Yaya Ahmad ne ya juyo yace rankedade farinciki na mai kike tunanine haka Samiha tace "Ina tunanin jajircewar da kayi ne wajan futar dani daga cikin kunci damuwa tare da tashin hankalin da nike ciki hakika Yaya Ahmad Kai jarumine ina matukar godiya da ka shigo cikin rayuwata na Kuma gode da gudummmawar da kake bani domin tabbatuwar farinciki na"
Idan har bazan baki farinciki ba mai ne amfanin kasancewa masoyi agareki idan har bazan kula dakeba mai ne amfanin shigowa rayuwar ki da nayi,Samiha soyayyyarki ta ratsa duk wani sassa na jikina tabi duk wani bargo babu wata hanya da zata fita ko ta ragu,Samiha Ina sonki Ina kaunarki irin kaunar da idan babu ke bazan iya komi ba,kasa ya sakko ya tsugunna kusa da ita Samiha dan Allah na rokeki kada ki juya min baya.
Haba Yaya Ahmad dan Allah ka tashi taya zan juyawa wanda ya tsintoni daga matsala baya taya zan hana wanda yayi sanadin farincikina farinciki,zan kasance da kai zan Kuma baka farinciki bazan taba rabuwa da Kai ba.
Tabbas Samiha idan kika min hakan zan dawwama cikin farinciki a rayuwata.
Haka sukayi ta shira ita kuwa Basma abin na bata mamaki da burgeta tana kuma jindadi da farincikin kasancewar yayanta shine ya tsamo Samiha daga cikin halin da take,Yaya Dr yana jiyo su amman yakasa fitowa saboda kwata-kwata baya jin zai iya hada Ido da Ahmad domin ji yake tamkar ya kasheshi har suka bar gidan bai fito adaki ba ankusa sallar magriba da yaji sun fita sai ya fito domin ya zo su danyi shira da samiha sai Kuma ya tafi masallaci da mamakinsa da ya fito bata falo hakan ya bashi tabbacin ta wuce daki yunkuri ya bita daki yayi kawai sai fasa domin gaba daya yaji wani rauni acikin zuciyarsa.
Masallaci ya wuce yayi sallar magriba da isha'i yakuma wuce gun masoyiyarsa abin begensa Nihal sai alokacin yafara samin sauki aransa domin kasancewar sa da nihal na matukar mantar da shi damuwarsa nan suka kwashe tsawon awa biyu suna shira suna ta tsara yadda shirye shiryen auransu zai kasance.
Bayan sun kammala ya tashi domin tafiya gida yana zuwa ya tarar kowa ya kwanta yana Jin tamkar ya leka dakin samiha yaga jikinta amman ina wata zuciyar na hanasa tana nihal baza taji dadin hakan ba bata son Kacika bibiyar mata.Haka ya hakura ya shige dakinsa ya kwanta kwanyarsa cike da tunanin nika iri-iri har bacci ya daukesa.
A bangaran Samiha kuwa tana cikin aminci domin kuwa tana can tana sharara soyayyya da farincikinta Kuma annurin zuciyarta Yaya Ahmad haka sukagama wayarsu sukayiwa juna sai da safe suka kwanta tare da kudirin gobe inshallah zasuje yawan shakatawa.
Haka Samiha ta kwanta cikin farinciki tare da godewa Allah da yakawo mata mafita cikin gaggawa kafin ta rasa rayuwanta gari ya waye kamar yarda suka yi alkawari karfe 11 na safe Yaya Ahamd ya zo gida bai shigoba saboda kar su tsaya fita tayi tawa momy sallama ranar nan ta Kara sakawa Samiha tabbacin cewa (rasa wani abu a rayuwar mu ba shi ke nuna ba za mu sami madadin saba matukar minyarda Allah shike da komi tom ya isarmana ya samama mana mafita akan duk wata matsala da mika fuskanta).
Bayan sun kammala ya wace ya wace daga karshe sukaje wurin shopping yayi mata siyayya iya siyayya sai da Samiha tace ta isa amman ina komi dauka yake inde ya fuskanci ya dace da madam dinsa domin da yace ta zaba kin daukan komi tayi haka yayi ta hada mata kaya sai kace masu hada kayan aure.
Bayan sun fito suka wuce sukaci abinci anan ne har zasu tashi yace madam bafa mutaba photo da keba karka damu rankaidade zamiyi wata rana Aah yanzu nake so tomshikkelau nan sukayi selfie photo da videos wasu samari sunzo wuce wa ganin yadda Samiha da Ahmad sukayi matukar da cewa da juna ya saka su karasawa sukace sukawo wayan su daukesu ta baya nan suka sakar musu zafafan photos masu rikita mai kallo.
Bayan sun koma gida tayi masa godiya tana Kara nuna farincikin ta da saminsa ta fito kelan a mota Yaya Dr ya tsayar da motar sa murmushin da yaga Samiha ta fito da shi daga cikin motar shi ya tabbatar masa tabbas yanzu ta aminta da Ahmad matuka wani abu yaji ya tokare masa a wiya yarsa ma mai nene nan yaki fitowa har sai da ta shige gida.
Bayan yafito ya shiga gida ya tarar da ita da momy suna ta bude kayan wanda ya tabbatar Ahmad ne ya siyamata karasowa Yayi ya daure ya cire bacin ran da yakeji akan lamarinta da Ahamd wanda bai san mai yasaba Samiha ya jikin naki alhamdulillah Yaya Dr jiki yayi sauki Allah yakara afuwa ya fadi ya juya yacewa momy sannu da gida momy sannu Suraj kadawo eh kashiga ka watsa ruwa ka fito Kaci abinci tom momy wucewa yayi yabarsu anan.
Bayan sun gama ta tattara kayan ta wuce da su daki wayanta ta kunna taga yaturo mata photos din da sukayi tare lokaci daya ta tsinci kanta da yin status domin photos din sunyi matukar burgeta tana status lokacin Yaya Dr yana online kawai ya bude ganin photos dinnan yayi matuakar tayar masa da hankali a yini ranar nan bai ci abin ci ba.
Ranar haka ya wuni tamakar mara lafiya kuma washegari yana da jarabawa wacca ita kadece ta rage masa ya kammala karatun sa na jami'a yana cikin wanann halin nihal ta karasa ganin Kiran ta ya dan kwantar masa da hankali ya daga nan taji shi wani iri ya nuna mata babu komi duk da bata yarda da babu komi ba amman ta basar tayi kokarin dawo da shi cikin nutsuwa batayi masa sallama ba sai da tabbatar ya dawo dede wanann Kiran da nihal tayi masa ne ya bashi karfin gwiwar ta shi ya dauki littafinsa domin karatu.
Basma ce ta kira Samiha domin jin jikinta alhamdulillah yayi sauki gobe mina da jarabwa zaki zo ki zana ai ko ni Basma gaba daya karatun yafita araina kina ganin Sanadiyyar wanann abin da ya sameni narasa jarabawa har uku karki damu Samiha haka Allah ya tsara amman de ki zo ki zana ni Ina ganin bai da amfani na zo na zana tunda nasan na rasa wasu jarabawoyin kawai minyi magana da Yaya Ahmad wata shekarar na zana da Yan Bayan mu eh toh hakan Kuma yafi Kinga yanzu ko kinyi ma a banza nima haka na gani Basma banda made kowane bawa da kaddararsa amman de Hakan ma na gode Allah karki damu Samiha inshallah kamar yau shekarar zatayi ki yi jarabawar ki inshallah Basma sukayiwa juna sallama kira taji dady yana kwalata mata ita da Suraj adede lokacin kowa ya fito daga dakinsa ita da shi a lokaci daya.
Abin da yasa na taraku Kai Suraj inshallah gobe xamije gidan su nihal domin Kai kayan auranka domin komi ya kammala sai Kuma a saka rana sanann ke Kuma Samiha ki fadiwa Ahmad ya turo maganatansa domin miyi magana bana son auran ya wuce nan da sati biyu tom dady inshallah.
Nan ta koma takasa gane farinciki take ko bakinciki da dukkan alamu tabbas ta rasa Yaya Dr shikkelau babu komi Allah kasa hakane yafi alkairai wasu zafafan hawaye ne suka fito daga idonta amman ina sonka haraynzu Yaya Dr Ina fatan Allah yabawa nihal ikon sakamin Kai cikin farinciki.
Ta kira Ahamd ta isar masa da sakon dady nan yaje ya fadiwa iyayansa aikuwa a daran ranar mahaifinsa da kanin mahaifinsa suka zo anan suka kammala magana za a daura auran Samiha da Ahamd nan da sati daya....
ALLAH MASANIN GAIBU☺️AUREN SAMIHA DA YAYA AHMAD NA TA GABATOWA
YAYA DR KUMA ZAI ANGWANCE DA AMARYAR SA NIHAL.
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 22
Ba iya tashi hankalin Yaya Dr yayi a wanann ranar ba gaba daya gigicewa yayi ya xama dan karamin mahaukaci kasa gane kansa sukayi ya rika wani abu Abu kaman mai aljanu gaba daya momy ta rikice saboda bata taba ganin Suraj a irin wanan halin ba,dady ne yace "Anya ba aljanu ya kamu da suba"nan suka bashi maganin bacci yana sha Allah ya taimakeshi bacci ya dauke shi karfe bakwai na safe ya tashi a bacci a lokacin yana tashi tamkar mahaukaci ya nufi dakin Samiha tana zaune tana ta addu'aoin Allah ya sa de ba wani abune ya sameshi ba abin da yayi jiya kawai taga mutum ya fado dakinta tayi matukar tsorata saboda yanayin da ya shigo mata da shi "auzubillahi tace Yaya Dr lafiya?"Samiha dan Allah ki tausayawa rayuwata kiyi hakuri ki hakura da auran Ahmad wallahi bazan iya rayuwa babu keba kece farinciki na Kuma kece rayuwata ta Ina kike tunanin zanyi farinciki a lokacin da akace babu ke taya kike tunanin xan iya zuba Ido ayi auranki a kaiki gidan wani matsayin matarsa dan Allah Samiha kiyimin adalci wallahi zan iya rasa raina.
Jitayi tamkar zuciyarta ta buga saboda yadda Yaya Dr yake zubar da hawaye yana yi mata magiya tom amman mai yasa alokacin da suke da dama ta bashi hakuri akan ya dawo gareta yaki?kode da gaske asiri akayi masa yanzu Kuma ko ya karyene ita kade tayi tayiwa zuciyarta tambayoyi wadan da bata da ansar su Kuma bata da wanda zai ansamata.
Tace "Dakata yaya Dr kabari lokaci ya kure maka kamanta lokacin da nike kuka Ina maka magiya karka rabu dani amman ka wulakantani ka ci mutunci na kasan cewa kai ne farinciki na amman kayi facali da komi ka zabi wata akaina shine yanzu kaga na sami wanda zai bani farinciki shine kake kokarin dawowa dan kasake shigowa rayuwata ka sake samamin wata damuwar Yaya Dr tunda Allah ya ruga da ya rubuta ni ba matar kabace Ina ganin mu hakura hakan zai fi dan bazan taba iya watsawa magabatan Yaya Ahmad kasa a idanuba kamar yarda akace za a daura aurena sati mai zuwa Inshallah sai na auri yaya Ahmad "
Ficewa tayi ta kyalesa anan ya ma rasa mai yake masa dadi kuka yakeyi tun karfi tamkar karamin yaro kamar an tsikareshi ya tashi yaje daki dagawa waya yayi ya kira nihal kina Ina shine abinda ya furta zuciyarsa na masa zafi da Kuna ta fadimasa yace mata gani nan zuwa.
Fitowa yayi yaja mota a miliyan yayi gudansu yana zuwa yanayin da ya gansa ta tabbatar akwai matsala sannu da zuwa sami guri ka zauna ba zama bane ya kawo ni Ina son kije ki war ware kullin dake tsakanin mu ki fadiwa Samiha ba soyayyya mikeba bazan taba iya zuba Ido samiha ta auri wani ba Ina nunfashi a doran kasaba.
Wani kallo tabi shi da shi tama rasa mai zatace masa tom mai ke faruwa kode asirin da ta yine ya karye to kawai tace masa saboda malam ya fadimata kar ta yarda suyi jayayya idan taga sauyi a tattare dashi ta zo Kai tsaye ta sanar masa.
Yana tafiya ta shirya ta tafi gurin boka dan ko kawarta ta Atika da suke zuwa tare bata nema ba,tayi masa bayanin duk abin da yafaru ya fadi mata tabbas asirin nan ne yakarye Kuma yanzu komi zasu masa ba zai Kara kamasa ba saboda yana da tsari fiye da wanda yake da shi a baya yanzu boka miye abinyi
Zan iya yi miki wani taimako daya soyayyyar Samiha da Yaya Dr soyayyya ce domin Allah soyayyya ce wadda babu algus acikinta soyayyya ce tsarkakekkiya wacca akeyin ta domin Allah ba dan sha'awaba ko wani abin duniyar soyayyya ce ta daban,zan iya yin abu daya za a tarwatsa wannn soyayyyar tasu ta zamana ta zama ba tsaftatacciyaba ma'ana zamisaka Suraj wato yaya Dr ya rika Neman Samiha yana saduwa da ita alokacin da yaga dama zamu fitar da duk wata kunya daga cikin zuciyar su zasuyi ta abu tamakar arna ma'ana zasu iya neman juna agaban kowa Kinga idan mikayi hakan zai jawo mahaifansu su tsanesu daga nan Kuma ko mai zai biyo baya minsan ba mai kyau bane,amman inde ba wanann ba bansan mai zan miki ba duk asirin da zan Miki Samiha da Suraj baza su taba rabuwa ba..................
( Wa iya zubullah ubangiji Allah yacigaba da tsearatar mana da imanin mu Allah Kaci ga ba da Saka mana tsoronka).
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 23
Ayi hakan boka tunda na fuskanci duk abinda zanyi bazan sami nasarar samin Yaya Dr ba tom a lalata musu tasu rayuwan saboda bazan taba iya jura ace Yaya Dr da Samiha suna rayuwar soyayyyar farinciki Ina ganiba Ina matukar son yaya Dr bazan jura ba,shikkelau nihal ki kwantar da hankalinki ki bani sati daya zakiga abin da zai faru wanann alkawarinane tana farinciki da murna ta ajje masa makudan kudi ta tafi gida,ita a ganinta wannan ne maslaha tunda bata samesa ba Kuma bata da hanyar saminsa zata lalata musu nasu farincikin.
Yaya dr gida ya koma cikin tashin hankali da damuwa sai de abin da ya ganine ya sake jefashi cikin matukar tashin hankalin da yake ciki.
Yaya Ahmad ne da Samiha zaune a compound din gidan suna shira cike da shauki da soyayyyar juna adede lokacin da ya fito daga mota suman zaune yayi saboda kasa gaba yayi ballantana baya haka ya zo ya wuce su, Samiha ko kallon sa batayiba Ahmad nema yayi yunkurin mikewa ya mika masa hannu suka gaisa da kyar ya iya ansawa yana wucewa Ahamd yace anya Suraj yana lafiya kuwa mai kagani yanayinsa nagani kamar mara lafiya Aah lafiyanshi lau gaskiya bai da lafiya Samiha tom Allah yabashi lafiya ta kawar da xancan amman can tsakiyar zuciyarta tunanin Yaya Dr ne fal na dalilin da yasa ta ganshi cikin wanan yanayin gaba daya a susuce ji take tamkar ta tashi taje ta lallashe sa taji mai ne dalili amman hakan ba zai taba yiyu waba da kyar ta iya daurewa bata nuna damuwan taba har Ahamd ya tafi cikin sauri ta shiga cikin gidan amman abin da ta ganine ya sakata suman zaune umma ce ta kamo yaya Dr gaba daya jikin sa ya baci da aman jini tana ta kuka Samiha da gudu ta karasa tana momy lafiya mai yafaru mai yasami Yaya Dr ban saniba Samiha na shiga dakinsa kawai naga yana ta kwalalala aman jini "Innalillahi wa inna ilahiee raji'un"shine abinda Samiha take ta furtawa gaba daya ta futa acikin hayyacinta ta rasa ma mai zatace momy ce tace "Tayani Samiha mu daga sa mikai shi mota mu Kai shi asibitin kasawa Samiha tayi tace bara na kira mai gadi"
Mai gadi ta kira ya taimaka suka saka shi cikin mota mai gadin momy ta saka ya tuka su ya kai su asibitin lokaci daya akan basu taimakon gagggawa sai da aka shiga da shi momy ta sami nutsuwar Kiran dady ta fadi masa yace gashi nan zuwa "inshallah"haka sukayi ta gewaye gewaye cikin asibitin nan har tsawon minti talatain tukun likita ya fito tambayar sa sukayi mai ke faruwa yace ina mahaifin sa akace masa yana nan zuwa yace Idan ya zo ace yana son ganin sa "To sukace masa"
Sannan yace musu kar wanda ya shiga dakin da yake yanzu dan yana bukatar hutu haka sukayi ta faman kewaye kewaye har dady ya sami isowa yana zuwa momy ta fadi masa sakon likita hakanne yasa ya tafi momy ta busa juyowa yayi yace mata "Kibari najeni tunda ni yace Yana bukatar gani"Aah alhaji Suraj de danane sannan duk abin da yake damunsa babu bukatar aboyemin babu yacca daddy zai yi haka yabari momy ta bisa Samiha ji tayi gurin yayi mata fadi baza ta taba iya jurar sai sundawo taji mai ke damun Yaya Dr ba tasan kuma bai kamata ace ta bisu ba amamn tabbas binsu zatayi baza ta taba iya jurewa sai sun dawowa ba.
Tana isar kofar office likitan ta tarar ta abude momy da ta shiga daga karshe bata sami nutuswar rufewa ba hakanne ya bawa Samiha daman juyowa zancan da suke yi sai taga babu bukatar ta shiga ciki tunda tana ji.
Likitane yace "Alhaji kai kade nake son gani"Karka damu Dr ni mahaifiyarsa ce wacca na haifesa duk wata damuwa ta sa yàkamata ace na sani ka fadi duk wani abu dake damuna suraj babu wanda yafi kaddarar ubangiji dole mutum ya zama cikin shiri wajan karbarta.
Gyaran murya yayi badan ya so ba yace "Kamar yarda kika fadi kowane bawa yana da kalar tasa kaddarar kamar yarda kika fada yanzu tom a gaksiya bazan boye muku ba danku Suraj ya kamau da matsananciyar cuta wadda da kyar zai iya sake wata guda daya acikin duniya"
Cikin sauru momy da dady suka dago kai suka kallesa likita bamu gane mai kake nufi ba daman akwai wanda yasan lokacin da bawa zai mutu?babu alhaji amman yanayin jikin Suraj ba karamin kwana bane zai ta sheshi Suraj ya kamu da matsanancin ciwon zuciya zuciyar shi gaba daya ta lallace damuwata tayi masa yawa nayi iya bakin kokarina naga Koda wani aiki da zan iya masa amman Ina babu damuwar da yake ciki ita ta haddasa komi tabbas yanayin jikin Suraj sai de ubangiji.
Samiha dake waje ne tayi wani uban Kara wanda gaba daya yasa hankalin su ya tashi zuwa sukayi suka tararta a sume babu inda ke motsi ajikinta "Innalillahi wa inna ilahiee raji'un allahumma ajirni min musibatin wa'aklifni Khairan Minha"Shine abinda momy da dady suke ta furtawa........
😭
Barkan mu da ranar juma'a miyi hakuri da wanan..... inshallah next post zamiyi typing Mai yawa.

Page 24
Tashin hankali ba asaka masa rana a yau a
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 15