Share this page
shi nasa yana tare da ita ne kuma yana tayata bin dream ɗinta da bata dukkan support ɗin da Ya kamata Ya bata. Duk da haihuwan yaranta uku hakan bai taba chanza soyayyar da yake wa su Nameer ba aransa iyakaci ma ƙara jinsu da yayi a jikinsa yana mai jin babu yashi, uban yara Shida at 30 years,its a real blessing. ********** BAYAN SHEKARA DAYA. Zaune suke baki ɗayansu kan Carpet domin yin dinner, Umaimah ,Nadiya,Abdallah,Shatuh,Nameer,Fawza,Fawha,Fauzan,(yara yan shekara ɗaya) waɗanda ke faman wasa kamar ba abinci za'aci ba yayin da shatuh ke faman tayasu suna dariya, duba agogon bango umaimah tayi taga har ƙarfe 8:30 amma babu Paki babu alamun sa. Kallan yarda Abdallah ke faman hamma yasata murmusawa tace"Kids its time for dinner let eat," Ajiyar zuciya Nameer yayi yace "Mami zamuci abinci babu PAPA? Kinsan fa abincin nan yafi daɗin ci idan yana nan Call him again ,mu jirasa Kaɗan, Dan tsuke baki Nadiya tayi tace"Nima dai Mami kinsan bana koshi idan babu Papa sannan tare muke ci nidashi shine ma dalilin da yasa mukayi abandoning dining table ba," Dariya suka saka a tare ganin yarda aka jera abincin a ƙasa, Murmushi tayi tace "okay kids ku kalla nan ,Papa nasan dole abune Ya rikesa so lets eat sai ku haɗu a breakfast ,okay kunga akwai School gobe sannan kai Nameer kasan gobe zaka koma ba". Dan haɗe rai yayi Kaɗan yace and mami ni bazan koma ba idan Papa bai Kaini da kansa ba, "Naji zai kaika okay ,yanzu maza muci abinci,Auntynsu oya kibar su Fawzan kinsan fa su wasansu baya ƙarewa,tasowa tayi inda fawzan da Fawza suka taso da tafiyansu da bai nuna ba yayin da fawha ke binsu da rararrafe cos tsoro yaƙi barinta ta miƙe." Bayan sun gama Cin abinci suka dawo falo suka zauna danyin kallo, A hankali takan duba agogo sannan takan kirasa a waya amma bata samunsa, Wurin tara yaran kowa Ya wuce ɗakinsa yayin da ta zauna ɗan taya shatuh feeding Yan uku, Bayan ta gama ta taimaka mata ta ɗaukosu 'dan zuwa ƙwantar dasu gadajensu dake dake cikin ɗakinta cos bata raba ɗaki dasu ba tukunna, Sallama shatuh tayi mata ta wuce dan kwanciya ,da kallo umaimah ta bita tana Mai jin kewarta tun kan ta tafi cos a yanzu ta kawo miji wanda ba'a gama tsayar da magana ba tukunna amma tana san asa rana amma sai ta kammala karatunta a yanzu da yarage shekaru biyu. Sake kimtsawa tayi tana Mai jiransa bayan ta gama jera masa abincinsa a table ɗin dake ɗakin, Tana zaman tsumayinsa taji alamun buɗe kofansa ,ajiyar zuciya tayi tana jiran shigowar sa, A hankali ya buɗe kofar Ya shigo,murmushi tayi ta tashi a kan gado tace "Baby naganka and ba bacci nake ba so kadaina wannan sanɗar," Ƙarasawa tayi garesa yana Mai bata puppy eyes idanunsa ɗauke da gajiya, Rungumesa tayi tace"ba sai kayi magana ba fuskan kama Ya nuna mun a gajiya kake, Ɗagata sama yayi yace "amma banyi gajiyan da zan iya ɗaga abar ƙaunata sama ba ,sannan na nuna mata nayi kewarta kamar menene, Dariya tasa a yayin da Ya sauketa yana Mai riƙe waist ɗinta sosai yace "nayi kewan ki sarauniyata ,hutunki yayi Ya ƙare ki dawo kusa dani ina sakaki a ido koda zanyi dukka aikin wahalan ne,just come for me" Murmushi tayi tana Mai shafa gefen fuskarsa tace "kar ka damu abun ƙauna ,yanzu dai muje nayi maka wanka kaci abinci,After that nayi maka tausan da zai tafi da dukkan gajiyar da ka kwaso,kasan magic d'in hannuna ba," Kamo hannun yayi yana Mai licking finger ɗinta yace "they are delicious and sexy,amma matana is the must sexiest, Murmushi tayi tace "yara shida na kawo so calm down " Jawota jikinsa yayi yace "baki san sake zaman sexy kikayi ba ko? Zan nuna maki, Kafun tace wani abu Ya dauketa suka faɗa bathroom, Bayan ta basa abinci Ya ƙoshi Ya koma yana Mai sake yiwa yaransa addua kafin Ya ɗauketa suka haura gado yana Mai faɗin"duty time". Chakulkuli yafara mata tana dariya kafin Ya koma gefenta Ya kwanta yace kafin na fara baki wahala dai Ya AHALINA . Murmushi tayi tace AHALINKA dai sun gaji da jiranka sunci abinci sunyi bacci and babban cikin AHALINKA yace na tuna maka gobe zaka kaisa makaranta, Murmushi yayi yace "Nameer ɗin Papa,bazan taba manta abunda Ya shafesa Mai muhimmanci ba,"Kinsan mene,idan inaa kallanku ko jinake kamar nafi kowa sa'a,youngest father of six,can you imagine? Mirginowa tayi kansa tace idan Mungana maganar AHALINKA,bari na kula da ɗaya kuma jagaban cikin AHALINA mijina abun alfaharina, Kafun yace wani abu tafara bashi passionate kiss ɗin da yake kashesa. Da haka chuchu ta fito tana Mai jin wannan AHALIN suna mutuƙar burgeta, Shin kuma wannan AHALIN sun burgeku? Idan eh to kuzo ku Kama hannuna domin kaiku cikin wannan tawaga ta AHALIN umaimah da Paki domin jin abunda zai kunsa nan gaba. ALHAMDULILLAH anan Ink ɗina Ya ƙare inda nake neman sako wani domin wasa shi dan kawo maku cigaban AURE UKU(HUDU)na alheri da wani salan na daban. Allah Ya yafe mun kurkuren dake ciki,sannan Allah Ya bamu ikon amfani da ilmin cikinsa idan akwai. Idan da wanda kuma rubutun Ya batawa yayi mun afuwa sab'abine. Sai mun haɗu a AHALINA 2 in AURE UKU series. Ina ƙaunarku masoya sosai da sosai nagode da kwarin gwiwarku.❤ Nice taku a kullum . AMINA JAMIL ADAM(chuchujay)✍🏽 Bissalam. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 15 of 15