ma ammin kawai ta fashe da kukan da tun dazu take dannewa...
ammi bata hanata ba sbd kuka ma rahma ne ga zuciyar y'an adam...!
kallonta yakeyi babu k'ak'kautawa ko k'yafta ido zuciyar na masa zafi sosai ba kadan ba kamar ana hura masa wuta sbd jin kukan k'anwar tasa wanda shima da,kukanne yake zuwa masa shima yana dannewa amma inaaa...!
kawai ya rungume ammi shima yafara kuka kamar ba namiji ba...kamar ba wannan miskilin ba dake t'sare marasa kunya kalarsu mimi da nasir...!
yaukam ammi na ganin ikon allah da bata tab'a tunani ba...! tausayinsu takeji sosai ba kadan ba wanda haka yasa kawai saita rungumosu baki daya a jikinta tana lallashinsu...!
jin kukan hammanta ne yasa ta tsaida kukannata cak kamar anyi ruwa an d'auke tana binsa da kallon mamaki...!
sbd wannanne karo na farko a rayuwarta tun tasowarta taga kukan yayan nasu wato hamma sadeeq iya t'sawon rayuwarta,tambayar kanta take shin mainene yasaka yayan nata kuka har haka...!?!
(nikam nace ikon alllah)
jin tadaina kuka zuciyarsa tafara sanyi bakin ciki na yaye masa
yasan ko babu komai yanzu zuciyarta tayi mata sanyi sosai ba kadan ba
saida suka gama nat'suwa sosaii sannan sadeeq yafahimci baran baramar dasukayi a gaban ammi...wayyo allah wani kalar kunya ce ta lullubesa sosai ba kadan ba kamar ya nitse kasa ya b'oye kansa!
ammi kam ganin yanda yayi wuri wuri da ido yana sussunkuyar kai saiya bata dariya sosai kamar karta daina!
cikin kunya yana kuma shagwabe fuska kaman wani d'an shekara 7 yace
"ammi dan allah kidaina kallona wlhy kunya nake ji sosaii"
murmushi kawai ammy tayi hasashenta yazama gaskiya kam
mik'ewa yayi yakama hannun ummi datayi luk'us a jikin ammi tana sauke ajiyar zuciya akan kukan datayi
"aymanan hamma tashi muje kiga na baki wani abu kinji...?"
batayi musu ba cikin murna tamika masa hannunta yayi dakinsu da ita...
ammi lam in banda dariya babu abinda take masu
tana kuma tausaya masu
more especially aymana sbd yarinyace kwata kwatanta 8yrs ne yanxu...
har gwara sadeeq tunda yasan abu mai kyau da mara kyau amma itakam babu abinda tasani...
gefen katifarsa yazauna sannan yazaunar da ita a gefensa ya kafe ta da idanuwa yana kallon fuskarta ta yarinta,sai yanzu shima yake gaskata magana mutane cewa da ake yana kama da ita...
gashinan kam yana ganin zahiri a yanxu...!yanda yake kallonta ne yasa jikinta yayi sanyi sosai,,,kwantar da kanta a kafadarsa tayi...!tayi lamo kamar kuliya tana lumshe idanuwa kamar maijin bacci
cikin muryar shawabarta dake tafe da izza da idan bashi ba baka tab'ajin bakinta tafara masa magana !
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:15 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u
💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 5*
********* "Hamma sadeeq yanxu tafiya zakayi ka barni,ni kad'ae bacin kuma kasan anty bata so na ita dasu adda mimi kullum suna dukanmu nida su sameer da adda zainab...?"
wani miyau mai shegen d'aci ya had'iye sbd bak'in ciki da t'sant'san sanar anty dayakeyi sbd mugun halinta dana y'ar tata,ga kuma tausayin k'annen nasa dayakeyi tunda yasan su baba ba zama sukeyi ba,ballantana su san halinda ake ciki!
dak'yar ya samu ya saita kansa yace "hak'uri zakiyi aymana,kici haba da addu'a allah bazai tab'a barinku haka ba,sabida ita addu'a ma makamin mumini ce,insha allah allah bazai bata nasarar cutar daku ba kinji ..."
ya k'are maganar yana zuba mata ido cike da tausayinta,sbd yasan zainab da sameer nasu mai sauk'i ne akan ita,amma babu komai insha allahu shima zaici gaba da masu addu'a a dik inda yake...
********* kamar wata babba haka aymana ke g'yada ma sadeeq kai alaamar tana fahimtar hud'ubar dayake mata,sun d'auki t'sawon lokaci kana suka fito wanda ammi nada shirin shiga domin ta dubo su sbd jin shirun nasu saigasu sun fito...!
fara'a ce shimfid'e bisa fuskokinsu kamar basune ke cikin k'unci ba lokuta ksd'an dasuka gabata,wanda hakan yama ammi dad'i sosaii,sbd batason kallon y'ay'an nata cikin damuwa...!
sallama sukayi ma ammi ya kwasheta zuwa makaranta wanda sai tunanin halinda zasu tarda salifatu rigima sukeyi...!
*********Tun lokacin da uncle nasu yahata bin bayan aymana take ta mat'sar k'walla sbd kewarta daya addabeta,wanda har saida malamin yayi regreating na hanata bin bayanta,sbd ya fahimci ba k'aramin shak'uwa bace t'sakanin yaran...!!
irin class mate nasun nanma sai lallashinta sukeyi har aka tashi break amma batabar kukanba,wanda hakan yasa yara tururuwan taruwa a wajen suna kallon ta kamar sabon halitta,kunsan abinku ga student da son gulma da ganin k'wak'waf...!
********* bayan ya faka napep d'in a k'ofar school d'in ya rakota har cikin makaranta sbd so yake ya lallashi autar ammin nasu da kansa,sanin da yayi cewa sai anyi rigima da ita sosai yaud'in...!
haka nan zuciyar sa ta shaida masa tabbas salifa ce mutane sukayi mata rumfa aka wanda yanada tabbacin kuka takeyi,bayyi k'asa a gwiwa ba ya kut'sa kansa cikin way'annan d'aliban,way'anda suka sanshi a cikin student yana ansa wa ne dak'yar badan hankalinsa na kansu ba,saida kar suce ya k'yale su wanda sam shi kuma shariya ba d'abi'arsa bace,sai uban miskilanci wanda akace kafi mahaukaci ban haushi...!
aikuwa salifa na ganinsa ta k'ara volume na kukan nata,wanda hakan yasa shi yin durk'usowa gabanta ya d'agota ya k'wantar da ita a kafad'ar sa yana shafa kanta alamun lallashi cike da tausayinta ba tare da ya mata magana ba...!
saida sukayi minti biyu a hakan kamin ta t'saida kukan nata sai sauk'e ajiyar zuciya take,alamun kukan nata daga nan ya t'saya...! uncle d'in da ya hanata fita ne ya shaidama sadeeq dik abinda yafaru wanda sadeeq sam baiji dadin hakan ba amma kuma tinda hukuncin maalami ne ai bashi da wani right d'inda zaice masa damme ka hanata bin bayanta...!
yara kuwa d'aya bayan d'aya suka wat'se ya rage daga sadeq sai salifa dake kan kafad'arsa har yanxu kamar kuliya sbd son jiki kalar nata!
d'ago ta yayi,ya ciro hanky a aljihunsa,saida ya share mata hawayen tas dakuma majina daketa malangarin a hancin yace "kukan ya isa haka kinji k'anwata...?"
"hamma kana gani banga aymana ba tunda safe damuka zo,kuma uncle aderoju ya hanani inbita fah...!"
"is okay yanxu tinda nazo,kuma nasamo maki aymanan ai,ki tashi muje kinji autar ammi...!"
batayi musu ba kuwa cike da farin ciki a fuskarta kamar ba ita tagama yin kuka yanxu ba har tana jan hamman nata kan yayi sauri,shikam sai murmushi abinsa yakeyi,yana kuma mamakin kalar shak'uwar dake t'sakanin salifa da aymana,wanda kuma yake masu fatar d'orewa har k'arshen rayuwarsu baya fatan wani abu ya gifta wannan t'safta tacciyar soyayyar tasu da suka tashi dashi...! (nima nace ameen)!
aymana ne ta fito daga inda take t'saye take hango su tana kallon k'awar tata cikin marairaice fuska kamar zatayi kuka wanda hakan dik cikin rok'o ne t'sakaninsu...!
suna zuwa gurinta kuwa sadeeq yaja birki ya t'saya domin ganin abinda kan iya biyo baya a halin yanxu!
itama salifa sake hannunsa tayi tazo ta kamo hannun aymana tana tattab'a wuyanta wai ko zataji da zafi,wanda a gurinsu idan sukaji zafi a jikin junansu shikkenan babu lafiya!
"aymana dama baki da lafiya ne...?" "lafiya na fa k'alau nikam" "amma baga shi wuyanki akoi zafi ba...?" "kin manta dama haka wuyana yakeyin zafine wai...?" "a a nikam ban yadda ba saina fad'a ma hamma musty idan muka koma gida..."
babu shiri aymana tafara mat'sar k'walla wanda hakan yakusa bama sadeeq dariya amma ya maze kamar baya gurin sbd son ganin k'arshen abin nasu...!
"amma kinsan hamma musty baya tausayina allura fa zaikaini amin kalar yadda ya tab'amin ranannan,kuma kinsa bana son allura aiii..."aymana ta k'are maganar tana mai sakin kukan t'soro,wanda haka yasa salifa fara lallashinta harda rant'se rant'se kan bazata fad'a ba kamin aymana tayi shuru...!
saida suka gama shiriritar su kamin sadeeq ya kwashe su zuwa wani k'aramin restauran na daidai rufin asiri ya masu take away na abinci kamin yadawo dasu makaranta,su kuma suka kaima su zainab da sameer rabon su kamar yadda hamman nasu ya sayama kowa nasa harta ga mimi dikdama bak'in halin uwarta data gado!
*********A tak'aice dai ranar sadeeq bai tafi gida ba,saida yajira su aka tashi kamin ya kwaso su gaba d'ayan su harda su oga mimi marasa kunya da sai wani mummurgud'a baki takeyi ita d 'aya kamar sabon kamu!
haka fa rayuwar ta gangaro tayi ta tafiya wanda cikin wayannan kwanakin ba k'aramin shak'uwa bace mai k'arfi ta k'ara guda t'sakanin wayannan ahalin ga kuma kewar junansu data masu katutuu...!
*********Ayau gidansu hamma sadeeq dakuma gidan su aymana suka tashi tafiya abuja,wanda zasu raka su musty wanda washe gari jirginsu zai d'aga zuwa k'asashen k'etare da schoolar ship ta d'auki nauyinsu...!
saida suka fara zuwa bauchi,kana suka d'auki shatar mota daga bauchin har zuwa cikin garin abuja...! sun sha tafiua kwarai kamin suka isa garin abuja da yamma liilis,inda suka samu tarba da musamman daban girma ga abokin aikinsu daddy wanda sukayi makaranta d'aya,kuma cikin ikon allah shikam ba k'aramin d'aukaka yasamu da wannan aikin nasu ba,har yakoma garin abuja tare da iyalansa wada kuma kai t'saye a sahun masu kud'i za'a saka shi a halin yanxu...!
aikuwa su abba sunga karamci sosai gurin iyalansa wanda aka karb'e su batare da la'akarin kasancewar su masu k'aramin k'arfi ba,wanda a halin yanxu idan baka dashi zayyi wuya kasamu way'anda ke dashi sun t'saya t'sayin daka na ganin sun karrama ko kuma ince sun taimakama wayanda basu dashi...!
jirginsu hamma musty ne zai fara tashi k'arfe 6 na safe,saikuma ya haydar k'arfe tara wanda hamma sadeeq yakasance jirginsu zai tashi k'arfe 12 na rana...!
tun k'arfe hud'u da suka idar salla wanka kawai sukayi baki d'ayansu aka d'unguma zuwa babban filin jirgin sama wato international airport...!
salifa kamar karta sake y'ayan nata takeji a lokacin da aka fara k'irayen sunayen mutane,wanda haka yasa ammi ma zubda hawayen kewar y'ay'an nata wayanda babu abinda ya tab'a nisanta su da junan su har haka!
nasihar da ammy tamasu a gida take k'ara jaddadama musty a lokacin daya k'ank'ame mahaifiyar tasa cike da t'sananin kewarta dazaiyi na t'sawon shekaru batare daya sata a idanuwa ba...!
haka nan d'aya bayan d'aya yake zuwa yana masu sallama inda ya had'e kan k'annen nasu baki d'aya ya rungumesu,mimi kam dik rashin kunyar da takema yayunta saida yau taji dama karsu tafi,sbd tasan itama zatayi kewan yayun nata!
haka fa suka gama koke kokensu daga k'arshe ya rungume twin bro nashi batare daya ce komai ba,k'iran sunansa da akayi ne yasa shi sake sadeeq yana tafiya yana waiwaye a haka ya shige cikin jirgi yana sharan k'walla na kewar ahalin nasa!
babu b'ata lokaci jirgin su musty ya d'aga zuwa k'asar _INDIA_ saidai muce a sauk'a lafiya hamma mustyn mu...!
*********Haka da tafiyar aliyu ma yazo ba k'aramin kuka suka sha ba,haka nan suka rabu cike da kewar junansu wanda su hajiya anty ansha kukan rabuwa da d'an fari kamar babu gobe saidai muce allah yakaisu ya haidar k'asar _AUSTRALIA_ lafiya ameen...!
*********Gefe daban hamma sadeeq,aymana dakuma salifa ke zaune,wanda sai aikin lallashi da sadeeq keta famaryi ga k'annen nasa dasuka kanainayesa suna ta kuka bama kamar aymana wacce takejinta kamar ta shid'e,su baba dasu ammy sunyi lallashin amma dika a banza wanda kamar ma k'ara ingizata sukeyi gayin kuka!
gwanda ma aymana da k'arfinta ya k'are wajen kukan tafiyan hamma musty,sai sheshshekar kuka data keyi kawaii...!
nasiha sosai sadeeq ya k'ara masu game da kula da junansu,wanda akasari ma aymana ce mai fahimtar kan zancen nasa kasancewarta yarinya mai kaifin tunani!
yafito zainab dake rik'e da hannun sameer dakuma mimi yayi,way'an suke zaune daga wajen naseer da shima kewar yayun nasa yake neman hanasa sakat tun daga yanxu!
had'e su yayi gaba d'ayan su ya k'ara nut'sar dasu muhimmancin kula dakan dakuma kore munafukar way'anda kan iya had'a masu husuma t'sakanin,wanda hakan yasa tilas jikinsu yin sanyi,sbd yayi amfani ne da maganar da k'wak'wawarsu kan iya d'auka a mat'sayinsu na yara k'anana!
mimi idan banda kallon sadeeq babu abinda takeyi kamar taga wani sabon halitta har bata san yawu na d'iga ba,wanda haka kuma datakeyi sadeeq baima san tanayi ba...! aymana,salifa dakuma zainab dasuka fuskanci abinda takeyi suka aika mata da wani shegen harara had'i da jan t'saki kamar had'in baki wanda hakan yasa tashiga taitayinta,itama kuwa batayi k'asa a gwiwa ba wajen antaua masu da tata kalar hararar wanda sadeeq ya masu kallo d'aya dik suka shiga taitayinsu kamar anyi ruwa an d'auke...!
kuka fa bai tashi ba...! saida lokacin tafiyarsu sadeeq yayi,wanda da k'yar da sud'in goshi aka b'anb'are aymana daga jikinsa data mak'alk'ale har tana shid'ewa sbd kukan datakeyi,sadeeq ma haka hawaye ke zarya bisa k'uncinsa kamar ba namiji ba!
ammy dasu baba da abba da k'yar suka samu sadeeq yatafi wanda shima yace yafasa tafiya! haka nan yanajin wani kalar lamari kai girma na taso masa ya tafi yabar y'an uwansa da danginsa zuwa k'asar london cike da t'sananin kewar su data addabe sa tun daga yanxu!
anty dasu hajiya mimi da aka fara wat'sar da y'an guntuwar nasihar da sadeeq yamasu sai k'yab'e baki suke cike da jin haushin aymanan dakuma sadeeq d'in kansa wanda basu san dalilin ba wanda nikuma nace _~ANYA KUWA...?~_ !!
a wannan ranar baba dasu abba sukayi sallama da garin abuja suka koma garin azare cike da t'sanani kewar y'ay'an nasu,wanda babu gatan da zasu masu a halin yanxu face su bisu da fatan alkahiri dakuma shirya da t'soron allah a dik halin da suka t'sinci kansu!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:16 AM] oum mumtaz ce🤠: : https://chat.whatsapp.com/JWpooLoGGHj4HQW9f71U1u
💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 6*
*********Zaman gida dakuma rayuwar garin azare tayima aymana dakuma y'an uwanta zafi wato ita dasu zainab da sameer,sbd kalar musgunawa dakuma cin kashin dasuke fuskanta a gurin mimi da kuma anty,wanda basu da katab'us muddin baba baya gida,saikuma gurin ammi dakuma salifa suke samun salama,wanda sam salifa bata d'agama mimi k'afa idan tayi mata abu itama saita k'unsa mata rashin kunya!
sukanyi waya lokaci zuwa lokaci da y'an uwan nasu idan sun samu sarari sbd yadda suka fad'a harkan karatun nasu gadan gadan babu kama hannun yaro...!
idan kaga murmushi ko kuma dariyar aymana sai tana waya da hamma sadeeq d'inta ko kuma tana tare da salifa dakuma ammi saikuma yayarta zainab,dikdama dai shak'uwar dake t'sakanin su ba wani na azo a gani bane kasnacewarsu marasa son magana baki d'ayansu!
saikuma baba da abba dasuke son yaran nasu sosai kuma sukanyi k'ok'ari wajen ganin sun kawo su jiki sbd jin mat'salolinsu saidai kuma har yanxu babu d'aya daga cikinsu da yayi yunk'urin sanar da baba abinda su anty ke masu hatta ga salifa sbd saida ammi ta gargad'e ta da fad'an gudun faruwar wata mat'sala t'sakanin ma'auratan wanda sam hakan ba daidai bane a gurinta...!
*********A haka rayuwar ke gangarawa da dad'i da kuma akasin hakan,wanda zuwa wannan lokacin shekaru sunja k'warai da gaske,sbd a halin yanxu shekarar su sadeeq 6 da tafiya karatun su zuwa k'asashen k'etare,wanda kuma har zuwa wannan lokacin basu waiwayi nigeria k'asar su ta gado ba...! amma kuma basa sati cikakke batare da sun kira gida ba sunji lafiyarsu,saura masu shekaru biyu su kammala karatunsu da gwamanati ta d'auki nauyinsu su dawo!
wanda a t'sakankanin wannan lokacin abubuwa na marasa dad'inji da kuma bak'in ciki sun faru cikin wannan family d'in,saidai kuma babu wanda yayi gigin sanar dasu sadeeq halinda ake ciki...!
zainab da mimi an zama y'an mata yanxu,sbd ak'alla shekarunsu na haihuwa goma sha shidda ne wanda a matakin makaranta kuma suna ss2...! dik wani girma dakuma budurci ya bayyana tare dasu wanda kuma har yanxu halin mimi na bak'in halinta yana nan,saidae kuma zuwa wannan lokacin wasu abubuwan sun canza...!
zainab ba komai ne ake mata da ita da sameer cikin gidan take shanyewa ba kamar da,wanda hakan yasa mimi ke d'an sarara mata yanxu sbd tasan a dake koda wasa bazata iya dukan zainab d'inba saidai kallon banxa daga nesa badae duka ko dakuma dungure mata kai kamar da ba!
mallama naseer ma yanxu an girma kam an zama saurayi mai jini a jika,wanda a halin yanxu yake level 4 a jami'ar zaria yana karantar civil low,wanda kuma yanxu dik wani nat'suwa da kamun ka sun fara bayyana a tare dashi,wanda da d'inma ba komai ne ke d'awayniya dashi ba sai rawar kan samartaka datakama sa,dakuma rashin kwab'a daga mahaifiyarsa! 21yrs yake a halin yanxu shima!
salifa autar ammi an fara zama emmata wacce suka kammala jjs3 yanxu suna cikin hutunsu ne wanda idan an koma zasu shiga matakin senior secondary school!
su ammi,abba,baba da anty girma yad'an kama su tunda shekarun gaba yakeyi ba baya ba!
Aymana...! an wayi gari an t'sinceta cikin mummunar yanayi da babu dad'in ji ko kad'an cikin watanni biyu zuwa uku daya gabata,takan fita daga gida ne a dik lokacin dataga dama kuma idan ta tashi dawowa zata dawo cikin mummunar shiga da sam bai kamaci d'an musulmi cikinsa ba,wanda a lokuta da dama irin yara t'sageru marasa ji d'innan da iyayensu suka sake masu kud'i ne kan dawo da ita gida,suma kuma cikin mummunar yanayi,wanda kwata kwatan ta shekarar ta 14 ne...!
amma idan ka ganta yadda siffofin girma suka bayyano mata sai ka d'auka takai kalar sha bakwai d'innan ne sbd yadda ta bud'e tun daga kungunta dayake matuk'ar t'sole ma mutane da dama ido amma kuma k'walelensu!
wato dik wanda yaga aymana a wannan lokacin zaisha matik'ar mamakin girman breast nata dake t'saye cur a k'irjinta kamar ita ta dasa ma kanta gwanin sha'awa dakuma birgewa da dik wani lafiyayyen namiji yagansu koda kuwa cikin kaya ne sai a hankali ballantana kuma kalar shigarta ta yanxu da sukan fito da ainahin k'irarta na cikakkun mata!
ta koyi yawon dare,akan dawo da ita cikin maye ne ga kuma uban kula maza daya zame mata al'ada a wannan k'arancin shekarun nata wanda hakan ba k'aramin barazana yakeyi ba da mutuncinta,kuma duk wayannan abubuwa ba aikin kowa bane face *Anty* !
baba kam kullum cikin mawa y'ar tasa addu'a da fatan shiriya dakuma naiman t'sari yake,gashi kuma sam batajin magana ta raina kowa wanda hakan ke kawo tangard'a t'sakaninta da y'ar uwarta kuma k'awarta wato salifa,wanda hakan sam baima kowa dad'i ba amma banda anty da mimi da hakan ba k'aramin dad'i abin kan masu ba...!
*********Wata matashiya budurwa na hango sun jero tare da wani matashin saurayi da ak'alla bazai wuce 23yrs ba,suna tafe suna hira abinsu kamar babu abinda ya dame su,sun fito daga cikin _katagum hotel_ wacce ba kowa nace face aymana!
ta t'suke cikin wani fitinannen riga da wando milk da fari da yayi matik'ar ansar lafiyayyar farar fatarta ta kwanta kamar a jikinta aka d'inka kayan! tana tafiya mazaunanta na juyawa gwanin birgewa ga mutanen dake ta binta da kallon sha'awa kama daga ma'aikatan hotel d'in harma da way'anda sukanxo domin shak'atawa amma ita kam batasan ma sunayi ba!
har cikin unguwar su wannan saurayin yayi parking na motarsa k'irar ferarii!
*********Matashin saurayine da ak'alla zaikai 23 yrs,baki ne amma ba sosai ba,yana da yanayin t'sarin jiki mai kyau kalar na y'an hutu!
huzaifa kenan wanda ya kasnace saurayin aymana ne tun farko fad'awarta wannan harkar ta b'atanci daya kasance d'a d'aya tilo ga senator mustapha musty daya ansa sunansa cikin kewayen bauchi dama wasu state namu,na gida nigeria!
yaro ne sangartacce da kud'i suka maidasa wani abu daban tun baikai haka ba,yau shine can gidan party d'in gobe a can,wanda kuma ba komai bane silar hakan sai gatan da iyayen nasa suka jik'a d'an nasu dashi!
*********Zuba mata madaidaitan idanunsa yayi a lokacin da sukayi parking k'ofar gidan nasu yana mata wani shegen kallo da kai t'saye zaka k'irasa dana t'sant'sar sha'awa ne!
itama kallon nasa takeyi da t'sayayyun idanunta manya masu t'sari da fasali tana kallon cikin idanuwansa,wanda kai t'saye zaka k'ira hakan da marairaicewa ne ga wanda akayima laifi ko naiman wani abu!
cikin d'an bud'add'iyar muryarsa yace "pls baby ki barni mana ko d'an kad'an ne na shiga babbar fadarki domin na d'and'ana daularki sbd na kai k'ololuwar buk'atar hakan dan allah......!" yak'are maganar yana mai sakin nishin jaraba a lokacin da mat'seta a jikinsa,sbd ba k'aramin sha'awar aymana ke nuk'urk'usarsa ba amma kuma ta hana sa watanda da ainahin daularta,dikdama dae dik wani banzan halin da take kanyi aykin sihiri ne...!
ajiyar zuciya mai k'arfi ta sauk'e tana k'arayin lamo a jikinsa,wanda hakan kuma d'abi'arta ce dama akoi son jiki badaga baya ba!
tun sunayin abinda hankali bazai iya d'auka ba har takai ta kawo ma sun zarce hanya sbd k'arshenta huzaifa saida ya kwantar da kujerar motar ya haye kanta yana aika mata da zafafan sak'onni itama tana responding cike da k'warewa kamar tayi shekara cikin harkar,wanda wasu abokan harkan nata ma idan sukaji yadda yarinyar ta k'ware a harkan romance sai suce daga gani kawai raina masu hankali take amma yadda take tafiyar dasu d'innan t'saf ta jima da sanin d'a namiji!
saida suka shafe ak'alla wajen minti ashirin kamin suka samawa kansu nat'suwa suna maida numfashi,da k'yar ta samu ta saisaita kanta shiko ya cika mata jaka da y'ay'an banki ya k'arama kansa wuta,ita kuma ta shiga cikin gidan ammi!
salifa na kwace kan cinyar ammi suna hiransu kalar na t'sakanin y'a da uwa aymana ta shigo batare da tayi sallama ba wanda hakan ya sosa ma ammi rai amma saitayi shuru,sanin da tayi cewa idan ta tanka yanxu sai aymana ta mata rashin kunya tas,daga nan kuma a kwashi y'an kallo t'sakanin aymana da salifa sbd salifa tak'i jinin abinda zai b'ata ran ammin nata ko kad'an...!
batare da tayi masu magana ba ta shige kitchen na ammin,minti biyu t'sakani ta fito hannunta rik'e da plate data shak'e sa da abinci shinkafa da wake saikuma had'in salat kama daga kan albasa,tumatir,salat d'in kansa da dai sauran shirgi wanda hakan sukeyi a gidan dik ranar dasukayi garau garau sai an had'a da ganyayyaki!
zama tayi a gefen ammi har yanxun kuma batace ma kowa uffan ba,haka nan salifa ma ko kallonta batayi ba...! cin abincinta take a nat'se! saida tagama cinye wa t'saf kana ta mik'e da plate d'in ta kai gurin wanke wanke dake gefen mashigar kitchen d'in,randar sanyi ta bud'e ta kwankwad'i ruwa babu alhmdh babu komai haka nan taja gyat'sa abinta!
da wowa tayi itama ta rab'a da k'afar ammin, ta kwantar da kanta itama akan sangalelen k'afar tata tunda salifa na kan cinyar wanda haka yasa suke fuskantar junansu ita da salifa kasancewar ammi na mata lalumen kai wanda hakan ba k'aramin dad'i yake mata ba!
juyar da kanta salifa tayi suka daina fuskantar junansu wanda hakan yasa aymana mat'sowa sosai tayi hugging na salifa ta baya tana sauk'e ajiyar zuciya kamar wacce tayi wani aikin k'arfi..!
"ammi na ina wuni" fad'ar aymana wacce har yanxu bata sake salifa ba data juya mata baya domin ko tasan sistern nata fushi takeyi da ita tinda harta juya mata baya...!
sake fuska ammi tayi ta ansa mata "lafiya qalaou y'ar gidan ammi,sai yanxu kika shigo mana yaud'in ko...?"
murmushi tayi kad'an tace
"afuwan ammi na,wlhi mun d'an fita ne da huzaifa tin wajen azahar sai yanxu muka dawo,shiysa kuka jini shuru..."
ammi shuru kawai tayi batare data tanka ma aymana ba,tana mata addu'a cikin zuciyarta na shiriya sbd abin ba k'aramin ci mata tuwo a k'warya yakeyi ba...! ace yarinya farat d'aya ta canza d'abi'unta daga masu kyau zuwa akasin haka...? gaskiya wannan abin da walakin goro a miya...!
"malama ni ki sakeni dallah,sai kije wajen huzaifan naki ai tinda naga yafimu mahimmanci a gurinki wanda har zaisa ki gagara zuwa gayshe da ammi tin jiya,sai yanzu da har k'arfe 5 na yamma tay zaki wani kwaso indomie leg naki kina ma mutane zancen wani huzaifa yake ko waye d'in...? toh wlgi idan kikaci gaba dayin hakan kamar a kunnen hamma sadeeq,yanxun ma sa'a kikaci amma tace karna fad'a masa kinsa da tuni yayi maganin wannan yawace yawacen da kika t'siro yanxu " salifa ta k'are maganar tana mai sakinma aymana harara da madaidaitan idanunta kamar zasu zubo k'asa!
ba k'aramin k'ulewa aymana tayi ba,na ganin yadda salifa ke mata magana cikin hasala,amma kuma jin tace zata k'ira hamma sadeeq ta fad'a masa yasata saisaita kanta sbd dik wannan rashin kunyar tata haka nan takejin shakkar yayan nata dik jimawan da sukayi basu had'u ba amma tasan tabbas idan yaji abinda
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 14