Share this page
daga d'akin nasu tana hamma tana babbank'arewa jikinta sanye da wani b'ingilar rigar baccinta da ya fito da ainahin suffar jikin nata tana hamma wanda dik namijin da yayi katari da surar tata a daidai wannan lokacin to kuwa fa sai ta allah!dan kuwa komai kan iya faruwa! had'a ido hud'u sukayi da naseer dake mata wani shegen kallon data gaza gane na minene...?! d'auke kanta tayi da sauri tana jin gabanta na fad'uwa sosai,tana kuma tunzuro baki gaba cike da rashin kunya! d'auke kansa yayi daga b'arayin datake yaci gaba da wanke inner wears nasa da yakeyi ya aiyana kalar muguntar dazai masu cikin zuciyarsa! ita kuma bakin pompo taje tayo brush nata,daga nan kuma ta koma d'akinsu ta ajiye ta d'auro towel a jikinta santala santalan cinyoyinta dik suna waje sbd k'ank'antar towel d'in,kanta babu d'an kwali ta bazi gashin kanta akan kafad'arta na ainahin fulani mai matuk'ar sant'si da kit'so bai zama sam!!batare da damuwar komai ba ta fito daga d'akin hannunta rik'e da container na wankanta tana rairai wak'ar naira marleey cike da k'warewa kamar er pastošŸ˜› still naseer na zaune a wurin bai gama wankinsa ba! wani shegen harara ya wat'sa mata idonsa kamar zai fad'o k'asa cikin razananniyar t'sawa yace "zaki wuce kije kisa ko d'ankwali akanki ko saina b'ab'b'ala maki k'asusuwa yau a gidannan...?" diddira k'afafu aymana tafarayi a k'asa tana kukan shawab'ar data kwan biyu bata yisa ba tana mat'sar k'walla "nikam a gaskiya adaina tak'ura min a gidannan! idan ba haka ba kuma nidai dik mi nayiwa mutum allah kuwa shi ya jawo ma kansa!" aymana ke wannan maganar tana sake wat'salo bakinta gaba kamar zai tab'o jikin gini sbd yadda ta maida bakin nata irin na t'sunt'saye d'innanšŸ¤£šŸ˜‚ shima kansa naseer d'in saida ya murmusa abinsa na ganin yadda aymana tayi da jajayen lab'b'anta sirara dasu wanda hakan kuma dik cikin fit'sarar tata ne! d'auke kansa yayi daga b'arayin datake yana k'unshe dariyarsa ta yadda bazata gane ita yake ma dariyar ba ya ci gaba da wankin abubuwansa,ita kuma ta tari ruwa a jikin over head nasu cikin bucket ta fad'a wankanta! ta d'auki t'sawon mintina ashirin cikin band'akin kamin ta fito daga band'akin! ido hud'u sukayi da mimi dake zaune bakin k'ofar d'akin anty hannunta rik'e da cup na tea wanda har zuwa yanxu fuskarta a kumbure yake sbd laftar data sha a hannun askarawar babašŸ˜ k'unshe dariyarta aymana tayi ta mazge kamar bataga mimin dake ta faman ayka mata da wata shegiyar harara ba! d'akinsu ta fad'a a gurguje ta shirya cikin wata shegiyar wandon ta jeans irin mai roba d'innan da yayi matik'ar fito da surar tata mai hargit'sama maza da dama lissafi! had'i da wani top mai gajeren hannu fari k'al dashi! kamin ta d'akko kimono nata ta d'aura akai bayan ta saka hularta! simple make-up ne a fuskarta mara hayaniya! ta feshe jikinta da wani daddad'an turarenta,ta d'akko daya daga cikin jerin jakakkunanta tare da wayarta samfarin Iphone 7! sosai tayi kyau na ban mamaki! ta saka wani takalminta high hill ta fito daga d'akin tana taku d'ai dai bakinta da chewing tana taunawa k'as k'as kamar t'sohuwar kilaki! wanda koman hassadar mutum idan yaganta a wannan lokacin dole sai ya k'yasa sbd yadda allah yayi halitta a wannan wurin! wannan karon anty da mimi ta tadda zaune kan tabarma a barrander suna hirarsu jefi jefi cike da k'aunar dake t'sakanin d'a da mahaifi! wani shegen kallo anty da mimi suka bita dashi suna mele baki a kuma lokaci d'aya fuskar anty washe da wani shegen murmushi na t'sant'sar mugunta! ita kuwa aymana d'auke kanta dayi daga b'arayin dasuke tana tab'e bakinta sbd daga uwar had er basu isheta kallo ba! cike da takunta na k'wark'wasa ta fito k'ofar gidan nasu,anan sukayi clashing da naseer zaune k'ofar gida akan wani bench yana ta faman dannan wayarsa alamun chart yake! wata arniyar mota da aymana ta hango daga can gefe k'ark'ashin wata bishiya yasata tinkarar inda motar take,naseer yabi bayanta da kallo zuciyarsa na tafarfasa kamar ruwan zafi!amma babu halin ya dakatar da ita sbd iyakar hakan da mahaifiyarsa ta masa! Nannauyar ajiyar zuciya aymana da huzaifa suka sauk'e dashima yake sanye cikin wata dakakkiyar shadda gezner d'inkin zamani da akayi masa sosai yayi kyau na ban mamaki! k'amshin turarensa dana aymana ne ya curkud'e wuri d'aya yana bada wani daddad'an k'amshi na musamman! "i miss you so much baby nah!" huzaifa ya fad'a yana mai mat'sowa kusa da aymana dake kallonsa da narkakkun idanunta masu sake dilmiyar dashi izuwa t'sant'sar sha'awarta! glass na motar tinted ne,dan haka ba'a ganin mutum na ciki saidai na ciki ya kalleka! hakan ne yasa huzaifa kwantar da seat d'in da aymana ke zaune ya t'sallaka seat na baya ya maido da itama seat na bayan suka zamana suna zaune a gidan baya kenan! suna fuskantar junansu! sosai aymana ta tafi da imaninsa a wannan lokacin! hannayensa yasa ya mat'so da ita sosai jikinsa yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren dake jikinta mai matik'ar dad'i! ajiyar zuciya mai k'arfi suka sake sauk'ewa kusan lokaci d'aya! yawo da hannuwansa huzaifa yafara yi a wasu sassan dake jikinta daya sa taji jikinta yafara sakewa sbd jarabar da aka kakkab'a mata na k'arfi da yaji! cikin muryarsa dake k'ok'arin hard'ewa sbd jaraba yace "baby a ina zamuje mu huta ne yau? ba kuma kalar hutun da kike tunanin nake so muyi ba fa! hutu nake so muyi cikakken hutun da bamu tab'ayin kalarsa ba ina fatan kin gane...?" huzaifa ya fad'a yana kashe ma aymana ido d'aya,wanda hakan yasata jin wani zirrrrrr! harma batasan ta gyad'a masa kai alamun ta yadda ba!cike da t'sananin farin ciki dakuma d'oki huzaifa ya t'sallaka zuwa seat na driver ya figi motar a 360 jikinsa har b'ari yakeyi xuwa katagum hotel da suke yawanta xuwa abinsu! ita kuwa aymana na zaune a seat na baya idanunta a lumshe suke da sukayi jazur dasu! bama ta cikin hayyacinta kwata kwata a halin yanxu! basuyi wani dogon tafiya ba suka isa hotel d'in! saida huzaifa ya biya masu kud'in d'aki da komai da komai kamin suka wuce room d'im hannunsu sark'e da juna jikinsu har mazari yakeyi! Ā  Ā  Ā  Ā  *OUM MUMTAZāœšŸæ* [11/20, 7:18 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u šŸ’„šŸ’„ *AYMANA.....!*šŸ’„ _ROMANTIC STORY_ Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  *MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā Ā  Wattpad@UMMIE2018. *FREE BOOK.* _LITTAFIN KYAUTA._ *DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ā¤ļøĀ  _wannan shafin naki ne my amash🄰🄰🄰🄰kiyi yadda kike so dashišŸ’ƒ_ Ā  Ā  Ā  Ā Ā Ā  Ā  Ā Ā  *PAGE 10* ******** A yunwace huzaifa da aymana suka fara jagula junansu kamar wasu kuraye da suka jima suna farautar namun daji basu samu ba! Sunyi nisa sosai cikin tafiya babu ji babu gani kamar wacce aka tashe ta daga bacci ta wantsalo daga kan gadon dasuke kwance tsirara haihuwar ummansu suna kokarin aikata sosai jikinta ya dauki bari taji wata iriyar kunyar da bata taba jin kalarsa ba tsawon rayuwarta kawai ta fashe da wani shegen kuka mai matikar cin rai! _Masarautar bauchi_ Ayau na fada cikinɓmasarautar inda na tarda ana shagulgula sosai da sosai....! Dik inda kuka shiga kuka fita cikin wannan masarautar zaku tarda fuskokinsu cike da farin ciki da walwala sbd auren yaransu guda shida reras da akeyi cikin wannan gida!fadar mai martaba Sarki mai girma sarki abdulwahap na yada zango inda na tarda sarakuna daga masarautu da dama na kame kan luntsuma luntsumar kujeru na alfarma dake cikin wannan fada! ko Ina sai tashin kamshi na musaman yakeyi! *ZAN AJIYE TYPING NA LITTAFIN AYMANA IN ʁMAIDA HANKALI NA KAN ƊLITTAFIN "SILAR AL-MAJIRANCI DA NAKEYI! WANDA YA KASANCE ƊLITTAFIN NA KUDI NE DA YADDAR ALLAH,SBD BAZAIYU ACE NI INA KOKARI SBD KU BA AMMA NI BAKWA FARANTAMIN TA HANYAR ZUBAMIN SHARHI YADDA YAKAMATA! KUNGA KUWA GARA NA MAIDA HANKALI NA AKAN WAYANDA SUKA BIYA KUDINSU KODA KUWA ACE SU DIN BASA ʁMIN SHARHIšŸ˜‡šŸ˜‡* Ā  Ā  Ā  Ā  *OUM MUMTAZāœšŸæ* [11/20, 7:18 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u šŸ’„šŸ’„ *AYMANA.....!*šŸ’„ _ROMANTIC STORY_ Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  *MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā Ā  Wattpad@UMMIE2018. *FREE BOOK.* _LITTAFIN KYAUTA._ *DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ā¤ļøĀ  _Na sadaukar da page dinnan zuwa ga sweety na šŸ’—suleimanšŸ’—allah yabar kauna_ Ā  Ā Ā Ā  Ā  Ā Ā  *PAGE 12* ******** Gabaki dayansu shuru sukayi cike da sanyin jiki sbd jin batun da malikah b tazo masu dashi na son su bata kyautar yarima abdul har gaban abada!! wanda kuma basujin zasu iya aikata hakan ko daidai dana second daya sbd suma ba karamin son yaron nasu suke ba! jikin malika b ne yayi mugun sanyi na ganin yanayin da fuskarsu ta sauya tin a lokacin datake koro masu jawabinta akan tana son yarima ya koma karkashin kulawarta!!! sosai taji zuciyarta ya karye,kuma ta kwadaitu da itama allah yabata haihuwa nan gidan duniya koda zata ga nata kwan kamin ta allah ta kasance mata! murmushin saman labba tayi kamin ta dago yarima abdul ta rungumesa sosai tana sake jin kaunar yaron na ratsata! addu'oi sosai tayi ma yaron da bata samu damar yi masa ba a lokacin haihuwarsa kamin ta daura shi akan cinyar mai martaba dake daga gefenta yana kallon fuskarta dataki bada daman da zaisa kowa ya fuskanci jin zafinta game da hanata yaro da akayi amma shikam tsaf ya fahimceta!saima tausayinta dayaji ua cikar masa zuciya sosai! kallo side din da malika m take tayi cikin sabon murmushin karfin hali tace "allah ya albarkaci rayuwar yarima bisa tafarkin addinin musulunci...!" tana gama fadar hakan ta mike tana mai gyara alkyabbarta tace "atashi lafiya" tana gama fadar hakan tasa kai ta fice bayinta suka take mata baya...! dasuka zo kofar shiga shashinta sai dik suka dakata,sarkin kofa ya bude mata ta shige amintacciyar baiwarta mai suna NANNAWAJI ta take mata baya!! Daga malika m har mai martaba sai sukaji basu kyauta ma bilkisu ba! domin kuwa dik wanda ya nuna yana son naka koda kare ne bai kamata ka nuna masa cewa naka naka bane komin lalaci!! ajiyar zuciya mai karfi mai martaba ya sauke kamin ya kalli malika m da itama ta zuba masa ido domin jin hukuncin da zai yanke! "daga yanxu!!! a kullum idan garin allah ya waye bayan an tabbatar shayar dashi abincinsa akaisa shi shashin bilkisu na tsawon awanni biyu!! sannan kuma idan yamma tayi lokacin la'asar akai mata shi xuwa magriba sai a dawo maki dashi!!" yana gama fadar haka ya daura mata yarima dake ta faman shan baccinsa hankali kwance akan cinyar kamin yasa kai zuwa cikin turakarsa sbd a lokacin dare tayi!! daukar yaron nata tayi ta rungumesa suka fice daga shashin nasa sbd yau girkin malika b ne! Kamar yadda mai martaba ya bada umarni kuwa haka akayi,tin daga wannan ranar sai yazamana kullum safe da yamma sai an kaima malika b yarima tare da yarima muhammad dan gidan galadima dasuka kasance su kadai ne yara kaf cikin masarautar!!! cikin kankanin lokaci wani irin tsaftatacciyar kulawa ta kullu tsankaninsu da malika b na ban mamaki!! domin kuwa yarima abdul harma ya rike lokutan da ake kaisa wurin malika wanda idan har aka zarta lokaci batare da an kaisa ba rasa kansa akeyi sbd birkice masu da yakeyi bana wasa bane! a lokacin da su yarima suka cika shekaru biyu a duniya saiga ciki ya billa a jikin malika b!! sosai kuwa mutane da dama suka taya ta farin cikin kyautar da ubangiji ya bata a lokacin da batayi tsammani ba! sosai ake kula da wannan cikin nata har ya isa haihuwa inda wayewar wata safiya ta tashi da ciwon nakuda cikin lokaci kankani ta haifo da yaronta namiji itama!! sosai kuwa cikin masarautar ta karade da farin cikin sake samun da namiji! anyi shagulgula irin na mallam bahaushe dai dai gwargwado batare da anyi al bozaranci kamar yadda wasu masu dukiya ko kuma mulki kanyi ba a lokutan dasuke cikin farin ciki!! ranar suna na zagayowa aka yanka ma yaro sa inda aka rada masa suna YUNUSA! ~WALLAHI BANDA CHARJI SAI GOBE KO JIBI ZAN SAKE POSTINH~ Ā  Ā  Ā  Ā  *OUM MUMTAZāœšŸæ* [11/20, 7:18 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u šŸ’„šŸ’„ *AYMANA.....!*šŸ’„ _ROMANTIC STORY_ Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  *MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā Ā  Wattpad@UMMIE2018. *FREE BOOK.* _LITTAFIN KYAUTA._ *DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ā¤ļøĀ  _wannan shafin naki ne: mom twinz zaria,kawalli na(rahma),amash, queen aicha niger (er autan gidan su mai saurin kukašŸ˜) kuyi yadda kuke so dashi_ Ā  Ā  Ā  Ā Ā Ā  Ā  Ā Ā  *PAGE 11* ******** Masarauta ce data samu kafuwa a shekaru da dama na baya dasuka gabata daga kakannin ka kanninmu! Sarki dalhatu na daya daga cikin sarakunan dasuka mulki wannan masarauta na garin bauchi!!! yana da matan aure guda biyu masu suna malikah bilkisu dakuma malikah maryama!!! malikah bilkisu itace uwar gidansa! auren hadi akayi masu kamar yadda akeyi a masarautu da dama!inda suka kwashe tsawon wasu shekaru batare da tayi ko bari ba! wanda hakan yasa aka sake hada sa da malikah bilkisu da itama ta kasance ya ce a wurin galadiman sarki mai murabus wato mahaifin dalhatu! inda bilkisu kuma ta kasance er gidan waziri! sosai hankalin malika bilkisu ya tashi!! kasancewarta mace mai tsananin kishi akan mijinta,dikdama tana da sanin cewa tabbas dik sarki bai taba zama da mace daya ba a tsarin mulkin wannan masarautar tasu! sannan kuma akoita da tsananin son taga itace ta fara haihuwa sbd dokar masarautar shine ! dan da sarki,galadima dakuma waziri dik wanda matarsa ta fara haiihuwa kuma yakasance da miji to kuwa tabbas wannan dan shine zai gaji sarauta ya zamto SARKIn su! hakan ne ya sa sosai ta kafa ma malika maryama kahon zuka sbd tsananin son mulkinta dakuma kishi! sam basa ga maciji tsakaninta da maryama kasancewarta itama ba kanwar lasa bace idan aka tabo ta tin da kamin su hada miji! kuma cikin ikon allah ba'a rufe wata uku cikakke da aure ba saiga ciki ya bayyana jikin gimbiya maryama! sosai hankalin malikah bilkisu ta tashi a wannan lokacin,dama matan galadima dakuma waziri! amma babu yadda suka iya da kudira ta ubangiji haka nan suka zuba ma sarautar allah ido suka wacce zata fara haihuwa tsakanin malikah maryama dakuma matar galadima da itama suka samu ciki kusan lokaci daya da maryama! ko leka inda malika maryama take sam malika bilkisu batayi ballanta akai su ga zuwa dubo lafiyarta! cikin malika maryama dakuma ameera fatima ya tsufa,inda ake zuwa ido aga wacce zata fara haihuwa tsakaninsu! wayewar garin wata ranar laraba kwatsam saiga malika maryama ta tashi da ciwon nakuda! ko ina labari ya karade cikin wannan masarautar! sosai hankulan kowa ya tashi! amma kuma babu yadda suka iya!cikin hukunci na uban giji malika maryam ya sullubo da kyakkyawa jaririnta mai tsananin kama da babansa ! take kuwa murna ta karade cikin wannan masarautar sbd samun magajinsu dasukayi! sarki mai murabus tare da mukarrrabansu suma sosai sukayi ta murna! inda shi da kansa ya dauki yaron yayi masa huduba da sunansa wato ABDUL-WAHAP! da malika bilki taji labari kadan ne ya hana bata kife ba a wannan wuri don sbd tsananin bakin kishinta! ranar suna na zagayowa aka yanka shanaye da raguna aka gaiyaci mutane da dama cin abinci cikin wannan masarautar sbd yadda suke girmama haihuwar yaya maza! Washe garin suna kuwa ameera fateema itama ta tashi da nakuda inda cikin kankanin lokaci ita ta sambalo da yaronta namiji kyakkyawan gaske! sosai akayi shagali a sunan wannan yaro inda ranar suna yaci sunan kakansa shima wato MUHAMMAD mahaifin galadiman kenan! yara suna samun tsafta tacciyar kulawa daga iyayensu dama danginsu baki daya! wanda kowa yaje yayi ma masu jego barka amma banda malila bilki!babu yadda sarki dalhat bayyi da ita ba amma tayi biris! Bayan wata uku! mai martaba sarki dalhat ne ya hade meeting tsakaninsa da matansa sbd yaji matsalolinsu kamar yadda yakeyi daga lokaci zuwa lokaci! malikah bilkisu na daga zaune a gefen mai martaba suna hira jefi jefi dake tsakanin miji da mata saiga malika maryama ta shigo tare da rakiyan amintacciyar baiwarta dake rike da yerima abduowahap an shirya sa cikin kaya na alfarma sai zuwa kamshin turare na yara yakeyi! dauke kai malikah bilkisu tayi kamar bata gansu ba! wanda hakan yasa malika maryama itama taki tanka mata kasancewarta itama masifaffiyar kanta ce! sosai suka bama mai martaba dariya na ganin yadda suke wani shashshan kamshi!! kuma akoda yaushe yana alfahairi da matan nasa sbd yasan ba komai ne ke janyowa suna harare harare ba saidon sonda suke masa! saida baiwar ta mika gaisuwarta kamin ta masu sallama ta bama masu gida wajen! gaishe sa malika m tayi inda ya mika hannu ya karbi yaron nasa da yake matikar so fiye da komai a duniyarsa! daga kishin giden da take ta wutsiyar ido malika b tayi katari da kyakkyawar fuskar wannan yaron da taji wani mashi ya chaki zuciyarta game dashi lokaci daya mai kama da tsaftatacciyar kauna dayabi jini da jijiyoyinta! mikewa tayi daga kishin giden datake cike da natsuwa ta zubama wannan yaron ido da yayi mugun tafiya da imaninta! mai martaba daya hankalta da ita sai yayi murmushi cikin zuciyarsa sbd fahimtar komai da yayi cikin lokaci kankani! kuma yasan tabbas malikah b ba muguwa bace! bazata taba cutar masa da jininsa ba ako cikin wani kalar yanayi ne! ita dai kawai a barta da tsananin kishi dakuma kaunar sarauta! mika mata yaron yayi fuskarsa cike da murmushi yace "kisama yaronki albarka bilkisu!" cike da sanyin jiki dakuma kunyar maimartaba ta sanya hannuwanta biyu ta anshi yarima abdulwahap daga hannun mahaifinnasa ! kallo daya malikah m tayima malika b dake rungume da yaron nata ta dauke ido daga kansu batare da wata damuwa ba,sbd itama sosai tasan halin abokiyar zaman nata dikda basa shiri tasan cewa bazata taba cutar da yaron da baisan komai ba! sosai take jin soyayyar yaron na ratsa ta,taji zuciyarta wasai ya cika da farin ciki kamar ba lokaci kadan daya wuce take ta faman ciccin magani ba! kallon mai martaba dake binta da kallo shima da murmushi a fuskarsa tayi cike da doki tace "allah ya taimaki mijin uwar gida malika bilkisu mai babban daki tare kanwarta malika maryama kuma abban yerima abdulwahap idan babu damuwa ina neman wata alfarma a wurinka tare da mahaifiyar yerima idan babu damuwa!" a lokacin datake ambatar sunan malika m a matsayin matar mai martaba ma saida ta wani yatsina fuska sbd masifaffen kishi irin nata kamar dole😹 ba ma mai martaba ba,ita kanta malika m saida ta dan dara sbd halin abokiyar zaman nata idan bakasanta da kyau ba to kuwa tabbas zakayi mata mumnunar fahimta ta wata sigar! "fadi alfarmarki uwar gida ran gida! da yaddar allah zamu biya maki bukatarki muddin batafi karfinmu ba!" mai martaba ya fada yana kallon side din da malika m take da itama take kallon malika b alamun tana saurarar damai tazo itama! Ā _~Allah idan banga chanji ba,bazanci gaba da posting bašŸ˜’~_ Ā  Ā  Ā  *OUM MUMTAZāœšŸæ* [11/20, 7:18 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u šŸ’„šŸ’„ *AYMANA.....!*šŸ’„ _ROMANTIC STORY_ Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā  Ā  Ā  *MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*Ā  Ā  Ā Ā  Ā  Ā Ā  Wattpad@UMMIE2018. *FREE BOOK.* _LITTAFIN KYAUTA._ *DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ā¤ļøĀ  _Na sadaukar da page dinnan zuwa ga sweety na šŸ’—suleimanšŸ’—allah yabar kauna_ Ā  Ā Ā Ā  Ā  Ā Ā  *PAGE 13* ********Dik da haihuwar da malika b tayi,hakan baisa ta nuna gazawarta game da kula dasu yarima ba,saima abinda ya kara gaba,wanda hakan yasa sam yarima yunusa baya samun wadatacciyar kulawa dafa mahaifiyar tasa tin yana kankaninsa! har zuwa lokacin da yayi wayo! sosai kuwa hakan yafara tasiri a cikin zuciyarsa na ganin yadda mahaifiyarsa ke wofantar dashi tafi bama su abdul da muhammad kulawa! nannawaji data kasance amintacciyar baiwai malika b ba'a jima da kawota cikin masarautar ba,wanda kuma sam ita bawai aiki ne yakawo ta gidan sarautar ba,sai don sbd son ta auri sarki dalhat! tin yunusa na kanana tabi ta kalallame shi tsaf ta yadda ta dasa masa tsanar en uwansa cikin zuciyarsa sbd ganin hakarta ta kasa cimma ruwa na ganin ta mallaki sarki ba! hakan yasa taci alwashi na ganin ta hana su zaman lafiya kota halin kaka! a lokacin da yarima a da m suka cika shekaru goma na haihuwa shikuma yarima yunusa ya cika 7yrs kenan! matar baba waxiri mai suna RUKAYYA ta santalo da yaranta emmata guda biyu masu matikar kama da junansu! RUMANA DA KHADEEJA...! suna shekaru biyu a duniya kwatsam babu zato babu tsammani baban su rumana ya tada ballin kara aure,kuma wai ba kowa zai aura ba sai nannawaji! sosai kuwa hakan ya kawo cece kuce cikin wannan masarautar! wanda hakan yasa malika b tayi tattaki taje ta sille nannawaji wankan babban bargo! sbd tasan gulmar gidan sarauta da baya karewa yanxu sai ace tare da hadin bakinta akayi hakana,wanda ita kuwa sam bata da masaniya akan dik kulle kullen baiwar tata! anyi auren kuwa cikin kudira ta ubangiji dashike rabo ya tsaga tsakani saiga nannawaji da ciki ko shekara ba'a rufe ba!!! wanda hakan yasa mutane da dama suka san hakan rubutaccen al'amari ne daga ubangiji!hatta gasu malika b da m! sai suka rage tsangwamar dasuke ma nannawaji ! wanda kuma kusan lokaci daya suka samu cikin tare da malika m! nannawaji ce tafara sauka,inda ta haifo da yarinyarta mace mai kama da dangin babanta,babu abinda ta dakko daga kamannin mahaifiyarta!yarinya taci suna ZULAIHATU!! satin zulaihatu uku a duniya malika m ta tashi da ciwon nakuda a wayewar garin wata safiya!!! sosai take shan bakar azaba a wannan lokacin! taci wuya sosai domin kuwa kwana da yini ana abu daya kamin allah ya takaita mata wahala ta haifo da yarinyarta mace da bata zo duniyar da rai ba! cikin mintuna da basu wuce mintuna goma ba allah ya amshi ran malika m dinma! tashin hankali kenan da ba'asa masa rana! sosai aka shiga alhinin rasuwar malika m cikin wannan masarautar! su yarima yunusa ma sosai yayi kuka sbd yadda shakuwarsa tafi yawa tsakaninsa da ita fiye da mahaifiyarsa malika b! Tin daga lokacin da malika m ta rasu,sai ya zamana soyayya hadi da tausayin yarima abdul yasake da baibaye zuciyar malika b! sosai take nuna masa tsafta tacciyar soyayya da ko mamansa iyaka kenan! wofantar da yarima yunusa da takeyi ne yayi sanadiyyar da zazzafar kiyayyar muhammad da abdulwahap yasamu kafuwa cikin zuciyar yunusa tare da mummunar hudubar da nannawaji keyi masa batare da sanin kowa ba sbd yadda ta iya takunta! Bayan wasu shekaru a wannan lokacin girma yakama su yarima sun zama zaratan samari masu jini a jika! wanda zuwa wannan lokacin sosai soyayya ta kullu tsakanin yunusa da khadeeja batare da sanin daya daga cikin iyayensu ba! ita kuwa zulaihatu da babu abinda ta rago cikin bakin halin mahaifiyartata sosai take masifar son yarima abdul! wanda shi kuma sam baima san tanayi ba sbd shifa kuwa rumana yake so wato yayarta! kwatsam ba tare da sanin daya daga cikinsu ko kuma shawartasu ba abinku ga gidan sarauta da son tauye ma yaransu hakki da sunan al'adar masarauta aka daurama ABDULWAHAP da RUMANA,MUHAMMAD da KHADEEJA saikuma YUNUSA DA ZULAIHATU aure a rana daya! wanda haka kuwa sosai ya daga hankulan mutane da dama cikin wannan masarautar,inda yarima yunusa ya tada masu bori fiye da tunanin mai karatu ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba!! inda yace shi baima yadda cewa malika b dakuma sarki dalhat bane iyayensa sbd nuna masa rashin kauna da sukeyi kamar yadda ake nuna ma abdul da muhammad! ita kuwa zulaihatu sosai itama ta daga masu hankali a cikin gidansu,mamanta nannawaji da itama taso ace yarta ce ta auri magajin sarki bawai yunusa da yake da yakinin waziri zai samu take ta faman sake hure na yartata kunne! dakyar dai aka samu komai ya lafa cikin wannan masarautar kamin hankulansu ya dawo jikinsu!!! wani kuma tashin hankali cikin wannan satin aka tsayar da abdulwahap a matsayin SARKI!! muhammad a matsayin GALADIMA shikuwa yunusa WAZIRI...! wanda hakan kuwa ya kusa ayi kisan kai domin kuwa kuka ririris ririris yunusa keyi sbd tsananin son yaga ya zamto sarkin wannam masarautar da yakeyi tin yana karaminsa baikai haka ba!! amma gashi cikin sati gudu an rusa masa dik wasu plan na rayuwarsa daya tsara shi ta hanyar rabasa da matar daya ci burin aurenta tin tana kankanuwa ya hakura,sannan kuma yanxu ace burinsa na zama sarki masarautar tasu ta rushe aka daurasa a mizanin waziri bama galadima ba...? lallai kuwa an shammace sa dole ya dauki mummunar fansa game dasu yarima abdul da ko

Chapter 5 of 14