ciki sbd damuwar son sanin asalinsa!
ga wata iriyar ramar dayake yi a tsaye dikda ammy na yin iya kokarinta wajen ta kau masa da damuwarsa amma abin yaci tura! wanda wai hakan ma shi a nasa kokarin gani yake kamar damuwar tasa ba ta fito fili ba! wanda haka nan idan ya zauna shi kadai ba karamin kunyarsu ammy da abba yake jiba sbd sanin da yayi cewa shi din yanxu a matsayin surukansa suke!!
yanxu bai taba yadda ya hada ido dasu! haka nan zaman parlo ma ya yaye ma kansa yanxu kullum yana dakinsu na zaure idan ma abinci ne saidai musty ya shigo masu dashi sbd salifa zai iya rantsewa tin daga ranar da aka rabu a parlon gidan baba bai sake sanyata a cikin idanuwansa ba! daga ita har aymana!
shi yanxu tunanin ta yadda za'ayi ya shimfida rayuwar aure yake da yarinyar da bai taba kallonta a wata fuska ba sai matsayin kanwarsa dasuke uwa daya uba daya! bangaren aurensa da aymana kuwa dama abinda yake da buri kenan tin bai gama fahimtar maicece so da kuma aure ba yasan cewa ba karamin kaunarta yakeyi ba! saidai kuma a yanayin yadda auren yazo masa ne sam abin bayyi dadi ba,tinda ba wai ya mallaki muhallinsa bane balle kuma aikinyi ko wata kwakkwarar sana'a da zai iya treathing harna mata biyu!
wannan sune abubuwan dake masa kai kawo cikin zuciyarsa a kullum kwana ta duniya tin daga ranar dayasan dangantakar dake tsakaninsa da ki waccensu!
Anty ce dasu zainab da mimi keta faman hada abincin rana mai rai da lafiya cikin kitchen,sameer da rahma sun tafi makaranta sbd yau ranar litinin ce! aymana kuwa na daki sbd ciwon kai datake fama dashi ayau din tinda gari ya waye banda shiga bandaki babu abinda ke fito da ita,baba kuma ya tafi office,naseer kuwa an tafi kasuwa yau sai haydar dake ta faman baccinsa a daki sbd babu abinyi daga shi harsu sadeeq da musty sai zaman kashe wando😛😛
haydar dake bacci a dakinsa yaji karar wayarsa alamun ana kiransa a waya! saita yayi mika mai kyau sannan yasa hannunsa ta inda wayar yake ya kara a kunnensa batare daya duba mai kirin nasa ba!
a wani irin wantsalowa ya mike tsaye cikin dakin yana fadin "dan allah da gaske kake friend ba wasa ba...??"
ya fada jikinsa na mazari fuskarsa shimfide da wani irin wadataccen farin ciki da tinda nake ban taba ganinsa ya sake fuska haka nan ba!
aikuwa bai jira an masa gamsashshiyar bayani ba ya dakko laptop nasa dake jikin charji cikin gaggawa ya shiga email nasa!
sakon daya gani ne ya kuma tabbatar da cewa ba mafarki yake ba ya wani uban tsalle sai gashi a waje yana ta faman kwadama anty kira muryarsa cike da tsantsar farin ciki!
basu anty ba,har aymana dake daki saida ta fito daga dakin nasu ta tsaya daga bakin kofa tana kallon haydar dake fadama su anty kan result nasu ya fito kuma har anyi post nasa a Teaching hospital dake cikin garin bauchi,wai wai wai!
aikuwa sosai suka nuna masa farin cikinsu ba kadan ba! saida suka gama murnarsu a wannan wurin sannan su sadeeq daya tabbata basu da labari suka fado masa a rai!
bai tsaya dogon zance ba ya fada dakinsa ya sanyo jallabiyarsa ya fada gidan su ammy ko sallama babu sbd zumudi🥱
dakinsu sadeeq ya fara shiga kamar wanda aka jefo sa! da kallo dik suka bishi baki hangame na ganin yadda ya shigo kamar wanda aka koro sa! bai damu da kallon da suke masa ba yace "albishirinku guys...?"
dik kallonsa suke da mamakin abinda yasa su farin ciki! ganin yadda dik suka hangame baki yasa shi cewa "tinda bazakuyi man magana ba ai shikkenan!"
yafada yana dage kafada alamun yaji haushinsu! hakan yasa sadeeq yayi saurin taro sa yana marairaice fuska alamun roko!
murmushi haydar ya sake cike da jin dadi yace "ko wannenku ya bude email nasa zaku samu wani sako da in kuka gani sai ko wannenku ya bani tukuici!"
da saurinsu kuwa suka bubbude inda sukaci karo da nasu posting letter din! wani irin tsalle da musty ya daka saida suka tsorota baki dayansu!
ammy ce data juyo hayaniyarsu ta shigo dakin,a yanayi na farin ciki data tadda fuskokinsu dashi tasan wani abin alkhairi ne ya samesu!
sadeeq daya ma manta da cewa kwanakin nan wasan buya yake da ammynsa sai gashi ya kankameta kamar wani karamij yaro yana ce mata"ammy mun samu aikinyi!"
haka nan ammy ta hade su baki dayansu tana masu fatan alkhairi hadi da addu'oin samun nasara a rayuwa suna ansa mata da ameen!
"ashe wai tin sha biyun dare aka sake wannan sakon in gaya maku! dik wanda gommanati ce ta dau nauyin karatunsa zuwa waje dik yau dinnan suka samu posting letter!
su sadeeq da musty kuwa cikin hukunci na ubangiju sai aka hade su a waje guda daya wato ATBU na cikin garin bauchi state suma!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/21, 2:56 PM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 31*
********** A ranar kowa kaga fuskarsa cike take da farin ciki na wannan albishir din da akayi masu! inda musty yawuce wurin amininsa wato saleem sbd ya tayasu murna kamin su abba su dawo daga wurin aiki!
haydar kuwa gida ya dawo shima sai murna sukeyi! aymana tinda ta taya haydar murna ta koma dakinsu tana kaidaje iy adadin farin cikin da su hamma sadeeq nata zasuyi idan sukaji labari!
wuraren karfe biyu anty ta kwalo mata kira! cike da asalin yanayinta na sanyi kamar yadda kukasan aymana a baya ta fito daga dakin tana ansa wa!
anty ta tarda cikin kitchen zaune kan kujera irin na yar tsuguno dinnan! gabanta kuwa wani kayataccen plast ne mai kyau a wanke tsaftsaf!
"anty gani" ta fada a lokacin data gama ida shigowa cikin kitchen d'in!
hararar wasa anty tayi mata tace "kedai kam bansan yaushe zakisan kin girma ba yar nan! yanxu fa da baya ba daya bane! matsayin matar aure kike bawai budurwa ba kamarsu mimi da zainab! amma wai ana neman biyu da wani abu ko wanka bakiyi ba ni hafsatu??"
anty ta kare maganar tata tsakani da allah tana mai rike haba alamun al'ajabi dinnan!
sunkuyar da kanta kasa tayi tana dan murmushi batare data bama anty ansa ba,wanda hakan kuma ba komai bane sai tsananin kunya da maganar antyn tasa ta wai ita matar aure...? wanda ita kuwa billahi mantawa take da auren sadeeq dake kanta kwata kwata!
anty da kanta ta fito daga kichen din ta dakko bucket ta juye ruwan zafin dake kan wuta,sannan ta sirka shi yayi daidai takai bandaki da dik abinda yakamata ta miko ma aymana dake tsaye tsakar gida tana kallon ikon allah towel!
gane mai hakan ke nufi yasa aymana wucewa bandaki sumi sumi kamar wacce kwai ya fashe mata a ciki zuwa bandaki!
ta dauki tsawon lokaci tana wankan mata kamin ta fito inda ta wuce daki! mai na lotion kawai ta murzama farar fatar tata,sannan ta sanya wata doguwar rigarta irin ready mate dinnan!
tin kamin ta samu zarafin zama ta sake juyo muryar anty na kwada mata kira! fitowa tayi daga dakin tana jin kasala na rufeta zuwa parlon,inda ta tarda ashe ma su sameer sun dawo harma suna cin abincinsu!
miko mata wannan kular anty tayi tace "gashi ki kaima hamma sadeeq kuma kice masa ina gaishesa"
waro ido waje aymana tayi cike da tashin hankali sbd sam bata son haduwa da sadeeq kwata kwata tace "anty dan allah abama su rahma sukai" tana kwabe fuska kamar zata fashe!
hararar wasa anty ta watso mata tace "allah idan baki wuce kin kai masa ba sai nayi maganinki yau a gidannan!!"
haka nan ta fito daga gidan nasu tana ta faman turo baki gama zuwa gidansu ammy! kofar gida ta tarda sadeeq zaune kan wani benchi hannunsa rike da waya yana latsawa fuskarsa kuwa shimfide take da wadatacciyar farin ciki!
ganin da tayi hankalinsa bai kai kan inda take ba yasa tayi wuf ta fada gidan! dakin su sadeeq tin ta tura a hankali ta shige inda ta tarda dakin a kimtse yake kamar kullum yana fidda daddadan kamshi! ajiye abinci tayi akan wata centre table guda daya dake cikin dakin!
juyowar da zatayi saiji kawai tayi taci karo da abu! baya baya tayi kamar wacce zata fadi kasa sbd razanar datayi,sadeeq kuwa da akan idanunsa ta shigo gidan nasu,amma yayi kamar bai ganta ba saida ta shige sannan yashigo,ganin takalminta a bakin kofar tasu ya tabbatar masa datana ciki wanda hakan yasa shi rikota cikin dakin yayi azamar dawo da ita zuwa faffadan kirjinsa!!
a kusan lokaci daya suka sauke nannauyar ajiyar zuciya!! sake kankameta yayi sosai cike da tsantsar kewarta da yayi na tsawon lokaci batare daya sata cikin idanunsa ba!
dan jaa baya tayi daga jikinsa tana jin zuciyarta na bada sautin ras ras kamar ya faso kirjinta ya fito!
sunkuyar da kanta kasa tayi cikin sanyin muryarta tace "ina wuni" kallonta yake sosai babu ko kyafta ido cike da tsantsar tausayinta domin kuwa yasan tabbas a matsayinta na diya mace saita fisa shiga cikin damuwa game da asalinta!
jin bai ansa mata bane yasata fadin "anty ce tace na kawo maka kuma wai tana gaishe ka" tana gama fada masa haka ta ratsa ta gefensa zata wuce ya sanya tattausan hannayensa ya dawo da ita gabansa wanda hakan yasata dago kanta a dan sace! karaf kuwa suka hada idanuwa,kuma ko wannensu ya gagara sauke idanunsa cikin na dan uwansa kamar wani mayen karfe na jansu zuwa ga junansu!
sosai suke kallon tsakiyar idanun junansu! babu abinda sadeeq ke hangowa cikin idanunta face tsananin damuwa dakuma tunani! idanun aymana ne suka fara tara ruwan hawaye sbd haduwarta da sadeeq ayau dinnan sai taji ta samu wani babban bango ne da zata jingina ta samu tayi kuka iya kuka idan tagama ya lallasheta sbd tin daga ranar da abin ya faru har zuwa yau dinnan karfin hali kawai take cikin gidan nasu bawai don bata da damuwar komai ba!
fadawa tayi jikinsa ta kankamesa tana sakin kukan tausayin kanta dakuma hamman nata da basu san asalin sudin su wanene ba!
sosai take kuka a wannan lokacin sadeeq kuma nata faman bubbuga mata bayanta alamun lallashi! saida aymana tasha kukanta to koshi a wannan lokacin don kanta kamin taji zuciyarta tayi mata wasai babu wannan nauyi dayake mata a yan kwanakin nan!
ajiyar zuciya take ta faman jerowa tayi lumui a jikin sadeeq da kukan aymana ba karamin jefasa cikin mummunar yanayi iyi ba!
sun dauki tsahon lokaci suna nan a zaune kankame da junansu kamin suka sake sauke ajiyar zuciya bacin sun saki junansu!
hannunta na cikin hannun sadeeq dake faman wasa da yatsun hannunta kansa a kasa alamun bashi da abin cewa! wasan dayake mata da hannunta ya jefata cikin wani irin yanayi na musamman ne dakai tsaye bazatace ga taka maimai abinda ke ziyartar mata jini da jijiya ba!
"idan kinje kice mata nagode" sadeeq ya fada a lokacin saya sakar mata hannuwanta yana kallonta!
gyada masa kai tayi ta mike a hankali tana tafiya yabita dana mujiya cike da tsantsar soyayyarta gami da tausayinta harta fice daga dakin ya sauke ajiyar zuciya mai karbi ya kwanta kan katifarsu ya lula duniyar tunani!
a haka dai a yammacin wannan ranar ma ba karamin farin ciki su abba da baba suka taya yaran nasu ba a lokacin da suka dawo gida labari ya iske su!hakama naseer da sauran mutanen gida!
bayan kwana biyar!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/22, 4:34 PM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 32*
********** Bayan kwana biyar!
ayau tsakankanin wannan gidaje guda biyu sun tashi da shirye shirye ne sbd tafiyar su hamma sadeeq garin bauchi gobe ne data kama ranar lahadi!
kuma zuwa wannan lokacin alhmdlh komai ya riga daya zamto tarihi sbd tsananin fahimtar kunan da suka samu,babu tsegumi da kuma munafurci irin na baya!
kowa na haba haba da dan uwansa! bama kamar sadeeq da aymana dasuke samun kulawa ta musamman a wurin iyayen nasu da kuma yan uwansu sbd tausayinsu da akanji!
wanda hakan yasa suke kokari matika wajen ganin sun boye damuwar tasu sbd kar su shiga hakkinsu!
a cikin wayannan kwanakin kuwa ammy da kanta take shiga dubo aymana data yaye zuwa gidan ammy sbd kunyar ammyn datakeji yanxu! wanda hakan kuwa sam baima ammy dadi! tafi so aymana ta dauke ta a matsayin uwa ne kamar baya,bayau sirika,uwar kishiya ko kuma marikiyar mijinta ba!
hakan yasa take aika mata salifa susha hirarsu sbd su sam basu dauki kansu a matsayin kishiyoyi ba yanxu! auren ma idan bace masu akayi su din matsayin mata da miji suke ba sam mantawa sukeyi!
dambun nama mai rai da lafiya ammy tayi masu,inda anty kuma dashike dama gwana ce wajen hada snacks kala kala saita yi masu inda aka hade na sadeeq da musty sbd wajen aikinsu daya ne,shi kuma haidar da nasa daban!
da dare anty ta aika aymana takai nasu musty gidan ammy,su abba ma na gida a wannan lokacin,wanda hakan yasa ta tadda abba,ammy,musty dakuma sadeeq da su ammy ke masu nasihar tsare mutuncinsu a dik inda suke!
da guntuwar sallamarta ta shigo parlon bayan bata izni da abba yayi! kanta na kasa ta gagara dagowa sbd jin idanuwan sadeeq dake yawo akanta dikda bata dago ba!
gefen da ammy ke zaune kan kujera ta zauna ta wajen kafafunta cike da ladabi cikin sanyin murya tace "ina wuni ammy...? ina wuni abba? ina wuni ku hamm musty...?"
dik saida sukayi dariya a wurin sbd jin yadda tayi gaisuwar kamar irin karamar yarinyar nan! "lafiya qlaou mamana! kwana biyu shine dik kike gudun gidan abban naki ko?" abba ya fada da murmushi akan fuskarsa wanda hakan yasata sake yin kasa da kanta kamar ta kule cikin kasa tana dan murmushi batare da ta sake magana ba!
cikin dariya ammy tace "nikam kabar samin yata din kunya abbansu!" ta fada tana mai shafa kan aymana cike da tsantsar tausayin yarinyar datayi wani irin sanyi kamar ba aymana ba!
"matar twiny dik wannan sissinne kan don sbd ana gaban surukai ne ko?" musty ya fada ya leko fuskar aymana daya sata dunkulewa a waje daya kamar kasa ta tsage takeji a lokacin!
dankwalo abba yayi masa yace "kacu gidanku baba! nace kaci gidanku!" maza maza tashi kaje ka kiraman auta kazo ka fice mana anan sbd zaman da za'ayi babu gauraye marasa mata yau din"
wannan karan kam sadeeq ma saida ya dan dara a sace sbd maganar abba ta basa kunya sosai wallahi!
"karka damu abba! very soon nima zan kawo maka matar da zan aura,kuma ni idan na tashi bama biyu zan kawo ba hudu zan aura reras a rana daya fuskata cike da murmushi ba irin su oh oh ba da harda su hawaye shabe shabe sbd ragwantaka"
musty ya fada a lokacin dayake kulewa coridoor din dazai sada shi da dakin salifa da dan gudun sa yana sakin dariya sosai sbd yadda yaga sadeeq da aymana sunyi tsumu dasu! ammy kuma ta wurgo masa mahucin dake hannunta tana sakar masa dankwalo!
girgiza kai kawai abba yayi a ransa yana jinjina rashin kunya irin na musty kamar ba bafulatani ba!
tare sa salifa suka fito daga dakin nata,kallon aymana zaune a wurin yasata karasowa fuskarta washe da murmushi tace "dama kinzo tin dazu shine ko ki shigo inda nake ko kawa's!"
ta fada tana dan kashe mata ido daya kamar yadda suka sabar ma junansu alamun shekiyanci!
dungure mata kai ammy tayi tana sakar mata harara tace "iyayen surutu da azarbabi saiki bari idan kun hadu kya mata shiriritar ai bawai ki isheta da korafi ba daga isowarki!"
shuru salifa tayi,tana turo baki gaba cike da shagwaba batare data sake magana ba! wanda hakan yasa aymana riko hannunta tafara wasa dashi wanda hakan dabi'arta ce tin tana kankanuwarta!
musty kam dama tuni ya fice sbd fuskantar da yayi maganar ta ma'aurata ne kamar yadda abba ya fada ba huruminsa bane!
gyaran muryar da abba yayi ne yasa su maida hankalinsu kansa baki daya sbd fahimtar da sukayi da magana a bakinsa!
"Alhmdlh alakulli halin! ba komai ne yasa na zaunar daku anan gurin ba sai akan dalili da bai wuce abu guda daya ba! dikkanku dinnan nasan ba yara bane kun mallaki hankalin kanku!
kunsan mai ake nufi da aure wanda nake tabbatar maku da ace bakusan mainene auren ba tabbas da bazamu daura maku aure ba dikda ma dai auren naku baizo mana a yadda muke so ba,amma dai alhmdlh tinda dama dik wasu abubuwan daya biyo bayan daurin aure to kuwa tabbas mai sauki ne da izzinin ubangiji!
wanda in takaice maku bayani ma dai kawai shine ko wanne daya daga cikinku yasan cewa kun fita a matakin karkashin kulawarmu zuwa karkashin mijinku wanda nasan ko bayan ranmu shi mai iya kula da ku ne da yaddar allah sbd mu muka raini sadeeq kuma mun yarda da irin tarbiyyar da muka basa,bama shi kadai ba hatta ku kanku! da wannan ne nake son baku shawara a matsayina na mahaifi a wurinku kuji tsoron allah a dik kuke,ku kuma tsare mutuncin kanku sbd aure ba abin wasa bane dan haka ko waccan ku ta shiga taitayinta takuma tsare mutuncinta ina sake jaddada maku ina fatan kun fahimce ni??"
abba yayi maganar fuskarsa babu alamun wasa wanda hakan yasa suka dauki maganar tasa da mahimmanci hadi da jaddada masa insha allahu zasuyi aiki dashi,ammy ma ta sake daura masu da tata nasihar kamin suka rufe taro da addu'a sadeeq ya fice daga palon jikinsa a sanyaye!
sai a lokacin aymana ta samu damar bama ammy sakon da anty ta aiko ta dashi! inda suka wuce daki ita da salifa hannunsa sarke da junansu ammy da abba sukabi bayansu da kallo cike da sha'awar yaran nasu da allah baisa sanadiyyar wannan auren da aka hade su da miji daya ba sun yada zumunci!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/22, 10:17 PM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 33*
**********Sai wuraren tara da wani abu kamin aymana tayima salifa sallama ta fito daga dakin nata sbd ganin yadda take ta faman gyangyadi! a lokacin ma already su ammy harsun shige daki sbd sunyi tunanin kwana zatayi kamar yadda takeyi daga lokaci zuwa lokaci.
da sanda sanda ta fice daga parlon sbd kar ammy taji motsinta tasa ta kwanan dole batare data shirya ba! tana gama fitowa daga parlon kawai taga mutum a gabanta! dikda cikin duhu ne amma tabbas ta shaida inuwar hamma sadeeq ne! ga kuma mayataccen kamshin turarensa daya ziyarci kofofin hancinta ya sake tabbatar mata da cewa shi dinne!
ajiyar zuciya ta sauke a sulale ta kallesa ta karya kai alamun ka tsorata ni! kamo hannunta yayi cikin duhun yanajin wani irin nishadi cikin ransa sbd har ya sare kan bazata fito ba sbd zaman jiranta daya sha faman yi! gefe daya na zuciyarsa kuwa na cike da tsantsar damuwa sbd nisanta da ita dazai sakeyi a karo na biyu zuwa wani gurin! ya tabbata aymana wata shashi ne mafi girma cikin rayuwarsa! wanda daidai da rana daya komin tsanani baya taba mantawa da ita dai dai da bugun numfashinsa a kullu yaumi ta maliki yaummin deen!
tafiya ya somayi da ita hannun sa cikin nata zuwa wani dan kebantaccen lungu dake ta tsakar gidan,tana binsa a baya kamar rakumi da akala🤠
akan wani dakali irin kwababben sumunti dinnan yayi mata mazauni shi kuwa dabas ya zauna a gabanta kamar mai neman gafara,har yanxun hannusa na cikin nata!
wasa ya farayi da yatsun hannunta ba tare da yayi magana ba idanunsa lumshe kansa na kallon sama,wanda hakan ya bata dama wajen kura ma fuskar tasa idanunsa tare da taimakon hasken farin wata dake haskawa kamar rana.
"wannan kallon fa madam??" hamma sadeeq ya fada batare daya bude idanunsa ba,hakan yasa aymana taji kunya ya kamata ta sunkuyar da kanta kasa tana jin yanayin jikinta na canzawa sbd yadda yake mata a hannun nata!
mikewa tsaye yayi,inda ya mikar da ita yabata kyakkyawar runguma daya sasu shiga cikin tsananin shaukin kasancewa da junansu! harma batasan ta mayar masa da martanin rungumar ba ta hanyar zagaye masa waist nashi da hannunta,ta kuma kwantar da kanta akan faffadan kirjinsa tana sakin ajiyar zuciya mai sanyi!
"zanyi kewarki sosai nafeen hamma sadeeq" ya fada mata cikin kasalalliyar muryar a cikin kunnuwanta yana hura mata iskar bakinsa!
kankamesa tayi sbd jin yadda wani abu ke tsirga mata tinda daga tsakiyar kanta,har zuwa baban yatsar dake kafafunta!
"bac..ci nnn..nake...jiii" aymana ta fada muryarta a rarrabe sbd jin hannun sadeeq dake yawo a sassan jikinta sosai ta shiga cikin wani yanayi mai wuyar fassarawa! wanda taji ta kamar irin sabbin shiga dinnan!
lafiyayyan sumba ya bata a saman labbanta a lokacin daya dago ta daga jikinsa daya sa aymana sakin yar karamar kara,kamin ta samu zarafin cewa uffan ya jefa bakinsa cikin daddadan bakinta da yake ganin kamar babu irinsa a duniya a fagen dadi da kuma gardi hadi da kamshi mai rai da lafiya,dikda ma dai bai taba kissing na yar kowa ba a rayuwarsa amma yasan tabbas zaiyi wuya ya samu kamar na aymanarsa!
sosai yake bata wani irin zazzafan sumbata na tsakiyar harshe,wanda hakan ya suka fara fita daga cikin hayyacinsu baki daya! lallausar hannunta guda ta tusa cikin sumar kanta tafara hargitsa masa su sbd jin hannunsa a inda batayi tsammani ba! sosai suka fara fita cikin hayyacinsu suka jiyar da junansu madarar kauna mai wuyar mantawa a wannan wajen har suka kai ga zubewa a wajen amma basu sani ba,sbd yadda sukayi nisa sam basa jin kira🙈
sosai sadeeq da aymana suka baje harka abinsu kamar su cinye kansu,sannan suka sarara ma junansu! wanda sai a lokacin aymana ta fahimci baran baramar da sukayi! wani fitinannen kunya ce ta kama ta,bama kamar ganinsu da tayi a kasa warwas kamar wasu irin yan iskan lungu dinnan😂
batayi wata wata ba kuwa ta ranci na kare ta fece a dari ko karkade jikinta batayi ba sbd ganin yadda sadeeq keda niyyar sake maida ta ruwa.ganin yadda ta fice da gudunne ma ta basa dariya sosai,dashike dare ne sai ya guntse abinsa ya mike daga inda yake ya karkade jikinsa ya wuce dakinsu! inda allah ya taimake sa ma har musty yayi baccinsa!
zuciyarsa cike da tsananin farin ciki,game da nishadi yayi kwanciyarsa bayan yayi shirin baccinsa kamar kullum! rungume pillow nasa yayi ya lula duniyar tunanin muradin zuciyarsa!
aymana ma tinda taje gidan nasu da sanda ta shige tayi sufa kan katifar tasu da babu kowa akai,alamun zainab da mimi na kallo acan parlo har yanxu!
lokaci lokaci takan sakin murmushi hadi da shafo labbanta sbd ji take kamar a yanxu ne sadeeq keta faman luguda ta sbd yadda shauki ke kwasanta!
Washe gari wuraren karfe 2 na rana!
sadeeq,musty da haydar zasu wuce garin bauchi,su aymana da sauran mutanen gida da suka rako su zuwa kofar gida dik babu dadi sbd sunsan zasuyi kewar yan uwan nasu sosai ba kadan ba!
aymana kuwa harda guntun hawayenta a sace sbd ganin zata sakeyin nesa da dan uwan nata!
salim ne ya kwashe su a motarsa zuwa tasha suna mai daga ma yan uwan nasu hannaye alamun bye bye!
basu wani jima ba suka isa cikin garin bauchi sbd yadda suka samu motar da wuri! inda suka raba hanya musty da sadeeq sukayi atbu,haydar kuma teaching hospital!
Wunin ranar gaba dayantaaymana batayi sa cikin dadin rai ba,sai faman babbata rai takeyi ana mata dariya su zainab kuwa na tsokalarta wai kewar mijin ta ne yasa take wannan babbata rai din!
a haka nan suka shafe kwana biyu da tafiyar su sadeeq gaba daya aymana sai taji rayuwar azare tayi mata zafi sbd kewar sadeeq daya addabeta da ta gama tabbatar ma kanta cewa rayuwarta bazata taba tafiyar mata dai dai ba muddin bata tare dashi sbd tsafta tacciyar kaunarsa daya mamaye mata lungu da
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 14