Share this page
3 / 8
Aliyu haidar... Cikin hanxari da yafito daga cikin motan nashi,inda da nufan wannan securityn ya dauke shi da mari...ji kake tass,jin saukar marin yasa da sauri dijamah dake tsugunne tana kuka saurin mikewa ha'di da firgita...dajin wannan irin marin nasa...da yakuma kai masa wani marin ne yasa dijamah cikin sauri tarike hannun sa cikin gur6atacciyar hausan ta,ta hau cewa" don Allah kayi hakuri ka rabu da shi,na yafe masa...ka kyalesa... P.A Dake bayan sa ne yayi saurin dakatar da Aliyun shima,inda cikin hanxari yace mawa securityn ya tafi sai anne mashi,nan take wannan securityn ya hau xubar da hawaye ha'di da bamawa Aliyu hakuri, inda yake cewa" shi sam bai san wannan bafullatan 'yar uwansa bace...kallon sa Aliyu haidar baiyi ba,inda nan take yajuya ga dijamah ha'di da bata mayafin ta,kallon ta baiyi ba,yajuya xai bar wurin...cikin xaxxakan muryan ta ne ta hau cemasa" dan Allah hamma na shigo cikin wannan wurin... Kallon ta ya juyo yayi,inda lokaci guda yaji tausayin yarinyan ya tsirka masa azuciya,sakin mata lallausar murmushi yayi, inda a hankali ya bu'de bakin sa wanda kamar baison maganan yace" kina son shigowa ne...? Daga masa kai tayi alaman ehhhh.... Nan yace" okay shigo tohhh... Cike da murna dijamah tayo bayan su,inda P.A ya fada duniyan tunani,yau sir Aliyu ne da murmushi.. Har da amincewa wannan 'kas'kan tacciyar bafullatan nan tashi go cikin company....? Hmm lallai taci fara yau...don da'alama yana halin mutun ci kenan. Juyowa yayi ha'di da dakatar da P.A inda yace masa,yajuya don yafasa fita, cike da mamaki P.A yace" okay sir... Yana fadan haka yajuya ha'di da nufahn wani '6arayi na cikin company n. Bayan tafiyan P.A ne Aliyu ya juyo ha'di da kallon dijamah, wanda take ta waige² tana kallon wurare tana murmushi... Kafeta yayi da ido,inda yake tunanin daga wani daji ta fito ne... Kan daga bisani yace" 'yar fillo ya sunan ki...? Sai asannan ta kallesa,inda a hankali tace" dijamah... Murmushi yayi kuma ha'di da cewa"wow...nyc name...Khadija... Right. Kallon sa tayi ha'di dacewa" mai kace ne...! Banji mai kace ba..ni. Dariya tabashi,don't haka bai bata amsar tambayan ta ba,illah cewa da yayi...okay mai kk so a cikin wannan company...? Shiru tayi tana kallon sa,don tun datake bata ta6a ganin mutun mai kyensa ba,a hankali tace" kai wannan kyakykyawa ne,dariya yayi inda yace mata" allah ko deejah...kodai kina ciki ne..? Abunka da hausa bai isheta ba,nan tace" wai nan ina ne...umma tace mun masana'anta ne,shine nakesom ganin ko'inah na cikin ta.. Murmushi Aliyu haidar yayi,inda ya kalleta ha'di da lumshe segxy eyes din shi,wanda yake kara jan hankalin 'yam mata dasu... Sannan yace" ehhh muje na nuna maki wasu wurare...batare da tunani komai ba,yanufi cikin masana'anta n hadi da nuna mata wasu wuraren inda yasha surutu har yagaji,komai taganj tambaya... A haka sukafi minti talatin,inda daga bisani yanufi office dinsa da itah,don ya lura ta gaji,kuma tana bukatan abunci... Da shigansu yanufi fridge..inda ya dauko lemu guda biyu..yanufi wani dan hop...inda kace wurin shakatawane,amma wirine kaman dirning.. Inda ya ajiye lemun ha'di da sawa a kawo masa abun da xai dan ta6a.. Ganin yanufi fridge din ne yasa dijamah tambayan sa,wannan mene ne..? Wanda yabata amsa da fridge ne,hadi da mata bayanin amfaninsa..sosai yau yake cikin farin ciki,wanda shikansa yake mamakin nishadin dayake ji a yau,wanda kaman suna tare da Basmah... Da aka kawo masa abun da xasu cine,yanufi dan wannan wurin da itah,inda aka ajiye masa kajin da aka kawo masu. Batare da tunanin komai ba,ya ajiye mata nata a plata,inda ya ajiyw mata,fork da knife... Bai kalleta ba ya fara cin nashi,inda dijamah ta tsuramai ido,don ta kasa cin nata,ita sam bata iyah cin abun ci da wannan abun ba... Kaman ance yakalleta,nan yaga tana nan xaune,ita bata ciba,kuma batace masa komai ba..a hankali yace deejah ya baki ci ba...? A hankali tace" ni ban iyah ci da wannan abun ba. Dariya ne ya subuce masa,wanda sai da yy har yagaji sannan yace" tohh bari kiga yanda ake ci da shi... Nan ya dau spoon ha'di da fara koya mata yanda xatayi,...haka ta hauyi inda data yanka naman yasa mata tafi ala dole ta iyah yanxu..ita kuma sai murna take... Shikuwa tausayin dijamah mane fal,a ranshi,kawai yaji yana tausaya mata,da yanayin rayuwan nata... Su Anwar ne da Abbas suka shigo office din nasa,ha'di da kiran sunan sa da dolars... Maganan sune ya datse sakamakon idon dasukayi da dijamah, wanda tayi masu shige da aljana...lolz....😂😂 Pls share to another groups... Maman teddy... Typing.... *DIJAMAH 'YAR FULANI* *Story and writting by:* *Aysha moh'd( maman teddy...)* _*Episode*_ *13 - 14* _____________________________ *بسم الله الرحمن الر حيم* اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ Allah ka haska kamu da dan rajar annabi muhammad,ka samu cika da kalmar laila ha'illah muhammadur rasullilah.... Ameen ya Rabil ixxaty...🤲🏻 _*******_ Magan nasu ne ya'kame masu,inda suka tsaya ha'di da bin dijamah da kallon shakku...wanda 'bangaren Abbas kuwa saboda tsoro kaman ya ruga da gudu... Ganiin irin kallon da suke bin ta dashine yasa dijamah tunawa da umman ta,don haka cike da hauka ta mi'ke ha'di da gudu ta nufi 'kofan fita daga office din... Dariya Aliyu haidar yabita da shi,don gaba 'dayan ta saka shi nisha'di take yi,kowani irin acting tayi masifan burgesa take...a ranshi kuwa kisifa abubuwa yake da dama akan dijamah... Da taxo fita ne,nan taja ta tsaya abakin glss door 'dun office... Waigowa tayi xatama Aliyu magana,amma sai taga kofahn ya bu'de batare da ta ta6a shi ba...da gudu gudu tabar office din ha'di da nufahn cikin kasuwa... Ganin ta fita kaman tsuntsuwa ne yasa Abbas saurin nufahn inda Aliyu haidar yake xaune,bakin shi narawa yace" dolers wannnan wace cee...?mutum ce ko aljana...? "Anwar ne yayi saurin bashi amsa da kaima kaga abun dana gani kenan... Dolars aljana fah muka gani...amma bakace mana komai ba. Sai asannan Aliyu haidar ya'dago kai ha'di da masu nunu da su xauna... Xama Anwar yayi a daya daga cikin kujerun...inda Abbas ya tsaya 'ki'kamm ha'di da ba Aliyu haidar amsa da cewa" No dolars wlh baxan xauna inda Aljana ta xauna ba,don gani nake kaman baka yarda da maganan mu ba... Murmushi Aliyu yayi ha'di da shafa kasumban fuskar sa,wanda take sheki don tasha gyara har tagaji... A sanyaye kuma ranshi kwance hankalin shi a natse yace" ba Aljana bace,sunan ta deejah... Kallon shi Anwar yayi ha'di da cewa" a'inah kasan wannan halintan... Abbas ne yace" kaxaman wahalliyan 'yar kauyen yarinyan xaka ce. 'Daure fuska Aliyu haidar yayi,wanda baisan lokacin da bakinsa ya furta...toh kaxamiya kuma wahlliya 'yar 'kauye kuma sai gashi ita tayi nasarar kwace zuciyar Aliyu haidar... Don haka ita Aliyu haidar yake so...son ma bana wasa va... Dariya Abbas ya she'ke dashi wanda sai da yayi yagaji...sannan yace" yanxu dolars abun naka har yakaima wa da 'yar kauye...bagidajiya xaka ringa sex...?mai xakayi da itah..ibeg guy,inkana bukatan mata ne,inna nan vasu yi maka ba,tohhh kwanann nan Basmah xata dawo kasannan..... Dogon tsaki Aliyu yayi,sannan yace " waya fada maka son danake mawa deeja don na wani abun ne,wayace maka da wasa nake yaudarar deeja xanyi...?tohh am serious i have been with her... Anwar dake xaune yana kallon dramern da sukeyi da Abbas ne yace" reallly guy...? Kallon shi Aliyu haidar yayi ha'di dacewa" ae ni bana magana biyu... Cike da bala'i kuma da tsanar maganan tasa Abbas yace " kai dolars mai kk nufi? Ya alkawarin ku da Basma..! Kana nufin yaudararta xakayi kenan..?tohh ko kowa ya amince da wannan banxan xancen naka,mom baxata ta'6a amincewa ba..kasan wace ce Basma,basai na tuna maka ba,and then meye Basma bata maka,komae tana maka...inkana complaining akan yawan bukatan kane,maiye bakwayi da Basma...kuma ahakan take kokarin kwantar maka da hankali.. Ta biyamaka bukata..amma wannan jahilan ce xakace kanaso dolars...da kwai dai manufahn ka nacewa haka. Jin irin magan ganun da Abbas ke yin mai ne yasa shi cikin dacin rai da masifah,wanda lokaci guda idon shi yarina daga fari xuwa jah...cikin halin masifah yace mai enough....!!! Abbas i said enough...!!! Ina son Deeja and then xan iya sadaukar da komai akan son ta,aciki kuwa har da kai...don haka kafita kabani wuri,don ayanzu xagin da kk mawa deeja bakomai ya'karamun ba,illah son ta da kaunarta,kaikuma tsanar ka... I said outttt....!!! Ganin halin da Aliyu haidar yashiga lokaci guda,kuma yasan halin xiciyar sa,yasa shi fita daga cikin office din kar ayi abu mara da'di...inda a zuciyan shi,yake tunanin mafita,akan yanda xai dakatar da Aliyu haidar daga kaunar deejamah... Da fitan Abbas... Anwar ya dafa kafa'dar Aliyu haidar ha'di dacewa " eyyahhh dolars...come down...! Wannan duk ba 'abun fa'da bane...amma kasani ni kaina inajin tsoron cewa dakayi kana son deeja... Nasan ka nasan halinka,kaifa kace har yau bakasamu wanda kk so da aure ba,don haka akanme xaka ce kanason deeja...? Pls dolars karda ka cutar da 'yar mutane...kaganta ba wayyayi yaba,kuma babu illimi a tare da itah,inba taimakonta xakayi ba,don allah kar ka xalince ta plz... Sauke nannauyan ajiyan zuciya Aliyu haidar yayi,inda a sanyaye yace" im really love her.bansan ni kaina dalilin dayasa nake son ta ba,but d only thing i know..shine ina tausayin ta ne,kuma ina jinta ajikin kaman yanda nakeson meenash... Ya 'karke maganan ha'di da kallon Anwar wanda yafada duniyan tunanin aminin na shi. A hankali ya kuma dafashi ha'di da cewa " ka kwantar da hankalin ka,amma ina tunanin mom,kaman baxata amince da wannan magana taka ba...mom bata son talaka kasani,bare wai kayo mata suruka da deeja... Kuma kasan yanda mom suke da mahaifiyan Basma.. Duka fa ana jiran ka ne,akan maganan auren ku... Anwar ya'karke magan cikin son jin mafitan xancen... Nisa mawa Aliyu yayi,inda ya bu'de baki ha'di dacewa" okay yanxu wani shawara xaka bani ta hanyar da xan mallake deeja na aure ta,naga taxama uwar 'ya"ya na...kasani Anwar ada ban samu matan aure ba,kuma nace duka banga matan da sukayi mun ba,amma a yanxu nasamu,kuma deeja itace nakejin son ta a zuciyanta... Don haka assist me wid ur advise plz.... Cike da nuna masa kwarin gwiwa Anwar yace" okay komai xaixo da sauki,amma sai kabi wannan shawaran daxan baka... Na farko kasamawa deeja kaunar ka... Na biyu...jibi dad xai dawo kasannan,don haka kaje mai da maganam deeja...don shine kadai xai iya mara ma baya har ka aure ta,koda kuwa mom bata so.. Ta uku..ka tabbatar kafin nan da sati biyu ka malleki deeja ta hanyar aure..don Basma tana gab da dawo wa kassannan,kuma akan ka komai xata iyah....don kasan da hakan... Nisawa Aliyu haidar yayi,inda nan take wani sanyi ya xiyarci xuciyar sa...nan suka cigaba da firan su ta aminai,inda duka maganan tasu akan deejamah ne... ******** Bayan deejamah ta isah kasuwa ne,nan ta tarar dasu umma na zaman jiran dawowanta su nufi rugar su,don umma gaba 'daya hankali nta yagama tashi... Xuwan deejamah kuwa yasa umma yimata fa'da sosai,inda tace" duk ranan data kuma komawa wannan company n tagama xuwa da itah kasuwa kenan..sai dai ta xauna a rugar su tayi kiwon shanayen su,har su dawo... Sosai deejamah tayi nadama,inda take ba umma ha'kuri da cewa" baxata kara xuwa wannan masana'anta ba.. Haka ko yafaru tun daga wannan rana deejamah bata 'kar xuwa ba,inda Kullum Aliyu haidar ke xuba idon ganin ta,amma bata bb labarin ta,gaba daya bai da walwala dama abunka ga miskili,don yanzu a company n kowa yayi masa bala'i sai kace su suka hana deejamah xuwa..lolz...🤣🤣🤣 _______________tsakiyan dare ne yatashi,don gaba daya baya iyah bacci,kullum yana aikin tunanin deejamah, wanda sai alokacin yakuma gasgata son ta yake...da mikewansa ya yo falon kasa,don dama yadawo gidan mom din sa.. Cike da mamaki yake bin ta da kallo,inda cikin sauri ya nufeta ha'di da kirar sunan ta..." meenashhh...!!! 'Dago kai tayi,ha'di da cire tagumin data rafka,nan tace" my booo... Meenash mai kkyi da wannan tsohon daren bakiyi bacci ba...? Turo baki tasoma yi mai,sannan ta fara cewa" yahhh xan yi bacci a wannan dakin,taya xan iyah,bayan wasu abu da suke cixo na... My boo sam bana son nigeria..kawai muatattara kayan mu mukoma abroad... Kallon ta yy ha'di da sakin mata murmushi sannan yace" eyyah my meenash is mosquitor.... Cikin rashin sanin maiye mosquitor tace" u said...!!ya Aliyu maiye shi wannan...? Xama yayi kusa da itah,inda a hankali yafara mata kwatancen sauro...lol😅 Nan yafara some thing like fly...like...like..haka dai yadinga mata kwatance har ta gane maiye soro... Inda nan taku cewa" ni ya Aliyu banson nan kasan,acan America babu wannan abun, amma anan suyita cixo na Ganin tana shirin saka masa daru yasa shi cewa" okay gobe xamuyi maganan.kinsan dad xai dawo fah gobe...yanxu kije ki kwanta da safe sai muyi maganan.. Saurin make masa kafada tayi,ha'di dacewa" tab waxai koma dakin nan...ae a bedroom dinka xan kwana... Murmushi yayi sannan yace" okay toh xomuje ki kwanta...bb musu cikin sauri tabi bayansa ha'di da nufahn bedroom din sa... Bayan ta kwanta ne yaja masu abun rufah,hadi da masu addu'a,wanda a ranshi yake cewa" ko yaushe meenash xatayi hankali ohooo..kullum girma take amma kaman ba tayi,kusan shekara 17 amma har yanxu taki hankali... Haka yadanga tunani iri² kan daga busani bacci yy awon gaba dashi... Zaune Aliyu yake gaban dad da mom...wato justice madina... Kowannan su fuska dauke da fara'a,wanda mom duk ta kosa taji maganan Aliyu haidar din... Don atunanin ta magana auren su xaiyi da Basma... Dad ne yace yana sauraron sa,inda nan take cike da kwarin gwiwa Aliyu yafara ba dad labarin deejamah, wanda daga karshe yace" yanaso atsaida auren su nan da sati buyu masu xuwa.... Tohh niko nace Aliyu haidar wannan xumu'di haka...🤔 deejamahn da bakama kara ganin taba...amma kk wannan xancen.tohh muje dai xuwa my dear fans...💃🏻💃🏻💃🏻 Da jin haka yasa mom cike da masifah,tafada shi da fada'..harda dad wanda yake ta aukin hamdala ga Allah, hadi da cewa" ya sanar mawa da iyayen yarinyan cewa nan da kwana biyu xasuje maganan auren..ai dajin wannan magana mom ta hau fitina da cewa "a bunda baxaiyi wu ba kenan...ae ayau koda gogaggiya xaka aura,baxan yarda ba,indai ba Basma bace,balle wai 'yar gidan matsiyatan talaka..bama anan ba 'yar daji korarrun fulani,impossible...ka kara tunani,don Aliyu koda mutuwa xakayi baxan amince ba wlh...Basma ce xaka aura bayan ita ko baxaka aura kowace mace ba...wannan bagidajiyan...yar talakawa 'yar kauye n daji... Ganin magan ganun mom yaki karewa ne yasa general sufyan bawa daka mata tsawa,ha'di da cewa" haba hajiya madina... Ke ce xaki xauna masa da matar ne ko shi,kina magan 'yar kauyen daji,tohh ke ayaya na aureki....!!! Sannan waye Basma yarinyan da bata da tarbiya ko kadan,kedai kawai kinfi san 'yan boko..tohh nidama na kyale maganan Basma ne,na amince saboda a tunani na Haydar na son ta ne,tun da ko baison ta baxan masa dole ba...wanda yake so xan aura masa,don haka kai Aliyu basakko da maganan aurenku akan nan da sati biyu da kace,yanxu nan da sati daya nakeso ayi auren nan,naga wanda xai hana,kuma banason a kawota da kwayar wani abu, ni na dau nauyin mata komai da uba kemawa 'yar sa... Dad ne yanisa ha'di da cewa" maxa na baka daganan xuwa gobe kadawomun da feedback..don haka tashi kabani wuri Allah yayi maka Albarka.. Sum² Aliyu haydar ya mike ha'di da barin falon wanda daga fitansa,ya nufi parking space ya dau motan sa...ha'di da barin gidan,wanda a zuciyan sa cewa yake,baxai dawo gidan ba sai bayan kwana biyu kaman yanda dad yace... ****** 'Bangaren general kuwa tashi yayi ha'di da bamawa justice madina wuri,wanda da fitan Aliyu haidar ta fara masifa,har da cewa" itah xai wulakanta a gaban dan data haifah...! Har da gayan asalin ta...?ae nan takuma jadda da mai cewa" indai tana numfashi Haydar baxai Auri deejamah ba... Bai bata amsa ba yamike ha'di da nufahn sittingroom din sa...inda hakan da yy mata yakuma 'kona mata rai.... *#share to another groups....* Wannan labarin ta kudi ne,gamai bukata xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne#200 Duka ta wannan numbern. _______MTN ta nan 09137392680. ______airtel ta nan 08081202932. Sannan free page xai kare daga gobe insha'allah... Wato daga page 15. Don haka karki bari abaki labari,don ni kaina nasan yanxun labarin take.... _____ko ya watannan basman take...??? _____tohhh shin maxa'ayi auren deejamah n anan da sati dayan...da yanda dad yace kuwa oho dai...🤗 ________tohh justice madina xata yarda ta rungumi deejamah a matsayin suruka kuwa🤔 Duda dad yaso fada mana yanda itahma mom din take a baya...lolz🤣🤣🤣 Tohhh duk kubiyo alkalaman Aysha mohammed...maman teddy don ta warware maku xare da abawa...🤗❤️💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 Naji Comment dinku ina godiya Allah yabar kauna❤️🥰 Duda nasan Comment nagaba,don yanxu xa'a fara wasan...muje xuwa💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 Maman teddy ce🧸 Typing.... *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️* Kungiya masu aiki da naxari da ilimi... 🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️ *DIJAMAH 'YAR FULANI...* 🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️ *Story and writting by:* Aysha muhammad.. (Maman teddy🧸) *Episode 15* *~DEDICATION~* *Dedicate to you my Real fans...❤️ wannan pagen naku ne,ban manta daku ba masoyan wattpad...kuma wannan pagen takuce.kuyi sha"anin ku da itah,domun maman teddy taku ce...🤝🏻🤗* ____________________________ *_BISMILLAHIR RAHAMANUR RAHIM_* _______'Bangaren dijamah kuwa kullum xasuje kasuwa,amma sam bata ko tunawa da wannan company... Don dama ganin kwamm ya kaita,tohh tagani,don haka gaba daya ta mance da itah a lissafin rayuwan ta,mussaman da yanda umma tayi mata fa'da a kan xuwa wajen.da hakan yasata kiyayan wurin.... 'Dauke dijamah take da kwaryan nono,inda take aukin xubo mawaa umma surutun data saba.. "Umma wai wa'innan mutanen su waye su ne..? " umma ne takalle ta ha'di da bata amsa a gajirce da cewa" ehhh naji ya windo tana cewa" wai tallafin wani minister ne yakawo mana cikin wannan rugar,inda ake raba kayan abunci kayan sawa da sauran abubuwa,don kinga yanxu har makaranta aka bude mana wannan rugar wanda basai minfita cikin gari da sunan karatu ba... " umma na gama gayan haka tayi gaba,don tasan surutun dijamah n baxaya tsaya daga nan ba,kuma ita wannan ne iyakan sanin ta akan wannan tallafin da aka kawo masu... Ganin umma tayi gaba yasa dijamah jiran su yafindo da sauran kawayen ta,inda da xuwan su takuma maimaita masu irin tambayan datayi ma umma...? Ae nan yafindo wanda itace babba cikin su tafa bata labari filla² Akan wannan minister bama a jahan su yake ba,shi mutum ne mai yawan taisayin nakasa,watoh talakawa da sauran marasa karfi..don haka shi da kansa ya taho har cikin kauyen nan yaga yanda muke mu'amala,kan daganan ya fara kawo mana tallafi... "Dijamah ne tace" tohh yafindo maiye sunan shi mutum...kuma yana nan cikin rugar.. ? "Yafindo ne tayi murmushi sannan tace" ehhh yana cikin nan garin adamawa.amma ba anan cikin rugar tamu yaje ba,sai dai yana lekowa don ganin aikin da yaba yar yana tafiya yanda yakeso,kuma sunan mutumin *Alh.muhammad maccido...* Shiru dijamah tayi tana tunanin inda tasan sunan,amma ganin tana shirin wahalar da kanta da son sani yasata mantawa da maganan,inda a haka suka isa kasuwar su... Bayan dijamah ta kammala sai da nono ne,ta kalla umma ha'di sa mata magiya akan ta barta taje wannan masana'anta... Umma bataso hakan ba,amma ganin yanda dijamah ta dameta yasata ce mata " tayi sauri ta dawo,kuma kar tada'de... Cike da murna dijamah tanufi wannan company, inda babu wanda yy yunkurin tare ta,don dai² ne basusan abun da yafaru kwanaki ba... Shigewarta takeyi cikin wannan company, inda a haka ta nufi office din sir Aliyu... Wanda takusa bacewa don bata wayi wirun sosai ba... Koda tashiga office din nasa,daga waje ko sectaryn nasa bata yi yunkurin dakatar da itah ba,illah ma bude mata kofah datayi cikin sauri,wanda a zuciyanta take tunanin komaiye halakar sir Aliyu da wannan bafullatanan dajin ohooo..!!! ______zaune yake yana aiki akan computer n sa,wanda gyefe guda meenash ne tana aikin masa surutu...dakuma maganan ta marasa amfani,'6arayi kuma guda ma'aikatan wurin basa marhaban da xuwan ta company n,don sun santa yarinya karama amma sai issah da mulki,tayi ta juyasu kaman itace ta daukesu aiki a ma'aikatan... Batare da tayo sallama ba ta kutso kai cikin office din... Wanda Aliyu haidar da aikin nasa rabi da kwata ne,don dama tunanin ta yake,don yaune ranar dasu kayi alkwari da dad din sa... "Meenash ne ta figita,sakamakon ganin ta,amma abun ka ga issah sai tayi xaman ta don ko motsawa batayi ba,ta tsaya tana kallon Allah da ikon sa,inda a zuciyanta take cewa" wannan mai kyaun kaman aljana daga ina take kuma...?anyah mutum ce kuwa...? Xaman datayi ne akan daya daga cikin kujerun office din, yadawo da meenash daga duniyan tunanin data fa'da... Cike da farin cikin ganin ta,Aliyu ya dauki ruwan goran dake kusa da shi yace" deejah ga ruwa kisha,don ya ga bakin ta duk ya bushe gashi tayi wani firgan² da itah...a hankali ta kai hannun ta ta kar'6a ruwan,inda ta hau kici² n bu'de goran...ganin abu karami xai xama aiki yasa shi amsa ha'di da bude mata... Aiko data amsa ta kafah kai sam bata 'dago ba,sai da ta shanye ruwar roban nan duka... Dai² wayan shi tafara kara.......ringing tone. Dauka yy ha'di da cewa gayinan xuwa...yana datse wayan ya mike ha'di da cewa" meenash ga deeja nan ku xauna kan nadawo... Jin ance deeja yasa meenash tsoron datakeji ta saki,inda nan ta 'daga masa kai alamar tohhh... ****** Da fitan sa deejamah ta mi'ke ha'di da nufan wannan fridge da ya fada mata sunan shi rannann...inda a ranta take cewa" itama tana so ta bude taxama 'yar gayu...lol😂 "Meenash ne ta daka mata tsawa ta hanyar cewa" kehhh mai sunanki...mai xakiiiyi anan...? Cikin rashin sanin meenash tsawa tayi mata,tace" sunan deejamah... Ina so ne na bu'de irin na hamma rannan da ya bude shima,ke maiye sunan ki...? Shiru meenash tayi,don a hausan nata bakomai ne take ganewa ba,furuci daya xuwa biyu ne ta fahimta,don haka a takaice kuma cike da iyayi tace" sunana mhiss meenash... Ala dole ga babban nan,A bata girma lolz...😂 Cikin rashin fahimtan mai tace" don sunan yazo mawq deejamah a baxata,kuma abunka ga wanda bai ta'6a jin irin sunan ba,nan tace" meeshnash... Kk ce koh...? Tsaki meenash tayi,inda cike da masifah tace" i don't like repitation...don haka tun da bakiji ba,is okay... Kallon ta deejamah tayi,cikn rashin wasu kalman na maganan ta ta karako inda take zaune,ha'di da xama itah ma.. Shiru ne ya biyo baya..inda meenash data kafe deejamah da ido...wanda nan taga segxy eyes din nan nata,yana wani lumshewa,yy wani mai² kaman mai shirin kuka...abun ka ga yarinta sai nan take meenash taji tausayin dijamah... Inda a takaice tace " kehhh deeja koh..? Kallon ta deejamah tayi, inda nan ta daga mata kai,alamar ehh.. Murmushi meenash tayi,wanda a hankali tace" wata makaranta kk..? Dijamah ne tabata amsa da bata zuwa makaranta. Shiru meenash tayi, inda a ranta take tuno da maganan Aunty n su datace" duk insun ga irin su dijamah wanda basa da ilimi tohhh su tausaya masu a rayuwa,kuma suyi kokari wajen taimakon su koda na lokaci daya ne... A sanyaye meenash tace" kina sona da kawa,don inaso na rinka koya maki karatun boko dana islamiya,ko bakyaso,kinga sai ki rinka xuwa nan munayi ko... Cikn zumudi Dijamah tace" a'a inaso...inaso nima na iyah karatu da rubutu kaman ki... Dariya meenash tayi,wanda a hankali tamika mawa dijamah hannu akan su kulla kawnce,wanda cikkn sauri dijamah ta bata dan yatsan ta...dai² Aliyu na shigowa..cike da mamaki ya ce meenash me kkyi ne..!na barku ku ka'dai ko...? Dariya meenash tayi ha'di da cewa" ya Aliyu ae munji dadin hakan,don yanxu ma har mun kulla kawance,amma ya Aliyu xaka rinka kawomun deeja gida muna karatu acan,don inaso tayi karatu,wlh ina tausayin ta.. Saosai Aliyu yy farin cikin jin hakan daga bakin meenash, inda nan take wani tunani yaxo masa. Waigawa yy ha'di da kallon deejamah, wanda tayi shiru tana sakin murmushi, wanda yake kuma bayyana beuty point din dake fuskanta... Murya cike da taushi da da'di yace deeja wai kinason karatun,kuma xaki xama kawan meenash...? Murmushi takuma ha'di da cewa"ehhh inaso... Dariya yy cikin farin ciki،,inda nan yakalli meenash ha'di da cewa" meenash tohh ko yaya Aliyu ya auri deeja,don kawancen naku ta zama ta har'abada... Ae bata bashi amsa ba,illah ihun murna tasa ha'di da hugging din deejamah, wanda tasaki baki tana kallon iko Allah.. Nan meenash tahau cewa" ehhh yaya..dama banason wannan Basman,sam baku dace ba don haka ka auri deeja, wlh inason ta... Murmushi Aliyu haidar yayi, inda a hankali yakai dubansa ga deejamah datayi shiru tana tunanin maganan tasa. Deeja kin amince da maganan a dana meenash, xaki aure ni...? Ganin tayi shiru ne,yasa Aliyu haidar cike da faduwan gaba yafara gayamata yanda yake son ta,kuma cikin salon dako mata gogaggu yayi masu wannan maganan sai yaja hankalin su... Meenash kuwa dariya takeyi sosai,ganin rudewan da Aliyu yy akan dijamah n,inda take cewa

Chapter 3 of 8