Share this page
tausasa murya. Ajiyar zuciya Mas'oud yayi cikin sanyi yace da Dr.Waleey "Tayaya?" Still murmushi Dr.Waleey yayi, zamansa ya gyara da kyau, tare da gyara zaman glass ɗin dake idonsa. "Tabbas zai iya zama cikakken namiji kuma lafiyarsa zata iya dawowa ako da yaushe, zai iya samun sauƙi idan har ya kawar da duk wani tunani tahanyar sarrafa matarsa koda ko bayajin daɗi." Shiru yayi kana yacigaba da cewa. "Kusanci da mace zai iya daidaita komai, sannan yawan raɓan mace zai iya rage masa kaso 30 acikin 100 na matsalar dayake tattare da ita." Sake kallon Sooraj da haryanzu kansa ke ƙasa yayi cikin lallami yace. "Ka gwada jarrabawa Sooraj, domin lafiyarka abun buƙatace agareka, Namiji baya taɓa zama ingarma kuma jajirtacce, harsai yakasance yana iya biyawa matarsa buƙata, haƙiƙa nasan cewa kaiɗin gwarzone, saidai kuma irin wannan rashin lafiyan taka zata iya haifar da babban matsala arayuwarka, idan ka gwada za a dace insha Allah, matsalace da ka soma jinta ajikinka tun shekatu 8 da suka wuce, bada ita aka haifeka ba saboda haka zaka iya, watarana kuma zakayi mamaki." Lumshe idanu Mas'oud yayi tare da buɗesu alokaci guda, kallon Dr.Waleey yayi tare da basa hannu sukayi musabaha, cikin ɗan sukunin da ya samu acikin ransa najin cewa amininsa zai samu lafiya yace. "Mungode sosai doctor!." Nan sukayiwa Dr.Waleey sallama, shidai Sooraj ƙala baice daga bakinsa ba har suka bar cikin asibitin, hasalima wani irin abune yaji ya toshe masa maƙoshi. Tunda suka shiga mota babu wanda yace da ɗan uwansa wani abu, agaban tangamemen gate ɗin gidansu Sooraj ɗin, Mas'oud yayi parking motar. Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da kallon Sooraj wanda yajingina bayansa da jikin kujeran motar. Cikin kulawa Mas'oud ya ƙira sunansa. "RAJ!." Ɗago idanunsa wanda suka ɗan soma sanja launi Sooraj yayi ya kallesa. Idanu Mas'oud yaɗan lumshe cikin son samawa Sooraj ɗin nutsuwa yace. "Tabbas nayarda, kamar yanda Dr.Waleey yace idan ka jarraba zaka iya, please RAJ ka jarraba." Murmushin dayafi kuka ciwo ne ya bayyana akan fuskar Sooraj, cikin cool voice ɗinsa yace. "Ƙaddara itace wacce tarigayi fata Mas'oud, kamar yanda Dr.Waleey ya faɗa hakane, ƙaddarata tana da girma sosai, banso shigowarta cikin rayuwata ba Mas'oud, saboda nafi kowa sanin menene illata, bazan amfaneta dakomai ba, sannan aurena yazama laluri agareta, aurena zai kashe mata ƙuruciyarta zai kuma kashe mata lokacinta, anayin aure ne don aji daɗi akuma raya sunna, bazan taɓa iya jiyar da ita wannan daɗin ba Mas'oud, saboda ina ɗauke da Nakasa." Ɗan tsagaitawa yayi da maganan, still murmushi yayi tare da lumshe idanunsa, cikin sanyin murya yace. "Kasan yanda nakeji akanta kuwa Mas'oud? Bansan daliliba amma kowani bugun zuciyata da tunaninta yake tafiya, Inajinta awani ɓangare na jikina, tayaya zan cutar da yarinya ƙarama kamarta? duk wata mace indai bata kasance marar lafiya ba tabbas nasan tana buƙatar Namiji akusa da ita, Ni nakasance saɓanin tunanin mutane, bazan amfaneta ba." Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ɗan cije laɓɓansa, yanzun kam sosai rauni ya bayyana akan kyakkyawar fuskarsa, tunda yake bai taɓajin ciwo da ɗacin rashin kasancewarsa lafiyayyen namiji ba sai yau, dama irin wannan ranan yaketa gudu, shiyasa ya keɓe rayuwarsa daga sha'anin mata, irin wannan raunin yake gujewa kansa shiyasa ya nesanta kansa da soyayya, gashi duk iyaka gudunsa ranar ta riskesa, ɗago idanunsa yayi ya kalli Mas'oud wanda ƙwalla suka cika idanunsa tab, murmushin daya sanya hawayen dake cikin idanunsa gangarowa yayi tare da cewa. "Zanyi abun daya dace Mas'oud!." Yana kaiwa nan azancensa ya buɗe murfin motar ya fito, Da kallo Mas'oud ya bisa harya buɗe tangamemen gate ɗin gidannasu ya shige, hawayen dake cikin idanun Mas'oud ne suka samu daman gangarowa waje, wani irin tausayin abokinnasa yakeji, cikin sanyin jiki yaja motarsa yabar ƙofar gidan. Tsaye take agaban dressing mirror, wani haɗaɗɗen humra wanda Hajiya Arabi ta bata, take shafawa ajikinta, gaba ɗaya ko ina dake cikin ɗakin ya cika da ƙamshin humra'n nata, gaba ɗaya ta shagala da abun da takeyi, sanye take da bathrobe pink colour ajikinta, wanda ya tsaya iyaka cinyarta, kunce igiyan bathrobe ɗin tayi tare da ɗan zamesa ya sauƙa zuwa kan ƙugunta, humra tashiga shafawa akan ƙirjinta har zuwa kan kafaɗunta, sam ta manta da cewa ma aɗakinsa take, gaba ɗaya ta saki jiki, daga gefe guda na zuciyarta kuwa, mamakin ɗaukewan period ɗinta take, don yau kwata kwata kwanansa ɗaya amma ya ɗauke, baikuma taɓa yi mata haka ba, ahankali ya murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin ya shiga, tsaye yayi ajikin ƙofar yana me ƙare mata kallo tundaga sama har ƙasa, santala santalan legs ɗinta dake ta shinning ya kalla, kana ya sauƙe idanunsa akan bayanta wanda ya matuƙar fidda shape ɗin gefe da gefen cikinta, yayinda fatar bayan nata ke shinning tana fidda wani irin ƙyalli, lumshe idanunsa yayi ahankali ya soma takowa zuwa gareta, sam batasan da shigowarsa cikin ɗakin ba, gaba ɗaya hankalinta yayi nisa wajen rufe kwalban humran dake hannunta, taku ɗaya ne kacal ya rage atsakaninsu, tsayawa yayi, yayinda sosai ƙamshin da jikinta ke fitarwa yayi masa daɗi, ɗan lumshe idanunsa yayi, hannunsa dake rawa yakai kan fresh skin ɗin dake tsakiyar bayanta. Azabure Pharouk yayi wurgi da laptop ɗin dake hannunsa, wani irin tuƙuƙin baƙinciki da ɓacin rai ne suka cika idanunsa har suke neman rufe ganinsa, jikinsa ne ya ɗauki rawa tamkar mazari, cikin ƙunan zuciya yafara sambatu lokaci guda kuma yasaki wata mahaukaciyar dariya mai cike da ƙeta, abayyane yace. "Aure ko, hmmm lallai kuwa mu dukanmu zamu rasata, aurenta da kayi bashike nuna cewa ka mallaketa ba SOORAJ! tabbas kashiryawa rashinta daga yau zuwa sauran ranaku masu zuwa." (kuyi haƙuri two days bana baku updated da wuri, insha Allah yanzu zannayin ƙoƙarin baku update akai akai saboda inason nima na ƙare labarin soon!) *Vote* *and* *Comment* fatymasardauna *Vote* *and* *comment* fatymasardauna *Vote* *and* *comment* fatymasardauna *Vote* *And* *Comment* fatymasardauna Dedicated To My Life (Sardauna) WATTPAD fatymasardauna romance Chapter 44 Maimaitawarda marokinzaiyi karaf akunnen sooraj wata mummunarfaduwargaba sooraj yaji saikumayasauke nannauyar ajiyar zuciya yasakiwani kayaceccen murmushi wandashikansa baisan ma anar yinsaba yadaiji tamkar ansaukemasa wanidutsene akan kirjinsa.......................✍️nagajizanhutakuyi godiya kunji 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *SOORAJ !!!* *Written By* Phatymasardauna *Dedicated To My life Sardauna* *Wattpad* @fatymasardauna #hearttouching *Chapter 48* Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare da sake kamo labb'anta na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa. Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke gangarawo izuwa gefen fuskarta, wani abu takeji na musamman acikin jikinta, jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce. Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar, sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi, akan lallausan skin ɗinta ne, yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi, sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi, yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta, sannu ahankali, ɗumin bakinta yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali. Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta, kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne shima ya kasance a bangarensa, lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata, wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar, bakinsa dake ɗauke da danshin saliva, yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss, wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda, wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta, wani irin azabebben ciwon ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na sha'awa ba. Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaɗa sukai wani irin ja, innocent face ɗinta ya kalla, kana ƙasa ƙasa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiƙe da yawun bakinsa har wani shinning suke, ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauƙan bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maƙale cikin eye lashes ɗinta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake, ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo, ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta, duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta, yayinda yasanya duka hannayensa, akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana tada mata da wani abu acikin jikinta, bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce, cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa, idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice, yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe, ahankali irin na wacce bata taɓa ba, taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne, yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa, lokaci guda yaji mararsa ta daure, daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa, cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta wanda suka d'an rage girma, gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata, hakan yasanya takai hannunta, inda ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar garwashin wuta, cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace. "Ya....ya!." Idanunsa wanda suka kaɗa sukai ja, kana kuma suka cika da ƙwalla ya ɗan bud'e, ahankali ya kalli cikin idanunta, saurin sadda kanta ƙasa tayi don bazata iya juran kallon yanda cikin idanunsa suka koma ba, infact ma bazata iya jure ganin cikin idanunsa Wanda suke d'auke da ƙwalla ba, cikin wani irin tsananin tausayinta dake cin zuciyarsa yasanya hannayensa duka biyu yajawota jikinsa, hannayensa yasake maidawa kan bayanta ahankali ya kai bakinsa saitin kunnenta, cikin wani irin rikicewa da yayi yatura harshensa cikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnen nata, kana yana me shafa fatar bayanta slowly, ƙasa yayi da ita inda ya kwantar da ita kana shima ya kwanta agefenta, sake matso da ita jikinsa yayi ahankali yake ƙara tura harshensa cikin kunnenta, wani irin ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai, gefe guda kuwa hawayen dake fita daga cikin idanunta ne, ke sauƙa akan dantsen hannunsa, sosai hakan da yakeyi mata ya zautar da ita, gaba daya tafara manta duniyar da take, sake shigewa cikin jikinsa tayi, tana me cusa kanta acikin ƙirjinsa, ji take kamar ta koma cikin jikinsa saboda yanda daddaɗan ƙamshinsa keyi mata daɗi, sama da mintuna 15 ya ɗauka yanayi mata haka, zuwa yanzu ko kyakkyawan motsi batayi, sosai zafin zazzaɓin jikinsa ke ƙara turarata, sannu ahankali sanyin jikinta yaɗan soma ratsa nashi jikin, cikin son samawa kansa sauƙi daga tsananin ciwon dayakeji ya ƙara matseta ajikinsa, atare suke fitarda wani irin zazzafan numfashi, hannunsa dake rawa ya ɗaura adaidai kan lafeffen cikinta wanda yake kamar zai haɗe da bayanta, yanayin yanda yake shafa fatar cikin nata ne yasanyata sakin jikinta, ahankali sheshsheƙan kukanta ke tashi, jin yanda take fitar da sheshsheƙa ne yasanyashi kamo laɓɓanta, ahankali yashiga tsotsa yana me sake matseta acikin jikinsa, kamar yanda bazai iya faɗan tsananin azaban dayakeji acikin jikin nasa ba, haka bazai iya tantance mai yakeji cikin zuciarsa awannan lokacin ba, tamkar lollipop haka yake tsotsan lips ɗinta, atare suke sauƙe ajiar zucia, hannayenta tasanya akan faffaɗan bayansa, ƙa ƙam ta rungumesa tare da lumshe idanunta, cikin yanayin yanda yake sucking lips ɗinta, yasanyata jin wani irin bacci na fusgarta, ganin kamar tayi bacci yasanyashi soma ƙoƙarin zare bakinsa daga cikin nata, wani sabon kukan shagwaɓa ta saka masa, sam bayason kukanta hakan yasa yaƙara kamo harshenta yana sucking ahankali, lokaci k'ank'ani bacci ya ɗauketa, hawayen da suka cika cikin idanunsa ne suka samu daman gangarowa, ahankali hawayennasa ke ɗiga bisa kan kyakkyawar fuskarta, sake hugging ɗinta yayi tight, wani irin tausayinta ne ke ɗawainiya da zuciyarsa, bai taɓajin zafin ƙaddaransa sosai har haka ba, sai yanzu daya kasa bata abun da takeso daga gareshi, haƙiƙa baicancanci zama miji agareta ba, yana da rauni, wanda kuma raunin zai iya shafar rayuwarta, wata irin wahalalliyar ajiyar zuciya ya sauƙe, daga gefe kuwa har yanzu jikinsa ɗauke yake da zazzafan zazzaɓi, yayinda yakejin wani irin abu ya riƙe masa waist ɗinsa, sosai yakejin azaba acikin jikinsa, saidai kuma duk da yanda yakejin wahala ajikinsa, baikai ya zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa ba, yanayin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa, shi ya sanyashi lumshe idanunsa, cikin wasu y'an mintuna ƙalilan bacci ya ɗaukesa, haka sukayi bacci lips ɗinsu haɗe dana juna,yayinda bugun zuciyarsu ke tafiya atare. 6:00 am. Ahankali yaɗan ware idanunsa wanda suka ƙanƙance saboda bacci, tarwal ya gama buɗe idanun nasa inda ya sauƙesu akan kyakkyawar fuskarta, sosai ya kura mata kyawawan idanunsa, zara zaran eye lashes ɗinta wanda ke ɗauke da busassun hawaye ya kalla, kana yagangaro da kallonsa harzuwa kan ƴan ƙananan laɓɓanta, wanda cikin yanayi na bacci ta ɗan buɗesu batare da ta sani ba, hannunsa yakai kan kyakkyawar fuskarta inda ya haɗe mata laɓɓan nata waje guda, ahankali ya zare jikinsa daga cikin nata, ƙafafunsa ya zuro ƙasa kana ya miƙe tsaye daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya wuce, shower ya sakarwa kansa inda zuciyarsa ke cunkushe da tarin tunani kala kala, aƙagauce yayi wanka tare da ɗauro alwala, koda ya fito daga cikin toilet ɗin wata jallabia yasanya tare da shumfuɗa sallaya ya tada sallah, koda ya idar da salla'n, sosai yayi addu'o'i kana yashafa, miƙewa yayi cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban sif ɗin kayansa, ɓangaren da suit's ɗinsa suke ya ɓuɗe, wata haɗaɗɗiyar black shinning suit ya ciro tare da wata white long sleeve, koda ya sanya kayan sosai sukayi masa kyau, yayinda suka fitar da cikakken kamanninsa na ma'aikacin banki, sosai yayi kyau, inda yasanya wasu tsadaddun takalma toms aƙafafunsa, cumb ya ɗauka inda yashiga gyara kyakkyawan sajen dake ƙarawa farar fatarsa kyau, turarensa mai daɗin ƙamshi ya fesa, take ƙamshin nasa ya cika gaba ɗaya ɗakin, wata ƴar madaidaiciyar briefcase ya riƙe ahannunsa, cikin takunsa mai ɗauke da nutsuwa, ya ƙarasa jikin ƙofar fita daga cikin ɗakin, har yakai hannunnsa kan handle ɗin ƙofar saikuma yaɗan tsaya, idan da ason zuciyarsa ne shine juyawa ya kalleta, saidai kuma yanajiyewa kansa abun dazai faru dashi nan gaba, bahaka yake ba sam, bakuma yaso ya zama haka, saboda ita arayuwarsa karo na farko daya zubda hawayensa, saboda ita kaɗai yafarajin tsanan kansa da rayuwa, saboda ita kaɗai ya bari akaron farko rauninsa ya bayyana, inda ya zubar da ƙwalla sanadin lalurarsa, sam bayason sakeyin wannan ganganci. Murɗa handle ɗin ƙofar yayi yafice, cikin isa yake takunsa har ya kawo compound ɗin gidan, motarsa ƙiran range rover black colour ya shiga, maigadi ne ya wangale masa gate ɗin gidan, shi kuma ya tura hancin motartasa waje. 7:00 am. Daidai alarm ɗin dake gefen gadon wanda batasan waya saitashi ba yasoma ƙara kamar zaicire kunnen mai sauraro, wannan ƙaran alarm ɗinne yasanyata buɗe idanunta, ahankali taɗan buɗe idanun nata tare da yunƙurawa ta tashi zaune, kallonta takai ga window'n ɗakin, nan taga gari gaba ɗaya yayi haske, bayanta ta jingina da saman gadon, cikin gajiyawa da jin ƙaran alarm ɗin tasanya hannunta ta kashe, dogon gashinta da yake a hautsine ta haɗa waje ɗaya, lumshe idanunta tayi, yayinda take shaƙan daddad'an ƙamshin da ɗakin ke fitarwa, lokaci guda moment ɗinsu na daren jiya yashiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarta, wani irin mimmiƙewa tsikokin jikinta sukayi, yayinda takejin wani irin yaaarrr acikin jikinta, kamar yanda bazata taɓa iya mantawa da kanta ba, haka tayi imani bazata taɓa iya mantawa da moment ɗinsu na daren jiya ba, sake lumshe idanunta tayi musamman tuno yanda yake tsotsan harshenta slowly da tayi, wani irin ɗanɗano na musamman yawun bakinsa ke ɗauke dashi, laɓɓanta taɗan ciza ahankali don kuwa haryanzu tanajin marar nata nayi mata ciwo kaɗan kaɗan, cikin rashin kuzari ta sauƙo daga kan gadon, kayan jikinta ta cire, inda ta ɗaura wani sky blue towel aƙirjinta, wanda ya tsaya zuwa kan santala santalan cinyoyinta farare ƙal ƙal, wanda ɗigon tabo ɗaya babu akan shinning skin ɗin nata mai tsananin taushin gaske. Ruwa me ɗan ɗumi ta haɗawa kanta, inda dashi tayi wanka, bayan tayi wankanne ta ɗauro alwala, sam bataji daɗin makaran da tayi ba, wata simple women gown ta zura ajikinta inda ta sanya hijab, sallah tayi, tana idarwa taɗanyi azkar kana ta mik'e. Wani irin fitinannen yunwa takeji na ƙwaƙulan cikinta, kasancewar rabonta da abinci tun jiya da yamma, ɗaure dogon gashin kanta tayi batare da ta sanya ɗan kwaliba ta fita zuwa falo, ko ina ta kutsa kanta saitaji wannan fitinannen ƙamshin nasa na neman ruguza mata zuciya, ita tarasa wannan wani irin turarene wanda ajikinsa kawai takejin irin ƙamshin. Kaitsaye kitchine ɗin dake cikin falon ta nufa, duk da kasancewar tanajin yunwa, amma batajin cewa wani abu na abinci zaisamu mazauni acikin cikinta, tea ta haɗa kana ta dawo falo ta zauna, tanƙwashe ƙafafunta tayi yayinda ahankali take sipping tea ɗin, wayarta wanda tunjiya take aje kan table ɗin dake tsakiyar falon ne, takawo haske, lokaci guda kuma sassanyar muryan mawaƙinnan Atif Aslam tasoma tashi acikin wayar alaman shigowar k'ira, ɗan yunƙurawa tayi ta ɗauki wayar. "Shukra" Shine sunan dake yawo akan screen ɗin wayar, cikin hanzari ta ɗaga ƙiran tare da karawa akan kunnenta, kafun tace wani abu Shukra tayi saurin cewa. "Amarya bakya laifi koda kuwa ace kin ciji ango!." Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba cikin yanayinta me ɗauke da sanyi tace. "Bakida wani abun da zakicemin ae Shukra, yanzu ƙin zuwa da kukayi keda Nasmah kun kyauta kenan?." Dariya Shukra tayi, cikin yanayi na tsokana tace. "Rufa mana asiri mu mutu agida maza sukaimu ba mata ba, mu ƴan gidan zuwa, me zamuzo muyi miki keda kike ƙarɓan special lecture awajen Mr.Handsome ɗinki, mukan ae dai kuma saita waya!." Tsuka Zieyaderh tayi cikin ƙosawa da tsokanan da Shukran keyi mata tace. "Nifa banason iskanci Shukra, ƴar iska kawai." Dariya sosai Shukra da Nasmah wacce kejin duk maganganun Zieyaderh'n suka sanya, jin dariyar Nasmah yasanya Zieyaderh sake ɓata fuska, ahasale tace. "Kun maidani mahaukaciya ko?." Ɗan gumtse dariyannasu sukayi, cikin salon tsokana Nasmah tace. "Sorry ƙawata, ya tsamin jiki, nasan fushi kikeyi damu, am so sorry idan muka haɗe a school zamu taushi zuciyarki." Shukra ne ta caɓe da cewa. "Inafatan dai kina gwada masa irin wannan salon shagwaɓan naki, dannasan idan kina gwada masa ko aiki bazaina fita ba." Gyara zamanta tayi cikin zaƙuwa tace. "Dan Allah ƙawata faɗamin aure da daɗi ko? hmmm nima Inatsananin son aure, gaskiya bazan iya jurewa ace harsai na ƙare secondary school ba, seriously na ƙosa nima nazama cikakkiyar mace." Shukra tafaɗi maganan dayake har cikin zuciyarta hakane, duk da kasancewar basu da wani shekaru masu yawa, amma tagamsu da cewa yin aure tun mace nada yarintarta yafi komai daɗi, sannan kuma maza da yawa sunfi sha'awar ƙananan yara kamarsu, badon komai ba saidan suna da daɗin zama, ita yarinya aduk yanda ka koyar da ita haka zaku tafi, bata da wani buri kaman ganinta tare da mijinta tana zuba masa shagwaɓa da sakalci, yayinda shikuma zaizama tamkar soko akanta, sam ita bazatayi wannan dogon karatun awaje kamar yanda wasu keyi batare da tayi aure ba, saboda yawanci hakan najawo matsala sosai ga rayuwar ƴa mace, saboda awannan lokacin da kayi zurfi cikin karatu bakowane zaiji sha'awar aurenka ba, sannan kuma ba lallaine kasamu irin mijin da kake muradi ba. Hararan wayan Zieyaderh tayi tamkar suna ganinta, cikin gajiya da tsokanar tasu tace. "Allah yashiryaki Shukra,nikam yanzu kinfi ƙarfina." Fari da ido Shukra tayi tare da cewa. "Naƙirane dama na tuna miki cewa next week zamu koma school, so sauran bayanin sai mun haɗu a school, nasan zuwa yanzu kin ƙara fresh, hope baki manta islamic lecture'n da akayi ranan a school ba?." Kunyane ya rufe Zieyaderh, cikin ƙosawa tace. "Allah yashiryaki Shukra, bazaki taɓa sanjawa ba." Dariya suka saka atare, inda sukayi sallama akan cewa sai sun haɗu a school din. Awannan rana haka Zieyaderh taƙare zamanta agidan ita kaɗai. Dare nayi tana idar da sallan isha kuwa bacci ya ɗauketa anan falo kan kujera, yauma baidawo gidanba sai ƙarfe 9, ganinta kwance afalo yasanyashi wucewa ɗaki kai tsaye, wanka yayi inda yashirya kansa cikin ƙananun kaya marassa nauyi, kwanciya yayi akan gado tare da jawo blanket ya rufe jikinsa, da tunani kala kala acikin ransa, haka bacci ya ɗaukesa. Yauma kamar jiya tun 6:00 am yafice daga cikin gidan, haka ya wuceta kwance afalo tanata sharar bacci, koda ta tashi taganta kwance afalon baƙaramin mamaki tayi ba, nan tatuna da cewa baccine ya ɗauketa jiyan batare data shiryawa hakan ba, kaitsaye bedroom ta nufa, sannu ahankali take ƙarewa cikin ɗakin kallo, komai dake ciki nead, da dukkan alama dai babu wani wanda ya kwana acikinsa, cikin zuciyarta tace. "Kenan baidawo ba? ko yayi tafiya ne?." Sanin bata dame amsa mata tambayoyin nata, yasanya ta wuce toilet, wanka tayi, yauma dai ta makara hakan yasa ta ɗauro alwala tazo ta gabatar da sallah. **** Wasa wasa yau kwananta 6 bata sashi acikin idanunta ba, kullum batajin motsinsa, batasanin fitansa ba kuma tasanin dawowarsa, daga gefe guda kuwa wani irin masifaffen kewarsa ne ke ɗawainiya da zuciyarta, sosai takejin wani abu na daban akansa, sannan kuma aduk sanda ta tuna da moment ɗinsu na ranan, saitaji wani irin feeling ya taso mata, sosai take buƙatan hakan daga garesa, sau ɗaya tak yashayar da ita yawun bakinsa, amma gaba ɗaya hakan ya

Chapter 29 of 38