da taji sautin muryarsa kamar ƙarar injin ɗin markaɗe a kunnuwanta, bata jira komi ba ta toshe kunnuwanta gami da sakin kuka me ƙara, har suka isa wajen kuka ta ke, akan idanuwanta ɗan ta ya yanke hukuncin haƙura da duniya baki ɗaya, a kan idanuwanta ya kwanta a saman ƙasar unguwar bayin Allah talakawa waɗanda aka tayar da su saboda son zuciyar mijinta da bayada tawassali a rayuwa, koda ta tarbi Mahwish a cikin hannuwanta sadaƙarwa gami da juriyar haƙurin rasashi ya sakawa zuciyarta, yayinda ta tallabi gawarsa da kanta ta kinkime shi ba tare da jin nauyin komi ba kamar yanda ta ke saɓa shi a kafaɗa lokacin yarintarsa, da kanta ta buɗe mota ta saka gawarsa a ciki, idanuwanta na bushewa ƙamas ta nemi ruwan hawaye ta rasa, sai wani zugi da raɗaɗin azaba da ziciyarta ke yi.....✍🏻
Uhummm haka rayuwa ta ke dama, a lokacin da Allah ya haɗa ƙaddarar wani da wani, addu'ar fatan alkairi ce ta dace kawai a yi, shi dama son zuciya ai ɓacinta ne.
Shi wannan talakan da me kuɗi ke rainawa, shi ke gina rayuwarsa, da ace babu talakawa da rayuwa ba zata yi sauƙi sam ga masi kuɗi ba, da ace babu talakawa da me kiɗu bazai mori kuɗinsa ta daɗi ba, saboda babu wanza zai yi mashi hidima ya biya shi, babu wanda zai saka aiki ko wani abu.
Alhaji Muzaffar na son kawo ƙarshen rayuwar ɗansa da kansa saboda son zuciya, shin ba'a kuskure ne a rayuwa❓bai dace ace yayiwa Talakawa kuɗin goro ba saboda laifin da wasu suka aikata a gare shi, laifin wani baya taɓa shafar wani ko a wajen Allah.
ALHAMDULILLAH ANAN NA KAWO ƘARSHE LITTAFIN MABANBANTAN ZUKATA BOOK ONE, KUMA A YAU NE NA GAMA FREE PAGES.
Ga me buƙatar ci gaba da karatu zai biya 500 only domin ci gaba da samun damar karanta wannan labari.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
Shaidar biya ta wannan layin.
0912636748.
NAGODE SOSAI NI CE TAKU
MARYAM
STAR ⭐⭐
😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😁😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels