da sauri sauri na fito ina kulle ɗakina ɓam saboda tsaro Hajiyar gidan na bacci na fita.
Ba wata sanya na isa gida da murna ta na shige ɗakin Mama mai jegon na zaune tana cin abinci nai tsalle na hayeta"wayyo Nana zaki ƙarasa ni"ɗagata nayi ina dariya"sannu Ya Ruma ke ki ka haife wannan ɓulelen ɗan haka","bari Nana ai kuwa naci ubana ba",dariya na saka"ai dole Allah ya raya shi saura sauran tunda kin buɗe musu ƙofa","to suma Allah ya rabasu dashi lafiya","ameen ameen",a wannan ranar gidan yini mukai acike anan nayi zamana ban koma ba kowa uazo mamakin yadda na zama nake wata huɗu amma na zama ɓuleliya komai ya cika,a kwana uku da haihuwa neman ayi ya kaini gidan Gwaggo Asama'u Ya Hadiza na gani kwance fuskarta a kumbure har ido da mamaki na isa kanta"Ya Hadiza kece haka",tashi tayi tana kuka da sauri na zauna kusa da ita"me ya sameki haka ina mijin naki kuma","kiyi shiru Nana ni dai banyi sa'ar miji ba ashe ɗan mafia na aura ban sani ba yanzu nan da kika ganni daga Abuja har kaduna nazo a ƙafa ta jeji ban ma bi titi ba bare wasu su ganni dan sawa ya yi a kamo masa ni ya yanda kinga yanda na koma kullum dukana yake kan naƙi yadda da buƙatar sa","ɗan mafiya kuma ki gane min shege ɗan bagidajiya buƙatar me zaki biya masa",cikin kuka tace"ba dai kin san kwanciyar aure ba","kai na ɗaga alhalin bansan komai ba"to wai shi sai dai ya yi amfani dani ta baya ki faɗan wannan wace kalar ƙazanta ce",dafe baki nayi ina ɗora hannu a ka"ta baya kina nufin ta wajen kashi",a yanda nayi maganar ne yasata sakin dariya ta kaimin duka"ke dai bazaki sauya hali ba ko","Allah Aunty Hadiza abin ne kamar almara wallahi gara da ki ka gudu yaje can ya ƙarata amma dai ya sakeki ko","tun washegarin kai ni",salati na buga"kice kin gama idda ma",Gwaggo Ma'u dake gefe tana jinmu ta saki dariya ta ce"Nana ko ƴar banzar yarinya",juyowa nayi ina kallon ta Allah Gwaggo ai kinga ta huta wallahi ma ta tashi muje gida ai kowa yazo baki faɗa ma ta ba ne Gwaggo","na faɗa ma ta wai kunyar shiga cikinsu take tunda da ba ta shiga ba sai yanzu",kama hannunta nayi"taso muje kiga ya za'a buga wasan",ba taso ba ta biyo ni Baba na kallon mu yana girgiza kai.
Duk suna falo ana kallo da sharhi muka shigo Allah sarki suna ganin ta suka taso kanta"Hadiza lafiya Hadiza lafiya"kawai saita zube a wurin ta saki kuka mai ratsa zuciya,binsu da kallo nayi"ku baje kunnen ku da kyau kuji mijin da ta aura ne ya shiga ƙungiyar asiri shine saboda ɗan taure ne shi wai an bashi abinda zaiyi irin abinnan ko ka bada jinin ka ko dai wani abu saɓon Allah to shine shi da aka bashi nashi mai makon yaje waje sai yazo wajenta wai zai yi amfani da ita ta magudanar kashi shine ita kuma taci mai uwa kawai ta fece ta dawo garemu da kuka ganta nan daga Abuja saida ta kusa kano a ƙafa sannan ta samu taimako shi yasa tai wannan firgicewa kamar wadda tai dambe da zakuna itama maganin ta da bata aiki sai kaɗiri fere da kula samari ƴan gayu kunga yanzu ta ga duniya ta nutsu",basu da nake faɗawa ba ita kanta mai kukan dariya ta saka,Ya Hasiya ce tace"ubanki Nana haka ake faɗin abin alhini",dakatar da ita nayi"to me zance ai wallahi dama ni so nake nagan mu a haɗe kamar kashin awakai kudai da ku kai nisa kuje amma a kanta murna nayi dama ya saketa dan da bai saketa ba saina sa an kamo min ja'iri na masa tunɓur na kora shi titi in yaso tatan tai mai biji biji",dariya sosai suka shiga yi nan sukaita ma ta sannu da kuma Allah ya kiyaye kuma basu nu na ma ta komai ba suka jata jikin su aka cigaba da hira,silalewa nayi naje na janyo Gwaggo tazo ta gani hannuna ta kama"nagode Nana ta",'kuji gulma wai Nanar ta',yaƙe ma ta baki nayi"ba komai Gwaggo ai dukkan su nan da ki ke gani har ita Ya Hadizan ƙaramar ƙwaƙwalwa ce dasu kalli daga magana ɗaya duk sun shiga jimami",ba shiri Gwaggo ta kwashe da dariya Iyyo dake bayan mu zata shigo tace"gaskiyar margayi Habibu ke alheri ce Allah ya miki albarka Nana kin ga ni ko Asama'u ada ita ki ka fi tsana amma yau kinga me ta miki","haka ne Iyyo ai na ma ta godiya ma kuma daga yau baza'a ƙara samuna da wani abu ba saura ta gyara sauran iyayen ta ma",dariya nayi"kai Kawu iro da da yake kamar kacar mashin ta lalace wallahi bai gyaruwa da wuri gara ma kawu Rabilu shi yana jin Allah yake sanyi amma zanyi maganin su",dariya suka saki Iyyo ta ce"iyayen naki ki ke wa haka","ai Iyyo nafi kowa sanin su fa amma komai lokaci ne muje ciki Gwaggo".
Da yamma Ya Surayya suka zo nan ma dai akaita zama ana hira bayan sallar isha na kwashi jiki sai wajen Hajiya Harira duk ta rame tai muzu muzu kammar kura ta shekara ba abinci dama na kwashi rafa biyu na kai ma ta nace inji Babban Yaya kuka ta saka ta ansa tana ta godiya,da sauran dake a ƙuguna na wuce wajen Hajiya Salma duk na kai musu suma ba kunya suka karɓe saura bandir ɗaya na taho gida dan munce anko zamuyi yanda kowa ya shigo gidan zai gane mu,a hanya naga Kawu Iro sai sauri yake kamar zai kifa da sauri nabi bayansa zuwa gidan ɓuya nayi yadda ba wanda zai ganni,Saude ce ta kwaso kayan shi ta watso ƙasa tanabta bala'i,da hanzari ya yi kan kayan"ke Saude bashi hauka ne dan kina bina kuɗi sai kina min tijira kalli abinda ki ke min",kamar zata cinye shi tayo kansa ita kan ya yi wani abu taci mai kwala"eh ka biya ni kuɗina nace dubu hamsin ɗita da kasan baka da kulin aurar da ƴar taka ka amincewa wanccan uban...","keee Saude dakata",na fito ina saurin ɗaga ma ta hannu"sakar min uba tunda ba ɗanki ba ne ko ɗanki ne ma in yay wannan girman ai ya wuce ki ci mai kwala bare shi mijinki",ƙin sakin sa tayi nazo na ɓanɓare hannunta a a jikin rigar sa na turata baya,rigata na kwaye na ciro kuɗin wandona na miƙa masa"ungo Baba dan na dena ce maka Kawu ma ka ƙirgi iya kuɗinta ka bata taje can ta ƙarata kuma karka ƙara ma ta ko sisi",sannan na juya gareta"to baƙuwar kuɗi andai ji kunya shekara da shekaru yana ci dake goɗoɗo amma wai yau kan kuɗi ki ke tozar shi gaban kishiyoyin ki dan abin kunya an dai yi asarar hali ga kuɗi nan za'a baki ki sai duniya ma kiga in zata amfana miki wani abu ni nan da ki ke gani iyayena sunfi ƙarfin a wulaƙanta su kan kuɗi dan mu jinin arziƙi ne duba kiga kalleshi shima banda kawu da gane gane a ina ma ki ka dace dashi ai ahi sai ɗiyar sarakai kin ganki fa baƙa ga ido kamar tasa kalli ƙafafunki kowa ya ganki a yasan saman ki akwai girma amma shi kalleshi ɗan sawal wali...",ban gama ba ya taho da sauri kaina"hakan yake ƴata takaina ni wallahi banma san a ina naganta ba nace ina so",zare ido ta fara tana susar kai ƙare ma ta kallo na shigayi da alama ba ta da gaskiya kai na kaɗa"Kawu kai kace kana sonta ko ita tace tana sonka",ɗan jima ya yi"na manta Nana amma tambayar mana ita",juyawa nayi ina kallon matan gidan Haule na nuna"yauwa Baba Haule kece aminyar ta a gun talla ta ya akai yace yana sonta",zaro ido sukai suna kallon juna taya akai nasan ƙawaye ne su amma anan basa nuna wa,kanta ta shiga sosawa"wajen wani malami taje",salati muka saka kamar munga mutuwa ya yinda Kawu ya miƙa ma ta kuɗin ta"dama na sa ni sai in rasa ma sonki nake ko ƙaƙa",dariya na riƙe tamau nace"kefa Baba Haule amma ke shi yace yana sonki ko",wuri wuri ta shiga yi ya yinda Saude saurin cewa"itama wajen malamin taje",dariya na saki ina nu na shi"to kai kawu farin jini gareka haka amma baka samo mai kuɗi ba sai talakawa",shima dariyar ya yi"sai yanzu nima nayi tunanin haka","to wallahi tun wuri ka nemo wadda ka ke so ka aura kasan daɗin soyayya nasan ta ukun ma dai tohhh"da sauri ta shige falon su kamar zata faɗi,Kawu ne ya kalle ni"ga sauran kuɗinki Nana Alkah ya miki albarka yasa ki fi haka a rayuwa yasa a lahira ki zama ta musamman nagode da taimako na da ki kai",hannun sa na kama na juya mai da kuɗin da kuɗin"ka riƙe Kawu wannan ya wuce in Babban Yaya ya dawo zamu zo muji ya za'ayi da shagon ka na kasuwa shi kuma Yaya Kamal karka ƙara kulashi","Allah ya miki albarka Nana","ameen Kawu na saida safe","Allah ya tashemu lafiya ƴata",da sauri Ya Amina ta ɓuya tana sauke wayarta hawayen fuskarta ta goge dama na dariya ne ya zama na tausayi,saida na wuce sannan ta fito ɗakin au ta wuce ta ɗakko akwatin ta ta buɗe wata leda ta ciro ta buɗeta kuɗi ne a ciki masu yawa ko ƙirgawa batai ba ta fito yana kwashe kayansa a ƙasa tazo ta durƙusa"Baba ga wannan kuɗin ni na kawo maka",ɗagowa ya yi yana dubanta karɓa ya yi"nagode Amina","babu godiya tsakanin mu Baba kawo kayan na kwashe zan kai ma ɗakinka","to Allah ya miki albarka",ya bata ya tashi ya fita daga gidan duk jikinsa ya yi sanyi.
Gida na koma na wuce ɗakin Aunty Mama nayi wanka nasa kaya na dawo falo akaita hira kuɗin mukai za'a haɗa gobe a siyo atamafar teloli bakwai na dama a cikinsu hakan yasa sukace zasu ɗinka,duk wannan abin da ake ko barka Aunty Hajara ba ta zo ba kuma ban ma ta magana ba duk da kullum sai naje bama samun ta nake ba in ba da sassafe naje Sadiya ce ta dai zama ƙawata kullum muna tare itama sai in dare ya yi ne take komawa gidan ta su Hajiya Salma anga idi suma kullum suna tare da su Maman.
Washegari da sassafe naje ɗauko kaya na maida waɗancan dama na wanke na goge na fito kenan saiga Aunty Hajara zaro ido nayi ban kulata ba sai da naje bakin ƙofa sannan nace"Aunty Hajara ba zaki ki mana barka ba kullum bakya nan ai ko hajji da umara ki ke yaci ace kin gama wata uku harda kwana ki",jim tayi tanajin zuciyarta kamar zata fashe haushina take ji kamar ta kasheni sunyi yawan malamai kamar hauka amma an faɗa musu in ta matsa zata kashe wannan auran zata mutu murus,ɗagowa tayi ta kalle ni"bazan je ba zoki ja ni",watsa hannu nayi kamar kunama ta harben na ɗora yatsu a haɓa"wuhuhu wane ni da kai ki ai da ƙafarki zaki harma ki kai kayan barka bari dai in gama ɗaukan zafi dake",zuru ta yi tana kallona ina magana kamar uwarta",abin duka tai wuri wuri tana nema kan ta juyo nakai inda zankai,ƙwafa tayi tai fitar ta,a tamfa mai kyau aka siyo kuma aka fara ɗinkawa har Aunty Hadiza kowa na gidan murna yake yadda muka zama to miye amfanin faɗan,da yamma waanda basu zoba suka gama zuwa da sassafe muka tashi da gagarumin sunan YUSUF da misalin goman safe kowa ya shigo anata hoto Ya Amina ce ta tattaro su kaf har mazan tasa a ɗaki ta kulle laptop ɗin ta ta ɗakko ta jona wayar ta"kuzo ku kalli abinda ƴar shabakwai da watanni tayi",kunna musu tayi a bin da ya faru a gidan su tayi,dariya sukai tayi harda hawaye Aunty Mama ce ta ƙwanƙwasa aka buɗe ma ta"ku lafiyanku kun kama kun shige ɗaki kun kulle",ba magana Ya Zainab ta kamo hannun ta zuwa wurin ta dawo ma ta dashi ba ya ita kanta da ta kalla saida tai hawaye abu sai kace film amma hakan ya musu da ɗi sosai.
Bayan azahar muka saka anko munyi kyau over gashi yasha gyara ɗan kwali an ɗaura shi iri iri Ya Usaina ce tazo ta tasani da wayarta hoto kala kala tamin sannan tamin a waya ta ta tafi,wayarsa ta tura hotunan.
Dama yana zaune a gida yau basu fita ba harsu Ya Saddi'q yana fara buɗe hotunan ya miƙe tsaye magana ya fara shi da waya"tabbas itace"ƙara buɗe sauran ya yi yana mamakin yanda na zama ji ya yi kaf zaman garin ya ishe shi tashi ya yi ya wuce sama ko kallon su baiba duk da sun zuba ma sa ido,yana wucewa suka tafa Haruna yace"Saddi'q ƙanwar ka na kawo wuta fa baka ga ta ruɗa mutumin ba yau mun shiga uku da faɗa wallahi office zanzo na tafi",riƙo shi ya yi ai nima haka ko mota ma bazan ɗauka ba dan kar yaji fita ta",tafawa sukai suka fita ba tare da ya sa ni ba a ranar kuwa da ƙyar ya yi bacci gashi aiki ne dashi wallahi da dawowa zaiyi.
Suna ya gudana lafiya dan haka bayan kwana biyu kowa ya watse ƴan nesa suka koma ya yin da ƴan kusa muka ƙara jonewa,a waɗannan watannin mutum huɗu ne suka haihu mun sha yawon suna bamu can bamu can sai daga baya sannan muka nutsu.
Bayan wata uku:
Bayan wata uku na ƙara girma jikina ya murje kullum ni da Aunty Hajara kamar kaji zagina take kamar me wai na zama karuwa ga jikina nan sai haɓaka yake miji bayanan bare ace shine ni dai bana kulata amma abin nata ya fara tirani na dai faɗawa su Mama Aunty Mama ta ce na dawo gida Mama ta ce sam sai na zauna ba yanda muka iya haka na zauna amma nayi alƙawarin seta ma ta zama dan bazan yadda da zagin cin mutunci ba ana haka tafiya ta samu zuwa Niger Alhaji Baffa da kansa ya faɗa masa kumanya aminci gashi zamu kwana biyu dan ma munyi hutu kwana ki da maganar muka ɗau hanya kuma mun sauka lafiya.
Biki ne akai har sau uku sannan muka fara shirin dawowa kiran mu ya yi yace su tafi su barni zai biyo tanan mu dawo tahowa washegari da daddare ya sauka dama ɗakin Yayar Mama nake kwana ita ke da girki bama ta ɗakin ɗanta ne yaje ya ɗakko shi kuma ya kawo shi har inda nake sannan ya fita,bina da kallo ya shiga yi yana mamakin yadda na zama ƙatuwa gashin fuskata ya janye ya sumbaci kumatuna kan kujerar ɗakin ya zauna ya cire takalmi da safar ƙafar sa ya cire ƴar saman rigar ya aje ya sassauta botir ɗin wuyan ƴar cikin ya jimgina kansa da kujerar yana furzar da iskar bakinsa ya lumshe ido,bai jima da jingina ba bacci ya ɗauke shi dama ya gaji sosai,cikin dare na tashi zanyi fitsari kawai naga mutum a zaune yana barci baki na dafe na zura mai ido ya yi mugun kyau ya ƙara fari rasa me zanyi nayi ni ba gidan mu ba ga dare bare nayi ihu kusa da shi na zauna nama daina jin fitsarin kwantar da kaina nayi a kafaɗar sa,a haka na koma baccin nima kiran sallah ne ya tashe shi jin nauyi kusa da shi ya duba ya ganni ɗauka ta ya yi yakai kan gado yaja min bargo ya wuce ya fita dan zuwa masallaci,bayan rana ta fara ɗagawa suka shigo da ƴan gidan a falon suka zauna anata gaishe gaishe ga abin kari ana haɗawa harda ni a masu aikin tunda ya shigo sai raba ido nake na kasa magana shima in ya kalleni sai dai ya yi murmushi a haka aka karya sannan aka shiga rakashi yana gaida mutanen garin har dare ya yi,
wani gari akace zamu dama yasan garin megidan ne ya bashi mota sabuwa dal dama mai kuɗi ne nan na shirya cikin atamfa nayi kyau sosai tunda yazo dama ba muyi magana ba muna shiga motar ya fita a gidan ɗan gefe ya parker da sauri na tashi na faɗa jikinsa ya rungumeni tsam yana a jiyar zuciya ɗagowa nayi ina shafa fuskarsa"Babban Yaya kayi kyau sosai","Allah Nana ta ai ke ce ki kai kyau fiye da tunani",kiss namai a baki "ka fini ai",lumshe ido ya yi ya kwanto da kaina fuskar sa ya ɗora bakinsa kan nawa an daɗe ba'a haɗuba ni kaina sai naji daban haɗin kai soaai na bada mun daɗe a haka sannan ya zare bakinsa a nawa"munje ko dare nayi hanyar akwai sahara sosai,gyara zamana nayi sannan ya kunnan motar muka tafi garin da nisa ace munyi kwana kenan mukaga ana haska mu da fitila lumshe ido ya yi yana ambatar innanillahi wa'inna ilaihi raju'un",faɗuwa gabana ya yi "Babban Yaya lafiya waɗannan mutanen fa",hannuna ya kama ya damƙe"kwantar da hankalinki ɓarayi ne karki nu na kina jin tsoro",ƙwace hannuna nayi"to da tsoron su nake kan ya buɗe motar na buɗe shima ya fito ganin bamu ɗaga hannu sama ba yasa ɗayan ya yi dariya"oga manya fa muka samu ko baka ga motar bane","na gani kawo min su nan",hankaɗo ni sukai yay saurin tare ni a fusace ya haska ma wanda ya turoni mari ba shiri ya sau bindigar ya dafe kuncinsa ogan ne ya miƙe"kai riƙaƙƙe shine ka mare shi",nuna shi ya yi da yatsa"kaima idan kace zaka taɓa saina mareka",baya mutumin yaja"yeehooooo mun samu kalarmu mara tsoro amma zamu sa kaji tsoro yanzu kai ku ladabtar min dashi kusan su takwas suka zagaye shi suna duka amma ya yi ƙyam,da gudu na taho ina kuka zan ture su suka riƙeni runtse ido ya yi saida ya ce su bari sannan suka dakata suna gurfanar dashi a gaban ogan nasu kallon sa nayi bakinsa nata zubar jini haka gefen idon sa ma,ogansu ne ya daka mana tsawa"da ganin ku ansa daga gidan danshi ku ke wannan wa ce ce ɗinka",shiru ya yi ƙara daka mai tsawa ya yi"wa ce ce wannan ɗinka"nan ma shiru ya yi tasowa ya yi yana dariya to bari na baƙanta maka rai yanda zakaji daɗin mutuwa dan baƙin ciki hannu ya kawo zai taɓa ni,da sauri ya yunƙura zaiyi magana na rigashi"ni ƴar megidan sa ce",dakatawa yay yana kwashewa da dariyar mugunta yana ɗaga hannun sa sama"ashe ma ba da kaina zan baƙan ta maka ba,da kanka zaka baƙantawa kanka kai ku tuɓe mai ita ya ma ta fyaɗe da kansa in ta mutu ya kaiwa megidan sa gawa inta rayu ya kai masa mushe",wani iri faɗuwa gabansa ya yi"dan Allah kuyi haƙuri yarinya ce fa ku bari",ɗago haɓar sa ya yi da bakin bindiga"ok so ka ke mu kasheta sai kayiwa gawarta harma mu taya ka",ɗago kansa ya yi kalle shi"please kuyi haƙuri ku barta kumin koma me zakumin amma banda ita",dariya ya ƙara saki"mu ce maka a kai kuɗi muke buƙata wannan motar kawai zamu ɗauka sannan kayi me mukace ko kuma bari na fara sai ka biyo ba ya",a gudu na tashi na faɗa kansa ina kuka"dan Allah kayi me sukace akan waɗannan jakunan su kashe ni gara na mutu a hannun ka",girgiza kansa ya yi wani baƙin ciki yana ƙara tsirga masa ji yake kamar ya yi bindiga,jana sukai a wurin suka yar ina kuka sannan suka saita bindiga a cikina da sauri ya tashi"ku bari zanyi zanyi nace",dariya sukai suna matsawa ba ya ba yanda ya haka yana gani suka ɗaure min hannu suka tura wani ƙyalle bakina,hawaye ne kawai ke fita a idona bansan komai ba duk iskanci na bansan mene kwanciyar aure ba nasan me ake yi amma ai bansan ya abin yake ba tsanin azaba da na fara shiga shi yasa na fara motsi amma ba halin ƙwatar kai su kuwa sai dariya suke suna rawa da bindiga sama sanda wani irin zaba yaja min suma ban sa ni ba su barshi a haka amma in saida suka saka shi ya ɗebi fin awa biyu a kaina sannan suka barshi ya tashi wani irin jini ke ambaliya a jikina fashewa ya yi da kuka ya ɗagoni ya rungume su kuwa sai ihu suna dariya ƙarar harbi suka ji kan kace kwabo sun watse mutane yaji a kansa ya ɗago yana kai dubansa kansu sojojine suka zo wucewa fahimtar meke faruwa sukai nan ɗaya a cikinsu yace"ku shiga jejin nan duk inda mutanen nan suke ku kawo min su nan da kwana uku"sarawa sukai suna yin cikin jejin,durƙusawa ya yi a gabansa yana dafashi"Aboki kayi haƙuri",a razane ya ɗago jin na kawo numfashi shima mutumin kallonsa ya yi ya ce"bata mutu ba",kan Babban Yaya ya yunƙura shi ya rigashi ɗaukata zuwa motar su su kuma sauran suka ɗago shi shima zuwa motar ganin jinin dake zuba ajikin yasa sojan nan zaro ido da hanzari ya cire rigar sa ya ɗaurata a ƙuguna sannan suka shiga sai asibitin da ya faɗa musu dan su ne ƴan gari,likitocin na gani sojoji suka fito dukkan mu suka kwantar amma kafin kace me shi ya dawo hayyacinsa ruwan ma da aka saka masa ya fincike shi ya fito zuwa ɗakin da nake wannan sojan ya gani hankalinsa ya fi na kowa tashi sai zarya yake yana amsa waya akai akai ganin ya fito yasa ya tare shi"ya ka taso kuma",hannu ya ɗaga masa"ka barni kawai likita ce ya fito ya fiskan ce su"gaskiya tana cikin ma wuyacin hali ta rasa jini mai yawa dan haka shi zamu fara ƙara ma ta kafin kowanne bin cike ya biyo baya sannan dole za'a ma ta aiki a mafitsarar gaskiya an cutar da ita Allah ya saka ma ta",juyawa ya yi ya faɗi a wurin baisan sanda kuka ya ƙwace masa ba haka shima wannan jarumin soja soboda itama likitar kukan take kana gani kasan lallai abin yakai maƙura,sojan ne ya riƙeshi ganin yana buga kansa da kujerar wurin"haba Aboki ka bari mana karka lahanta kanka",ɗagowa ya yi yana kuka sosai"kabarni in mutu ya za'a ce da kaina nawa matata haka yarinya ce batasan komai ba me yasa ban bari sun kashe mu ba",bakinsa ya rufe masa"ba a bin da za sameta na maka wannan alƙawarin ka zama jarumi mana kalleka sai ma ace kaine sojan ba ni ba taso muje a gwada jinin mu in ya yi basai an sa ma ta jinin kowa ba",da kuzari ya miƙe suka je aka gwada su da mamaki likitar ta dubesu"Major wannan ɗan wanka ne dama kana da ƴan uwa",kallon ta ya yi"a a likita ban sanshi ba ma"da mamaki ta kalle shi"ban yarda ba amma mu gama da mara lafiyar tukunna akwai alamar tambaya akan ku",kallon juna sukai suka kalleta jinin da ta ɗiba ta kwasa ta fita sannan tace su huta ko kula maganar ta ba suyi ba tana fita suka fito suma.
Har safe ana a kaina amma ban farfaɗo ba jinin har ya ƙare koda likitar ta oto ta nuna musu sai an ƴara jira nan ransa ya ƙara dugun zuma ya shiga kaiwa da komowa suna nan tsaye a wurin yaji wayarsa na vivrating sai yanzu ma ya tuna da ita da sauri ya ɗakko yaga ɗan wancan gidan ke kiran sa bai ɗaga ba saima ya kashe ya nemi wata number yay kira ba jimawa aka ɗaga"Hello friend",ajiyar zuciya ya yi"na'am friend kana gida na sa ni","eh lafiya kuwa naji ka haka","a kwai matsala ina ƙasar ku mata ta na asibiti a bani jet zan wuce india",cikin tashin hankali da salati ya ce"wane asibitin"faɗa masa ya yi","gani nan zuwa a shirya ta tukunna",kashe wayar ya yi ya kalli sojan nan dake murmushin ƙarfin hali,jinjina ya masa sannan sukaje sukaima likitar
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 32