Share this page
7 / 7
alhali kana bani kudi masu yawa kawai saboda romance? " Ya ganta ya ture ta kaɗan" Afnan kinan sha'awa hallita tace amman ba da kowacce macce nake mu'amala ba and then I know Falisha is waiting for me she is my girlfriend banason haɗa ta da kowa , kuɗi ne damuwar ke ne Kuɗi ba komai ba ne a gare ni.” Ya juya gefe. “Amma akwai layi da bana bari a ketare shi.” kuma romance ne kuma mun gama U can go ". Ta mi'ki jiki a sanyaye " Wait " drower yaja ya watsa mata kudin " Nadir kinan akan kuɗi ba'a inda bazanyi ba ta su juya ta kwashe daman ko bai bata ba tana masa wata tsawon wanan kwanakin but ya kira da ita ganin bashi da matsala da kuɗin yasa bai mata maganar ba amman idan akwai abinda ya tsana to sata ne.. A ɗakin NADIR ya zauna shi kaɗai ya ɗaga kai yana kallon sama ya furta a hankali “Why meyasa take son kashe kanta WHO'S THAT GIRL?” 🔥 FINAL MATCH DAY Stadium ya cika kamar teku Washegari haka aka cika a babban hall da ake gudanar da wasa ball inda mutane suka cimma ma'ƙil masu kiɗa nayi masu ganga nayi security kota 'ina ana murna ana ɗaga tuta ƴan wasa da hotunan su wasu fans na Nadir ATLAS a t shirt nasu abin abun burgewa ga masu kallon wasan ƙwallon ƙafa... Inda a gida ana gani a TV masu waya na ganin ƙarshen wannan wasan Yau suna cewa unforgettable day domin a yau idan wanan team na Atlas taye Nasara to tabbas a karo na biyu zasu kara samu daman zuwa World game final round idan kuma Phonex ne taye Nasara to suma magoyan su na nan suna tsumayin ganin sunje final round domin zuwa World cup.... Referee ya busa ƙaho WHISTLE!!! Wasa ya fara minti 5 ATLAS na matsa Ball a ƙafar NADIR kowa na jira magic irrin wanda ya saba kasancewa tun a zagaye farko amma ya tsaya ya jinkirta ya wuce ball error. Coach Hamza ya miƙe. “What are you doing?!” PHOENIX suka kwace ball Counter attack fast GOAL!!! 1 – 0 stadium ya girgiza da ihu da kururuwa NADIR ya tsaya Hannunsa a ƙugu Idonsa a ƙasa a ransa “Who is that girl…” Minti 18 YAZID ya samu ball wurin da baya kuskure kowa ya yi shiru zai harba amma ya tsaya a zuciyarsa Ya yi weak pass, sakamakon biya ya fita ya nemo labarin ta daga bakin wani a unguwar su ba tare da sanin kowa ba An tare. Coach ya dafe kai Minti 25 PHOENIX again Cross Header GOAL!!! 2 – 0 ATLAS sun rikice fans na fara surutu. “What’s wrong with them?!” Minti 40 NADIR ya samu chance Clear Goalkeeper kaɗai ya harba wide ba a taɓa ganin haka ba. ——— Half time. Coach Hamza ya shiga dressing room da fushi. “What is wrong with you people?!” Shiru. Kowa ya sunkuya da kai gaba daya yan wasan na sunyi la'asar ganin King of Atlas ma ya rasa goal for the first time bare su NADIR yana zaune hannunsa a kansa. A zuciyarsa: “Why can’t I forget her even for a second…?” YAZID ya jingina bango. Idonsa a rufe yana jin muryar Afnan: "Ni ba zan iya ba." Ya buɗe ido amma filin wasan ne ba ita ba Second half. Whistle. Minti 55 ATLAS sun dawo da ƙarfi kaɗan. YAZID ya ɗauki ball. Ya tsallake ɗaya… biyu Ya harba GOAL!!! 2 – 1 Fans suka tashi sukayi ihu “YAZID!!!” bai yi murna ba. Ya tsaya kamar ba shi ya ci ba minti 70— NADIR ya sake samun ball. Yana gudu. Kowa na tsammanin zai gyara. Amma— ya tsaya. Kamar yana ganin wani abu ruwa hijabi Ball ya ƙwace Counter PHOENIX GOAL!!! 3 – 1 Coach ya zauna ya gane yau ba ran su bane , ba ranar Sa'a su bane Minti 85 ATLAS suka sake ƙoƙari Nadir ya zura ƙwallo Corner. Header. GOAL!!! ⚽ 3 – 2 Too late final whistle WHISTLE!! Game over PHOENIX WINS 3 – 2 Stadium ya cika da ihu amma ba na ATLAS ba. NADIR ya tsaya a tsakiyar fili tamkar shi kaɗai ya rage. Numfashinsa na fita a hankali ransa: “Na taɓa rasa wasa…” “…amma ban taɓa rasa kaina ba.” ya rufe ido. Sai hotonta ya fito Afnan gefe YAZID ya zauna. Gumi na zuba. Ba gajiya ba… tunani ne “me yasa haka ya faru da ita yanzu…?” Coach Hamza ya kallesu ya girgiza kai. “Something is wrong…” DAY 29 Kowa baya murmushi rai na kowa a ɓace Amman duk da haka suna tsaye gaban jarida da confedance saboda bawai basu iya wasa bane a'a kawai week ne da cewa akwai wani abu a ƙasa wasu kuma na cewa Phonex ta biya maƙuddan kudade akan Atlas saboda su basu dama a wanan shekarar suma suje World cup kowa dai da maganar sa Amman gaskiya magana ittace AFNAN WHO'S THAT GIRL 1am ring ya buga Afnan ta mi'ki gaba ɗaya ta manta da wani abu da ya faru wai room 18 kawai dai tasan yau Hamla da Afra basa nan Ba tare da sanin yau Afnan zata dawo bakin aikin ta ba ,and then ƙungiyar ƙwallon ƙafa da safe jirgin su zai tashi Da misalin ƙarfe tara na safiya inda ba kowa ma yasan tafiyar ba bare a ga ƴan jarida a filin jirgi Kowa ya gama shirrin sa, a hankali ta mi'ki Muryar mutumin da taji yace Coffee shi ya raxana ta domin kamar Muryar bugakke Amman ita ma tana bachi bachi tace Muryar mai bachi ne nan ta tuna wanan shine mutumin room 18 Coffee 1am Tana gama jira coffee ta danna bell sau biyu tana jiran sa ya bude kamar koyaushe ya wuce bed ya kwanta yana jiran ta Amman wanan karon a kifi ya kwanta ganin tana tsaya a bakin kofar ya juya" Afnan enter yau kika fara shigowa ne ke rufe kofar ya miki ganin ta ajiye a table b tare da ta rufe kofar ba ya rufe Kwalbar giyya biyu yasha gaba ɗaya baya cikin hayancin sa yana matsowa kusa da ita tana ja baya " ah Afanan yau gudu na kikiye kuɗin da na baki ya ƙare ne ko kudin da kika sata sunmiki kadan ne zan baki komai ai kima kina so ko "? Hhhhh everytime kina kwadayin kasancewa dani a bed yau ga dama ta samu ke sanya Ni farin ciki zan mallaka miki komai na daren yau kawai" a'a yalla'bai bani bace Afnan da kake nufi wallahi bani bace baka taɓa bani kudi ba kuma bana sata " Ga Balil ke sha kima kije daɗi" a'a yalla'bai ganin kamar tana taurin kai ya haɗa ta da bango ko ganin ta bayayi gaba ɗaya ya gama fita hayancin sa tana ture sa Amman kaman ittace saboda mutum ne mai ƙarfi hannu daya ya kama hannun ta biyu har ya sata a kan gado kwalbar ya daga mata bakin ta " beb drink Falisha I missed u " a haka har yayi rape nata ba tare da yasan me yake aikatawa ba .... Karfe biyar Afnan ta farka daga mummunan mafarkin da taye Amman jin zafi na ziyartan ta a sassan jikin ta ya tabbatar mata ba mafarki bane juyawa taye tagansa ihu zataye Amman Muryar ta ya dushi a hankali ta mi'ki a duke ta fadi sai hawaye ta gansa " Allah ya isa mugu azzalumi tsakanin na dakai sai Allah ya sakamin me nawa maza a rayuwa ta suka tsani ne "? Jin an fara kiran sallah ta mayar da kayan jikin ta ta isa kan gadon ta dauko kwalbar da ya fashi ta daga dai dai wuyan sa , " Auzubillahi " ta ajiye ta fita a safe a safe ga jinin dake sauko mata daga Kafaffun ta cikin azaba ta shiga toilet nasu tana kuka tana ihu tana neman gafarar Allah sai Allah ya isa takiye a haka taye sign tabar hotel tun kafin gari ya waye.... 9am ya farka jikin sa duk gajiya ya bude idanunsa ganin dakin na sa ya dace kansa " oh my god me yafaru Afnan " ohhhh shit naci amanar Falisha gaba ɗaya laifin giya ne na manta me yafaru sai jini ya gani a kan bedsheet " is that mean she is virgin no impossible I think Ina romance da ita like she is not virgin...... Wayar sace take ringing ya duba Coach Hamza ya dauka " Nadir muna jiran ka a waje 10mint zamu tafe airport " ya datse sayar daukan bedsheet in yayi ya chusa a ruwa ya wanke yayi wa ka ya dauko jakar sa ya fito yasa glass, ya tsaya a reception ya ciro envelope ya bawa Majjid yace a bawa Afnan.. Yazid tunda safe yana neman izinin fita amma. Couch bai basu dama ba musamman ma da bakin ciki wasa da suka gabatar masa juya gashi ana ta kirar number sa haka Nadir ya fito suka doshe airport ƙarfe goma da rabi jirgin su ya tashi sai ƙasar Sudan 30 DAYS OF PLAYING FOOTBALL END OF MATCH – BUT NOT END OF STORY END OF PART 1 08101235739 NARNAH KANWAR SOJA ZAMU DAWO TYPING ON 24 APRIL 2026 AFNAN & PAPA? YA RAYUWARTA ZATA CHIGABA DA KASANCEWA ? NADIR RAPE HER WITHOUT KNOWING WHO IS SHE ? HE RAPE HER KNOWING SHE IS AFNAN ( HAMLAT) WACCE YAKE SHAN GIYA DA ITA IS NORMAL BAYA TUNANIN YAYI RAPE NATA YANA GANIN DA SANIN TA NE....... AND HAMLAT INA TAKI? WHAT ABOUT THE ENVELOPE AFNAN ZA'A BAWA KO HAMLAT FAKE AFNAN... YAZID ? WHO'S THAT GIRL IS NADIR TALK DUNIYA BIYU MABANBANTA 24 APRIL 2026 IN SHA ALLAH ❤️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7