Share this page
zuwa ki samu naki farin cikin amma baki tsaya a guri ɗaya ba kamar danko kina neman abinda ba naki ba, Sannan ki kirani da duk Abunda zaki kirani,Allah ma ya gani nayi faɗane akan wadda kesan tarwatsa mun Aure, Kina tunanin idan na faɗin gaskiya Nana zata saurareni? Kema kinsan A'a shiyasa na buga maki nawa chaskalen yayin da ke kuma cikin sakarci kika yaye ma kanki hijabi." Hankaɗe hannunta sameera tayi tace"sai na zame maki damuwa a rayuwa,wannan abunda kikayi mun sai Ya zama silar tarwatsewarki." Kamar an jefo Nana wadda tasha wahala Kafun ta samu muciya ta tsinkayi maganar Sameerah, Kwala mata muciyar tayi a kafafunta tace "aw baki daddara ba sai kin zamar mata damuwa ko? Bari ni nafara zamar maki damuwa, Fizgarta Nana tayi tana Mai faɗin kalli Chan umaimatu wanchan akwatin Mai ruwan miyar kuka koriya shar ɗin nan Shine nata,tattaro mata kayanta ki duƙunƙune kisaka mata a ciki 'dan ubanta. Babu musu umaimah ta fara haɗa kayan sameerah tabi bayansu dashi, Har harabar gidan Nana ta bita tana Mai jan ta kamar akuya,sai da tafitar da ita harabar gidan ta juya tana Mai faɗin umaimatu kawo mata tsinyarta harda tarho ɗinta.. Nana na rufe baki sameera tayi mata wata irin muguwar Hankaɗa ta faɗi kasa ta haye kan ruwan cikinta ta fara nausar mata baki wanda karaf a idanun Imam wanda Ya gabato gurin tare da Affan, Da gudu suka karasa gurin yayin da Sameera tasa hannu ta shaƙe wuyan Nana ta ƙarfi tana Mai faɗin"bari na kasheki tukunna tsohuwar banza,'dan nasan idan na kashe ki zuriarki ma zasuyi alfahari dani ,"Fincike ta imam yayi Ya ɗauke ta da wani irin zazzafan mari wanda yasata tuntsirawa tayi gurin Affan wanda shima Ya ɗauketa da wani mari Mai Zafin gaske,da gudu umaimah tayi kan Nana wadda take kwance jini da majina . Chuchujay✍🏽 Tbc. [11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU (a hospital romance ) By chuchujay wattpad :@chuchujay https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta. Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta, Just follow and share ❤ Episode 3⃣7⃣➡3⃣8⃣ Ganin Nana ta sume ne yasa imam saurin sakin sameera yayi kan Nana 'dan bata taimakon gaggawa yama manta da tana hannun umaimah ne,ganin yarda Ya ruɗe ne yasata dafa shi tace "baby let me handle her for you,ta suma ne due to naushin da sameera ta bata da shaƙeta da tayi wanda shine ya tsoratata mu kaita ciki," Ɗaukar Nana yayi kamar Baby yayi sasheshi da ita, Sameera na kokarin guduwa Affan Ya kamata muchukwi yace"ki yarda dani Babu yarda za'ayi kibar gidan nan da ƙafafunki a tsaye,yakamata Kafun ki daki Nana kisan wacece ita,it was a bad move i most say,a tunaninki idan kika kashe Nana zamuyi alfahari dake? Dariya yayi a lokacin da Ya hango sojojin first gate da Ya kira yace "gasu Chan su zan bawa rainanki,kar ki damu bazasu dakeki ba kafafunki kawai zasu karya 'dan naga ta Nana kamar ta karye" . Tasa ƙeyar sameerah wadda ta shiga ainayin dana sanin dukan Nana sojojin sukayi suna mata muzurai wanda yasa taji kamar ta saka fitsari a wando. Kai tsaye sashin su Ya nufa dan sanar dasu Ummu abinda ke faruwa 'dan yasan bama su san anayi ba,ille kuwa da yaje kallo ma sukeyi a falo, Cikin tashin hankali kowanensu Ya tashi dan zuwa gun Nana ɗin saboda duk rigimarta su masu ƙaunartane,koda suka shiga Nana nata rigizar kuka taƙi tayi shiru duk kuwa abinda zasu faɗa mata ,zama ummu tayi kusa da ita tana Mai dora hannunta kan Kafarta, Da sauri Nana ta kwallara wata ƙara jin azabar da ta ratsa kwakwalwarta sakamakon tab'a mata ƙafar da akayi , Da sauri umaimah ta isa inda take kwance tana Mai duba kafar ,kallan Paki tayi tace akwai damuwa a kafar ta Ɗin nan cos ta buge kafar sosai,amma banace menene ba, Cike da raki Nana tace"Umaimatu,ki duba mun mana 'dan Allah inace ke likitace da kika iya komai, Dafa kafaɗarta Nana tayi tace "Nana yanzu asibiti zamu ,kinga ni ba likitan abunda Ya shafi ƙashi ba ce amma na tabbata ba karaya bace nasan bai wuce gochewa bane ko buguwa, Riƙe hannun umaimah Nana tayi tace "'dan Allah kar ku Kaini asibiti a kira malam hadi mai ɗaurin karaya Ya dubani,habiba ki kiramun muntari mutuwa zanyi,'dan Allah ku yafe mun,Apan ,Apnan kuyi haƙuri dani wallahi na tuba ,ku yafe mun ,musamman ke Umaimatu ko na daina jin raɗaɗin da nake ji a yanzu ,imamu na zo nan, Mastowa kusa da Ita yayi yace "Nana gani, Hannunsa yasa cikin nata yace "Nana kiyi shiru haka nan ba zaki mutu ba sannan na kira Abbu ɗin da kuma malam hadi ɗin da kikace na saka aje a ɗauko sa 'dan Allah kiyi shiru hakan nan, Kaɗa kai tayi tana Mai Kama baki tace"nayi shiru imamuna nayi shiru amma kafunnan 'dan Allah ku faɗamun idan Tega Ya cinye tsokokin dake jikin sameera,idan bai cinye ba ni zan zama Tega na cinye yar shegiya dan wallahi yarinyar nan ido na idanta sai romanta". Dariya ke san Kwacewa inteesar ,mazawa tayi tana Mai ɗaukar babynta dake Kananun kuka suka futa tana Mai ririrgata,tana fita wajen ta saka dariya,haɗiye dariyarta tayi tayi kamar wasa takewa babynta jin mutum a bayanta,tana juyawa taga Afnan,suna haɗa ido suka kwashe da wata dariyar a tare sai da sukayi mai isarsu sannan inteesar tace "Allah naji daɗin yarda sameera ta nunawa Nana Allah,ki kalla dai duk yarda mukeyi da ita a gidan nan bata ganewa kowa yayi ƙokarin Ya nuna mata Allah amma tana runtse ido Amma kinga cikin tafka ɗaya sameera ta dawo da Nana. Gulma kuka fito yi kenan ! Muryar imam ta daki kunnuwansu, A tare suka juya suna masu sai saita dariyarsu. Bayan lokuta ƙalilan malam hadi yazo dan duba Nana,buguwace tayi,ihun da Nana tayi kuwa ba'a magana 'dan hatta kakanninta da suka shuɗe ta kira,mai Gyara kuwa yasha tsinuwa buhu buhu, Bayan tafiyar malam hadi ta tashi rigimar a mayar da ita ɗakinta na sashen Muntari,babu musu imam Ya sureta Ya mayar da ita yana Mai ji kamar Ya jiƙa ruwa a kasa yasha,atleast an samu chanji Nana ta fita daga wuyansa, Sameera kuwa yarda duk Affan yaso a karya masa ita bai iyu ba dan ummu ta bada umarni mai tsauri kar wanda Ya tab'a ta da haka Affan Ya bawa sojojin umarni akan kar a bata abinci sai ruwa kawai har washe gari dama gashi bata karya ba. Da daddare Abbu Ya dawo,sosai ransa ya b'aci akan abunda Ya faru 'dan haka Ya kira iyayan sameerah akan suzo su tafi da ita gida sannan kamar yarda Affan yasa a kulleta bai hana ba kuma baice 'dan me ba dan iya mutuƙar raini ya kai da har zata shaƙe Nana sannan tayi mata illa a cikin gidan ɗanta 'dan tsabar tsaurin ido. ******************************************** Wani irin farin ciki umaimah ke ciki yarda ta jefi tsutsu biyu da dutse ɗaya , bayan imam yaci abinci shima a sashen Ummu Ya sake fita inda ta rasa ina kuma zai koma,koda ta tambayesa sai cewa yayi "wani muhimmin aikine zaije Ya ƙarasa Bata masa musu ba sannan bata tsaya ja dashi ba tace Allah Ya kiyaye, " Wurin 6 ta ɗora favourite abincin sa,pounded yam da egushi ,already dama tana da garin doya dan haka ta ɗora ruwan da zata tuƙa, Bayan ta gama ta yi masa sabon zobo wanda yasha kayan haɗi ta saka a fridge , Ɗaki ta nufa Ta ɗanɗara wanka tayi sallah , ta shirya cikin wata arniyar riga mai sace hankalin Mai gida, Kit ɗin da take adana turarukan da Hindu ta bata ta ɗauko wani cikin wata fancy kwalba ta shafe ko ina na jikinta, Falo ta koma tana Mai duba agogonta har 8:30, tana zama yana buɗe kofa bakin sa ɗauke da sallama, Murmushinta tafaɗaɗa ta tashi cikin rangwaɗarta ta nufi garesa,rungume sa tayi Kafun ta ɗago kai ta sakala hannunta a wuyansa tayi pecking lips ɗinsa tace "sannu da dawowa hubby,kallan cikin idanunta yayi Kafun yasake kissing lips ɗinta yace "i miss you honey," Hannunsa ta jawo tace "uhum kamar gaske yanzu dai kazo muje nayi maka wanka na baka abinci cos nasan ka gaji cos ka yi Kama da wanda Ya gaji rn, Jawota yayi Ta faɗo jikinsa ,lafewa tayi kan kirjinsa tana Mai jin bugun zuciyarsa a hankali ,waist ɗinta Ya kamo Ya sa bakin sa dai dai kunneta cikin raɗa yace"kamar bazan iya yin komai daga ciki ba idan ina kallanki cikin wannan shigar da ta dauke mun hankali baki ɗaya da nake ji kamar nayi having ɗinki right here saboda kece wanka na kece cin abinci na,you're My everything'. Kwace jikinta tayi a nasa ta fara ja da baya tana masa seductive look Kafun ta fara kiransa da finger ɗinta tana licking lower lips ɗinta tace"then you can do everything and have me At the same time""Kashe masa ido ɗaya tayi a yayin da ta karasa maganarta , Tsintar kansa yayi da binta kamar jela cike da zumuɗi , Sosai suka shashance a abu ɗaya kamar baza'ayi wankan ba Kafun suka gama suka fito suka shirya a tare ,abinci kansa kamar yarda ta faɗa ita ta bashi Kafun suka koma falo suna kallo tana masa tausa a hankali, Kallanta yayi cike da soyayya da mutukar san kasancewarta tare dashi yace "hayatee yaushe zaki dauko su nadiya ?" Seriously ina san Nagansu cikin gidan nan cos i really love kids 'dan ma ki shirya ƙaro guda goma nan gaba,dariya ta saka tace Baby goma 'fa ? Ɗaga mata gira yayi yace "goma ko ishirin ma cos that's how i love kids ,im a lucky guy cos kinga yanzu nazama Family man,i have 3 kids ga mata na da nasan yanzu tana da wani babyn namu a jikinta ,ko yau na faɗi na mutu Ni Mai sa'a ne," Saurin a hannunta tayi a bakinsa tana Mai kaɗa masa kai tace No bazaka mutu ba ,idan ka mutu ni kuma nayi yaya? Insha Allahu bazaka mutu yanzu ba ,zamu raini yaranmu tare and so nake suzo tare cos Nameer zai zo hutu ,shafa cikinta tayi tana Mai murmushi tace"ranka shi daɗe Stop moving faster than your shadow we Had sex 5 times and im sure that im not pregnant yet". Ɗaga girar sa yayi guda ɗaya yace aw irgawa ma kike yi? Tashi yayi yana stretching Hannunsa yace"ya rabbi ka bani dama matana ta b'ata a irga adadin s*x ɗinmu ,charaf Ya ɗauketa ,dariya ta fara tana Mai kaɗa ƙafafunta tana faɗin"Baby Stop it. " Bai saurareta ba sai da ya kaita kan gadonsa Ya bita yana mata chakulkuli tana dariya tana fadin "Baby Stop it". Shafa kan shaffan cikinta yayi Kafun yayi kissing ɗin cibiyanta da yake ciki sosai yace "i cant wait naga Baby bump anan,"tongue dinsa yasa a dai dai kan earlobe ɗinta yayi licking ɗin da yasata gasping,murmushi yayi a satin kunnen nata cike da raɗa yace "ina san yarda kunnenki ke cikin sweet spot ɗinki,i love teasing it," Kafanta tasa ta zungure hardness ɗinsa kaɗan har saida Ya saki wai sexy moan,murmushi itama tayi tace "i love how hard you turn for me, Licking ear ɗinta ya fara kamar Ya samu sweet yana Mai mata wasu sexy moan wanda yasata yin nata little but sexy moan, Hannunsa yasa a hankali Ya ja nighty ɗinta ta gefe Ya yagashi 'in one go, Gasping tayi tace "honey its one of My favorite 'fa' Shafa gefen kugunta yayi da wani irin yanayi da Ya saka dukkan tsigan jikinta ya tashi yace"well zan biya x 10 ,bazan iya bari bane Ya fita ta wuya saboda you're to sexy for that ,shafa gefen fuskarta yayi yace "its time for romance," Turesa tayi Ya faɗi daga kanta yana Mai faɗi ouch,Kafun yayi wani yunƙuri ta koma kansa tana Mai cire sauran nighty ɗin ta siga Mai jan hankali Kafun tace "bari na dauki lead ɗin romance ɗin nan,let me love you,Kafun yace wani abu ya haɗe lips ɗinsa da nata 'dan bashi zazzafar soyayya. Chuchujay ✍🏽 Tbc. [11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU (a hospital romance ) By chuchujay wattpad :@chuchujay https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta. Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta, Just follow and share ❤ Episode 3⃣9⃣➡4⃣0⃣. Tunda akayi abun sameera kenan kwana biyar Nana batawa kowa magana ba duk da kuwa yarda kowa Ya damu da hakan, Kowa yayi yarda zayyi da ita tace wani abu amma taƙi koda ehem ne iyakacinta taci abinci tayi bacci , Sameera kuwa washe gari iyayenta sukazo suka wuce da ita ,duk da kuwa Sunji haushi sosai amma hakan bai sa sunce komai ba saboda tsoro sukayi gaba da ɗiyarsu da tayi alwashi kala kala. Zaune imam Ya tarar da Ummu tana kamawa Afnan gashinta, Zama yayi kan kujera ya gaida ummu Afnan kuma ta gaida sa Kafun yace "ummu intee kuwa takira ta sauka"? "Eh imam mijinta Ya kirani dai amma bamuyi waya ba,kasan halinta idan tayi tafiya duk kankartarta ,Babu jirgi Babu mota," Murmushi yayi yace "intee rigima,yauwa talking about rigima wadda ta ƙirƙiri rigima fa har yanzu shiru?" Dariya Afnan ta saka tace "kai Hamma wato yar kakarmu ita ta ƙirƙiri rigima ma"Kafun yayi magana Affan Ya shigo bakinsa dauke da sallama biye dashi kuma KB, Ɗan haɗe rai Paki yayi yace "Ai wallahi KB nasan dai dai gurin da zan saka ka a rayuwa ta," Shigowa ciki KB yayi yana yar karamar dariya ,zama yayi yana Mai gaida Ummu kafun yace "Ummu kinji dai Mai imam ke faɗi ko,shi baida uziri ne,idan naje asibiti na dawo ba yar karamar gajiya nake ji ba sai naga dare ko yamma kai kuma Kana ango dole ne na ɗaga maka kafa." Da fara'a Ummu tace "aikuwa dai amma kam baka kyauta ba kabir ,imam Ai baida wanda Ya fika ,yakamata ma ace yanzu zuwan ka na ba adadi ma kenan amma tun ranar da kuka kai shi daki 'fa." Yanzu mai idan ba zuwa duba Nana ba bazuwa zaiyyi ba, Imam Ya fada yana Mai mayar da kunnesa bangaren Nana dan kamar maganarta yake ji, Ille kuwa yana sake nutsuwa Ya jiyota tana Mai fadin"Habiba,Habiba na matsu ,Habiba ina da uziri ko sai nayi a wando ne a tafi dani a baki? Dariya Afnan ta saka yayin da Ummu tayi saurin miƙewa jin Nana taƙi shiru. Kallan Affan Afnan tayi tace"Nana rayuwa kanaji dai sir manja yasa ta tayi magana dole,"Dariya Affan yasa yana Mai cewa "Nana mu shagali,Hamma kazo mu Kamota mu kawota falo taga mutane idan ta gama. Shafa kai imam yayi yace"aikuwa ma 'dan tsokaneta ma muji daɗi kasan an kwana biyu ba'ayi ba. Bayan Nana ta gama uzirinta imam Ya shiga dakin,haɗe rai tayi data ganshi, Zama yayi kusa da ita yaga ta wani sassandare kafa ita a dole bata warke ba alhalin malam hadi yace ciwan Ya warke, Hannunta Ya kamo yasa cikin nata yace "amarya ta yaya jikin"? Shiru tayi masa batace komai ba sannan bata kallesa ba, Murmushi yayi yace"Ya tauraruwata Mai haskaka rayuwata,Ya madarar zuciyata,Ya tsutsuwar rayuwa ta Mai sa zuciyata tashi kamar balbela ,Ya sanyin idaniya kibiyar dake soke dukkan kososhin dake daddane mun zuciyata," Shesheƙar kukanta yasa shi yin shiru,joyowa yayi sosai yana kallanta yace "Nana mal kuma Ya faru?" Cikin shesheƙar kuka tace "ka tuna mun da Mai tagiya ne,sak irin kalamansa kenan da yake mun nake bashi tibani a lokacin shege matsiyaci sai ji nayi Ya auri haulatu ƙwata ,shegen ashe yana mun wannan kalaman ne kawai 'dan na bashi tubani,ranar saboda tsabagen baƙin ciki saida na rabar da tubanin nan duka amma na daku, Allah kadai yasa Ya walakiri Ya mayar dashi sabida zuciyata da Ya karya dan naji ance Ya mutu. Dariya imam Ya saka yana Mai dafa ƙafarta bai sani ba wanda hakan yasaka kwallara wata iri ƙara da ta jawo mutanen falon reto zuwa sashen Nana, Saurin tashi tsaye imam yayi yana faɗin Nana Mai Ya faru Mai aka maki, Kafarta ta fara nunawa tace "wallahi Ya kashe ni imamu dukar mun kafa yayi sai dai tace ƙas," Da mamaki imam yake kallanta yace "ƙas 'fa kikace Nana ,sai kace karas,wallahi tab'awa kawai nayi," "Dan ubanka kenan sharri na maka,shin wai ina Umaimatu ne ni yau duka batazo ta gaida ni ba," Dariya imam yayi yace "ashe ma ba ƙas ɗin yayi maki ba da kike tunanin matata sanann kar ki sake kiranta Umaimatu sunanta umaimah dan Allah,"Zama yayi yace yauwa Nana tunda kin gama azumin maganar dama ina san fada maki ne idan kina san sashen chan namu zamu bar Maki 'dan mu zamu koma sabon gidan mu ne gobe dan An ƙarasa share share, Kallansa tayi tace "tunda mayyace ni Ai sai na je na zauna naci kaina ,munafiki dama ao kake ka tashi ɗin ,Allah ya kiyaye hanya ,Ai Apan ya kusa Aure sai mu tare dani dashi da matarsa a CChan. "Da sauri Affan yace 'hello old woman ke dawa zaku koma sashen chan ɗin?"Kalli nan kar na kiyi ƙokarin zamar mun damuwa 'dan wallahi ko Aure zanyi bazan zauna gidan nan ba ,ni da kika ganni ma abuja nayi saboda ke, Ai wallahi yaro ƙafata kafarka idan kuma kaga ƙarya nake to kace a'a, "Dake ma zai tafi hajiya Nana ki kwatar da Hankalinki,KB Ya faɗa yana Mai ƙarasa shigowa inda take,washe baki tayi tace "kayi Alƙawari Kabiru," Kaɗa mata kai yayi yace Ai bama sai nayi ba, Washe baki tayi kafin ta sake cewa"wai ina Umaimatu ne"? Kallanta Paki yayi yace "ikon Allah,wai nikam kar ki cinye mun mata mana" Nana zata sake magana umaimah tayi sallama dakin hannunta ɗauke da bowl Mai ɗan girma a rufe,washe baki Nana tayi tana ganin umaimah tace "kabiru matsa ta zauna ,sannu ɗiyata sannu da aiki,hannu ta miƙe tana san ƙarbar bowl d'in,babu musu umaimah ta miƙamata bowl ɗin tana faɗin hankali umaimah,"Aje kwanon tayi gabanta tana Mai bude wa ,take kuma murmishinta Ya dauke tace "Umaimatu wai so kike ki kasheni da farfesun Ahalin kifi?" Daga tarwada sai karfa sai sukumbiya sai ragon ruwa,gobe kuma Inajin kada zaki saka akamo ki dafa mun,ina dalili to,nikam farfesun rago nake so yaji tafarnuwa da citta da masoro. Ta bayanta Affan Ya koma Ya ziro hannunsa a hankali yana Mai saka hannu cikin kwanon,bai aune ba yaji ta buga masa mirfin a hannu tana Mai fadin "kaji mun mayen yaro,"Dariya suka saka baki dayansu lokaci ɗaya kuma ta tsaya sakamakon Nana da ta haɗe rai tace "kowa Ya tashi ya bace mun zanci kifi harda ke kuma Umaimatu kar kiga ke kika kawo, A tare suka fita suna dariyar mood swings ɗin nana Atleast yau ta gama azumin magana,ansha ruwa. **** This is All i can give you guys for now,im having mad headache due to stress insha Allahu you'll get more gobe idan Allah Ya kaimu Kuyi hakuri da typing error na page dinan cos ban editing ba. Chuchujay ✍🏽 Tbc. [11/25, 12:19 AM] CHUCHUJAY✍️: AURE UKU (a hospital romance ) By chuchujay wattpad :@chuchujay https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta. Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta, Just follow and share ❤. Episode 4⃣1⃣➡4⃣2⃣ CITY HOSPITAL 7:30am Babe please ka bani jakana kar mutane su fara maganar mu ranar farko, Umaimag ta faɗa tana Mai shagwab'e wa Paki fuska, Hannunta Ya Kama yana Mai shafawa a hankali yace "ƙasa ma bana san Kina takawa, nifa da idan ta nine kullum.zan ringa goyaki a bayana nane duk inda zakije sabida kar kisha wahala , Murmushi tayi tana Mai jin daɗi da sa'ar samun miji kamar Paki,she's just the most luckies girl on earth , Shafa gefen fuskarsa tayi tace "ni banga need ɗin da zaisa ma kace na aje motana a gida ba Baby im okay fa, A'da da bani da Kaifa ? Kar ka shagwab'ani da yawa fa. Gyarawa yayi yarda zayyi facing ɗinta yace "Baby look yanzu you have me sannan menene need ɗin zamuje guri ɗaya kiyi driving?"Haba kamar bana numfashi,let me be your love,your driver And everything i wont mind,sannan maganar shagwab'aki kuma Ai ke abun a shagwabace And yes kafun ma namanta kinga.last time da mukaje gaida daddy Abdallah ma yana rigima mutafi dashi kika ƙi ,serious face yasa yace Baby ko dai baki aminta da na mayewa su nadiya matsayin mahaifi bane? Maybe im not Good enough ki faɗa mun then i will try to be Good enough, Haka nan maganar tasa taji ta kona mata rai duk da bata Kai maganar bacin rai ba, Batare da ta kuma cewa komai ba ta buɗe motan ta fita ,Cije lebensa yayi yana tunanin Mai Ya faɗa wanda yayi mata zafi? Kodan yace bata so Ya zama baba ga yaranta? Shafa fuskansa yayi cike da dana sanin abunda Ya faɗa ɗin. Jakarta data bari Ya ɗauka yabi bayan ta da sauri yana kiran sunanta , Ƙin tsayawa tayi sai da taga kamar ana kallan su yasa ta tsaya dan kar a raina mata miji, Murmushi yayi ganin ta tsaya ɗin , hannunta Ya Kama,kallan hannun tayi kafin ta kallesa ,gira Ya ɗaga mata wanda Ya sata yin dariyar da bata shirya ba, Bayan tayi thumb signing shima yayi ta nufi Nurses station tana Mai hana Paki binta dan so yake ya zama handbag dinta idan ta barshi And shes loving every bit baza tayi ƙarya ba, Cike da farin ciki suka mata barka da zuwa karma ace Farouk wanda yake jin kamar An tsomasa a aljanna ,cup cakes da drinks d'in da ta kawo masu ta aje kan table tace ga abun tab"awa And yes i made it With love ,a tare suka saka tafi da murnar ƙyautar tata," Mu Ina namu Amarya? Muryar Dr maryam ta ziyarce su,murmushi tayi tana Mai dafa ta tace kar ki wani damu zai zo maki har office , Kamar jela haka farouk Ya biyo Ta yana faɗan mata yarda sukayi kewarta, A bakin cabin ɗin ta suka hadu da Paki wanda KB ke gefe yana masa mitan yazo su tafi amma yace shi bazai tafi ba sai Ya gana da matar sa,kallan farouk dake ta faman mata zuba yake ita kuma tana kaɗa masa kai itama bakinta kamar zai tab'o kunne,gyara tsuyuwa yayi yana Mai faɗa a hankali*guy ɗinnan 'fa zai fara shiga hanci na. Dariya KB ya saka yana Mai faɗin "shege Paki wai Allah Mai mata,tare 'fa kagansu and ,kai kaga yarda kake glowing ne ,"mutumina dole nazo ku aura mun Afnan , Kafun yayi magana muryar Umaimah ta hanasa inda take faɗin"hubby kana nan ashe ," Gyara tsayuwarsa yayi yana Mai faɗaɗa murmushinsa yace "Ai wiffy bazan iya tafiya ba muddin banga na kaiki office na tabbata kinci abinci dan kar ki manta ko breakfast bakiyi ba ." Murmushi tayi tana Mai jin kunya ganin Farouk da KB a gurin amma shi ta lura ko a jikinsa ,buɗe Cabin ɗin farouk yayi yana Mai faɗin "ango kasha kamshi,fara'a kawai yake dan shifa baya jin kunyar nunawa kowa yana san umaimah a ko ina, Kallan KB yayi lokacin da ta shiga yace"Ya mutumina kaje zanzo na sameka,ina san kulawa da iyalina tukunna ba sai ka biyoni ba,abun na masu Aure ne zai dameka," Bai jira jin ta bakin KB ba ya shige yana kunshe dariya dan yasan Ya shaƙawa KB. Kaɗa kai KB yayi bayan shigewa pakin yace "zakaci ubanka ne ,ɗan iskan banza." Kallan Farouk Paki kawai yake ganin yarda yake faman nunawa umaimah wani case a system daga dawowar ta, Zuba masu ido yayi yana jin kamar Ya ɗaukesa Ya watsasa waje Ya huta, Bayan fitar farouk ta ɗago kai taga Ya zuba mata ido, Ɗauke nata tayi haka nan da ta tuna abinda Ya faɗa a mota, Tasowa yayi ya zauna kan table ɗin da take Ya ɗago fuskarta da take faman ɗaukewa,murmushi yayi dan ya fahimci inda rigimarta ta dosa, Dago fuskarta Ya sakeyi tana Mai kallansa yace "Baby indai maganan da na faɗace tab'ata miki rai na janye And banzan kuma ba har sai ranar da kikaji yayi mu ɗaukosu,Yanzu kiyi haƙuri kici abinci,kin san ni bana san damuwarki ko bacin ranki ,ji nake kamar nawa ran ne yab'aci" Haka nan taji hawayen da bata san daga ina suke ba suna gangarowa daga fuskarta,bata san dalilin da yasa take emotional ba yanzu,abu kaɗan zaka mata taji sanyin kuka, Cike da ruɗewar ganin hawayen a kuncinta yace "baby menene?"Abun Ya kai kuka ? Im sorry please,bari na tafi idan gani nane baki san yi , Tashi yayi yana Mai sake faɗin tayi shiru a yayin da yake nufar hanyar fita, "Hayatee wait ." Tafaɗa cikin wata irin siga da yasan irin abinda muryar take masa cos take yaji wani irin goosebumps, Tasowa tayi tana Mai Takowa garesa cikin jan hankali 'in between kuma ta cire labcoat ɗinta, Kirjinsa ta fara ma karamin Tapping har sai da ta kaisa bakin door ɗinta ta haɗesa dashi ,ƙaramun murmushi yayi yace "Baby what's going on ?" Kashe idanta guda daya tayi tace"nima ban sani ba ,amma abu ɗaya da na sani yanzu Shine i want romance ,i want to kiss you mercilessly da idan kafita sai An gane Mai kayi a nan,i want to touch you and feel you to the extent that sai kace you wanna have me right on that desk,amma that will be embarrassing ka fita scenting like s*x right? So .... Kafun yace wani abu tayi capturing lips ɗinsa tan mai bashi kiss kamar life ɗinta yayi depending akai,kokarin saita hannunta take gudun kar ta masa squeezing riga but she loves it When they kiss suna touching All over juna ,the feeling And the desire is unimaginable and Undeniable,riƙe waist ɗinta yayi yana responding mata kafun ta raba lips ɗinta danasa tana Mai ɗora goshin ta kan nasa ,a hankali suke mayar da numfashi,sake jawota jikinsa yayi yace"Baby i might decide to take you back Home fa,because kinsan Mai touches ɗinki ke min,And im liking how wild you're turning into,you have no idea." Murmushi tayi tana Mai gyara masa gefen lips dinsa tace "you're naughty,we have

Chapter 13 of 15