miki kina masa kuma ki kasance kullum jikinsa nan ne wajen zaman ki hira mai daɗi da nu na masa salo salo na tarairaya kar kina la akari da wai ya girmeki in kina nuna masa kece babba to wallahi sai ya zame mikintamkar jarijari kar kuma kina jin kunyar wannan goɗamar tunda itama ba kunyar take ji ba","to shikenan ya Hadiza yau darasin ki zai fara aiki dama tunda na dawo Sadiya ke koya min abubuwa da yawa na tsuma jiki yau ysumi zaici ubansa",dariya sosai ta shiga yi"a a fa Nana duk da dai kin haye siraɗin farko amma maimaici na da wuya dan jikin namu da alama na gado amma dai tom","nafa gano ina ki ka dosa dan naji su Ya Fatima na faɗar wai da tayi kwana biyu ba a taɓa ta ba sai ta koma kamar budurwa ada ban gane ina maganar su ta dosa ba amma kwanaki na fahimta da Ya Amina da Ya Dijama suna ta yi da sunam Ya Ruma","gaskiya suka faɗa","to shike nan Allah yasa haka wallahi da anyi tsiya",ɗaka min duka tayi"shegiya aku ni bari na tafi kinga magaru ba ta yi a tashi asha tsumi",miƙewa nayi nima"ai tsumi ya tsumu tun kwanaki ke dai kawai bari muga ina ɓulle yau",dariya ta yinna rakota har bakin ƙofar gidan sannan na koma ciki wanke wanke nayi na gyra dining dan ba buatar abincin dare sai mutum yaga dama ko tea yasha dan ni haka nake mudin naci abinci da yamma bana cin na dare.
Jin shiru bai shigoba har bayan sallar isha yasa na faɗa wanka na ƙalƙale jikina da sabulu mai ƙamshi sannan na fito humra da lotion na shafa kaf jikina sannan na ɗauke wata riga duka da kaɗan ta wuce ƙirjina sai siket shima ɗan ƙarami bayan na gama na shafa turaruka masu tada hankali dan duk Aunty Mama taban dawowa ta daga india banda wanda siyo acan nan da nan na haukata ɗakin da ƙamshi,takalmin zanin gado na saka na fito dan naje na dafa ruwan tea tana ƙame a falo nazo na wuce cije da mamaki ta bini da kallo sannan ƙamshin da ke bina ya makar ma ta fuska kishi ne ya kama ta tasan wannan ƙamshin mace sai taji ya tafi da hankalin ta bare namiji,ban gama shiga kitchen ɗin ba naji shigowar sa anan na coge har ya gama shigowa ita dake zaune bai ganta ba sai ni da nake can ƙofar shiga kitchen wajena ya yo na taho da gudu na faɗa jikinsa na ƙanƙame shi"oyoyo mijina","oyoyo mata ta",ya rungume ni sosai,ɗagowa nayi ka shiga ciki zan dafa maka ruwan ɗumi ne",gashi na ya saka hancinsa akai ya lumshe sannan ya buɗe ɗaukata ya yi cak"bar wannan ruwan zafin zo muje ki faɗan sirrin wannan ƙamshin da nake jin kamar na dauwama dake a haka ina shaƙar sa",zagaye hannuwana nayi a wuyansa"ka fasa shan tea ɗin kenan",kai ya girgiza bana buƙatar komai yau sai ke",rufe idona nayi"gani ai mijina sai yadda kayi da ni",murmushi ya yi ya wuce dani ɗaki nan ƙamshin yaje wanda yafi na falo kamawa,muna shiga ta biyo bayan mu ya tura ƙofar da ƙafarsa amma baisan bata rufu ba a kan gado ya ajeni na ɗago ina murmushi"muje kayi wanka ko kaga dare ya fara","hakane kam taso ki rakani",ba musu na bishi amma ina gama haɗa mai ruwan na fito na barshi,
Bai daɗe ba yau ya fito yana tsane ruwan jikin sa tashi nayi na ɓuya a cikin labule ƙyale ni ya yi ashe yaga ƙafata a ƙasan labulen saida ya gama abin da yake sannan yazo ya tsaya a gefen labulen shima ya ɓuya ƙamshinsa naji na ɗaga kai shima na gansa a wurin ƙyalƙyalewa nayi da dariya zan gudu ya kamoni yana min cakulkuli ina zillewa a wurin na kwanta ina harba ƙafa bina ya yi ya kwabta akaina ina gwama numfashi na ce"wayyo zakai kisan kai",tashi ya yi"in na kashe ki na zauna da wa kenan",tashi na yi na haye jikin sa a fuskar sa na ɗora tawa ƙirjina akan nasa na busa masa iskar bakina na yi ya lumshe ido bakina na ɗora akan nashi cikin wani irin salo na fara tsotsar laɓɓansa kamin na tura harshena cikin bakin sa na fara juyawa,wani irin yanayi ne ya ziyarshe ya ƙara matseni a jikinsa ya tura hannunsa cikin rigata yana shafo ƙirjina cikin lokaci ƙalilan na zage na fidda shi a hankalin sa jikinsa har rawa yake yana niyar janye rigar jikina muka ji wani wani uban ihu mai tada hankali lumshe ido ya yi ya miƙe da ni a jikinsa hijabina dake a ƙasa ya janyo yasa min ya kama hannuna muka fita daga ɗakin Aunty Hajara ne ashe muna shiga muka sameta tana ta juyi a ƙasa ga jini a wurin da sauri ya yi kanta ya ɗaga tayi sharkaf da gumi sai taune baki take kallon inda jinin yake nayi kawai naga yana ƙyalli nan na gane ba jini ba ne abin ƴan film ne,kenan ciwon ƙarya take ni zata lalatawa nawa daren kinyi kaɗan wallahi na faɗa a raina a gigice nima nayi kanta"Babban ka kira Doctor","wayar na ɗaki",cikin wahalalliyar murya tace"a a ba sai an kira kowa ba ka kaini nayi wanka"rigashi magana nayi"me yasa zamu barki a haka sai kace marasa hankali kalli halin da ki ke ciki",ban bari tayi magana ba na wuce na ɗaki na ɗauki wayarsa na kira Doctor mukai magana dama nasanta nan tace gata nan zuwa ba jimawa sai gata allurai ta ma ta sannan aka gyara ma ta jikinta,kallon mu ta yi"na ma ta allurai na releaf da na bacci ku barta ta huta in tai bacci sai gobe da rana da zata tashi",godiya mukai ma ta sannan ta tafi tana mamakin yadda ƙaramar yarinya ta iya shiryawa mace kamar kitimurmura,tana tafiya nace Babban Yaya kaje ka wanke jikinka kamin tai bacci zan taho",na faɗa ina goge hawayen fuskata ni a dole tausayi,kaina ya dafa"kiyi haƙuri zata samu lafiya"kai na ɗaga ya fita yana jan ƙofar dariya na sheƙe da ita ina dubanta ta fara lumshe ido kanta na ƙarasa"sannu mara lafiya ni zaki gogewa hadda to shugaban da ya kowa miki wannan makircin a wurina yake darasi kullum wai kina tunanin kiyi shekara da shekaru kina morar mijin sai ni yau mai ranar farko zaki ɓata min rana ta wallahi kinyi kaɗan yanzu kinga yadda nasa aka maida ke ko saima gobe da rana zaki tashi ba da safe ba ki kiyaye ni fa Aunty Hajara karki bari wataran na nuna miki asalin kalata wannan duk kaɗan nake miki Allah ki fita hanyata ko nasa a fatattake ki daga gidan ko nasa ya daka miki yaji shan shekara guda",kanta na shafa"ma za bacci sai da rana dan ko magana bazaki iya ba saida ranar",na miƙe ina ma ta byee jinin ƙaryar ta ta na duka na shafo na goga a jikina sannan na miƙe ina ma ta dariya gyara wurin nayi na fito ina kulle ma ta ƙofar na wuce ɗaki ina go ge hawaye,fitowarsa daga wanka kenan na shigo kallona ya yi jikina duk ya ɓaci kama hannuna ya yi muka koma toilet ɗin da kansa yamin wanka duk ya ruɗa kansa da shafa jikina yake a towel ya naɗoni zuwa ɗaki bai barni na shafa ko mai ba ya kashe wutar ya dawo inda nake,kai nifa ko faɗuwar gaba bana ji sai ace wai ana tsoron maza to banda ƴar Haruna,zuwansa kaina towel ɗin kawai ya janye yasa ni a jikinsa bai tsaya sararawa komai ba da kuzarin sa ya shiga jijjiga min kwanya ina taya shi wayyo Allah naga banu ranar amma naƙi kuka sai baƙar wuya da nasha dan bai ɗagan ƙafa ba sai kace wanda aka jona da inji amma tsiya irin tawa taƙi bari na nuna na gaji saida amarya taci ƙaniyanta tukunna shi ya tausayan sannan ya barni,baccin azaba na shiga gabatarwa kamar ba gobe ina ga ni da Aunty Hajaran aga mai tashi da rana.😂😂😂😂😂😂😂
UMMU SADDI'Q CE 🌹🌹🌹
(Wallahi kar Amin ruwan sharhi aga tsiya🙄🙄🙄🙄)
🌈🌈🌈
🌈🌈
🌈
BABAN YAYA
Babban Yaya Free ne amma me so ya biyo ni Pc in sa a group don shagalin Nana na buƙatar comments.
08146711395
31
Tunda na fara baccin azaba bansan inda kaina yake ba saida naji sanyin ruwa a fuskata a hankali na fara buɗe ido na sauke su akansa yana zaune kusa da ni kansa a jiƙe da ruwa murmushi ya saki"barka da safiya amaryar Babban Yaya",wani murmushin azaba na saki ina hararar sa"ina Babban Yayan"na faɗa ina kallon gefe da gefe ƴar dariya ya yi dan ya gane nufi na"ba gani anan ba ki ke kallon wani wurin",maida kallona nayi garesa"ai daga yau ka canja suna a wurina wallahi dama haka yayun suke su zage su ware ƙwanji ba tausayi su suburbuɗa ma ka azaba to wallahibda yau sunan ka ILA",dariya ya shiga yi ni kuwa na ƙara zaƙalƙalewa,ganin na dage ina magana yasa ya sunkuce ni duka na anan ya yar da zanin gadon tik da ni ya nufi towel,tab ashe zuƙunno bata ƙare ba wata azabar na sha ta ruwan zafi sannan ya min wanka da kansa ya hanani nayi komai,har ɗakin ya kawo ni yamin shirin sallah duk ina binsa da kallo har wurin sallar ya kaini"oya yi tukunna saiki kiyi zancen"leɓe na cije na tada sallah ya zauna a bayana yana ƙaremin kallo,miƙewa ya yi ya kwanta akan gadon yana murmushi shi kaɗai yasan me yake ji me yake mai yawo a jiki wani irin filing yake ji yana ƙara tasar masa in ya tuna me yaji jiya rufe idon sa ya yi yana murmushi,bayan na idar na tashi tsaye da ƙyar na tsaya ina kallon sa sai murmushi yake idon sa a rufe,wani kuka ne ya taso min na faɗa kansa ina duka,da sauri ya buɗe ido yana sa hannuwan sa duka biyu ya rungumeni tsam daina dukan nayi na shiga rera masa kuka kamar karatu,nutsuwa ya yi yana saurarena ganin bazan daina ba sai ya ɗago kaina ya hale bakin mu ban farga ba ya fara sarrafa jikina wani tsit nayi nace"nayi shiru wallahi dan Allah ka tausaya min haba Babban Yayana"ɗago kansa ya yi ya zauna yana jawoni jikinsa"ina alfahari dake Aishatu kin zama ni na zama ke kome nawa mallakin ki kiyi yadda ki ke so Allah ya miki albarka",a ƙirjinsa na kwantar da kaina ina murmushi ɗago ni ya yi"ba kwanciya zaki ba Madam tashi kici wani abu sannan kisha magani ko tawan",da sauri na ɗago na kalle shi"maganin me zansha","dole kisha magani dan jikinki ya dai dai ta dan fa ba haƙura zanyi dake ba",shagwaɓe fuska nayi"kabarni na huta mana dan Allah","ai sunan mu kenan ango baka bari dan Allah",dariya na saka sosai ina nuna shi"Allah Babban Yaya kana bani kunya",haɓa ya kama"ahhh to bani abata amma a tasheta daga gidan nan dan ni Nana nake son gani kawai Nana ta ta da",ya faɗa yana ban hannu muka tafa,a haka dai ina ƙi amma yaban magani sannan na kwanta bacci,shi ya gyara min komai sannan ya fita sabuwar me aikin Hajara ya samu itama tana nata aikin gaishe shi tayi ya amsa yana tura ƙofar ɗakin tana kwance tana ta bacci nan ya ƙara tausaya ma ta fitowa ya yi yace me aikin tayi abinci cikin girmamawa ta amsa da to sannan ya koma ɗakin cire kayan sa ya yi ya kwanta a bayana nan na ƙara shigewa jikinsa ya rungumeni.
Wajen 11 am ta tashi daga baccin allurar wanka tayo sannan tazo ta zauna tana tuna jiya wani irin baƙinciki ne ke ƙara shigarta ji take kamar ta fashe tashibtayi ta fara safa da marwa ko kaya bata sa ba magana ta shiga yi afili"wai ya zan yi da yarinyar nan ne asiri ya ƙi cinta kissa taƙi tasiri a kanta wai me zanwa yarinyar nan na rabata da gidannan...","baki da shi Hajara",na katseta"nice dai zan raba ki da gidannan ko kinƙi ko kinso amma ba yanzu ba zan ɗaga miki ƙafa dan wannan dramar ta ki tana min daɗi",nu na ni tayi da yatsa"wane ke yarinya ni ɗinnan daki ke gani nafi gaban tunanin ki...","a daƙiƙanta ba Hajara kalle ni da kyau ki gani a shekarun ne kawai nake yarinya amma a kwanya dake da malaman ki da bokayen ki duk na shanye ku dan haka karki sarara min zuwa gaba kiga ya abin zai kaya saboda dai Nana TSAMIYAR KAN KABARI ce baƙin cikin masu kunu ke kifa baini a hankali dan nasan sirrinki na ƴan uwanki da ƙanwar gyatimin ki dana shi gyatumin naki dan haka don't stop my hanya"ina kaiwa nan na juya ma ta hips ɗina dana ɗame cikin skintight na fita a ɗakin zuwa kitchen ba ruwana da me aikin na shiga nawa aikin dan be san na taso ba.
Jaɓar Hajara ta zauna tana dafe kanta kwata kwata ma ta rasa tunanin me zatai tasan sirrin su kuma kamarya rasa ma me zatai tayi kawai ta janyo wayarta ta shiga rubuta wata number ba jimawa ta kira aka ɗaga"ƙawata kizo ina son ganin ki",daga haka ta kashe ta miƙe tana murmushi.
Tashi ya yi a baccin yana salati ganin bana nan ya yi murmushi ya sakko ya shige toilet yasha wanka kamar zashi wani wuri mai muhimmanci daga kitchen naga fitowar ta daga ɗakin ta ta zauna a falo tana kiran me aikin,ba jimawa da zaman ta ya fito ƙare ma ta kallo ya shigayi ganin ta ras ƙarasowa ya yi inda take"ya jikin Hajara",bata kalle shi ba tace"na warke ai","to Allah ya baki lafiya"yana maganar na fito a da cup a hannu da gangan na sutale zan faɗi da azama ya ƙaraso ya riƙe ni yana min faɗa"me yasa kin san baki iya tafiya ki ka fito maimakon ki tashe ni na kawo ki",shagwaɓe fuska nayi kamar zanyi kuka"to ai so nake na warke saboda anjima kar naji zafi shi yasa na fito ina ɗan taka ƙafar",ɗaukata ya yi cak"ban yarda da wannan wayon naki ba muje na maida ki ɗakin in baki warke ba ai akwai gaba ko",ya faɗa yana wucewa da ni ɗaki dan ya manta da ita a wurin,ɗan zamo kaina nayi baya na kashe ma ta ido ɗaya,da ƙuwa tamin na ma ta gwalo a ɗakin ma ya hanan ni motsi saidai na gaji da magiya na barshi,a haka muka wuni baije ko ina ba duk habaicin da tai ta sakar masa bai kulata ba amma ya gane kaf dashi take.
Washegari naji garau sai tsiya ban fasa ba bama a gidan na wuni ba wurin Iyyo na tafi na wuni can sai dare yaje muka taho ina sako ƙafa falon naji an buga min abu a ka baya nayi na faɗi kafin ta yi wani yunƙuri ya sheƙa ma ta mari mai hankali nan ta saki farantin hannun ta ta dafe fuskarta kamani ya yi na tashi tashi tsayi sai nayi luuu na faɗa jikinsa,riƙe ni ya yi ya ɗago ni yaga bana numfashi ɗaki ya wuce da ni ya ɗebo ruwa ya yayyafa min nan naja numfashi ɗago ni yay zuwa jikinsa"am sorry Baby","don't wary Babban Yaya ya wuce ai"kaina ya shafa ya rungumeni"ina son wannan haƙurin naki",cije leɓe nayi kawai,ya daɗe tare da ni har wajen shabiyu sannan ya fita ranar kwana ya yi bala'i kai Babban Yaya masifaffe ne ashe duk yana yi irin na ginin da ƙofofin ina jinsa da haka gari ya waye mana koda muka haɗu ban nuna ma ta komai ba sai bayan kwana shida ranar girkin ta ne mai aikinta ta je ruwan gogar tiles na zuba shampoo a ciki taje ƙofar ɗakin ta tana goge ma ta ta fito da sauri ai kuwa ji ka ke tikkk tai zaman ƴan bori a wurin ina tsaye a ƙofar ɗaki na taho da gudu"sannu matar gidan nan bari na ɗaga ki" wani haushi ne ya kamata"in kika zo nan sai naji miki rauni"dakatawa nayi ina dariya ƙasa ƙasa da dabara ta miƙe ƙugunta yace ƙass ƙass,ido na zaro"wayyo matar gidan nan yau ba aiki sai dai ya tara na kwana biyu ya juyewa ɗaya matar gidan"da sauri ta juyo tana kallona dan maganata ta bata mamaki amma batai mamaki ba in tai la akari da yadda na zama kwanan nan faɗar magana nake gaba gaɗi kuma yana ji amma baya tankawa,kamar na ma ta baki kuwa waishi tausayi kwata kwata yaƙi taɓata duk nacin ta,bayan kwana biyu ranar girkina bayan sallar isha na fito dining da wata shegiyar riga har nippile ɗina ana gani kuma sai naƙi zama kusa dashi nai zauna pacing ɗinsa nan ya shiga bina da kallo ba wani cin abincin nake ba sai wasa harshena nake ina shafa wuyana kallon da yake min ne yaja itama take kallon sa sannan tana kallona daga baya ma ture kwanon nayi na miƙe ba magana na wuce ɗaki da sanina na sauya tafiya ta har na shige ɗaki,zaraf ya yi ya miƙe tana masa magana amma bai san tana yi ba yana shigowa ya danƙen sai majalisar tattaunawa tsakanin Babban Yaya da ƙaramar ƙanwar sa,washegari da safe tana kitchen na ahigo na buɗe frig taga na ɗau abu a roba na shanye na yar sannan nazo fita naji muryarta" ke ƙaramar ƴar duniya"tsayawa nayi na juyo"na am waɗanda suka yankewa ƙasa cibi",hararata tayi" wai nan kina nufin maganin mata ki ka sha","of couse da matsala ne",dariya ta yi",kenen har kin san wani daɗin namiji da ki ke shan magani domin sa",taɓe baki nayi"ni dai ban sa ni ba amma dai nasan shi in ya fara ya dinga ihu kenen yana Nana da ɗi ki ke shi yasa nake sha dan na tsatstsafowa kan dare kinga jiya harda naki aikin na karɓa"ban bari ta yi magana ba na fito ina ɓoye dariya,bina da kallo kawai ta yi batasan me zatai ba kawai saita shiga marin kanta Hhhhhhhhhh.
ALGERIA
Wata farar mata ke zaune a falo ya yinda surukar ta ke yanka ma ta fruit tana miƙa ma ta ƴar dariya ta yi"Zahra kifa daina shagwaɓani haka ko kina so in zaki koma gidan ki na biki ne"murmushi ta yi nan asalin kyanta ya bayyana"Allah kuwa Mamana da na ji daɗin gaske ki bimu kawai kinga kawai saiki na zuwa ganin gida...","ba inda zata lallai ma matar Uncle ɗin nan,nan nan fa Niger nace ta bini sai tace wai ita bata iya barin ƙasar ta","kai Habib bana son sharri",Maman ta faɗa","to shikenan Mamma ki bisu kawai nima dama zanje Nigeria kai wa ni saƙo sai mu tafi duka","to shike nan amma dan Zahra ta zani",ihu sukai suna murna dai dai wani matashin mutum yana shigowa"ku lafiyanku ku ke ihu kamar anci ƙwallo",da murna Habib yace"Mamma zata biku ƙasar ku nima kan na koma aiki zan biku na kai wani saƙo",murna sosai ya yi da hakan dama ya daɗe yanason ya ɗaukar yayar tasa ɗaya tilo tazo ta zauna dashi a inda yake dan bai rasa komai ba bayan kwana huɗu suka tattaro 9ja su duka Zahra da ƙaramin ɗanta sannan Mamma da Habib sai uban gayyar Alhaji Mustapha.
Koda suka sauka part guda aka ware ma Mamma sannan Habib kwanan su bakwai da sauka amma Habib ya rasa ta ina ma zai nemi wanda yazo dan shi washegarin ranar tun safe Mamma tasa Zahra da Mustapha a gaba kan sai tazo gidan su tare suka shirya tsaf mota sabuwa ta ga ni ta faɗa suka shiga driver ya jasu sai gidan su Zahra ita kuwa gaba ɗaya ta shiga damuwa dan batasan me zata tarar ba shekara biyu harda rabi.
******
Yau tun safe gidan yake a hautsine Hajiya Harira ba lafiya nan ɓangaren Iyyo aka kawota sai yayyafa ma ta ruwa ake shigowa nayi ina hamma dan bacci nake ji naga abin da ake mata ga wasiyya tana ta bayarwa kwashewa nayi da dariya ina nuna ta nan kowa ya shiga bina da kallo cikin ɓacin rai Baffan mu yace"ubanki Nana dama baki da hankali ban sa ni ba",tsit nayi na nutsu"ya haƙuri Baffa ai ciwan nata ne abin dariya ku kun ɗauka mutuwa zatai",Hajiya Salma ce tace"haba Nana kalleta fa ai wannan sai yadda hali ya yi","Allah Aunty Salma ciwan kuɗin ta fa take","hakane Nana muma ai hakan ce zata kasance damu gaba kaɗan ni duk jikina ma ya yi sanyi",cewar Safiyya,dariya na ƙarayi "Babban Yaya matsa kaga yanzu zata warke"baiyi musu ba ya matsa naje kanta na tsaya"Mama Harira sannu Allah sa can ta fi miki nan"mirgina kai kawai take tana salati,rigata na tattare na fiddo wani damin takarda"tashi ga takardunki karki mutu wa zai rainar miki ƴaƴan ki"cikin ƙiftawa da Bismillah ta ware ta tashi zaune ta warci takardun hannuna salati mutanen wurin suka saka kafin kace me Hajiya Salma da Safiyya suna cafke min hannu"mufa Nana mufa","suna haɗe kowacce ta duba nata",kan Hajiya Harira sukai cikin ƴan sakanni kowa ya karɓi nashi,mutuwar tsaye duk mutane sukai da masu su suka tabbatar musu na gaskiya ne,Babban Yaya ne ya matso kusa dani yana kama hannuna"Nanata ta kaina a ina kika samo waɗannan takardun?",ɗago kai nayi na kalli Aunty Hajara sannan na kalli mutanen wurin nace"kasan a mutane ma akwai masu cin abinci amma a zahiri dusa suke ci to haka waɗannan matan na Abba suke shi yana basu shinkafa su suna cin ɓuntu wai ginɗima ginɗima dasu amma wannan ramarmiyar matar ta musu wayo kuma su waɗannan musamman ma biyun nan sai suna nuna a dole su wayayyu ne,ko uban wa ya faɗa musu ana yadda da kishiya muddin ba irin Aunty Mama ta bace"kwashewa akai da dariya har mai shirin barin duniyar mu,"ranar da aka raba gadon naje wajen Yasmin sai naje ta wajen garden ɗin shanu anan na tsinkayi Hajiya Fulera da yayanta suna tsara yadda zasuyi a sannan na ma ta karɓi takardun tunda naji haka ni kuma nasan wannan matar wataran zata shuka tsiya shine na zama ƙawarta a dole kullum ina zuwa wajenta naita shirga mata ƙarya da bata kulani saboda abinda na taɓa ma ta amma dana nace sai take kulani har muke zuwa ɗakin ta muyi ta hira da dabara naita neman takardun amma ban samu ba sai watarana naje sai aka kirata a waya da yake ta maida ni tinkiya inta zuwa makaranta tun ina ƙarama ubana yay ta kashe kuɗi shine ta zata ɗan jaki primary nayi ina ɗan dolo secondry sai tai waya agabana da wani har yana tambayarta ita ɗaya ce tace masa a a amma ta tare da ita bata jin turanci ni kuma nai kwance na nuna banaji ɗin anan to naji guduwa take sonyi,tunda naji haka sai na ƙara sa ma ta ido watarana da sassafe naje sai na tarar mai aikinta na shara sai nace ta kawo na taya ta sai tace to na sharo ɗakin Hajiya amma na karkaɗe ko ina to dama kullum da takardun da nabi Alƙalin nan ya bani a ƙuguna dan shima ce masa nayi Abba ya sani abu amma yaban takardu na shaida zanyi amfani dashi bai duba ƙanƙanta ta ba ya bani shine nazo na cike tsaf dan naga wata takarda wurin Babban Yaya to ita na kwafa,dana shiga sharar nan naita zaro loka banga komaiba sai naga wata jakar makaranta nasan dai ɗakin yara daban to me jakar makarantar su zatai anan sai kawai na ɗakko na bule ashe takardun ne a ciki ba wasa na share na ciki na zuba ma ta na bogi to dasu ta ɗane London tana can
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 20 Chapter of 32