Share this page
salon kiss yakema bakina sai naji abin ba dama daɗi wallahi ƙara shigewa jikinsa nayi janyr bakinsa ya yi a nawa yana kallona"ya dai matar Babban Yaya",yatsana na zagaya akunne"daɗi wallahi a ƙara"dariyace ta kamashi ganin yanda nake da ido kana gani kasan a auren bansan komai kawai iyayi ne,ƙara ɗora bakinshi ya yi anawa bazato mukaji tsawa akanmu ni kaɗaice na saurin ɗagowa nai duba naga waye Aunty Hajara dariya ce ta kamani dana kalleta sama da ƙasa gadaita fess amma afirgice take kana ganinta,Babban Yaya kuwa ko motsi baiba,kaina tayo zata danƙeni nai ma za na bar wurin na koma bayan Babban Yaya ina murmushi hannuwan na saƙale a wuyansa"wayyo Honey ka ganta ko"duka ta kawomin"shegiya mai kama da aljanu ƴar mitsitsiya dake wai kisan a shafa miki jiki harma faɗi kike da daɗi aƙara miki wallahi nayi kuskure dana bar miki mijina wai Honey ko ko ubanme kika sani da kike ce masa Honey",ta ƙara she bakinta na kumfa,in kujerar nan tayi motsi to wallahi Babban Yaya yasan da ita a wurin ganin ya yi burus saina nace"Honey mu koma ɗaki kamin kaga anan akwai mutane kuma kar aga sirrin mu ana yama ɗiɗi damu",baice uffan ba ya miƙe ya juyo ya ɗaukeni cak ya nufi ƙofar ɗaki,wani irin harzuƙa tayi tasha gabansa"kai yanzu bakaji kunya ba kalli ƴar wannan abin ka ke lalubewa miye abin taɓawa ajikinta da bani da shi miye tafini ka faɗamin",ta faɗa tana kama ƙugu sai jijjiga jiki take,"ban hanya"kawai ya faɗa cikin wani kalar yanayi yana zuba ma ta wani kallo da idanuwansa da suka sauya launi,kwarjini ya ma ta sosai sai matsa masa ya tura ƙofar ya shiga,da gudu ta fita aɗakin tana kuka,dira nayi daga jikinsa na rungumeshi kaina ya shafa"ya dai Baby",ɗagowa nayi nace"kai sama dani please in maka kiss kaga bazan kaiba a haka",caraf ya ɗagoni na masa kiss a baki na langwaɓe kai"kasan me Babban Yaya Aunty Hajara na sonka sosai nice bata so kawai kaje tunda ta dawo da kanta",murmushi ya yi kawai ya hale bakin mu yashiga nin ta ɗazu kamar kar adaina naji dan har tafin ƙafata nakejin kamar ana sosamin ban ƙi ba saida ya zare bakinsa dan kansa sannan ya direni"bari nayi wanka ko tawan",tsalle nayi"ƙwarraima kuwa Babban Yaya",ya shige toilet yana ɗago min hannu,falo na fito ba ruwana da wani wai ta dawo na cigaba da sabgata. Tana shiga ɓangarenta taga an kwashe duk ɓarnar da tayi ɗakinta ta shiga sannan ta fito ta shiga nasa nan kuma ba komai ko furniture duk yasa an fita dasu tsaki tayi ta fito"badai yarinyar nan dani tace zatai kishi ba to saina salwantar ma ta da rayuwa dan ubanta ai nasan dame na dawo". Ina kunna tv ya fito yasha wanka ya hale cikin suit blue da jar Tshirt a ciki agogo mai jar fata da baƙin rufaffen takalmi baki na dafe sai kuma na yarfe hannu na ƙanƙame jiki"Babban Yaya ka haɗu over wayyo ni Nana",abinda nayi ne yasa shi dariya ya matso kusa dani"kice ni ɗin na musamman ne","sosai ma kuwa kamar na haɗiyeka tabbas"kai kawai ya girgaza ya sunkuyo da kansa saitin kunnena"nine nakeji kamar na haɗiyeki Sweet heart",kunya ce takamani na faɗa jikinsa ya rungumeni,agogo ya kalla "bari naje na dawo",ɗagowa nayi"byee a dawo lafiya",na faɗa ina ɗaga mai hannu,rakoshi nayi har bakin ƙofar ya fito ina ɗaga mai hannu a bazata na buɗe murya nace"kai Babban Yaya zaka faɗi wannan saurin duk na zuwa wurin uwargida ne dama nasan ka gaji sao ka ke ta dawo",wani irin burki yaja amma kamin ya juyo na maisa ƙofar na rufe na jingina da ita ina dariya,dawowa ya yi ya buga naƙi buɗewa ya daɗe tsaye ya rasa ma abinyi maganatace kawai ke mai yawo rai wannan yana nufin kishine fa tsabarsa da ƙyar ya wuce amma ko kallon ɓangaren Hajara bai kalla ba ya fito yabar gidan. Jikin ƙofar na bari na shige ɗaki na ƙara ɗame gado dama na ƙware awannan fannin daga nan da awo falo na kunna kallo daga waccan tasha sai waccan nifa waya bata dameni ba ƴan ajinmu har dariya suke min aka rashin waya amma wallahi ban damu ba ina nan haka nai bacci. A kan idon Hajara yabar gidan jikin window ta bari tana murmushi kanta ta nuna"ni Hajara wai namiji yakewa wulaƙanci dun ina basirata ne da duk masifata wai ya akai na canja ne amma bakomai zan gwada masa bariki yau kuwa",Hijabi tasa ta lakaci rob ta fito ta nufi gidanmu Baffa da Alhaji Baffa na zaune ta shigo kanta ƙasa duk ta goga rob a fuska tananzuwa ta zube awajen su tana sakin kuka rarrashinta suka fara nan ta shiga basu haƙuri wallahi ba laifinta bane,suma da ɗaurewa ƙarya wani wuri sai sukace ba komai ta shiga ciki su sun zatafa zuwanta kenan,tana shiga ma haka tawa su Mama suma na suka shiga tausaya ma ta,amma kallo ɗaya Aunty Mama ta ma ta ta gane wallahi ƙarya take amma sai tai murmushi,Alhaji Baffa ne yasa aka kira masa shi a waya yace yazo da ni yana neman mu,yana kashe wayar sai ya yi murmushi afili yace" Hajara kenan duk son da waɗannan mutanen zasu miki baran Nana ne amma bari muga da wacce kika zo kuma",takardun da yaje sa hannu su ya gama yaba PA ɗin Abba da ya zama nasa sannan ya shigo mota ya dawo gida danshi ɗaya yake yawo inka guard to zai bar garin ne yace kana garin haihuwar miye na yawo da matakan tsaro madadin kaima kaima kabada ranka akan ɗan ƙasar ka. Ummu Saddiq ce🌹🌹🌹 🌈🌈🌈 🌈🌈 🌈 Babban Yaya Free ne amma me so ya biyo ni Pc in sa a group don shagalin Nana na buƙatar comments. 08146711395 24 Ina ganin anyi azahar na shiga kitchen na duba me nake dashi murna yi ashema akwai abin dafawa harada kayan yama fara lallcewa dan ma mai kyau ne sosai kuma akan ƙasa aka zuba doya na dafa na daketa na fara haɗa miya komai tsarin gidanmu da naga anayi shi nake bi alaiyahu ne kawai ba bu Aunty Mama ta tanadar min komai na girki sarrafata nayi tayi wani irin kyau ta duddunƙule ba sai ma ansa ma ta alaiyahu bakifin da nasa ya yi ɓaro ɓaro a manya kula masu na zuba sannan na yanka kankana na markaɗa ta na samu madara Nana anga banza ruwan ɗumi nasa ma ta sannan na juye a kankanar na ƙara markaɗawa na juye a kan rariya na tace sannan nasa ƙaton jug na tsafashi a frig na gyara wajen agurguje na baro kitchen ɗin kai girki wuya,wajejan huɗu nayo wanka na shiraya da doguwar riga fara tas mara nauyi amma har asa take saboda iskanci ko half best ɗin ban saba yau sai sukai tsaye dama dame auka wuce na ƙirgen dangi,'bafa in jini ba inji Aunty Hajara"ɗan boom short nasaka na shafa humra kala kala sallah nayi na dawo falo na naɗe ƙafa ko hijabin ban cire ba. Ƙwanƙwasawa akai na taso da sauri ina dariya na buɗe tare da komawa bayan ƙofar shigowa ya yi kamar zai wuce wuf ya juyo inda nake"na kamaki"dariya na ƙyalƙyale da ita na faɗa jikinsa ba ƙaramin da ɗi yajiba sai yanzu ya gane wato ɗazu iskance yasa na masa ba wani kishi,sama ya ɗagani"ƙamshin mata ta yafi nakowa daɗi",wani farin ciki ne ya kamani na ƙanƙame kansa a cikina,dire ni ya yi"kakan ki rigimammen cen yace muje da sauri yana neman mu",hannunsa na kama"muje to tare muka fito na kulle sannan muaka nufo gida ina riƙe da Hannun a bazata saiga Hajiya Salma da Safiyya wani kallo suka mana amma dukkansu shi suke kallo kamar wasu ƙananan yara da yake aduniya shima ƙwallo ne ko kallonsu baiba yaja hannuna muka wuce su,wani kallon juna sukai suka tafa a kacigaba da tafiya ana yanga. Tun daga baki ƙofar na ƙwace hannuna na shiga da gudu akan ƙafar Mama na dira na rungumeta wallahi ban lura da kowa afalon ba,rungumeni Mama tayi taji daɗin yanda ta ganni ga ƙamshi mai daɗi inayi,tashi nayi na nufi stef ɗin Aunty Mama sai gata ta fito a ɗakin ƙasa tsalle nayi na ɗaneta"Aunty Mama ta","oyoyo ƴata tafi ta kowa",dariya nayi na ɗago daga jikinta"ina Baffana","baki ganshi nan waje ba suna tare da Alhaji Baffa","bangansu Aunty Mama",sallama sukai nan suka shigo har Alhajin suna zama na zagaya ta bayansa namai ihu a kunne,dafe kansa ya yi"Nana ta",zagaowa nayi na zauna kusa dashi ina gaisheshi bina da kallo ya shiga yi yana mamakin zaman da nayi na ƙara kyau a ƴan kwanaki,maganar da Alhaji Baffa ya fara ce anan naga Aunty Hajara mamaki ne ya kamani amma na shanye nasiha sosai ya mana sannan yace mai magana ya yi Aunty Hajara ce cikin muryar tausayi tace"a haɗamu a part ɗaya Kaka bawai tanacan ina can kunga yarinya ce gara muna kusa akwai ma ɗaki a inda bake ba kowa kuma shi matafiyi ne gara ace muna haɗe ma na jin motsin juna zaman yafi mana daɗi",kowa maganar ta bashi mamaki wani irin tashin hankaki naji yana shigata nan kuja ya tasomin a fusace na miƙe amma Baffa ya riƙoni"indai ƴatace wannan to ta zauna tayi duk abinda akace",da hanzari na zauna nayi shiru amma kana kallona kasan haɗiye koma miye araina nake dan ƙirjina har ɗagawa yake,Alhaji Baffa ne yace"ba komai Hajara za'a haɗaku ai kayanta na dayawa a ɗakko seti ɗaya a kaimata can saiku zauna taren",kowa na wurin abin bai masa daɗi ba amma haka aka amince ina nan zaune ya kira wayar Ya Dijama nan sai gata Ya Rumana ma tana nan sai gata nan ya haɗasu da Aunty Mama yace suje suyi abinda ya dace ba yanda suka iya haka har Hajaran suka wuce tashi nayi na haye saman can ɗakin Mama Hijabin na wullar na ahiga kuka baji bagani a haka Maman ta shigo ta sameni bata kalke ni ba ta ɗau abinda zata ɗauka tabar ɗakin a ƙasa na dire na fara shure shure dama nasan Mama ba sona take ba tunda tana kallona ina kuka tasan ɓatamin akai amma bata kulani ba,ba zato naji an rungumeni koban duba ba nasan waye da hanzari na rungumeta"Mama",kaiana ta shiga shafawa"yi shiru Nana nima banji daɗin abinda ka miki ba amma kinga Abbanki yace kiyi biyayya kuma Abbanki Habib zaiyi alfahari dake kinganshi can a mudubi yana kallonki",da sauri na ɗago kaina sai naganshi yana min murmushi nima yi nayi ina goge hawayen fuskata na kalli Mama"nima naganshi Mama"na juya ina nuna ma ta sai naga wayam sadda kaina nayi"bakomai Mama na haƙura zan zauna amma ki kirasu kayan Babban ɗakin nake so akai min amma sai an kira companyn kayan sun turo masu cirewa bazasu iya cirewa ba","shike nan ƴar albarka jirani bari nawa Babbanki magana",ta tashi ta fita bin ta nayi da kallo"kodan kiyi farin ciki zan zauna da ita amma zan rashin kunya sai haƙuri kawai na miƙe na haye gado na kwata. Tunkan Mama tazo har Babban Yaya ya kirasu sun turo mutane dan sun san ina ne,da Mama tazo ta faɗa musu ya sanar ma ta ya kira tana kallonsa tasan ransa bai masa daɗi ba shima tabbas akwai takura irin wannan amma tana musu fatan alkhairi,ian kwancen ta shigo ta zauna kusa dani kaina na ɗaga na ɗora acinyarta gashina ta shiga shafawa"in baki wani sirri Nana","ina jinki Mama","wannan zaman ne ya kamata ki lura da mijinki ki maidashi tamkar jariri ya zama kamin yace yimin kaza inkinsan yanason amasa to ki masa kunya tana da matakai sannan tana da inganci ga mace amma awani wurin saikin kaudar da ita duk da yarinya ce ke baki gama kaiwa matakin da jikinki zai cika ba to dawanan ƙuruciyar zaki jawo shi jikinki kinji,karki kuskura kuma kina kai ƙarar abokiyar zamanki kome zata miki kuwa ki daure nasan baki iya wasu abubuwan ba amma zan siya miki waya duk abinda baki gane ba ki kirani ko Mamanki kinji ko",kaina na ɗaga ma ta"Mama ɗinkina fa","gasu can ɗazu ta kawo in zaki tafi ki tafi da abinki ki kasance kullum cikin ado dan baki dai da wata damuwa ta aiki ko wani abu dazai hanaki yin yanda nace","to Mama","yauwa Nana bari naje zan shiga kitchen kinji",ɗagata nayi ta fita zama nayi ina murmushi ni ɗaya"kin ɗebo wutar gasa ki Aunty Hajara badai dani zaki zaunaba to da kanki zaki maida ni ɗakina kuwa",gashina na haɗe na tubke kawai na zauna ina karanta tsiya salo salo da zan aiwatar ma ta zataga tsiya muda muka gaji rashin mutunci gun su Gwaggo Asama'u waɗanda masifa tsoronsu take. Ba jimawa da gama maganar sai gasu sunzo har ɗakin ya kaisu dama su Aunty Mama sun gama kwashe kayan buƙata un hala agefe,nan suka shiga kwance kayam suna fita dasu a haka har suka gama a wancan ɗakin suka fara kafawa Hajara tayi kane kane tana tsaye ko kallo bata ishi Aunty Mama ba dan a hasale take komai daurewa kawai take,suna gamawa suka shigar da kayana da duk abin buƙata dama ɗakin yafi kowanne girma a haka ma space ɗin a kuma saka kayan set biyu ɗakin ya yi kyau sosai abuncina ma anan suka aje dan har frig ɗin suka ɗakko aka saka min aɗakin wani lungu Aunty Mama ta samu ta kwaso min kayan girkina ta aje min suna gamawa ko sallama basu ma ta ba suka dawo gida a sannan takwas da rabi tayi su Baffan na ganinsu amma Aunty Mama bata kula kowa ba ta wuce,Alhaji Baffane yace"anfa taɓa manya yau akwai daru",girgiza kai Babban Yaya ya yi"wallahi kuwa Baffa","tashi kaje ka tafi da matarka",Baffanmu ya faɗa yana kallon sa kai kawai ya kaɗa ya ƙara jingina kujerar ɗakin Iyyo dan tun sallar isha ɗakinta kuma kome ake tana ji amma tayi shiru bata tankawa kowa ba. Ina zaune kan darduma ta shigo da gudu na tashi na tashi na faɗa jikinta na rushe da kuka itama kamar tai kukan haka taji amma ta shiga lallashina"haba jarumar mata kar kuma kiban kunya mana a cikin zamani yaushe rabon da kiji matar aure mai shekarunki sai yanzu akanki me kuma zaki damu dashi bayan mijin yana sonki ki daina kuka ba abinda zai faru da kanta zata bar miki mijinki ta zama ƴar kallo zo muje kiyi wanka ku tafi ko in kika nuna ma ta kin damiɓu sai tana miki dariya ai",ɗagowa nayi ina goge hawayen"ai dama na daina kuka kuma bazatai nasara akaina ba insha Allahu","haka nake sonji",Mama na kallonmu muka fito zuwa nata ɗakin wanka nayi taban kaya daga cikin sabbin nawa nasaka humra kala kala na shafa sannan na fito kamar mara lafiya na gansa falo shi ɗaya,zagayowa nayi ta bayansa na rungume kansa a jikina,ajiyar zuciya ya yi ya lumshe ido da sauri ya riƙoni ya rungumeni tsamtsam"wayyo Babban Yaya zaka ɓallani",sassauta min riƙon ya yi"tashi mu tafi ko matar",miƙewa nayi ba ko sallama muka fito,tun a hanya nake mintsininsa in yace"wayyo",nace "da saura ma",sai ya yi dariya ina kallon ƙofata amma na bi bayansa muka shiga ciki da sallama tana zaune a falon ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tana taunar cingam sai ƙas ƙas take ta matse cikin riga da wando ita adole shigar rashin mutunci bata amsa mana sallamar ba saima ta ɗago ta watsa mana wani kallo sannan ta kwashe da dariya"laila majunun ashe an gama fushin an taho dama na faɗa maka indai ina raye kaida wannan akun bazaku taɓa jin daɗi ba a rayuwar ku",wani murmushi daya bayyana asalin kyansa ya saki yana kama hannuna muka matsa kysa da ita wallahi na zata magana zai ma ta sai kawai yaja hannuna muka wuceta zuwa ɗakin daya zama nawa,"wow"na faɗa ina daka tsalle ɗakin ya yi kyau fin can ma gyale na yar na juya na ɗane shi"Babban Yaya kaga kamar ɗakin ƴan film amma ya yi kyau kai Aunty Hajara nagode miki",dariya kawai yake yana bina da kallo dira nayi na kwasa aguje"na tafi ma ta godiya ai ni gaba ta kaini dama irin wannan ɗakin ne burina,kamin yamin magana har nakai bakin ƙofa tana nan tana jijjiga jiki dan abinda ya ma ta ya bata haushi ita so take ya kulata suyi amma yaƙi yadda shi yasa abin ke ara ƙular da ita,bata ankara ba ta ganni da gudun masifa nai burki a gabanta hannayena na haɗa alamar godiya"Aunty Hajara ina sonki wallahi wannan haɗi naki ya bada citta ɗakin yamin burina kenan dama anan ne zaki kalli asalin film ɗin"ina kaiwa nan na koma na barta da sakakken baki gyara tsaiwa tayi"wai me yarinyar nan ke nufi da ni ne",bata da sa ne yasata juyowa kawai ta ganshi a bayanta hannayensa a aljihu,turus tayi tana hararar sa matsowa ya yi gaf da ita"madam shiryo ina son ganin ku keda abokiyar zamanki",bai tsayaba ya wuce ina cire siket ya shigo ban daina ba na zare haka ma rigar dagani sai half best itama Aunty Mama ce ta bani amma boom short ɗin na nan tura ƙofar ya yi ya ƙaraso inda nake juyawa nayi ya tsaya abayana ya janyoni jikinsa hannunsa ya ratayo ta cikina yana shafawa"kai wannan cikin yunwa yakeji da alama",da saurin na janye ina dube dube a ɗakin can kan mudubi naga coler ajiyar zuciya nayi na juyo ina kallonsa"Babban Yaya ai tunawa nayi da abincina ashe gashi can bari nasa riga nazo na baka abaki kaci girkin nawa kaji",kai ya kaɗa ya kamo hannuna"zauna a haka nake son ganinki",dariya nayi"an gama na wajena taho ka cire wannan kot ɗin muje muci"matsowa ya yi kawai ya tsaya bakin gado na jashi na haye na fara ɓallemasa yana bin duk motsina da kallo cire masa ita zanyi najaja baya na sunkuyo ƙirjina ya sauka a fuskarsa,lumshe ido ya yi ya rungumo bayana na kifa akansa sakin rigar nayi jinyanda ya shiga sumbatar wurin dariya na farayi dan kunsan ni abin dariya ba wuya yake min ba shi kuwa wani hali yasa kansa ɗagowa ya yi ya kalleni take naga idanuwansa sunyi ja gum naja bakina nayi ian shirin tambayarsa miye ya lora bakinsa anawa shiru nayi dan wannan fanin yamin daga yi ɗaya ƙara ƙanƙameshi nayi rigar da ta maƙale masa a ɗayan hannun ya saki ya kwanta dani a gadon ban hanashi ba ko na masa musu amma me hannunsa ya ɗora kan ƴan breast ɗina ya fara murzawa ban hanashi ba dan ni banga abin taɓawa anan ba,da abin ya yi nisa basai ya zare rigar ba ya shiga murzar su ni kuwa mezanji daɗi ne yamin karo shi yana nishi ni kuwa ina ihu abin nawa dariya ya shiga bashi ammabya shanye saida ya mujesu tas sannan ya barni bule ido nayi naga yanata kallonsu,jikinsa na faɗa ina shura ƙafa"ni ka mayar min rigata ka gama ganinsu ka taɓa shikenan ai amma kullum saika musu haka inba haka suyi fushi",wata muguwar dariya ce ta kamashi bai taɓa yin irinta ba ba shiri ya saketa yana ƙara ƙanƙameni"na yadda da wannan batun amma nima kar a hanani fa kowanne lokaci muna haɗuwa zan musu haka abin ya yi musu kenan",juyowa nayi ko kunya ban jiba na ɗauki hannunsa na ɗora akai"jifa yadda sukai ɗumi ai ana musu haka kullum nima shirya",kallon tsabar yarinta yake afuskata ta maganata sai ya rungumeni yana sumbatar kaina"ina son matata","nima haka mijina","yauwa tashi maza sa kayanki muje falo Hajara na jiran mu",saboda tsabar iskanci bansa kayanba saina binciko hijabi ƙato har ƙasa yake ja nasa shi kuma a hakansa muka fito tana nan harɗe da ƙafa muka fito,inda ya zauna nan na zauna ian ɓuya tunkan ya yi magana ta rigashi"kar kace min raba kwana kazoyi tsakanina da wannan jaririyar to inkuwa hakane kaji kunya kana kwana da ƴar da in auren wuri kayi ka haifeta",cikin wani salon rainin hankali Babban Yaya ya ɗago yana kallonta yace"amma dai ba ƴar tawa bace ko to ai kwana da ita ba matsala bane dan haka na rabashi kwana biyu biyu kuma yau kwanan ta huɗu tana ragowar kwana uku dan haka saida safe",yana kaiwa nan ya miƙe ya kama hannuna zamu wuce,ai da yake na ƙunso tsiya kuma banba sai na tsaya ya juyo"ya akai Babyn Yayanta",shagwaɓe fuska nayi"ruwa zan ɗakko acan"na nuna frig sakina ya yi"ɗakko to",ina zuwa na ɗakko na taho ina sane na saƙala ƙafata da capet nai gaba zan faɗi ya ƙaraso da sauri ya tareni na faɗa jikinsa hijabin ya ɗaga,kuma akan idonta sannun ya shiga min ya yinda ta gwalo ido tana bina da kallo ruwan ya ɗauka muka wuce na juyo na ma ta gwalo,daƙuwa hannu biyu tamin na ƙara ma ta gwalo ina juya ma ta bombom ɗina dai dai da muna shiga ɗakin. 😀😀😀😀😀 UMMU SADDI'Q CE 🌹🌹🌹🌹🌈🌈🌈 🌈🌈 🌈 Babban Yaya Free ne amma me so ya biyo ni Pc in sa a group don shagalin Nana na buƙatar comments. 08146711395 25 ****** Har bakin gadon ya kaini ya ajiye ni sannan ya zare hijabin half best ɗin ya ɗakko yasamin,yana zuwa da kansa ɗakko abincin ya aje kan capet ɗin nan mai laushin tsiya kwanukan da yaga an aje dan ujila yaje ya ɗakko na amfanin kamarbyasan me nayi ya kawo sannan ya koma jiki sif ya fara zare kayansa kauda kai nayi harya gama sannan ya shige toilet bai jimaba ya fito kansa jiƙe da ruwa amma a haka yazo ya zauna a kusa dani jikinsa mai sanyin ruwa yana taɓani dalilin da yasa na farka kenan tashi zaune nayi nasa hannuna na zagaya na maƙale shi na kwantar da kaina akafaɗarsa,gashin ya shafa"taso kici abinci nasan baki ci wani abu mai yawa ba","muci dai"na faɗa ina riƙe hannunsa,aƙasan ya zauna nima haka buɗewa ya yi yaga miye zaro ido ya yi"ke ki kai wannan abincin Nana",kaɗa kai nayi ina juya ido,jinjina yamin ya zuba mana yafaraci tunkan na basa gyaɗa kai kawai yake ganin ba jirana zaiba saina sa hannu nima na fara ci,saida muka gama sannan ya kalleni"ina jinjina miki tawan ashe ke ɗin ma gwanace tun yanzu na yadda wannan renon nasu Mama ne gadon Iyyo",dariya nayi "kai Babban Yaya","gaskiya ne ai",hannun muka wanko da bakin mu sannan yazo yasa kaya amma ni naƙi sawa yana kwanciya nabishi na haye kansa murmushi kawai ya yi ya rungumeni. A ranar Hajara kasa rintsawa tayi ga jaraba na cinta amma ba yanda ta iya washegari tun asuba ta fito falo ko zataga fitarsa amma shiru aman bacci ya ɗauketa,mukuwa makara ya yi hakan yasa bai samu sallah ba saidai mukayi ta anan tare muna idarwa na matsa kusa dashi na kwanta akan ƙafarsa na koma bacci shi kuma ya cigaba da azakar ɗinsa,rana ta fara fitowa kenan ta farka a firgice taga dai bai fitoba saita tashi ta fara dukan ƙofar kamar mahaukaciya,yana jinta amma ya shareta saida ya gama sannan ya miƙe da ni ya kwantar a gado ya shiga toilet wanka ya yi ya fito ya shirya cikin suit baƙa ya fito a ma'aikacinsa ɗan gayu bai tasheni ba ya fito yana jan ƙofar wuf ta miƙe ta nufeshi bai ankara ba taci mai kwala"inka isa Allah ya tsinemin mai wannan jaririyar yarinyar keda shi da har zaka na zaman wurinta haka mai zakaji ajikinta",hannayen nata ya kama ya cire a wuyansa"indai bazaki daina mamakin me Nana keda

Chapter 14 of 32