tsoron Marwan ma, ahankali yadago kafansa saiya bisa abaya suka fito daga dakin Marwan yashiga tafiya from step nasa kadai kasan azuciye yake hanyar fita daga reception din Marwan yayi hakan yasa Saleem yadakata ya tsaya, Marwan yajuyo yakallesa wani kallo yamasa hakan yasa Saleem yataho Marwan yawuce Saleem yabisa abaya har wajen motansa, Marwan yashiga yazauna yana kunna motan, Saleem yashigo baima idasa rufe kofan ba Marwan yataka motan wuta yaja wlh saida Saleem ya firgita yasake rufo kofan motan da kyau Marwan kawai zuba uban gudu yake a titi Saleem yayi shiruu tareda lumshe idanu saikuma chan yabude idanun yakalli Marwan ahankali yace “okay I’m sorry!” Yayi shiru yana kallon yang yayi kaman baisan Saleem na magana ba, Saleem yace “I know i shouldn’t have gone to her room pretending to be you” Yayi shiru sai chan yace “I swear ko hannunta ban tababa you can check CCTV Camera idan akwai” gaban wani rehabilitation center Marwan yayi parking, yakashe motan yabude motan yace “let’s go”
Asibitin Saleem ya kalla sai yayi zamansa cikin motan batare daya fito ba the only asibiti dayakeso is nasu idan kuma they don’t want him there he’s not going to any rehabilitation center, Marwan yakai minti goma tsaye yana jiransa yafito amman yaki fitowa hakan yasa yadawo motan ya kunna yaja sun danyi nisa atafiyan Saleem yace “can you park please” Marwan baice komiba sai yayi parking, Saleem ya kallesa yace “for the second time Marwan I will explain myself, I know this is your job, and me as your brother ina behaving that way awajen aikinka was very wrong, I just did abinda nayi sabida banson anything dazai hanani karnaje dakinta banson aganeni, but wlh wlh ko hannunta na rantse da Allah ban tababa” yadanyi shiru sai chan yace “I know you saw my condition” runtse idanu yayi ahankali Saleem yace “I am a man Marwan, and naga wacce nakeso tana bacci agabana how do you expect my body to react?”Yayi shiru saiya kalli Marwan yanda ya runtse idanu yace “kaga Yaya is my blood uwa daya uba daya but wallahil azeem nafi jinka a matsayin dan uwana na jini sama da yayana na jini, I came back to that house sabida kai, I love fun but I left fun cus you were coughing kaman zaka rasu nasaka a mota and drove you back home”Saleem yadanyi shiru chan yace “you remember the way I always protect you at school nakare maka fada, wayanda will be making fun with your glasses I will beat them up and get your glasses back” yayi shiru chan yace “d way nayi protecting naka muna yara i should have still been the one protecting you not other way round, but it seems the only ever time I fell inlove with someone Marwan you can’t protect and tolerate me nika dauka zaka kai different asibiti, shikenan, nagode, just know this, idan nakoma old life dina is you”yabude kofan yafita daga motan saiya tare machine kawai yahau Marwan na kallonsa ta madubi idanunsa sunyi jaaaa, jikinsa har zafi yayi, zuciyansa yamai badadi, tunda yake yataso just fine and normal babu wani abu wanda yataba basa bakin ciki kalan wanda yakeji yanzu da bazaima iya describing ba, yayansa dan he consider Saleem his blood is in love with his patients, abun namasa mugun mugun zafi da daci arai, abun na sosamai zuciya sosai, and just now yadawo asibiti yana shiga office nasa yasan someone was there ganin wayan Saleem kan kujera ba lab coat nasa yasa yatafi dakin Amirah, yana zuwa he clearly saw erection din brother sa akan patient nasa his heart skipped kaman ransa baya jikinsa, har wasu abubuwa yakeji kaman anamai magana a kunne kan yakashe sa yakashe Saleem yahuta like shedan dawani bakin kishi yaji sunhau kansa, he just wanted Saleem out of the hospital, he feels kaman kar yakara bari har abada Saleem yadaura idanunsa akan Amirah, he just wants to hide Amirah from him, he wants to marry Amirah not him, meke damunsa? Is he hating dan uwansa sabida Amirah dabatama san meke faruwa ba? Batamasan menene so ba? Batamasan anything ba? Idan dan uwansa yakoma ga halaka mezaice eh? All abubuwan da Saleem yafadi was true, Saleem protected him dasuna yara, mesa yakejin wani kalan uncountrollable force na soyayyan Amirah all of a sudden, how can he fall inlove with his patient? Wannan wace kalan musiba ce, his brother or his patient lover wazai zaba? Akwai abinda bazai iya barinma Saleem ba? His an orphan da baida uwa baida uba, he’s lost and this girls love is bringing him to the right path, alkhairi ce agaresa kuma silan shiryuwan sa ne, magrib aka kira saiya gangara mosque yafito yashiga masalaci, yana idarwa saiya shiga mota yasan club zaije saiya tada motan danyaje yasamesa.
Direct club Saleem yawuce yashiga ciki kansa na sarawa sosai bottle na giya daya gani yadauka yakai baki ya kwankwada yakalli karuwan dayazo wajensa da sauri tace “Saleem kadawo daga eypt” VIP yawuce tana biye dashi yazauna yana bude kafa yana kafa giya abaki da hannu yamata alamu datai kneeling tashamai, Kneeling karuwan tayi tabude wandonsa taciro dick dinsa tafara sha yana kwankwadan gida yana tuna all abinda yafaru ransa na baci saiyaje give me your phone dasauri tacire bakinta akan abinsa yashigasaka number Abba, har wayan yagama ringing ya katse ba’a dagaba, yasake dialing number manna ta katse ba’a dauka ba, ihu yayi yace “pick d damn call old nigga” Karuwan dake shamai bura ta kallesa ganin ransa abace tacigaba da sha, akaro na uku Abba yadauka yana kokarin yayi sallama ahaukace Saleem yace “tunda kaki auramin Amirah saina cicci karuwai na mummusu ciki akawo maka yaran karike, ke come here and talk to Yayana” yawani fizgo attachment na karuwan wacce da sauri tace “hey Babyyyyyy” Abba na ihu yana kwalaama Saleem kira Saleem ya jefar da wayan ma yawani daga yarinyar yau baidama CD dan ba kayansa ne ajijinsa yawanci kayansa dole zaka tsinci condom daya zuwa biyu amman kayan Marwan ne jikinsa, yanda ransa yake abace azuciye yashiga cinta ahaka tana ihu dan Saleem namiji ne kuma anan VIP basu shiga bayi ba yau ko tsoron azo agabsu bayayi yana cinta yanashan giya.
Marwan na tuki yama kusan zuwa club din wayansa yashiga ringing Abba ne, yadanyi jim saiya sa hannu yadaga wayan Abba yace “Son Saleem na ina”? Ahankali Marwan yace “Abb……” saiya kasa magana yayi shiru, Abba saiyayi salati yace “go and get him Marwan wlh yana club, he even threaten me wai idan ba aura masa yarinyar nan ba saiya taromin jikoki da karuwai”asanyaye Marwan yace “I’m already at the club Abba” ya katse wayan yayi parking akan hanya yawuce yashiga club din wanda babuma mutane sosai sai ma’aikata cus yanzu 7 yayi, around 11 ake fara zuwa club dayanan kasa yakejin ihun karuwa sosai, gawasu ma’aikatan ma akasa suna shanawa abinsu suna cin juna dan Saleem duk ya jikasu runtse idanu Marwan yayi yana kiran sunan Allah baiso yakuma tsani ganin tsiraci he hates it sosai, kawai yawuce sama, direct dakin dayakejin ihun karuwan yayi kawai yadaga labule Saleem yagani akanta kaman zai kasheta karuwan na kuka sosai Saleem na kwankadan giya da hannu daya yacire wandonsa gabaki daya ya yar kasa yana ci yana kallon dan uwansa, Marwan yajuya dasauri yabasu baya azafafe yace “Saleem!” Saleem daya gansa yayi ihu. “Leave me the fuck alone Marwan!”Yacigaba yace “this is the life dukanku kukafison ganina aciki so be it, menene namutu naje jahannama I know makomata, so get out!” Yacigaba, karuwan na ihu “dan Allah help me” Marwan daya kasa juyowa yace “leave her, Saleem we will talk, don’t kill her” Saleem yawaniyi smacking ass nata yace “she’s a whore this is her job she can take me” yacigaba da karfi dayafi nada kawai Marwan yafita dasauri yanajin kukan karuwan yakaru chan Saleem yafara nishi kafin yaji shiru, chan saiga karuwan tafito tsirara da rarrafe kallo daya Marwan yamata yadauke kai saiya taho yakoma dakin Marwan na maida wandonsa Marwan ya tsaya kawai yana kallonsa yama kasa magana tass yagama saka wandon yana maida numfashi yasake daukan gida zaikai baki Marwan ya fizge ya jefar yana kallonsa akman zai dakesa sabida takaici yace “let’s go”Saleem yace “baza’a jeba, stay away from me” Marwan yakama hannunsa yaja yace “let’s go Saleem” fizge hannunsa Saleem yayi yace “as long as you’re not ready to listen to me ko kubani abinda nakeso allow me to leave the life da atleast nake samun satisfaction aciki, da dan uwa irinka that can’t tolerate me gwara yan uwan club that cheer me up and her always happy to see me baka gani ba, ko banda kudi zan iya zuwa naci gindi nasha giya anan kyauta!”
Cikeda tsabtsan so idanun Marwan sunyi ja yace “I don’t want you in this kind of life Saleem, you are killing yourself, this” yanuna kwalban giyan daya fasa yace “and that lady, do you know how many people she sleeps with in a day and kaima you come to her without any protection are you trying to kill yourselft?” Sosai Saleem ya tsaresa da idanu this is one of the reasons he loves Marwan, Marwan is so soft, and he’s kind, he’s also genuine, he’s caring, ahankali yace “yes I am looking for quick things that will end my life, I want to di!!” Hannu Marwan yasa akan bakinsa hawaye yacika idanunsa sosai saiya girgiza masa kai yabude baki zaiyi magana saiyayi shiru yakasa sai kawai yayi hugging Saleem ya manna fuskansa a wuyansa Saleem najin hucin kuka hawayensa sukahau bin wuyan Saleem, He’s crying sabida he just realized inhar yanason yayi saving Saleem dole yahakura da Amirah, after all Saleem yariga yarigasa fara sonta, da furtawa da komi, yana ganin yarinyar he started changing, inhar Amirah zata iyasa dan uwansa ya chanza yabar aikata zunubi akanme zai hana, Allah shine masani, yayi Imani da Allah, mutum baya wuce kaddaransa dan haka dagayau zaisa zuciyansa tayi BACCIN SO na soyayan dayakema Amirah ya barna dan uwansa.
EPISODE 2️⃣8️⃣
Jikin Saleem wani kalan sanyi yayi if he remembers correctly the last time dayasan Marwan yayi kuka was sanda suna secondary school yashigan ma Marwan fada akamai duka sosai, sai Marwan yazo ya rungumesa yana kuka sosai duk dukan da aka kawomai na sauka akan Marwan today jin yana kuka sai all memories na childhood dinsa yadawo masa ahankali yace “damn it! Waikai bakasan ka girma ba do you still have this habit na kuka saikace mace dalla ni saken” yayi maganan zai turasa dan kukan Marwan na taba zuciyansa saiyaji shima yanaso yayi kukan, dan kukan mai hakuri da hadiye abu kuka ne babba, Marwan bai sakesa ba, jikin Saleem yayi sanyi sosai, hannunsa yadaga zaikai bayansa sai ya kasa sai chan yakai hannun yadaura abayansa ya bubbuga ahankali yace “I’m sorry toh nadena wlh stop this, yanzu idan wata crush dinka tazo taganka ahaka kuma fa, so kake mace ta rainamin kai eh, stop Marwan” saiya ciro Marwan daga jikinsa ahankali juyawa Marwan yayi da sauri yakai bayan hannunsa ya gige fuskansa tsaf yazare glasse ya goggoge idanunsa Saleem ya tsaya yana kallon bayansa, maida glasses din yayi saiya juyo yakallesa idanunsa sunyi jajir har sundan kumbura cus ya mummurzasu kuma dama bawani lafiya suka cikaba ahankali yace “I will accompany Abba muje mu nema maka aurenta, amm promise me kabar wannan rayuwan har abada Saleem” yanuna club din, Saleem dake kallonsa sosai ya gyadamai kai, Marwan yadanyi jimm sannan yace “promise me you will take care of her, you will be gentle with her, and you will be extremely soft towards her cus that’s the type of man she needs in her life kota warke har brain still remains brain dabaison damuwa tashin hankali da fitina cus she’s very very fragile so promise me zaka bita ahaka Saleem”Ahankali Saleem yace “Wallahi Wallahi I promise you Doc” gyadamai kai Marwan yayi yace “let’s go I will introduce her to you, but you’re leaving hospital I want you to join company Abba and be among the company’s legal representatives start working tunda aure zakayi, avoid club and women, I will be tracking activities naka idan kakoma our deal is off” dasauri yace “promise” mita suka shiga, Marwan yatada motan yace “you have to be on prophylaxis” Dasauri Saleem yace “why?” Wani kallo Marwan yamai sai yadan shafa kansa yace “dazu i was so angry saisa banma tsaya neman CD ba Bantaba yin abu babu protection ba sai yau, ai Dr na yamin all tests I’m clear baka gani ba” idanun Marwan nakan titi yace “nagani”Wayan Abba ne yashigo wayan Marwan hakan yasa yadaga yace “gani nan dashi Abba, zamuje hospital but zamuzo gida daganan” Abba yace “to toh saikunzo”suna kaiwa asibiti Marwan yayi parking Saleem yafito shima yafito sai suka shiga hospital din office dinsa suka wuce ahankali Marwan yace “go and shower” Saleem baiyi musu ba yawuce yashiga bayin Marwan yazauna kan desk nasa yayi shiru kagansa saiya baka tausayi kasan karfin hali kawai yakeyi yazauna yayi shiru kawai, yana wajen Saleem yafito daure da towel saiya bude drawer yaciro another kaya yasaka tsaf ya shinfida dadduma yayi salla yana idarwa yamike yakalli Marwan dake rubuce rubuce yace “na idar muje” karasa rubutun Marwan yayi saiya mike tsaye rikeda wani new big drawing book, da wani jar da pencils da crayons da eraser ke ciki suka wuce Marwan na gaba Saleem na binsa abaya, ahankali Marwan yabude dakin da Amirah ke ciki batadade da tashi daga bacci ba tana zaune akan gado duk ta damu sabida yanda bataga Marwan ba tun safe Umma takawo mata abinci kadan taci nurse ce adakin tagama duba vitals dinta tana rubuce rubuce jin an bude kofan dasauri Nurse din ta juyo itama Amirah tadan dago kanta hada idanu sukayi itada Marwan to his biggest suprise saiyaga ta turo baki tareda sauke kanta tamaida kasa yakarasa shigowa Saleem na shigowa Nurse tace “barka da zuwa Dr” gyadamata kai yayi yamika hannu takarbi record na Amirah Saleem na shigowa dakin Nurse tabi Saleem da kallo dan bata sanshi ba he’s so handsome kaman Dr, duba chats din yayi saiya bata yace “you can go” tace “okay Dr” Saka sthethoscope yayi a kunne ya tsaya gaban Amirah yana ijiye drawing board da pencils tin a gefenta, ahankali yace “how are you?” Bakinta kawai yayi motsi kadan alamun fine maganan ma bai fitoba, hannunta ya kalla yace “give me ur hands” hannunsa takawo zata basa saitaga alamun inuwan mutum na tafiya wanda ba Dr ba saita mika hannunta instead of tabashi saita rike gefen labcoat dinsa ta sauke kanta kasa sosai, Marwan dake lurada ita yadake yana danne zuciyansa sosai yace “this is my brother sunansa Saleem” saiya juyo yace “Saleem come”zuwa Saleem yafarayi wajen gadon Amirah takara rirrike lab coat din Marwan, daidai Saleem ya iso wajen kaman dodone yazo wajen sai kawai unexpectedly tai hugging Marwan daga zaunen datake tana manna fuskanta awajen kirjinsa da six packs din cikinsa, takai dayan hannunta tana kama dayan bangaren labcoat dinsa batare data bama Saleem ko one single look ba, sosai gaban Marwan yake bugawa sabida yanda tai hugging nasa so tight, wani abu Saleem yaji yazomai wuya ganin yanda Amirah ta rungume Marwan gabaki daya kirjinta na manne ajikinsa amman kuma sai yakore abun dayakeji cus yasan waye kaninsa Marwan ba dan iska bane, kuma the way Marwan is principled he doesn’t look like wanda will ever develop feelings for any patient nasa, itama Amirah wani iri taji data shiga jikin Dr, she’s always doing this to Ammi and Miemie idan Ammi bata wajen amman batajin komi, but jikin Dr yau saitaji wani iri, saitaji wani dumi dawani comfort dawani irin sanyi da dadi, ga kanshi dayakeyi dataji kaman yana sata sakejin bacci, tadauka she will feel normal yanda takeji ajikin şu Ammi idan ta boye ajikinsu amman bataji hakan ba, wani kalan nishi tayi ajikin Marwan cus what she’s feeling is so strange, all this happens in few seconds, strictlymuryan Marwan sounding a bit harsh yace “cikani” ahankali Amirah tasaki labcoat dinsa tana fitowa daga jikinsa saita koma kanta akasa still takai hannayenta biyu zatasa abaki Marwan yace “noo”dakatawa tayi bata sakaba, yadanyi jimm, Saleem da jikinsa har rawa yake yataba Marwan alamun Marwan yasa tamai magana, dan ijiyan zuciya Marwan yasauke, ahankali yace “akwai abinda yake miki ciwo yau?” Gyadamai kai tayi alamun eh, murya chan kasa yace “mene?” Shiru tayi batai magana ba, saiya tsare fuskanta da kallo saiyaga second pimple yafito mata a kumatu this time, saiya dauke kai yace “baki gaida Brother na ba Saleem” dauke kanta tayi gabaki daya yanzu tana kallon gefe tana wasa da hannunta, Saleem saya kasa daurewa saiya duka gaban gadon ta side din data maida fuskanta cikin sanyin murya yace “Hi My Amirahhhh!”wani abu Marwan yaji yatabamai zuciya kaman numfashi sa zai fita dauke fuskanta Amirah tayi daga side din dayake da Saleem yazo tamaida fuskanta dayan side din tana wasa da yatsunta kaganta zaka rantse batasan Saleem na wajen ba, Saleem yasake zagayowa yace “my name is Saleem will you be my friend” tsare Amirah Marwan yayi da idanu datayı kaman bada ita ake magana ba ga Saleem na duke akasa, strictly yace “baki iya gaisuwa ba” ahankali fuskanta na kallon nowhere exactly cikin yar sanyin muryan tace “uhn….ina yini!”
Ya Rabbi she actually talks like baby Saleem dafa kirjinsa yayi yace “Wayyoo Allah na Marwan sonta zai kasheni!” Hawaye Marwan yaji kaman yana taruwan mai a idanu dasauri yajuya yace “let’s go” dago kanta Amirah tayi takalli Marwan daya juya saita yunkuro zata tashi kasawa tayi Marwan na kallonta ta gefen idanu Saleem yace “bye see you tomorrow” Amirah data kasa tashi tabisu da kallo bataso Marwan yatafi ko kadan kawai saitaji ruwa yana taruwa a idanunta, now this is the thing part of kalan ciwonta shine bata kuka, cus kuka shima is emotions which batada shi ko ace bata iya displaying ba, dadi ko rashin dadi, bakin ciki damuwa ko fariciki baka are something da baka gani a fuskanta, ko ciwo take saidai kaga zufa ba hawaye ba but kawai saitaji ruwa yataru a idanunta ahankali takai hannu ta taba idanunta daidai lokacin hawayen ya fito daga idanunta yazuba hannu tasa ta goge takai hannunta ta shafa cikinta dake mata ciwo sosai, saida sukakai office nasa suka shiga Marwan a natse yace “I have to see a patients kafin mutafi ina zuwa” Saleem dake tsananin farin ciki yace okay.
Fitowa Marwan yayi yawuce kofa Amirah taji ana budewa hakan yasa ta kalli kofan goshinta na hada zuwa tanaso ta tashi zaune takasa, maida kofan yayi yarufe saiya tako zuwa gadon hannunshi zube a aljihun lab coat ya kalleta yana kallon yanda goshinta ke zufa, gently yace “meke miki ciwo”? Bakinta ne yayi motsi muryanta yafito kadan. “Cikina!”Strictly yace “mesa dana tambayeki dazu baki fadamin ba?” Shiru tayi taki magana, gently Marwan yace “ba magana nake miki ba”? “I don’t like wanchan”baice komiba yagane Saleem take nufi, matsowa dab da ita yayi yana kallon kwayan idanunta dayaga kaman tai kuka, bugawa kirjin Amirah yafarayi sosai tana kallonsa tanajin tafiyan some cold butterflies in her stomach, bata taba ganin mutum mai kyan this Dr ba arayuwanta she’s still feeling kaman tai hugging nasa, batasan meya faruba amman ahankali da yar baby voice tace “Yaya Marwan!”yanda takira sunansa shi kansa Marwan saida kirjinsa yabuga baitaba sanin sunansa nada dadi hakaba sai yau, amman sai bai nuna mata ba ya tsareta da idanu yadake his heart beating so fast yace “na’am Ameenah!” Batasan mema zatace ba but kawai she’s feeling wired, having some creepy feelings ajikinta data rasa na menene, sai kallonsa datake da idanunta dasukemai walkiya a idanu sabida haske ga ruwa na cikasu lips dinta na rawa rawa, da murya yar karama yana kallonta har lokacin kaman yana magana da baby yace “talk I’m waiting” magana Amirah tashiga kokarin yi amman saita kasa batasan mezatace ba, batasan meya sameta ba wani karfi yazo mata kawai saita yunkuro kadan and just hug him passionately then abinda takeji saiya kara tasomata kawai tasakinmai kuka da she can’t describe na menene exactly.
Da ace Ammi zataga Amirah na kuka datai mamaki cus rabon dataga Amirah na kuka tun shekarun yarinta little girl, you know mutumin da bai iya fitar da emotions ba duk randa emotions din zai fara zuwa mai rasa yanda zaiyi yake da how to properly display the exact emotion dayakeji, yanda kirjin Marwan ke bugawa kaman zai fito sabida yanda Amirah ta kankamesa tana kuka she could hear it da ace zata tsagaita kukan, wani irin kuka mai pericing zuciya dayake so gentle so light so low yet ashagwabe and heart melting takemai, he’s trying his best yaturata tafita daga jikinsa amman yakasa, da kyar ya iya tattaro the little words dake bakinsa, asanyaye yace “why are you crying like this, kinaso ki kasheni ne?” Girgizamai kai tayi tana jikinsa still ta rikesa, ahankali tace “to sakeni saiki fadamin menene” makemai kafada Amirah tayi ashagwabe no dan bataso yaje ko’ina, batason ya saketa, batason tabar jikinsa, bataso tadenajin kamshin turarensa, batason tadenajin dadin voice nasa dakeda taushi, yakuma ke cika da lalama.
He has little self control idan yanason mutum, he just realize that, cus Amirah na neman jefasa wani yanayi, da kyar yace “Ameenahhh!” Wani sanyi Amirah taji aranta saita sake kankamesa sosai nipples dinta nawani kalan tashi yanajinsu akirjinsa sosai danta manne sa sosai ta kwakumesa da kyau, rawa jikinsa yafara, Amirah batada hankali nor wayau, is very wrong of him yabiye mata or entertain such innocent abu datakeyi, ahankali yace “tsaya toh mugani Amirah Ammi” saiya shiga cirota daga jikinsa batai musuba sabida cikin lallashi yamata maganan, saita fito idanunta sunyi kananu, kallo daya yamata yadauke kai sabida the way her nipples were pointing out kaman an chokalo tsinke, jikinta yasaki batamasan meka faruwa ba kawai kallonsa take innocently, takai duka hannayenta tasa abaki tana kallonsa she knows absolutely nothing!
Idan mutum baida karfin Imani he will take advantage of her innocence cus ita kanta batasan metake ba ko meke damunta ba, ko meke faruwa ajikinta ba, bargonsa yadauka saiya daura saman jikinta from shoulder to shoulder har lokacin yana kokarin dawo da kansa daidai his body is still shivering falling madly in love with Amirah more and more dudda yayi alkwarin cewa zaiyi BACCIN SO.
EPISODE 2️⃣9️⃣
A office Marwan yasami Saleem dake zaune sai murmushi yake shi kadai Marwan ya dauke kai yace “let’s go” tare suka fito suka shiga mota zuwa gida, a compound suka tarar da Abba shi kadai tsaye Marwan ya tsare Abba da idanu duk yayi zuruu saiya kalli Saleem dake murmushi abinsa yace “can you give this man peace of mind Saleem? Karka manta yanada yara, idan kai baka bukatansa y’ayansa needs him da matansa stop troubling him Saleem” dan kallon Abba Saleem yayi dake tahowa wajen yayi, yatabe baki yace “ya nemamin aure yaga idan zan karabi takansa” yana maganan ya bude mota yafito Abba yakara saurin tafiya yana nuna kansa yace “ni kake cema zaka kawomin yaran karuwai Saleem”yayo kansa da zafi kaman zai dakesa, Marwan daya fito saiya tare gaban Abba tareda rikesa yace “Abba dan Allah no, Saleem ba yaro bane and kai hannu ko daga murya will not change anything, babu amfanin kullum kaita fada da dan uwanka ana jinku”Saleem yataho yana dan sosa kai yakalli Abba dake kallonsa yana huci yadan dauke kai, yace “sorry Yaya amman nidai kawai kanemamin auren Ameenatu, gobe zan fara zuwa office a company and join the legal team, I’m making you one last final promise cewa bazan kara troubling nakaba, I will be responsible da aiki da komi just handle aurena kaji Yays” yadan kannema Abba idanu cikeda shedanci, Abba dake kallonsa yace “nika maida dan iska ko Saleem”? Saleem yawuce abinsa yace “a’a amman dai kai Yayan dan iska ne Saleem” yayi wucewan sa Abba yabisa da kallo idanunsa sunyi ja, Saleem was never like this before tunda yafara shaye shaye yazama dan iska, kuma mara kunya wanda
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 16