Share this page
Marwan yayi yana karban paper wanda abunda yarubuta baida alaka da sunansa at all ga rubutun a jujjuye yace “good job Malam Isuhu” mutumin yasake fashewa da dariya harda tafi yace “nafi kowa iya rubutu ko Dr? Kasan zamanin nan Wole Soyinka wannan novelist din classmate dina ne” Marwan yace “yess yess you told me yesterday, now I want you to do even better tommorow okay, gobe you will write about your family” yanuna masa book dake kan gadonsa yace “karubutamin anything daka tuna aciki nazo zan duba”, patient din still yana dariya irin na marasa kan gado yace “okay Dr M” yamika masa hannu yana dariya, hannu Marwan yabasa without any fear yace “idan an kawo maka magana take it, don’t trouble my nurses okay” yana dariya sosai yace “okay Dr M” karbe hannunsa Marwan yayi yajuya yafice daga dakin nurse ma tafito tai danna wani bottun dake locking door din sannan tabisa abaya, Marwan na tafiya yamika mata hannu alamun tabasa file na yarinyar, dasauri tabasa, karba yayi yana dubawa, sai kawai yacigaba da tafiya Nurse Nucy tace “still mu kwantar da ita batare da yabiya kudin gadon ba Doctor?” Shiru yayi kaman bazai magana ba sai chan yace “do you have anyway to send her?” Shiru Nurse din tayi saitace “a’a” calming Marwanyace “focus on her health do your duty that’s the most important thing” ya kalli agogon hannunsa yace “she will wake up in the next one minute let’s go”yawuce nurse Nucy na binsa abaya zuwa single room ward wanda nan aka kwantar da ita, agaban dakin ya tsaya ya danna botur dake unlocking door sannan yabude kofan yashiga dakin, bed ne acikin dakin sai bayi da shelf na just few book that are educational book da small couch na zama, Amirah na kwance akan gadon, gashinta yarufe fuskanta, she looks very innocent dudda ba’a ganin fuskanta, dan dakatawa Maryan yayi daga wajen kofan ya tsaya, ahankali yace “remove that attachment from her head” murmushi Nurse Nucy tayi tace “I think is her hair Dr” daga inda yake yakalli gashin sosai sai baimasan mezaiceba kawai yadauke kai, kaman nurse din ta lura tace “bari ayi parking gashin na tattare sa gu daya” akwai hair band a wrist nata sai kawai tazo wajen tadan dago Amirah dataji batada nauyi ta tana tattare gashin daga gaban fuskanta, file nata yake dubawa amman hakanan yaji kaman abu na fizgansa, kasa daurewa yayi saida yasan matsar da folder ya daura idanunsa akan fuskanta she literally looks like a baby a hannun Nurse Nucy dake kwashe gashin nata, bugawa kirjinsa yayi dum! Saiya dauke kansa ya maida kan folder. Maida ita Nurse Nucy tayi ta kwantar saita tsaya kallon fuskanta cus yanzu ne fuskan Amirah yafito da kyau, tunda take in her life bata taba ganin kyakkywan yarinya mahaukaciya irin wannan ba tunda tafara aiki as a psychiatric nurse, funny enough all patients dasuke dashi on admission this girl is youngest, yawancin mata mahaukata dasuke dashi yan age 30 upward ne, youngest patients nasu is 31yrs, this is the first karaman yarinya mahaukaciya dasuke samu in the hospital, “What are you doing?” Taji muryan Dr da babu wasa ko daya aciki, dasauri Nucy tajuyo takalli Dr Marwan daya jefomata tambayan takallesa rubutu ma yake da pen tarasa ma mezatace dasauri takoma baya tana barin jikin gadon tace “ahh sorry Dr, dama daman naji she’s running serious temperature ne” shigowa dakin yayi da kyau zuwa wajen gadon ya ijiye folder nata yamakala sthethoscope a kune yakama bakin saiyadan kalleta gabansa yasake fadi amman saiya dake like the man he’s yadaura sthehoscipe din a wuyanta batare da one single finger nasa yataba fatan jikinta ba, daidai idanunta sukai motsi yamaida kwayan idanunsa kan fuskanta, ahankali Amirah ke bude idanunta jin sanyi dataji a wuyanta, kadan kadan take bude idanunta, dan jikinta yamutu sosai, jikinta yamata nauyi kaman banata ba, batada karfi ahankali take bude idanunta kwayan idanunta na motsi kadan kadan, dogayen gashin idanunta suma suna motsi trying to open, lips dinta ma dasuke very pinkishi kanana na motsi, gashin goshinta a kwance sosai, hannunta tafara dagawa da kyar cus batajin karfi jikinta kaman ba nataba, sanyi dataji awuyanta yasa kai tsaye takai hannunta tadaura saman kan hannun Dr Marwan dake rike da bakin sthethoscope din daya saka a wuyanta while idanunta na motsin kokarin budewa, wlh yafara medical school at the age of 17 daidai a UK, tundaga rannan zuwa rana tayau baitaba having any form of body contact da any patient datasa kawai yaji kirjinsa nabugawa ba sai yau, and he doesn’t know why, faduwa gabansa yayi rasss! Hannunta feels extremely warm, soft and tafin hannunta palm nata were so sweaty dayasa yaji sanyin dumi da lema saman hannunsa, instead of tasaki hannunsa saita kara rike hannunsa gam idanunta na motsi sosai tana bude idanunta duka but not wide open bakinta na furta. “Ammi!” Cikin wata yar kankanuwan karaman cool sexy baby bedroom naked voice daidai kuma tana karasa bude idanunta dasuka dan mata dishi dishi kaman bata gani, ita and a new born baby basu da wani much of a difference, ko kadan Marwan baiyi motsi ba cus he wants to gets her heart beat especially idan tai recognizing condition da situation datake ciki, daura manya manyan idanunta gajiyayyu that looks very lazy tayi akansa, da farko dishi dishi take gani but slowly idanun suka fara washewa taga wani kyakkywan mutum da farin glasses ke kan idanunsa yana kallonta, yana sanye da farin labcoat ajikinsa bugawa kirjinta yayi kanta na wani ringing bell tana tuna komi daya faru tundaga jiya zuwa yau, kaman taga dodo tawani irin kulle idanunta ta yunkuro zata tashi da kyar dan ba karfi alluran daya mata na slowing karfinsu down, tazare hannunta dake kan nasa da sauri tareda ture nasa dake jikinta ta kabar da hannunsa da bakın sthethoscope din zata taso saiya matsa ahankali taking 2step back ya tsaya batare dayace anything ba. Cikeda karfin hali Amirah ta sauka daga gadon da saita jujjuya tanabin dakin da kallo kwata kwata batai recognizing environment datakeba, bataga Ammi ba, bataga Miemie ba, saitin Dr Marwan ta kalla amman bata dago kai takalli fuskansa ba wani tsoronsa taji tanaji saita duka ahankali sai kawai tashige karkashin gadon tai facing bango jikinta kawai yahau rawa, zuciyanta da kirjinta na bugawa, taji kawai batada kwanciyan hankali tahau yarfe hannu bakinta na motsi tafara murza hannayenta a cinya lips dinta na motsi tana kiran Ammi da bama’aji at all. “Ammi! Ammi! Ammi!”. EPISODE 8️⃣ Ahankali yadan sauke ijiyan zuciya gently yace “bring her food and snacks” dasauri Nurse Nucy tace “toh” saita juya ta tafi, zare stethoscope din Marwan yayi daga kunnensa yatura a aljihun labcoat dinsa saiya duka ahankali daidai gaban gadon dasauri Amirah takara mannewa da bango jikinta na kakkarwa tana murza hannayenta sosai, calmly yake kallonta dudda ta sauke kanta kasa gabaki daya, her lips are moving tana wani irin strange wasa da fingers nata na nervousness, tana mummurza hannayen, ahankali very calmly da tattaushiyan murya trying to get her to calm down yanuna kansa yace “My name is Dr Marwan!”yayi dan shiru yana kallonta, yakara tausasa murya yace “I am here to make you feel better”yayi shiru yana nazarinta nothing changes in abinda takeyi, sake rage murya yayi yace “I will not hurt you and nobody will hurt you here, can you tell me your name?” Duk yayi maganan yana kallonta, reaction dinta ma doesn’t look like tamasan akwai wani awajen banda ita, kaman batasan Allah yayisa awajen ba and yasan taji komi, ahankali yace “Kinsan sunanki”? Still shiru, dan ijiyan zuciya kadan Marwan ya sauke, da voice na nuna tsantsan kulawa yar karama yace “meke miki ciwo yanzu”? Still shiru Amirah taki kallonsa but tanajin komi yake cewa kirjinta kawai ke bugawa, gawani kamshi dayakeyi dake shiga hancinta wanda takeji kaman tabude baki taci kamshin sabida yanda kamshin keda dadi, daidai lokacin nurse tashigo da tray na abinci rice and stew da egg, sai bowl na fruits, da bowl na biscuits tazo wajen ta duka tace “ga abinci Dr” hannu yasa yakarba yakalli abincin sai yadauki spoon din yajuya rice din da stew din sannan ya kai abincin gabanta ya ijiye yana kallonta yace “eat”wlh kaganta zaka rantse batamasan akwai mutane awajen ba, Nurse tace “ohh my God, non verbal patient are the hardest to deal with Dr”If there’s one thing he’s sure of is bazata ci this food ba no matter what, gashi tasauke kanta kasa hannunta kawai ke rawa and he’s hearing the sound of her breath which is not really clear she’s tense, mikewa yayi ahankali saiya dauki iPad dinsa yayi rubuce rubuce yabama nurse din yace “get everything from the pharmacy” gyadamai kai tayi saita wuce tafita shikuma saiya tsaya ya dauki folder nata yabude yana karanta condition dinta again for the second time tunda aka kawota, she’s sick, she’s traumatized, she’s non verbal all 3, but this morning Mamanta bata yarda ya kwantar da itaba why in the evening Babanta yakawota dawasu kattai a daddaure? Her Mother doesn’t look like wacce zatabar maza su kakkama mata yarinya haka, kaganta kasan she protects yarinyar nan with everything she got, did something happen to her Mom? Is that what triggers her? Saiyadanyi shiru yakalli karkashin gadon, he doesn’t wants to think much, all that matters is his patient not her family, he will do everything he can to help her, she needs food if she’s refusing to eat he needs to go for option B abata abinci ta drip cus she needs treatment this temperature and everything ya sauko kafin yafara treating underlining condition nata which is her mental issue. Yana tsaye awajen nurse din tashigo da everything daya aika wani bell dake kusa dashi ya danna within seconds saiga wata babbar kosasshiyar katuwan mace sanye da uniform tace “Dr M which patient do you need help with? Naga you paged me”? Karkashin gadon ya nunamata dasauri tace “Ohhkay let’s see what do we get here”saita wuce taduka karkashin gadon tana kallon tray na abinci tace “laaaaaa bataci wannan abincin mai dadi ba”Nurse dake tsaye gefenta tace “bataci ba Iyawo” Iyawo tadauki plate din tamikama nurse din ta karba sannan takalli Amirah datake kara matsawa tana mannewa da bango Iyawo tamika hannunta tace “zo kinji we will take good care of you here don’t be afraid uhnn Pretty girl”tai maganan daidai tana daura hannunta kan cinyan Amirah, Amirah ta kurma ihu kaman wuta ya tabata. “Ahhhhhhhhhhhh!” Marwan ya kallesu, ta wuntsila kafafunta takai hannunta zata cire hannun Iyawo, cikin asalin experience Iyawo takama hannu kawai tashi daya tajawo Amirah tana murmushi Amirah na kokawa da ita, Iyawo tadagata Amirah takara daburcewa tahau ihu sosai ihunta kaman zai fasa musu kunne tana kokawa gashi batada karfin ma, hakan yasa Marwan yajuyo yakallesu ahankali yanda Iyawo tadagata kaman yar baby tadaga, daurata tayi akan gado, tawani dirko daga gadon Iyawo zata kamata ga mamakinta kawai tai kan Marwan agigice zata fada jikinsa, baya yakoma dasauri Amirah tayo kansa zata shige jikinsa dawani irin sauri Marwan yakawo hannunsa gaba strictly yace “ke!” Chak Amirah ta tsaya gabanta na faduwa saita koma gefensa ta tsaya dab dashi takai hannunta takama kasan rigan labcoat nashi tarike gam tana numfashi da sauri da sauri kaman kirjinta zai fito, daga Nurse har Iyawo suka kalli yanda tarike labcoat din Dr da yanda ta tsaya a gefensa looking petite. Ahankali yashiga tafiya batare daya sa tasaki rigansa ba har zuwa wajen gadon tabiyosa gadon ya nuna mata yace “sit” ahankali Amirah ta zauna tana rikeda labcoat dinshi sosai, cikeda lallabawa yace “bani hannunki” ko kallonsa Amirah batayiba balle yasaran zata basa hannunsa, batare daya kalli su Iyawo ba yace “I need her hand” matsowa Iyawo tayi wajen ihu tayi sosai Marwan yabata hannunsa daya saka gloves yace “give me ur hand then idan bakiso ta tabaki” boye hannunta tayi abaya cus ta tsani anything allura hakan yasa Iyawo tazo wani tasowa Amirah tayi zata fado jikinsa dasauri yadan matsa baya Iyawo takamata wani irin ihu take tana kokawa zata fita daga jikinta, Iyawo tace “kina tsoron allura, hannun Dr ba zafi, tsaya amiki kihuta kema kiji sauki kinji yarinya” gyaramai hannunta Iyawo tayi tace “you can do it now Dr” takowa yayi yamatso this time bai kalli fuskanta ba dan baiso tabasa tausayi ahankali yasa alluran yadan kalli fuskanta tama rage shure kafa tagaji sosai kuma da alamu bataji zafi ba, sai ijiyan zuciya take gashin goshinta ya mammanne sabida zufa datayi daga dan kokawan datayi, dauke kansa Marwan yana setting drip din yayi yace “can you get her a cap for her hair, idan tai bacci change her to hospital uniform” Iyawo tace “toh Doctor M” within few minute ya gama fixing mata drip yasa allurai a ruwan duk Iyawo na rike da ita tadena ihu amman sai numfashi take sama sama tana wani irin ijiyan zuciya dake fitowa sosai irin na yanda yara suke, Marwan yace “kwantar da ita” kwantar da ita Iyawo tayi Amirah ta kwanta lamooo idanunta na lumlumshewa, Iyawo tadan leka fuskanta tace “she’s asleep lemme get her uniform da cap” saita wuce tafita, ahankali yakai hannunsa saitin hancinta yana kallon agogon hannunsa yana noticing breath nata murya chan kasa yace “you need to calm down” yayi maganan still hannunshi na wajen yanason nunfashinta ya daidaita, lumshe idanunta ruff tayi numfashin yakoma yana fita ahankali hakan yasa ya maida hannunsa yadauki folder nata yayi rubutu sannan yajuya yafita daga dakin yashiga another room, daya daga cikin ma’aikatan dake aiki a wajen tace “don’t tell me yanzu wannan ma da Babanta yakawota yagudu Dr M ne zai biya kudin?” Dayan tace “shine mana, da a komar da patient gwara yacire kudi daga aljihunsa yabiya wlh bantaba ganin selfless Dr irinsa ba, yau shekaru kusan 20 ina aiki a asibiti” duk sukai hmm suka wuce. Wajajen magrib Marwan yafito daga office nasa yadauro alwala, idan yatafi sallan magrib baya dawowa, ward yashigo direct 441 yashiga yana bude kofa ahankali, night nurse yagani tanama drip da ke shiga jikinta next injection daya rubuta amata at that time, an chanza mata kaya zuwa blue uniform dinsu wanda yake riga da wando an dan rufa mata bargo sannan an saka mata wani dark blue hula daya zauna akanta yayi kyau, kallo daya yama fuskanta hakan nan kawai yasami kansa da cire idanunsa daga kanta da sauri, ya makala sthethoscope a kunnensa yana duba pulse nata sannan yakalli nurse din, yace “I will be going home now be checking on her after every 30min, if anything come up akirani” dasauri tace “yess Dr, saida safe” baicemata anything ba yajuya haryakai kofa ya tsaya saiya juyo yadan kalleta sannan ya kalli nurse yace “get blanket from my office cover her” dasauri nurse din tace “yes sir”yajuya yafita tabisa da kallo tama mamakin meya sami dan karamin zanin gadon da aka rufa mata dayace adauko bargo daga office nashi, are they related? Saikuma ta kauda tambayar tawuce tafito he never lock office nasa hakan yasa ta shiga wani bargo mai kyau da taushe na Hermes ne akan kujeran sa sai ta dauka tafito daga office din. EPISODE 9️⃣ Masallacin yashiga yabi jam’i akayi magrib sannan yafito yashiga mota, yadanyi jimmm kafin yakunna motan yaja, baya wani gudu sosai, tsayawa yayi wajen fruits yasaya dayawa kwallo kwallo aka lodamai a booth sannan yaja motan, koda yakai unguwansu it’s already isha’i time, ya tsaya yayi sannan yadawo yaja motan yayi horn aka budemai gate ya shiga ciki, parking yayi gateman din yazo wajen motan da sauri kafin yabude yarigasa bude masa yace “sannu da zuwa Dakta” murmushi kadan yamasa, Musa yace “Dr kaga kaman dan kankare naso yakamani hannun sai zugi yakemin mezansha”? Anatse Marwan yakalli dan yatsun dayake nuna masa daya kumbura sai yace “kanada ciwo haka tun safe maisa baka sanar dani ba”? Cikeda fara’a yace “banso na dameka ne Dakta, dan karamin ciwo haka sainaita raki kaman mace”Marwan yasake kallon hannun again saiya koma mota yadauko wani karamin box yabude, wani katin magani yabasa yace “kasha biyu yanzu biyu da safe, idan baiyi sauki ba zan tafi dakai hospital gobe, and kaje ka kwanta don’t work again” murmushi sosai Musa Allah yasani yana son bawan Allahn nan Marwan yace “nagode Dakta”juyawa yayi zaitafi Marwan yawuce a natse yabude booth din bayan motan yashiga ciro fruits din zai dauka kaman ance mai hadin yajuyo dasauri yataho yace “laaa bari na tayaka Dr” wani kallo Marwan yamasa yace “wuce kaje ka kwanta kahuta” baiyi musu ba yawuce yana murmushi sosai, babu wani ma’aikaci da bayason Dr agidan nan, da kansa yadauki all the fruits yawuce babban dankararen flat na gidan yabude kofa ahankali tareda sallama, Mami ne kadai a falon da waya a kunnenta tana magana ganinsa yashigo Niki Niki da kaya saita zare wayan daga kunnenta tace “why are you carrying all of this”? Baice komiba yawuce kitchen ya ijiye yafito Mami tace “ina Musa”? Ahankali yace “I told him to rest yanada Wicklow a hannun”zama yayi kusada Mami saiya dauki plate na abincin daya gani agabanta wanda salad ne yarage da chicken yashiga ci, Mami tace “ga abinci a dinning why are you eating wannan dayayi sanyi” cikin yar karaman murya yace “i am very hungry Mami”tsaresa da idanu Mami tayi yanda yakecin salad din ahankali, ijiye plate yayi bayan ya cinye zai tashi tace “badai bazakaci abinci ba”? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace “lemme shower first zan sauko nabaki magani” yayi maganan yana kallon kafanta daya koma normal saiya wuce stairs Mami tabisa da kallo, sama yawuce ahankali yake tafiya kana gani kasan yadan gaji sai kawai ta maida wayan kunnenta tana sauke ijiyan zuciya daga ta dayan bangaren muryan wata tace “Menene Yaya Mami? Naji kina ijiyan zuciya”? Ahankali tace “Marwan ne, he bearly have time for kansa all he does is take care of others, hospital, hospital, hospital, he doesn’t do any other thing, baya hutawa, bayama tunanin aure Nafisa” Nafisa tace “to ba idan mun faramai maganan aure kice kaza kaza kaza ba, yaki yayi aure sai kallonsa kike”…… One of daily routine nasa is inhar yadawo before yaje dakinsa saiya shiga dakin kannensa spend time with them cus he’s always busy but yadawo dole saiya basu time, he’s their uncle, dudda they’re just 16 but he respect privacy nasu, knocking yayi kafin yagama knocking din har an bude kofa, daki ne mai kyau da gadaje biyu masu kyau hadaddu, Faiza ce tabude tana sanye da yar rigan bacci data saukan mata har knee kalaba ne akanta tai wani tsalle ganinsa tareda hugging nasa tace “Uncle M welcome, ya clinic yau” bayanta yashafa yace “it’s okay where’s Farida”? “She’s in the restroom” sakinshi tayi tajawo kofan yawuce yana bin dresses daya gani akan gadonsu da kallo yace “who bought this dresses?” Murmushi tayi tace “Mami ne takawo mana tsaraba” daidai Farida na bude bayi tafito daga ita saidan towel pink ta taho da gudu tai hugging dinsa tace “Uncle M kadawo, kaga Faiza has been troubling me ko? Daman nace saina gayamaka” hannunsa Marwan yakai yana share mata kumfan dake kunnenta, Faiza tace “learn how to bath first kafin kidinga kai kar…” Wani kallo Marwan yamata hakan yasa ta hadiye tai shiru kawai Faiza fa fashe da kuka abinma dariya yaso bashi but yahadiye cus yana dariyan kukan zai karu, Faiza akwai saurin kuka tace “kaga wai ban iya wanka ba ko she always bully me Uncle Marwan” shafa bayanta yayi sounding very caring yace “don’t mind her, kin iya wanka kumfa a kunne even me it happens to me sometimes so don’t cry because of that” yakalli Farida dake murmushi yace “stop teasing your sister okay” Gyadamai kai tayi tace “to nima hug me” hannu yamika mata saitazo dukansu yayi hugging nasu yace “did anything happen today a school ko Islamiyya?” Farida tace “no, revision kawai muke next week Monday zamu fara WAEC, Islamiyya kuma yau anje hutu next week zamu koma” atare sukece “how is hospital today”? Dan shiru yayi kaman mai tunani, atare dukansu suka turasa kan gadonsu ya zauna, Faiza ta dauko chair ta zauna agabansa Farida kuma na nanike dashi suna kallonsa sukace what happen today? Lumshe idanu kadan yayi saiya bude ya kallesu yanda suke kallonsa yace “we got a new patient today” sai yayi shiru, ahankali yace “she’s just like Farida” yasake shiru yace “she’s gentle, super fragile morethan Farida and she’s also so a small girl, she’s my first small patient since when I came back to Nigeria, she’s none verbal, I have no clue on how to go about her treatment, do you guys have an idea for me future Doctors?” Duk shiru sukayi sai Farida dake rungume dashi ta tashi tace “Uncle kaga in public I hardly speak I only talk at home, mutane na cewa wai bana magana, you see I have two uncle you and Uncle Sam but I hardly talk to Uncle Sam cus he doesn’t play with us, my point is idan I see someone that genuinely care for me, he’s thoughtful and he’s intentional about me just like the way you are very caring I will talk to you” Dasauri Faiza tace “you’re right Farida, Uncle M kaga naturally you’re caring haka Allah ya yika, I think if you continue like that with her maybe she will open her mouth and talk to you, she will trust you, then you can help her get better, don’t just study her study everything that she does read her like a book remember uncle this is statement naka kace mana shine first rule na idan kanaso kazama psychiatrist”Murmushi yayi kadan yana kallonsu he loves them morethan anything a duniyan nan, saiya mike strictly yana kallon Farida yace “wuce kije kisa kaya anjima kihana mutane bacci da tari” mikewa tayi tana murmushi, yaba Faiza hannu yace “goodnight” highfive tabashi tace “gud night BUM,best Uncle M” Farida ta dawo da sauri tace “nima” high-five yabata yace “rigimammiya” yawuce yafita daga dakin abinsa yawuce karshen wajen akwai wani corridor nan yashiga saiga dakuna biyu tsayawa yayi yakalli second room din saiyadan sauke ijiyan zuciya yabude kofan yashiga dakine that’s very simple yet very fine, Baban bed ne adakin sai shelf wanda medical books da Islamic books ne cike tam awajen maida kofan yayi yarufe, yakarasa yashiga closet nasa ahankali yasa hannu yazare glasses na idanunsa ya ijiye kan slap sannan yarage kayan jikinsa yadauki glasses din yamaida idanunsa saiya bude bathroom ya shiga akwai wani specific chamber dayake bayin next to wajen shower zare glasses din yayi ya ijiye kan chamber saiya shiga shower yayi wanka yafito yadauki glasses din yamaida yawuce yayi brush tareda dauro alwala yafito yashiga closet nasa ga karamin towel a hannunsa yana goge kansa tsayawa yayi sabida Amirah ne tafado ransa, did that man ohh father nata forcefully brought her to the hospital? What about the Mom? The girl isn’t violent but why is she hitting her father? Maisa taji masa ciwo akai haka cus he saw it, He also saw kalan cizon data masa wanda it wasn’t funny, how can a father zaisa wasu unknown kattin maza suyi man handling sick daughter ka haka da batada lafiya? How can a Dad brought his child to the hospital and left without paying a dime? No explanation? Bai damu da wani hali zata shiga ba? Baidamu da idan hospital din rejected her ba, He saw mutumin he looked into his eyes unlike mahaifiyar yarinyar there’s no single affection or soyayya na yarinyar a idanunsa ba kaman mahaifiyarta ba da kallo daya yama matan yasa tana matukar kaunar yarinyar, the next question dayazo ransa is does the mom even knows cewa an dauki yarta? An kawota asibiti? Idan Maman tasan da zuwa asibiti he knows kotana ciwon kafafu zatai rarrafe tabiyosu akawo yarsu tare to the hospital something is fishy? Just today daya ga yarinya he knows she’s not having wani autism dasuka lakaba mata, and he’s sure he can help her to get better but the way yarinyar keson mahaifiyarta he

Chapter 5 of 16