Share this page
♡ *UMMULYOODAH’L ADEEENERH...* Cikin wani irin ƙarfi haɗi da tafasar jini ta miƙe tsaye akan diga diganta, ko ina na jikinta na wani irin rawa da tsuma.... "Lokacin har yayi kenan KAMAALA ASHFUD RAHEEM DAWOOD?" Tayi maganar tana soma Jan ƙafafunta da suke ɗauɗɗaure cikin mari tare da hannayenta, se kuma tayi wata dariya tare da tofar da miyau me ƙauri da yauƙi daga cikin bakinta, Wanda ya taho da jini me tafe da zazzafan wari. "Lokacin ku ya fara daga yanzun, ku shirya wannan babban yaƙin, domin lokacin sune wannan ɗin, don mazaje ne bisa kanku wanda aka lulluɓe haihuwarsu ta ƴan baiwa da rawayar haskake guda biyu, tabbas wata alaƙar tana wanzuwa ne daga sadaukarwa!,Wata alaƙar kuwa ta na wanzuwa ne daga kuskure ɗaya tak!...Wata alaƙar kuma tana wanzuwa ne daga lokacin da wasu ɓoyayyun surrukan da suke ƙasan zuciya suka motsa!, Motsawar da zata girgiza tarayya da duniyar wasu da yawa, wata alaƙar ta zuciyar da ta yarda da kanta ne wacce take jin kai tsaye za ta yi sadaukarwar abubuwa masu dama. Sai dai wannan alaƙar tana son buɗe shafin farkon labarin kune na ƙaddara, akan alaƙar dake tsakanin wasu zuƙata da suka yi linƙayar da idanu ba sa iya tantance nisan tafiyasu, kuka raba tunaninsu da ruhohinsu!kuka raba dariya da farin cikinsu, kuka ƙulla sharri da sharri mafi muni, Wanda yayi sadaukarwa akan jinanensa biyu daga ƙarshe, shin ta ina kuke tunani ko iya hango ta yanda matsayar labarin zai kasance???. A tare da kirki dole ne a gauraya da zarra wannan a jininmu yake....." Se kuma ta ware duka hannuwanta guda biyun, tana me sake furta. "YA ALLAH!, kai ne ka ƙaddara min wannan daddaɗar jarabawar taka kuma na amsa da hannu bibbiyu, haka kuma kai ka ƙaddarar duk kan abinda zai faru dani a yau ɗina har dama gobena. Haka kuma komai a cikin ikon ka da yardarka suke, Ya ALLAH kaine ka zama gatana ka zama tare da ni tin daga farkon fara tafiyar har zuwa tsaƙiyarta, YA ALLAH a koda yaushe cikin gode maka nake, akan duk abinda ka jarabceni dashi a cikin rayuwata, ka kuma bani mafita akan wannan al'amarin, domin kuwa UBANGIJINA ka fini sanin daidai, Komai na rayuwar ɗan Adam na tafiya ne bisa tsari da kuma ƙudurarka, komai kaga ya faru da bawa dama tun fil azal hakan na cikin rubutun kundin ƙaddarar sane, Wala ƘADDARA me ƙyau ko akasin hakan se dai masu iya magana sukan ce ita ƘADDARA abace mara tabbas nan dake takan iya sanjawa. Kamar yadda tawa zata sanja a cikin tsaƙiyar labarin, Ya ALLAH ka fini sanin daidai na, ka mana maganin dukkan matsalolin da suke kewaye da wannan rayuwar tamu!, ka Zama gatan Mara gata, ka sanyaya zukatan bayinka ya ALLAH ka kuma nesan tamu daga cikin gurɓatattun bayinka marasa tsoronka da bijire maka...." Se kuma ta dakata tana shaƙar wani wahaltaccen numfashi haɗi da ijiyar zuciya. Tare da furta. " ᴵᵀ'ˢ 𝕊𝕙𝕠𝕨 𝙏𝙞𝙢𝙚" *AA* Tamkar kuma wanda aka tsayar tare da dawo dashi cikin nutsuwarsa ya tsaya cakk akan diga digansa, don haka ya fesar da wata zazzafar numfashi tare da buɗe idanunsa tarrr, Wanda basu sauƙa akan komai ba se akan get na baƙar ƙofa, Jinin jikinsa yaji yayi wani irin harmutsawa da wani kalan tafasar kai tsaye, ji yayi kamar ana zaɓaɓɓaka namomin jikin sane ,kamar kuma ana tafasa kkwakwalwar kansa ne, kallon ƙofar kawai da yayi yaji gaba ɗaya duk wani hope tare da feeling nashi naga ƙofar ne, don haka kai tsaye cikin kwarin gwiwwa ya nufa hanyar da ƙofar take, sedai taku ɗaya ana biyun kawai da yay yaji anyi wani irin juyi tare da katantanwa dashi anaaaaaaaaaa........ ♡♡♡♡♡ _Assalamualaikum barkanmu da safiya fatan mun tashi lafiya? Ina ta ganin receiving messages da test messages na wasu daga cikin gidan nan wai basu ganin post na Littafin RAMIN KURA, Maganan gaskiya I'm not happy da yanda ku ke not encouraging at all. Sometimes sai nayi ta tunanin wasu irin mutanene cike da wannan group ɗin? da kullum ake ta maimaita magana ɗaya amma kunfi ƙarfin bada reactions da response. Just common like da zai ɗauke lokaci bame yawa ba shi ne abin ƙyashi. This writing is not an easy thing gaskiya saboda haka na dakata da muku post, duka masu son littatafaina iyaka Telegram ma Is okay, Saboda suna bani nishaɗin daya fi nan, Shi yasa nake Sha re ku wani bin nima, because I can't be doing the same thing over and over again kullum. Saboda haka koda zanci gaba da post Only telegram da account Facebook nawa kawai zan kayi nima na gaji🤗🤗🤗. Wllh masu bina idan na bar Online zansa ƙafan wando ɗaya daku aha, Kana masu bina PC sumin comments daga yau na yafe bana so wllh Indai ba za'a zo group amin ba. Saura ƙiris wllh DUNIYAR WhatsApp ɗin ma su nemeni su rasa😏😒😣😔😌🙄_ Kuma an kammala Free Book,ganan badan halinku ba, idan kun ga dama se kuzo ku saya kuma badan halinku ba eheeeeeee😒😣🙄_ _ALHAMDULILLAH,ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ala kulli halin 🙏 🙏!!!, Anan zamu dakata a book One na wannan nazartaccen zazzafan littafin namu me suna RAMIN KURA, sai kuma Allah ya haɗamu da masu rabo a BOOK TWO nashi_ _Tofa masu karatu yaya take ne?, Mike shirin faruwa?..._ _Shin ya kuke ganin za a kare tsakanin masarautar UMMULYOODAH da kuma CAPTAIN AA? Shin wai ma taya aka haihu a ragaya?, wannan fa shi ale ƙira da ga ɓarawo ga kuma mai kaya...! Kallon kallo akuya da kallon kura...😅_ _wai hausawa suka ce ɓukatar maji hajji Sallah, to ko hakane, ɓukatar mu sanin ta yadda akayi aka haihu a ragayar nan koba haka ba???_ *Shi kansa CAPTAIN AA ɗin ma wai waye?* _Shin miye haɗin Captain ALIYU ABDULLAHI, da ƙasar ADAPHAN?..._ *Tofa wata daban kuma wata sabuwa, wai ma su waye MALEEK da kuma HANNAH?* _Shin me labarin Jan gida yake nufi damu ne shima wai?, me kuma labarin NAFISA (MAMAN NUWAIRAH) yake nufi damu ne shima da akafi fifitawa fiye da kowa ma a gidan?, wanne saƙo muke son isarwa, akan wasu yayyen da suƙe riƙon ƙannai ko ƴan uwansu, kamar dai JIDDAH, data ɗauko riƙon HUSNA, Wanda daga ƙarshe dai gashi mun fara ganin alamun cin Amana muraran a cikin lamarin?_ *Wai kuwa 👍 🙂 duk kun shirya bin AMMEY LAYLERH'NKU, domin ci gaba da warware muku wannan ZARE da ABAWAR dake cikin labarin littafinta me SUNA RAMIN KURA????* _Hhhhh dai HAjiya nace kardai na cika masu karatu da tarin jawabai, domin kuwa tafe labarin yake da tarin gurmi. Gurmi gagarumi ma kuwa na musamman. Dan littafin nan ɗauke yake da nasa salon da ban taɓa yin irin saba. Hargitsi da cakwakiyar dake cikinsa kuwa. Hhhhumm ba'a magana, dan bama mu fara komai ba sai a book 2 nashi IN SHA ALLAHU, bamu ko tsoma ƙafa ba a cikin masarautar UMMULYOODAH....._ _HUMMM Kai kar dai na cikaku da surutu ku shirya kawai tsaff domin warware muku zare da abawar dake cakuɗe cikin wannan littafin_ _To wai fa naga kamar kuna manta NUFAI'SARMU ne a cikin labarin, shin yaya kuke tunani ko ganin yanda dangartakarta da AA zata kaya?, kun san dama nace sena gindayar daku fiye da kima, to na baku satar amsa, kuje tsakanin HANNAH, da kuma ita NUFAI'SAR TAMU, ku ware mana waye star namuuuuu........_ *Ze aureta ne?,ku kuwa bazai aure taɓa...* _Duk zamu samu amsoshin waɗannan tarin tambayoyi namu ne idan mun shiga book 2 da yardar Allah. Nan muka kawo ƙarshen BOOK 1 NA RAMIN KURA Wanda basu biya ba su hanzarta don kar ayi tafiyar babu su littafin RAMIN KURA 1k ne kacal babu yawa, Wanda yanzu kuma na dawoma da masoya 700 kacal_ _Ga duk mai son biya kai tsaye zai tuntuɓeni a wannan number_ 👇 08104493215 Wanda suke sun biya zasu turo kuɗin su cikin wannan asusun bankin 👇 8104493215 Maryam Nasiru Opay Or 3206656358 Maryam Nasiru First Bank A turo shedar biya ta wannan number 08104493215 _Kardai ku manta this one ma is not for free zaku Antayo 700 ta Asusun banki na 3206656358 Maryam Nasiru first Bank ko katin mtn ta wannan number 08104493215 vip suma is 900 kamar yanda kuka sani masoya I no kuna bani goyon baya fiye da yanda nake tunani don haka ina ma kowa fatan Alkhairi don haka kar ku tsaya jiran ayi posting a sato muku na BABA NA BATI ku Antayo kuɗinku, ku karanta Cikin farin ciki da salama yanda kuke so sai najiku masoya karku sake ayi tafiyar PART 2 na RAMIN KURA BA TARE DAKU BA HAJIYOYINA by AMMEY'N LAYLERH'NKU me ƘAUNAR KU FAKA FAKA_ *Byeeeeeeeee my FAN'S sai mun sake HAƊUWA a cikin PART 2 gamai Rabo. Dan koda kuɗinka Saida rabonka littafin RAMIN KURA ba hhhhhhhhhhh To ai shikenan sai a gimtse koooo? Ko zamu ɗana rihazal ne na littafin ƘARSHEN FURUCI😶..... hhhhhhhhh, shima wani me zafin ne, yana nan tafe nan kusa...... A gimtse kawai baaaaa. *BY AMMEY LAYLERH ✍️* ᴬᴹᴹᴱʸ ᴸᴬʸᴸᴱᴿᴴ🤫😶🤐😥😢😩👌✍️🙏👩👁️🤦🙅‍♂️🙋‍♂️🙆‍♀️....... 08104493215 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 23 of 23