sannan suka sake samayin hirar tasu!
naseer da dawowarsa daga kasuwa shima kenan sai yadan zauna cikin yan uwan nasa dikda babu wata shakuwa tsakaninsu na azo agani!
motar da tayi parking a kofar gidan nasu dik suka zubama ido domin ganin wanda zai fito...?
gaban sadeeq da musty ne ya yanke ya fdi kusan lokaci daya da suka ga wani gardin kato ya dakko aymana a hannunsa kamar wata jaririya dakuma mace dake rike da jikarta sun tunkaro inda suke!
_*WALLAHI! WALLAHI!! WALLAHI!!! KUNJI RANTSUWAR NAN DANAYI TA BAZATA TASHI A BANZA BA! DIK GROUP DIN DANAYI POST YAU DINNAN IDAN BANGA COMMENT GAME DA LITTAFIN NAN BA,BAZAN SAKE MAKU POST BA...?KUMA IDANMA KIN BIYONI TA PC KAN NA TURA MAKI ALLAH BAZAN TURA BA...! KAI KODA KUWA EMOJI! STICKER IDAN NAGA AN SAMIN SHI A MATSAYIN COMMENT TO WALLAHI BANZA YI POST BA A WANNAN GROUP DIN! KODA KUWA 💥AYMANA💥 FANS GROUP NE!!SBD BAZAN BATA LOKACI NA AKAN WAYANDA BASU SAN INAYI BA TINDA YIN SHARHI MA KAWAI MA GAGARANKU...! SHARHI NAKE SO BAWAI TNX KO WANI ABU BA! DIK WACCE KUMA TACEMIN BA HAKA BA MU ZUBA MU GANI! TINDA DAMA BABU WACCE NASA DOLE SAITA KARANTA WANNAN LITTAFIN! YAN CIN GROUP DINA MA KUMA TABBAS INA NAN ZUWA KANKU KU SAURARI SAMMACI🤨😏 ZAKU GASKATA ABINDA NAKE NUFI KUMA TABBAS DAGA GOBE🤗🤗*_
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:20 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 25*
********Muryarsu ammy yakeji suna masa magana kan ya bude kofar,amma kuma ko yatsarsa baijin zai iya motsata sbd shiga tsananin damuwar datayi masa karan tsaye a zuciyarsa!
sosai su ammy suka shiga damuwa sbd rashin jin motsin daya daga cikinsu,bayan sun tabbatar da cewa tabbas suna cikin dakin!
har baba saida yazo aka hadu akayi akayi da sadeeq ya bude wannan kofar amma ko tarinsa basuji ba a dakin,wanda hakan yayi matikar daga masu hankali aka fara tunanin ta yadda za'a balla kofar dakin!
inda ma kuma allah ya taimaka jama'ar wurin kowa ya kama gabansa sbd magariba data danno kai!
musty da salim ne suka dakko wani mai garan kofa! wanda har zuwa wannan lokacin sadeeq bai bude kofar nan ba!
cike da hikima aka balle wannan kafar,inda su baba har rige rigen shiga sukeyi domin ganin halinda suke ciki!
turus kowa yaja ya tsaya a wajen cike da mamaki na ganin sadeeq zaune ya buga wani uban tagumi da shi kwata kwata ma baisan an shigo dakinba,idanunsa naga kan aymana da har zuwa lokacin take sheka baccinta hankali kwance!
hawayen da ammy ta gani a idanuwan sadeeq ne ya mugun daga mata hankali sbd babu abinda taki jini a rayuwarta kamar ganin zubar hawaye a idanunsa!
baba da abba ne sukayi kan aymana,itakuma ammy tayi kan sadeeq,su zainab kuma sun toge daga bakin kofa suna sharar kwalla!
sosai jikin musty yayi sanyi a wannan wuri cike da tsantsar tausayin dan uwan nasa! domin kuwa yau dinnan tabbas ya fuskanci wani abu game da sadeeq din akan aymana dabai taba fuskanta ba mai kama da tsantsan SO!
tabbas a yau dinnan ya fuskanci kalar matsayin da aymana ke dashi cikin zuciyar sadeeq,kuma yama kansa alkawari ko duniya da abinda ke cikinta zasu kare masa to tabbas kuwa bazai taba bata wata kofa kwakkwara ba dazai nuna ma duniya cewa shidin ya tabayima aymana so na aure!
baba ne ya dauki aymana dake bacci ya fice da ita daga gidan,abba na masa magana amma bai samu damar tsayawa ba sbd damuwar dayake ciki!
ammy kuma na rungume da sadeeq dake ta faman sauke ajiyar zuciya sbd zafin datake masa tana lallashinsa!
girgiza kai kawai abba yayi cike da damuwa ya kalli su salifa dake tsaye cirko cirko yace su shiga palo su jira sa!
inda salim yayi masu sallama ya wuce gidansu shima cike da tausayinsu baki daya!
da kyar ammy ta samu sadeeq yagama dawowa cikin hayyacinsa inda ta kamo hannunsa zuwa cikin gida sbd karya shiga cikin wata damuwar!!!
a zazzaune suka zauna! inda abba ya bukaci bayani dangane da abinda yafaru yaudin kan tun yaushe aymana tafara wannan abu batare dasun sanar masu ba...?
ammy ce tayi masa bayani filla filla dangane da yawanta fita da aymana keyi,dakuma sabon hali na rashin kunya data tsiro! amma fa su kwata kwata basu san cewa aymana na shaye shaye ba,ballantana zuwa su clup dadai sauransu!
sosai abba yayima su ammy fada akan rufe masu wannan abu da sukayi balle sudau mataki tin kamin abin yayi tsamari,ammy kuma sai faman basa hakuri takeyi sbd itama sai yanzu ne taga wautarta na boye masu mahimmin abu haka!
ranar dai kwanan bakin ciki kowa yayi a gidannan idan ka dauke anty da mimi,sbd bacin sunan aymana,ta gefe daya kuma bakin ciki suke sbd mutuwar aurenta! amma kuma da baba yace tabar masa gidansa saita nuna masa cewa zaman iddarta takeyi idan tagama saita tafi inda ya dace!
shareta kawai baba yayi,tinda ya shigo da aymana bai mata masauki a ko ina ba sai dakinsa! inda yayi zaman jiran farkawarta wanda sai wuraren 12 ta farka daga bacccinta nata!
sosai taji wani mugun faduwar gaba ya kamata sbd ganin inda take dakuma baba data gani fuskarsa shimfide da madaukicin damuwa mai wuyar fassarawa!
jikinta ne yakama rawa bayan ta gama tunano abinda yafaru a clup! hakan na nufin kenan wani ne ya dawo da ita gida...? kuma yanxu kowa yasan abinda ta aikata!
baba baice mata kala ba sbd shikam yagama yanke mata hukunci da yaddar allah nanda kwanaki uku zai daura mata aure!! dikda yasan hakan zai jefa zuciyoyin mutane da dama cikin zullumi da mamaki amma shi kadai yasan ta yadda zai billo masu!
haka nan wannan gidaje biyu suka zamto tamkar makabartu a kwanakin dasuka gabata! dik wata walwalarsu ta yanke! ga sadeeq dake fama da matsanancin ciwon kirji! inda ma allah ya taimaka su musty na basa kulawa ta musamman!
aymana kuwa tun daga ranar ko kofar daki bata sake lekowa ba sbd gargadin da baba yayi mata! abinci ma idan zataci saidai baba dakansa yakai mata sbd ya hana kowa shiga inda take!
idan ba wanka da akwala ba,babu abinda ke fito da ita! zainab kam dama a gidan ammy ta tare ana jinyar masoyi da ita🥱
baba ne ya fito daga dakinsa cikin shirinsa na manyan kaya sbd yaune ranar daya yanke zai daura ma aymana aure!
inda ya wuce kasuwa batare daya yima kowa bayanin inda zashi ba,ya sayo goro da su minti ya dawo!
da kansa yabi majalisun dake unguwarsu ya shaida masu akoi daurin aure a kofar gidansa bayan sllar azahar!
kowa ya cika da namakin irin wannan daurin auren da babu notice na waye ne?? amma sunsan zasuji komai zuwa anjima dan haka ko wannensu ya makale gulmarsa!
alokacin da baba yajema abba da batun daurin auren aymana sosai hankalin abba ya tashi! sbd tunanin halin da sadeeq zai shiga idan yaji cewa za'a daurama aymana aure da waninsa bashi ba!
sosai ya nunama baba irin soyayyar da sadeeq kema aymana amma sam baba yace dama tin aymana da karama shi akoi wanda yabama ita wanda hakan ya matikar kular da abba kwarai da gaske! batare da dadin rai ba suka rabu,baba ya shige gidansa abba ma ya shuge cikin gida suka kebe da ammy!
sun dauki tsawon lokaci suna mahawara sannan ya fito daga dakin ya tasa keyar sadeeq da musty sukayi wanka suka shirya cikin manyan kaya suka fice!
shagon dake unguwarsu abba ya sayo cingum,inda ya aika musty da suke cike da mamakin abubuwam dake faruwa yau din gidan wata tsohuwa ya sayo masu goro!
a lokacin karfe sha biyu ne na rana! inda abba ya samu liman ya shaida masa kan cewa adan tattaro mutane sbd akou wani daurin aure yanxu yanxu!
liman sosai ya cika da mamaki! harma yace ma abba su bari idan sunyi sallar azahar din mana,amma abba yace yafi so ayi komai yanxu!
mutane basu wuce su guda goma ba abba ya bada sadaki naira dubu goma inda nan take aka shaida daurin auren ABUBUKAR SADEEQ DA SALIFA lakadan ba ajalanba🙆🏻♀️🙆🏻♀️🙆🏻♀️🙆🏻♀️🙆🏻♀️tirkashi🙀
bayan sallar azahar kuwa mutane babu laifi sun dan taru akofar gidan baba an fara shirye shieyen daura aure saiga HAYDAR ya fito daga cikin gidannasu sanye da wani wando 3quater babu ko riga a jikinsa hannunsa rike da kwalbar giya yana tambadi ya tinkaro inda suke wanda dik wanda ke wurin saida ya rike baki cike da tsantsar al'ajabin abinda idanunsu ke gane masu!
sosai zuciyar baba yayi wani irin harbawa nan take! inda yafara ganin duhu duhu na tsananin tashin hankali,sbd ko karen hauka ne ya cije sa to kuwa tabbas bazai taba hada auren haydar da aymana ba!
haka nan dai ya danne yayi namijin kokari yabada sadaki naira dubu goma sha biyar dubban jama'ah dake wurin suka shaida daurin auren NAFEESATU DA......😀😀😀😀
_idan naga ruwan comment zan kara maku read more dayawa gobe🤓🤓🤩😝_
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:20 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 24*
********A kusan lokaci daya suka karasa inda suke da niyyar karbarta sai allah yabama sadeeq damar fara ansarta yana jin wani mahaukacin tafasar zuciya sbd wannan mummunar ganin da yayi!!
shako hazaifa musty yayi cike da zafin zuciya yace "kai mallam uban wa ya baka damar dauko mana kanwa haka nan kamar ka samu wata matarka ta sunna dan......"
aikuwa cike da rashin kunya huzaifa ya wafce rigarsa shima cikin gadara yace "idan kanwar taku ta gama dawowa hayyacinta saiku tambayeta inda taje bawai ni ku tsare ni tambayoyi marasa ma'ana ba...!"
huzaifa yayi maganar cike da tsananin gadara dakuma rashin kunya! wanda hakan ya harzuka mustyda yayi niyyar karta masa rashin m amma kuma tsawar dayaji abba ya daka masu ne ya dawo dashi cikin hayyacinsa!! wanda sai a lokacin ma ya lura da uban mutanen dasuka taru a wajen manya da yara kowa na kokarin bama idanunsa hakkinsa!!
abba,ammy da salita hayaniyar dasuka ji ne yasa shi fitowa tare da zainab! inda suka tarda wannan tarzomar data barke tsakanin musty da huzaifa!
saikuma baba,anty,naseer,rahma dakuma sameer hadi da mimi da tinda ta shiga gida ta kulle kanta a dakin anty tana dirzar kuka dataji hayaniya yasata fitowa domin bama idanunta abinci!!
salim ne ya janye musty sbd ganin yadda yake tayin kumburi kamar wani kububuwa yanajin kamar ya shake huzaifa kozaiji sassauci cikin zuciyarsa!
"ashe dama baka da hankali mustapha...??" sukaji muryar abba ya ratsa dodon kunnuwansu daya sa wurin yayi tsit kamar anyi ruwa an dauke!
sunkuyar da kansa musty yayi batare da ya bama abba ansa ba ya fayyace masa kan cewa ai wannan ne ya dakko masu kanwarsu kamar wanda ya samu wata matarsa! wanda hakan yasa abba buga tsaki hadi da kallon huzaifa dayayi masu kerere yace "bawan allah daga ina ka dakko nafeesatu kai kuma...?"
"a clup ne da zan fito naga tana rawa cikin maza bacin kuma kamin ta shiga saida ta sha giya,nasan kuma muddin nabarta a wurin tabbas komai yana iya faruwa dan haka na kawo ta gida tinda nasa gidansu,amma wannan banzan yatare ni da bala'i batare da sanin cewa taimakon wannan karamar yar iskar kanwar tasu nayi ba!"
dik wannan batu huzaifa yayi su ne cike da tsantsar tsageranci da fitsara da son zubarma gidansu suna sbd haushin aymana dataki bata kansa!
aikuwa take wurin ya barke da hayaniya baji ba gani! mutane da dama nacewa ai dama biri yayi kama da mutum tinda dama bawai aka saba dawo da aymana cikin maye ba abinda yafi haka ma tabbas zata iya aikawa!
sosai anty taji wani irin nishadi ya mamaye mata zuciyarta na ganin wannan rana! abinda take so kenan wato bacin sunan aymana gashi kuma yau tagansa kwarai da gaske!
baba kuwa kansa ne yafara juya masa cike da wani irin azababben ciwon kai na lokaci daya,batare da kowa ya sani ba ya zame daga cikin jama'ar ya koma can baya yana karanto dik adddu'ar datazo masa bakinsa na neman tsari daga mutum da aljan!
salifa,zainab da sameer banda kuka babu abinda sukeyi naseer na lallashinsu! more especially salifa dayake matikar so da kauna kukanta ba karamin daga masa hankali yayi ba!
ammy ma sosai jikinta yayi sanyi a wannan wurin tana mai jin tsananin takaicin halinda aymana ta jefa kanta a ciki tabbas! amma gashi abinda ake gudu na tozarci saida yafaru!
"hmmm allah ya tsare mana zuri'armu da kwankwadan giya dakuma yawon tazubar jama'ah...!!" anty ta fada cike da tsantsar izgilanci daya sa mutane da dama dake wurin suka ansa da "ameen"
"yoh mu kaf danginmu bamu gaji wannan masifar ba! haka nan shima uban nawa yayan na tabbata uwarsa ko ubansa basu aikata maka mancin haka ba dasuke duniya! amma gashi nan wannan shegiyar yarinyar mai kama da aljanu nason janyo mana abin fada cikin gidan nan wanda kuma karyarki tasha karya wallahi!!"
anty ta karasa maganar tana sakin shewa daya sa wurin baki daya ya sakd hargitsewa suna ta faman aibata aymana hadi da zaginta ta uwa ta uba anty dasu hajiya mimi na sak daura su akan hanya!
fashewa da kuka sosai ammy tayi a lokacin daya sa abba da musty suka kamata zuwa cikin gida su salifa na take masu baya sbd bakin cikin wannan ranar da basu tabbata tssmmatan xuwansa ba!
karan marin dasuka ji ya karade wurin ne lokaci daya yasa wurin ya sake daukan shiru kowa ya shiga taitayinsa! domin kuwa ba kowa ne ya aikata hakan ba face baba da dik batutuwan da keyi cikin kunnensa ne! wanda hakan ya matikar fusata shi kwarai da gaske sbd ji yayi a lokacin kamar ya farka ne daga wani dadadden bacci da yayi shekaru da dama yanayi yaji ana aibata masa yarinyar daya fifitata fiye da kowa cikin zuciyarsa cikin baynar jama'ah!
jikin baba har rawa yakeyi wajen kokarin sake kaima anty wani marin daya sa wasu manyan magidanta da komai a gabansu akayi suka rirrike baba sbd gudun abin kunya!
da kyar aka samu aka lallaba baba a wannan lokacin sannan yabar anty ta shigar masa gida sbd yace tabar masa gidansa ya saketa saki biyu!!
wanda hakanne yasa mimi da rahma fashewa da nasu kukan,naseer daya rasa yadda zayyi sbd tashin hankali ya shigar dasu gida! wasu matan kuma yan yarima asha kida suka rirrikee anty dake tsananin kuka na marin da baba yayi mata cikin baynar jama'a dakuma sakin dayayi mata a lokaci daya har guda biyu dikdan akan ta furta mummunar kalma game da aymana! hakan kuwa sosai ya sake assasa mata tsanar yarinyar cikin zuciyarta,tanajin ko kasheta ne tabbas zata iyayi idan da hali!
Sadee kuwa tinda ya samu nasarar raba gangar jikin aymana dana huzaifa ya shige cikin gida da ita idanunsa har wani duhu suke masa ya kwatantar da ita akan katifarsu!
sannan yaja kofan daga cikin zaure ya saurari dik abinda suka faru akan idanunsa ne! maganganu marasa dadi da anty tayi dik yajisu! wanda hakan yasa shi jin wani mummunar kiyayya game da matar da dik wasu abinda ya fito daga tsatsonta!
yana nan tsaye su ammy suka wuce ta gabansa inda ya sauke ajiyar zuciya wasu zazzafan hawayena silalo masa daga cikin idanunsa ya shige dakin ya danna lock ta ciki!
zama yayi ta inda kan aymana yake ya tsurama fuskarta datayi fayau idanu tana bacci kaman wanda yau ya soma ganinta idanunsa na zubar da wasu zafafan hawaye na tausayin kansa!
wai aymana ce takai kanta clup...? yau wanne irin hukunci ya kamata ya yanke mata dazaiyi sassauci cikin zuciyarsa shi abubakar sadeeq...?
yana nan yanata faman tunane tunane yaji ana buga masa kofar dakinsu nasu amma ko motsi bayyi daga inda yake ba,balle yayi yunkurin budewa sbd kansa dayayi masa tsananin nauyi kwarai da gaske!
_*😂😂🤣🤣😹😹😂😂🤣🤣😹😂😹😹kai jama'ah⛹🏼♀️⛹🏼♀️⛹🏼♀️haka dama masu karanta littafin aymana keda yawa a duniyar online...??🙆🏻♀️🙆🏻♀️ a gaskiya jiyannan nayi matikar farin ciki kwarai da gaske sbd sharhin da aka zubo man su daga groups mabanbanta💃💃💃😹😹😹allah yasa mu dore a haka👩🏻🦯👩🏻🦯 idan kuwa hakane zanfi kowa farin ciki da samun kwarin gwiwar suburbudo maku post kullum kullum❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️*_
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:20 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 26*
**********Sosai zuba ke tsatstsafo wa daga jikin sadeeq har musty a lokacin dasukaji wannan batu tamkar almara ya saukar masu tsakiyar kwa kwalwarsu!
mutanen dake zaune a wurin ma sosai suka cika da mamakin wannan daurin aure amma kowa yayi gum da bakinsa tinda ba huruminsu bane!
tsura ma abba dake gaisawa da mutane ido sadeeq yayi cike da tsantsar al'jabi dakuma wani irin tsoro na wucin gadi! gani yake kamar abbannasu ya zauce ne yau dinnan!! idan kuma ba haka nan ba ta yaya za'ayi ace an daura masa aure dashi da salifa bacin kuma uwarsu daya ubansu daya...??
musty ne ya taimaka ma sadeeq suka fice daga masallacin sbd jirin dake neman kayar dashi!
dikda abba yasan abinda ya aikata dole zai tada ma kowa hankali amma kuma bakin cikin hana sadeeq auren aymana da baba yayine ya bala'in basa haushi! sbd sanin irin son da sadeeq din kema aymana tin tana kankanuwarta sbd ammy dik ta sanar dashi abubuwan dasuka faru a baya,more especially lokacin da su sadeeq zasu tafi karatu a shekarun dasuka gabata!
amma baba yace bazai basa ba wanda hakan ne ya bala'in basa haushi har ya yanke hukuncin nan sbd ya nuna ma baba bawai an rasa ya za'ayi da sadeq din bane ko wani abu!
ikon allah ne kadai yakawo su sadeeq gida lafiya yau dinnan! inda suka wuce cikin palo,basu tarda kowa ba,wanda hakan yasa suka danganta da shigewa dakin ammy!
zaune suka tarda ammy ta rafka uban tagumi idanunta sun kada sunyi jazir! alamun taci kuka ta koshi kwarai! gashi kuma wasu hawayen ne ke sake zubo mata daga cikin idanunta!
bata san da shigowarsu ba! saiji tayi sadeeq ya zube mata a jikinta ya rungumeta sosai yana sakin gigitaccen kuka jikinsa sai kyarma yakeyi!!
ganin yanayin da sadeeq yake ciki ya mugun daga ma ammy hankali kwarai da gaske! wanda hakan yasata fashewa da kuka itama ta kankamesa domin kuwa tasan mai aukuwa ta riga ta faru!
musty kuwa tagumi ya buga kawai ya shiga zurfin tunani na son gano kan salifa da sadeeq waye ne ba dan su ammy ba...??
muryar baba da suka ji ne yana masu fada kan kukan dasuka hadu sunayi yasa su yin shiru baki dayansu suna sakin ajiyar zuciya! banda shesh shekar kuka babu abinda sadeeq keyi ammy ma share masa hawayensa cike da tsantsar tausayinsa!
"jeka kiramin salifa" abba ya fada yana kallon musty dashima ya tsurama mahaifin nasu ido! cikin kankanin lokaci suka shigo dakin tare da salifa dake daki tin dazu bata ma san dik budurin da akeyi ba!
turus ta tsaya tana waro idanuwa cike da tsantsar mamakin abinda ke faruwa gidan nasu sbd yanayin data ga ammy da hamma sadeeq ba karamin dukan zuciyarta yayi ba! gashi kuma dama yau haka nan kawai ta tashi da tsananin faduwar gaba da bata san dalili ba!!!
take taji itama ta shiga cikin tsananin damuwa har idanunta sun cicciko da kwalla tayi inda mahaifiyarta da yayanta ke zaune itama ta zauna batare da tayi magana ba sai kallon kowannensu takeyi sbd neman karin bayani!
saida abba yayi gyara murya daya sa kowannensu kallonsa sannan yace "Alhmdlh dikkan yabo da godiya sun tabbata ga allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya nuna mani wannnan rana mafi mahimmanci a cikin rayuwata!!! ayau dai ALKAWARIN ALLAH ya cika cikin hukunci na ubangiji a matsayina na mahaifinku baki dayanku na yanke wani hukunci tsakanin sadeeq da salifa batare da sanin daya daga cikinsu ba! wanda kuma nake da tabbacin bazaku tabayin kuka da wannan abinda aikata ba da yaddar allah! komai zai zama kamar ba'ayi sa ba zuwa nan da kankanin lokaci! ina fatan sadeeq da kake a matsayin baba bazaka taba watsamin kasa a ido ba amtsayina na mahaifi a gurinka...? sannan kuma kema salifa ina so kisan cewa a matsayina na mahaifi a gareki ayau dinnan na daura maku aure dake da yayanki sadeeq! a halin yanxunnan ma amtsayin matarsa kike sbd kin fice daga sahun yammata ina fatan kun fahimce ni??"
sankarewa a wajen salifa tayi sbd tsananin shiga shock na wannan al'amari! abba bai bama kowa damar magana daga cikinsu ba ya fice daga dakin sbd ya basu space suyi zurfin tunani kamin ayi zama na musamman da zai warwarema kowa zare da abawa ta yadda zasu rike auren nasu da mahimmanci babu garaje!
saida musty ya shafa ma salifa a ruwa a fuskarta kamin ta farfado daga suman zaunen datayi tana sakin kakkarfar ajiyar zuciya! kallon sadeeq da shima ita yake kallo cike da wani irin yanayi kamar wanda yau ya fara ganinta!
itama sosai take kallonsa amma ta gagara yin tunani guda daya kwakkwara sbd yadda kwakwalwarta ta toshe!
maida akalar kallon mata tayi izuwa fuskar ammy dake kallon yar tata itama cike da tsantsar tausayinta sbd AUREN MASO WANI da mahaifinta ya kulla mata!
mikewa tayi ta fice daga dakin kamar zata kife zuwa nasu dakin ta zube akan katifa tana sakin wahalallen ajiyar zuciya kamar wacce tayi gudun tsere! ammy kuma da kyar ta lallaba su sadeeq sukayi alwala suka fice zuwa masallaci itama tayi alwalar ta tada kabbarar sallah!
bayan an idar da sallah saida kowa ya gama fice da kamar mintuna goma sha biyar sannan sadeeq da musty suka fito daga masallaci zuwa gidansu! inda sukaci karo da jama'ah zazzaune kan tabarmar da aka shimfida manyan dattawa na unguwar tasu dik suna hallara alamun abu mai mahimmanci za'ayi daya sa su cikin tsananin mamaki dikda halin damuwar dasuke ciki!
turus suka tsaya a lokaci daya sbd ganin haydar daya fito daga gida cikin yanayi na maye wanda kuma bashi da maraba da tsirara sbd babu komai a jikinsa sai wando 3quater!
inda yake suka je suna kokarin shigewa dashi cikin gida suka sake jin wani batun daya sa gaban sadeeq da musty mummunar bugawa a kusan lokaci daya!
ALKAWARIN ALLAH ya cika an daura auren NAFEESATU DA ABUBAKAR SADEEQ💃💃💃💃💃💃💃💃💃
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:20 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 27*
**********"yayi marisa!! yayi marisa!! dan maye!! dan maye!!"
wannan itace wakar da yara da wasu matasan dake cikin unguwar keta faman ambata sbd fuskantar yanayin da haydar ke ciki! wanda hakanne ya farkar da sadeeq tare da musty daga karamar suman tsayen da sukayi!
abba da shima yaji wannan daurin aure tamkar saukar almara a lokacin daya dosa kofar gidan nasu,wanda tin dazu ya tsaya a wani shago ne wanda hakan ya sa shi yin jinkirin karasowa gida! saikuma ya tadda wannan batu na daurin auren sadeeq da aymana!
wasu daga cikin dattawan dake wurin ne suka kokkora yaran hadi da kamo haydar dake faman layi zuwa cikin gidannasu! inda abba ya karaso wurin yana kallon baba cike da tsantsar mamaki sbd zai iya rantsewa da allah bada sadeeq baba yayi niyyar daura ma aymana aure ba! to kenan mai nene dalilinsa na aura ma sadeeq da yace bazai bashi ba daga farko...??
saida baba ya gama gaggaisawa da mutane dik a ka watse ya rage sauran sadeeq dake dashe tare da musty daya sunkuyar da kansa bayan ya jinginu da jikin bishiya sai abba da yayi tsaye ya gagara motsawa tin dazu!
sosai kunya ya tirnike baba a wajen sbd shima yasan tabbas bai kyauta ma dan uwan nasa ba! amma kuma idan yayi duba da auren aymana da haidar dayake da niyyar kullawa ta wata fuska bai ganin laifinsa ko kadan!
kamo hannun sadeeq baba yayi inda ya kamo hannun abba da dayan hannunsa ya kalli musty da shima ya zufa masa ido yayi masa alamar daya biyo su!
kamar rakumi da akala haka nan baba yaja su zuwa cikin gidansa cikin palon gidansa! sameer da
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 14