Share this page
ya tadda Basma, Gaidashi tayi yace Ah Basma kece eh yayah,yagida ya mutan gida alhamdulillah haka sukayi ta shira,Amman abin dake bawa Basma da Samiha mamaki zai kula Basma cikin farinciki Amman ba zai taba kula Samiha suyi Shira cikin farinciki ba,abun Yana basu mamaki,nan ya katse su Daga tunanin Basma ya labarin nihal kuwa,wallah haryanzu shiru tunda babanta ya Sami sanjin gurin aikinnan suka tafi,ko wayarta Mika kira bama Samu fatan mude Allah yasa lafiya. Mikewa Samiha Tayi domin tagaba kallonta zai yiba Dan ba ita bace agabanka, Abincin ta zubo musu ta kawo ta xauna a gefe Amman Bata Ciba,kallonta yayi yace kisa hannu muci abinci mana,na koshi Mai kikacu bakomi,fara diban abincin yayi Yana Bata a Baki,sanin kankine kinsan babu abin da na tsana irin zamanki da yunwa ko,Haka yayi tabata abincin har sai da ya tabbatar ta koshi ita kuwa Basma,abin har yafara Bata tsoro wannan wace iriyar soyayyya ce Mai cike da ban tausayi Mai ya tarwatsa farincikin wanann soyayyyar?😭 https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf ABOKIN YAYANA Page 3 Haka yayi ta bata wanann abincin har sai da ta koshi,ya dauka ruwa ya Bata,bayan ya kammala Bata itama abincin ta dauka tana basa fuskarta ciki da kwalla,duk yadda takai ta tsaida wanann kwallan ta kasa tsayuwa domin irin yadda takejinl a zuciyarta kwata kwata farinciki ya kauracewa soyayyyar su,ita de Basma na Daga gefe kawai kallon su takeyi cikin matukar mamaki,Bayan tagama bashi ne ta tashi ta tattara kwanika Tas,Samiha yarinyace Mai matukar tsafta Bata son Kazanta duk Kankantarta,Dawowa tayi ta zauna ta kalle shi Yaya Dr Ina son zamiyi magana,hankalinsa na kan wayarsa Ina sauraronki Dan Allah yaya Dr kabarni na koma makaranta,da ace na cigaba da zuwa da tuni yanzu Ina final year na kusa zaka Likita kamar Kai,Kasani cewa bani da Wani buri da ya wuce na zama Likita bani da Wani buri da ya wuce na taimaki al'ummar,Amman komi ya tsaya Dan Allah kabani dama,Shiru yayi na Wani lokaci sannan ya dago ya kalleta cikin Wani kaskantaccan kallo,idan Kuma naki fa sunkuyar da Kai tayi tace shikkelau sai na hakura domin farincikin ka shine nawa a kowane lokaci,Tom baza kije ba baza kije kidinga hurda da maza iri iri ba wai abokan karatu kinsan bazan juraba Kuma tabbas idan kikaje makaranta sai haka ta faru. Kuka takeyi wiwi saboda ita batasan wane irin abune hakaba,shi ba baban taba Amman gaba Daya ya hanata gaba ya hanata Baya,kodan Yana ganij shi yake kulawa da ita da duk wata dawainiya tata babu abin da ya tsana irin sautin kukanta Hakan yasa yayi maza ya koma kusa da ita batayi auneba ya hade bakinsu guri guda da sauri Basma ta mike idan da sabo ta saba basa jin kunyar kowa ko agaban waye jarabarsu ta tashi sai sunwa juna abun da suke so,abin na Bata mata Rai saboda tasan da wannnan ba halayyarsu bace,Mai ya kawo wanann sanjin suka zama marasa kunya basa iya jure rashin juna Kuma komai ne ba wai cikin farinciki za ayi shuba,ko cikin kulawa komi nasa ya dawo da shi cikin gadara Baya wa Samiha fara'a tabbas duk akwai abin da yakawo wanann addua takeyi akan Allah ya kawo musu mafita cikin gaggawa. Haka sukayi ta fama har tsawon lokuta acikin wannan parlour idan da sabo Samiha ta saba,idan Yaya Dr zai shigo Gidannan Sau biyar arana sai yayi al'amira da ita Baya tausaya mata Baya tunanin Mai zai sameta Sanadiyyar yawan takuramata har zuciyarta Bata jin dadin yadda yamayarta tamkar karuwar sa Amman Bata da iko ko Damar magana domin dullokacin da akace Yaya Dr yayi fushi da ita tana shiga Wani yanayi Wanda idan fushim da yayi da ita yayi yawa akan iya tsintarta gadon asibita,Bata taba samin nutuswa sai yadawo gareta ya zama dole ta cigaba da jure abubuwan da yake mata domin su kadene mafita Yah Allah kasani dagani har shi wanann ba halin mubane ka shiryemu mudena saba maka. Mutanan unguwa dukka sun daukeni matsayin karuwa kowa ya kyamaceni saboda ganin yadda mike rayuwa da Yaya Dr sarai sun San ba mijina bane Amman yadda yake da power acikin gida na da abubuwan da yake Wani na mijin ma yakan tausayawa matarsa Amman shi babuma wanann tausayin haka yayi yagama ya mike ya tafi. Bayan yafita wani kukane Mai tsanani da zafi babu Wanda zai iya Gane ai nihin rashin hankalin da Samiha ke ciki sai Wanda yasan kalar halin da take ciki,Tabbas yaci ka tausaya mata,Amman duk da haka cikin jin haushi Basma ta zo besty Mai ne Hakan wai ke ba kyajik kunyar kalar rayuwar da kikeyi kin mayarshi tamkar Mijinki wannan wane iri haukane Samiha Kan Basma ta fada tana karawa kukanta volume kinsani cewa Wanann ba halin Yaya Dr bane bansan Mai yasaba ban San Mai yauyashiba Dan Allah Basma ki fahinceni kukane ya kubcewa Basma domin tabbas ita ma tana matukar kaunar kawarta Bata son matsalarta ko kadan rarrashinta ta fara yi duk da ita ma kukan take......... WAI WAYE Malam jamilu mutumin garin barmane dake kauyen malamadori,Ya tashi cikin aiki matuka da Kuma gwagwarmaya ta rayuwa dukkanin Wani Abu da zai kawo masa shamaki da Neman sa Baya so,sakamakon lokacin ilimin zamani Bai Wani wadata ba, hakane yasa Bai dorawa kansa sai yayi ba sannan mahaifinsa ma ba so yake ba ya taso shi da mahaifinsa shi kadene Wanda ya Haifa sannan mahaifiyar sa ta rasu tun Yana karami,baban sa Kuma Bai Kara aure ba yayi ta kulawa da shi har yakai girman da Zai nemi na kansa sai de iya bakin kokari mahaifin jamilu yayi domin Dan sa ya Sami ilimin addini Kuma alhamdulillah ya Samu,domin yayi ilimin matuka har ya sauke alkur'ani ya kuma karanci littafi daban daban na hadisai da addini agurin Malamai,tundaga lokacin da yafara girma yaroki mahaifinsa da yadena fita Nema, yabari inshallah zai na kawo musu abin da zasuci kunsan mutanan kauye fur yaki,haka suke fama duk da cewa ba wai Wani tsufa yayi da zai Hana shi Nema ba Amman shi Yana ganin yakamata ace tunda shi ya kawo karfi mahaifinsa ya huta. Haka suka cigaba da rayuwa shi da mahaifin sa,zuwa Wani lokaci da takai ta kawo malam jamilu ya mallaki Dan karamin gidan sa akauyen su,sanann kullum kasuwancin sa cigaba yakeyi cike da karfin gwiwa da kuma addduar mahaifinsa,a wannan gida nasa yayiwa mahaifinsa na Dan karamin daki da Kuma ban daki,tare da Dan falo Wanda zai ke hutawa yace babu yadda za ayi yayi aure ya bar mahaifinsa a nesa da shi,sai ya Dan Saka karamar Katanga wadda ta dan rabasu da sashen mahaifin nasa. Da kyar mahaifin yayarda ya koma wanann gida,saboda Yana ganin kamar zai takurawa Dan sa da matarsa alokacin da yayi aure,amman mlm jamilu yaki fur har sai da yayarda ya koma Bayan ya koma ne yace masa yakamata ace yayi aure,domin zama haka baze yiyuba Zanyi Baba Amman ba yanzuba,nafi son sai na Sami wadda ta dace, tomshikkelau Allah yabaka ta gari,haka suka cigaba da rayuwa da mahaifin sa cikin farinciki,tare da jindadi,mahaifinsa su bakwai ne agidan su Allah yayiwa biyu rasuwa sauran su biyar Sauran dukan su ba Babar su dayaba,mahaifin sune daya,hakane yasa duk suka barshi agarin barma suka Kuma dauke gadon da aka bar musu suka tafi Lagos suke rayuwar su acan. Hakan Bai da mesa ba yayi ta fadi ta shi har yakai ga haka,yanzu Kuma ga Allah ya bashi da Mai jin kansa,suna rayuwa cikin farinciki,Wataranar alhamis ranar da malam jamilu ba zai taba mantawa da ita ba,yaje kaugama nan kusa da su wajan abokin sa,yaga wata budurwa ta zo wucewa,sai yaji abin da Bai taba jiba akan kowacce ya" mace,a Dede lokacin da yake tsakiyar tunani yaga wannan kyakkyawan haliitar ta zo Dede dasu ta katse sa Daga tunanin da yake da cewar Ina yininku ,Lafiya suka ansa ta wuce. Kallon da abokinsa yaga Yana bin yarinyar da shi,yasa yace masa sunanta jummai,yar gidan malam limance ita ce autarsa ita kadene ta rage Bai aurar ba,tana da hankali matuka,nan cikin farinciki yace na Sami matar aure idan na koma zan sanar da baba duk abin da yace inshallah gobe zakaga na dawo Kai malam Daga ganin sarkin fawa sai miya tayi Zaki kabari ai kayi bincike akanta ko,Tundade ba agarin ku takeba ka isarmin komi,tunda kasan komi akanta ai alhamdulillah,Kuma Mai nake bukata ban da abubuwan da kafada akanta,hmm karfa kyau ya rudeka,da farko kyan nata shi na fara ganowa,Amman Kuma bayan kyan kyawawan halayanta da mutuncin mahaifatan shi ya karafafamin gwaiwar nayi kokari a Saka ranar auran mu kafin Wani yamin kwace,Da can ba ayi kwacan ba kazo ka tadda ta,kasan ance a bari ya huce shike kawo da rabon Wani,ni de yanzu zan koma gida sai kajini. A haka malam jamilu ya koma gida,cike da farinciki mara adadi yanajin tabbas ya Sami wacca zata kula masa da mahaifinsa,domin Daman abin da ya Hana shi yin aure shine Yana tsoron ya auro wacca zata ki nunawa mahaifinsa kulawa,Amman a labarin tarbiyyar gidan su yarinyar da yaji ya tabbatar inshallah bazaiyi na damaba,komawarsa gida ya iske mahaifin sa zaune,mahaifin sa kansa sai da ya Gane lalle yana cikin farinciki Jamilu lafiya naganka cikin farinciki wanda na jima Banga irinsa a fuskarka ba,Baba hakika tabbas burinka ya kusa cika da saurin sa yace ka samo matar aure ne,eh baba alhamdulillah baba yake ta furtawa Yana jin dadi,domin babu abin da yake da buri illa Dan sa Daya tallin tall yayi aure,jamilu ya Kai kimanin shekara arba'in Amman haryanzu yaki aure saboda kulawa da mahaifinsa,Wanann yasa kullum adduar mahaifinsa Allah yasanya masa soyayyyar yayi aure aransa. Tom yar Ina ce Baba na gantane anan kaugama naje gurin abokina Ibrahim,Kuma yar unguwar su ce yacemin yar gidan malam limance,da sauri baba ya dago Kai yar gidan malam limance kacemin fa,Lalle ka debo mana irin albarkar tabbas Ka dakko yarinyar da ta dace da Kai,Malam liman ai yaran sa yaran kirki ne nasan sa tare mikayi karatun allo, Kuma lokaci zuwa lokaci Yana shigowa nan,na tabbata ka gansa zaka sheda shi abin ba zai zo da matsala ba zanje na samesa gobe inshallah na Nema maka izinin,Daga nan sai kaje ku fahinci juna sanann sai ayi maganar auranka Nagode sosai baba. Malam jamilu ya tashi cikin farincikin da shi kansa Bai taba tsintar Kan saba,washegari baba ya shirya tsaf jamilu ya dauke sa zuwa kaugamaAnan sukaje wurin abokinsa ibraheem shi yayi musu jagora zuwa gidan Mahaifin jamilu yayiwa malam liman bayanin komi,Ya Kuma yi farinciki da batun domin yasan rayuwar jamilu tsaf da mahaifinsa,babu Kuma Wanda xaiki hada a Hali dasu Baban jamilu ya Bukaci a basu lokaci su fahinci juna Amman fut malam liman yaki,yace yanzu idan Yana da sadaki ya bada zai kira shedu a daura aure gobe akai masa matarsa,Amman malam inji baban jamilu Malam liman yace karka damu nasan Mai kake tunani,tunda na fara auran yara a gidannan ni nake zaba musu miji,Kuma ko musu idan akayi auran Baya shiga tsakani sai bisa kuskure. Cikin farinciki mahaifin jamilu yaji dadin hukuncin malam anan aka daura auran jamilu da jummai Wanda shine mafarin Labari,da Kuma tarin duk wasu matsaltsalu............. Kamar yarda malam liman yayi alkawari washegari jummai ta tare agidan ta,rayuwa suka fara shinfidawa Mai cike da farinciki da soyayyya Bata son bacin ran mijinta tana yi masa biyayya dede gwargwadon ta,a kullum farincikinsa Dana mahaifinsa shine nata, Hakika mahaifin jamilu yayi matukar farinciki da Allah yaba Dan sa mace ta gari,domin ya tabbatar rayuwar sa zata cigaba da samin nutuswa da cigaba sanadin Hakan. Kwanci tashi ta shafe wata biyar agidan adede lokacin ne suka fahinci tana dauke da ciki,cike da murna da farinciki kuwa kowa yake acikin zuciyansa haka sukayi ta ririta cikin har Allah ya kawo lokacin haihuwarsa,Allah yabata da na miji,Wanda suka Saka masa sunan mahaifin jamilu wato yazid,Suke kiransa da baba shima kamar yarda suke cewa mahaifin jamilu,rayuwa kullum tana ta tafiya cigaba Yana Kara tunkararsu,Allah yakara basu Wani da na miji suka sa masa sunan malam liman,Abdallah,suke kiransa da abi Baza ka taba ganin matsala acikin wanan gida ba,hakika jummai tana iya bakin kokarinta wajan ganin cigaba acikin wanann gida, Alhamdulillah Kuma Allah yana basu dama. Daga nan ne Bata sake haihuwaba sai bayan abdallah ya shekara biyar, okacin yazid Yana da shekara bakwai,ta haifi yarta maace santaleliya ta biyo kyawunta tsaf,sun sakawa yarinyar sunan Mahaifiyar jamilu Wato Sakina,saboda su boye sunan sai suke kritanta da Samiha yarinyar duk Wanda ya kalleta Sau Daya sai ya sake kallonta,domin irin kyawun da Allah yabata tun tana jaririya, Haihuwar wanann yarinyar ya xame musu kofofi na Kara samin arzikin su, alhamdulillah cigaba ta ko Ina,adede wannan lokacin ne a Wani gari nan kusa da su in da yake kaiwa kaya Wani shugaban sa ya bashi gida babba sannan ya bashi shawara tunda har kar tafi tafiya anan shikkelau ya dawo sucigaba anan yace mas baze iyaba saboda ba Zai taba barin mahaifin sa ba ya dawo Wani gurin,yace tom ya taho har da shi tabbas idan nacewa baba Zami koma nasan ba zaimin musu ba,Amman ba a son ran sa ba,domin Baya son barin kauyen mu,tom kaje de kuyi shawara damace ka Samu Ya dawo gida ya fadiwa matarsa nan ita ma taki fur tace ba zai taba yiwuwa su tafi su bar baba ba,Amamn ga shawawara Mai zai Hana ya koma shi kade,sai Yana zuwa duk karshan sati Yana duba su,ita kuma inshallah zata kula da baba matuka,Amma Taya zan barki naje na rika kwashe lokaci alhalin Ina da mata karka damu Bana son karasa wannan dama da kasamu inshallah komi zai tafi Dede. Yaje ya fadiwa baba abin da yafaru yace eh gwammah wanannan shawarar Haka yafara zuwa Yana komawa karshan sati kamar yacca ya fada,ana nan ana nan, farincikin ahalin na sake daduwa, soyayyya Mai karfi na sake shiga ahalin,Mijin na son matarsa asalin so,haka matar na son mijin fiye da tunani,tabawa yaranta tarbiyya matuka,yazid da abdallah,suna zuwa makaranta primary anan inda suke a garin barma Kuma ba lefi alhamdulillah ana samin cigaba na karatunsu Samiha emmata kuwa ana ta Dan girma Dan ankusa yayeta........ Bayan shekara uku su Samiha Anfara girma a kullum kyanta sake fitowa yakeyi,Wani dare da jamilu ya zo Weekend yake shedawa matarsa maigidan sa ya bashi kanwar sa dake zaune ita ma anan garin hadejia,yace ya aureta tun da ba tare suke zuwa da matar saba tabbas zancan ya ta-lda mata hankali Amman sai taga Hakan shine Dede Bai Kamata ace Yana na miji cikakke sanann Yana da hali Dede gwargwado ace Yana zaune shi kadeba taji babu dadi sanann taji kishin mijinta Amman dake yarinyace Mai ilimin da tunani tabbas tayi amfani da shi ta nuna mas yin Hakan Yana da amfani Bai Kamata Daman ya zauna haka shi kadeba,yayi ta bata Baki ta nuna masa babu komi Allah ya tabbatar babu Kuma Wanda ya isa ya goge abin da Allah ya rubuta,ya shiga zai fadiwa mahaifinsa anan ta zauna take ta kuka tabbas taji ba dadi Kuma tasan yacca suke kaunar juna da suna tare da ba zai sake wanna aure ba ita Kuma baza ta iya barin kula da mahaifinsa ta bisa ba saboda ba zeyiyu ace an barshi shi kadeba Allah ya sa ayi lafiya ya Kuma kawo komi cikin sauki. Andaura aure ya kawo matar garinsu tagaida uwar gida da mahaifinsa Daga nan Takoma,har bayan shekara Daya da biki babu Wani Abu da yafaru Zaman lafiya tsakanin sa da dukkanin matansa biyu sanann Kuma babu Wani al'amin ciki a jikin amarya,Watarana lokacin ya zo baba Bai da lafiya sun kaishi asibita,yini Daya Allah yayi masa rasuwa ya dawo ya dauki amaryar sa ta zo akayi zaman makoki anan. Bayan angama yace zasu tafi tare da yaransa da Kuma jummai fur amarya Zainab taki tace babu yadda za ayi a tafi dasu ai gidan da yayanta ya bada Baya bada Dan su baneansha rigima,sanan jumamai da taga haka tace ya barta anan Daman ta saba zamanta yace sai suntafi tare Daman saboda Sanadiyyar babane da kulawa da shi na barki ban nace sai kin bini ba yanzu tunda Baya nan idan kin zauna ke kade Mai xakyi,tace tom amamn sai de idan ba zai hadasu gida Daya ba saboda dukkan alamu idan ka hadamu gida Daya baza miyi zaman lafiya ba,Yace babu dama akwai wani gida nan kusa da su inshallah suna zuwa zai siya Daman ana neman masu siya sai ta zauna anan haka suka shirya yara na murna zasuje suyi karatu Mai inganci a cikin gari Suna zuwa kuwa Allah yasa yaga maigidan ko gidan sa basu shigaba,yagaama cinikin da maigidan na kusa da gidan ya siyar masa,suka sanya kayan su ciki Bakinciki kamar ya kashe Zainab domin ba hakata so ba,Taya suna rayuwar su cikin farinciki zasu zo su shiga rayuwar su su takura musu Haka ta shiga da sake sake kala kala, tabbas sai sunyi da na sanin biyo su. Jummai kuwa mamaki take na irin halin Zainab su da basu taba zama tare ba,Mai zai sa har tayi mata haka addua kawai take Allah yakareta ita da yaranta haka suka cigaba da rayuwa cikin farinciki da Nishadi duk da Zainab tana ta bullo abubuwa iri iri na masifa Amman basu biye mata ba Tsawon Shekara biyar kullum Banda makirci babu abin da take har ta Kai ta kawo malam jamilu ya fara yarda da abin da take fadi,yafara musgunawar matarsa da yaransa watarana sai su yini Bai basu ba Kuma duk ita ke jawo Hakan, lokacin da suka shekara Daya anan gidan dake unguwan masu kudine shima malam jamilun ya Dan Tara dukiyan Amman ta rufin asiri ba wai Mai yawa ba,Sun Sami wasu makota masu kirki anan yazid ya sami Wani abokin sa agidan Mai sunan baban su jamilu,shi Kuma abdallah ya Sami Wani Mai suna Suraj,Haduwar su da wannan mutane ta zame musu Alkairai,domin suma yaran suna da matukar tarbiyya sun San abin da sukeyi Ga son karatu Shi Kuma Suraj Allah ya hada jininsa da Samiha. MAFARIN MATSALAR😭 Yana matukar ji da ita,ko makaranta yaje ya dawo sai ya kawo Mata tsaraba Gidan su ya zama tamkar gidan su yau a yini a can gobe ayini acan. Alokacin Samiha tana da shekara hudu,Suraj na da Tara Haka suka dage sai da aka Sakata a makarantar su da yake a hade take primary da secondary private school ce Duk da cewa Suma a primary din suke Amman sunfita aji,abdalla da Suraj sunyi matukar shakuwa Allah yasaka musu soyayyyar juna ,sai suka zama tamkar Yan uku , abdallah,Suraj,Samiha,duk inda kaga Daya sai kaga Daya,basa iya zama ba tare da junaba abin ci tare suke ci komi nasu tare harta sutura iri Daya ake din ka musu a Dan kalilan din Lokaci sukayi Wani mahaukacin sabo Wanda Wani Baya iya jure rashin Dan uwan sa kusa da shi,Ana nan ana nan lokaci Yana tafiya shakuwa na shiga tsakanin Suraj da Samiha Suraja Yana da burin zama Likita Yawan Kiran kansa da yake da Dr wannan yasa Samiha ke kiransa da Yaya Dr,Suna matukar ji da juna komi tare sukeyu duk da Samiha macace Amman ya Sha yi musu dinki iri Daya idan za ayi masa agida yace dole sai anhada da Samiha,haka za asiyi shaddar a Dinka musu ko asiyi yadin da yake mata maza a dinnka musu. Abangaran Zainab kuwa iya damuwar da ta sanya ahalin aciki Bai ishetaba Bata haihuba harynzu sanann ita jummai ta tara yara da yawa, hakan Baya yi mata dadi dole ta dauki matakin garin daukan matakin ne yasaka ta koma gurin bokanta ya fadimata cewa yazid babban Dan jummai tabbas idan suka bari ya girma zaiyi kudi matuka sanann Kuma zai zama jagora ga Yan uwansa tace tana son abatar mata da shi Boka zai Bata abinda zata zuba masa a abinci tace Aah karkayi haka bama jituwa da su idan har zai yiyu Ina son kayi komi ta nan anagma jinji Boka. A daran ranar yazid ya kamu da ciwon ciki Mai tsananin Wanda ya zama ajalinsa,sunyi tashin hankali matuka amamn haka suka fawwalawa Allah abokinsa Jamil Dan gidan su Yaya Dr ya shiga damuwa Dan sai da yayi sati a kwance domin tabbas akwai abota Mai tsananin a tsakaninsu. Ranar de babu yabo babu fallasa Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu kafin su fawwalawa Allah komi su Mai da hankali Kan karatunsu ya zamana idan zasu tafi makaranta Daga Samiha Suraj Wanda Samiha ke kira da Yaya Dr sai Kuma abdallah yayanta,Jamil shi haka yace bazai iya cigaba da zuwa wanann makarantar ba saboda bazai taba iya yaje makaranta yaga Baiga yazeed ba,haka iyayan suka hakura suka sauya masa makaranta saboda sun San cewa tabbas akwai abota Mai karfi a tsakanin su sai de ba a iya goge nufin Allah. Rayuwa na tafiya shakuwa Mai tsananin na sake shiga tsakanin Samiha da Yaya Dr Sunyi shakuwar da bacci ne kade ke iya rabasu shima Dan ita macace shi na mijine babu yacca za ayi a bassu su kwanta a makwanci Daya Tabbas yayah Dr Baya son bacin ran Samiha duk Wani kudin break dinsa a wajan ta yake karewa mahaifin sa na da dukiyan saboda haka Yana basu pocket money Mai yawa har takai ta kawo ya Tara ya siyawa Samiha Abu ya kawo Mata saboda son farincikinta wanann damuwa da yake da ita da nuna mata kulawa Yana matukar sata farinciki wanann yasa Bata son ganin bacin ransa,kullum burinta ta faranta masa ita kyauta Kan Kara kauna da Kuma soyayyya shiyasa annabi yace(Zuciya tana son Mai kyautata Mata kuma tanakin Mai muzanta Mata,miyi kyauta ga duk mutanan da mike tare da su Ko da kuwa sunfi karfin abin da za mu basu Hakan zai sasu farinciki Zai kuma sa suji suna da matsayi agurin mu Wanda zamu iya kulawa da su Kyauta ko da na abin naira biyar ne kasiya kabawa mutum tabbas xai ji dadi Kuma yayi farinciki Miyi kyauta mukuma kyautata Dede gwargwadon abin da zami iya) Samiha tana jin babu dadi dullokacin da basa tare da Yaya Dr Ba fa wai Wani girma tayiba harynzu tana aji hudu na primary shi kuma Yaya Dr.yana junior Amman sukan tsintar Kan su cikin Wani yanayin idan basa tare da juna su kansu basu San wannan wane https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf ZEEY NASEER Page 4 Zai kuma sa suji suna da matsayi agurin mu Wanda zamu iya kulawa da su Kyauta ko da na abin naira biyar ne kasiya kabawa mutum tabbas xai ji dadi Kuma yayi farinciki Samiha tana jin babu dadi dullokacin da basa tare da Yaya Dr Ba fa wai Wani girma tayiba harynzu tana aji hudu na primary shi kuma Yaya Dr yana junior Adede wannan lokacin ne ta hadu da wasu yara Basma da nihal kawayene tare sukeyin komi Sun Bukaci Samiha ta kasance dasu Tace ita baza tayi kawaye ba Yaya Dr Ya Hana ta kula kowa Amman zata tambayesa idan yabari xata kula su shine Wanda kullum mike ganinki da shi idan an fita break eh shine tom xamije mu rokesa Aah Dan Allah ku rufamin asiri karkusa yayi fushi Karki damu Samiha dullokacin da suka shigo makaranta Suraj Baya taba barinta ta kula kowa direct class take shiga tsakaninta da Yan ajinsu kuwa sai de gaisuwa Dan har ta idan anfito break tare suke cin abincin Suyi yawansu har akoma ya hanata kula kowa saboda gani yakeyi dullokacin da Wani ya rabeta zai rage kusancin dake tsakanin su shi Kuma Baya so. Bayan anfito break Basma da nihal sukaje suka Sami,Samiha da Yaya DrSuna cin abinci sai da gaban Samiha ya fadi saboda Bata son duk abin da zai Bata masa rai Kuma tana tsoron suyi masa magana ran sa ya baci Suka zo suka gaidashi Yana yin kallon da yayi musu Suma sai da yasa gabansu ya fadi ciki ciki ya ansa sallamar nan ta su,domin

Chapter 2 of 15