zautar da ita.
Zaune take jigum akan gado, wata sleeping gown ne ajikinta me kalan light pink, sosai rigan tayi mata ɗas ajiki, wani ɗan madaidaicin hijab ta ɗaura akan rigan, baccine cike a idanunta, amma haka take ƙoƙarin shanyewa, kasancewar gobe ne zasu koma school hakan yasa tun da yamma tagama kimtsa duk wani abu da zata buƙata, tuni har gugan uniform ɗinta tayi, kasancewar tagaji da zaman gidan, yasanya har Allah Allah take gobe tayi.
Yau ta ƙuɗurta aranta cewa bazata taɓa yin bacci ba harsai ta ganshi, takuma sanardashi maganan komawarsu makaranta gobe,don sunyi waya da Oummu, inda Oummu dakanta tace tasanar da shiɗin cewa gobene komawarsu school, saboda yanzu dole saida izininsa za take zuwa school ɗin.
Sama da mintuna talatin taɗauka zaune akan gadon har bacci yaɗan ɗauketa batare da ta shiryawa hakan ba.
10 pm daidai ya shigo cikin gidan, yana shiga cikin ɗakin yasoma rage kayan jikinsa batare daya kula inda take ba, towel ya ɗaura akan waist ɗinshi inda ya nufi bathroom, kwana biyunnan baƙaramin azabtuwa yakeyi ba, sosai yakejin zafi azuciyarsa, shikansa yanajin kamar yana hora zuciyarsa da horo mafi girma, baisan meyasa abun dayakeji ajikinsa ke ƙara yawaita kullum ba, ƙaran ruwan dake tashi daga cikin toilet ɗinne yayi sanadiar buɗe idanunta, Ajiyar zucia ta sauƙe, tare da ɗan langwaɓar da kanta gefe, fargaba ne aranta don batasan daya zata fuskancesa da maganan ba.
Baiwani jima cikin toilet ɗin ba, yafito, farar bathrube ne ajikinsa, gaba ɗaya kansa jiƙe yake da ruwa, kaitsaye gaban mirror yanufa, da wani ɗan ƙaramin towel ya goge jikakkiyar sumar kansa. yana gama tsane ruwan ya tako ahankali ya zauna abakin gadon, wani ɗan madaidaicin table yajawo gabansa, inda ya ɗaura laptop ɗinsa akai, cikin nutsuwa yashiga ajiye wasu bayanai cikin Email ɗinsa.
Ahankali taɗan sauƙo daga kan gadon, kanta aƙasa ta tako har zuwa inda yake, samun kanta tayi da durƙusawa agabansa tare dayin ƙasa da kanta, cikin rashin sanin madafa tasoma murza ƴan yatsun hannunta, bugun zuciyarsa data tsananta ne yasanyashi gane cewa tana kusa dashi, lumshe idanunsa yayi batare daya buɗe ba yace. "Menene?."
Kaman dama shitake jira, gyara zamanta tayi cikin nutsuwa haɗi da yarintar dake ɗawainiya da ita tace...
"Dama...umm dama gobe hutun mu na school zai ƙare, shine Oummu tace na gaya maka."
Shiru yayi tare da ɗan juyowa ya sauƙe shanyayyun idanunsa akanta, jin yayi shiru ne yasanyata ɗan cije laɓɓanta, ahankali ta ɗago fararen idanunta aniyarta shine taɗan saci kallonsa, karab idanun ta suka sauƙa cikin nasa idanun, ganin yanda idanunsu suka sarƙe cikin najuna ne, yasanyata ɗan lumshe idanunta, kana takuma buɗesu alokaci guda, cikin wani irin yanayin da ƙwayan idanunnasa suka shigar da ita taɗan kwaɓe fuska kamar wacce ke sonyin kuka, ahankali take motsa bakinta kamar wacce takeson faɗan wani abu, karo na farko kenan arayuwarsa dayaji don kansa yana sha'awan yin kissing ɗin bakinta, sannu ahankali yakejin gargasan jikinsa na buɗewa, lumshe idanunsa yayi don bazai iya jurewa abun dayakeji ba, can ƙasan maƙoshi yace.
"Naji kije ki kwanta."
Jin maganarsa yasanya taji zuciyarta tayi mata sanyi, ahankali tatashi ta koma kan gadon, nannaɗewa tayi acikin lallausan blanket ɗin dake ta tashin ƙamshinsa, cikin wani irin shauƙi ta cusa kanta acikin pillow, ahankali take sauƙe ajiyar zuciya akai akai, ta rantse aduniya itakam bataga wani kyakkyawa mai kyawawan idanu tamkarshi ba, shi komai nasa na musammanne, magana ma yanayinta ne kawai alokacin dayaga dama, zuciyarta cunkushe da tunaninsa haka tayi bacci.
Shikuwa SOORAJ duk yanda yaso cigaba da aikin nasa kasawa yayi, don wani irin baƙon al'amarine ke ziyartar gaba ɗaya gangar jikinsa, akasalance ya rufe laptop ɗin tare da miƙewa tsaye, ahankali ya karasa gaban sif d'in kayansa, wani 3 guater jeans ya sanya, yayinda Kai tsaye ya nufi kan doguwar kujeran dake cikin dakin, kwanciya yayi tare da lumshe idanunsa, kasancewar adan gajiye yake yasanya baiwani jimaba bacci b'arawo ya d'aukesa.
Duk sammakon tashi da ta buga, Saida ta samu yarigayeta tashi, don ko da ta tashi daga baccin tsaraban k'amshinsa kawai ya barmata, cikin tsanaki tayi wanka, tana idar da sallah ta dauki sassanyan body lotion dinta Mai dadin kamshi tashiga shafawa ajikinta, sama sama ta shafa powder, wani dan pink lipstick ta goga akan labbanta, kamar yanda take ko yaushe bata cika kwalliya ba, hakama yanzun batayi wani kwalliya ba, dogon sket high waist, and long sleeve ta sanya, Wanda sune suke mazaunin kayan uniform dinta, tubke dogon gashin kanta tayi inda ta zura Dan madaidaicin hijab din makarantar tata, Wanda tsayinsa ya kawo harkan cikinta, katuwar school bag dinta ta rataya bisa kafadanta, agurguje haka tafita daga cikin dakin don kuwa lokacin har bakwai da rabi tayi, kamar da can baya yau dinma Kamalu driver ne ya kaita makarantar, sosai sukayi murnan ganin juna ita dasu Shukra, ba ita tasamu daman karyawa ba, Saida suka fita break, sosai yau din taji dadin makarantar saboda koba komai ya kore mata kadaici.
5 daidai aka tashesu atare suka jero tare da su Shukra, tafe suke suna hira harsuka iso babban compound din makarantar, tuni driver'n Nasmah yazo daukarta saboda haka tayi musu sallama tatafi, tana tafiya kuwa saiga driver'n gidan su Shukra shima yazo daukarta, haka suka watse sukabar Zieyaderh ita kadai, agogon dake daure atsintsiyar hannunta takalla 5:16 pm, fuska tadan kwabe tana me sake ware idanunta wai ko zata hango Kamalu, sannu ahankali hadaddiyar motar da takawo Kai cikin makarantar ta karaso gareta, agefe da ita kad'an motar wacce tasha tintect ta faka, bude murfin motar yayi tare da zuro da k'afafunsa k'asa, sannu ahankali ya fito gaba dayansa daga cikin motar, Sanye yake da k'ananan Kaya, yayinda ya manna sun glass akan idanunsa, Sam Bata kalli gefen da yake ba, cigaba tayi da duddubawa ko zata hango Kamalu driver, amma abun mamaki ko irin motarsu Bata hango ba.
Wani irin bak'on k'amshin da yaziyarci hancinta shiya Sanya tadan waiga bayanta, donjin daga Ina k'amshin ke fitowa, sauke idanunsa akanta yayi daidai da bugawar zuciyarta, lokaci guda kirjinta yayi wani irin tsalle kamar zai fad'o, cikin tsananin mamakin ganinsa tadan zaro idanunta waje,
wani irin kawataccen murmushi yayi mata, cikin takunsa ya karaso gab da ita, tsakanin su bai wuce saura taku daya ba ya tsaya tare da lumshe munafukan idanunsa, sun glass din ya zare daga kan idanunsa, inda ya waresu tas akanta, wani irin kallo, Mai dauke da tsananin shauki ya bita dashi, cikin kwantar da murya yace.
"I missed you so much babe, ganinki ya fiye min komai ayanzu, I Love you so so much!" Pharouk Yakare maganan Yana me byyana zallan shaukin dake ransa afili, kanta ta sunkuyar kasa, samun kanta tayi da kasa ce masa komai, batare da zato ko tsammani ba taji ya kamo hannuwanta, arazane ta d'ago kanta ta dubeshi, kansa ya langwabar gefe cikin salo irin nasa yace.
"Bazan iya jure rashinki ba, duk da nasan cewa anyi Miki Dole wajen aura masa ke, Inasonki Zieyaderh, burina shine kasancewa dake, please Kar kice Zaki rabu Dani, karkice zaki k'i aminta Dani, Inasonki!."
yakare maganar Yana me kokarin murza Yan yatsun hannunta, gaba daya ta rude tana kokarin zare hannunta, Amma rikon da yayi mata bana wasa bane.
Daidai lokacin wata hadaddiyar mota Kiran 4matic takawo Kai cikin makarantar, gaba daya fiye da Rabin daliban makarantar kowa ya kama gabansa, Yan tsirarune kawai suka rage, irinsu Zieyaderh da ba'azo daukarsu da wurine ba.
Ahankali yayi parking motar inda dagowan da zaiyi idanunsa suka Masa mummunan gani, ganin daya sanya kirjinsa wani irin dokawa, ganin daya sanyashi Jin wani irin d'aci amak'oshinsa, ganin daya sanyashi jin wani irin jiri yayinda wani irin tari ya taso masa, har takai numfashinsa na kokarin carkewa.
(Bani da bakin da zan baku hakuri bisa jinkirin yi muku update dana samu, wallahi wani babban uzurine ya rikeni, ina fatan zakumin uzuri, insha Allah gobe zan baku page 49 sannan zanyi kokarin Yi muku typing kullum insha Allah, saboda nikaina nakosa nayi ending labarin.... Son So nake muku my fans Dina...)
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SOORAJ!!!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life Sardauna*
*Wattpad*
@fatymasardauna
#love
*Chapter 49*
Idanunsa ne suka kad'a sukai ja, lokaci guda gargasan dake kwance ajikinsa suka mimmik'e, idanunsa ya rumtse, yana mejin wani irin abu da ya taho ya tokare mak'oshinsa.
Cikin yanayi na tsoro ta shiga girgiza kanta, da k'arfi ta fusge hannunta dake cikin nasa, hawayene suka shiga gangarowa daga kan fuskarta, cikin sauri ta juya da niyar barin wajen, idanunta ne suka sauk'a akansa, inda yake zaune cikin motarsa yana kallonsu, wani irin bugawa k'irjinta yayi, take wani irin mummunan fad'uwar gaba ya rusketa, wasu sabbin hawayene suka kwaranyo daga cikin idanunta, zuwa kan fuskarta.
Wani k'awataccen murmushi Pharouk yasake, tare da d'an satan kallon SOORAJ wanda ke zaune acikin motarsa, inda ya d'auke kae yayi kamar ma baigansuba, murmushin mugunta Pharouk yayi, yana mejin wani irin sanyi na ratsa zuciarsa, komai da gangan yayi, don kawai ya k'untata zuciyar SOORAJ d'in, yanasane da Zuwan SOORAJ d'in shiyasama ya rik'o hannayenta, duk da cewa sha'awar da yakeyi mata nada yawa, amma kuma awani b'angare na zuciyarsa yanajin soyayyarta, hannunsa yakai da niyar sake tab'a hijab d'inta, saidai yayi rashin sa'a don kuwa tuni tasoma tafiya, hannayensa ya zura cikin aljihun wandonsa inda ya k'urawa bayanta ido, tsoro fargaba sune abun da suka cika zuciyarta, cikin yanayin sanyin da jikinta yayi ta k'araso jikin motar, cikin tsoro ta bud'e murfin motar, Sassanyan k'amshin turarensa da ya bugi hancinta ne yasanya tsikar jikinta mimmik'ewa, cikin rashin kuzari ta shiga cikin motar, kafunma tayi yunk'urin daidaita zamanta yafigi motar da wani irin speed, kan Pharouk dake tsaye yayi da motar, ihu Zieyaderh tasanya tare da rumtse idanunta, don taga dagaske kan Pharouk d'in ya nufa, saida yakawo gaf da Pharouk d'in sannan ya taka wani irin birki Wanda yasanya harsaida kanta ya bugu da gaban motar, Ido cikin ido suke kallon juna shida Pharouk d'in, wani irin kallo Wanda ke k'unshe da zallan gargadi SOORAJ ya watsawa Pharouk, tare saying wani irin reverse, murza steering mota yayi, cikin wani irin speed yanufi hanyar fita daga cikin makarantar yayinda ya bud'awa Pharouk k'ura, daga kan jikinsa harzuwa kan fuskarsa, da gudu masu gadin gate d'in makarantar suka mammatsa gefe, sakamakon ganin yanda motar tayo kansu.
Da k'arfi Pharouk ya rumtse idanunsa, yana mejin wani irin bak'in ciki na ratsa zuciyarsa, kallon jikinsa yayi, gaba d'aya kayan jikinnasa sun b'aci da k'ura, ransa ne ya b'aci, saidai kuma tunawa dayayi cewa ya isar da sak'on da yakeso na bak'in ciki azuciyar SOORAJ, yasanyashi jin sanyi a ransa, haka yashiga motarsa yabar makarantar, zuciarsa na k'issima masa abubuwa da yawa.
Sosai ta tsorata da irin gudun da yake shararawa akan babban titin, cikin rufewar ido yake tuk'i, gaba d'aya jikinsa rawa yake, matsanancin b'acin rai ne kwance akan kyakkyawar fuskarsa, sosai zuciyarsa ke tafasa, wani irin d'aci yakeji amak'oshinsa, idanunsane suka sake kadawa sukai ja, yayinda jijiyoyin dake kansa suka mimmik'e inda suka fito sukayi rud'u rud'u.
Sam bayako iya ganin gabansa da kyau, dayawan motoci ke kauce masa ahanya, don kuwa kowa yaga irin tuk'in da yakeyi yasan bana lafiya ba.
Wani irin mahaukacin horn yake dannawa kamar zai dage unguwar bak'i d'aya, da wani irin hanzari maigadi ya wangale masa gate d'in gidan, dan shi kansa ya tsorata da irin yanda maigidannasa ke danna horn kamar zai tashi sama.
Dagudu yatura hancin motar ciki, wani mahaukacin parking yayi, inda ko second d'aya bai k'ara acikin motar ba ya bud'e murfin motar ya fice, wasu sabbin hawayene suka silalo daga cikin idanunta, sosai tahango matsanancin fushi akan fuskarsa , jikinta amatuk'ar sanayaye ta bud'e murfin motar ta fito.
Koda yashiga falon kaitsaye bedroom ya wuce, yana shiga ya bugo k'ofar da k'arfi, cikin yanayinta me d'auke da sanyi tashigo cikin falon, ganin bata gansa acikin falon bane yasanyata zubewa akan sofa, idanunta wanda har yanzu ke tsiyayar hawaye ta lumshe.
Akan gado ya zauna tare da sanya duka hannuwansa biu ya dafe kansa da yakejin kamar zai tarwatse, sosai zuciyarsa keyi masa zafi, rumtse idanunsa ya kuma yi da k'arfi, sakamakon tuna wa da yanda yaga hannuwansu sarke cikin na juna,
Jikinsa ne ya d'auki rawa sosai cikin tsananin b'acin rai yayi wurgi da bedside lamb din dake gefen gadon, wani mak'ak'i ne kedamun zuciyarsa, baitaba jin zafi irin haka ba, baisan wannan bak'on Al'amarin ba, saboda haka bazai iya jurewa ba, wani irin tari ne ya sarke mak'oshinsa, sosai yake tarin ba k'akk'autawa, cikin yanayin gajiyawa daya dan soma shiga, ya d'auki wani farin handkerchief, inda yashiga goge jinin dake fita ta bakinsa, saboda tsabar tsananin b'acin rai har wani d'aci yakeji a mak'oshinsa.
Ahankali taturo kofar dakin tashigo, idanunta ne suka sauk'a akansa, cikin firgici ta zazzaro idanunta waje, sosai jinin da tagani abakinsa ya razana ta, d'ago kansa yayi inda idanunsa suka sa'uka acikin nata, afusace ya tashi daga zaunen da yake, ya nufota, yana k'arasowa ya damk'i hannunta, ransa amatuk'ar bace ya bugi k'ofar d'akin, har saida ta bud'e, da k'arfi ya hankad'ata waje tare da jawo kofar d'akin ya rufe, kana ya murzawa kofar key, wani irin bugewa kanta yayi da jikin kujera asakamakon wurgota da yayi, kuka ta sake mai sauti, inda lokaci guda jikinta ya d'auki rawa, bata tab'a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba, sosai yanayin idanunsa suka tsorata ta, kanta ta cusa atsakankanun cinyoyinta, kuka take sosai tare da matse jikinta waje daya.
Cikin yanayin b'acin ran dayake ciki ya bud'e k'ofar bath room ya shige, sosai zuciyarsa ke tafasa hakanne yasanyashi kunna shower, tare da tsayawa ruwa na dukan
jikinsa, ak'alla ya d'auki kusan sama da mintuna talatin yana tsaye ruwa na dukan jikinsa, har yanzu zuciyarsa tafasa take, daya kulle idanunsa su kawai yake gani, yanajin kamar ana caccaka masa wuka akan kahon zuciyarsa, da k'yar ya iya kashe shower'n, farin bathrube ya sanya ajikinsa, haka ya fito daga cikin toilet d'in zuciyarsa duk ba dad'i, ko tsayawa goge jikinsa baiyi ba, ya zura wani dogon trouser ha'e da wata farar long sleeve marar nauyi, zama yayi akan bedside tare da sanya hannuwansa ya dafe kansa dake masa ciwo, Sam bayajin dadin jikinsa,, rumtse idanunsa yayi da k'arfi, ahankali sautin kukanta ke shiga cikin kunnuwansa, labb'ansa yadan ciza da k'arfi,
sam bayason kukanta, jin kukanta daidai yake da d'iga masa narkakkiyar dalma akan fatar jikinsa, zai iya jure komai amma banda kukanta, hannayensa yasanya ya toshe gaba d'aya kunnuwansa, mekenan? Me hakan yake nufi? ganinta da Pharouk yasanyashi jin wani irin rad'ad'i acikin zuciya da gaba d'aya ilahirin jikinsa, yanajin wani irin abu me d'aci ya toshe masa mak'oshi, idan har hakan dayaji akanta shine abun da ake Kira KISHI, to tabbas yana matsanancin kishinta, Inda KISHI kuma akwai SO, duk da cewa baisan menene SO ba, haka baisan tayaya zai misalta abun da ya keji a zuciyarsa ba, ajiyar zuciya ya sauke, tare da jingina bayansa da jikin bango, Ya yarda yana mata wani irin TSANANIN SO, baisan yaushe kuma da yaya hakan ya kasance ba, amma tabbas yayarda cewa yana cikin magagin Soyayya.
Kuka take sosai tana fidda sheshsheka, bazata tab'a iya jure fushinsa agareta ba, babban abun daya daga hankalinta shine jinin da taga yana fita daga bakinsa, bataso ace sanadinta ya shiga wani hali, taya zata fahimtar dashi cewa hakan da ya faru ba laifinta bane? yaza'ayi ya fahimceta, k'ara sautin kukanta tayi tare da matse jikinta ajikin kujera.
Abu wasa wasa har dare ya rufa SOORAJ bai bud'e kofar dakin ba, ko sallan magriba da isha ma duk cikin dakin yayi, itakuwa Zieyaderh sai kitchine ta shiga tayi alwala, inda ta gabatar da salla, akan tattausan chanies carpet din dake malale tsakiyan falon, koda ta idar da sallan isha kwanciya tayi akan carpet din tare da dukunkune jikinta waje d'aya , wani irin azababben sanyi ne ke shiga jikinta, kasancewar garin akwai hadari sosai shiyasa ko ina ya dauki sanyi, sannan has wata sassanyar iska me dadi da ke hurawa, tana a duk'un kune taji sauk'an ruwan sama. shaaa kamar da bakin k'warya, sake matse jikinta waje d'aya tayi tare da cusa kanta cikin hijabin makarantar dake jikinta, sannu ahankali sautin sheshshekan kukanta ke tashi.
Ahankali ya zuro da kafafunsa kasa daga kan gadon, idanunsa ya sauke kan hadadden agogon dake sakale jikin bangon dakin, 10:30 pm daidai har zuwa lokacin kuma ruwa ake sosai da sosai, dan lumshe idanunsa yayi aransa yanajin wani dan zafi zafi, mikewa tsaye yayi inda ya karasa jikin kofar dakin, hannunsa ya daura akan handle din kofar tare da murza key d'in dake jiki, bude kofar yayi ya fito, tsaye yayi ajikin kofan yana me kallon yanda ta takure Jikinta waje d'aya da'alama sanyi takeji sosai, wani irin tausayinta ne ya cika zuciyarsa, ahankali ya tako zuwa tsakiyan falon, hannunsa yakai jikin makunnin wutan falon ya kashe, karasowa inda take yayi Dan sunkuyo wa yayi tare da sanya hannuwansa ya dagota jikinsa, kaitsaye daki ya nufa da'ita, akan lallausan gadon ya shumfudeta, cikin nutsuwa ya shiga Karena kyakkyawar fuskarta wanda yake dauke da bushashshen hawaye kallo, bacci take amma kallo d'aya zakayi mata kafuskanci cewa batacikin yanayi me dadi, tunowa da yanda yaga Pharouk rike da hannunta ne yasanyashi rumtse idanunsa, wani irin masifafffen kishinta yakeji, tabbas idan bacirewa Pharouk hannayensa yayi ba bazai taba jin sanyi acikin zuciarsa ba, wani irin tsanar Pharouk yakeji na Kara ruruwa acikin zuciarsa.
Cikin yanayin baccinta tajiyo daddadan kamshinsa na gauraya da numfashinta, ahankali ta bude idanunta Wanda suka kankance, idanunsu ne suka sarke cikin na juna, wani irin bak'on abune ke ratsa jiki da jijiyoyinsu, cikin yanayi na shagwab'a ta kwab'e fuska sai kuma ga hawaye na gangara agefen fuskarta, bakinta dake d'an rawa ta bud'e, so take tace dashi wani abu amma takasa, sai Kawai ta fashe da kuka mai sauti, hannunsa ya daura akan labb'an bakinsa, dan lumshe idanunsa yayi asanyaye yace. "Shiiiii!!!."
Had'iye kukan nata tayi, cikin matsanancin rauni ta Kalli kyakkyawar fuskarsa.
Hannayensa yasanya ya tallafo bayanta, ahankali ya zare hijab d'in dake jikinta, hannu yakai jikin makunnin wutan d'akin ya kashe, inda bedside lamb kawai ya bari akunne, ahankali ya d'aura hannunsa ajikinta, aninayen dake jere reras agaban long sleeve d'in dake jikinta yasoma b'allewa har saida ya b'allesu gaba d'aya, take cikakkiyar suran k'irjinta ya bayyana, cikin nutsuwa ya zare rigar daga jikinta gaba d'aya, kok'arin kare breast d'inta tasomayi, nan ya sake tallafo bayanta Wanda hakan
yabawa tudun breast d'inta daman sauk'a akan naked chest d'insa, kasancewar dama babu riga ajikinsa, atare suka sauk'e wani irin ajiyar zuciya mai k'arfi, wani irin abune yaji yatsarga tun daga kansa har zuwa tafin k'afarsa, sosai sauk'an naked breast d'inta akan chest d'insa ya birkita masa lissafi, cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa ya d'aura bakinsa akan nata, atare numfashinsu yakusan d'aukewa sakamakon yanda wani irin d'umi ya ratsa gaba d'aya cikin jikinsu, sauk'an bakinsa acikin nata shiyasanyata shid'ewa, take gaba d'aya tsikan jikinta suka mik'e, cikin wani irin bakon yanayin daya samu kansa ciki yake tsotsan harshenta Wanda yakejinsa kamar sweet, yanda nipples d'inta ke gogan nasa ne yasanyashi jin kansa acikin wata duniya ta daban, wani irin numfashi yake fitarwa mai d'auke da sautuka Kala Kala, harshensa ya tura
cikin bakinta inda yayi amfani da labbansa wajen kamo lips d'inta ya basu wani irin hot socking, ya k'udurta aransa cewa yau zai mai da'ita cikakkiyar mace, k'asa yayi da hannunsa inda ya sauk'e su akan mararta Wanda take a shafe, yawo da hannun nasa yasomayi akan lafaffen cikinta, sannu ahankali yake k'ok'arin kai hannunsa kan tsayayyun breast d'inta.
(Am sorry to say wani uzuri yatasomin Wanda yasanya zan d'an bar online na d'an wasu kwanaki maybe nayi 3 to 4days maybe kuma nawuce haka, so kud'an yi hak'uri Dan Allah Insha Allah dana dawo zan d'aura daga inda na tsaya. )
*Vote*
*and*
*comments*
fatymasardauna
*Vote*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SOORAJ !!!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life Sardauna*
*Wattpad*
@fatymasardauna
#fantasy
*(Wannan fejin baki ɗayansa sadaukarwace agareku masoya littafin SOORAJ!!! haƙiƙa kun ƙaunaci book ɗin nan sosai da sosai shiasa na baku kyautar wannan fejin saboda ina ƙaunar ganinku cikin nishaɗi, duk wata mai karanta wannan littafin nawa, wato SOORAJ!!! to tasani /kasani, wannan fejin sadaukarwane agareki/ka.)*
*Chapter 50*
Lumshe idanunsa yayi wanda suka tashi daga farare suka koma launin ja, atare suke fitar da wani irin numfashi, kamar yanda gangar jiki da ƙirjinsu ke haɗe waje ɗaya haka ma zuciyoyinsu ke bugawa atare cikin nutsuwa, sosai ɗakin ya ɗauki shiru babu abun dake tashi cikinsa, sai ƙaran A.C da kuma sautin yanda breath ɗinsu ke fita, idanunsa yasake lumshewa tare da sake mannata ajikinsa, sosai ɗumin jikinta ke sanyawa yanajin wani irin abu na musamman ajikinsa.
jikinsa rawa yake, haka kuma zuciarsa bugu take, cike yake da tsantsar tsoro, haɗi da fargaba, baisan me zai biyo baya ba, bai taɓa yiba, baisan ya akeyi ba, saidai kuma ina zaikai haƙƙinta dake kansa?
Idanunsa wanda suka cika da ƙwalla ya ɗan buɗe ahankali, cikin nutsuwa ya zare bakinsa daga cikin nata, inda ya sauƙe ganinsa akan baby innocent face ɗinta, ahankali take fitar da wani irin wahalallen numfashi, sam bazata iya tantance yanayin da take ciki ba, sosai takejin wani abu na yawo ajikinta, gaba ɗaya ya hargitsa mata lissafi, wani irin abu me ɗumi ne ke fita daga ƙasanta, tabbas idan ya barta haka bazata iya jurewa ba, ya kaita wani mataki wanda tunda take aduniyarta bata taɓa zuwa ba, takai ƙololuwa, saidai kuma har yanzu batasan me ɗaya take buƙata daga garesa ba, kiss, romance, sex, duk acikinsu takasa tantance wanne take muradi.
Ahankali ta buɗe idanunta wanda suke cike tab da mayen sha'awa, sauƙe ganinta tayi akan pitch colour lips ɗinsa, wanda suke ɗauke da danshin saliva asamansu, idanunta na sauƙa acikin nasa idon tayi saurin lumshe su, don sam bazata iya jure ganin cikin idanunsa ba, domin tamkar magnet haka idanun nasa suka zame mata, dazaran ta kallesu kuwa feeling ɗinta ne ke ƙaruwa, wani irin yawu ya haɗiya amaƙoshinsa, ahankali ya sauƙe idanunsa akan breast ɗinta, sosai yaji tsikar jikinsa sun
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 30 Chapter of 38