Share this page
ke basu ma saduda ba. Yau nice da girki Aunty Hajara da Mama sunje Niger tare ma da ɗanta ta tafi,ana sallar magaruba ya shigo gidan na fito daga kitchen kenan kallona ya shiga yi"Hajiya Nana ya naga kina ƙiba ne kwana biyu kodai kodai",wurin sa na ƙaraso a gaban sa na tsaya na juya masa jikina na cika dam ko ina ya yi sambarka dai"kai sai yanzu ka fahimta tabb nan da wata shida zan santalo ƴata in namiji ne kuma ɗanta",a ƙuguna ya ɗora hannayen sa yaja ni jikinsa sunkuyo da kansa ya yi yana shin shinar wuyana hannaye na ya shiga shafowa zuwa kafaɗata fuskata ya tallabo ya ɗago kaina sama kallo ya shiga ƙare min yana murmushi bakin sa ya ɗora kan nawa ya shiga tsotsar sa kamar ba gobe yana ƙara maƙaleni a jikin sa ya fara shafo wuya na zuwa ciki rigata na ƙwace jikina ina dariya"basu fara ƙaiƙayin ba adana susar ka sai na da ƴan mintuna yanzu abinci na zai ƙone in biye ma ka",ɗan lumshe ido ya yi"ba matsala bari na watsa ruwa kan lokacin isha dan na gaji yau su Saddi'q sun turo kaya mai tarin yawa gaskiya company masha Allah","to Alhamdulillahi Allah ya ƙara dafawa dama na haɗa maka ruwa tafaddal",wuce wa ya yi yana murmushi wai yau Nanan sa rigimammiya ce ta zama haka yau Nana ke son wadda take sonsa lallai duniya mai juyi,nima kitchen na shige ina murmushi Ba abu mai nauyi na haɗa ba dan haka da wuri na kammala na wuce ɗakin Al'ameen dama na kai kayana can wanka na fesa na shafa lotion mai laushi da ƙamshi sannan kwalkca mai tada hankalin maigida,rigar ma ba ba ta mutunci ba ce dan bata da maraba da net sai dai ta haɗu gata mai laushi,ina fitowa a ɗakin shi kuma yana ƙoƙarin zama fasawa ya yi ya tsaya kawai yana bina da kallo,murmushi na masa na sauya tafiya ina tunkarar sa ta bayan sa na zagaya ya yinda ƙamshi na ya zagaya shi ma wani irin yana yi ya shiga mai kama da wanda yake jin shi a sama kwanciya na yi a bayan sa na zagaye hannuwa na a cikin sa lumshe ido ya yi ya ɗara hannun sa kan nawa ya jawo ni gaban sa wani irin kallo ya shiga yiwa jikina kamar bai sanni ba kaina na lanƙwasa"abinci Baby na jin yunwa",saurin jana ya yi muka zauna da kansa ya zuba min abincin yana lallaɓata sai iskanci nake shi kuwa duk ya susu ɓca dan ko abincin kaɗan yaci ya sure ni sai ɗaki yanda yakewa jikina saika ɗauka ya daɗe ne rabon da yaganshi ko yakai hannu inda yake,bakina kamar ranar ya fara ɗora na shi akai na ga soyayya wadda ba a iya mantawa da ita a gaskiya mace ta daure ko ya yane ta koyi abinda zaisa mijin ta yana ɗokin ta da zarar ya ganta ko yaje inda take yana nu na miki kamar ranar ya fara ganin ki, sorry gayu na gama da Babban Yaya tun ina zanin goyo kun sa ni. Kwana bakwai muna raƙashewa a gidan nan sannan yau na tashi da aiki ɗakin Al'ameen da Maman sa duk na gyara sannan na ɗora musu abinci kala kala biyar da rabi sai jin motsin su na yi da gudu na fito tun a bakin ƙofa na rungumesu suma haka dama shi bai dawo ba,yanda na sauke ta da gyaran da na ma ta tasha mamaki taita min godiya kamar zamuyi faɗa sannan ta daina gode min,sanda ya dawo ya same su haka Al'ameen yay ta murna yana hawa jikin sa ba jimawa saiga Habib da Ya Hadiza Al'ameen na ganin sa ya miƙe ya ɗane shi ɗaukar sa ya yi ya ɗaga sama"takwara na an baiwa gobe zamu fara hawa jirgin ka",zaro ido ya yi"ai ban da jilgi ni","kana da shi mana har biyu da pravet jet ɗaya",saurin dirowa ya yi"Nana wannan babban gackiya yake fata",dariya na riƙe"gackiya ne mana kai bajaka shiga ba","jan shiga amma Maama jaki bi ni ko kal cu caida ni",kwashewa da dariya akai na dungure mai kai"wato maman ka kaɗai ka yarda da ita ko mu caida kai zamuyi ko",kamo hannun shi ta yi"zonan ubana na kaina wazai saida kai a ƙasar nan aga in ban tashi gari ba",sara ma ta ya yi"Allah ya biya Maama",dariya mukai harshi kan Ya Hadiza ya nufa"Mommy yauce jaki haihu",kai ta laga sama kamar mai tunani"kana so na haihu ne"kai ya ɗaga"eh ki haifi me kama da Nana"kwashewa da dariya ta yi"Allah ya biye bakin ka wallahi dana koya ma ta wulaƙanci da rashin mutunci irin na Nana kuwa dan kawai ana tsoron ta",dariya na yi"kai Ya Hadiza anya kuwa in ɗa ya yo halina a dangi ai an shiga uku dan Allah ku daina wannan fatan ina tuna yanda Babban Yaya ke saka ni a kwana ya tafke ni kamar jarkar da ake kalan mai",dariya sosai suka yi mun jima muna hira har bayan tara sannan suka tafi ya bisu dan dan ya raka su,da kaina nakai Al'ameen ya kwanta sannan na fito wajen Aunty Hajara na je na zauna ina dariya ƙasa ƙasa,kallona ta yi"wallahi baki da gaskiya Nana"ɗan murmushi na yi na ƙara gyara zama"ki tashi kiban waje fa",dariya na yi"ke ki tashi kije ki shirin bacci kafin mijin ya dawo",saurin kallo na ta yi"ai na sa ni dama to tashi wallahi miji na bar miki ni na gaji wannan tafiyar ya ta yada shege jikina banda ciwo ba abin da yake wato ke nan har murna ki ke na dawo zansha wuya ko to koro zanyi tunda kin koya masa shegiyar jaraba tun baki san komai ba"baki na dafe na miƙe tsaye"wallahi ke ki ka ɓata abin ki nima nangajin ai shi yasa nake muran da dawowar ki dan haka ga abinki nan kwana biyu na yi bacci da juyi na bararraje na ɓararraje"kwashewa ta yi da dariya ni kuwa na gudu,danƙareriyar sakata na garƙama na haye gado sai bacci ba kama hannun yaro ban san ya suka ƙare ba. Sanda ya shigo yay shirin bacci duk tana jiran sa kallon ta ya yi"ya dai matafiya yi magana mana dan na ganta a bakin ki",ɗan murmushi ta yi"dama ba wani abu ba ne so nake a sare katangar kusa ɗakin Nana in wajen ya buɗe sai a fidda corridor mai kama da falo Nana ta koma ɓangaren ta wannan ɗakin ta barshi in baka nan saita dawo muna zama tare na zalinci yarinyar nan duk wannan tsawon lokacin ina so ta koma amma nasan bazata yarda ba dan ta faɗamin sai sanda nake so ta koma ita kuma ta ƙi dan Allah ka lallaɓata",zama ya yi a bakin gadon yana kamo hannun ta"insha Allahu gobe goben nan zan cika miki burinki Nana kuma ki barta nima in na ma ta maganar totsewa zatai dan ba shakkata take ba in tai fushi","nagode sosai sai ana aikin batare da ta sa ni ba","to ya za a ma ta ne?"ɗan tunani ya yi"yauwa gobe in zaku ɗana jirgi kawai ku wuce Abuja Ya Hasiya zatai murna sai kuyi zamanku saina ce ku dawo kin san uwar ƴna yawo ce bazata damu ba barin ma ga ki","to shike nan Allah ya kaimu amma kaya fa","karku damu zan aiko dasu","to shikenan ina godiya zo mu kwanta kar bakin Nana ya kamani dan na gaji",ƴar dariya ya yi"ai nasan kin gaji sai dai kinsan bana yafiya ko",ƴar dariya ta yi"na sa ni ai ni da zan ƙara gaba ma gobe","eh duk da haka dai kina tarawa kanki bashi ne","naji dai taho". Washegari na ta tashi na rigata tashi break na haɗa sannan naje na ɗauki wanka na matsi cikin riga da zani na atamfa,Hhhhh. Saida na fito ma sai gata ta fito tana zare ido dariya na kalleta na yi"bashi bashi",kaina ta yo na tashi da gudu"dan Allah kiyi haƙuri je kici abinci ki ƙara kuzari kan anjima",tsayawa ta yi"zan kama ki Nana","na yarda amma far bawa hashimu ki dawo hayyacin ki",nu na ni ta yi ta nu na kanta"wato bana cikin hayyacina yanzu",baki na dafe"ai ga alamar hakan na ga ni shi yasa nace ma kici abinci kalli fa yadda ki ke masifa daga fitowar ki",kafin tai magana ya fito sai sheƙa ƙyalli yake cikin wata muguwar suit da alama ma sawar ranar ce farko,nu na ma ta shi na yi"kalli yadda yake shining ango ango",saurin kallona ya yi"ki raba kanki da ni Nana","muddin ba ta Niger zaka kuma min ai bazan raba kaina dakai ba",ba shiri ya kwashe da dariya"Allah ya shirye ki Nana kalli kamar baki ɗa",kallon sa nayi"wallahi ba ni ɗa sai yanzu zan haifa,Aunty kice masa ya daina cewa ina da ɗa","Abbu ka daina cewa tana da ɗa wannan nawa ne ita kuma yanzu zata haihu ko ƙanwata",kai na ɗaga ina taɓe baki,ƴar dariya ya yi saiga Al'ameen ya fito da gudu"Morning Nana","Morning ubana",ya ban hannu muka tafa dama ya gaisa da iyayen sa tare mukai break sannan ya fita kallona tayi"zamu Abuja anjima",ihu na buga na miƙe"dan Allah da gaske wayyo daɗi bari na haɗa kayana wallahi bazan dawo ba kwana kusa saina huce",dariya ta yi"wallahi Nana kina da matsala. Haka kuwa akayi da yamma jirage guda uku biyu na mutane da yawa ɗaya pravet jet kai kowa yasha mamaki gashi arziƙin Al'ameen ya fara bayyana mintuna kaɗan kamar almara sai gamu a abuja tasha mamakai dan ba mamaki kaɗai ba sauran ana isha suka wuce mu kuwa mukai zaman mu ganin mu da kaya hakan yasa ta murna sosai nan ta shiga hidima damu baji ba gani har tsawon sati guda sannan aka dawo ɗaukar mu muna disar sashin mu na fara ganin chaji wurin ya zama ɗaya yasha uban screeding ginin ya zama na daban a sati ɗaya cogewa na yi na juyo ina kallon ta ina ƙanƙace ido"afuwa afuwa wallahi nabrasa da wacce fuska zan roƙeki ki koma ɓangaren ki amma yau kaina ƙasa dan Allah ki koma ɗakin ki na wajena yana nan in ya yi tafiya sai ki dawo nan mu zauna dan Allah",murmushi na yi"mu shiga to amma akwai sharaɗi in kin yarda saina koma",da sauri ta ce"na yarda ma muje to"a falona muka sauka kai kai ko mai sabo haka itama ɗakunan dai kayan ne zama mukai sannan na dubeta nace"Aunty Hajara wallahi bamu da hankali ko na sisi",dafe ƙirjin ta tayi"me kuma muka yi Nana?","Aunty Hajara wallahi mu chanja tsari a gidan nan ko Babban Yaya ya kwaso mana ba indiya alhalin ba abin da suka fimu saima mun fisu diri sosai","nifa Nana ban fahimta ba","to abinda na ke nufi daga yanzu Babban Yaya da ɗayar mu zaina tafiya saboda bama da kai sai ya tafi yay watanni shi ɗaya mu muna muna dafa shinkafa muna ci shi yana hotels yana cin nasa",ɗan jim ta yi cikin jin kunya ta ce"wannan haka ne kuma laifi na ne nice Babba amma ban taɓa wannan tunanin ba yanzu ya za ayi","ke zaki faɗa wallahi yana tashi tafiya sai dai yaga mai zuwa da kayan ta","hakane Nana amma sai dai ke fara bin sa yanda sanda zaku dawo cikin ki ya yi dai dai ba wai da tshon ciki kibi miji wani waje ba","to shike nan tunda haka ki ka ce zan zauna anan amma wancan corridon mu dawo da dining nan sai a ɗebo sauran kujerun a kara kwance noting ya ƙara girma","yanda ki ka ce Aunty Nana",ta faɗa tana sunkuyar da kai,dariya na yi na dafa kan nata"zaki albarka",kwashewa ta yi da dariya harda Al'ameen,ɗagowa tayi ta kalle shi"Babana kaga shaƙiyyar uwarka ko ta raina ni dan taga gadon bacci na",ƙara dariya ya yi duk da bai gane me ta ke cewa ba,sanda ya dawo ya same mu munƙara gyara wajen sai ya kaɗa kai kawai mamaki ma ya yi da yaga abinci har an gama,muna zaune duka a dinnig ya kalle mu"wallahi baku da kirki dama haka ku ka haɗa Hajiya Fulera da jinya",saurin dire cokalin mukai atare muka ce"zuwa ka yi",zaro ido ya yi ganin yanda muka ɓata rai hannun sa ya ɗaga sama"sorry officer's ba zuwa na yi ba labari ake ba ni",ƙwafa mukai nace"na zata zuwa da sai ka biya ta ra"mamaki ne ya kama shi wannan wane irin so suke wa Abba ne. Kwana biyu da dawowar mu Ya Hadiza ta haihu wohoho jama a zo kuga murna wurin Gwaggo Ma u Ya Fatsima da angon ƙarni,kai murna kowa ma yinta yake mudai kam ai ba zama tun ana gobe suna gidan ya cika baƙi ƴan uwan Mamma dana su Mama kowa yazo haka gayyar gidan nan kowa ya sauka harsu Ya Saddiq kai abin ba a magana washegari muka tashi da gagarimin sunan Haruna na yi murna da wannan suna da kaina nasa mishi inkiya da ASLAM kowa kuma hakan ya masa hidima sosai akai kamar ba a taɓa haihuwa ba agidannan ƴan uwan Mamma sunsha mamaki akwati uku na yi na kayan barka sannan ƙatuwar jaka ta Al'ameen ya siyawa ƙanin sa kaya da dukiyar sa wannan abu ya ba kowa mamaki sosai Gwaggo harda kuka naita ma ta iskanci kuwa nan ta ce"in ki ka haihu ni layya ma zanyi"munsha dariyar maganar ta kuwa,bayan sallar la asar mai kiɗa ya kafa mana agidannan kai jama a gidan mu basa girma masu kiɗan ma nishaɗi abin ya basu ga kuɗi suna kwasa rawa harda Iyyo abin kunya,kunsan in ana taro masu abin siyar wa na shiga wuri bari gida ma irin namu duniya guda ranar get a hangame mai saida alawar yara kala kala ita ta ba Al'ameen ɗaya gefe ɗaya taja shi can wajen wanke wanke tana waige waige ta ce yasha,ina daga nesa na Aunty Hajara ta taho da gudu ta janyo ni tunkan muzo ta ke faɗamin meke faruwa gabana ya faɗi sosai amma na ake nai dariya"Aunty Hajara waye ya haifi Al'ameen?","ke ce mana","jinin waye a jikin sa?","naki mana","to ki daina damuwa indai ni na haife shi bazai sha ba",cak ta tsaya"haba Nana","shiiiii",na dakatar da ita dai dai Al'ameen na yake jiki ya faɗi kan matar tai wani yunƙuri kumfa ta fara fita a bakin sa da sauri ta gudu ta ɓuya cikin mutane Ya Hasiya ce ta fara yowa kansa tana ihu nam hankalin kowa ya dawo gareta sungumar shi ta yi tana jijjiga shi"mun shiga uku jama a",dafifi akai akansa har uba nan sa sun iso gamu sai salati muke wasu suna abashi madara wasu suna abashi manja shi kuwa karkarwa yake cikin zafin rai Aunty Hajara ta ɗaga hannu ta wankan mari ban kalle ta ba sai mutane da suka shiga faɗin"yi haƙuri Hajara ai ba laifin ta ba ne",tana ku ka ta fara magana"laifinta ne mana saida na nu na ma ta shi sanda zaisha abin tace wai bazai sha ai ga irinta nan",ta ƙarasa tana ture ni,murmushi ta na yi kawai"Al'ameen tashi wannan ɓarin jin ya isa haka",cak ya tsaya yana buɗe ido da ya ƙara zama fari ƙal,sakin baki akai ana kallon shi"zubar da abin bakin ka ka falama maman ka ta daina jibgata kamar tana karkaɗar kujera",dariya aka kwashe da ita,tofar da abin bakin sa ya yi ya nufeta ya rungumeta"Maama OMO ne fa",wani irin ajiyar zuciya ta yi hawaye mai sanyi ya zubo ma ta ƙanƙame shi ta yi,wuƙil na yi nabar wurin,kallon juna aka shiga yi omo kuma Ya Mabaruka ce ta miƙe tana karkaɗe jikin ta"kar kuyi mamaki jinin Nana da Babban Yaya ne fa a jikin sa in baiyi wayo ba tsaf sai walakiri yamai bugun tsiya",dariya aka shiga yi nan akai ta yabawa yaron to taya ma akai yasan mugun abu aka bashi har ya yi wayon ceton kan sa to wai a ina ma yaga Omo ne?Gwaggo ke tamabaya,Aunty Hajara ce ta miƙe"Nana za a tambayi wannan"juyowa sukai amma suka ga wayam tambayar ina nake suka shiga yi kawai Habib ya yi dariya"kufa daina neman ta dan wallahi Aunty Nana ta zama ƴar daba",ba shiri aka kwashe da dariya har Babban Yaya da yake kaɗa kai,saƙo ne ya shigo wayar Habib yana ganin number ta ya buɗe"Na tafi operation ka kulan da Aunty Hajara",wani irin murmushi ya yi ya maida wayar aljihun sa an kuwa bazai rubutu akan waɗannan kishiyoyin ba. Ruwa mai sanyin masifa na ɗiba na kwara ma ta sai hodar fuskar ta na fita zaro ido na yi"Ya Rakiya ke ce?",murmushi ta yi"ni ce ya ki ka ga ni mun gama da abin da ki ke taƙama dashi ya ki ka ga wasan to",wata shegiyar dariya na yi"wai da ni zaki yi wasa Rakiya lallai kinɗebo ruwan dafa kanki amma bari kiga nawa wasan yanzu ƙila ke asibiti zaki ba kabari zaki naga alama",waya ta na ciro na kira number Aunty Hajara vedio call,gaf da zata ɗaga na kalle ta na ce"kalli nan ƙaramar ƙwaruwa"kallo ni ta yi da saurin na ɗebi ruwa kaɗan na watsawa fuskata nan na murjeta sai kuwa gashi ta ɗaga"Nana kina ina dan Allah ki fito ki yafe min dukan dana miki...Nana waye ya dake ki miye wannan a fuskar ki"kuka na fashe da shi"ki yi haƙuri Auntu Hajara wadda ta ba Al'ameen wannan abin Rakiya ce yayar ki",wani zabura ta yi"to hakan bai isheta ba saida ta dake ki faɗamin kina ina su suka sace ki ko?",kai na ɗaga nan na ma ta kwatance a sifa ban gane wajen ba nima,kashe wa ta na miƙe a inda nake ya yinda ta shiga bina da kallo"amma dai Nana ƴar wuta ce ke da alama ki sato ni sannan dan baƙin sharri kice ni ce na sato ki bakisan Hajara ba ta da hankali ba in ta tsane ka",murmushi na yi ina goge jinin bakina dana fasa da kaina"wuta ke zaki kai ni ko tunda ta gyatumin ki ce ba,bari kiji ina sa ne na miki haka so nake ta kashe ki da hannun ta bake ki ke raka ta wajen Boka ba dan ta kashe ni yau zata huce a kanki dama tananjin haushin ki bare kun taɓa abu mafi soyuwa a gareta AL'AMEEN",yunƙurinntasowa tayi amma igiyar dana ɗaureta ta hana ɓuruntu naji ana kirana da sauri na sunkuya na kwance ta na watsar da igiyar na kwanta ina numfashi sana sama,da hanzari ta nemi guduwa sukai gaba da gaba da ita,kamar namiji haka Aunty Hajara ta tsaya a gaban yayar tata sai muzurai ta ke kallon zanci ubanki yau ta ma ta,nu na ni ta yi"me ki ka ma ta?",dakewa ta yi itama"ban sa ni ba ko zaki rama ma ta ne",kafin ta rufe baki ta lafta mari ta ƙara ma ta wani Yayar ba haƙuri itama nan damben masifa ya kaure da sauri na ciro wayata na fara ɗaukar su juyata Aunty Hajara ta yi ta haye kanta ta fara kirɓar ta ta ko ina kan kace me ta haɗa ma ta jini da majina fuskar ta ta yi luhu luhu tasowa na yi irin da ƙyar ɗinnan na janye ta sai haki ta ke,wani kakkausan warning ta shiga ma ta"kalle ni nan Rakiya ko inuwar Al'ameen da Nana ki ka kuma kalla sai tsiyayar miki ruwar ido shegiya karuwar gida",hannu na ta kama taja ni muka fita daga wajen dariya fal cikina muna shiga mota na fashe da dariya"Aunty Hajara dama ƴar restling ce ke bamu sa ni ba",kallona ta yi"lahhh dama ƙarya ki ke Nana","eh mana ba gashi kin huce takaicin yawon banza ta saka ki ba","Allah ya shirye ki Nana muje gidan can mana dubiya",dariya na yi"muje to"a waje mukai parking muna shiga muka ganta ana gasa ma ta fuska dariya mukai Abban na nan yana ganin mu ya miƙe"daga ina ahalin tsiya da masifa",saurin tarar sa na yi"a halinka kenan ko dan kowa ya ganmu yasan daga gidan tarbiya da arziƙi muka fito ba wai daga gidan a kashe mutane a gaji dukiyar su ba",saƙare ya yi yana kallon bakina ina idar wa ya cigaba"anya kuwa ke mutum ce ba rhin sheɗanu a jikin ki ku fita daga gidan nan",ƙwafa Aunty Hajara ta yi"ni ba wajen ka muka zo ba ina Umma","ban sa ni ba tunda ba uwar ki ba ce","ai kai ta ka ce ko tsohon banza",na katse shi,bai kulamu ba yay gaba fuuu dan yana jin kamar ya shaƙeni ya huta,gidan mukaita leƙe leƙe ba Umma,wani ɗaki na tura naga wata ƴar aiki tana ranƙwashin wa ta wadda ke a kwance zaro ido na yi na shiga hankali"ƙara ma ta shegiya muguwa azzaluma wannan azabar ma kaɗan ki ka gani insha Allahu sai kin ɗan ɗani azaba dubun wadda Abba ya ɗanɗana kafin kije lahira a soya ki",bakin da ke a waskace take motsawa amma ta kasa magana murmushi nayi"a haka zaki ƙare ba zaki magana ba kinga kenan tun a duniya Allah ya nuna miki baya sonki dan ya ɗauke miki baki karma ki nemi yafiyar wani,ke me aiki cigaba kullum kina ma ta raƙwashi sittin muguwa",girgiza kai ta yi"wannan mutumin ko ajiya kana ganin shi shegene na tsane shi ni a edo in kai mugu ne ina ganin ka nake ganewa","haka yake ke dai ki cigaba da mazgar muguwa",Aunty Hajara ke kirana na fita da sauri tana ma can baya zagayawa na yi nima Allah sarki Umma ke zaune kan tabarma tana cin garin kwaki a gaban ta muka tsugunna"Umma lafiya kuwa kalli halin da ki ke ciki",hawayen fuskar ta ta share"gwara min wannan rayuwar da ta baya ƙwandalar wannan gidan bana so Alhaji ashe shi ya kashe min ɗana na fari wai na haifi namiji wanda in ya girma zai ji ƙaina ash dama ba sona yake ba azzalumar dukiyar da ya ci da ni da ita ma ban yafe masa ba",kauda kai Aunty Hajara ta yi tana hawaye,kama hannun Umma na yi"Umma zo mu koma gidan mu",saurin kallona sukai"eh mana Aunty Hajara me zata yi a gidannan kullum in tana ganin su ɓacin rai zaina kama ta gara tana gefe guda,ba tare da kowa yasa ni ba muka fita,a gidan ma ƙin binmu ta yi tace ita wajen Iyyo za ta zauna ai kuwa ba wanda yaƙi saima murna da kayi nan akaita ba ta haƙuri kowa da kalar ƙaddarar sa ita muka ta ta kalar kenan,muna shiga gida ya tare mu"sannun ku ƴan daba",dariya mukai kawai ko wacce ta wuce ta shige wanka. Bayan kwana biyu da daddare Abban ya tashi dan ba ganin Umma yake ba dama baima san tabar gidan ba fetur ya ɗauka ya zazzage inda ta ke ya cinna wuta yana ɓaɓɓaka dariya ya bar wajen ya koma ciki masu gadi ne suka lura da sauri sukai ihu amma ashe wutar nan ta nacan ta baya ta haure zuwa cikin gidan ta kama ɗakuna kashe ta ka fara yi amma kamar ana tunzura ta fammm tai ƙara da gudu Abba ya fito amma ta tare hanya ga ɗakuna naci da wuta mutanen unguwa ne suka fito dan kawo ɗauki amma ina cin na ta ya yi yawa sai ƴan kwana kwana aka kira kan su zo wuta ta lafta ɓanna Hajiya Fulera ta ƙone ƙurmus mai aikin nata dai a ƙafa ta ƙone sauran kuwa kowa ta lahanta shi an yakewa Rakiya ƙafa ɗaya da hannu ɗaya ga rabin fuska yaci wuta sauran ma an yanke wa wata ƙafa wata hannu haka dai ƙarshen su ya zama Abban kuwa bayan sa ne ya ƙone duk suna zube a asibiti abin gwanin wasu su tausaya musu amma banda mu. UMMU SADDIQ CE🌹🌹🌹 🌈🌈🌈 🌈🌈 🌈 BABAN YAYA Babban Yaya Free ne amma me so ya biyo ni Pc in sa a group don shagalin Nana na buƙatar comments. 08146711395 41 MAROCCO Asibitin da aka kwantar da Baban

Chapter 29 of 32