lpy Ameen momy.
Tashi tayi ta fita zataje gurin likita ta bar Samiha da Basma a dakin.
Cikin mamak Basma ta dago Kai ta Kalli Samiha tace " Mai hakan ke nufi?,mai yasa baza ki fadiwa momy abin dake faruwaba bayan kinsan cewa zata iya maganin komi"So kike na fada mata ta tilastwa Yaya Dr kasancewa dani?ko so kike na fadamata tayi masa fada yaci gaba da so na
Kada ki manta da can ma basu suka hada ba,haka Kuma yanzu da mika rabu basu isa su hadaba,bana taba son mutum ya soni badan radin kansaba.
Wanann shine dalilin da yasa kikaga ban fadamata ba Kuma kema dan Allah kiyi min alkawarin baza ki fadamata ba inshallah samiha.
Suna tsakiyar wanann shirara ne wayar Basma tayi Kara Kinga Yaya ahmad ne ke kirana dagawa tayi Yaya Ina yini lafiya Basma na dawo gida ba kya nan mama ke cemin wai kina asibita Samiha batta lafiya eh Yaya a wane asibiti kuke na zo na dubata daga nan sai mi taho tare.
Kwatance Basma tayi masa na asibitin ta fada masa address din asibitin,cikin yan kalilan din mintuna Yaya Ahmad ya karaso asibitin yadda ta kwatanta masa dakin haka ya biyo yana zuwa ya kwankwasa ca sukayi masa ya shigo yana shigowa Basma taga shine ah yaya har ka karaso "eh" Kan Samiha yayi yanayin yadda yaganta hankalinsa yayi matukar ta shi da yake samiha Farace gaba daya idanunta sunyi bulu_bulu sun kunbura Kuma tun ta yayi jajir gaba daya Daya fuskanta tayi wani iri hankalinsa yayi matukar tashi domin halin da yaga Samiha ciki yayi matukar damun sa.
Mai yake damunta?
Shine tambayar da yakeyiwa kansa .
Sannu samiha yawwa Yaya Ina yini nan suka gaisa lafiya lau yayi mata sannu a na haka sai ga momy ta shigo nan ya gaidata har take ce masa "Yanzu ahmasa tunda kadawo baka zo mingaisaba amman yanxu gashi jinyar Samiha ta kawoka ko"
Afuwan momy wallahi abubuwa sunyimin yawa shiyasa ban Samu na zo ba aishikkelau
Ya jikin Samiha momy?
Jiki da sauki ahmad Allah yakara afuwa
Yace "Tom ni bara na tafi Basma ki zo mutafi ko sai na saukeki agida tunda can zanyi"
Dan Allah yaya kabarni na kwana kaji anan dan Allah yaya tomshikkelau ki kwana din zanyiwa mama bayani
Sallama yayi musu yace sai da safe.
Hankalin Ahmad yayi matukar tashi matuka da halin da yaga Samiha yanayin da yakoma da shi gida yayi matukar tayarwa da mama hankali,yana zuwa sallama yayi ya wuce dakin sa fuskar babu ko annuri abin yayi matukar bata mamaki saboda Ahmad mutum ne mai matukar fara'a da faran faran.
Kasa jurewa tayi ta bishi daki Ahmad lafiya mai yafaru momy Kinga yarinyar nan Samiha abin tausayi wallahi tunda naga yanayin jikin ta hankalina yakasa Kwanciya momy da kyarfa take magana wai haka jikin nata yayi tsamari inshallah gobe xaka rakani na dubata Allah yakaimu momy.
Bayan futar momy Ahmad ya tsinci kansa cikin yanayin da tunda yake a rayuwa bai taba tsintar kansa ba wannan wace iriyar musibace mai yasami yarinyar nan lokaci daya ta zama tamkar kwarangwal,Samiha Ina sonki ina kaunarki amman bansan ta ina zan fara wanann abin Ina tsoron furtamiki Kalmar so naje kina da wanda kike so amamn Allah yabaki lafiya inshallah ko baza ki amince da soyayyya taba za furtamiki nasan zan sami sauki cikin raina Allah yabaki lafiya Samiha .
A darannan ranar nan haka ya rayasa wajan addua ga Samiha akan Allah yabata lafiya.
A bangaran Yaya Dr kuwa yana gamawa yiwa Samiha wanann masifar ya wuce gidan su nihal kiranta yayi a waya ta fito ranta a bace sai da ya fadamara abin da yayiwa Samiha tukun ta saki ranta lalle da gaske yanzu yaya Dr ya xama nata murna take har cikin ranta domin tana ganin yanzu ta sami komi a rayuwarta nan sukagama shirar su cikin shauki soyayyya da Kuma farinciki.
Bai koma gi daba sai wajan karfe tara yana komawa momy daman bata nan tana asibiti dady kuma bai dawoba daki ya shiga yayi wanka abinci kuwa yaci agidan su nihal nan yakirata a waya haka suka raba dare suna waya tukun suka samu sukayi sallama suka kwanta,yanajin aransa baxaitaba iya rayuwa ba tare da nihal ba sonta da kaunar na a kullum sake a xal xalar sa sukeyi.
Bayan sallar asuba Ahmad ya tashi yakasa jurewa halin da yake ciki hakan yasa yakira basma domin tambayarta ya jikin Samiha da sauki yaya ai har bacci ta samu tayi alhamdulillah shine abin da ya furta amman Basma mai yake damun Samiha?
Yaya Samiha tana cikin wani yanayi wanda addua ce kawai xata iya futar da ita daga shi,Yaya Ina jin tsoron zamu iya rasa Samiha domin abundake damunta ba karamin Abu bane
Gabansa yaji yayi mugun faduwa dan Allah Basma ki fadimin abin da yake damunta kafin zuciyata ta buga nan Basma ta kwashe komi ta fadiwa yaya Ahmad duk abin da ya faru tundaga farkon soyayyyar ta da Yaya Dr har abin da yafaru yanzu yayi sanadin zuwanta asibiti.
Yaya Ahmad saboda rikicewa ya mike yace"Kina nufin duk halin da Samiha ke ciki Sanadiyyar na mijine inshallah xan zamo Samiha gata xanbata farinciki fiye da wanda ta samu abaya zan cireta daga cikin kuncin da take ciki"yaya Ahmad mai kake nufi?Ina nufin Ina son Samiha kuma auranta xanyi.
Yaya idan har dagaske kake da wannan maganar tabbas zanfi kowa farinciki idan har hakan ya tabbbata Kai kanka sai na fika farinciki,yaya Ina son Samiha bana son damuwar ta in har kasancewa baza ka iya bata farinciki ba bakuma xaka iya riketa tsakani da Allah ba karda ka soma yarda ka shigo rayuwarta,bar ganin Kai yaya nane bazan taba yafemaka ba idan ka cutar da ita.
"Inshallah Basma bazan taba zamowa matsalan a rayuwan Samiha ba zan kula da ita zan bata farinciki mara adadi bazan taba bari tayi kadai ciba"
Allah ya amince Yayae sallama sukayi yace mata sai zunzo tare ma zasu da mama.
Basma juyawa tayi ta Kalli Samiha cikin tausayamata da tunanin idan ita cikin kalan halin da Samiha ke ciki yaya zatayi.
Momy ce ta shigo nan ta gaidata tace"Bara naje gida na hado mana abincin Kari ana jimawa zandawo"
Momy abin yakoma dena bata mamaki yakoma Bata tsoro yadda gaba daya Suraj bai damu da yanayin jinyar da Samiha ke cikiba,amman ta zuba Ido taga karshan lamarin bata son tafiya shiga harkar soyayyyar su.
Bayan ta kammala abinci ta shirya dady ma ya shirya tayiwa Suraj magana ya xo ya Kai su asibitin.
Bayan sunfito ya kai su da tunanin sa ya wuce amman sai yaji tsoron karda suyi tunanin wani abin hakanne yasa yafito ya taimakawa momy da wasu daga cikin kulolin da ta debo abinci,yana shgowa Samiha na farkawa alhamdulillah jikin da sauki bakaman jiyaba ta samu ta motsa ta gaida momy da dady sanann ta juyo tace"Yaya Dr Ina kwana"ansa mata yayi faran faran tare da yi mata sannu.
Nan ma dady yayi mata sannu yace zai wuce gurin aiki ya fice.
Momy ce tace "Suraj matsa ka hada mata abincin"
Babu yadda ya iya haka ya hadamata abincin ya mika mata ka taimaka mata mana taci baka ganin yadda take gefen gadon yakoma Yana debowa a cokali yana bata,wani yanayi wanda Samiha ta jima bata tsinci kantaba na farincikine ya ziyarceta batasan yadda take cin abincin nan ba kawai bata yake tana cinyewa Basma bata san lokacin da ta kece da hawaye ba domin ta tabbatar mai ne matsalan kawarta Ina ma Yaya Dr ya dawo gareta.
Ita ma Samiha abin da take tunanin aranta kelan dagowa kai tayi tace "Yaya Dr dan Allah Kayi hakuri"hakuri Kuma mai kika min? lefin da na maka da kake son barina ka koma Kan wata,karki sake kisake cewa nihal wata Yaya Dr Ina sonka fiye da yadda take son ka dan Allah katausayamin karasa wacca xaka so sai wannan mahaukaciyar maciyiya amana mai neman saurayin kawarta daga hannu yayi sama zai wanke ta da mari dede lokacin
Momyn sa,Yaya Ahmad,maman Yaya Ahmad sun shigo.
Yaya Ahmad ne yaje da sauri ya rike hannunsa................
Anayinta Mai zai faru a wanann gurin cakwakakiya
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CRETED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 19
Yaya Ahmad saboda tsabar farinciki bai san lokacin da yakarasa ya rungume Samiha yana mata godiya ba Samiha nagode nagode inshallah na miki alkawarin baza ki taba dana sanin aurena ba zan baki kula fiye da wacca uwa take bawa yaranta xan mayar dake tamkar sarauniya mata ita keyiwa miji biyayya amman ni na miki alkawarin ni zan miki biyayya.
Maman su Basma ce tace "Samiha bansan da me xanbiyaki ba domin a yau kin cikamin burina akanki na tsawon shekara goma bani da wani buri da ya wuce ki auri Ahmad inshallah zamu kula dake kamar yadda kika mana halacci inshallah muma xamu miki"
Haka kawai Yaya dr yaji zuciyanshi bata masa dadi bai Kuma ji dadin yadda Samiha ta amince da auran Ahamd jiyake tamkar ya kashe Ahamd shikkelau babu wata dama da za a samu ta aura mata wani shi ba zai iya auranta ba sannan Kuma baya son wani ya aureta domin da ta amince da auran Ahmad ji yayi kamar ya mutu tom mai yasa shikade yake tayiwa kansa wanann tambayar mikewa yayi yayi hanyan fita dady ne ya tsayarsa yace ina zaka?dady xanje wajane yanzu zan dawo tom shine abin da dady yace masa ya juya yaci gaba da uzurinsa.
Bayan fitarsane dady yace "Tom yanzu Ina tunanin komi ya wuce idan Samiha ta gama samin sauki mika koma gida sai kuma miyi kokari a fara shirye shiryen biki"
Tom sukace mama na sake yiwa dady da momy godiya domin ji take tamkar sun bata kyautar duniya da abin dake cikin domin samin Samiha a matsayin suruka bakaramar nasara bane yarinyar ta hada duk wani abu na daraja da kima.
Nan sukayi musu sallama suka tafi Basma ma ta bisu domin takee tayi wanka ta dawo.
Bayan tafiyan su dadyn su Suraj shima tafiya yayi hakan ya bada damar barin momy da Samiha su kade momy ce tace "Samiha kinsani sarai Ina sonki Ina kuma kaunar farincikin ki keda Suraj dukkanin ku yarana nane wadan da nakejin kudin duniyatane bana son damuwar dayanku hakanne yasa dana ji abin dake faruwa nayi kokarin sanar da dadyn ku domin samin mafita Ina fatan hakan bai bata miki ba"
Hakika momy ke uwace ta gari Ina kuma alfahari dake nagode sosai da kaunarki gareni .
Kwanci tashi Samiha ta kwashe sati cur a asibiti sai de tabbas jikinta Yana matukar Kara samin sauki domin a kullum Ahmad sau uku yake zuwa gun Samiha shi yake zuwa da safe ya Kawo mata abinci ya zauna ya bata taci baya taba barinta sai yaga taci ta bata maganunuwanta dan kafin momy ta zo yagama ciyar da ita,haka yake tayi safe rana dare baya taba gajiyawa kuma idan yagama yakan zama su jima suna shira da Samiha yana matukar bata lokacinsa kuma daman Ahmad yana da matukar surutu ga wasa da dariya hakanne yasa yafara shiga ranta a dan lokacin ta dan farajin damuwar da take ciki ta ragu ba wai ta dena son Yaya Dr bane Aah sai de yanzu albarkacin addu'aoin da Yaya Ahmad ya bata da Kuma irin kulawar da yake bata tabbas tafara futa cikin damuwa Kuma ta fara dawowa cikin hayyacinta.
Kullum wanann ziryar da Ahmad keyi akan idon Yaya dr sai de idan ya taho yakan biyo shi ya leko ta window yana ganin duk irin soyayyyar da ya ke nunawa Samiha zuciyar sa na matukar Kuna da zafi yana Jin babu dadi amman idan yaji hakan sai yakoma shima yakira nihal dinsa.
Bayan ansallamesu daga asibiti Ahmad shi ya daukesu ita da momy ya mayarsu gida sanann yakara mata wasu darrussan na rayuwa akan yin hakuri akan dukkanin wani abu da bawa yarasa (Samiha nasani haraynzu kina cikin damuwa baza ta fita lokaci dayaba ammann Ina son kisani cewa duk wani abu da bawa zai rasa tom tabbas daga Allah ne Ina son ki Kara sakawa aranki akwai wani abu da ubangiji ya tsara shiaysa yarabaki da Suraj ubangiji yafi son mu fiye da kowa Kuma yafi mu sanin abin da yafi zama alkairai agaremu, ubangiji da kansa yace mikan son abu amman ba alkairai bane agarin mu sanann mukan kin abu Kuma shine Alkairi agaremu ,tom kinga Abdullokacin da Allah ya jarabce mu da wata kaddara Kamata yayi mu daga hannu mu gode masa matuka nuna damuwa akan abin da Allah ya jarabcemu tamkar mina nuna masa cewa minji haushi ba miyi Imani da shi ba)
Ni zantafi sai na zo na daddare Allah yakara sauki matata ta gobe inshallah,juyawa yayi da sauri Samiha tace yaya Ahmad wai gowa yayi saboda yanayin yadda tayi maganar tayitane cikin wani salo na Jan hankali"Ina sonka Ina kaunarka a karon farko zuciayata ta sake fadawa tarkon wani na mijin karasowa kusa da shi tayi tace dan Allah karka cutar dani Kai ma karkasa na wahala"
Da sauri Ahmad ya tasar da Samiha haba samiha kidena mini magiya inshallah bazan taba barinki ba nagode Yaya Ahmad nine da godiya da yau kika furta kina so na nagode juyawa yayi karaf yaga Yaya dr a tsaye ashe duk abin da sukayi akan idon sa Yana tsaye yana kallonsu matsawa Ahmad yayi yamika masa hannu suka gaisa ba yabo ba fallasa Suraj ya ansa masa.
Ciki yaya Dr yayiyo shikuma Yaya Ahmad yafita tagansa sarai yana karasowa tace masa Yaya Dr barka da gida Ina yini lafiya lau alhamdulillah Samiha ya jikinnaki da sauki sosai tom ki kula fa sosai inshallah sai ya wuce daki tayi mamaki matuka da yanayin da yayi mata magana irin yanayin da tayi kewa lokacin suna soyayyya Kai Aah ba hakabane kawai de tausayina yakeji.
Bayan ya shiga daki da minti goma ya fito ya xo ya xauna kusa da ita mamaki abin yabata tace tom lafiya acikin zuciyar ta samiha Ina son zamiyi magana Ina jinka shin dagaske kinyarda xaki auri ahmad Yaya Dr nayarda mana mai yasa kakemin wanann tambayar naga baku jima da sanin juna ba akalla yakamata ace kinsan halayyarsa tukunna Aah na fuskance shi Kuma nasan ba zai taba cutar dani ba Kuma Ina sonsa kuma daman mai ake so a aure ai soyayyya hakane Allah ya sanya alkairai tashi yayi jiki babu kwari ta koma daki yawanta yana jin gaba daya duniya tayi masa zafi yau shi Samiha take kalla take cewa tana son wani agabansa......
Cakwakiya mai ke shirin faruwa hakane☺️☺️☺️☺️

Page 20

CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 21
"Innalillahi wa inna ilahiee raji'un"ita ce Kalmar da yake ta furtawa yarasa mai yake yi masa dadi yarasa Ina zai sa kansa haka kawai yaji hankalinsa ya tashi bai Kuma gamsu da abinda yake shirin faruwa ba anya zai iya zuba Ido yana gani Ahmad ya auri Samiha tom ya zaiyi idan Kuma yace "Aah"sai de fa shi ya hakura da auran nihal anya ta Ina zai iya hakura da soyayyyar nihal ba zai taba iya rayuwa babu ita ba ta xama jinin jikinsa wai mai ke shirin faruwa da nine haka yayi ta tunani ba tare da ya san ansan abin da yake faruwa ba.
Falo kuwa momy da Samiha ne ke zaune suna ta shira domin alhamdulillah jikin Samiha yayi sauki momy na sake yi mata wa'azi da na nasiha akan ta karbi kaddarrar da Allah ya rubuta mata momy tace "Samiha Ina da tabbacin cewa Suraj ba acikin hayyacin sa yakeba saboda abubuwan da yake sun fice hankali Ina ganin Ina Kuma zargin kamar anyi masa wani abu wanda ya jawo faruwar wannan abun amman koma mai nene inshallah zai yi sauki kiyi hakuri ki karbi kaddarar da Allah ya doramiki na tabbata auran Ahmad zai zama alkairai agareki da izinin ubangiji.
"Inshallah momy na karbi komi Kuma na yafewa Yaya Dr na tabbata nima ba a son rashin yakeba akwai wani abin amman bana son zargin kowa fatana de Allah yayi mana zabi mafi alkairi ".
Ameen umma tace sallamar da sukaji ita ta katse su daga zanacan da sukeyi Ahmad ne da Basma da niki_nikin leda a hannun su gaida momy sukayi suka tambayeta ya mai jiki ta fadi musu da sauki sosai nan Ahmad yayiwa Samiha sannu ta fadi masa jikin yayi sauki sosai nan momy ta tashi ta basu guri Basma ma ma tace bara na biyoki momy na barsu Aah Samiha tace "Dan Allah ki zauna yau ina bukatar mi zauna miyi Shira dukan"
Nan Basma ta dawo zama sukayi suna ta shira cikin farinciki tare da walwala alhamdulillah shine abin da Samiha ke furtawa cikin zuciyarta bata taba tunanin zata sami sauki acikin zuciyar ta na soyayyyar Yaya Dr cikin sauki ba,bata taba tunanin zata cigaba da rayuwa bayan babu shiba sai de gashi cikin karamin lokaci kulawa tare da addu'aoin da Yaya Ahmad ya bata tafara jin sauki matuka acikin ranta.
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 15