Share this page
6 / 8
dauko mana sallayah... Ba ta basa amsa ba,illah binsa da ido da tayi har yafice daga bedroom din. Maida kallonta tayi ga kayan da ya'aje mata,inda nan tafa'da duniyan tunanin,wannan wani irun dabi'a ce..?wai innan kaya ne ko ragah.....? Haka ta dinga jero mawa kanta wa'innan tambayoyin... Wanda tanemi wuri ta xauna tana mai bin kayanda kallo,don sam takasa sakawa.... Tuno da maganan umma da tayi ne na tabi umarnin mijin ta,kar ta sa'6a masa ko bijire masa yasata cikin sauri kaman an tsikareta ta mike,wanda a hankali takai hannun ta kan kayan kaman mai tsoron ta'6a su. Cike da jin nauyin kanta ta fara saka kayan, wanda itah kanta kunyan kanta takeyi... Inda tana gama sawa ta kalla kanta mirrow n wanda ke kusa da itah,shiru tayi tana bin kanta da kallo,yanda lokaci guda taga ta chanja kaman ba itah ce dijamah 'yar fulani ba... Ganin da tayi ana ganin komai na jikin ta,don gaba daya tabarakan 'kirjin ta sun bayyana..ganin haka nan tayi saurin cewa" dijamah yau she kk koma haka...? Ae bata tsaya wani magana ba, ta kai hannun ta tana 'ko'karin cire kayan... Rungume tan da'akayi ne,yasa ta fa'duwar gaba,inda dajin muryansa yasa jikin ta yadau rawa... Cike da sex voice yake mata magana,hadi da fa'dan irin kyaun da tayi masa,wanda muryan tasa shi kansa da kyar yake jawota...don numfashin sa 'daukewa take yana jawota da 'kyar...don shi kansa yasan kansa da yawan bukata...sati biyu baya da bai mu'amala da kowace mace ba,har saida ya nufi hospital don ciwon marar dake addabansa... Ya mutatsata yafarayi,inda nan yafara binta da hot kissing tako inah... Ganin haka yasa dijamah fara kokarin kwace jikinta,don yanxu ba kallon dan iska take masa ba,kallon baya hayyacin sa take masa,don tsoro ma yake bata...ganin yanda yake jawo numfshi da kyar,da yanda yake lasanta kaman wani maye... Yasa ta saurin tureshi wanda Ture shi takeyi amma kaman ba mutum take turewa ba,don ko motsi baiyi ba...ganin haka yasata saka wani irin marayan kuka...hadi da fara bugun kirjin sa. Kukan datasa kaman ma ingixa shi tayi,don bakin sa ya rufe da nata,wanda cike da gwanewa ya cafka halshen ta yafara tsotsa kaman yasamu alawa... Mutsu² take,wanda banda xubar hawaye babu abun da takeyi...shikuwa banda romancing din ta babu abun da yakeyi,jin hawayen ta da yayi ne,yasa shi saurin sakin ta ha'di da raba ta da jikin shi,inda batare da yace wani abu ba ya xauna kan wani super cushine dake gyefe sharaffff,don gaba 'daya jikin shi yagama mutuwa,sosai yake matsannan cin bukatan ta a yanxu,amma baxai iyah yi mata haka da kankantan shaikarun ta ba... Xama yayi ha'di da rufe idon sa,wanda suka rine kaman wuta saboda jahhh...banda maida numfashi babu abun da yakeyi... Itako ganin yasa ke ta yasa ta saurin nufah can kuryan bed...inda ta tsaya anan tana mai kuma xubar da wani sabon hawayen,gaba daya jin ta take cikin wani kalan rayuwa,wanda bata san sa ba... Shiko gogan ,sunan idon sa tana rufe ne,amma a duk ko wani second surar deejamah yake gani yana masa yawo a kwakwalwa... Mamaki yakeyi dama ana samun yara masu cika irin na deeja, ga 'kugu ga diri,'kirjin nan kuwa masha'allah don cikar su har tayi yawa,gasu a tsaitsaye...tunani yake anya kuwa xai iyah daurewa cikin irin wannan halin da yake ciki...🤔 ____________________________ Sobreen kuwa tuni tagama fita hayyacin ta,komai nata yakare,rashi yayi mata yawa,ga halin da mama ke ciki,gashi kullum son Aliyu Haydar 'karuwa yakeyi a zuciyan ta... Zaune take ta rafka ta gumi,inda gaban ta buta ne,wanda da'alama alwala xatayi ta '6,ige da wannan tagumin... Kawar tace ta shigo,konace abokiyar yawan gan talin su,wanda suke kiranta da laddy pinky... Cike da karayraya ta karoko inda take tsugunne,batare da tayi mata ko sallama ba tace" sobreen...." shin kinji abun da naji kuwa...! Cikin 'dan basarwa sobreen tace" mai yafaru ne pinky...? Cikin hadiye wani 'da'd'daciin yawu pinky tace" labari naji wai dolars yayi aure... Kafin ta 'karake maganan ne sobreen tayi xumbur ta mike,ha'di da dafa kirjinta tana mai cewa" na shiga uku na...pinky da gaske kkyi,a inah kkji wannan labarin...anya ba karya bace. Dafata pinky tayi ha'di da cewa " wlh ni da kaina nagani a tv ana maganar auren nasa,wanda kowa ke mamaki don ba wanda yasan dashi,wai ma wata bafullata ce ya aurahhh,er 'kauye gajah... Ya isah haka pinky,ya isah...wai kina nufin Hydar yy aure,kuma er kauye ya aurah...? Pinky ne tace" kwarai kuwa... " wani wawan dariya sobreen tayi ha'di da cewa" wlh wannan karya ne,duk sha'di fa'dan mutane ne...don haka ni banason ma wannan maganan pinky..nafiki sanin waye Hydar, don nasan baxai ta'6a auren wata er auye ba,kinsa sa kuwa da tsagina gini,sam bayason irin wa'innan mutanen ma... Murmushi pinky tayi ha'di dacewa " afff ae kece sha'di fa'dan,inbanda hauka irin taki sobreen a yau ko son dolers kkyi sai kixama haka,kin koma wata kaman bama gujiya..haba sobreen, koda yake baki da laifi haukan zuciyan ki ne,duda shima dolars din duk ji da kansa ya 'kare mawa bafullatanan daji,wlh abun ya bani kunya...amma kema ai sai ki gyara...ace jubi yanda kk koma,a hakan ne xaiji yana son ki,har ya aure ki sobreen... Shirun da tayi ne yasaka sobreen cewa" wai da gaske dolars yy aure,kuma bafullatan an ya aurah,wannan din nan kuma fah...? Sobreen tace tana mai tunano basmah... Kallon ta pinky tayi,ha'di da cewa" ba mamaki naxo kimun ba,just mafita yaka mata munima,shin xaki hakura da Aliyun ne,ki rungumi hakuri koko xamu nemi abunyi... Kallon ta sobreen tayi ha'di da cewa " ke kanki kinsan baxan ta'6a iyah rabuwa da Aliyun ba... Maman teddy...🧸 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️* *_Kungiya masu aiki da naxari dakuma ilimi_* *DIJAMAH 'YAR FULANI* *Written by:* Ayshamohammed(maman teddy🧸) Episode 3️⃣0️⃣➖3️⃣1️⃣ Dedicated to laila and Aseem...can't luv u less my❤️🥰🥰 *~Not edited~* Yau ayuka sun mun yawa bansamu damar maku editing ba,don haka xaku hadu da en spelling errow,afuwan plzzzz..... ___________________________ *~Previous~⬅️* *Kallon ta sobreen tayi ha'di dacewa" ke kanki kinsan baxan ta'6a iyah rabuwa da Aliyu ba...* *~Continues~➡️* Sobreen ne ta cigaba da cewa" taya xan rabu da shi,i can't do that...baxan iyah pinky...yanxu maiye mafita ? Murmushi pinky tayi ha'di da dafa kafa'dan sobreen tace" ki kwantar da hankalin,nan da xuwa gobe ko jibi ki shirya muje gidan nashi,muga gajan da ya'dauko... Hmmm nan ta pinky ta rike 'kugu ha'di da cewa" wai duk yanda Aliyou yake yarasa wanda xai aura sai er 'kauye...wannan wani irin ci baya ne... Shiru sobreen tayi bata cemawa pinky ci kanki ba,illah ma data gama surutun nata ne ta kalleta ha'di da cewa" pinky yanxu ya xa'ayi muje gidan Aliyou Hydar,kin san gidan da yake ciki ne a yanxu...? Murmushin kinsanni pinky tayi mata,sannan tace haba sobreen sai kace kin manta ni,ae kin sanni da bince ko 'dan jarida sai yashafamun lafiya... Dariya sobreen tayi ha'di dacema ta,okay tohhh ki shirya nan da jibin gsky,saboda mama bata da lafiya,ciwon ta ya tashi,kinga banajin xan iya barin ta goben nan,sai da xuwa nan da jibin 'kila kafin ranar ta samu sau'ki... Jin maganan sobreen en yasa cike da tausayawa pinky tace" eyyah allah sarki sobreen,muje na duba maman. Haka suka nufi cikin 'dakin mama wanda take kwance ko 'dan yatsa bata iyah 'dagawa...sai dai binsu da ido datakeyi kawai,wanda ko motsa baki bata iyayi. Sosai pinky ta damu da ganin halin da mama take ciki,inda kafin ta bar gidan ne ta ciro rafah biyu na dari biyar² taba mawa sobreen... Inda take cewa" ta nema mawa mama mgani,sauran kuma su sai kayan abunci,inda daga 'karshe ta fa'da sobreen da fa'da akan cewa" tace ta bar bariki tohhh yanzun waxai ringa ciyar da mama,koko da yunwa xata ringa barinta,haka ta dinga fa'da acewanta sobreen ta dawo ta cigaba da harka... Itako sobreen sam bata kulata ba,inda maganan ta da itah shine ita sam ta bar yawon bariki xata xauna inda Allah ya ajiyeta,ae bakin da Allah yatsaga baya ta'6a hanasa abun daxaya ci... Haka pinky take ta bala'i inda a haka sukayi sallama da sobreen... Wanda ita kanta sobreen addu'a take mawa pinky Allah yashirya ta,ya ganarda itah dai². Da fitan sobreen innah kulu ta banko 'dakin da mama da sobreen suke ciki...cike da gadara daji da mulkin mallaka ta kalli sobreen ha'di da cewa" kehhh mi'ko mun ku'din hannun ki,don na nemi abun da xamu ci nida uban ki wanda zuciyan sa ta mutu... Kallo ma bata ishe sobreen ba,balle matasa ran bata amsa. Sobreena..... " ni kk mawa banxa ina maki magana ? Toh bari idin ya shigo yau xai banbance tsaka ni na dake acikin gidan nan... Muryan malam idi sukajiyo yana mai bu'do labulen 'dakin mama,wanda rabon da yatako 'kafahn sa 'kofar 'dakin sun manta,amma yau dayake yajiyo hayaniyar er zinare har da shigowa yana tambayan lafiya. Kallon su duka sobreen batayi ba,illah ma cigaba da kaya-kayen da takeyi abun ta. Inna kulu ne cike da muryan makiran mata,yafa sharo mawa malam idi 'karya da gsky akan yanda sukayi da sobreen 'din,inda ta 'karke maganan da cewa" saboda nace takawo a 'dara sanwan gidan ne shine yau sobreen harda xagina..ta fa'di maganan tana mai share hawayen munafurci... Haba jin ance sanwa,yasa malam idi fara xagin sobreen inda yake shiga ba nan yake fita ba,cewa yake yau xan koreki ke da uwar ki ubar mun cikin gida nagaji da dawayniyya da ku,kun xu'ke jinin jikina,kullum cikin sayar magani,wanda tun kan kixo duniya nake fama da wahalan wannan cuta nata,don haka wanda take wahala damu duka yau don tace kkwo ku'di a cika ayo sanwan gida sai kice baxaki bayar ba,tohhh cin ci ubaki nace,indai yau baki bada ku'din nan ba,wlh yau sai kunbar mun gida,shegiya karuwa,ae dama nace sai kinyi karuwanci.yana fa'din haka yajuya yafice daga 'dakin yana mai cigaba da bambami. Inda innah kulu ta bi yansa ranta fal farin ciki da yanda malam idi yayiwa sobreena da uwar ta datake kwance kaman mutum mutumi... Kuka sosai sobreen keyi,inda a sarari take cewa" yahhh Allah gani ni baiwar kace,kafitar dani daga wannan kangin rayuwan danake ciki,kabawa mahaifyata lafiya don Albarkacin Annabin rahama...kuka takeyi wanda kaman ranta xaifita,magan ganun malam idi ne suke dawo mata,inda a sarari tace" tabbas baba bakayi 'karya ba,bakin ka yasha furtamun sai nayi karuwan ci,tun ban isah munxali ba,bansan ma meye rayuwan ba,yau gashi burin ka ya cika, sobreen taxama cikakkiyar er duniya,karuwan kan titi...kuka ne yaci 'karfin itah,wanda nan maganan nata ya sarke, inda ta kwanta ha'di da kifah kanta a jikin mama dake kwance...tana mai cigaba da kukan ta,iyah karfin ta. *WACE CE SOBREEN* sobreen ta kasance er malam idi,kuma itace er sa tafari da Allah yabasa...wanda inna kulu ta kasance uwar gida a wajen malam idi,inda suka kwashe shekaru da aure basu ta'6a haihuwa ba...malam idi yakasance tsohon tailer ne,inda tun da 'kuruciyar sa yake tafiya garuruwa 'dinki,inda sokoto da nijer bai wata baije 'dayan cikin su ba...a wurin xuwan sana'ar sa ra 'dinkin furo ne Allah ya ha'dasa da mama wanda take nan cikin wani kauyen garin sokoto... Nan malam idi yanema auren mama mai suna Asma'u Amma anfi sanin ta da lami... Nan garin adamawa yataho da itah,inda ya ha'dasu gida daya da inna kulu... Don dama shi 'dan asalin garin Adamawa ne,haka ma innah kulu... Sosai malam idi yake son lami,don aurene sukayi na soyayyar junan su,wanda innah kulu ta kullaci malam idi sosai akan aurennan dayayi,don acewanta yaudararta yy don yaga bata hayhuwa...inda tabi malamai da en tsubbu tun kan lami tashigo cikin gidan,amma dayake Allah yanufah sai tashigo sai da akayi auren... Wanda ba'a jima da aure ba lami tasamu cikin sobreena... Wanda innah kulu takuma banxama gurun en tsubbu akan a xubar da cikin dake jikin lami,amma nan ma saboda ri'kon ibada ta lami sam suka kasa da itah... A haka har ciki yakai wata 7 inda wannan shine musabbabin kamuwa da ciwon mama lami,don a wata rana ne,bayan ankira sallar la'asar ta dauki buta ha'di dayo alwala don tagabatar da sallahn ta...bayan ta gama ne tana gyara dankwali,kawai taga wani 'kadangare ne yaxo da gudu ha'di da shigewa jikin ta,wanda nan take ta kwala ihu ha'di da fa'di kasa,dai² shigowan malam idi kenan,inda cike da rudu yanufeta,wanda innah kulu dake le'ke ta windown ta tafito kaman batasan komai ba,kuma cike da rudu ta fita tana kururuwa akan axo ataimaka masu... Cikin jikin lami bai fita ba,sai dai tasha wuya,inda malam yakashe kudi matuka akanta,duka tattalin arxiki nasa sai da ya kare...inda da kyar akasamu ta farfa'do, sai dai ba magana bb motsawa... A haka tun ana magani har aka gaji,inda cikin wannan hali ta haifo sobreen, wanda duda haka soyayyar matan sa nan a ransa,shiyasa ma yasawa sobreen sunan mahaifiyan ta lami,wato Asma'u...su ke kirar ta da sobreena... A haka sobreen ta taso taga maman ta,inda innah kulu ganin kulan da baba idi keyi akan mama lami yasata komawa wurin boka, ha'di da masu asirin farra'ku.... Wanda tun daga nan baba ya tsani mama lami,sam baya son ganin ta,yana raga mata ne albarkacin sobreen... Inna bata ta'6a haihuwa ba,har ilah yau,wanda daga 'karshe ta amso dan wanta tana ruko mai suna kamaludeeni... Haka innah kulu tayi sihirin da malam idi yaji har er tasa baya kauna,wanda tun tana 'karama yake bin ta da mugun jafa'i iri da kala,shine yace sai tabi maxa,shine yace sai tayi karuwan ci... Wannan kenan... Kuka sosai sobreen keyi,wanda a haka tana kwance jikin mama bacci yayi awon gaba da itah... '6an garen Aliyu Haydar kuwa a wannan daren sam yakasa samun natsuwa,wanda ganin dijamah tana tayi masa kuka yasa shi tattaro na tsuwar sa ha'di da nufan ta yana lallashi...inda da kyar ya samu ta yi shiru,haka ya shimfida masu sallaya sukayi sallahn nafila ta godiya ga Allah.. Bayan sun kammala ne,yakama hannun ta ha'di da nufahn kan capet da itah,wanda saboda laushin sa data taka,sai da taji kaman katifah ne,gyefe guda tumm² ne na 'dan jin ginawa,zaunar da itah yy inda shima ya xauna,don yau farin cikin da yake ciki yayi masa yawa...nan take ya cika gaban ta da kayan motsa baki,wanda babu 'daya data iyah ci sai kazan dake bankare wanda akayi pepe chiken da yasha kayan salad har yagaji... Da kanshi yake koya mata,yanda ake cin abucucuwan,wanda cike da nisha'di suke cin komai. Kallon sa dijamah tayi,sannan tace hamma Hydar... Wannan mene ne...? "Dagowa yayi ha'di kallon abun da take nuna masa nan yasakin mata murmushi, sannan yakai hannun kan wani bowl wanda yake cike da fruit salad . Murmushi yakumayi mata sannan yace" fruit salad ne,kinason shan sa ne...? Murmushi tayi,sannan tace" ai nagan shi ne wani iri,dame akeyi...! da da'di ne.? Sosai ma kuwa,bari kiga yanda ake shan sa,a hankali ya dau hannun sa hadi da daukan fork yana tsikarar fruit salad 'din...nan ya kai bakin ta,inda ta bude masa yasa mata abakin...wani da'di tajiyo ya halirci bakin ta,inda ta lumshe ido, wanda yasa Aliyu dariya... Sannan yace deeja da da'di ko...? 'Daga masa kai tayi ha'di da cewa sosai hamma..karamun. Haka ya dinga bata wannan fruit salad 'din,inda a haka su ci wannan suci wannan har sai da deejamah tace" ta koshi. Sannan yabarta haka. 'Daukan ta yy cak,ha'di da nufah bedroom da itah,wanda da kwantar da itah yaja mata blanket ha'di da cewa" baby na bacci kkji ko..? Hamma tayi cike da lumshe ido ta masujin bacci tace" ehhh bacci xanyi hamma saida safe... 'Kara jamata bargon yy ha'di da kai bakin sa kusa da kunnen ta sannan yace " gud night dear...kiyi addu'a kinji. Ba tace masa komai ba,illa lumshe ido datayi. Cike da jin da'di yabar bedroom din ha'di da nufah bedroom din sa,wanda kafin yafita sai da yakashe mata domp lamb sannnan ya rufo mata kofahn bedroom din... Cike da sakin zuciyan ta,bacci ya dauketa don tasan Aliyu Haydar ba dawo wa xaiyi ba...tun da daxu ya nuna mata koina na side din ciki ko harda nashi '6arayin... Da fitansa yanufi '6arayin sa,wanda dana shiga sai da nakusa xama er auye...saboda kyaun wurin... Komai kalon milk da sayan colour...irin kyaun da bedroom din sayy kuwa bakina baxai iyah fada maku shi ba,haka hannu na baxai iyah rubuta maku shi ba.don nace xan rubuta sai na bata safuffuka bai kare ba.. Nufahn privacyn shi,wanka yayo sannan ya saka kaya masu rashin nauyi,inda yafeshe jikinsa da sassanyan turare mai sanya nisha'di da kwantar da hankali... Yana gama wa ya nufo side din ta,inda da shigansa yanufi inda take kwance ha'di da kwanciya ya jawota jikin sa,amma sam bata farka ba,saboda baccin yaci karfin ta sosai,don tayi nisa... Yaso a wannan dare yayi kokari wurin ganin ba'abun da ya ha'da su da deejamah, amma sam abun ya citirah,don yagaxa bacci har wurin karfe1 na dare...ga yanda bananan sa ke mikewa yana mai kwantar da itah...a ran shi yancewa" ba yanxu ba,banason wahalar da deeja,nasan baxata iyah da dawainyyata yanxu ba...ganin abun nasa nada'da sama..ga numfashin sa dake sama² yasa shi saurin kara manna deejamah daga jikin sa... Inda a hankali yafara kai hannun sa yana shafata ta koinah...jin yanda ake shafata kaman magye ne yasata cikin sauri ta farka,ha'di da kirar sunan shi da hamma Hydar..." Cikin wata irin rikitacciyar murya na wanda yake matsanan cin bu'kata ya amsa da my queen...!!! "Ko'karin raba jikin ta take da nashi,wanda cikin wata irin murya da bata san shi da shi ba,ya fara cemata"my queen nasaki wani abu xakimun plz.... Cikin tsoro da jin muryan sa tace" hamma Hydar baka da lafiya ne,tohh ka bari na tashi sai ka fa'damun... A'a ae yanxun xan fa'da maki basai kin tashi ba...kinga bani da lafiya,inkika tashi ciwon 'karuwa xaiyi. Jin hakan yasata cewa" tohhh hamma... A hankali yace" bani hannun mika masa hannun tayi,wanda yana rike hannun nata ya ha'de shi da shi,inda a hankali tace" hamma Hydar mai ke maka ciwo..? Shiru yy inda yake jiyo tashin bananan sa kaman xaifito daga jikin sa,saboda tsallen da takeyi,hannun ta yasa ha'di da 'dorawa a kan bananan sa,wanda ta mike tayi sama...cikin wani irin firgita deejamah ta tattaro karfin ta ha'di da fincike kanta daga ruko da yy mata,tana shirun sauka daga kan gadon...ganin haka cikin sauri yakai hannun sa ha'di da kara jawota jikin sa,wanda dama karfin mace ba daya dana miji ba...tuni ya jawota ha'di da rungumeta yafara romancing din ta...kuka tasa ha'di da cewa" wayyo hamma hydar don allah kayi hakuri,..wayyo umma na...meenash kixo ya Hydar xai kashe...maganan ta ne yadauke sakamakon bakin sa da ya ha'de da nata,wanda nan take yafara sarrafata yanda yakeso abunka da gwananne a harkan... Niko ganin haka yasani cikin sauri na tattataro kayan rohoto na nayo falo...inda na bar deejamah ina mai tausayin ta yau a hannun Aliyu Haydar 'din. Wani 'kar naji tasaka,wanda sai da na furgita,don har na nufi hanyar bedroom din don na ceceta,amma sai naja na tsaya,don a halin yanxu yanda Aliyu Haydar yy nisa cikin irin wannan duniyan komai xai iyayimun...😧👊🏻 Don haka naja na tsaya ina mai tagumi wanda a haka nima duk irin son na kawo maku rahota,amma nakasa sakamakon baccin da yy awon gaba dani anan wurun...😴🥱 Aunty Ameera ce taxo ta tashe ni,inda nan batare da niji wani abu daga gareta ba,na fada cikin bedroom din cikin sauri,inda dashigana najiyo motsin su daga toilet.... Zama nayi inajiran ganin wainan da yanxu kuma ake toyawa,inda banfi minti ka'dan ba sai ga Aliyu Haydar dauke dijamah, wanda duk tayi yaushi ta wani langwa'6e kaman jaririya....har da xanyi tsiwa,sai na tuna da fitina irin na Aliyu Haydar, wanda sam baya gajiya da🍌🤐 Don haka na jajan tamawa dijamah, tabbas tayi 'ko"kari don nasan ba'karamun wahala tasha ba. Haka yarasa yanda xai saka kansa don kula da dijamah a wannan rana,inda naga soyayya har sai da idona yy xafi... Komai shi yake mata,tohhh dama kunsan Aliyun badai iya bama mace tattali ba,shiyasa matan irin su Basma ke anace ..wannan rana babu irin alkwari da bai mawa dijamah ba,inda yace har abada baxai yarda wani abu ya cutar da itah da sanin sa ba..kuma yy mata alkawarin cigaba da faran ta mata na har 'karshan rayuwa... "Xaune yake yana mai aikin bamawa flawern san ruwa,ta hanyar fa'da mata kalaman soyayya masu sanya zuciyan masoya ya sanyaya...door bell ne yayo 'kara,inda batare da ya dagata daga cin yarsa ba,yace yeessss..... Sanye take cikin shigarta ta alfarma,don wata atampha ce holland a jikin ta,hmmmm mhiss meenash kenan... Cike da murna da farin ciki ta 'karako inda yayan nata ke zaune...gaishe sa tayi ha'di da nufahn dirning ta ajiye masu basket din da tashako da kayan breakfast...bayan ta ajiye ne,ta dawo inda suke a zaune sannan ta kalli dijamah wanda bacci yakuma 'dauketa, Ya Hydar deeja bacci ne takeyi...? Murmushi yayi sannan yace" vata da'de da yin baccin ba... Okay in tafarka kace mata naxoh,don ni yanxu xan wuce,dad ne yace" nayi sauri na hada maki break fast na kawo maku...in tashi ka fada mata... Okay ki gaida dad din da mom... Juyowa tayi tana dariya,don tasan shakiyancin yayan nata ne,sannan tace" tohhhm xataji ha'di da ficewa... Zaune momy take wanda gyefe guda tana ta aikin yimawa en aiki fada da isah...don gaba daya batajin da'din jikinta... Karar watar ta ne yadawo da itah daga xagin datake aika mawa wata er aikin ta,inda cikin hanxari ta daga wayan ganin mai kirar nata...wato momyn Basma... Salati mom tafara kaman wanda akayi mata mutuwa,inda nan batare da ta katse wayan ba,ta hau 'kwala mawa meenash kirah...jin shiru da alama bata kusa ne,yasa justice madina nufahn side din dad don tasan bai wuce tana can... Tafiya take tana mai bambami cikin iska da cewa"lallai yau genar ya nuna banda wani mahimmanci a rayuwarsa...yau ko xan ga waye gaba tsakanina da general a gurin Aliyu... Don wlh sai ya rabu da wannan yarinyan....niiii......inah.... Haka ta dinga masifah har ta isah falon daddy... Ba tare da tayi masu ko sallama ba,tafara magana cike da amon murya,tana cewa" ni xaku yaudara ni xaku ha'inata,a matsayina ta uwa ga Aliyu Haydar shine har xaiyi aure batare da sani na ba,saboda munafurci ne,tohhh wlh daga yau bb xaman lafiya a cikin gidan an...kuma sai Aliyu ya saki wannan yarinyan... Tana gama fa'din haka ta juya fuuuuuu...ha'di da barin part din... Cike da tsoro meenash tace dad...." Katseata yy ha'di dacewa ki kwantar da hankalin ki bb abun da xai faru insha'allh... Haka meenash tayi shiru,inda '6arayi 'daya na zuciyan ta ke tunanin kar mom ta cutar da deejamah, don tasan halin mom sarai xata iyah aikata koma meye,indai akan abun da bataso ne... _____________________________ Sosai justice madina suke bin cike akan inda Aliyu Haydar yake da deejamah, amma har yanxu shiru kkji,don har yabxu ba'a samu wanda suka sani ba... 'Bangaren ko Aliyu Haydar ko fita wurin aiki bayason yi,don a yanxu har en aiki ya samun maw deejamah, da wanda xata rinka koya mata kwalliya dauri,wata kuma yanda xata kinga sarreafah abinci...wato mai koya mata girki,wasu kuma gyaran gida da dakin ta sukeyi. Sosai deejamah a kwana biyu ta chanja ta koma kaman wata irin wannan butter din,wanda kudi ya ratsasu,nan ko bb daya,yanayin jikine daku dan hutun data samu kwana biyu... Sosa ta chanja,inda da safe kallan kwalliyan shi da bsnne,haka rana ma,haka dare,don yanxu ba laifi tana saka kanan kaya...inda yake 'kara jan hankalin Aliyu Haydar, don yanxu kallon mata baiyi,don yace duk a mata bai ta'6a ganin mai kyaun deeja ba da juma test din ta...sam baya kaiwa yamma yake dawowa gidan sa,wanda soyayya a gaban kowa yake mawa dijaman...don shi bayajin kunya sai itane takejin masa... Duda tun daga ranar da yasadu da itah bai kara kusantan ta ba har yau,don yabari ta warke sosai,don kusan fyade yy mata a wannan rana... Zaune suke yana jan tada fira da zolayan da yasaba,don a kwanakin kullum so yake ya sadu da ita,amma ta ki yarda sai ta saka masa kuka,don a tunanin ta wahala xai bata irin na ranar farko...ba'a yake mata ha'di dacewa" tohhhh tun da kin kiyarda da mijin ae itah alkairy tace tana sona,don haka badamuwa Allah dai yakawo Alkhairy... Dariya ta sheke dashi,wanda ya bayyana siririn hushiryanta,sannan tace yanxu kuma ankoma ga Alkhairy Anbar gambo mai kulli ne...zaro ido yy ha'di da sa dariya yana mai cewa" au yanxu ashe har wata kk mun.tohhh nidai alkhairy nakeso tunda deeja batasona...sai Alkhairy taxo tamun duk abun da nake bukata... Abun ka ga kishi irin ta mata,nan deeja kishi ya rufets,inda lokaci guda ta mike daga kan jikin sa da take ta hau cewa" tohhh ni dai kadaina min maganan Alkhairy n nan,ina ruwana kaje can kaxo da itah mana...ba alkhairy ba ko sharri ne mai yadame ni da itah... Ganin kishi 'karara akan kwayan idon ta yasa shi kwashewa da dariya ha'di da cewa anyahh my queen ba kishi kkyi ba... Cire hannun shi tayi da yake wasa da yatsun ta tace" ni bb kishi neka ba,ina ruwana da

Chapter 6 of 8