wasu yara ne sukace zaa kand me awaraaa,kallonsu tayi tace "saa de yara kuhuta kawai,kai kutaho yau ko inna zata tabo gajimare ne Allah sede na saka mata lada,Alqur'an yau sadaka zanyi" aguje yara suka taso da almajiri haka ta dinga raba musu awarar nan,gashi tayi kyau tayi manya tasha miyar jajjage amma haka kande ta dinga kyautar da awarar nan,tana cikin baiwa yara se masifa take tana zata yayyarfawa yaro hannu a ƙeya batason turereniya,wani hannu ne taga ya miƙo shima abashi bin hannun tayi da kallo tace "aaa dawa de kirezi man,kaima kasan yunwa ashe,hhhh yo ai na ɗauka mahaukata basa cin food, Allah yasin kuwa,kai atafawa yunwa raf raf", yara se tafi suke suna ihu,ta dakko awara ta baiwa mahaukacin wanda yake ta kallonta kamar ze cinyeta,ganin yaƙi tafiya yasa ta kallesa tace "yade kirezi ko ta mama kaɗan ne?" Jijjiga kai ya yi alamar eh, amshe ta hannunsa tayi tace "bar nan dan asawarka,bari gobe idan akayi wata Sena ƙara maka idan da kuɗin ka acikin jarin awarar ɗan dusa da tsaki kawai". Seda ta rabe awarar tas sannan tabaiwa wani yaro bokitin awarar tace ya kaiwa innarta. Chamber su ta wuce,tana zuwa tun daga nisa ta cenza tafiya tana "yoo yoo maza,ya ake ciki ne,hi gayis y me news ne" ihu suka ɗauka ganin ta da wata sabuwar shiga kuma basu santa da kayan ba,se wani juyi take tana breakinh dance tana faɗin "yoo yoo zaa kand, zaa soja is me, I am zaa 1"wani juyi tayi acikin burma burman kayanta kawai se kicibis suka haɗe da wannan mahaukacin da ta amshe awararta a hannunsa,kallon ƙurilla yake Binta dashi kafin ta wani cii birki agaban sa tace ...... 🌹kANDE🌹 (_The tomboy_) Paid book. Na.*SADIKA IBRAHIM.* *MOMSANI* *Marubuciyar*: # saurayin yayata free # sirikara free And now # kANDE paid. Not edited Free page:08 Bismillahirrah manirrahim. "yoo yoo zaa kand, zaa soja is me, I am zaa 1"wani juyi tayi acikin burma burman kayanta kawai se kicibis suka haɗe da wannan mahaukacin da ta amshe awararta a hannunsa,kallon ƙurilla yake Binta dashi kafin ta wani cii birki agaban sa tace "arna yane? Kai kirezi r u in zaa ur hankali kuwa? Tun dazu na lura da kai se folowin ɗina kake,yane iye hw market ko kaima wankan ya maka ne?" Tafaɗa tana tsaresa da manyan idonta. Juyawa kawai ya yi yawuce yana tafiya yana waiwayenta, zakarius ne yace "zaa kand wannan ai ya kwana2 a unguwar nan,kusan kullum yana unguwar nan ya daɗe sosai, kawaide baki taɓa ganinsa bane" taɓe baki tayi kafin tace " wai ina sagalo ne yau bezo cika chamber ba Wetin hapin dashi ne eh?" Duna ne yace "dawa de zaa kand,wai bakisan cewa ƙojensa yana asibiti ba?,ai shekaran jiya tsohon sa yaje yasha tamasa over kawai yazo yasamu babar sagalo ya sauke mata rabin bulo atsakar baya,ai yasin baban sagalo bulkumi ne,shi har yau beyi hankali ba,tun muna yarafa yake kwalɓewa har yau be dena ba,kullum idan yashawo kayarsa seyazo ya tarawa babar sagalo gajiya,arne kawai, ga babar sagalo 50inch shine kawai ta fara nuna masa itama fa arniya ce,yadda yake wani figigi kamar taliya ƴar murji Allah ɗaukar amarya kawai tamasa ta dinga maka arne da ƙasa kan azo akawo masa agaji ya wulla second barzahu arne kawai". Dariya kawai kande ke ƙyaƙyara,dan ita har ga Allah babar sagalo ta birgeta data sumar da baban,tun suna yara yake shaye2 daga su wiwi abun ya yi yawa har giya sha yake,kuma idan ya dawo gidan ya kwara mata amai haka zata wanke tana kuka,amma bawan Allahn nan ba wacce ya rena irinta,abu kaɗan duka,badama tayi magana seya zare belt ya yita laftar baiwar Allah,gata irin matan nan ne masu jiki da tsawo sosai gata fara dan ita Bello sagalo ya biyo,baban Bello kuwa baƙi ne wuluk,gashi kamar taliya ƴar murji ta bakin duna,sirirne sosai,auren gida aka musu da babar sagalo baya sonta shiyasa yake wulaqanta ta,ansha zugata tadena zama yana dukanta abanza amma setace bakomi wata rana ze dena,haka za ata zugata amma bata ɗauka,ko agaban su Bello da ƙannensa ne seya mata duka ba abinda ya dame shi,ansha kai ƙararsa gurin babansa me sunguwa yasa akamasa aɗaure amma take tayita kuka tana bada haƙuri wai asakesa ita ta yafe masa,haka me unguwa yashe cewa ze raba wnn auren taje ta auri wanda yasan darajar ta amma tayita kuka tace ita abarta da mijinta tanason sa,wannan dalilin yasa me unguwa ya ɗauke Bello yakaishi bauci gurin yayan baban su Bello,dake shi makamin tsangaya ne,se aka kai Bello domin ya yi karatu yadena ganin wannan taladdancin da babansa yakewa uwar amma har kawo yanzu be dena ba. Shekaranjiya cikin rashin Sa'a yadawo abuge yazo yafara jibgar ta,to dama tafara gajiya kuma tafara ɗaukar shawarar mutane na cewa tadena zama yana dukanta agaban yara,idan ba haka ba zasu ɓatawa yaransu tarbiyya tunda dukansu mazane,haka zasu tashi kamar yadda sukaga ubansu,aiko yana fara lafta mata belt cikin zafin rai ta warto gaban rigarsa tayi sama dashi kamar ta ɗaga ƴar kaza ta haɗe shi da bango ta dinga makawa,tun yana ihu har ya fara bata hkr, amma ina tayi zuciya seta ta fasa masa kai taga yadena motsi sannan ta yasar dashi aƙasa,ko ajikinta tasaka hijabi tafita ta kira me napep tasakashi takaishi asibiti tace musu santsin ya kwashe shi yafaɗi. Tunda takaishi tabari asibitin takoma gida,shine ta tura Bello da kuɗin magani da komi shine yake jinyar babansa ita taƙi zuwa,dalilin rashin ganin Bello kenan. Seda tagama dariyar sannan tace "yakamata muyiwa sagalo solidarity muje muga jikin lamison tsohonsa hhhhhh", tasake sheqewa da dariya se dariyar halin gidansu sagalo suke yi. Washe gari haka fa sake ɗibar wani wankan wanda yafi na jiya ban dariya,ta shafe fuskarta da basilin se shining take kamar takaddar tsire,tayiwa inna da mlm sallama ta tafi asibiti zasuje itada su duna su gaisar da baban sagalo daganan zata wuce kasuwa tasiyo waken soyar awararta. Itama innar shiri take zata tafi gidan Hafsatu tayi miscarriage,Maryam kuma tana asibiti tana naƙuda cikinta be isa haihuwa ba watanta biyar kenan,amma naƙuda fa taso mata me tsanani,shine inna take shirin tafiya dubasu. Awaje kande taga su duna suka fada mata an sallamo baban sagalo yana gida,gidan suka tafi suna sake dariyar abinda ya faru,sallama suketa har ita duk sunƙi shiga su adole maza mazansu faɗa gidan mutane haka kawai ba. Ƙanin Bello ne yafito yace wai yaya yace su shigo kawai dan yanaji muryarsu ya gane su. Shiga sukayi kande ce agaba se wani ɗage kafada take tana baje baya da burma burman kayanta ga fuska se shining take gwanin ban dariya tasha p cap ga sumarta data yanke tabarta dede kafaɗa ta tattare ta cusa cikin p cap ɗin,bayan su gaisarda babbar su Bello kande tace "dawa inna kina wuta alqur'an, ashe kinyiwa zaa fazaa lamiso dukan dawa?kai inna kin birgeni Allah wlh,yo dama inna yadda kiken nan da arnen kyau a kamata ya yi ace fazaa yana biye dake sau da ƙafa kamar yaron aikin ki Allah kuwa,Kinga inna ta alqur'an dagus tsoron ta yake" tajuyo kan baban su sagalo dake kwance an laulaye masa kai da bandeji tace "ahh cau cau fazaa ka daku alkur'an, innalillahi irin wannan rawani haka kallifa yadda aka mayar dakai kamar sarki kasha rawani amma na bandeji wayyihuhu inna tamu dawa de inna kincikawa fazaa aiki alkur'an Kinga kema kinyi free da duka kamar masara,da seki zauna ya yita miki jibgar dawa,amma yanzu ai kinsamu lafiya kema kai cau cau inna Sa'a de inna Allah bar mana ke alkur'an" dariya kamar ga kashe su zakarius dasu duna tun suna kumshewa har suka fara yin abunsu har Bello dariyar yake kamar ba iyayensa akewa iskanci ba,babarsu Bello itama dariyar take,dama ita tun ainahi kande birgeta take,duk yadda ake tsinewa halin kande ita batayi yarinyar birgeta take sosai gata kyakkawa ga ƙarfi kuma zamanta dasu sagalo besa sun lalace ba daga su har ita,hakan yasa ita se kawai Allah ya ɗora mata son yarinyar,baban sagalo kuwa da kande ta saka masa fazaa lamiso yana kwance se wurga idanuwa yake ga fuska a suntume baya iya magana sbd ya jibgu,ya yi gum da baki. Kallonta tayi tace "kande ina innarki ne? Yau ba tallar awarar ne?" Keɓe baki gefe kande tayi tace "inna anacen gida nabarota tana shirin zata tafi ashibanci yi ashibanci mana waifa su yaya Hafsatu ne sukayi ɓari shine taketa shirin zuwa gaishesu harda kama agwagwarta ta yanka tayiwa yaya Hafsatu miya wai tamayarda kwaɗayi kijifa inna da iyayi,duk da de yaya Hafsatu da yaya mero basuda damuwa amma ai mama ba godewa inna zatayiba,sede ma azageta ita kuma yaya Maryam tana asibiti tana naƙuda kuma batakai lokacin haihuwar ta ba" "Assha subhanallahi abu beyi daɗi ba Allah yabasu lfy" "amin" kande ta amsa tana ciro ɗari biyar tabaiwa inna tace asiyawa fazaa lamiso lemu,ta cewa su Bello ita zata ware kasuwa zata tafi,tamusu sallama ta fito,babar sagalo har zaure ta raka kande tana dariyar shigar da yarinyar tayi da yadda take tafiya ita bata yadda ba itama namiji ce. AGRA INDIA. SITHABARAN HOSPITAL. Dr Joshi shine in charge na duba duk wata mace me ciki,ya iya aiki sosai ya kware sosai akan sanin abinda ya shafi mata musamman masu ciki. Zaune yake a office ɗinsa yana rubutawa wata mace me ƙaramin ciki magani,wayarsa ce tayi ƙara cikin faduwar gaba ya ɗauki wayar yana miƙa wa matar takaddar taya gama rubuta mata maganin da zata je pharmacy ta amsa, nan da nan jikinsa ya jiƙe da gumi,yana picking call ɗin hoton ƴarsa ya bayyana an saka mata wuƙa awuya cikin tsananin firgita yake baiwa mutumin haƙuri akan karya cutar da yarinyar duk abinda suke so ya amince ze yi,dariya ƴan daban suka kece da ita wanda yasawa yarinyar wuƙa a wuya yacire yana cemasa ya kalli babban screen din dake bayan su, wani mutum ne ya bayyana wanda aƙalla ze iya yin shekaru hamsin da takwas,amma sbd kuɗi da suka zauna masa hakan yasa yake kama da ƴan 30y. Fuskarsa da kansa dake da farin gashi ne kawai yake nuna ya manyan ta amma jikinsa amurje yake kamar matashi, yanada kyau sosai,jikinsa sanyeda wata irin suit se walwali take kamar an shafa mata gold,yana zaune agaban wani babban teburi aɗakin taro,kallon Dr Joshi ya yi yasaki wani wild smirk yace cikin harshen indianci "idan kana buƙatar ƴarka ta dawo gida safe nd sound dolene ka yarda da deal ɗin da muka kawo maka,dole ne kayi mana gwajin magungunan mu akan mata masu juna biyu,dole kuma duk cikin da yakai wata biyar kasan yadda kayi ya lalace domin wannan jinin miscarriage ɗin muke da buƙata a tara mana,idan kayi hakan ina me tabbatar maka seka zama shararren me kuɗin da duk fadin india babu me irinsa,namaka alkawarin wannan,sannan zan saka asibitin ka yazama lamba ɗaya da duk duniya zata san da zamansa,kaide kawai kabi sharaɗin da zamu gindaya maka,ina binka da lalama ne

Chapter 4 of 7