Share this page
WRITERS ASSOCIATION✍* _{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_        ```🎐G•W•A🎐``` *_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼 *NA MARUBUCIYA:-* *AUNTY NICE✍🏼* *@wattpad AuntyNice.* *SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-* *NABEELAH ARABI* *NUHU ARABI* Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.* Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.* Bakandamiya:- *GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.* *SHAFI NA 17📑* *____________* 📖 Muna cikin haɗa girkin Amal ta kira brother'n ta Faisal, su ka shiga tsara yadda zasu dinga ɗaga hankalin Dr Hussain, ni dai sai dariya da sha'awan su kawai na keyi, domin a handsfree ta bar wayan, burge ni su keyi kaman wasu friends. Ina sauraren su ina ɗan dariya ƙasa-kasa, can naji muryan Faisal yana cewa, "ina ƴan mata na ɗin? Bani ita naji muryan ta". dukkan mu dariya muka yi tukun ta miƙo mun wayan na kara a kunne na. "Hello sweety". ina dariya nima nace, "hello honey". dukkan mu dariya muka yi, sannan ya dinga tsara mun yadda zan dinga amsan wayan shi a gaban Dr, haka muka yi ta hira har muka gama girkin mu, ƙamshi kam nasan ba gidan Dr ba, yau ina ga hatta gidan su Peter ma sai sun ji. 8:30pm dukkan mu mun yi wanka, dogon riga muka saka kowa ta yafa ɗan gyalen kayan, ɗiban abincin muka yi dukkan mu muka fita zuwa gidan Dr. Bamu daɗe muna knocking ba yazo ya buɗe mana, har zuwa lokacin fuskar shi a ɗaure, haka ya bamu hanya muka kai abincin har kan dinning ɗin shi, wucewa ya yi parlor ya cigaba da kallon shi ba tare da ya kalli in da muke ba, ganin haka Amal ta mun signa, dariya nayi na wuce in da yake na zauna a hannun kujeran ina leƙa fuskan shi ina murmushi. "Babyn baby yau na maka girki mai daɗi, taso muje na zuba maka kaji daɗin shi". harara na ya yi sannan ya juya ya kalli in da Amal ta ke zaune, ganin hankalin ta yana kan wayan ta sai ya dube ni yace, "bazan ci ba ni na ƙoshi". "Haba baby'n baby! Ko ka fiso yau na kwana banci komai ba? Kuma na kwana ina kuka?". Na faɗa kaman zan fara mishi kukan a lokacin. Sa ke duban in da Amal ta ke ya yi sannan yace, "baki damu da ni ba ai, to me yasa zaki damu da cin abinci na?". "Duk duniya ba bu wanda ya damu da kai bayan ni, kuma na damu naga kaci ka ƙoshi, saboda nafi so na dinga ganin ka cikin kwanciyar hankali". na faɗa ina tashi tsaye domin mu wuce dinning ɗin. Tashi ya yi ya tsaya yana kallo na ido cikin ido yace, "waye darling forever?". Juya ido na nayi sannan na lumshe su na buɗe, "nafi damuwa da naga kaci ka ƙoshi sama da maganan darling forever, saboda haka muje na samu nutsuwan ka tukun kafin wani ya biyo baya". Amal ta riga mu gama cin abincin, sai ta koma cikin parlon ta zauna jiran mu, channels ɗin ta ke ta canjawa, muna gama ci na miƙe zan tafi, da sauri yace, "dawo ki bani labarin shi, kuma daga yau idan kungama girkin ki kirani a waya zan zo gidan ku kawai muna ci acan, bazan so ku wahala kullum wurin ɗaukan kaya ba". ya faɗa yana sauƙe mun kyawawan idon shi a kaina. Bansan me yasa na ke yawan jin kunyar shi ba idan ya kalle ni, murmushi na yi na sunkuyar da kaina ina kallon yatsuna ina wasa da su. "Faisal matashin yaro ne fari kyakkyawa mai nutsuwa da ilimi, Faisal farin balarabe ne ɗan gata a wurin Ummi da Abbu, Faisal shine ɗa na farko a wurin iyayen shi, yana karatun medicine a oxford university, yana shekaran shi ta ƙarshe, Dr naj ina matuƙar ƙaunar Faisal, saboda irin so da kulawan da yake nuna mun, faisal ba ya haɗa soyayya ta da ko wacce mace a duniya, ko dan ba bu wanda ya taɓa so nane sama da na shi? Oho ina ga don duk duniya babu mai mun irin soyayyan shi shiya sa nake ganin hakan". "ƙarya ya keyi bashi kaɗai bane yake sonki, ƙarya ne shiɗin ba son ki ya keyi ba yaudara ne, ina ma yasan kanshi ballan ta na ya soki". Cikin tsawa yake maganan bayan ya miƙe ya tsaya a kaina. "Kada ki sake barin zuciyar ki ta yarda wani yana miki so sama"....... sai kuma ya yi shiru yana kallon Amal da ta taso ta miƙo mun waya tana, "ga bros yana kira". tana miƙa mun ta ɗauki kwanukan tayi hanyar fita a parlon, ni kuma ɗauka nayi fuskana cike da murmushi, amma ƙasan zuciya ta kaman na ranta da gudu. "Hello honey nah". Banji amsan da Faisal ya bani ba kawai naga waya ta a hannun Dr, kashe wayan ya yi sannan ya nuna ni da yatsan shi. "Duk abinda ya ke rawa a kan ki Aishatu zan ɗaure miki shi, baki da hankaline a gaba na zaki tsaya kina waya har kina ƙiran wani ƙaton banza wai Honey? Baki da tunani ne? To daga yau ki bashi haƙuri kigaya mishi gaskiya karatu za kiyi ba soyayya ba, nawa ma ki ke da zaki damu kan ki da soyayya. Ko dama abunda Daddy ya turo ki yi kenan?". Juyi na farayi a gabanshi ina magana cikin shagwaɓa, "Dr'n mu dubi fa wallahi na girma, kuma ni son shi ya mun yawa kaman bazan iya karatun ba ma gara a mana aure kawai". na faɗa ina ɗaura hannu na a gefen heart ɗina ina wani lanƙwashewa kaman tarwaɗa. ya daɗe yana kallo na, sannan murya a hankali ya nuna mun hanyar waje yace, "fita don Allah kije ki ƙarashi fitinan ki wa Amal, amma nikan nawa ya isa haka, wuce kifita". ya faɗa kaman idan ya buɗe baki ya yi magana da ƙarfi zuciyar shi zata faɗo. Buga ƙafa na fara a wurin ina nikan bazan tafi ba sai kaba ni waya na, kasan fa zai kira ni anjima, kuma ni sai ka rakani Dr nah". na faɗa ina kan dire ƙafan a ƙasa. Riƙo hannuna ya yi muka nemi wuri muka zauna, yana duba na a nutse yace, "Don Allah ki taimake ni ki rabu da yaron nan, bana so naga kina son kowa Humairah, ban shirya samun damuwa ba a tsakanin mu yanzu, don Allah ki barshi bana so, ko baki so na samu kwanciyar hankali ne?". "ina so mana Dr'n mu". "tunda kina so to bana so naga kina son kowa idan kin tashi aure ni zan zaɓa miki miji, amma yanzu karatu na fi so kiyi kin ji Baby nah". Turo baki na nayi gaba ina kallon shi kaman zan yi kuka nace, "Dr ni fa auren shi zanyi, ina son shi fa sosai, da ƙyar fa nake iya bacci this days, daga na kwanta sai na fara mafarkin munyi aure ya kaini mall, wataran har yara masu na ke ganin mun haifa kaman yaran Larabawa". "Ya rabbi! Don Allah ki daina kwantan ta kan ki da wani namiji Baby, har kina tuna wai za ku haihu tare? Zaki kashe ni ne kawai kwanana bai ƙare ba". ya faɗa yana matse yatsun hannu na da ƙarfi, wanda har sai da nayi ƙara da ƙarfi tukun ya sa ke su. "Baby kaima fa kana da mata, to ni me zai sa ba zanyi aure ba?". "ni bani da wata mata". ya faɗa da ɗan ƙarfi yana ƙura mun ido, nima ƙura mishi idon nayi cike da mamaki, baki na a buɗe nace, "Dr Khadijah fa?" "Ni ba mata ta bace, ita ta ke shirmen ta, ke kuma ki ka dame ni wai mata ta ce, ni tun da nazo ƙasan nan ban taɓa son kowa ba sai mace ɗaya, ni kuma ban taɓa aure ba har yanzu". Gaba na yana faɗuwa ina duban shi nace, "wacece ka taɓa so a ƙasan nan? To me yasa na gan ka da Dr Khadijah ranan a wuri ɗaya? Idan ba son ta ka ke yi ba mai ya haɗa ka da ita?". Na faɗa kaman wata mai tuhuman ɗan ta. Sa ke riƙo hannu na ya yi cikin ƙasa da murya yace, "ni dai bana son Khadijah, kuma ban taɓa son ta ba ballanta na na aure ta, amma na miki alƙawari idan kin rabu da yaron nan zan baki labarin komai game da Khadija". "har wanda ka taɓa so zaka bani labarin ta?". Yana murmushi yana duban ido na yace, "har su Hassan ɗi na, Ummi nah da Abba nah duk zan baki labarin su, amma sai kin mun alƙawari ba zaki sa ke kula kowani namiji ba, kuma ba zaki so ko wani namiji ba sai wanda na zaɓa miki". Shiru na yi na zuba mishi ido, ganin yadda shima ya ƙura mun ido nace, "to nima kamun alƙawarin ba zaka so ko wacce mace ba, idan ka so wata nima zan so faisal, don yana da kyau kuma fari ne". "Baby ya kai ni kyau?". Kallon Dr na yi baki na a buɗe nace, "ni fa ban taɓa ganin mai irin kyawun ka ba, kai fa kyawun ka mai kyau ne". Runtse ido ya yi zuwa can ya buɗe su a kaina, "ta shi muje na raka ki dare ya yi, kuma Amal za ta gajji da jiran ki". ya faɗa bayan duk mun tashi mun tsaya muna kallon juna. "Baby kina da".... Sai kuma ya yi shiru yana murmushin da ya ke cije leɓen shi, turo baki nayi nace, "baka ƙarasa ba". Dariya ya yi ya jawoni muka yi hanyan waje, a waje muka ga David da Peter suna shigowa gidan, zuwa su kayi suka gaida Dr, sannan Peter ya dube ni yace, "preety yau kin yi kyau sosai, kaman wata star". Ya faɗa suna wuce gidan su suna dariya. Nima dariyan nayi na matso kusa da Dr nace, "kai kaɗai ne baka taɓa ce mun ina da kyau ba, kowa sai yace kyawuna ya yi yawa ma, amma kai ko kaɗan baka taɓa cewa ba". na faɗa ina hararan shi. Yana rako ni ya tsaya yana mun wani duban da har sai da naji tsikar jiki na yana tashi yace, "bana son kibar su Peter suna cewa kina musu kyau ba, bana jin daɗi, sufa students ɗina ne, bana jin daɗi gara ki hana su". "zan gaya musu su daina, amma da gaske goben komai zaka gaya mun"? "idan kin daina son Faisal ba". ya faɗa yana komawa gidan shi, bayan ya sa ke mun hannu na. Ina shiga Amal ta taso tana tambaya na yadda a kayi? Labarin abinda ya faru na bata, haka muka yi ta dariyan shi, duk da Amal ta mun masifan me yasa nace yana da kyau, me yasa kuma nace, shi bai ganin kyawu na?. Hararan ta nayi nace, "ce miki a kayi ina sani ne na ke gaya mishi? Kawai idan ina ta re da shi manta kowane shawara ku ka bani nake yi, sai ɗaɗɗaya, ke dai Allah ya kaimu goben muji labarin komai. _NIMA AUNTY NICE NA CE ALLAH YA KAIMU GOBEN DA RAI DA LPY, IDAN KUNA BIYE DA ALƘALAMI NA ZA MUJI ME ZAI KASANCE A TSAKANIN SU._ VOTE COMMENT SHARE *©AUNTY NICE CE*✍🏻✍🏻✍🏻 [7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*      *1441H/2020M.*     ®☄ *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍* _{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_        ```🎐G•W•A🎐``` *_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼 *NA MARUBUCIYA:-* *AUNTY NICE✍🏼* *@wattpad AuntyNice.* *SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-* *NABEELAH ARABI* *NUHU ARABI* Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.* Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.* Bakandamiya:- *GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.* *SHAFI NA 16📑* *____________* 📖 Muna cikin haɗa girkin Amal ta ƙira brother ta Faisal, suka shiga tsara yadda zasu dinga ɗaga hankalin Dr Hussain, nidai sai dariya da sha'awan su kawai nakeyi, domin a handsfree ta bar wayan, burgeni sukeyi kaman wasu friends. Ina sauraren su ina ɗan dariya ƙasa kasa, chan naji muryan Faisal yana cewa, "ina ƴan mata na ɗin? Bani ita naji muryanta", dukkan mu dariya mukayi tukun ta miƙo mun wayan na kara a kunne na. "Hello sweety" ina dariya nima nace, "hello honey" dukkan mu dariya mukayi, sannan ya dinga tsara mun yadda zan dinga amsan wayan shi a gaban Dr, haka mukayi ta hira har muka gama girkin mu, ƙamshi kam nasan ba gidan Dr ba, yau inaga hatta gidan su Peter ma sai sunji. 8:30pm dukkan mu munyi wanka, dogon riga muka saka kowa ta yafa ɗan gyalen kayan, ɗiban abincin mukayi dukkan mu muka fita zuwa gidan Dr. Bamu daɗe muna knocking ba yazo ya buɗe mana, har zuwa lokacin fuskar shi a ɗaure, haka ya bamu hanya muka kai abincin har kan dinning ɗinshi, wucewa yayi parlor ya chigaba da kallon shi batare da ya kalli inda muke ba, ganin haka Amal ta mun signa, dariya nayi na wuce inda yake na zauna a hannun kujeran ina leƙa fuskan shi ina murmushi. "Babyn baby yau na maka girki mai daɗi, taso muje na zuba maka kaji daɗin shi," harara na yayi sannan ya juya ya kalli inda Amal ta ke zaune, ganin hankalinta yana kan wayanta sai ya dube ni yace, "bazan ci ba ni naƙoshi". "Haba babyn baby! Ko kafiso yau na kwana banci komai ba? Kuma na kwana ina kuka"? Na faɗa kaman zan fara mishi kukan a lokacin. Sake duban inda Amal ta ke yayi, sannan yace, "baki damu da ni ba ae, toh me yasa zaki damu da cin abinci na"? "Duk duniya babu wanda ya damu da kai bayan ni, kuma na damu naga kaci ka ƙoshi, saboda nafi so na dinga ganin ka cikin kwanciyar hankali", na faɗa ina tashi tsaye domin mu wuce dinning ɗin. Tashi yayi ya tsayah yana kallona ido cikin ido yace, "waye darling forever"? Juya ido na nayi sannan na lumshe su na buɗe, "nafi damuwa da naga kachi ka ƙoshi sama da maganan darling forever, saboda haka muje na samu nutsuwanka tukun kafin wani yabiyo baya". Amal ta riga mu gama cin abinchin, sai ta kamo cikin parlon ta zauna jiran mu, channels ɗin take ta chanjawa, muna gama ci na miƙe zan tafi, da sauri yace, "dawo ki bani labarin shi, kuma daga yau idan kungama girkin ki ƙirani a waya zanzo gidanku kawai muna ci achan, bazan so ku wahala kullum wurin ɗaukan kaya ba" ya faɗa yana sauƙe mun kyawawan idon shi akaina. Bansan meyasa nake yawan jin kunyar shi ba idan ya kalle ni, murmushi nayi na sunkuyar da kaina ina kallon yatsuna ina wasa da su. "Faisal matashin yaro ne fari kyakkyawa mai nutsuwa da ilimi, faisal farin balarabe ne ɗan gata a wurin Ummi da Abbu, Faisal shine ɗa na farko a wurin iyayen shi, yana karatun medicine a oxford university, yana shekaran shi ta ƙarshe, Dr nah ina matuƙar ƙaunar Faisal, saboda irin so da kulawan da yake nuna mun, faisal ba ya haɗa soyayyata da ko wacce mace a duniya, kodan babu wanda ya taɓa sonane sama da nashi? Oho inaga don duk duniya babu mai mun irin soyayyan shi shiyasa nake ganin hakan"...."ƙarya ya keyi bashi kaɗai bane yake sonki, ƙarya ne shiɗin ba sonki ya keyi ba yaudara ne, ina ma yasan kanshi ballanta na ya soki"!? Cikin tsawa yake maganan bayan ya miƙe ya tsaya a kaina. "Kada ki sake barin zuciyar ki ta yarda wani yana miki so sama"....... sai kuma yayi shiru yana kallon Amal da ta taso ta miƙo mun waya tana "ga bros yana ƙira", tana miƙa mun ta ɗauki kwanokan tayi hanyar fita a parlon, ni kuma ɗauka nayi fuskana cike da murmushi, amma ƙasan zuciyata kaman na ranta da gudu, "Hello honey nah"! Banji amsan da Faisal ya bani ba kawai naga wayata a hannun Dr, kashe wayan yayi sannan ya nuna ni da yatsan shi. "Duk abinda ya ke rawa a kanki Aishatu zan ɗaure miki shi, baki da hankaline a gabana zaki tsaya kina waya har kina ƙiran wani ƙaton banza wai Honey? Bakida tunani ne? Toh daga yau ki bashi haƙuri kigaya mishi gaskiya karatu zakiyi ba soyayyah ba, nawa ma kike da zaki damu kanki da soyayyah"? Juyi na farayi a gabanshi ina magana cikin shagwaɓa, " Dr mu dubi fa wallahi na girma, kuma ni sonshi ya mun yawa kaman bazan iya karatun ba ma gara a mana aure kawai", na faɗa ina ɗaura hannu na a gefen heart ɗina ina wani lanƙwashewa kaman tarwaɗa. ya daɗe yana kallona, sannan murya a hankali ya nuna mun hanyar waje yace, "fita don Allah kije ki ƙarashi fitinki wa Amaal, amma nikan nawa ya isa haka, wuce kifita", ya faɗa kaman idan ya buɗe baki yayi magana da ƙarfi zuciyar shi zata faɗo. Buga ƙafa na fara a wurin ina nikan bazan tafi ba sai kabani wayana, kasan fah zai ƙirani anjima, kuma ni sai ka rakani Dr nah", na faɗa ina kan dire ƙafan a ƙasa. Riƙo hannuna yayi muka nemi wuri muka zauna, yana duba na a nutse yace, "Don Allah ki taimake ni ki rabo da yaron nan, bana so naga kina sonka kowa Humairah, ban shiryah samun damuwa ba a tsakanin mu yanzu, don Allah ki barshi bana so, ko baki so na samu kwanciyar hankali ne"? "ina so mana Dr mu"."tunda kina so toh bana so naga kina son kowa idan kin tashi aure ni zan zaɓa miki miji, amma yanzu karatu na fi so kiyi kinji baby nah!" Turo bakina nayi gaba ina kallon shi kaman zanyi kuka nace, "Dr nifah auren shi zanyi, ina son shi fa sosai, da ƙyar fa nake iya bacci this days, daga na kwanta sai na fara mafarkin munyi aure ya kaini mall, wataran har yara masu na ke ganin mun haifa kaman yaran Larabawa". "Ya rabbi! Don Allah kidaina kwantan ta kanki da wani namiji baby, har kina tuna wai zaku haihu tare? Zaki kashe ni ne kawai kwanana bai ƙare ba", ya faɗa yana matse yatsun hannu na da ƙarfi, wanda har saida nayi kara da ƙarfi tukun ya sa ke su. "Baby kaima fah kana da mata, toh ni me zaisa bazanyi aure ba"? "ni banida wata mata" ya faɗa da ɗan karfi yana ƙura mun ido, nima ƙura mishi idon nayi cike da mamaki, bakina a buɗe nace, "Dr Khadijah fah"? "Ni ba mata ta bace, ita take shirmenta, ke kuma kika dame ni wai mata ta ce, ni tunda nazo ƙasan nan ban taɓa son kowa ba sai mace ɗaya, ni kuma ban taɓa aure ba har yanzu". Gaba na yana faɗuwa ina duban shi nace, "wacece ka taɓa so a ƙasan nan? Toh meyasa na ganka da Dr Khadijah ranan a wuri ɗaya? Idan ba sonta kake yi ba mai ya haɗa ka da ita"? Na faɗa kaman wata mai tohuman ɗan ta. Sake riƙo hannuna yayi cikin ƙasa da murya yace, "nidai bana son Khadijah, kuma ban taɓa sonta ba ballantana na aure ta, amma na miki alƙawari idan kin rabo da yaron nan zan baki labarin komai game da Khadijah". "har wanda ka taɓa so zaka bani labarinta"? Yana murmushi yana duban ido na yace, "har su Hassan ɗina, Ummi nah da Abba na duk zan baki labarin su, amma sai kin mun alƙawari bazaki sake kula kowani namiji ba, kuma ba zaki so ko wani namiji ba sai wanda ɓa zaɓa miki". Shiru nayi na zuba mishi ido, ganin yadda shima ya ƙura mun ido, "toh nima kamun alƙawarin bazaka so ko wacce mace ba, idan ka so wata nima zan so faisal, don yana da kyau kuma fari ne". "Baby ya kai ni kyau"? Kallon Dr nayi bakina a buɗe nace, "nifah ban taɓa ganin mai irin kyaunka ba, kaifa kyaunka mai kyau ne". Runtse ido yayi zuwa chan ya buɗe su a kaina, "tashi muje na rakaki dare yayi, kuma Amal zata gajji da jiranki", ya faɗa bayan duk mun tashi mun tsaya muna kallon juna. "Baby kina da".... Sai kuma yayi shiru yana murmushin da yake cije leɓen shi, turo baki nayi nace, "baka ƙarasa ba". Dariya yayi ya jawoni mukayi hanyan waje, a waje mukaga David da Peter suna shigowa gidan, zuwa sukayi suka gaida Dr, sannan Peter ya dubeni yace, "preety yau kinyi kyau sosai, kaman wata star", ya faɗa suna wuce gidan su suna dariya. Nima dariyan nayi na matso kusa da Dr nace, "kai kaɗai ne baka taɓa ce mun ina da kyau ba, kowa sai yace kyauna yayi yawa ma, amma kai ko kaɗan baka taɓa cewa ba", na faɗa ina hararan shi. Yana rako ni ya tsaya yana mun wani duban da har saida naji tsikar jikina yana tashi yace, "bana son kibar su Peter suna cewa kina musu kyau ba, bana jin daɗi, sufa students ɗinane, bana jin daɗi gara ki hana su". "zan gaya musu su daina, amma da gaske goben komai zaka gaya mun"? "idan kin daina son Faisal ba", ya faɗa yana komawa gidanshi, bayan ya sake mun hannu na. Ina shiga Amal ta taso tana tambayana yadda akayi? Labarin abinda ya faro na mata, haka mukayira dariyan shi, duk da Amal ta mun masifan me yasa nace yana da kyau, meyasa kuma nace, shi bai ganin kyau na?. Hararanta nayi nace, "ce miki akayi ina sani ne nake gaya mishi? Kawai idan ina tare da shi manta kowane shawara kuka bani nakeyi, sai ɗaɗɗaya, kedai Allah ya kaimu goben muji labarin komai. _NIMA AUNTY NICE NACE ALLAH YA KAIMU GOBEN DA RAI DA LPY, IDAN KUNA BIYE DA ALƘALAMINA ZAMUJI ME ZAI KASANCE A TAAKANIN SU_ VOTE COMMENT SHARE *©AUNTY NICE CE*✍🏻✍🏻✍🏻 [7/9, 22:36] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*      *1441H/2020M.*     ®☄ *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍* _{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_        ```🎐G•W•A🎐``` *_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼 *NA MARUBUCIYA:-* *AUNTY NICE✍🏼* *@wattpad AuntyNice.* *SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-* *NABEELAH ARABI* *NUHU ARABI* Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.* Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.* Bakandamiya:- *GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.* *SHAFI NA 19📑* *__________📖* Baki na a buɗe na ƙurawa kyakkyawan fuskar shi ido bana ko ƙyaftawa, yana gama maganan ya buɗe idon shi ya ɗaura su a kan fuskata. "Ya Rabbi"na furta a bayyane, domin ban taɓa ganin kyaun Dr irin na yau ba, hannuna na fara shirin ƙwacewa daga nashi hannun, don naji bazan iya tsayawa a inda yake ba yau kam, sannan ban san wacce irin amsa zan bashi ba. "Ki nutsu ki bani amsan tambayana kinji babyn baby" ya faɗa cikin muryan shi da ban taɓa jin shi da ita ba sai yau. "Alhamdulillah" na faɗa a zuciyata ganin Amal da ke tahowa inda muke, fuskanta ɗauke da murmushi ta gaida Dr, wanda har lokacin yaƙi sakin hannu na, waya na ta miƙo mun tana cewa, "gashi Hummy kusan 2 miss call darling forever ya miki, shi ne nace bari na kawo miki ko nasamu ya barni nayi aikina", ta faɗa tana munafukin murmushi. A dole ya sake hannu na domin na karɓi phone ɗina, ina karɓa wani call ɗin yana shigowa, saida na kalli Dr Hussain a fakaice tukun na ɗaga ƙiran. "My luv kayi haƙuri mana ina wurin lecturer mune yana gwada mun karatu", na faɗa wa Faisal bayan irin ƙorafin da ya fara akan na yar da wayan ba kusa da ni ba, shi kuma Dr Hussain ya kasa yiɓ komai sai ƙura mun idon shi da yayi kawai. "don Allah rufa mun asiri kayi zamanka a school, idan ka taho nan kuma ae soyayyanka bazai barni nayi nawa karatun ba, gashi next week test babu iyaka muke da su", na faɗa mishi da muryan lallashi. Ratsa gefe na yayi zai wuce nayi sauri na riƙo hannun shi, ban kuma kalli inda ya ke ba, ban kuma daina wayana ba, ina gamawa na juyo da murmushi na dube shi, "Drn mu bansan wani irin so muke yiwa juna ba nida Faisal? Kasan wai saboda ban ɗauki wayan shi akan lokaci ba da har yayi niyyan tahowa inda nake, gaskiya da yazo da babu abinda zai saka na iya fahimtan karatun da ake mun", na faɗa ina nuna ban ma fahimci wani hali Dr ya shiga ba. Ƙwace hannun shi yayi ya wuce ya barni a wurin, dariya nayi na bishi da gudu-gudu, har zai shige gidan shi na sha gaban shi, na lanƙwasa kaina gefe kaman me neman a yafe mata, ina murmushi nace, "Drn mu yaushe zamuyi karatun? Ko sai after munyi dinner zaka gwada mana"?. "Allah ya kaimu" ya faɗa ya wuce ya barni inata dariya a ɓoye, ina

Chapter 10 of 28