Share this page
ya sure shi. Cikin dare wani zazzafan zazza'bi ya tashi Ali Abbas ba yanda ya iya dole ya tashi Manga, ita sam ta manta awace duniyar take ma, da magagi ta farka,tunawa da inda take da kuma yanayin ya da taji hannayensa saman jikinta ya sanya ta tuna a inda take din, zabura tayi ta lalubi side lamp ta kunna sannan ta lalubo wuyanshi gaba d'aya "Yaa Gadanga sannu menene yake damun ka? Meya sameka haka? Wani abinne? Kanada wata damuwa ne? Jikinka da zafi yaa Gadanga kalli idanka yayi ja?" kallonta yayi cikin azaba yace da qyar "Hafsat banida lafiya zazzab'i nakeji sosai ki gasamun jikina da ruwan sanyi dan Allah" da sauri taje ta dakko towel dinta na wanka tazo ta gama shashafe mai jiki da ruwa masu sanyi seda jikin ya sauka sosai, sannan ta gyara masa pillow ya kwanta da kyau tace cikeda tausayi "Yaa gadanga bakada wani magani da kakesha ne idan kana zazzab'? Ko zakasha tea ne na had'o maka?"Kallonta yayi yanda duk ta rud'e lokaci d'aya yaji zogin da zunciyarsa ke masa ya ragu ganin yanda ta damu da samuwar lafiyar sa "Idan kika rufamun duvet kika zo kika shiga jikina zanyi bacci ne Manga,sanyi nakeji sosai" Dukda kunyarsa dataleji haka ta masa yanda yakeso sannan ta kashe fitilar dakin, ta kwanta cikin jikinsa sosai, hannayensa duka biyu ya sanya ya rufeta acikin faffad'an qirjinsa bayan ya daura mata kanta saman hannunshi,sam baka ganin Manga sabida yanda ya mata girma, wani shock taji ya ratsata sanda ya rungumetan,qamshin turarensa ya mamaye ilahirin mashaqar numfashin ta, a hankali ta sauke ajiyar zuciya tanaji inama ace zataci gaba da kwanciya acikin wannan faffadan qirijin na Ali me cikeda sanya nishadi da ni'ima, wani yanayi takeji na daban dabatasan dashi ba a duniyarta tada, kasa haquri tayi da yanayin ta qamqame Ali Abbas sosai tanajin wani yanayi har cikin b'argonta, hakan take a wurin mara lafiyan duk yanda ya daure wa kanshi kasa wa yayi yanda nonuwan manga masu laushi suke kwance luff asaman qirjinsa seya kasa hakuri ya soma sauke numfashi me ban tausayi, hannunshi ya sanya bayan ya raba jikinsu kadan ya dage yaloluwar rigar baccin dake sanye ajikinta ya manna abubuwan dake fizgarshi da qirjinsa ya qara sauke wani dogon numfashi, haka manga ma yaudai ta rasa nutsuwarta gabaki daya bakin tsiwa ya mutu, a hankali ya soma shafe mata bayanta da hannayenshi duka biyu dake bayan nata, har zuwa wuyanta, hannu yake sakawa yake shafeta gaba d'aya yayinda manga batada masaniyar sanda taji nata hannun a saman qirjinsa, batasan yanda akayi ta soma shafe dukkanin wata gab'a ta jikin saba ita dai iya abinda ta sani shine hannunta shine qwalwarta a wannan lokacin shine yake janye da ragamar rayuwarta sabida sam ita batasan ina take tab'awa ba inane kuma bata tab'awa.....gogan ya gama rikicewa da yanayin Manga besan sanda ya lalubo bakinta ya soma tsotsa ba a hankali yanda yake cafke harshenta ya tsotse tatas haka itama da zaran ya sake nata take kamo nasa harshen ta tsotsa san ranta, ya kula sosai ya cutar da Manga, yakula sosai Manga keda buqatar sa akusa da ita tuni ba yanzu ba, ya gano baiwar Allah'r sam ayau ta had'u da farin cikin dabata tab'a tsintar kanta a kwatan kwacin saba, bakinsa ya janye a hankali tana me bashi tausayi ya da gaba d'aya ta gama rud'ewa dad'in takeji bilhaqq!!! Ta rasa nutsuwar ta!!! Ta dawo tamkar wanda yasha abin maye be san inda kansa yake ba!!! Tazama wata iri raqumi da akala se yanda yae da ita a matse take....Lallausan harshensa yakai asaman Nipple d'inta ya latsa a hankali wani banqarewa Manga tayi sabida yanda taji bata tab'a samun dad'i makamancin wannan ba koda a qwaryar abincin tane, tausayin ta yakeji, gani yake tamkar ze haukatar mata da kai, shisa ya zame jikinsa kurin ya koma ya kwanta, wasu zafafan hawaye ne suka soma saukar mata, dama kanta yana saman hannunshi se saukar hawayen yaji yace a hankali "Manga na kuka kuma menene?" ya fada yana me matsowa daf da ita ya sanya hannunshi ya tallafi fuskarta tamkar yana ganinta" cikin muryan kuka tace "Kanajin warin buzaye ajikina ko yaa Ali,gashi kuma bakaso kayi hak....." kanta qarasa fad'ar abinda zatace ya manna bakinsa da nata, seda ya tabbatar ta soma wasa da harshensa sannan ya saurarawa bakinta ya sake qanqarawa yakar harshen saman cibiyarta wanda anan ma qaramin suma ne kawai batayiba, haka ya dinga lasarta har saman wuyanta da qasan qwanqwasonta dukta gama fita hayyacinta, wani salo yake da harshensa a saman Nipple nata me matuqar wuyar fassarawa,tun tana numfarfashi harta soma kukan dad'i,itama din ganin zata zauce ya sanya tace cikin raunanniyar murya "Yaa Ali kayi hakuri, idan kaci gaba da wannan abin zaka zautar dani, ji nake tamkar nai ihu dan Allah ka barni haka" murmushi yayi ganin ya iya tafiyar da matarshi ya rungumeta sosai a jikishi sannan yakai hannunshi ya shafi hq d'inta,,, matse kafafuwanta tayi da sauri murya a sarqe tace "Kayi hakuri" bakinsu ya qara had'ewa ya soma shafar saman mararta a hankali harseda ta soma manta jihar da suke,cikin nutsuwa ya sauke hannunshi cikin manajan shiri wanda ruwan dayaji kadai sun isa sanar masa cewar saqon sa ya karbu,kuma ya samu matsugunni,tausayi ta bashi ya sani ya tauye haqqinta da yawa for long, dayan bangaren yana godiya wa Allah domin yasani Ni'ima kadai ta isa ta sauke wannan ruwan, a yanda ya kula idan yayi wa Manga shigar sauri ze kashe er mutanene, da wannan ya yanke shawarar lallai ya shafa mata lafiya tai bacci har seta gama dauke wannan karatun!! ..rungumeta ya qarayi yana shafata a hankali wannan sauran awannin daya rage musu sedai bacci barawo yayi awon gaba dasu baki d'aya..... Washe gari shine ya rigata farkawa, bayaso ya takurawa jin dadin ta gashi lokacin sallah ya shige sabida har bakwai ta gota, haka yaje ya watsa ruwa ya dawo yae sallah sannan ya tasheta,sosai takejin nauyin abubuwan daya shiga tsakanin su jiya yaudai duk rashin kunya irinna manga kasa d'agowa tayi ta kalleshi, haka ta shiga toilet tasani wanka kam ba fashi ya kamata tayi wanda sannan tazo tayi sallah yana nan zaune a inda yae sallah bayan ya tasheta nan ya zauna adu'a,yanzu kuma ya gama amma yana wurin still, ahankali ta ce "Yaa Abbas Barka da kwana,ya baqunta?" murushi ya sakar mata yace "Ni d'an gidane ba baqo bane kinji,zo nan Manga zo kusa dani kinji zan miki adu'a" matsawa tayi daf dashi ya kama kanta ya dade yana mata adu'a sannan ya sake ya rungumeta,bata iya kallonshi sam, da murmushi a fuskarsa ya soma qyalqyalarta tun tana daurewa harta soma dariya seda kusan sheqe, ringin d'in wayarshine ya dakatar dasu kwantar da ita yae asaman cinyarsa sannan ya daga wayar "Hello Baby" a dayan b'angaren tana jiyo muryan huddy tace "Ina kwana Abbi Ameer, ya gajiyan hanya?" murmushi taga yayi ya langwab'e kai ya marairaice fuska tamkar tana ganinshi "Akwai gajiya huddyn Abbas,gashi bakya kusa bare kimun tausa,ina matuqar missing naki" dariya taji huddyn tayi "Nima nawan, nayi missinga naka nida yara, jiya mun kira bama samun ka, kuma kasha kuruminka idan ka dawo zan biya bashin dana dauka" murmushi taga ya qara fadadawa "Na matsu in dawo kuwa, inga yanda za'a biyani wannan bashin,dana miki kyauta" nanma huddy dariya tayi "Kasanni jaruma ce dai, yanzu se yaushe na matsu ka dawo?" dariya yae me sauti "Su jaruma manya zanyi magani wannan bakin ai, kema kinsan idan zanyi tafiya bake bawai jimawa nake ba, kwana biyar zanyi shima dai a daddafe sabida rashinki" kan Huddy tai magana Manga ta shaqa a fusace ta miqe tarasa wane irin abune takeji me d'acin gaske haka, wannan aicin zarafine maganr banza sukeyi fa agabanta lallai ma Ali Abbas....koda takai parlor ta soma qwallah dayan bed room din ta shiga tayi kukan ta ma'ishi dabatasan dalilinta na yin saba sam!!!!!! Yaudai mundan sake layi ayi afuwa...hhhhh Mom Nu'aiym ce!! *Haske writer's Association* (home of expert and perfect writer's.) *Billy galadanchi* *👑ALI ABBAS👑* *Sadaukarwa ga qawar Alkhairy fulany saddy (Helmerh).*                           19 Koda ya kammala wayan kwantawa yayi bacci me nauyin gaske ya sure shi, sam be kula wai Manga fushi tayi ba aganinshi tasha tarar da shi dauke da huddynshi koma fiye da hakan be tsammanin wai zataji komai ba a ganinshi sam bazatayi wani kishin ba.Manga kuwa ganin be neme taba ya qara tunxurata amma ba tada zab'in dayafi tae haquri da haka taje ktchn da kanta, ta shiga cikin bayin suka had'a breakfast....meat bae suka had'a da chips se kunun farar shinkafa da kwakwa da madara....Da sallama ta shiga d'akin ta tarar yana bacci mamakin shi takeyi wai bacci ma ya koma, wanka taje tayi ta dawo daga ita se d'aurin towel a qirjinta, kusa da shi ta zauna ta sunkuya daidai fhskarshi numfashin su yana gauraya dana juna, qura masa ido tayi ta kasa tashinshi kamar yanda ta kasa dauke idanta daga kallonshi aranta tace "Dama yaa Ali yazomun da siffarshi me kyau haka yafi fuskar yaa gadanga kyau a zahiri" murmushine ya sub'uce mata ta kuma cewa a ranta "Amma ai gangar jikin d'aya ne kuma zuciyar nakewa ba fuskar ba" duk wayannan kalaman bata shirya zuwan su a fili ba azatonta a zuci take yinsu.....yayinda ruwan jikinta ke sauka asaman fuskarshi da jikinshi batare da ta kula da hakan ba,tun sanda ta ranqwafa kusa dashi yake jinshi wani daban kuma ya farka, bayaso ya bata kunya ne ya sanya yae tamkar be farka ba, kafin tae wani yunquri wayanshi ya soma ringin,kallon allon wayanta tayi an rubuta *Baby huddy* shi kuwa yasan kalar kid'an dake tashi idan huddy tae kiranshi special ne nata ita kadai yasanya beyi yunkurin tashi ba yasan bazata wuce bashi 1 msd call ba, har zata ajiye wata zuciyar tace da ita ki daga mana, karawa tayi a kunne bayan ta shafe gefen daga kira kantai magana ma huddy ta soma "Abbi Ameer,wlhy se yanzu nae tunanin kwana biyar tamun nisa, ina zankai rashinka na tsawon wannan lokacin, dan Allah inda hali ka rage yawan kwanakin,ko kamun izini nazo" da sauri manga ta kashe batare datayi magana ba tace a sarari "Menakeji hakannan a zuciyana gameda Aunty huddy,kaddai kishi!!!" tsaki taja tace "Banda haukana mata da mijinta" se kuma ta qare had'e fuska "Duk da haka ana shiga haqqina zancen banza suke tayi agaban yanzun ma wataqil tasan bashi bane take wani zancen bazata haqura ba,kar Allah yasa ta hakuran inna barshi ya koma ba sunana Mangan innoh ba haka kawai shekaru kusan biyar bana tare da miji tsabar ba Allah a ranta dan kwana biyar ma setamun bakin ciki,muguwa da ita" murmushi ya sub'ucewa Ali Abbas, yana mamakin Manga da masifarta ashe dai bata dena wawta ba har yanzu dama damuwane ya boye shirmen, kuma asarari ma take masifan kome jiddah tace mata oho... Tana juyawa wayan ya soma ringing da sauri taje ta dauka tana ganin huddy ce tai rejecting tama kashe wayan gaba daya a sarari takara cewa "Jarabbiya nama fasa tashinsa bacci yaci breakfast kifi ruwa gudu,na ganki a agadaz yanzu tsabar love" ta bar dakin Fuu bayan ta ajiye wayar,duk a zatonta fa ita lallai bacci yake yayinda shi kuwa tana fita ya bude idanshi gaba d'aya dariya ta bashi yakoyi abinshi tamkar baida damuwar komai "Manga ikon Allah" ya furta asarari bayan ya miqe zuwa toilet,bayan yayi wanka yafito yana shiryawa,Manga kuwa ta gama shirinta a dakin datakai kayanta tana fitowa taga zuhair yazo gaisawa sukayi ta shiga ciki kiran Ali Abbas, tunkararta dakin yayi daidai da kiran da Ali Abbas yayiwa huddyn shi.... "Kai baby dan Allah a rage rigimar nan,ina wurin me martaba sarkin agadaz ne kakan Manga, yaya zanyi in daga wayarki"  shine abinda taji yana fada,batasan me akace ba a daya bangaren tadaiji yayi dariya "Baby akwai dan abinda ankeyi anan din, idan ma kinzo bazan samu lokacin kulawa dake ba, kiyi hakuri bazan wuce kwanaki biyar ba kinga yanzu har anyi kwana daya ma saura 4" shiru taji yayi can kuma ya soma rarrashi "Haba huddy yanzu kuma senazo baqunta na nemi Manga anan, duk shekarun datayi a matana ban nemetaba se yanzu kuma nazo gidan sirikai, karki damu ruwan kozekai shekara ajikina bazan saukeshi ko inaba se a jikinki, d'an baba zanzo in zira miki" dafe qirjinta tae sabida abinda yace din,itaba yarinya bace ba, bakuma jahila bace da bazata gane inda ya dosa ba,k Bata qare da wannan ba taji ya kuma cewa "To naji na miki alkawarin harna dawo bazan kwanta da itaba, shimenan?" shiru se kuma taji yana dariya suna gaisawa da yaranshi, wani qololon bakin ciki ne taji ya taso mata zuciyarta taji tana wani rad'ad'i da quna,da qyar ta iya saisaita kanta, da sallama ta shiga d'akin tayi kyau matuqa, wannan ya sanya ya qura mata ido baya ko qyautawa...sanye take acikin atampha sampurin qirar holland me matuqar kyau asalin dinkin riga da zani aka mata amma sam hakan be hanawa surarta fitowa ba yayi daram ajikinta, kalar ta purple tayi matuqar karbar skin color dinta,yanda yake kallonta ita d'in ma shita qurawa na mujiya dama mana manga kanta tsaye take kallon mutane.... Gab dashi ta tsaya har suna jiyo numfashin juna tace cikin murya me sanyi,wanda yasanta kallo daya ze mata ya gano bata cikin nutsuwarta sam kuma tana qoqarin boye hakan,seda ta janye idanta daga nashi sannan tace "Barka da war haka yaa Ali" Murmushi yayi ya sanya hannu ya tallafo hab'arta amma ga mamakinsa ta hanasu had'a ido dashi kuma sam qwallan datake qoqrin dannewa seda ya silalo "Hafsat kuka kuma? Subhanallah menene ya sameki?" murmushi take qoqarin lallai setayi alhalin bazata iyaba kasancewar Allah ya halicceta da kishi me tsananin zafi balantana kuma dataji ana wa wata alqawrin ruwan maniyyi lallai wannan abin ya tokare a wuyanta ko a litattafan hausa bata tab'a jin irin wannan ba, ganin bazata iya daurewa ba yasanya kurin ta sanya wani kuka me ban tausayi ta fad'a jikinshi....be kawo aranshi taji yana waya ba se kawai abin yabashi tsananin mamaki yace yana bubbuga bayanta a hankali "Subhanallah Hilwa,meyake damunki haka? Waye ya taba minke ne inji e?" bata d'ago ba haka bata ansashiba kukanta tayi me isarta shikuwa yanzu har mamakin Manga yakeyi yanda arayuwa take sanya abu qalilan arayuwarta....zame jikinta tayi ta soma share hawayenta juya masa baya tayi "Yaa Zuhair yana jiranka a parlor,and also ur breakfast is ready" kallonta kurin yake taje toilet ta wanko face dinta ta dawo,bata ko kall8 inda yake ba ta juya kurin gaba daya part din ta bari zuwa sashen main house d'in hankalinta ya gama tashi dajin kalaman Ali Abbas badan komai se dan ganin datakeyi tamkar zaman dole yake da ita, kai tsaye part d'in wata qanwar mamarta ta wuce wacce mijinta ya rasu ta dawo gida da yaranta aka ware mata gun zama,suna matuqar shiri da Manga, acewarta manga tana matuqar kamanni da yarta ta biyu wacce dangin babanta suka hanata zuwa da ita anan.....kallonta Manga tayi tace "Mama kin taba zama da kishiya wai?" kallonta maman tayi tana murmushi tace "Acikin kishiyoyi ma ba daya ba,mesa kika tambaya?" sunne kanta tayi tana murmushi tace "Mama banaso mijina yafi san kishiyata akaina, kokuma yafi kulawa da ita sama dani ni sam ji nake ma bana san kishiyar gaba d'aya kuma kwana kinnan na soma jin hakan" murmushi tayi tace "Hafsat babu wata mace da namiji ze ajiye agidanshi batare dayana sonta ba,shi namiji baya zama da mace don yaranta macece take zaman gidan miji komai wuya sabida yaranta.....Duk yayinda amatsayinki na mace kika tsinci kanki acikin kishiyoyi ko kishiya toki sani bawai anfi sanki dasu bane sedai ki siwa kanki soyayya fiye data kowace mace ta hanyoyi kamar haka *Yin Biyyayya tamkar ba gobe* *Gujewa b'acin ranshi akomai* *san mijinki fiyeda yanda zaki so kanki* *Kiso yaranshi tamkar ke kika haifesu tsakani da Allah koda kuwa bakece kika haifesu ba* *Jajircewa wurin tarbiyantar da yaranshi* *Kare masa dukiyarshi koda baya nan* *Nuna qwazo a saman shinfidarsa* *Karki zamto me yawan kai qarar kishiya,yaranta ko kuma karar shi mijinki agidanku ko konasu* *yawan adana sirrin mijinki awurin mutane* *Iya tattali wa komai* *Tsaftar jikinki,shinfidarki da gidanki baki daya* *Danne kishinki akan kishiya koyaya kike jinsa* *Karki kuskura ki d'aga muryanki sama da tashi* *Alkunya...,yakasance saka idanki a nashi ze zamtone iya lokacin da kike tsananin buqatarshi yanda hakan ze zamto kullum sabo a wurinshi* *Dagewa sanwar ki,ma'ana komai qanqantar cefane ki iya sarrafa shi yayi taste me ma'ana..* "Inshaa Allah wannan kad'ai ya isheki makami,se uwa uba yawai ta adu'a da kuma ibada ako wane lokaci, zakiga soyayyar mijinki ta har abada,wanda ko mutuwa kikayi bazai fadi koman ki ba se alkhairi.....Hafsat se kirsa,karki kuskura ki nemi taimako awurin boka ko malami kedai kissar ki ta isheki da iya zama da danginshi cikeda girmamawa da qaunar juna,kuma lallai karki kuskura ki bari mijinki yaji warin baki ko na hammata kona Hq ajikin ki ba, babu abinda yake zubarwa mace qima awurin miji irin wari kowane iri ne kuwa, lallai ne a dire babin kunya alokacin kwanciya a dirje juna, ki kasance bazakiyi wankaba indai a d'akinki yake se tare dashi,banda raba kwarya da miji lallai aci abinci a tare, ki rinqa masa hira me dadi,kuma ki riqa masa labarai masu ban dariya, ki zamto me tsananin kuruciya agabanshi bazaki taba tsufa ba awurin miji 'yata, shagwaba kam kina zabga masa seya kasance idan kika soma seya zama soko agabanki,ina fatan kin gama haddace wannan ?" murmushi hafsa tayi tace "To yanzu Mama ni idan ina wannan itama tanayi fa, Aunty huddy fa akwai tattalin namiji" murmushi tayi tace "Hafsat kije kiyi yanda babu wata mace dazata fiki awurin miji, idan dai baki fita ba tokuwa saidai kuje wuri d'aya" murmushi tawa Mama tace "Mama na gode inshaa Allah zan kiyaye da komai ma" harta miqe maman ta riqo hannunta tace "Manga A riqa turare kaya,kazalika ana turare jiki, wannan turarukan na wuta lallai sunfi qamshi da riqe jiki basa barin jiki sam,yanzunma zonan ba inda zaki se na gama had'aki da qamshi me dadi".... Ali Abbas kuwa zuwa yayi waje suka gaisa da zuhair sannan yaje sukaci abinci bayan sun kammala suka fita gabaki daya,zuciyarshi a cure yana mamakin dalilin kuka Manga, wani time din kuwa idan ya tuna wawtar data rafka seyayi murmushi.... A bangaren Manga kuwa yau taga gata da gatnatawa,gabki dayi seda mama ta mayar mata da jiki tamkar turaren wutar siyarwa sabida qamshi ita kanta tasani tana qamshin dadi, ta kuma qudurta aranta seta yashe ruwan da Ali ke iqirarin kaiwa huddy,kuma seta gama wanashi kazalika seta tabbatar yayi sati biyu koma fiye a garin agadaz...... Wani wankan tayi ta sake turare jikinta da turarukan da mama ta bata tayi zaman tsuguno da wani turaren,sannan ta shirya ajikin wata rigar jallabiya kalar ja me santsi tayi matuqar mata kyau kuma ta kame ta asaman a qasanta a bude, dama ta kammala girkin rana itada hadimanta se wani murmushi takeyi lokaci zuwa lokaci, tana zaune parlor ta kishin gida suka shigo shida zuhair, qura mata ido zuhair yayi aranshi yace lallai Ali Abbas soko ne,wannan tsalaleliyar haka,wani kallo Ali Abbas ya wurga mata sabida ya kula da kallon da zuhair ke mata, ita kanta ta kula seta tsargu zuwa tayi daki ta sako hijab ta had'a musu abinci sannan ta bar wurin har lokacin da zuhair yabar gidan Ali Abbas se wani kumburi yakeyi, waishi ala dole kishi ita kuma ta kasa gane dalilin fushin, qwayar idanshi na daburtar da lissafin ta, kallanshi tayi bayan ta sameshi daki tace "Yaa Ali lafiya kuwa na kula tun dazu kake cikin bacin rai" wani kallo ya wurga mata sannan yace tamkar ze daketa "Ya kamata kisan ke matar aurece, ki qara zuwa wurin zuhair ba hijab koma waye ke hijab zakina fita dashi inba hakaba zakiga yanda zamui dake" ita sema yanzu ta gano inda ya dosa murmushi tayi tace cikin rashin damuwa "Seka sanyawa abokin ka iyakar inda ze shigo acikin gidanka sabida ni sam bazan fasa walawa acikin gidana ba, kune kuka same ni banice na fita a haka ba, sannan zancem hijab gaskia bazan iyaba sabida ko Auntu huddy ba a sanya mata wannan dokar ba, zandai yi lullubi iyakar iyawata,kuma yanzu zan koma part din mama tunda anan abokinka baze dena shigo waba ni kuma bazan dena zama ina shan iska acikin gida naba" kallon ta yayi yanda takeso ta kawo masa raini yakasa cewa komai tsabar b'acin rai, tana mita ta miqe tsaye "Zan turo hadima maryama ta kwashe mun tarkacena, bazan iya rayuwar takuraba zanna zuwa maka lokaci zuwa lokaci" tana kaiwa nan ta juya da sauri yasha gabanta ya riqeta sannan ya tura idanshi a nata daurewa kanta tayi aranta tace lokaci yayi dazan soma koyawa Ali Abbas hankali, d'age kafafuwanta tayi tai sallah bazata yaji bakinta a nashi, sun kusa 5 mnts suna tsotsar juna dan kanta ta janye bakinta daga nasa,dukkaninsu launin idanuwa su ya sauya zuwa ja azabar sha'awar junansu na addabar su, juyawa ta kumayi da zummar barin dakin tunkan ta bada kanta, hannunta ya riqe yace "Ban yarda da tafiyar ki ba konan dacan, sannan me hakan yake nufi ne wai? Inafa da haqqi a kanki" kallonshi tayi sosai ta qara qanqance idanuwanta "Banaso na zamto silar karya alqawarinka yaa Ali, ruwannan me daraja na jikinka ka kaishi ka saka a inda kayi alqawarin zaka kai, ka kaiwa wacce takeda haqqi a kanka, ka kaiwa wacce kake rantsuwar cewar bazaka zubar mata da ruwa me daraja a inda ba'a da haqqi dasuba, ka sanar mata dama wacce takewa bata buqata shekaru biyar tayi tana bata kyautar su,ko yanzu tae tayi indan ita, kaje kaci gaba da tattalin makwancin wata kaji, nisam nasan muhimmancin alqawari so bazamu taru mu karya ba, zancen haqqi kuwa ida kina maganar har kunya nakeji dan wlhy aki baka sanshi ba ma sam,ni ka sakemun hannu malam parlor zanje,ka kuma sanarwa zuhair idan be iya sallama agidan matan aure ba nizan koyar dashi, bazan takura kaina akan wani gardi ba wlhy,bakada hurumin qulleni a yanzu,shekaruna biyar ina gara ramba da igiyar aurenka bakasan ka sanyani a hijab ba se yanzu, bazan iyaba kamaji na gaya maka, dama kuma ni kowa yasan I'm hijabated so no need ka tursasani iyakokin Allah nake kiyayewa bana kaba me ruwan zinari....." sakin hannun nata yayi yana jin d'akin yana juya masa,kenan wannan ne dalilin kukan manga dazu,toshi yazeyi da wannan abin kunyar ashe taji komai....... Mom Nu'aiym ce *HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)* *👑ALI ABBAS👑* *Billy Galadanchi* *Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy* *Pheey wannan shafin nakine ke kad'ai kiyi yanda kikeso dashi, ke kadai ce kika kirami a waya tun bayan da sanarwan rashin lafiya a ya sameki, ina roqon Allah ya sanya Alkhairi da Albarka arayuwarki, Allah ya shiryar miki da zuri'a ya baiwa 'yata Amira lafiya ya kuma bar zumunci....Ina yinki sosai pheeeyyyy.....*                                   20 Zama a bakin gadon yayi ya dafe kanshi, duk yanda yake tunanin kunyar nan data bashi abin ya wuce hakan agareshi, yaya zanyi da Manga? Ya tambayi kanshi miqewa yae jiki ba qwari ya sameta a parlor kallon shi tayi bayanda ya zauna a kusa da ita, qamshin datake fitarwa be saba jin irinshi a jikinta ba yanayin shigar da tayi yanzu ta tafi da imaninshi, riga ce acikinta iya cinya ta d'ame ta asama yayinda qasan yake a bud'e rigar kalar pink ce ta taje sumar kanta tayi parking dinta a tsakiyar kanta jelar ta sauka har gadon bayanta, qafarta d'aya akan d'aya tana riqe da cup da milkshake data hada da kanta tana kurba a hankali, yatsun qafarta ya kalla yaji wani yar yanda suke zara zara farare qal nails dinta sunsha ado da lalli baqi....tayi masa kyau ainun, yanda yake bin ko ina nata da kallo haka takebin qwayar idanshi dake juyawa da kallo, sa'ilin da ya mayarda dubanshi zuwa gareta suka had'a ido seda yaji wani jiri ya dauke shi, yauce rana ta farko da yaga idanuwanta manga da kwalli sam bata shafa kwalli, kuma seya masifar fito da dara daran manyan eye balls dinta dake black

Chapter 11 of 16