Share this page
wanda ko da wasa bata taɓa kawo cewar zai aureta ba ma, daga asibitin kaitsaye gidan Oummu suka nufa, itadai kunya takeji tana Allah Allah kada Sooraj yafaɗawa Oummu wani abu, saidai kuma tunowa da tayi cewar shiɗin bamai yawan magana bane yasanya, tabisa suka shiga falon Oummun kai tsaye, fuska ɗauke da murmushi Oummu dake tsaye a dinning table ta amsa musu sallaman da sukeyi, batare da zato ko tsammani ba taji Sooraj yayi hugging ɗinta sosai, kansa ya ɗaura akan kafaɗanta tare da lumshe idanunsa, dame zai godewa mahaifiyartasa wacce ita tayi sanadiyar samuwar farincikinsa? haƙiƙa Oummu tacika uwa ta gari data aura masa Ziyada, yana alfahari da mahaifiyartasa sosai, hawayene suka cika idanunsa harsuka samu daman ɗiga akan kafaɗan Oummu, cikin yanayi na mamaki Oummu taɗago kansa tare da dubansa, itama hawayen ne suka cika idanunta, cikin sanyi tace. "Meyataɓa zuciar Jarumin ɗana hartakaisa ga zubar da hawaye?." Murmushi yayi tare da ɗaga hannunsa yayi mata nuni da Ziyada wacce ke tsaye tana kallonsu, kallon Ziyadan Oummu tayi cikin, sanyin daya kasa ɓoye tsananin shauƙin dayake ciki yace. "She is pregnant!" Idanu Oummu tazaro.cike da matsanancin farinciki, sosai abun yazo mata amatuƙar bazata, hakan yasa tayiwa Allah Sujjada tare da gode masa, nanta rungume Ziyada wacce gaba ɗaya kunya ya hanata sakat. Haka Oummu tayita nannan da Ziyada inda take taƙira Abba tasanar masa, faɗan irin farincikin da Abba yayi ɓatawa ne, nan Oummu tashiga ƙiran ƴan uwa da abokan arziki tana faɗa musu, kowa murna yake tayata sosai. Tattali haɗi da kulawa ziyada ke samu daga wajen mijinta da kuma mahaifiyarsa, kowa ji yake da ita haka suke lallaɓata kamar ɗanyen ƙwai, basason duk wani abu dazai taɓa ta. Sannu ahankali take renon cikin jikinta kana kuma take zuwa makarantarta, sam cikin nata baihanata duk wani hidiman mijinta ba, musmaman yanda Sooraj yazame mata kamar yaro ƙarami, koda yaushe yana liƙe ajikinta, ayanda ta fahimta kuma shine idan har ya shafe sama da kwana biu bai kusanceta ba to hakanan zata ga yadawo kamar wani marar lafiya, yamaida ita abinci kuma ruwan shansa. Cikin ikon Allah yanzu cikinta yashiga wata tara harda ƙarin kwanki, ganin yanda cikin nata yayi girma sosai ne yasa Oummu ɗaukota ta dawo da ita gabanta, nanfa Sooraj shima ya tattaro yadawo gidan Oummun dan kuwa baya taɓa iya bacci idan baiji ɗumin jikin Sunshine ɗinsa ba. Awata ranan larabane naƙuda ya tashiwa Ziyada gadan gadan tun tana daurewa hardai Oummu tafahimta haka suka ɗauketa suka wuce da ita asibiti, SOORAJ kam gaba ɗaya yatashi hankalinsa idanunsa sunyi jajur kamar wanda zaiyi kuka, matsanancin tausayinta yakeji. 30 minute kacal da shigar da ita labour room cikin sauƙaƙawa irin na Ubangiji ta haifo kyakkyawan ɗanta mai azabar kyau wanda kamanninsa da SOORAJ yayi over, har kamar an tsaga kara, nan nurses suka kimtsa ta tare dayi mata alluran bacci don su naso tasamu hutu, kimtsa yaron sukayi inda suka fito dashi, ganin nurses din sunfito yasanya su Oummu sukayi kansu, ƙoƙarin miƙawa Oummu yaron wata nurse tasomayi da sauri SOORAJ yasa hannu ya amshi yaron, duban fuskar yaron yayi inda yahango matsanancin kamanninsa akan fuskar yaron, rungume yaron yayi acikin ƙirjinsa, take kuma saiga hawaye sun silalo daga cikin idanunsa. Da SOORAJ da yaron duka Oummu ta haɗa ta rungume, itama ƙwalla ne yacika idanunta, cikin ranta takeyiwa Allah godiya, nan nurse ɗin tabasu izini inda suka shiga ɗakin hutun da aka kwantar da Ziyada, ƙarasawa gaban gadon SOORAJ yayi tare da yin hugging ɗinta, cikin yanayi irin na mayen baccin da take ciki tasaki murmushi, kiss yayi mata tare da kai bakinsa daidai saitin kunnenta ahankali yace "Thank you so much My Sunshine!." Oummuce taƙaraso jikin gadon itama tare dayi mata sannu. Haka Oummu tashiga ƙiran mutane tana sanar dasu batun haihuwar, koda Abba yaji tuni yasa akai masa booking flight don zuwa Abuja duba ɗan jikansa, bayan yasa ayi masa ordern zazzafan mota wanda zai bawa Ziyada amatsayin gift. Kulawa ta musamman Ziyada ke samu daga wajen kowa, yayinda Sooraj ya ɗauki matsanancin soyayyar duniya ya ɗaura akanta ita da yaronsa. Haka ƴan uwa suka dinga zuwa suna duba Zieyaderhn Aunty Ounnaisa da sauran ƴan uwa ma sunzo sun dubasa, haka Hajiya Mama tazo tayi kwanaki 5 sannan ta koma, ranan da aka cika kwana bakwai da haihuwa yaro ya amsa sunan. ABDALLAH wanda kuma babansa ne ya zaɓa masa sunan, Sosai akasha shagalin suna anyi hidima sosai, inda SOORAJ ya gwadawa Ziyada matsayinta agaresa, don sosai ya kashe mata kudi ita da yaron ta. *** After 7 month. Shigowarsa ɗakin kenan, idanunsa ya zubawa Abdallah dake zaune atsakiyan gado yana wasa, murmushine ya bayyana akan fuskarsa, cikin matsanancin ƙaunar kyakkyawan ɗannasa daya zarta sa kyau ya ƙaraso jikin gadon, ɗaga yaron nasa sama yayi tare da rungumesa ya ɗaurasa akan shoulder ɗinsa, hugging ɗinsa tayi ta baya tare da ɓoye fuskarta abayansa, ajiyar zuciya ya sauƙe tare da sanya hannunsa ya jawota ya zamana suna facing juna. Sosai tayi masa kyau cikin shigarta na wata rigan net dake bayyana komai na jikinta, sai kuma wani ɗan ƙaramin wandon jeans dake jikinta wanda iya karsa cinya, aje yaron yayi tare da sanya hannunsa yakamo waist ɗinta, cikin mayen soyayyarta dake jansa ya kashe mata idanunsa ɗaya tare da rungumeta. Murmushi tayi itama tare da ɗan ɗaga ƙafafunta sama, bakinta ta ɗaura adaidai saitin kunnensa ahankali tace. "I love you!." Lumshe idanunsa yayi tare da ƙara hugging ɗinta, sosai yake shaƙan daddaɗan ƙamshin dake fita ajikinta. Hannunsa yakai yana shafa hips ɗinta ahankali, ɗan ɗago fuskarta yayi cikin idanunta ya kalla, ahankali yace. "I love you too Sunshine." Murmushi sukayi tare da haɗe bakinsu waje ɗaya. Zuƙatansu cike yake da matsanancin farinciki, inda soyayya ke ɗawainiya da zuƙatan kowannensu, haƙiƙa idan zuciyoyi suka haɗe waje guda, akan samu wata irin zazzafan ƙauna mai ban mamaki, tazama HASKE acikin rayuwarsa, yayinda ita kuma yazame mata madubin dubawa. Soyayya wata abace dake sanya zuciya nishaɗi, haka soyayya wata abace dake gusar da duk wata damuwa, haƙiƙa SOYAYYARSU acikin jininsu take. (Alhamdulillah, dama ance laifin daɗi ƙarewa, anan nakawo ƙarshen labarin SOORAJ!!! ina roƙon Allah Inda nayi kuskure da ya yafemin, inda kuma nayi daidai yasa mutane su amfana da hakan, Allah yayafe mana zunubanmu baki ɗaya Ameen. Saikunjini acikin sabon labarin dazan gabatar muku nan gaba, godiya mai tarin yawa agareku masoyana, haƙiƙa kunnunamin ƙauna, kana kuma kun nunawa book ɗin SOORAJ tsantsar soyayya, nagode sosai, musamman masoyana na Wattpad bazan taɓa gajiya da gode muku ba, musamman yanda kuke min comments da kuma vote haƙiƙa inajin daɗin hakan, wannan nema yasa naji ƙarfin guiwa inda zan sake zuwa muku da sabon labari mai ratsa zuciya. Kuyi haƙuri nasan wasu zasuce nayi ƙarshen cikin gaggawa, nima bahaka naso ba, ina muku fatan farinciki mai ɗorewa, sannan ina muku fatan alkhairi, Allah yasa ayi sallah lafiya, Allah Kuma ya nuna mana wata sallan dama wanda ke gaban gabanta Ameen, then karku manta da Happy Sallah na please😢 am waiting............ I LOVE YOU SO MUCH MY AMIABLE FANS🧡)An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ *Vote* *and* *comment* *30/July/2020* FATYMASARDAUNA *Vote* *and* *comment* fatymasardauna *Vote* *and* *comment* fatymasardauna *Vote* *and* *Comment* Hameefat🍁 *Vote* *and* *Comments* fatymasardauna *Vote* *and* *Comment* fatymasardauna *Vote* *and* *Comments* fatymasardauna *16/7/2020* fatymasardauna *and* *comments* fatymasardauna 🤪🤪🤪🤪🤪😜😜😜😜😜😜😜😜🤪🤪 *Comment* *share and* *vote* *fatymasardauna* *Vote and Comment* fatymasardauna fatymasardauna *17:40 pm* fatymasardauna. *Vote* *and comment* fatymasardauna Not editing *Follow,* *vote,* *comment and share* fatymasardauna *Vote and Comment* fatymasardauna *Vote* *And Comment* _fatymasardauna_ fatymasardauna fatymasardauna Vote and Comment. fatymasardauna *Comment and share......* 9/June/2020 Fatymasardauna *fatymasardauna* (sorry am busy kuyi manage please) *Vote* *And comment* fatymasardauna *and comment 😉* fatymasardauna Comment 1/june/2020 fatymasardauna fatymasardauna. 9:40 pm. *Vote......and comment....* fatymasardauna *Vote!* *Vote!! *Vote and Comment please my lovely fans!!!* */26/May/2020* Fallow me on Wattpad @fatymasardauna. ⚠️Note Edited *please Vote Me On Wattpad* @fatymasardauna #love #romance #destiny #fantasy #hearttouching *Vote Me 0n Wattpad * @fatymasardauna [13/April/2020] *Vote Me On Wattpad* @fatymasardauna *Vote Me On Wattpad* @fatymasardauna *Vote Me On Wattpad* @fatymasardauna *Vote Me On Wattpad* @fatymasardauna *Vote me on Wattpad* @fatymasardauna #love #fantasy @fatymasardauna #romance #heartouching *19/March/2020* *✅OTE ME ON WATTPAD* @fatymasardauna #hearttouching #truelove *18/March/2020* *✅OTE ME ON WATTPAD* @fatymasardauna #Love #Romance #Love #Romance *15/March/2020* *✔️OTE ME ON WATTPAD* @fatymasardauna #Love #Romance *✅OTE ME ON WATTPAD* @fatymasardauna #Love #Romance..... #Love #Romance *fatymasardauna* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 38 of 38