yana kallonsa, Saleem yace “bazakai magana ba?” Lumshe idanu Marwan yayi yabude yace “why here? I can take you to another hospital?” Kai tsaye Saleem yace “kanada wata budurwa anan ne dakake tsoron karna kwace maka?!” Wani mugun kallo Marwan yamasa, Saleem yayi wani cute smile yace “just joking, I know bakada shi, and you know me I’m not a rapist ko wani monster I will never attempt to touch or sleep with any patient naka that’s idan ma abinda kake tsoro kenan ko koyama patients naka bad abu, no Marwan I will never do that so feel free wait one minutes”Marwan yaki magana still kawai kallonsa yake, wayansa Saleem yadaga, Marwan duk na kallonsa daddanna wayan yayi sai wayan yashiga ringing Marwan baisan wayake kiraba chan aka daga wayan ba’ai magana ba Saleem yadan shafa kai yana murmushi kasa kasa yace “Hi Yays” cikin fushi Abba yace “ka kara kirana da sunan nan saina cikama mutunci Saleem” murmushi yayi yace “Yaya nifa ba kira nayi muyi fada ba I call you to say sorry saikuma ammm” Abba yace “ina jinka saikuma me”? Dan gyaran murya yayi yace “Abba inaso Marwan yayi admitting dina a hospital nasu ne, kawai nazauna nai dogon tunani nima inaso na chanza dabi’una, shaye shaye na yayi yawa so inaso a kwantar dani naga professional, nayi undergoing therapy bayan kwanaki dazaisa na mance da shaye shaye Yaya, I need help I can’t do it alone”shiru Abba yayi sai chan muryansa asanyaye yace “Saleem kaike magana haka da kanka?” Saleem yace “eh Yaya nine”cikin tsananin farin ciki Abba yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” Saleem ya juya idanu cikide iskanci yanadan tabe baki, Abba yace “bari nakira Marwan din da kaina naji yaya za’ayi abin” Saleem yace “ai gani nan tareda shi Yaya nazo asibitin wajensa” cikeda mamaki Abba yace “da kanka kaje asibitin Saleem”? Saleem yace “eh Yaya I really want to change” Abba farin cikinsa yakasa boyuwa yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah, ba Marwan wayan” zare wayan Saleem yayi yana murmushi yamika ma Marwan dake kallonsa wayan yace “Yaya gasanan, ga Yaya Marwan” yayi maganan haka da gangan sabida ya karbi wayan, ahankali Marwan yasa hannu ya amsa yace “Assalamu Alaykum Abba” Abba yace “wslm Marwan Alhamdulillah Alhamdulillah, banda abinda zan cemaka Marwan sai Allah yamaka Albarka, Allah yatayaka gyara naka, thank you for taking care of dan uwanka, Allah yacigaba da hada kamku kaji, thank you Son, please ku rikesa a asibitin amai abubuwan dake fitar da shaye shaye Allah yasa shiriyan kenan” Saleem dakejin komi ya yatsine fuska abinsa yana juyar da kansa yakalli kofa daidai inda yaga Amirah dazu kamanninta nadawo wa ransa sosai.
Abba yayi sallama da Marwan, Marwan yayi shiru yanadan tunani he doesn’t know why but he’s not just happy about admitting Saleem dudda idan you look at abin is a good thing, in reality for someone like Saleem to willingly bring himself yace a kwantar dashi abasa taimakon dena shaye shaye, is a good thing and he should be happy but he’s not and he’s a bit scared kuma yarasa mesa he’s feeling that way, yasan Saleem bazai taba attempting iskanci da wata patient nasa ba ko nurses ba, and he’s not a rapist, duk Iskancin sa bazai taba shaye shaye a hospital ba to why is he scared? What is he so afraid of instead of him to be happy Saleem yace ayi admitting nasa? Yasake tambayan kansa amman yarasa amsa, tashi yayi saiya wuce kan kujeransa yabude wani file yazaro wata paper yamikama Saleem yace “I need you to feel in this form but akwai something da I need to tell you before kayi signning in”Saleem ya gyara zama yace “I’m listening Dr” Marwan na kallonsa yace “I will not favor you ko give you special treatment sabida kai dan uwana ne, in this building all my patients are dsame to us” Saleem yace “agreed” Marwan yace “you will not be coming to my office without permission aduk sanda kaga dama unless nina kiraka” Saleem yace “agreed”Marwan yace “current condition naka doesn’t required a single private room we will admit you in ward na male patient each ward 10 patients ne awajen akwai 9 already you will be the 10th one” Saleem yace “agreed” dan shiru Marwan yayi yasake tsaresa da idanu akwai something dayakeso ya fahimta ya gano game da Saleem but yakasa ganin komi a fuskan sa, Saleem ne ya yarda easily ya zauna a ward da patient mahaukata dayawa haka ciki?, Marwan yace “patient namu are not allowed to use phone so you will submit your phone along side your flashy items, visitation is 2times a week sai anyi searching guest naka kafin su ganka idan sun kawo abu mara kyau bazasu ganka ba and they will be ban from visisying you ever again”Saleem yace “agreed” Marwan yace “lastly I will not be your Dr, Doctors aren’t allowed to treat family so I will be assigning a different Doctor to you” kai tsaye Saleem yace “agreed” Marwan yace “then fill in the form, you will be in this facility har sai sanda muka yarda cewa kabar shaye shaye” murmushi yayi yashiga rubuce rubuce abinsa, Marwan ya tsaresa da idanu bayako kyaftawa daidai wayansa na ringing yadaga wayan ya kalla saiya amsa yanasaka speaker David ne yace “yoh where are you?” Dan shiru Saleem yayi sai chan yace “you know what Abba just sent me to you Cairo I will be there for 2weeks, will call you when I get back, you guys should go ahead without me” baima jira amsan David ba yakatse wayan saiya kashe wayan gabaki daya ya ijiye gaban Marwan yacigaba da filling in form din, yagama tass yayi signning saiya mikama Marwan yace “here” Marwan yasa hannu ya karba yakalli komi saiya kalleshi yace “are you sure you can do this Saleem? Rayuwa in a confined space tare da mutane da basu da lafiya, ba waya ba social media duk wani abu that makes you happy will be on stop this coming weeeks are you sure you can do this?” ahankali Saleem yace “yessss I can” tashi Marwan yayi yace “ina zuwa” yawuce yafita, sake juyowa Saleem yayi yana kallon exact spot da Amirah was standing dazu kafin yamaida idanunsa zuwa gefen rigansa inda tarike da har lokacin yake nuna alamun tamukewa na hannunta, shafa wajen yayi yana mamakin menene dalilin dayake tunanin wacce duka duka yaganta acikin 5secs ne amman shine harya ke commuting kansa in this hospital just sabida yasami access na ya dinga ganinta what is wrong with him? Ya tambayi kansa dan baitaba yin abu kalan haka in his life ba wlh wlh, shifa mata basa gabansa he just like sex dazaran yasami kuma he’s s fine saisa ko matan dayakeci ma yawanci karuwai ne yasaka CD yaci yabiyasu yayi gaba no emotions nor feelings attach kawai urge dinsa yake feeding, but yanda yarinyar nan tarikeshi just now da yanda ya duka ya kalli kwayar idanunta daidai tana bude idanunta suka hada ido wani kalan hasken sparks kwayan idanunta sukamai a zuciya har yanzu zuciyansa bugawa yake, bawai yanason yarinyar nan bane, shi he doesn’t know but kawai he wants to see her again, her mouth, d way she acts, she looks so adorable and sweet like a baby he just wants to be seeing her koda bazata mai magana ba, shigowa Marwan yayi yakallesa yana maida kofan yarufe amman Saleem bai gansa ba tunani yake tsayawa yayi agabansa rikeda uniform nasa da canvas nasa ijiye kayan yayi akan cinyansa hakan yasa Saleem yayi firgigit ya farga ya kalli kayan da Marwan ya ijiye a gabansa, ahankali Marwan yace “wat is wrong tell me, tunanin me kake”? You can back out idan you don’t want to, girgizamai kai Saleem yayi yace “no, I’m just thinking of having one last drink kafin ka kwantar dani” wani kallo Marwan yamasa hakan yasa Saleem ya kwashe da dariya yace “just joking maida wukan” Marwan yace “change I have to check on my patients” gyadamai kai yayi saiya mike Marwan yawuce yana hada file na patients dazai gani Saleem ya chanza tsaf, blue uniform din sunmai kyau sosai sun fito da muscles dinsa da murdadden hannunsa, Marwan yadan sauke ijiyan zuciya yace “let’s go” yayi gaba biyosa Saleem yayi suka fito tare yanabin ko’ina da kallo suka wuce asalin ward ga patient dayawa dake falo wasu na games wasu ana basu magana wasu na kallo ga nurses da care takers dake kula dasu, yanzu shine yake willing ya kwantar da kansa a asibitin mahaukata just because he’s curious about a particular person dayagani acikin sakan biyar? Is he okay? Kodai yarinyar aljana ce? Why is he doing this to kansa? Ward na maza Marwan yabude patients na wajen na ganinsa sukahau clapping Dr M, Dr M, murmushi Marwan yayi yace “hello boys I have new mate for you” sai sukahau dariyan mahaukata Saleem yana kallonsu gado ya nuna masa yace “come sit” ahankali Saleem yazo yazauna yana kallon mahaukatan dake kallonsa kaman zasu hadiyesa da idanu cikin whispering yace “Marwan must I stay with them what if sukamin wani abu” murmushi yayi yana karban hannunsa dan duba pulse nasa yace “we keep our dangerous patient out of sight anyone you see nan is chill so calm down” Dan ijiyan zuciya yayi yace “where is your Dr he should be here my now”daidai nan wani Dattijo Dr ya shigo ward din, Dr zaikai 40 yazo yace “Hi Dr Marwan Assalamu Alaykum” suka gaisa yace “this must be my new patient” yabude folder Saleem yace “Hello Mr Saleem sunana Dr Dattijo but you can call me Dr D and I handle chronic drug addicts like you”Patient na dakin suka kwashe da dariya Saleem na hade fuska ganin yanda Dr yakirasa da drug addict, Marwan dake kallonsa yahadiye murmushin dayake shirin yi, Dr yace “the boys are laughing sabida duk yan hannu ne suma nan dakin shi ake kira da dakin yan shaye shaye” haba zokaga dariya wajen patients din, Marwan yadanyi murmushi dan yawancin su likitocin mahaukata the reality is suma din mahaukata ne cus they always act like one idan sunason mahaukacin ya fahimcesu, ai treatment na dan shaye shaye shine ka nunamai kama fishi sanin kan shaye shaye, Dr D yace “yau me kasha budemin bakin ka haaaaa” Saleem afusace zai bude baki yayi magana kawai Dr Dattijo ya wangale masa baki unexpectedly yace “good boy haaaaa da kyau nagani” yayi maganan yana leka bakin Saleem daya bude Marwan yajuya yana daura hannu akan bakinsa yayi dan tari na tsabagen dariya dake cinsa, ture Dr Saleem yashiga yi Dr Dattijo yace “no no, no pushing no pushing, do you want me nasa a daddaureka eh handsome boy, be a good boy you are doing a great job, bakin nan yasha shisha, 25% alcahol, wizo da maruwana last night” tsaresa da idanu Saleem yayi jin duka abinda yafadi yashasu jiya Dr D yasake sa sai ya ciro wasu allurai yana injecting a drip yakama hannunsa gaban Saleem yadan fadi shida lafiyansa kalau jibi inda yakawo kansa yanzu me za’a masa kallon Marwan yayi idanunsa Marwan ya kalla kawai yasan he’s scared, he don’t think tunda suka taso Saleem yataba rashin lafiyan da akai admitting nada a hospital ko drip ba’a taba samai ba, sai yaji yabasa tausayi kuma kaman yafasa kar ayi, ahankali ya matso dab dashi Saleem yadan kallesa anatse Marwan yace “I’m right here and I’m proud of you” tsaresa da idanu Saleem yayi, murya chan kasa Marwan yace “thank you for doing this” lumshe idanu yayi yana samai alluran canula saida aka gama yabude idanunsa, Dr ya saita komi yace “I will be back in the next 30min” Marwan yace “thanks Dr”
Saleem ahankali yace “I don’t like him” ahankali Saleem yace “he’s the best Dr for you trust me” yayi shiru shima Saleem haka, sai ahankali yace “do you really think I can change?” Gyadamai kai Marwan yayi yace “yes” Saleem yace “why? Baka tunanin I will do all this rannan da aka sallameni nacigaba” Shiru Marwan yayi yakallesa sai chan yace “Saleem you’re a good person much more than yanda ka dauka, I believe in you shiru Saleem yayi saiya sake lumshe idanu baice komiba, Marwan yace “nurses zasu dinga zuwa suna dubaka idan you need me zaka iya cema any of them su kira maka ni, akwai tendency na treatment dinnan zai dinga saka feeling nuasuw da sauran su don’t be scared is a normal think yana flushing toxins daga jikinka ne so akwai da nueasa feeling attach to it, I have other patients zan gansu kafin natafi gıda I will come check on you” ahankali Marwan yace “when is break, As a Muslim lokacin salla you can request for acire maka drip kaje kai salla we have mosque anan cikin lobby, saikuma every inhar babu wani treatment da akeyi 8-9 ana fito da all patient suyi little minor exercise then breakfast therapy class, health education class, piano class etc depend on wanda aka saka you are free to walk around the premises garden as long as lafiyanka kalau”Gyadamata kai yayi Marwan yayi shiru yana kallonsa yace “lemme go” gyadamasa kai yayi tashi Marwan yayi yace “later boys” yawuce yafita Saleem yabusa da kallo.
Baije office nasa ba dakin da Amirah ke ciki yawuce yabude kofan ahankali ayanda ta kwanta dazu ahaka yazo ya sameta amman tayi bacci hulan kanta ya zame gashinta yafitoo tsayawa yayi yana kallonta gabansa kawai yashiga bugawa non stop sai yajuya dasauri yabude kofan yafita daga dakin yarufo mata, yashiga ward.
Tayi bacci sosai maybe harda magungunan datakesha wuraren 6 na yamma ta farka yana bude idanu ahankali har idanunta suka budu tarrr shiru tayi tana kallon kofa Ammi take tunawa da Miemie she’s really really missing Ammie da batamasan yaya zatayi ba saita tashi zaune da tana kallon kofa Ammi ta tuna tana wani nishi sama sama tana tunanin one of the measure thing dabata iyaba is expressing abu rashin iyawan da bata iyaba saisa duk lokacin da abu yataso mata saidai kanta yadinga mata kaman zai fashe tarasa sukuni tana numfashi wani iri, she feels suffocated acikin dakin nan, mikewa tayi tana tafiya wajen kofa tanaji kaman ana rike mata numfashi da wuya ta taba kofan saitai knocking kofan bakinta na furta Ammi ahankali, buga kofan tafarayi Ammi Ammi, saita shiga jijjiga kofan tana bugawa da karfin gaske kaman zata balla kofan daidai wata nurse tazo zata wuce jin yanda take buga kofan saita tsaya ta kalli room number saitace “stop banging kofan man haka you are disturbing other patients” Amirah taki denawa hakan yasa tashiga bude kofan tana budewa Amirah tazo zata fito nurse din tace “ina zak?” Ihu Amirah ta kurma ta turata saita shiga tafiya nurse din na danna wani bell Amirah tashiga tafiya da sauri kanta akasa hannunta daya takai baki tana ciza tana fadin Ammi murya kasa kasa kana ga gashinta na lilo, Iyawo ne tasha gabanta tace “ina zaki” tsayawa Amirah tayi jikinta nawani kalan bari saita kurma ihuu patients dake lobby duk aka juyo Amirah tawani juya ta kwasa da gudu Iyawo tabita, hanyar kofa data gani dake kai mutane compound tayi daidai zata fita Saleem na kokarin shigowa Iyawo na biyota Amirah na ihu tana gudu towards him gashinta nawani irin lilo kirjinta na bouncing sosai dudda free kaya ke jikinta amman kana gani, numfashin Saleem tsayawa yayi chak yanajin wasu kwari masu danyi dake motsi na yawo acikinsa ganin fuskanta ko kadan Amirah ma bata lurada shi ba she’s just running screaming tana waigawa baya tana kallon Iyawo dake biyota da gudu ga all patients na wajen dake sanye da uniform sun taso ana dariya ana ihu harda clapping abunka da mahaukata Saleem ya tsaya chak gaban kofan bai koyi motsi ba yanaji numfashinsa na neman fita daga kirjinsa cus he just realize he’s inlove with this mad girl dako sunanta bai sani ba! Daidai Amirah na taka lace na canvas dake kafanta tai wani gaba zatai tumble tafadi Saleem yataho da sauri dan yakamata yana gab da isowa aka bude kofan wani daki dake next to door din Marwan yafito da hannu daya ya tallabota tafado jikinsa gabaki daya chak Saleem ya tsaya Amirah tawani irin kankame Marwan tana manna kanta a kirjinsa sosai tasa hannayenta biyu ta rirrike lab coat nasa tana wani irin numfashi sama sama bakinta na kiran Ammi Ammi Ammi saikuma ahankali kafafunta suka lankwashe tasume ajikinsa!.
GUYS WHAT IS HAPPENING?
WANI SADAUKARWA YAFI SALEEM YASA AN KWANTAR DASHI A ASIBITI SABIDA KAWAI YASAMU YAGA AMIRAH!
MARWAN IS JUST BEING A DOCTOR!
A GANINKU WAYAFI DACEWA DA AMIRAH CIKINSU???
EPISODE 1️⃣8️⃣
Dawani kalan sauri Saleem yazo wajen yaduka yana kallon yanda take a sume jikin Marwan kirjinsa kawai yaji yanamai kaman yakama da wuta, duk yanda yaso ya danne yakasa baimasan ya akayi ba kawai yaga yamika hannunsa yakai zai tabata more like yataya Marwan riketa wani tsawa Marwan yadakamai da saida lobby gabaki daya ya amsa. “Do not touch her!” Jikake tsit kaman anyi ruwa an dauke, Marwan nayin maganan yatashi tsaf rikeda ita kaman yarike yar paper, Saleem yaci abu yatabamai zuciya yakalli chocholate dinta that was on the floor awajen saiyakai hannunsa ahankali yadauka zuciyansa kawai sai bugawa yake ba kakkautawa kafin yatashi tsaye, saiya wuce yatafi hanyar dayaga Marwan yabi.
Bude dakinta Marwan yayi ya kwantar da ita akan gadon, she just had a panic attack, he felt bad somehow he felt responsible cus dazu yamata ihu da fada, saiya tsaya yadafe karfen gadon, she needs her mother, saiya dauki bottle water dake wajen yabude ruwan kadan yadeba ya yayyafa akan fuskanta ahankali Amirah tashiga bude idanunta tana kalle kalle, kafin tadaura manyan idanunta akansa suka hada idanu dasauri tawani lumshe idanu tai lamooo, she seems very scared dudda bawai ya nuna a fuskanta bane, but he could see it, cikin sanyin murya yar karama cike da lallashi yace “I am sorry!” Yana kallonta still bata bude idanunta ba, kaman yanama yar yarinya magana yace “namiki ihu dazu ko?” Gyadamai kai tayi alamu eh ahankali kaman yar karaman yarinya, Marwan yace “bazan karaba toh sit up” tasowa Amirah tayi ahankali tana bude idanunta kadan kadan tadan kallesa saitakai hannunta baki tazauna, Marwan yace “zan kawo miki Ammi gobe okay”? Gyadamai kai tayi saita daga hannunta dayan ta kalla chocholate nata take nema, saita juya ta kakkalli gadon Marwan na kallonta dasauri ta sauka daga gadon tamike taduka Marwan yace “me kike nema?” Shiru tayi batai magana ba, saita mike tajuyo ta tsaya dab dashi agabansa takai duka hannayenta bakinta, Marwan dake kallonta sosai yace “me kikeso”? Hannunta dayan taciro daga bakinta sai kawai takai aljihun lab coat nasa tasa aciki na side Marwan dake kallonta yace “you want chocholate”? Gyadamai kai tayi kanta akasa, yace “abinda kike nema kenan?” Gyadamai kai tayi, ahankali yace “okay muje nabaki” sai yayi gaba yabude kofan ya tsaya jikin kofa yace “muje” ita tafara fita daga dakin, tana fitowa taga Saleem tsaye a corridor rike da chocholate yana kalle kalle daga gani kasan dakin nata yake nema chak ya tsaya ganinta tafito kanta akasa kaman bata gansa ba daidai nan Marwan yafito kallo daya yama Saleem yadauke kai saiya tsaya agaban Amirah da kanta ke kasa, Saleem yataho da sauri harwani leka Amirah dake bayan Marwan yake yayi murmushi tsabagen how nervous he’s yace “Hello Pretty girl!” Maheer jiyayi kaman ya watsamai barkono a zuciya, one thing with Saleem he’s straight forward baida gulma ko munafinci, he’s straightforward, saiya wani leko bayan Marwan dan yaganta da kyau, dawani irin sauri Amirah ta manna fuskanta a bayan Marwan tasa hannunta tana kama masa rigansa kaman taga dodo, da kyar Marwan ya iya daidaita muryansa yace “can you stop this Saleem”? Saleem yadan dawo baya yakalli Marwan ido cikin ido yace “stop what?” Dannewa Marwan yakarayi calmly yace “stop scaring her, she’s uncomfortable” tabe baki Saleem yayi yadaga chocolate na hannunsa yace “I’m here to give her this chocholate” dasauri Amirah ta dago kanta saita leko ganin chocholate nata ne a hannunsa saita fito tasa hannunta akan chocholate din zata amshe Saleem yarike yamata wani cute smile cikeda kauna yace “Hey my name is Saleem ni yayan this your Dr ne Marwan, I’m his bro….” Wucewa kawai Marwan yayi fuuu duk yanda yaso yadaure ya tsaya yakasa jiyayi kaman zai kama da wuta, yanada wani irin zuciya sometimes mara kyau, Amirah tadago kanta dasauri takalli Marwan daya wuce jin yawuce, this is the second time Saleem ke ganin kwayan idanunta, tunda yake aduniya baitaba ganin yarinya that is as fine as this girl ba, sannan takeda shiga rai kaman new born baby ba, sakinmai chocholate din tayi saita bi Marwan da sauri sauri gudu gudu Saleem yajuyo yana kallonta batama iya sauri da gudu ba and she has shape what! Marwan na fitowa lobby yasa male nurse a maida kowani patient ward nasa, yasa Umma ta maida Amirah daki dudda yana gani tana kokarin zuwa wajensu but yaki ganinta kawai ransa yabaci yawuce yashiga wani ward abinsa yayi banza da ita.
Wuraren magrib yasa akaimata magani da abinci lafiyaye yawuce yatafi batare daya ganta ko yaje yaga Saleem ba.
**
Ammi na zaune bayan sallan isha’i tabuga taguma tai shiru daga ita har Yaya babu wanda yasami Daddy dan wayansa a kashe har lokacin, Miemie tai girki takawo mata amman takasa ci, saida yayi parking a compound dinsu sannan yayi jimmm batare daya fito daga motan ba saiya kalli folder nata dake dayan seat din yakai hannu yadauka ahankali yabude yayi shiru yana kallon details na next of kin nata da details na mother wanda duk info daya ne awajen Zainabu Auwalu same phone number wayansa yadauka saiya kwashi number yasa ya ijiye folder gefe yayi shiru, contacting family patients is a normal thing a asibitin mahaukata da akeyi dan tambayoyi kam patient da sauransu amman baitaba yo dakansa ba receptionist ake sawa suyi aikin but baisan mesa shiyakeso yayi na Amirah da kansa ba, they is this urge dayake feeling na he wants her to get better he believe he can help her get better he knows it she’s to young and too innocent tafara suffering from all this matsala at a young age haka, jiyan zuciya yasauke sai yayi dialing number yasa wayan a kunne Ammi na zaune wayan yafara ringing dasauri tasa hannu tadauki wayan dan taja expecting wayan Yayanta amman saitaga number da bata sani ba kaman bazata dauka ba saikuma tadauka takai wayan kunne ahankali da muryanta da duk ya shake sabida kuka tace “Assalamu Alaykum” Shiru Marwan yayi kaman mai nazarin muryanta saiya amsa sallaman anatse yace “ahmmm kece mahaifiyar Ameenah?”Wani zabura Ammi tayi tamike tsaye dasauri Mimie tamike itama tana kallon Ammi, Ammi tace “eh eh nice nice, kaga diyata ne? Nemanta mike tun jiya? Waye Kai bawan Allah? Kagan mini Amirah na ne?” Muryan Ammi yakoma karami cus she was getting emotional calmly Marwan yace “sunana Dr Marwan and your Daughter na asibitin mu I called to tell you inason ganinki gobe by 10”hawaye Ammi tagoge tace “Alhamdulillah, Alhamdulillah Doctor lafiyanta kalau ko? Gani nan zuwa ma yanzu basai gobe ba wani asibiti ne” Dan bata dauki muryan Marwan bama, a nutse yace “kokinje yanzu baza’a barki ki shiga ba dan ba’a zuwa da daddare, and Ameenah is fine, just come tomorrow general asibiti ne but asalin ward din psychiatric zakizo building dinmu daban da general” Ammi tana goge kwalla tace “Doctor nagode nagode daka kirani ka sanar dani inda Amirah take, kaine Dr damuka ganinrannan nan ko”? Ahankali Marwan yace “uhn” Ammi tace “nagode nagode nagode” katse wayan Marwan yayi kawai yana sauke ijiyan zuciya yayi shiru sannan yabude mota yafita yana tafiya ahankali.
Yana bude kofa yaga wutan falon akashe ahankali yakai hannu ya kunna wutan falon “suprise!” Akai ihu yaga anyi decorating falon sosai ga Mami, ga Farida da Faiza, saikuma gawasu mata guda uku wanda duk manya ne Ya Ammah, Ya Maryam da Ya Fadila, kap gabaki dayansu suna kama, kana ganinsu kasan yayyinsa ne especially Fadila wanda ita Marwan kebi
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 16