shiga yana ciki bari na shiga wajen anty mugaisa!"
da gudu ta fada gidan ammy tana kwala masa kira musty kuma ya fice daga gidan yana mamakin girman aymana kwarai da gaske,a cikin zuciyarsa kuwa yana kisssima abubuwa da dama sbd goguwar kirjinsa dakuma dashen allah dake tare da ita😉🙊
turus ta tsaya tana rarraba idanuwa tsakanin su ammy dasuma suka ankare da zuwanta! "lafiyarku kuwa aymana??" ammy ta fada fuskarta cike da walwala sbd farin cikin dawowar yan biyunta!
batare data bama ammy ansa ba cike da zumudi ta kalli salifa dake ta faman kwasar abinci tace "wai ina hamma sadeeq ne shi nazo gani fa hamma musty yace man yana ciki"
"tare fa suka fita kodai baku lura dashi bane har ya fice inaga" salifa ta bata ansa muryarta a dan shake kamar mai jin haushinta!
bata ma lura da hakan ba ita kuwa tasake kwasar kafa uwa dakinsu sadeeq din dasuma aka gyara masu dake ta bakin mashigar gidan amma bata gansa ba,jikinta ne ya farayin sanyi da rashin ganinsa amma ta dake ! tazo fitowa daga dakin kenan sukaci karo da mutum ta wangale baki da niyyar kwalla kara akuma lokacin ne taji sallamar abba zai danno cikin palon!
da wani irin sauri sadeeq ta toshe mata baki hadi da maida ta cikin dakin shima ya idasa shigewa wanda hakan yasa abba bai lura dasu ba yayi shigewarsa cikin gida!
jin lallausar tafi hannun dake manne a bakinta mai matikar kamshi ne yasata lumshe idanunta tana sauke numfashi a hankali hankali cike da yanayina bukatuwa da aka kakaba mata baiwar allah ta ture hannunsa a bakinta idanunta na canza launi karaf suka hada ido da hamma sadeeq dashima ya tsareta da mayun idanunsa masu matikar kaifi a gareta!
murmushin dole hadi sabuwar natsuwa ta yabama kanta sbd ganin hammanta data jima tana tsimayin kallonsa a zahiri bawai a photo ba tace "sannu da zuwa hamma sadeeq fatan kunzo lafiya...??"
wani tukukin takaici ne ya tsaya ma sadeeq a makwallaton wuya sbd ganin yadda ta nuna kamar ma bata ji dadin ganinsa ba kamar yadda ta nuna farin cikin dawowar musty!! har rungumar musty tayi fuskarta cike da dariya dakuma nuna jin dadin ganinsa amma gashi shi ko arzikin dariyar bai samu ba ballanta kuma runguma sbd ta tsane sa bata kaunarsa🤣😹😂
ita kuwa ganin yadda ya wani daure face da shiga zurfin tunani saita sa kai da niyyar ficewa sbd ganin yadda yayi kicin kicin da fuska tana tunanin zai masge tane ko yaji labarin tsiyar datake shukawa da basa nan!
dakatar da ita yayi ta hanyar saka tattausan hannayensa ya dawo da ita gabansa ya tsareta da mayun idanunsa yana hadiye wani miyau dayayi masa tsaye a wuya!
tsoro ne ya kamata,ji tayi kamar zai jibgeta ne dan haka saita rintse idanunta ta gagara magana jikinta na daukar bari!
wanda hakan ya basa damar kallon kyakkyawar fuskarta da kyau da yaso ya fara cin karo dashi daga dirowarsa wannan kasar amma gashi nan itance silar bacin ransa ba kowa ba!
idanunsa ne ya sauka akan tudun kirjinta dake ta faman sama da kasa ta cikin hijap din da ko cire sa batayi ba datayi sallar magriba!
sosai ma'aunin kwakwalwarsa ke auna masa yadda suke sbd gulma irin na fitinannun idanunsa yana jin wani irin abu na tsirga masa tin daga tsakiyar kansa har kafafunsa!!
tabbas idan yace bayyi kewar maradin zuciyarsa yayi ma kansa babbar karya!!! cike da wani irin yanayi dayajejin kamar mayen karfe na fusgarsa ya fara tinkarar pickish labbanta da suka matikar tafiya da imaninsa a wannan lokacin!
a kusan lokaci daya suka sauke nannauyar ajiyar zuciya sbd jin wani irin dumin numfashinsu da yayi gogayya da juna tare da labbansu masu taushi!
sosai aymana ta rintse idanunta jikinta na daukan bari sbd jin yadda hamma sadeeq ke bata wani irin hot kisses da tinda take yawace yawacenta zata iya rantsewa bata taba jin bakin wanda yakai mata nasa dadi ba!!😌🙈
sadeeq kuwa sosai ya shiga cikin wata irin shauki dakuma begen kasancewa a hakan har karshen rayuwarsa harma baisan time din daya sake tallafo fuskar aymana ba yana sake warewa da kyau!
kafafun ta ne yafara rawa kamar wacce zata zube kasa sbd jin wanga abun da bata taba tsammaninsa ba a daidai wannan lokacin!
taba kofar zauren shigowa gidan dasukaji ne ya farkar da sadeeq daga wannan aika aika!
rintse idanunsa yayi bayan ya jingine da jikin kofar yadda babu wanda zai iya budewa idan bashi ya bude ba yana sakin ajiyar zuciya akai akai idanunsa nakan aymana da har yanxu jikinta bai gama dawowa saiti ba sbd abinda ya gudana tsakaninta da sadeeq tabbas ya jaifa ta wani irin yanayi mai wuyar fassarawa!
kunyace ta kamasa sbd yana ganin aymana zatayi masa wani kallo na daban ko kuma raini ya fara shiga tsakaninsu da haka cikin murya kasa kasa kamar wadda aka shake masa wai kar a raina sa yace "gobe in sake ganin kinmin irin gaisuwar nan! kadan kenan daga cikin punishmen naki" (kunji munafurfur sbd rashin abin fada😂)!
gyada kanta tayi ta gagara dago kanta su hada ido dashi taja kafafunta bayan ya mata umarnin ficewa daga dakin ta fice!
shi kuma sadeeq ya fada akan luntsumenen katifarsu dake lailaye da wani lallausan bedsheed da ammy ta say masu shida musty!
ita kuwa tana fitowa karaf idanunsu ya sark tare da musty da shigowarsa cikin gidan kenan shima!
bai bama kallon nata mahimmanci ba ya ce "ina sadeeq ne??" cike da sanyin jiki dakuma kasalar data rufuta tace "yana ciki"
daga haka tasa kai ta fice da hanzari sbd wai dan kar ya fahimci komai shi kuwa baima lura da yanayin datake ciki ba kawai yabi bayanta da wani mayataccen kallo yana sakin nannauyar ajiyar zuciya kamin ya shige dakin nasu da sadeeq yake!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:19 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@ itz me real oum mumtaz
G:MAIL@ fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 18*
******** Aymana kam tinda rana sukayi ta azarbabin zuwansu amma shuru,wanda hakan yasa taji ma harta daina zamarin zuwan nasu ta wuce gidansu!
tana ta faman chart nata cikin faskareriyar wayarta cikin daki babu wanda yasan tana ciki,har akayi sallar la'asar batare data ankare ba bacci yayi awun gaba da ita!
har zuwa magriba wanda dik budurin murnar dawowarsu da akeyi bata da labari!
saida su haydar aka gama farin ciki sosai ya waiga baiga aymana ba! kallon mimi dake ta farin cikin dawowarsa yayi yace "ina aymana ne banganta ba tinda na shigo??"
zumburo baki gaba tayi cike da shagwaba tace "ohon mata! wata kila ta tafi yawon ta na goshin magriba data saba!!"
harara ya watsa mata cikin tsuke face yace "bar gefe na kona masgeki stupid da har yanxu bazakiyi hankali ba din! sai kace ba yar uwarki ba wato bakin halinki na nan baki canza ba ko?? toh..."
cike da muryar fushi anty tace "ka kiyayeni fa aliyu! bazayyu daga dawowarka ka samin yarinya a gaba da fada akan wata banza! wanda kuma ai ba karya akayi mata ba yawon daren takeyi shashasha kawai!!"
baice masu kala ba ya share su! naseer da sameer kam dama sun wuce masallaci tinda su kam ai anyi murnar dawowar tin daga abuja,zainab kuwa sosai taji haushin batun anty da mimi akan aymana amma saita watsar dasu ta wuce dakinsu da niyyar dauro alwala!
rahma da mimi kuma dakin anty,haydar ya shige dakinsa da aka matukar gyara masu!
kwance ta tarda aymana nata faman sheka baccinta hankali kwance! dan jijjigata tayi wanda hakan yasata bude idanuwanta dasukayi jajaa sbd baccin data jima tanayi! murza idanunta tayi sosai kamin ta wartsake da kyau!
agogon dake manne a dakin nasu ta kalla tare da taimakon glove dake dakin! waro ido tayi sbd ganin yadda time yaja sosai alwala ta dauro a gaggauce ta gabatar da sallah a gefen zainab!
tana idarwa ko addu'a bata tsayayi ba ta fito daga dakin sukayi clashing da haidar dake zaune yana kwasar ganima!
rukunkumesa tayi cike da jin dadin ganin yayan nata inda shima ya biye mata sukayi murnarsu hadi da gaisuwa ta mutunci!! daga nan ta fice daga gidan zuwa gidan ammy da gudunta sbd son gano yan uwan nata datayi ta faman tsimayin dawowarsu!
karo dataci da mutum a mashigar shiga zauren gidan ne yasata komawa baya tana dafe goshinta!
idanunta ne ya sauka akan hamma musty dake kashe ta da murmushi! tsalle ta daka cike da farin ciki ta rukurkumesa tana ihu shima yana taya ta! sosai yayi missing din yan uwansa bana wasa ba!
hamma sadeeq dake ta bayan musty sosai ya rintse idanunsa sbd ganin wannan irin rungumar da aymana da musty sukayi!
zuciyarsa ce ta fara tafarfasa amma dole yayi namijin kokari wajen dakewa kamar babu abinda ya gani ya raba ta gefensu ya fice yanajin kansa na juyawa kwarai da gaske!
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:19 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 20*
********Shi kuwa sadeeq allah ne kadai yasan kalar yanayin dayake ciki tin lokacin daya kwanta kan katifar nan bayan fitar aymana daga dakin! sosai yakejin jijiyarsa na harbawa alamun bukatar kayan aiki amma kuma yasan da sauran lokaci dole ya sarara ma kansa!
jin alamun za'a shigo dakinne yasa shi yin rufda ciki sbd gudun kar abarsa ta tona masa asiri!
sannan ya lumshe idanunsa kamar maiyin bacci a lokacin da musty yagama sawo kansa cikin dakin!
cire kayan dakd jikinsa yayi hadi da saka wasu kananun kayan sannan ya matso ta inda sadeeq ke kwance ya cire masa takalminsa daya gani baima cire su ba!
"my bro dik gajiyar ce ta saka kasa cire takalmin naka ko...?" musty ya fada a lokacin dayake hayewa kan gadon sbd shima a gajiye yake tilis wallahi!
cikin kasan makoshi yace "zan cire ai" daga haka yaja bakinsa ya tsuke yana tunano yadda yaga musty da aymama dazu ransa ma tafarfasa!
gefe daya kuma na zuciyarsa na tunano masa how sweet na bakin aymana da yayi kissing nata dazu yanajin wata irin nishadi na ziyartarsa hadi da wata tsaftacciyar kauna hadi da son sake kasancewa da ita...!
musty kuwa shima baccinsa yayi harda mafarkin kansa tare da aymana sunyi aure wai suna soyayya a lambu🏃🏻♀️😂🤣 (dan allah kar'a masgeni)!
sai can wuraren karfe goma kamin sadeeq ya mike daga kwancen dayake hadi da tube kayan jikinsa sannan ya zura wata jallabiyarsa ya fito daga dakin nasu hannunsa rike da container na wankansa zuwa tsakar gidansu!
waro ido yayi cike da mamaki sbd cin karo da salifa da yayi zaune kofar palo nasu kunnenta manne da waya sai wani kashe murya take alamu ya nuna da wani take waya!
itama ganinsa da tayi ne yasata shigewa daki da sauri sbd wai kar yaganta nanko bata san ta makaro ba!
wanka yayi hadi da yin brush sannanya fito yakoma dakinsu ya shirya kansa cikin kayan baccinsa masu taushi hadi da feshe jikinsa da turarensa mai dadin kamshi yabi lafiyar katifa a gefen dan uwansa babu jimawa daddadan bacci yayi awon gaba da shi!
Bangaren aymana kuwa kamar wacce ake hankada ta ta karasa ficewa daga gidan nasu ta shige nasu gidan! gaishe da baba tayi ya ansa mata fuska kadaran kadahan bata damu da hakan ba ta shige dakinsu! ta tadda zainab na koyama sameer assignment dinsu da akabashi!
wanka ta fara gabatarwa sbd jin yadda dik pantis nata yayi tasan dole ayi dayan biyu dama! sannan ta dauro alwala ta gabatar da sallar isha'i tabi lafiyar katifa!
tunanin abubuwan dasuka guda na tsakaninta da yayanta ne yake dawo mata dalla dalla cikin kwanyarta tana jinta wata irin some how kamar sabuwar halitta! dik wani gabba dake tare da gangar jikinta ayau tabbas ya karfi wannan sako kwarai da gaske!!
inda taji ma sosai take son sake kasancewa dashi cikin wannan moment din,amma kuma bata san ta yaya ba...??
tunanin abinda ya fada dazu ne ya fado mata inda yace "wannan a matsayin punishment nata ne, kenan idan taci gaba dayi masa laifi zaici gaba dayin hakan a matsayin punishment?? to kuwa tabbas idan hakane yanxu ta daura damarar shuka masa laifi indai har zaici gaba da bata zafafan kises irin haka a matsayin punishment!!
da kyar dai ta samu bacci yayi gaba da ita a wannan daren! sameer da naseer dakinsu daya ne sai haydar dashima yana da nasa dakinna musamman !
mimi da rahma kuma suna dakin mamarsu,aymana da zainab kuma dakin mahaifiyarsu marigayiya!!
A takaice dai yau ta kama kwanan su sadeeq uku da dawowa kasarsu ta haihuwa wanda tin daga ranar dasuka dawo babu inda suke zuwa suna gida abinsu suna shan hutu!sannan kuma sun bajema kowa tsarabarsa a gidan amma sadeeq yaki bayadda na aymana yace har sai idan ita tazo karba! ita kuwa kunyarsa ne yasa ta tsiri wasan buya dashi kwata kwata taki zuwa gidan ammy da kullum cigiyarta takeyi sbd jin shurun yayiyawa!
mimi ma dai tinda ta daura idanunta akan sadeeq taji nan duniya babu mutumin satake kauna sama dashi sbd ganin yadda yake daukar ido wanda shi kuwa sam ba ita bace a gabansa sbd ganin yadda take ta famanyi masa wani uban karadi!
a bangaren zainab ma kuwa sosai dadaddiyar soyayyar sadeeq din datayi ta faman dakonsa tin batasan kanta ba yafara motsa mata tana naiman kasa controlling na kanta a dik lokacin dataji wata mace ta rabesa!!
wanda hakan yasa sosai suke bala'in bama salifa haushi sbd tagama fahimtar manufarsu gaba dayansu game da sadeeq din! wanda ita kuwa ji take wallahi bata so yayanta yafara kula emmata har cikin zuciyarta tin daga yanxu sai zuwa gaba kadan wanda batasan ma'anar hakan ba!
bama kamar idan taga yadda emmatan cikin unguwar tasu keta faman kawo masa hari zage su takeyi ta uwa ta uba sannan taji sauki cikin zuciyarta!
haydar kuwa tin dawowarsa tabbas anga canjin dabi'i game dashi! domin kuwa sai ya wuni cikin dakin tin daga safe har dare batare daya leko ba wanda kuma yake sa key ta ciki babu ta yadda mutum zai shigar masa daki muddin bashi ne yaso hakan ba!
bangaren musty kuwa tin dawowarsa kullum sai sunyi waya da wani wai shi YARIMA SADEEQ daya kasance an kaisa makarantar a bayan su musty din! courses daya suke karantawa amma musty yafisa a matakin karatu,kuma yakan taimakawa shi yarima sadeeq din dake matikar girmama musty fiye da tunanin mai karatu wanda hakan ya sa dik inda ka shiga cikin makarantarsu ansan musty da sadeeq! wanda ya kasance dan galadiman sarkin bauchi ne!
har gaisawa sunyi dasu ammy kuma a dawowar musty dinnan!i
Zaune ammy take tare da yayanta a cikin palonsu sunata faman hirarsu ta yauda da gobe dasuka jima basuyi ba zainab ta shigo da guntuwar sallamarta! zama tayi akan capet hadi da gaisar dasu inda aka dasa hirar tare da ita! ammy ce tace "nikam aymana na gida ne ko kuwa"
"eh ammy tana gida yanxu ma na barta tafito daga wanka"
cike da gamsuwa ammy ta gyada kai ta kalli salifa dakanta ke kan cinyar sadeeq yana barbaza mata gashinta tace "maza tashi kije ki kira man ita kamin tayi wani wurin"
babu musu ta tashi hadi da sako hijap mata ta fice zuwa gidan! ta tarda ita tana saka wani wandonta irin robba jeans dinnan wanda take sanye da farin riga long sleep fari tas daya matikar fiddo mata da aynahin sirrintaccen kyawunta mai wargaza ma masa da dama lissafi sakon ammy ya isko ta!
wani mililin gyale ta daura akanta ta suka fito tare da salifa dake ta faman yaba kwalliyar tata hannunsu sarke da juna!
anty,mimi,da naseer suka tarda zaune sai faman hirarsu sukeyi a kan barrander haidar kuwa yau kwata kwata baima bude dakinsa ba har zuwa yanxu da kusan sha daya da rabi na safe!
rahma da sameer kuma sun tafi makaranta!
da sallama suka shigo cikin gidan idanunta ya hadu dana sadeeq dake facing na kofar shigowa yana sanye da wando tree quater da wani rigarsa armless daya fiddo masa da suffarsa ta karfafan mazan da basa wasa da training!
sangalelen kafarsa kuwa wani irin kwantaccen gashine dake kwance luf luf yana daukar ido a lafiyayyar fara fatarsa mai daukar ido!
sai kuma musty dake sanye da wani rigarsa mai kama da jallabiya amma bata kaita girma ba shima sosai yayi kyau!
sunkuyar da kanta kasa tayi kamar wata tsohuwar munafuka ta karaso gefen ammy sbd ganin wani irin kallo da sadeeq ke antaya mata fuskarsa tamke tamau kamar hadari wanda batasan mai kuma tayi masa ba daga shigowarta!
shi kuwa a bangarensa ba komai ne ya basa haushi ba sai ganin yadda ta fito tin daga gidansu zuwa wannnan gidan dakuma yadda yaga musty na mata wani irin kallo na kasa kasa wanda kuma ya tabbata kamin ta shigo gidan nasu an samu wasu masu kallonta a haka!
hakan yasa shi tashi da niyyar barin wurin ammy ta dakatar dashi ta hanyar kiran sunansa! kamar zai fasa ihu haka nan ya koma ya zauna ammy ta kalle sa tana mai nazartar yanayinsa abinka ya da uwa take ta gano inda wannan hade fuska na lokaci daya yake nufi!
murmushinsu na manya tayi cikin zuciyarta tanajin dadin dawowarsu tasan ko babu komai aymana daga ranar dasuka dawo zuwa yanxu tadan shiga taitayinta !
"babana ganan yata nan tinda ita tazo da kafarta maza aje a bata nata tsarabar kamar na sauran yan uwanta!"
ammy ta fada har yanxu fuskarta cike da murmushi! gyada mata kai yayi kawai ya mike daga wurin ya watsa ma aymana da kanta ke kasa har yanxu yace "ni zan kawo maki ko?"
daga haka yasa kai ya fice ammy ta kalleta tace "maza tashi kije karkuma kiyi wani laifin kinji?"
cike da tsoro aymana tana yarfe hannu tace "ammy kinga yadda yake wani hararata karfa yaje ya dakeni kuma ni ban masa komai ba!"
"karkiji komai maza tashi kije babu abinda zai maki kinji??" cike da tsoro ta tashi ta kalli inda salifa ke kwance tace "muje ki raka ni kinji??"
ammy ce tayi hanzarin cewa "babu inda zataje maza kije inba haka ba kuwa kinsa halinsa sarai tin a baya baison mutum mai lazy"
babu yadda ta iya haka nan taja kafafunta zuwa dakin nasu ammy tabi bayanta da kallo tana murmushi sbd tasan tabbas sadeeq ayau zai fara gyarama aymana zama basai gobe ba shiysa ta matsa sai taje wanda ni kuma nace bakisan tin ranar dasuka dawo ba anfara bata punishment😎
tana shigewa zaure saita fara tafiya sidif sidif a hankali wai dan karya jiyo motsinta yaso ta gudu sbd haka nan takejin tsoron kasancewarsu wuri daya tare kar yaje ya masgeta!
saura kiris ta fice daga zauren taji an mata wata irin fusga bayan an taushe mata baki da wani lallausar hannu dake fidda daddadan kamshi!👩🏻🦯👩🏻🦯
*OUM MUMTAZ✍🏿*
[11/20, 7:19 AM] oum mumtaz ce🤠: 💥💥 *AYMANA.....!*💥
_ROMANTIC STORY_
*MALLAKAR:-OUM MUMTAZ*
Wattpad@UMMIE2018.
instagram@itz me real oum mumtaz
G:MAIL@fatimafateh5@gmail.com
facebook@oum mumtaz
*FREE BOOK.*
_LITTAFIN KYAUTA._
*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️
*PAGE 22*
********Wani silent ajiyar zuciya ammy ta sauke batare da kowa ya lura ba a lokacin da suka gama sawo kansu cikin dakin sbd yanayin data tarda aymana a ciki ya kauda mata abinda tayi tunani tin daga lokacin da ta aiko salifa ta dubo ta a gida,ta tabbatar mata da cewa taji kamar motsinta a dakin su sadeeq,daya sa taji faduwar gaba sbd dan yanxu ka haifesa ne baka haifi halinsa ba...!
harara ta ballama sadeeq da ya kwanta kan katifarsu tace "kaidai anji kunya babana...! daga karban tsaraba ka fake da cimin zalin yarinya ko sati bakayi ba da dawowa ko...? to ka kiyayani in gaya maka!"
ammy na gama fadar haka ta taimaka ma aymana da babu wani karfi a jikinta ta mike suka fice! wanda ita tayi tunanin dik cikin punishment ne yasa ta yin laushi haka,nan batasan cewa munahikan sun sata a duhu bane...!
zainab kuwa tini dama ta wuce gidansu tanajin wani tukukin bakin ciki har cikin zuciyarta sbd haka nan jikinta ya bata wani abu game da jimawan aymana a dakin su sadeeq!
salifa kuwa dama ta koma cikin gida tini,inda musty kuwa ko kallonsu ammy bayyi ba dikda yana cikin dakin!
aymana kuwa kamar gaske sai wani matsar kwalla take,tana lanjare ma ammy kan kafafunta ciwo suke mata ammy na mammatsa mata...!
a bangaren sadeeq kuwa allah kadai yasan kalar yanayin shaukin daya tsunduma a ciki yau dinnan! tinda yayi rufda ciki akan katifarsu ko mirgunawa daya bayyi ba m,dikda motsin musty dayakeji cikin dakin!
inda yanxu tunaninsa kwacokan ya raja'a kan ta yadda zai samu yayi wankan tsarki kamin lokacin sallah! sbd dazu ammy na ganinsa yayi wanka bada jimawa ba,kuma baison ta dago shi da wata manufa idan taga yayo wanka...!
saida ammy ta gama lallaba aymana sannan ta wuce gida,tana mai tariyo abubuwan dasuka gudana tsakaninta da hammanta yau dinnan!
a daki ta tarda zainab na kwance tana kallon silin tayi zurfi cikin tunani daya sa ko shigowar aymana bata sani ba!
bata mata magana ba ta tube kayanta hadi da dauro towel nata ta fito zuwa bakin tap nasu ta tari ruwa a bucket,ta shiga wanka!
wankan tsarki tayi inda ta fito gashin ta dake tsefe dik ya manne mata a bayanta ya labe she's looks so sexy a wannan yanayin da dik wani lafiyayyen namiji yaganta idan baikai zuciya nesa ba za'a samu matsala!
hada ido sukayi da haydar da shima fitowarsa kenan daga cikin dakinsa hannunsa rike da brush dinsa yana sanye da sani wandonsa da kadan ya wuce masa gwiwa da kuma singlet dinsa!
murmushi ya sakar mata batare da yayi mata magana ba itama ta mayar masa da martani tace "ina kwana ya haydar??"
"lafiya" kawai yace mata batare da ya sake ce mata kala ba ya raba ta gefenta ya dauki bucket ya cika da ruwa sannan ya shige bandaki!
aymana kuwa dake labe tin dazu tana ganin ya shige tayi wuf ta fada dakinsa sbd son ganin abinda yake boyewa da kullum daki a rufe kamar munafuki!
waro ido tayi cike da tsananin mamaki sbd kwalaben giyar data fara cin karo dasu tsakar dakin dai dai! haka nan kawai saitaji ta tsinci kanta cikin farin ciki hadi da sha'awar shanta data kwan biyu basu gamu ba!
wata jakar gana irin manya dinnan da washe garin dawowarsu wani ya kawo masa ta hango,wanda hakan yasata zuge zif din jikinta na rawa sbd karya kamata! aikuwa ganin giya kala kala dake ciki da wanda ta sani dama wanda bata sani ba yasata dakko kwalba uku samfari daban daban ta maida jikar kamar yadda ta gansa ta fice da sauri ta fada dakinsu inda ta bude akwatinta ta tura su can kasa sbd ganin zainab na motsi alamun zata tashi kenan!
wannan kayan nata kuwa ta zuba su cikin kayanta masu datti ta saka riga da skirt na atamfa data ma manta yaushe rabonta data sasu wanda haka nan kawai taji tana sha'awar sakasu!
sosai kuwa kayan sukayi mata cif cif a jikinta inda ta fito ta dauro alwalar azahar sbd jin ana kira takuma tada adda zee itama!
bayan ta idar da sallar ne ta mike ta zauna ta tayi shafe shafenta sosai tayi kyau kuwa abinka ga wacce ta jima batayi shigar hausawan ba!!
wata jikarta ta dauka maidan zurfi da ba kasafai take fita dashi ba ta saka kwalba daya na giyar sannan ta tusa guda biyun acan kasa ta yadda ko bincike mutum yazo mata ba lallai ne ya kamata ba,ta fito daga dakin zee tabi bayanta da harara tana tabe baki!
a kofar gida sukaci karo da sameer dakuma rahma da dawowarsu kenan daga makaranta sukayi mata adawo lafiya!
saida ta kawo bakin hanya sannan ta tari napep tasa yakaita wani cluf dake cikin garin azare mai zaman kansa da marasa ji ire irenta kan zuwa domin yin sharholiyarsu!
dik wanda ka kalla a wurin zaka tabbatar da cewa tabbas jikakken dan duniya ne na bugawa a jarida kodaga yanayin shigar da akasarinsu ke sanye dashi idan ka dauke aymana dayau ne itanma tayi shigar mutunci! wanda hakan ya sa tafita wata daban a cikinsu dayasata zama abin kallo a wajensu sbd babu karya tabbas aymana ta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 14