Share this page
4 / 8
a ranta bawani don nine kkson ta ya Aliyu,dama kana son ta ai... Ganin yagama kashe 'yar fillon mutane da da'din baki wanda batason lokacin data amince masa ba,yasa shi saurin daukan waya ha'di da kirar Anwar don ayanxu shi kadai xai sanar mawa da wannan kyakykyawa n albishir... Koda deejamah xata tafi,na ALIYU HAIDAR ya mike ha'di da daukan keys din motan shi,inda meenash tabiyo bayan sa,don itama tanason ganin umma n deejamah n datake kasuwa... Koda sukaje tuni umma sun tashi,don sun gaji dajiran deejamah don haka suka nifi rugar su. Ganin haka yasa Aliyu haidar nufahn cikkn rugar da dijamah, inda sun sha wahala kan dijamah ta kaisu rugar,don har wurin wani rafi tayo dasu,sai da sukaxo ba hanya ne,take cai masu ai ta manta ne,hanya kafah ne da shanayen su,abun hawa bata wucewa...sosao meenash ke dariya,don yanayin soyayyar Aliyu da deeja na matukar burgeta... _____________________________ A haka suka isah ruga surbajo,inda da isan su,suka cidda kaka na safa da marwa,cikkn xafi ta fulani ya hau tambayan Aliyu haidar daga ina yake masa da jika... Kafin yabashi amsa ne,deejamah ta hau koro masa bayani,inda har take fadamasa yace ai yana sonta kuma xai aureta...tohh🤔 niko nace abun ka ga wauta irin na dijamah kena haka Nan take kaka yafara tunani yaudarar mai jika Aliyu haidar xaiiyi,mussamman yanayin shi dayagani,ina shi ina deejamah...? Xubewa Aliyu haidar yy har kasa ha'di da fara gaishe da kaka..wanda bai basa amsa ba illah cemawa deejamah da yy tashiga daga bukka.. Cikn hanxari kuma batare da tunani wani abu ba,tayi ciki,inda take kalln meenash datake can cikin mota tana zaman jiran Aliyu... Ganin Aliyu haidar yayi masa irin wannan gaisuwan yasa kaka...fahimtar kodaga ina wannan yaro yake tohh na kirki ne...lol😂 Don anyah kuwa Aliyu haidar na kirkin ne..🤔 Tabarman kaba yashimfida masu,inda nan ya saurara Aliyu haidar ha'di dajin dalilin xuwan shi nan rugar sy... Sosai Aliyu yy masa bayani,inda kaka yy na'am da maganan sa,wanda abunka ga fulani bb wani bincike kaka yace" ya amince mawa iyayen Aliyu haidar akan su xo kan maganan auren tasu,inda yadinga jadda damasa cewa" dijamah amana ce a garesa,kar ya cutar masa da itah... Haka Aliyu ya dinga murna ha'di mawa kaka godiya..sannan yayi masa sallama... A kwana a tashi bb wuya a wurin Allah... Kullum sai dijamah taxo company n nan,inda yanxu kowa yagama sanin ta..haka meenash ma kullum tana hanya...sosai suke kawance kuma sabo mai xafi yashiga tsakanin su,inda meenash ke kokarin wurin dijamah tabar wasu gidadancin nata,kuma alhmdlh komai nadan raguwa... Tuni su dad sukaje rugar su dijamah akan maganan auren ta da haydar..kuma masha'allh don anyi nasaarar tsaida bikin nan da mako biyu masu xuwa,don kaka yace a barshi a mako buyun ne,ba daya ba kaman yanda suka bukata... Wanda duk wannan abun da akeyi mom batasan da shi ba,inda yau gashi saura sati daya kenan..wanda dad dama yace sai ana saura sati zai sanar mata... ********* Xaune dijamah take a office din Aliyu inda kyefe guda meenash ne da Anwar,sai shi Aliyu, wanda suke furar su da dariya.don inkana zaune da dijamah sai tasaka ka dariya,har kagaji. Sosai suke xuba soyayyar su,wanda Anwar har mamaki yakeR yanda bayajin kunyan meenash a gaban ta suke abunsu... Hayaniyar motoci ne ya urinta cikin masana'anta n,inda gaba daya ma'aikata sukayi tajin tajin,don isowan ta,personal adviser n tane ta fito ha'di da bude mata side din ta,wanda a hankali tasako kafahn ta,wanda yake cikin wani irin fitinan nan hill shoe... Fitowa tayi daga cikkn motan bayan ta kwarari fiye da minti sha biyar aciki... Sunan fuskan ta na cikin shadow space ne,amma bashi ya hana ni fahimtan ita din kyakykyawa ce ajin karshe ba,sanye take cikin english wears...wando da riga,rigar bata wuce kugu ba,gajeruwa ce,don bata da tsayi sam,sai da akwai diri da jikkn mata...abu dayane ya kwafsa mata shine katon baki,don sunan tasa jan baki ne,amma sai da yanuna kansa... *Basma kenan....* maiji da isa da aji,karfin dukiya kuma 'ya daya tilo a wurin iyayenta,don haka maganan gata ma,basai nace wani abu ba.. Saukan ta kenan daga kasan,inda shi kadai idon ta ke son gani,don haka tanufo direct xuwa company n nashi,don tasan anan xata same shi... Ba tare da tayo masu sallama ba,ta shigo,inda ta hangoshi yana kyakyata dariya kaman ba Aliyu n taba,miskili wanda murmushi ma wuyan yi take masa... Batare da ta kalli wanda ke kusa dashi ba,ta nufe shi ha'di da hugging din sa dacewa" im back honey...😘 Bai ce mata kanxil ba,inda A ranshi yake tunanin yaushe ne Basmah ta sauka daga kasannan... Waigawa tayi inda Anwar da meenash suke,nan tadaga masu hannu ha'di da cewa" hyyyy...hyy meenash....!!! Kallon ta meenash batayi ba,illah kauda kai gyefe... Idon Basma ne yasauka akan na deejamah, wanda take xaune cikn shigar ta ta hausa,kyaun tane ya fixge Basmah, wanda lokaci guda kishi ya turnike ta,kar Aliyu ya kyasa,don tasan shi da son mata... Saurin cewa'tayi honeyy wace ce wannan? Kafin yabata amsa meenash ta bata da cewa" matan ya Aliyu wanda xai aura verry soon,nan da kwana shida da yarda Allah... Ae kaman xau tacciya Basmah ta haucewa" da ban kashe ta ba,wlh bb wata mace da Aliyu xai aura na barta..Aliyu da gaske wai xakayi aure...?sai kuma tace'innah nasan meenash ba'a kk yi..bude bakin da Aliyu haidar yy xai magana ne yasa da gudu deejamah ta fita,don ta firgita da Basmah, kuma tasan xata iyah komai akan aliyun kaman yanda tace... Gudu takeyi ko kallon gaban ta batayi,inda a haka ta iso cikin rugar su,kafin takarako cikin rugar ne,taji wata mota da kusa kadeta,inda nan gogen ta datayi ne,yasata faduwa a kasa dabas... Saurin fitowa yy, ha'di da nufota,wanda ita kuma tayi saurin mikewa ha'di da kakkade jikin ta...tsayawa Alh.muhammad maccido yy yana mai kara kallon deejamah, wanda nan take yafada duniyar tunanin inda yasan fuskan... Toh hausawa nacewa laifin dadi karewa...💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 A yaune free page kare,don haka gamai son cigaban wannan labari xai turo#100 MTN. idan VIP ne #200 Duka ta wannan numbern 09137392680. Maman teddy ce...🧸 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️* Kungiya masu aiki da naxari da ilimi... *DIJAMAH 'YAR FULANI* *writting by: Maman teddy...🧸* Episode 16&17 _____________________________ Ganin tajuya wanda da alama tafiya xatayi ne yasa shi cikin sauri dakatar da dijamah ha'di da cewa"Amm shigo na kaiki a sibiti,kinji ciwo ko...?sannu shigo nakaiki da sauri...! Alh.muhammad maccido yayi maganan cike danuna kulawa da damuwa,duda still yana tunani akan dijamah n. " kallon shi dijamah tayi,wanda kaman ba'itah a ka'de ba,nan tace masa a'a banji ciwo ba. Yanayin maganan ta ne yasa shi kasa bata amsa sai kawai yace" okay 'ya ta,maiye sunan ki...? Cike da hauka da rashin natsuwa dijamah tace" sunana dijamah... Tana kaiwa nan tayi gaba abun ta,inda tacigaba da falla gudu... Binta da ido yy,wanda sunan dijamah n yafi tsaya masa a rai,wanda shi kansa bai san dalili ba... Kasa karasawa cikin rugar yayi,inda kawai yashige cikin motansa ha'di da kama hanyar fita cikin rugar... ______ Aliyu kuwa cikin gadara da rashin kirki ya kalla Basma ha'di da cewa" ehhh ita xan aura,kaman yanda meenash tace maki... Wani ihu Basma tasa ha'di da cewa"ni xaka yaudara...!haka mukayi da kai...?wannan kaxaman ce xaka aurah...? Mai na maka Aliyu daxaka sakamun da wannan abun...? Haka Basma ke sumbatu kamam xautacciya,lokaci guda ta chanja kaman ba"itah ce ta shigo cikin izzah da takama ba...kwakwime Aliyu takuma don gaba daya taki rabuwa da jikin shi,inda tuni yawancin ma'aikatan wurin sun cika wurin,don muryan Basma ke tashi a gaba daya cikin company n. Ganin ido yadawo kansu da yanda Basma bata da alaman sakin jikin shi,yasa shi '6an'6areta daga jikin sa,ha'di da wurgar da itah akan daya daga cikin super...magana yacigaba dayi mata cikin kakkausar murya, ta hanyar cewa" lokacin danake mararin auren ki duda yanda kk,mai kk ce mun...! Cewa kkyi not now...and then yanxu nasamu wacce nakeso ta xama mun mata uwar 'ya'ya na,sai kice na yaudare ki,ai tun bayau ba,nafada maki makya cikin jerin matan dana keso muyi rayuwar aure.and you know that.don haka duk yanda xakiyi kiyi,ni dai baxana aureki naxauna dake a matsayin mata ba... Kuka sosai Basma keyi,wanda a zuciyanta take nadaman bai yana mawa Aliyu haidar kanta,da har yasan ta ciki da waje,kuma matsalan bashi ne ya fara shigar ta ba... Kuka take sosai kamaan ranta xai fice yabar gangar jikinta,inda a ranta take tunanin komeye xatayi don taga ta malleki Aliyu Haydar... "Anwar dake gyefe yana mawa Aliyu fada akan abun da yy,wanda shi haushin guda shine,hankade Basma da yy,duda yasan waye Aliyu Haydar, sam bai da kirki mai san darajar mace ba,sai akan dijamah, wanda shi kanshi yake mamakin irin son da yakeyi mata. Daya '6angaren kuwa na zuciyan shi,murna yake da rabuwan Aliyu Haydar da Basmah,don itace tafara saka Aliyu Haydar a wannan mummunar har kan ta neman mata...don haka sam bai damu da rabuwan su ba,kuma yasan Aliyu yanda da yaso mallakan Basma kodan ta shiryu,amma a wannan lokacin sai tace" itah baxatayi aure ba.hakan yakuma jefah rayuwar Aliyu Haydar cikin garari,duk inda yaje sai yayi mu'amalan sa da mata kaman bunsuru..... ******* Kwas.....kwasss"....kwasss...suke jiyo takun ta...tafe take tana rangaji,wanda tun kan takaraso kamshinta ya ziyar cesu,sanye take cikin wasu fitinan nun english wears,wanda dasu da babu duka 'daya....rolling tayi da er ficiciyan mayafi,inda ko'inah na jikinta yake shecking...don sobreen ba karamar mace bane,wanda ashekaru harda yanayin girman jikin ta.... _____batare da ta lura da halin da suke ciki ba,ta nufi wurin wanda ta xoh,inda da isahn ta,batare da ta damu da yanayin data ganshi ba,don dama tasan Aliyu Haydar din kullum fuska a turni'ke...bakin ta takai dai² kan nashi bakin ha'di da manna masa kiss..inda a tunanin ta xataga ya mayar mata,kaman yanda yasaba...amma sai taga ya ture ta ha'di da saka hannun shi,ya goge bakin shi data masa kiss,inda yakai mata wani irun mugun kallo ha'di da bu'de baki yakai xai mata magana,ae muryan Basma ne ya sa shi yin shiru,don dama maganan don dole yakeyi... Cike da bala'i Basma ta hau xuba ma Sobreen xagi,hadi da cewa tafita har kan mijin ta...lol🤣 Abun ka da bariki,anga jiya anga yau,kallonta sobreen batayi ba,illah cikin kauda kai ta bata amsa da cewa" kehhhh dallah yimun shiru,inkina bukatan kudi ne,kawai kije kifaranta masa kisamu,bawai kiringa mana har gagi ba,ni kinga abun da yakawo ni xanyi nayi gaba,tunda naga ke mahaukaciya ce,ana nuna maki arxiki kina kauda kai. Waigawa sobreen tayi ha'di da kai idonta ga na Aliyu Haydar wanda yakoma ya xauna yanda kasan ba Don shi sukeyi ba. "Baby mu ha'du a estate din ka inajiran ka acan... Basma ne ta kuma shan gaban ta,daxata fita,inda ganin hakan da Aliyu Haydar yayi yasa shi mikewa ha'di da nufahn hanyar fita,kicibus sukati da momy wanda tatsaya tana kallon ikon Allah... " Aliyu....mai nakeji kuma nake gani...? Da gaske ne xaka auri wannan yarinyan...? Kasa bata amsa yayi,don sam baisan mom ta na bayan su ba...cike da miskilanci kuma batare da yaba mom amsa ba m,yasamu waje ya xauna... Ganin haka cikin sauri meenash dake gyafe tana kallon dramer nan tace" ehhh mom da gaske ne.amma wai maiye naki na kin deeja...?mom ba wandq ya dace" da ya Aliyu kaman deeja... Kummm..... "Enough.... I said enough meenash... Banason shashanci,au kyema wannan yarinyan kk so ya aurah,anyah wannan bafullatan mutum ce...toh ko mutum ce ko aljana wlh indai ina numfashi a doron duniya baxan bari ayi wannan auren ba,ke kuma Basma akan wannan maganan ne kk bata lokacin ki,harda kuka...?tohh ki natsu ki daina wani tunanin wani abu, kehh Aliyu xai aurah,ba wata mace da xai aurah bayan keh...don haka ayi auren nagani... Kama Basma tayi wanda take cigaba da kuka don komai xai iyah faruwa da itah a yanxu... " bu'de baki Aliyu Haydar yy ha'di da cewa" mom baxan aura Basma ba,babu wata mace daxan iyah aurah bayan khadeeja... Yana gama fadan haka ya juya ha'di da nufahn parcking space,inda yadauki motansa ha'di da figanta kaman zai tashi sama... '6an garen mom kuwa bin Aliyu Haydar duka sukayi da ido,inda mom ke mamakin sa,itako Basma jin wannan magana ta Aliyu Haydar yasata fara ganin dishi²...inda daga bisani sai dai sukaji tayi luuuuu xata fadi... Saurin rukota mom tayi,inda tahau kiran sunan ta...Basma..." Basma.............. Amma Basmah shiru babu alaman numfashi.... Salati mom keyi,inda Anwar yy saurin nufah motansa,ha'di dace mawa mom ta taho da Basma su kaita asibiti... Haka mom ta taho da basma a tallabe,inda tuni meenash taja motan ta tayi waje,don ko ajikin ta sumar da Basma n tayi,inda take tunanin halun da deejamah ke ciki,nan take ta yanke shawaran nufahn rugar tasu,don haka takama hanya... ______'6angaren mom kuwa tuni ta gama ru'dewa,inda tana cikin motan kafin su isah asibiti da Basma, kirar hajiya kubrah ya shigo,wato momyn Basma... Cike da tashin hankali take tambayan a sibitin dasuka nufah,don tuni en gulma sun kai mata rahoto...inda kafin ta kira justice madina, sai da takira bolansu ta shaida masa halin da ake ciki game da Aliyu Haydar,sannan ta kira justice madina... Inda nan mom take shaida mata... Ha'di da kashe wayan nata,inda a ranta take tunanin inda xusu kaya da genar...wato daddyn meenash... Anwar kuwa gudu kawai yakeyi,inda kirar Abbas yashigo yafi ala safta,wanda sam yaki dagawa... Don hankalin shi a tashe yake,sam bai kawo abun xai kai haka ba..har yafara tunanin ko Aliyu Haydar xai hadasu ne ya auresu duka,don yasan irin son da Basman take masa,sam baxata iyah hakurin rasa ba. Kuyi Comment ta Comment group.... Manage with this...anjima VIP ku shirya xan yomaku sabon posting.... Tohhh ko yaxata kasance oho...shin Aliyu Haydar xai hakura ya auri basman...🤔🤔🤔🤔🤔 Koh ko xai auresu duka ne,kaman yanda Anwar ke tunani...🙃 Ita kuma momyn Basmah harda kiran boka...😱😱😱 allah yabarr cika maku burinku... Eyyah dijamah kiyi hakuri komai yy farko xaiyi karke...kedin ta Aliyu Haydar ce...💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Tohhh nidai er team dijamah ne,🤩🤩🤩🥳🥳🥳 Naga dan team Basma...😎🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩 Littafin ta kudi ce,banyarda a fitar mun da shi ba,🤗 Ga mai bukata 100 kacal,idan VIP ne #200... Ta wannan numbern 09137392680. Typing.... *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️* _*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_ *Dijamah 'yar fulani* *Story and written by:* *Aysha Maman teddy...🧸* Episode 2️⃣0️⃣➖2️⃣1️⃣ Marubuciyar: *yar aiki na..* *Maryamu sarauniya* *'yar waye...?* *And now👇🏻* *DIJAMAH 'YAR FULANI* __________________________ *~About the novel...~* Labari mai rikicin soyayya,makirci cin amana, da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻 Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗 *~DEDICATION~* Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi😜🤩🤩🤩 __________________________ *بسم الله الر حمن الر حيم* ******* ~*Continues*~ "Kallon mama tayi bayan ta kammala mata gyare² dakin da yake cike da tsafta,don sobreen sosai take kula da mahaifiyan nata... Ganin takammala mata komai ne yasa ta fadawa duniyan tunanin hanyar da xata samo mawa maman nata da abun da xata ci... Kaman an tsikareta tayi saurin mikewa ha'di da fitowa wajen dakin mama,inda ta jahhh hijaaab ha'di da nufahn hanyan soro,wanda da'alama fita waje xatayi... 'Bangaren justice madina kuwa,tashiga tafita wurun ganin ta hana auren Haydar da wannan bufillatanan yarinyan... Don sunan da take ce mata kenan... Jin maganan tayi shiru yasa hankalin ta ya lwanta,don a tunanin ta,Hydar yafasa auren ne... ______itako mom Basmah kullum sai taje gurun boka,inda at d end yace" mata ae tuni hydar ya fasa wannan auren,don shima abun da jinnun da yatura yace masa kenan. Inda nace niko Maman teddy ae ita rana bata 'karya sai dai uwar diya taji kunya... Inda batare da sanin su mom ba,a ranar asabar aka daurin auren Aliyu Haydar da deejamah... Wanda sai anan umma tafara jin wani iri don sam ko bacci baya rabata da deejamah, amma a yau gashi aure tara basu... Sosai umma yanayin ta yachanja...inda hajiya sa'a wanda take kanwace a wurin daddyn Aliyu Haydar, nan ta dinga lallashin umma da bata baki,don umma ta abuce tace baxa'a tafi da dijamah ba,itako dijamah da'akeyi don itah,ko ajikin ta,don ita auren majin ana faden shi ne yasata sanin sa,amma inda xa'a tambayeta mai auren ya kunsa sammm baxata sani ba... Haka hajiya sa'a tadinga ba umma baki,sannan tayi mata alkawarin rike dijamah da amana kuma xasu kulada itah in'allh ya yarda...jin mganan nata yasa umma hankalin ta ya dan kwanta. Inda tayi mawa dijamah fada sosai akan biyayyar aure,sannan haka ma mai gari yy mata,inda kaka yawindo ta dinga kukan rabuwanta da dijamah n nata...lol😂 Haka sunaji suna gani suka rabu da dijamah, inda filanin rugar nan gaba daya suka cika mota wajen xuwa ganin gidan Dijamah... ___________________________ Mhiss meenash kuwa,tuni ake a gidan yayan nata,inda ta danaji mai makeup wanda ita aladole xata sa ayi mawa dijamah sabon makeup, don tace dole ne su shirya event koda kuwa guda 'daya ne... Aliyu Haydar ne da labari ya iske masa,yy saurin kiran meenash ha'di da ce mata,bayasan wata mai makeup ta ta'6a masa fuskar mata,don a haka yakeson ganin ta... Shiru meenash tayi, tana tunanin shigar da akayi mawa dijamah n...lol...😂 Manage with dis....yau banyi chaji ba,kuyi hakuri da wannan... Naji Comment dinku ina godiya, allah yabar kauna....❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ Maman teddy ce... 🌹🌹🌹🌹 Typing.... *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️* _*Kungiya masu aiki da naxari da ilimi....*_ *Dijamah 'yar fulani* *Story and written by:* *Aysha Maman teddy...🧸* Marubuciyar: *yar aiki na..* *Maryamu sarauniya* *'yar waye...?* *And now👇🏻* *DIJAMAH 'YAR FULANI* __________________________ *~About the novel...~* Labari mai rikicin soyayya,makirci da kuma tausayawa,tayanda xamuga 'yar da bakowa ba,taxama 'yar kowa,ta hanyar dace da miji wanda yake mata son har'abada...dama hausawa nacewa fini uba infiki miji....tohmm muje dai xuwa...💃🏻💃🏻💃🏻 Wannan labarin kirkirarrene babu fasahan wani a cikin ta,intayi iri daya da rayuwan ki,toh akasi aka samu...🤗 *~DEDICATION~* Dedicated to you my teddy... Wannan pagen taki ne,kiyi yanda kk so dashi😜🤩🤩🤩 __________________________ *بسم الله الر حمن الر حيم* ******* A haka suka isa wata asibiti dake 'dan kusa dasu,inda da isan su aka amshi Basma cikin gaggawa,inda da'kyar likitocin suka ci nasarar tsayuwar numfashin ta. Inda da labari ya isar masu justice madina da momyn Basma, ba'karamun murna sukayi ba dajin ta farfa'do daga dogon suman datayi... Zaune yake a 'daya daga cikin super cushine din dake falon sa,inda yake shan lemun dake gabansa hankalin sa kwance,don yasan duk wannan har gagin da sukeyi babu wanda xai hanasa auren deeja... Takon ta yajiyo wanda lokaci daya ya 'daure fuska tamau kaman wanda bai ta'6a dariya ba... Nufosa sobreen tayi cike da fara'a kaman wanda batasan wani abu yafaru ba,ko ba'a gaban idon ta akayi ba,bata labari akayi... Kafin ta'karaso ne yy saurin mikewa daga xaune cike da nasifa yace " mai yakawo ki inda nake...? Kasa bashi amsa tayi don maganan nasa yayi mata nauyi matuka,yau itah Aliyu Haydar yake tambayan ta mai yakawo ta wurin sa... Ganin tayi shiru ne yasa shi cewa" tun da baki da amsa kifita kibani wuri,kuma wannan yaxama first and last worning din da xan maki,kar ki 'kara xuwa mun gida kina jinah...? Sai asannan tasamu bakin mai magana ta hanyar cewa" inajinka Aliyu, amma kasani duk maganganun nan taka,ka dauke shi a matsayin ta tsuniya kk mun,don bb guda cikin sa da xan 'dauka,kuma xancen rabuwa wai har kar nakara xuwa dakin ka,toh yanxu kasoma gani na.Don ada na dauki alakarmu just romance love ne,amma a yanxu sai nafahimci son ka nake,kuma so bana wasaba,don haka nikuma nayi maka alkawarin baxaka ta'6a auren wannan kaxaman yarinyan ba inda ina numfashi a duniya...wato tana nufi n Basma, don ita sam batasan da maganan deejamah ba. Nan tacigaba da cewa"alkawari 'daya xan maka,shine xan gyara halaye na,naxama irin kalan macen da kk so a rayuwa... Wani wawan tsawa yadaka mata ta hanyar cewa" enough sobreen... "Enough... Banason wani maganan banxa,a haka ne xan aure ki,toh bari na fada maki,bakya cikin jerin layin matan da nakeso taxama uwar 'ya'ya na,ta xamamun mata a gareni ta hanyar kula dani da rayuwa ta ta har'abada...jiki da'allah watsatstsiya oyyah get out from my house..." cike da tsawa yakarke maganan... A maimakon sobreen ta fita,sai ma wani wawan dariya da tasaki,ha'di da pointing din Aliyu Haydar da 'dan yatsa tana cewa"Aliyu kakoma kaman bakaine Haydar 'din ba,inah sanin duniyan ka ya tafi ne...wannan gongwanin yarinyan ce xaka ce matan da xaka aurah...wai kin tsatstsiya...!!hmm lallai kakuma tunani akan wannan lamarin taka,amma kasani xa'6an tumun dare xakayi...don haka ni nayi nan,amma kasani inasonka Haydar, kuma xan cigaba da son ka har iya karshen rayuwata...tana gama fa'dan haka tajuya ta fice daga falon,inda Aliyu Haydar yakoma ya xauna yana mai karajin tsanar ta a ransa... ******* '6angaren mhiss meenash kuwa koda ta isah rugar su dijamah ba'karamun da'di taji da tagan ta ta isa rugar ba,haka umman dijamah ta amshi meenash hannu biyu² don dama tuni tadade da sanin meenash din. Haka suka cigaba da firansu a cikin bukka,inda gaba daya umma batasan mai yafaru da dijamah n ba,inda meenash kafin tabar rugar saida taja kunnen dijamah akan kar tafada mawa umma komai,gudun kar hankalin ta ya tashi... Haka ko akayi don sam dijamah duk surutun ta bata sanarmawa da umma komai ba. _______"zaune take tana cika tana bacewa"inda cike da masifah tahau mawa daddy magana ta hanyar cewa" yanxu har ni xaku munafun ta, kuje akayi mgnn auren Haydar dayake ma ba gsky akasa sanar mun...toh ayi auren na gani,wlh kusani ko wani mataki xan iyah dauka akan wannan lamarin...koda kuwa meye....tana fadan haka justice madina ta juya fuuuu ha'di da haurawa saman stairs din ta... Kallon ta general baiyi ba,illah cigaba da duba jaridun dake gaban sa,don yadau aniyan cewa indai yana raye bamai hana wannan auren,tun da 'dan nasa yana so,kuma baxai masa dole ba... Tun ana sauran kwana uku daurin auren dadddy yayo kiran Aliyu Haydar... Inda anan yake labarta masa komai dan gane da auren nasu,dakuma kayan lefen da tuni ya tura kanwar sa mai suna hajiya maryam ta hadi masu a dubai,kuma yake cemasa,ba agidan shi Aliyu n xai xauna ba,a 'daya daga cikin estate din daya kammala ginawa a watannan xasu zauna,inda yace ya barmasa halak malak nasane.don haka yaje ya duba yagani indawani abu dayake bukatan a sama su yy masa mana,don har yanxu ana kan decoration 'din gidan ne... Haka yakuma jadda da mawa Aliyu Haydar kan cewa"bai bukatan komai nadaga dangin deeja.ko cokali ne shi xai mata. Haka hydar ya dinga mawa dad godiya,ha'di da barin falon...💃🏻 _____momyn Basma kuwa tuni ta banxama wurin bokan ta,inda take ce masa ya bincika mata rugar da wannan shai'daniyan bafullatanan take,don ta 'dau alwashi auren nan baxa'ayi shi ba,indai bada Basma ba... Haka wannan bokan ke ta tsubburukan sa,akan yanemo inda deejamah ke rayuwa,amma ya kasa...don haka cike da karyansu ta en tsubbu yace"taje bayan sati 'daya ta dawo...inda yakuma yi mata alkawarin baxa'ayi auren nan ba..sam,xai tura junnu ya dakatar da auren ta hanyar sa ma Aliyu kiyayyar yarinyan... Jin mgnan bokan yasa momyn Basma shakku akam maganan tasa,don tasan ibada na Aliyu Haydar, ba lallae a siri ta cisa ba,don haka cike da girma mawa ta wani risina ha'di da cewa" anyah boka xamu iyah nasara ta hanyar Aliyu Haydar kuwa,kasan ibadan sa fah....!!! "Tsawa wannan boka yadaka mata" ha'di da cewa" waye shi Aliyun...!ko dun kinga yasha kona mana Aljanu...?toh wannan karan babban aljani xan tura masa mai suna xurkummm....don inmukayi aiki da shi tohh ko sufi ne,karakon ibada sai aikinmu ta cishi,inkuma kona mana aljanu yake takama da shi yakeyi,tohhh wannan aman wuta ne yake fitarwa daga bakin shi,don haka ki kwantar da hankalin ki,auren nan baxa'ayi shi ba... Jin maganan bokan yasa ran momyn Basma da'di,inda nan take ta zube mawa bokan kudi,wanda ni kaina bansan iya karsu ba...

Chapter 4 of 8