tana da yara biyu amman ya zama dole su sata domin tana fahimtar English kadan kadan ita ma, kamar dai kullum karfe 1am ring ya buga har sun saba da cewa room 18 coffee by 1am Hamla ce ta miki wacce taci kwalliya fiye da yadda suke tsammani, bayan ta shirya coffee in takara fesa turare ta nufe vip sai sautin takalmin ta yake kara karas karas tana danna bell sau biyu ya bude 'kofar kasancewar yau Asabar shigowa taye ganin kwalbar giyya Company Balil sai da yawunta ya tsinke domin wanan Company ba kowa ke samu yasha ba idan ba manyan celebrity ko masu kudin haka kamar shiba ,
" Afnan " ya furta yana dafa kunkumin sa da kyar ya zo ya zauna beside his bed Yama sauke numfashi a hankali " save me the coffee " ta a'a masa a cup tana miƙa mai yana amsa ya haɗa da hannun ta yasa hannun sa na hagu ya tallafo kasan hannun ta yarrrrrrrrrrr bata san lokacin da cup in ya kubce mata ya zube a jikin sa tsananin zafi bai san lokacin da ya sake karamar ƙara ba
" Sorry sir I'm really sorry" ta jawo towel zata gogge mai inda ya zube ya fantsama daga hannun sa har kan cikin sa ya gangaro kan boxer nasa duk kafar sa a waje hakan yasa yake kara mishi zafi kasancewar duk jikin sa gashi ne .........
" Stop " ya fada yana kallon ta , tsayawa taye da mammaki tana kara bashi hakuri da kalmar larabci " Afwan" is okay ke lashe da bakin ki batasan sanda ta zaro ido kamar bata gansu da abin da yace ba ta gansa ya daga mata kai alamar yes ke lashe nake nufi tasa guiwar ta a ƙasa ta kama hannun sa dai dai yatsun sa ta kafa harshe ta fara lasa kamar wata tsohuwar mayya, " awwwwwww chigaba Afnan " bai san lokacin da ya dauka a tsawon wanan lokacin ba chan ya ankara da abinda ke shirin faruwa dashi ya miki tsaye yana kama kansa sakamakon Jiri da ke kwasansa cikin harshen larabci sa na Sudan yace " ke fita "
“اخرجي…”
ido ta Gwale Gwale waje batasan da cewa zai iya hana abinda ke faruwa faruwa ba , wanan wani irin wasan kwaikwayo ne bayan gaba ɗaya ya gama tayar mata da tsumin ta " get out Afnan" da sauri ta juya tabar masa dakin ta buga jikake tammmmmmmmmmmm
D6
Alarm ne ya bugu ganin har six taye baiye sallah asuba ba nan ya tashi a hankali ya fara tunawa da abinda ya faru ya mari kanshi " Sorry Falisha I missed u" ya mike yayi wanka ya ɗauru alwala kana yayi sallah asuba ya zauna ya karanta suratul Yusuf har 7am ya kuma ya kwanta kasancewar weekend ba abinda zasuyi
WHO IS NADIR
Mahaifin sa Alhaji Salman haifaffen garin Sudan ne kuma babban ɗan kasuwa da ya shahara a fagen siyasa Allah ya mallaka mai dukiyar da bai san adadin sa ba sai dai bai samu damar aure da wuri ba , kasancewar sa ɗan kasuwa kwatsam ya haɗu da wata yarinya yar asalin garin Makka yarinyar wani hamshaqin attajiri a garin Makka inda soyayya mai karfe ya wanzu a tsakanin su har takai ga aure tsakanin su ya ɗauru, suna zaman aure anan cikin garin Sudan amman duk shekara suna zuwa Makka suke two months su dawo.
A haka Allah ya azurta su da samun cikin Ɗa namiji wanda a duniya idan akwai abinda Alhaji Salman da Hajiya Madina suke su ta wanan cikin ne duk wani gata da tanadi sun gama har ranar haihuwar a inda aka haife sa a gidan manyan mutane ya kwanta a gadon zinari born with gold , haka Nadir ya kasance bai san ko ciwon kansa ba , bai san a hanaahi abu wai don ba kuɗi ba ko a takura masa makarantar sa kuma daga primary har secondary a Makka yayi , a inda ya kuma birnin Qatar ya chigaba da samun karatu har ya kammala karatunsa bisa qa'ida , idan har za'a bibbiye labarin makaranta sa to anan za'a fahimci waye NADIR?............
https://chat.whatsapp.com/BOMe7dusdzuADbV7T5nkI0?mode=gi_t
FOLLOW MY CHANNEL FOR MORE UPDATE
https://whatsapp.com/channel/0029VaaF1DmKmCPRg2CFJ90W
🧬🧬⚽AFNAN⚽🧬🧬
Who's that girl
BY
NARNAH KANWAR SOJA
17/ 04 /2026
18 & 19
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وعلى اله وصحبه اجمعين 💕
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRON ✊🦚) Typing...📲
TITTLE
WHEN SILENCE SCREAMING LOUDER
✨ Ku garzayo ku ci gajiyar wannan dama nesa ta zama kusa, ilimi yana hannunku!
✨ QUEENS OF ELEGANCE CREATION 👑✨
📢 Albishir ga masu sha’awar koyon sana’ar hannu!
Da ƙaramin jari za ki fara kuma ki samu albarka 💰
🎓 Muna gudanar da ONLINE CLASS mai sauƙi da araha
📌 Abubuwan da za ki koya:
• Sarka da kunne (Necklace & Earrings)
• Earring resin
• Frame making
• DIY Clock
• Ecocraft
• Gypsum work
• Siliya work
• Beads (Bead work)
• Glitters work
• Abaya designing
💸 Kowanne class: ₦2,000 kacal!
🔥 Kar ki bari a baki a baya – ki koyi sana’a ki dogara da kanki!
📩 Tuntuɓe mu yanzu don fara registration!
0708 874 7068
AFNAN
THIS PAGE IS FOR U, ENJOY
NAMCY KHADIJA SUFYAN
WAYE NADIR
BORN WITH GOLD
Carnegie Mellon University in Qatar inda ya karanta Computer science anan ya haɗu da Yazid wanda ra'ayin su yazo daya akan wasan ball hakan yasa ya chigaba da neman course me zaman kansa akan wasan ƙwallon ƙafa
Paris Saint-Germain Academy Qatar
Sports club inda ya samu certificate ya fara shiga manyan clubs tamkar yanda ya tasu haka nasara ke bisa duk club da ya shiga neman sa sukiye da manyan kuɗaɗen yana musu rigima ko da kuɗin ka sai rabon ka ne zai baka Nadir a cikin team football naka a yanzu haka yana wasa da Atlas King club wanda yake jerin sunayen manyan clubs na biyar a fadin duniya.....
Duk neman matan sa baison yawu banza banza ƴan mata biyar yayi a rayuwarsa Falisha ittace ta shidda idan yana mu'amala da macce to sai ya rabu da ita zai kara kasancewa da wata , ya tsani harkar 'kaskanci ko ƙazanta baya shirri da rashin cika alkawarin ko cin amana hakan yasa duk yan matan sa suke rabuwa dashi yana da matuƙar kishi akan abinda yake dashi , shahararren mazinaci ne Amman ga ƴan matan da yake mu'amala dasu da kuma shan giya masu tsada da yake harka da manyan manyan Company's duk da haka Nadir mutum ne mai kunya da tausayi, sallah guda biyar baya wuce sa ko yana wasa ne lokacin sallah yayi sai dai a tsaya domin a qa'ida sa bazai muku wasa ba sai ya baku agreement nashi kunyi yarjejeniya sanan zai aminci , haka zalika mutum ne mai kyauta da kuma karatun Al qurani idan anzo faqqen addini Nadir zai kasance a gaba gaba ....
BACK TO STORY
DAY 7
" Hamla ke gayyamin gaskiya Kwalbar giyya Company Balil ke gani " hararra ta watsa mai ta matso " ke don Allah wani abun mamaki ne babban celebrity ne fa kin san dukiyar babban sa kuwa ne yanzu duk yace za'a yi so nake naja hankalin sa na ɗanɗana " wani yawu Afra ta haɗiye " haba ƙawata kawai samu kinsan ganin sa kawai muke a social media wallahi nima na kwadaito , kuma wai yanzu ya yarda da cewa ki ce Afnan"
Dariya taye ta gyara zama "Afra me yasa bazai yarda ba me ya gani q jikin wanchan banzar da babu shi a jiki na bansan me yafaru ba a haduwar su but kike kamar ta bashi magani ne saboda da safe ranar yazo yake tambaya wacce ce tazo juya nace nice yake cewa na ajiye maganar ciwon da nagani a matsayin secret so kuma ya zaɓe ne a matsayin Afnan saboda yaji sunan ta so is normal idan na chigaba da kasancewa dashi ,
Ina tabbatar maki zanja hankalin sa sosai na samu kudaden masu tarin yawa ke dai bare Allah ya kaimu daren yau" ta fada tana kwanciya akan katifa dariya duka sukaye suka kwanta domin samun bachi.............
AFTER 2 WEEK'S
Afnan na kwance da misalin ƙarfe goma na safe ba kowa a gidan bayan tasha magani Umma ta shiga ma'kobta , tun dazun Baba ke magana Amman ba amsa " Zulqiyya " shigowa ciki yayi ganin Afnan kwance a saman taburma dakin ta inda wani ruɓaɓɓen katifa dake kusa da ita katifar yaran mazan ne , girgiza kai yayi " haihuwar asara " ya juya ya d'ebo ruwa a bucket ya watsa mata a firgici ta farka tana ihu " don kutumar ubanki nan gidan ke ni da zaki kwanta kina huta wa don uwar ke tashi ke nemo Kudi, haihuwar asara ne naci ke tsaya mota ta kwashe ke bakar 'kaddara , ai wallahi tunda kika zo min da talauci a rayuwa na dole ke fita ke nemo kudi abinda zamu ci a gidan nan tashi ke barmin gida" ..
" Baba don Allah kaye hakuri sauran kwana biyu na kuma " bata gama maganar ba ya bita da gudu ya fara ball da ita har kofar gida ya rakata da gudu ta mi'ki kai tsaye ko takalmi babu a ƙafarta zama kawai taye a kasan bishiya juya wa taye ba kowa ya daina Binta kama hanyar rafi taye nan ta tsaya a babban tafkin su hawa dutse taye ta zauna ganin ba kowa taye shiru tana ganin yanda ruwan yake gudana...
" Me yasa sai ne, ne nawa Baba a rayuwarsa ne yasa yake son na kasance babu ne a duniya why me ?".
. *لِمَاذَا أَنَا مِنْ بَيْنِ الْجَمِيعِ يَا قَدَرُ؟ bata san lokaci da 'kwalla ƙara mai karfi ba har sai da jijiyar kanta ya miki Tsikan jikin ta ya tashi tsaye taye dogon ihu mai kama da amo .......
Couch Hamza ne ya juya daga ɓangaren dama chan ya hango yarinya a saman dutse yau satin su Ukku chiff sun fito suga gari inda aka ce musu hanyar mafi kusa da ganin goggi da yazo ta bangaren Hamaz ya haɗa da cibiyar Marroco babban tafki ce Amman mafi kusa shine ta Casablanca hakan yasa shi da tawagar sa sukaye tanan Amman shi kaɗai ne ya 'karasu duk ya barsu a baya sun tsaya da mutane suna pictures , Yazid ne kaɗai a cikin mota wanda ya kasance yana matuƙar tsoron ruwa ko fitowa baiye ba, juyawa yayi " Hy stop" yana magana ba tare da Afnan na sauraro sa ba mike wa taye taja numfashi a inda ta yanke hukuncin mafi rauni a rayuwar ta kai tsaye ta afka cikin ruwan da gudu ya bar inda yake ya fara zagaye kafin ya iso Amman kash Afnan ta riga ta shiga ko hannun ta ba'a gani sakamakon bata iya iyoo cikin ruwa ba ..............
" BRING ME MY FANTA LET ME CHOP"...
https://chat.whatsapp.com/BOMe7dusdzuADbV7T5nkI0?mode=gi_t
FOLLOW MY CHANNEL FOR MORE UPDATE
https://whatsapp.com/channel/0029VaaF1DmKmCPRg2CFJ90W
🧬🧬⚽AFNAN⚽🧬🧬
Who's that girl
BY
NARNAH KANWAR SOJA
18/ 04 /2026
PG 20
END OF PART 1
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وعلى اله وصحبه اجمعين 💕
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRON ✊🦚) Typing...📲
TITTLE
WHEN SILENCE SCREAMING LOUDER
THANK YOU GUY'S FOR EVERYTHING AFNAN FAN'S MUCH LOVE ENJOY
Al'kalami yafi.......
Al'kalami na abin alfahari na.
Al'kalami na hikima tace....
NADIR ya ɗago kai idonsa ya tsaya kan ruwan wani abu ya motsa a zuciyarsa.
Ba tare da ya san dalili ba ya fara gudu, kamar kiftawar ido
“Coach!”
Hamza ya juya “She jumped!” ba tare da dogon tunani ba, ya cire rigarsa da takalmar sa ƙirar canvas ya afka cikin ruwan
Ruwan ya haɗiye ta shiru ba ihu ba motsi, sai kumfa dake guda na ya kara nistsewa ya hango yanda ruwa ke kanta kamar an kara mata gudun ruwa hannu daya yasa a bayansa yana swiming tamkar wani shark ya kamota cikin duhun ruwan haurawa sama yayi ya dauko ta , hannu biyu biyu jikin sa na tsiyayya da ruwan wuyar ta ta karya a haka ya fito yayi tattaki tuni couch da wasu ƴan wasan suna tsaye suna jiran fitowar su harda Yazid inda security su suka hana mutane da suke kusa kara sawa bakin goggen , yana fitowa ya kwantar da ita a ƙasa yana neman numfashi ta tuni ya fara mata CPS couch Hamza ne ya sunkuya " give me shin har yanzu akwai rai " ya fara jijjigata Nadir ya kara matsowa ya chigaba da CPS yana danna kirjin ta kallo kallo yayi d couch inda Yazid ke ƙefe bai ma san wacce ce a gun ba yana tsoron Karasuwa bakin goggin
Nadir ganin CPS bazaiye aiki ba yasa ya hade bakinsu Yana jan numfashi ta ruwan cikin ta ya fito tsawon second biyar sanan taja dogon numfashi ta fito da abinda ta kunsa nan ya ganta da kyau ganin goshin ta akwai ciwo ganin tana numfashi bai san sanda ya rungume ta ba yayi ihu da ƙarfi a karo na farko ya ceto rai daga zunubin kisa .
couch Hamza ne yace " Nadir ka tafe ka sanja kayan ka a mota zamu kaita asibiti nan suka shiga mota suka kama hanyar asibiti suna isa direct aka kaita ciki inda Nadir Ya wuce hotel ciki da tunani da magaggin abinda ya faru " Who's that girl "
" Me yasa take son kashe kanta ". a haka yayi wanka ya fito ya kwanta bayajin zai iya fitowa gaba ɗaya ya sauya yana tunanin irrin moment da ya tsinci kansa aciki na ceton rai but why he is feeling something else , a haka ma bachi ya kwashe shi
Coch Hamza ne Bayan komai ya lafa zasu tafe yace da Yazid ya zauna da yarinyar kafin ta farka ya mayar da ita gida yaje menene dalilin neman ta kashe kanta saboda an kira sa next tomorrow wasa na ƙarshe yana buƙatar wasu documents before morning and then next tomorrow zasu bar ƙasar idan sunyi nasara zasu wuce Qatar idan team phoenex taye nasara akan su zasu kuma Sudan su ƙara shirrin dawowa next year
....
Gaba ɗaya jikin sa ya macce ya zuba tagume yana ganin yarinyar da bazata haura 17 ba amman a cikin wanan halin ashe ba banza ba bata murna ko murmushi agun aiki, ya sauke ajiyar zuciya chan bayan minti kadan ta bude idon ta Yazid tagani a zaune yana gyangyadi a hankali ta mi'ki zaune taga an samata drip ta fara cire wa " idan kin cire zaki gudu ne ke sake yinƙurin kashe kanki "?
Dommm zuciyar ta ta buga bataye tunanin ya farka ko zai iya wanan maganar ba " A'a ba kashe kaina zanyi ba kawai daman " ya kafe ta da idon sa kwarjinin sa ya buge ta ta kasa karasa maganar sai hawaye a idon ta tamkar an aiko su don su zo su wanke mata fuska , " " ina jinki" ya fada ya matsu kusa da ita ko murmushi bayayi bare taga fuskar dariya " shin ke ba musulma bace , wacce ƙaddara ce zata sa ke nema kashe kanki kina yarinya baki san addu'a ba , kinsan irrin asarar da zaki jawo wa iyayen ke Baba ke , Mama ke yan uwa ke, ko dai baki da iyaye ne "?
Ganin tambayoyi haka kawai ta ƙara fashewa da kuka ya dafa kansa " Look ur name is Afnan ko " ta girgiza kai alamar eh " then duk abinda ya samu bawa ya a da kyau ya rungume ƙaddara mai kyau ko mara kyau mutuwa ba mafita bace ƙaddara hanya ce hanyar cin jarrabawa ubangiji kuma mafita ce ga mummini zuwa aljanna Firdausi, ba neman hallaka kai ba kina fahimta ta "?
A haka ya chigaba da rarrashin ta da bata shawara masu inganci ' Shin kai ka ceto rayuwa ta ? " Shiru yayi na wasu daƙiƙai a'a bani bani a wanan lokacin kamar baya da na ceto ke a hatsari mota NADIR ne ya shiga ruwa ya fito dake , nikam an barni a asibiti ne don nace nasanki, " Nagode dukanku biyu namiji bai taɓa tsayamin a rayuwa ta ba bana tunanin masu ƙwallon ƙafa da na tsana sune zasu ceto ne Astangafirrillah Allah na tuba ka gafarta min".....
"Yanzu ina ne gidan ku zan mayar dake ta bude ido tunawa da artabun ta da Baba, ganin ta firgita yace " bazan takura miki ba amman ina da alfarma guda daya bazan tambayi ke komai a rayuwa ke ba , kawai yanzu me kike so, ke ɗauki ne a matsayin ɗan uwan ke na jini domin na ɗauke ke a matsayin kanwa ta Afnan "....
" Nagode " ba godiya tsakaninmu tashe ke kuma gidan ku haka yasa ta a gaba ta shiga mota da maganin ta bayan yayi bill ganin tana jin yunwa ne yasa ya tsaya a restaurant a tsorace ta fito amman ko kallon ta baye ba bare ta takura kanta jollof ya saya mata yace ta zauna taci anan da naman kaza a gaban ta da spoon takai kadan bakin ta , jin wani bakon yanayi daɗi ya ratsa zuciya ta batasan ta ajiye spoon in ba tafara ci da hannu " kici a hankali" Amman bata saurari shi ba har ta gama tasha ruwa " kin koshi ko a kawo miki wani " ta sunkuya da kanta alamar tanajin kunya , murmushi yayi "okay mu tafe "
"Inason na tafe da wani gida " abinda tace kinan tasa hannu biyu biyu ta rufe fuskar ta , order yayi suka shiga mota tana nuna mai har ta iso kofar gidan ganin mutane sun taru a kofar gidan yasa ta tsorata tana ganin Baba sai masifa yakiye ga ƴan sanda a kofar gidan ta kara rikicewar, Yazid ya fahimci nan ne gidan nasu, a hankali ya bude motar da cewar ta zauna zai dawo tana ganin sa ya toshe su Baba nan ya tambaya ko me yake faruwa wani ne ya juya yace mai " wanan mutumin ne ya duke ƴarsa har taje kogi ta fada tsaban ya tsanita shine ƴan sanda sukazo su tafe dashi , Yazid ya matsa gaba yace " yarinyar bata mutu ba " nan ya dawo ya bude kofar sai ga Afnan da gudu Mama ta rungume ta Baba ya kama Surutu " to munafukai sai ku watse ta dawo harda dauko min yan sanda to gata nan ta dawo wa yace muku ni nace ta shiga kogi".
Haka kowa ya watse suka shiga gida Mama na yiwa Yazid Godiya inda Bana ke zaune yana gyaɗa kai nan Yazid yace " banason naje wani sirrin ku Amman ina baku haƙuri Afnan yarinya ce " bai gama magana Baba ya katse shi kaga Mallam da ka dawo da ita arziki taye ka kawo min ita kawai tashi ka kama gabanka bamu nemi ka ba , yarinyaa tazama ƙafar kaza " ko ba'a mishi bayani ba ya fahimci cewa Afnan da Baba ta ne take samun matsala '" To ko ba ƴar sa bane " ya faɗa a zuciyarsa, kuɗi masu yawa ya dauka ya ajiye musu ya juya ya tafe Mama na godiya kamar ta rungume sa tana ta sama sa albarka Afnan kam ta kasa ko godiya saboda Yazid ya mata komai tuni Baba ya kwashe kudin yasa a aljihu" kwanda na da kikaye yun'kurin kashe kanki idan ba na Kore ke ba ina zan samu wanan kuɗin ya fita yana dariya " gobe ma kije ke faɗa kogi shegiya".
Sosai Mama ta mata faɗa ta sa ta a gaba da tana yawan istingfari har akaye sallah magriba ta shirya " Umma zanje aiki" kallon ta taye " Haba Afnan ke bari sai gobe kije ke huta ai uban nake ba'a inda zai miki tunda ya samu kuɗi bukata sa ta biya zai sararra miki kwana biyu " taye murmushi ta ajiye mayafin ta saiga sallamar Nura a ƙofa gida a haka ta fita ta mayar da hijjab nata suka gaisa yayi jajjen abinda ya faru kana ya rungume ta da cewa " meyasa zaki yanke danyen hukuncin nan masoyiyya "? taja da baya kadan " bazaku fahimta ba nema hakan ya faru batare da sani na ba da nasaani da ban aika ta ba Amman abinda yake ban mamaki mutanen da na tsana Nura sune suka tallafa min kamar iska haka suke zuwa min idan ina cikin mutuwa ko rayuwa",
Hummmmm " ba'a bun mammaki bane don karuwa ta ɗaura zani, ai kowa yasan ba dukka aka taru aka zama daya ba .
DAY 28
1am sanin cewa tsawon kwanaki ashirin da takwas kira daya ne yake shigowa da misalin wanan time in yasa kira na zuwa Hamla ta dauka tuni daman ta jira coffee tana jira kai tsaye ta danna bell ya buɗe ta shiga taye sarving nasa ta zauna kamar koyaushe ya dauko kwalbar giyar Balil ya sa musu two cup duk sha sukaye suka kwanta After some minutes of romance ya juya kansa yana ganin saman dakin ta matso ta dafa shi " Honey I know kana cikin damuwa da tsananin sha'awa but meyasa bamayin sex