Share this page
2 / 9
kalleni Munafuka " Idonta jab'e jab'e da hawaye ta Kalleshi ya ce "Sau nawa Zan rabaki da d'an iskan yaron nan,ban rabaki dashi ba?tana shasheka ta d'aga kai " Bud'e baki zakiyi kimun magana "k a ra ba mu " ta fad'a a rarrabe "Fine Kinsan da haka kuma shine kika cigaba da mu'amula dashi ko Watau bakijin magana ta ko rainani ne kika yi?" Cikin kuka ta fara girgiza kai ta ce "Dan Allah Abba kayi hakuri Bazan sakeba". " wannan ya zama.last warning da zan k'ara ganinki da yaron can duk irin hukuncin da na yanke maki ki kuka da kanki kina jina"cikin Sauri ta d'ago ta ce "Naji Abba"ki tashi kiban wuri sakarai wacce batasan ciwon kanta ba "hada gudunta Aira ta Ruga tayi dakinsu ta na zuwa ta baje a gado taci gaba da rera kuka Amma Da Ummy su sukayi ta Lallashinta anma kamar k’ara zugata suke. Mama ko da Mamy sosai basajin dadin wannan al'amarin nasu musamman Abba da ya fi d'aukar zafi , ba Wanda ya kumayin magana cikin su Mamy ta tashi da tsohon cikinta ta tayi d'akinta ta jima ta na hawaye tasan Duka itace silar raba wannan y'an uwa Gashi kuma batajin dad'in yanda Kullum y'arta ta zama kamar jakka akan Arman kullum Abba cikin dukanta yake amma kamarma Kara tunzurata yake Haidar ne ya shigo maza tayi ta Goge hawayen ta Kalleshi ta ce. " Haidar jeka kiramun Hajara"to Mamy yafada yaje ya samu Aira na Kuka Amma na Lallashinta yace "ya Aira Mamy na Kiranki a d'akinta Gyada mai kai tayi ta tashi ta na Goge hawaye ta bishi ta na zuwa ta zaune gefen Gado Mamy ta kalli Haidar ta ce " Bamu wuri zamuyi magana "Yana fita ta kalli Aira ta ce " ke yanzu Hajara Haka zakiyi ta zama kin maida kanki jaka a gida ko,?kowa ya na zaune lafiya amma banda ke,tunda kika San mahaifinki bayason tarenki da shi meye na likemai Ubanki ne shi da bazaki iya rabuwa dashi ba ko kullum kinfison ke kad'ai ake jinki da mahaifinki na rasa uban me yake baki duk kinbi kin lik'emai sakarai Saikije kiyi tayi ai tunda bakison ciwon kankiba"Aira Abu dukya chunkushe mata ga Abba ya gama laftarta ga Mamy ta hauta da fad'a tashi tayi ta na kuka ta fita tayi waje ta ma bar part din gaba d'aya ta koma part din inna. Gadon ta ta hayaye a abunda take inbanda kuka shin ya zatayi da rayuwarta ,meye laifin ta ida da Arman akan gabar dake tsakanin iyayensu ga Abba ya gama jibgarta itama Mamy zata hauta da fad'a saida ta gama kukanta harta gode Allah tace "Gashi Shima Ya Arman din yayi fushi dani ya kukeso nayi da rayuwata tafada tana wulli da pillow Ta Kara fashewa da kuka ta ce. " Tun bansan kaina ba na shak’u da kai yaya ARMAN wacce bazan tab'a iya misalta ta da komai ba ,tun bansan kaina ba ,shakuwar dake tsakaninmu babu wanda zai isa ya rabamu koda za a dinga tsaga naman jikina ana barbada attarugu da barkono bazan tab'a iya rabuwa dakai ba " kuka ta k'ara fashewa dashi ita wai yazatayi da rayuwarta Daren ranar bacci kauracewa idanunta yayi banda kuka ba abunda take sai wajen Asuba bacci ya d'auketa. ©©©©©©©©©©©©©©© Arman kai tsaye guest house d'inshi ya nufa kwance yake kan makeken gadonshi da komai na d'akin pink ne dakin gabaki dayanshi manne yake da hotunan Aira wasu tun tana yarinya wasu kuma da girmanta wasu tare suka dauka daga shi sai T-shirt da gajeran wando banda tsaki ba abunda yakeja ya ce "Wannan tsoron na mahaifinta da nagani k'arara a kwayar idanunta Tabbas wataran zata iya ruguza alak'armu abunda bazan tab'a jura ba kenan ko sama da k'asa zata had'e ana ruguguwar tashin k'iyama bazan tab'a yarda a rabamu ba my cutie Aira I love her so much,ina jinta har cikin kokon zuciya ta ,i can't live without her inajinta a jinin jikina,tunaninta bai tab'a barin kwakwalwata ba daidai da second d'aya why Abba yakeson rabamu me mukai musu,ina ruwan mu da rigimarsu" Chan ya numfasa saboda bai saba doguwar magana ba ya ce. " Karfa Aje kuma ita Har yanzu Kallon yaya kawai takemun kartace kuma bata sona wulli yayi da laptop d'in dake gabanshi ya ce "Inaaaaa bazaiyuba haka yayi ta zirga zirga ya k'ulla can ya since can ganin kanshi ya fara kullewa ya tashi tare da daura alwala ya fara jera salloli duk adduarshi akan Allah ya bashi Aira Dan shi kanshi ya kasa gane wannan wace irin jarabtar so ce Allah ya d'ora mishi ta yarinyar nan........✍🏿 Hmm muje zuwa A gaskiya ina Jin dadin comment dinku sosai masoyan asali kuma ina godiya kwarai da gaske 💃🏾💃🏾💃🏾 *Comment* *vote* *Share fisabilillah*# *_Miss Hajo ce*_🤙🏿 [5/25, 23:13] Hajo: 🍏 *NI DA YAYA ARMAN* 🍏 Hot love story♥️🔐 ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq* 📚 *JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION* 📚 بسم الله الر حمن الر حين *BOOK ONE*📔 🅿️...............7&8 Washe gari kasancewar weekend kuma basu da jarabawa yasanya bataje ko ina ba a d'aki ta yini tun Inna na tambayar me akai mata har ta rabu da ita sosai take baza ido ganin ko yaya ARMAN zaizo amma shiru hawaye ne ke zarya daga idanunta ta ce "Yaya kai kuma me nayi maka da zakayi fushi dani". ©©©©©©©©© Zaune suke a makeken palour shida mahaifiyarshi Magana take mai amma kwata-kwata hankalinshi baya gurin saida ta dafoshi ta ce " Arman dakai fa nake magana tunaninme kake"Nothing Mummy ina jinki "Hmmm kawai ta ce sannan ta d'ora da cewa. " Son maganar da na saba fad'a ce dai zan kuma maimaitawa Ka duba kaga ARMAN sa'anninka duk sunyi Aure wasu hada y'ay'a amma kai baka da ma niyyar yi shekararu fa ja suke Son ka duba 33years amma har yanzu baka da iyali ,ina son nima naga Aurenka naga Y'ay'anka karfa ka manta kai kad'ai ne d'ana a duniya kai kad'ai nake dashi Wanda zansamu jikoki daga gareshi ka tausaya mun ko Dan ni Arman plx". Numfasawa yayi a ranshi ya ce "Ina wata matsalar ita ma Mummy zatazo da wata a fili kuma cewa yayi " Mummy karki damu Aure lokaci ne Idan lokacin yayi za ayi"Kullum maganar ka kenan Aure lokacine eh Aure lokaci ne amma anasa niya kaikuwa kwata kwata baka ma da niyyar ma sau nawa ina turaka kaje kaga y'ay'an y'an uwa da Abokaina karshema ka kunyatani kayiwa yaran wulakanci " . calm down Mummynah Insha Allahu soon zanyi Aure ina da wacce nake so ita nake jira ne shiyasa" Hararar wasa ta gallamai ta ce "Kullum maganar kenan ka na da wacce kake so ,kuma kak'i fadarta mu Santa,yaushema kake kula y'an matan da har zakaso wata son kodai aljanna ta Aure ka bamu sani ba " . Dariya maganar Mummy ta bashi sosai saida ya d'an Dara ya ce "yawwa Mummy ashe kingane aljanarce ta Aure ni shiyasa na mutu a kanta to Kinga sha'anin Aljannu sai a hankali zata rabu dani ku tayani da addua kawai Allah bani ita amma kidaina mun maganar Auren nan kinsan Aljannu da kishi karta kullaceki fa mummy". pillow Mummy ta tillamai jin shirman na d'an ta ce " Watau Arman kadai maidani kaka ko zaka gamu dani ja iri kawai"Dariya yayi tare da gocewa pillown da Mummy ke jefamai yayi Hanyar fita yana cewa "Good bye mom saina dawo "yana fita guyd's d'inshi sukayo wajenshi dakatar dasu yayi Dan bai fiyason yawo da su ba Motarshi Fara Sol kirar Benz yahau kai tsaye gidan Inna ya nufa ya na shiga mai gadi ya bud'e mashi ya shiga A lokacin Aira na kwance saman sofa ba bacci take ba amma kallo d'aya zaka mata kasan ta na cikin damuwa. Dagowar da zatayi idonuwansu suka sarke cikin na juna ganin yanda ya hade rai ya basar ya yasanya maida idanunta kasa gabanta na fad'uwa tayi Sauri ta maida hawayen da suka zubo mata Arman na zama ya gaishe da Inna ta amsa tare da cewa "Wai ni Mujahid ina mahaifinka yaje kwana biyu bai lek'o ya gaishe niba " Baya gari ne Naji Mummy tace yaje Ghana wani metting nima tunda nashigo k'asar bamu had'u dashiba"yana maganar ya na satar kallon Aira ta maida idanunta ta rufe. "Inna ce ta ce " To Allah ya maido shi lafiya nikadai a raina nace lafiya Kabir zai kwana biyu baizo ba "shidai Arman baice komai ba sai satar kallon Aira yake inna ce ta tashi ta ce " Nidai na gaji da zafin nan bari na fita waje nasha iska tafada tare da ficewa farfajiyar wajen kamar jiran fitarta yake ya taso tare da zama kujerar da Aira take a hankali ya ce "My cutie" Shiru tayi kamar bacci take nanko ta na jinshi "Hmmmm nasan kina jina dan idonki biyu wake up zamuyi magana" badan taso ba ta tashi Dan sai yanzu take ganin me tayi mishi da zaiyi fushi da ita. "kallon ta ya tsayayi yanda idanunta sukayi jawur ga alamar Tasha kuka cike da damuwa ya ce "Kuka kikayi ko Cutie" Kamar jira take nan take ta fashe da wani sabon kukan jin kukanta yake har cikin ranshi rungumeta yayi yana Lallashinta dak'yal ya samu tayi shiru cike da damuwa yace "wa ya tab'amun ke" Shiru tayi ta na shashsheka "ganin shaftun bulala a hannunta yayi ja abunka ga farar fata cike da damuwa ya rik'e hannun ya ce. " Cutie Abba ya dake ki ko"Gyada mai kayi tana hawaye "sosai ranshi ya b'aci Dan a duniya ba abunda ya tsana sama da b'acin ran airanshi Har takai ga an tab'a lafiyarta wlh ba Dan shi ya haifeta ba da nikadai nasan matakin da zan d'auka cikin zuciyarshi yake maganar nan amma a fili cewa yayi "cewa yayi ki rabu da ni ko" gyada mishi kai tayi ta na hawaye "Dan son gwadata ko tsoro zaisa ta iya rabuwa da shi din yasanyashi cewa" Cutie Tunda Abba bayason mu'amularmu zan hakura na daina zuwa "wata irin zabura tayi tare da Rungumeshi tsam ta gefenshi ta zagayar da hannayenta cikinshi kamar wacce akace za a kwace mata shi tana kuka ta ce . " kadaina cewa haka Dan Allah ni babu mai rabani dakai ko mutuwa ma tare Zata daukemu "sosai yaji dadin kalamanta cikin zuciyarshi amma Dan son Kara latsata ya sashi cewa" Bakya tsoron irin dukan da Abba yake maki banason Ana tab'amun lafiyarki shiyasa "Ni dukanshi baya mun komai nidai ka daina cewa zamu rabu daman zaka iya rabuwa dani ni bazan iya juran missing dinka ba ko Abba zai kasheni nidai ina son ganinka " ta fada tana shasheka sosai yaji dadin kalamanta A ranshi "bubbuga bayanta ya fara tare da fara Lallashinta yace. " Sorry my cutie nima bazan tab'a iya rabuwa dakeba Kisa wannan a ranki babu mai rabamu sai mutuwa kibar kukan nan kinsan kukanki yana tab'amun Zuciya "Lokaci guda ta Had'iye kukan tayi luf jikinshi tana sauke ajiyar Zuciya kokarin Bambareta daga jikinshi yake amma ta kiya saima Kara Lafewa da tayi jikinshi tana shak'ar daddad'an k'amshin turarenshi har wani bacci bacci yake kokarin daukarta shiko bayason Yanda Aira ke rungumarshi Dan yana cutuwa amma ba yanda ya iya " A hankali ya ce "Cutie son jikinki yayi yawa " Murmushi kawai tayi ta na lumshe ido ta ce "Turarenka yanamun dad'i yaya" Ko kina so na kawo maki shi"cikin shagwaba ta ce "kamanta ka tab'a kawomun Amma ni idan na shafa banajin dad'in kamshinshi kamar ma ba shiba a jikin ka ne yake k'amshi me dadi" Murmushi kawai yayi ya ce. "Ya Exam din fatan kina maida hankali" Alhmdllh yaya ina karatu sosai ai "yaya aramun wayarka nayi game" Ciro wayar yayi tare da mik'a mata "gyarawa tayi tare da d'ora kanta a kafad'arshi ta na game din da ta fad'i yayi mata Dariya ganin haka yasa suka fara yi tare yayi ci daya tayi daya idan ta fad'i yayi mata Dariya Shima idan ya fad'i tayi mishi Dariya idan kuma taci tayi ta mashi gwalo Sosai suka shagala Aira harta manta da wani abu waishi damuwa Dan ita daman b'acin rai bai zama cikin zuciyarta. "Ummy ce ta shigo ita da Amma Duk.kallon Mamaki suka dinga kallonsu dashi Ummy dai tab'e baki tayi ta zauna Amma ko mamakin irin taurin kai iri. Na Aira take " Amma ce ta gaisheshi ya amsa yana mata dariyar ya fad'i Inna ce Ta shigo tsaki taja ta ce "Ohni Halima ina ganin rayuwa yaran zamanin nan baku San ta ido ba wlh ayi yara baku da aiki sai Rungume Rungume da tab'e tab'e kai nidai Na kusa korarku wlh a daina shigomun Bangare ehe akanme" ta k'arasa fad'a tana zama tare da Mike kafa "yi sukayi kamar bada su take ba saima cigaba da game d'insu sukayi " inna Haushi ya cikata ta tashi tace "ku tashi ku fita tare da nuna musu hanya turo baki Aira tayi ta ce " kedai tsohuwar nan baki son zaman lafiya me aka miki kuma"Ubanki akamun ku tashi ku fita nace "Bazamu fita dinba ki daukemu ki fiddamu ta fad'a tana murguda baki " Salati inna tayi tare da Goge hawaye ta ce "Ni kike zagi Hajara kai albasa batai halin ruwa ba baki biyo halin mai sunan ki ba Y'ar uwata ba haka take ba kai amma ma wlh an cuceta da aka saka mata sunanki kaico Adda Jaru Allah ya jikanki yasa kina cikin rahama ke kuma bari inje nafadawa ubanki kina zagina " Jin hakan ya sanya Aira saurin tashi tare da ruko hannun Inna Dan tasan ta kaita wajen Abba ta kade Ta ce . "Haba my lovely grandy wasan jika da kaka ne fa ni ina ni ina maki Rashin kunya waya haifeni a garin nan" Inna ta tsuke baki tace "ba wani dad'in baki da zakimun " ta kama hanyar fita tayi Sauri ta bita Tare da ruko ta ta ce "Inna dawo zan baki Zumar turawa wlh ai kina so ko" Lokaci guda Inna ta saki fuska ta ce "da gaske kike y'ar nan " Eh mana inna da gaske Amma saikin dawo saikin fasa zuwa"juyowa inna tayi tana washe baki ta ce "Daman ai wasa nake maki y'ar albarka ai duk cikin d'iyan Habu ke kika fita zakka ba kamar waccen Zakalkalar bata da aiki sai latsa waya Ko y'ar halawa bata tab'a kawomun ba . " ta fad'a ta na kallon Ummy Aira ko Dariya hada rik'e cike jin an tabo ummy itako Ko kallon Inda inna take bataiba saima cigaba da chat d'inta da tayi Arman dukda bai fiya Dariya ba saida ya d'an dara jin irin dramar da inna da Aira sukesha Bayan Aira ta kawowa inna coculate din Arman ya tashi ya ce "Cutie zan wuce " Kamar zatayi kuka ta ce "Yanzu kazo fa " wara idanu yayi ya ce "Kai cutie nafa jima" Cikin shagwaba ta ce Ni ban gaji da ganinka ba"Durkusawa yayi tare da rada mata wani Abu Wanda koni banjishi ba sainaji ta dago ta na Dariya ta ce. "promise fa yaya" Dage mata gira yayi ya ce "Gaske" tsalle tayi ta ce "Thnks you my yaya Goodbye sai gobe" Tare suka fita saida taga shigarshi mota tana mishi bye bye tukwana ta koma ciki ta na shiga lokacin Inna ta shige ciki Ummy ta wurga mata harara ta ce . "kedai wlh kin zama jaka Jiya Abba ya gama jibgarki akanshi yanzu kuma a ganku tare keda bakison ciwon jikinki ba" Turo baki gaba tayi ta ce "To ina ruwanki " Babu ruwana Jiki ma magayine ta fad'a ta na cigaba da latsa wayarta "Tsaki Aira ta ja kasa kasa ammako kallon y'ar uwar tata take kallon tausayi Dan sosai ta jima da ganewa Aira da Arman sunjima da Fara son junansu so ma ba na wasa Dan wannan abun nasu yafi k'arfin a kirashi shakuwa.......✍🏿 *Share fisabilillah* _*Miss Hajo ce_*🤙🏿 [5/27, 21:33] Hajo: 🍏 *NI DA YAYA ARMAN* 🍏 Hot love story♥️🔐 ```MALLAKAR``` *Hajara L Sadeq* 📚 *JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION* 📚 بسم الله الر حمن الر حين *BOOK ONE*📔 🅿️...............9&10 Washe gari Aira basu da Exams sungama Waec suna Dan hutun kwana Biyu kafin a fara neco hakan yasa bataje ko ina ba wajen 2 ta lek'a bangarensu Wanda rabon da ta shiga tun sanda Abba ya daketa Bayan ta gaishe da Mama dake palour ta wuje bedroom d'in Mamy "Kwance ta tarar da ita Alamar batajin dadi cike da damuwa tace. " Mamy meya sameki"Cikin k'arfin hali tace bakomai da sauki bandanjin dad'i ne amma na samu sauki"Zama tayi bakin gadon tare da cewa "Allah Kara sauki kema Mamy kidaina haihuwar nan Gaskiya ni kunya ma nakeji ace uwata zata haihu gashi sai wahala kikesha " idan na haihu kice d'an ko d'iyar ba k'aninki bane ba shikenan ba marar kunya ku biyun ne harzaki dinga mun complain masu y'ay'a goma suce me ke inaga ke d'aya kikaso a haifeki ma ko Dan ki juya ni yanda kike so ". Dariya Aira tayi ta ce "Sorry Mamy na Ba haka nake nufi ba wahalar da kikesha ce banso" Ummm Naji dai ya exams din "Mamy yau bamuyi ba Sai next week amma alhmdll" Masha Allah Allah ya taimaka ki dage Aira sosai Kinga kinci Jamb 230 yanda akeso ki dage kici Waec and neco yanda next year makaranta kawai zaku tafi banson shiriritar nan da kika fara koya Aira Kinga dai Mahaifinku Karatu yake so Kuyi tun daga kan Yayyunki kina gani da idonki saida suka kammala degree d'insu aka musu Aure Batare da sunba iyayensu matsala ba inma Akwai soyayya a ranki ki cireta Aira kin tabbatar Mahaifinku bayason Kule kulen samari Karkija ki samu matsala dashi kinsanshi mutum ne mai ak'ida Dan haka ki nutsu ki maida hankalinki ga karatu kinji y'ata karki bani kunya". Tunda Mamy ta fara maganar Aira take sauraranta saida ta gama ta ce "Insha Allah Mamy bazaki sameni da matsala ba " Sannan ta tashi ta ce "Bari naje nayi sallah naga ana kiran Sallar la'asr " Koda ta fita da Kallo Mamy ta bita Tayi mata maganar nan ne badan komai ba "Saidan zargin da take na Aira Soyayya suke da Arman a zuciyarta ta ce " Allah yasa ma tunanina karya zama Gaskiya muddin Aira da Arman soyayya suke akwai matsala batason yanda ta zama farin silar raba wannan y'an uwan y'arta ma tazo ta k'ara zama silar k'ara rugujewar zumuncin iyayensu tasan Arman baida wani Aibu amma kuma soyayyarsu da Aira k'ara ruguza abubuwa zatayi da dama ta jima ta na tunanin AL amarin nan kafin ta tashi ta shiga toilet Dan dauro tata alwalar. Aira Bayan tayi salla Kwanciya ta yi palourn inna tana kallon wani series inna ta fito daga d'akinta kare da waya a hannunta ta mik'awa Aira ta ce "Amshi inji Mujahid " Cikin Sauri ta Amsa ta gaisheshi ya amsa tare da tambayar ya take"tukwana ya ce ki shirya nan da 30 minutes ina nan zuwa zamu fita amma Bazan shigo ba Dan sauri nake Zan kiraki wayar Inna zaiki fito" To yaya ta fad'a cikin Sauri kafin ta kalli inna ta ce "Inna fa kasan Abba ya fad'a mata ta daina bari na fita " Lost phone" yafad’a mik'awa inna wayar Tai daga bangarenshi ya cewa inna "Inna Dan Allah Anjima zanzo mu fita da Aira zan yo maki sayayyar kayan marmari ta kawo maki " Washe baki Inna tayi ta ce "To d'an albarka Saikazo kai nidai nayi sa ar jikoki wlh " Dariya Aira Tai Dan ita da Arman sunsan logar kashe bakin inna Dan tana da saukin kai indai akwai kayan makulesshe. Kafin lokacin da yace harta shirya sosai tayi kyau cikin blue din Abaya Jikinta duk stones ne Sosai tayi mata kyau kunsan yanda blue din abun ke karb'ar farar fata flat takalmi tasa batai make up ba sai hoda da kwalli kawai da tasa Sosai tayi kyau ta fito kamar wata balarabiya Tana gama shiri inna ta kawo mata waya ya kira ta amsa mai da gata nan fitowa. Ta na fita ta Hango motarshi Dan nesa da gidan ta na zuwa ta bud'e front sit ta shiga a hankali ya ce "wow my cutie kece kuwa" Murmushi ta yi tare da rufe fuska "Yau kuma ni akejin kunya " cikin Sweet voice d'inta ta ce "Yaya ai Kaine kamar yau kafara gani na " Murmushi yayi ya ce "kinyi kyau ne shiyasa" Kallonshi tayi Sosai yayi kyau cikin Dakakkiyar shaddarshi milk Tasha aikin da shi kanshi abun kallone hularshi ya hada matching colour ga Agogon gold d'inshi da take ta walkiya sosai yayi mata kyau kamar wani ango "A hankali ta ce " Wow Yaya kaima Kayi kyau Kamar Wanda zaije Zance . "murmushi yayi ya ce " Ai zancen nazo ki rakani"yafada ya na tada mota"lokaci guda ta chanza fuska Tare da cewa hmmm"Dadi yaji a zuciyarshi na ganin kishinshi a kwayar idonta dukansu sukayi shiru na d'an wani lokaci kafin ya juyo ya Kalleta ya ce "My cutie ya kikayi shiru ko bazaki rakani zancen ba " Kallonshi tayi tare da turo baki ta ce "Ni bazanje ba Daman kasan wajen budurwarka zakaje shine kacemun shan ice cream za ka kaini" cike da so da k'auna yake kallonta Dan sosai kuruciyarta take burgeshi ya ce "To saboda me bazaki rakaniba" Saboda bana sonta"Dariya yayi sosai kamar bashi ba ya ce "Ina kika Santa da zakice bakya sonta" turo baki tayi ta kauda kai gefe Sosai ta bashi Dariya ganin yanda take kishin ido bud'e ko wannan alamar kadai ta tabbatar mai da Airanshi itama tana sonshi. Wuraren shakatawa sosai ya kaita saida ya fara kaita Tasha Ice cream Sukasha hotuna a Wayarshi mutanen da suka sanshi sai mamakin ganinshi da budurwa suke Dan sunsa Arman mutum ne mai kamun kai ba kowace mace ce zata iya tunkararshima ta ce ta na sonshi bare shi karan kanshi yace yana sonta sosai Arman yake burge mutane saboda bashi da girman kai inba saninshi kayi ba baka tab'a cewa d'an Governor ne Dan ko Security bai fiya yawo dasu ba. Saida ya kaita wuraren shakatawa da shan iska sosai ya kashe mata kudi Inda ya kaita shopping mall ta zaba abunda takeso yawaici duk turarruka ta zab'a da choculate da ta jibgo kamar ba gobe shiko sai karo mata yake inbata ga wata ba ya ce "Cutie ga wata Bayan sun gama ya wuce da ita wani makaken Shagon saida iPhone's lokacin har Angama kiran Sallar magrib suna shiga masu shagon suka gaisheshi cikin mutuntawa ya amsa " Kallon Aira yayi ya ce "Baby tayani zab'e Waya zan chanza wacce kikaga ta dace dani"murmushi tayi ta ce . " Tohm yaya "Nan suka fiddo mata wayoyin tundaga 5× har zuwa iphone13 Ana dauko 13 Din tace yaya wannan tayi kaga itace ake yayi yanzu"tambayarsu yayi kudinta suka fadamashi 720k nan take yayi musu transfer yasa aka sanya mata cover mai kyau tare da Yin register sabon layi tukwana suka fito a hanya sai zud'in wayar take har suka iso bakin gate " ganin bai fito ba yasanya ta cewa "Bazaka shiga ba" Eh cutie Sauri nake"Kindai iya d'aukar kayan naki ko na shigar miki dasu"Murmushi tayi ta ce. "Haba yaya kamar wasu da yawa zan iya " to shikenan "tana niyyar fita yace " Zaki mance wayarki"Zaro idanu tayi ta ce "waya ta kuma?nida banda waya yaya ka manta" Wadda muka sayo nake nufi takice "Yaya tawa kuma ta fad'a cikin nuna mamaki" mik'a mata yayi ya ce "zakiga number ta a ciki nayi miki save zan dinga Kiranki ta nan idan zamuyi waya" Farincikin da take ciki bai musaltuwa tazo rungumeshi ya kauce ya na Dariya Ya ce "Cutie kin girma fa" Cikin murna ta ce "Thnks you yaya bansan da wani irin baki zan gode Maka ba nagode Allah saka da alkhairi ya k'ara budi Sai jujjuya wayar take wai tata ce "ameen Cutie na bansan godiyar nan haka Kinfi k'arfin komai a wajena " . Murmshi ta sakar mashi kafin ta ce "Yaya to ya zan fad'awa y'an gida Kar Abba ya kwace kasan bai

Chapter 2 of 9