kirar tasa,wanda dayaji maganan nata bai san lokacin da xufah ta hau tsiyaya masa ba...
Cike da muryan masifa mom take cewa wannan umarni nece na baka ba shawara ba,nan da wasu en lokuta nakeson ayi bikin ka da Basma... Inkuma baxaka aureta ba tohh nan da en minti na nake son ganin takardan deeja a hannu na.
Cikin sauri ya haucewa a'a mom xan aureta,basai kin rabani da deeja ba...
Tsaki mom tayi ha'di da cewa" naji tashi kaficemun daga 'daki....a haka jiki bb kwari ya bar falon mom,wanda ko meenash bai tsaya nima ba,ya nufo hanyar gidan sa...
Da shigan sa,yanufi part din deejamah, wanda take a zaune kan sallaya da'alama sallah ta idar....
Nufahn ta yy ha'di da kamo hannun ta yana mai tambayan lafiyan jikin ta, wanda yanda takoma ma'amala dashi fuska bb walwala tace" taji sauki...
Ganin bb fuskan da xai kuma yimata magana yasa shi mi'ke wa ha'di da barin dakin yanufi nashi part din,don lokaci daya zazza'6i yake neman kamashi,bb abun dake damun sa irin yanda deejamah takoma,ga umarnin da mom ta bashi...
Da shigansa dakin sa,zazza'6i ta rufeshi,wanda nab take ya nufi kan bed din sa ha'di da jan blanket ya rufe jikin sa dake rawar sanyi...
Itako deejamah ta 'danyi mmkin rashin dawowan Aliyu Haydar duda fushi takeyi da shi,don bai ta'6a kwana a side din sa ba...
Haka ta kwanta tana wannan tunanin har bacci tayi awon gaba da itah...
Koda safe a haka tayi break fast bb shi,wanda bayan ta kammala ne, ta yanke shawarar nufahn bedroom din shi,don batajin ko da subahi ya tashi.
A haka ta nufi part din shi,wanda da shiganta ta wuce bedroom din shi,don bata gan shi a falon ba.
A kudundune ta hangoshi wanda basai ance maka ba,zaka fahimci bya lafiya...
A natse ta karasa gaban sa,wanda a hankali ta bude baki cikin sanyin murya tace" an tashi lafy....
Jin ta kusa dashi yasa shi a hankali ya mika hannun shi kusa da nata ha'di da jawota kan bed din,ba tare da tayi masa musu ba,ta nufe shi,wanda da isan ta sunan bai da lafiya ne,amma sai da ya dadoga cakkk ha'di da 'dorata saman ruwan cikin sa,inda yafara shafa ko'ina a jikin ta.....
Tohhh nan xan tsaya naga ruwan Comment dinku,innaji shiru kuma nayi maku ta en nefah difff....idan naji ruwan Comment kuma nan da anjima na samba'do maku wani pagen......
Asha karatu lafiya...ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Maman teddy....
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels