kuma sai ta ga wani jakan Abdallah a ajiye a gefen table ɗin ɗakin, ajiyan zuciya tayi ta nemi gefen gadon ta zauna a nutse idon ta yana kan Abdallah.
*©AUNTY NICE CE*✍🏻✍🏻✍🏻
[8/29, 14:17] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
*1442H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
```🎐G•W•A🎐```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICE✍🏼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook page:- https:/www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 42📑*
*__________📖* Uncle Abdallah jawo ledan da yayi musu take away yayi zuwa kusa da ita, "sauƙo muci abinci ƴan mata nah", kallon shi tayi ta juyar da kanta gefe, "nifa na ƙoshi, kawai ka mayar da ni Narabi na kwana achan wurin su Mama ƙarama".
Wani kallo ya bita da shi babu shiri ta sauƙo tana murguɗa mishi baki ta jawo nata take away ɗin ta fara chi, bai sake ɗaga kai ya kalleta ba har sai da ya gama chin na shi, tashi yayi ya ɗauki wayan shi ya fita a ɗakin, ita kuma ganin fitan shi yasa ta ja dogon tsaki tana furta, "ni wallahu baka isa ka takurani ba don kaga ina tsoronka, ni idan ba masifah bama ban taɓa ganin wanda nake jin shakkan shi irin wannnan mai fitinannen idon ba".
Miƙewa tayi ta ɗaura sauran abincin a saman fridge, bakin gadon ta koma ta zauna, tana zama yana shigowa ɗakin, ledan da yake ajiye a ƙasa ya miƙa mata ɗaya, "ki tashi ki shiga kiyi wanka, wannan kayan bacci ne", hararan shi tayi ta gefe, "an na taho da nawa kayan baccin".
Bai wani bata amsa ba sai juyowa da yayi ya kalle ta, babu shiri ta buɗe ta ɗauki kayan ciki da towel ta wuce toilet ɗin, wanka tayi da brush, sannan ta gyara jikinta a cikin toilet ɗin, duba kanta tayi ta mirrow, ganin kanta ya saka ta kama haɓanta tana faɗin, "mutumin nan nufin shi da wannan kaya mai kama da net ɗin zan kwanta da shi? Kuma a gaban shi"? Ɗaukan hijab ɗin ta da ta shigo dashi ta mayar jikinta, sannan ta buɗe ƙofan ta fito ɗakin.
Ko kallonta baiyi ba ya wuce ya shiga toilet ɗin, yana shiga tayi sauri ta ɗauki jakan kayanta, fito da turarukanta tayi ta shafa a dukkan jikinta sannan ta fesa hair spray a gashinta, gaba ɗaya fakin sai ya juye da ƙamshi mai daɗin gaske, tana gamawa ta ɗale kan gadon da sauri taja duvet ɗin ta rufe har kanta.
Yana fitowa yayi murmushi daya ganta kwance ta duƙunƙune, wucewa yayi ya saka kayan baccin shi masu matuƙar kyaun gaske, feshe jikin shi da turare nasu ƙamshin gaske yayi, taku kaɗan yayi ya hau kan gadon gefenta ya zauna.
Da sauri ta buɗe ido ta kalle shi, shima yayi sauri ya tamke fuskan shi, murya ciki-ciki yace, "tashi muyi sallah", yana faɗa ya miƙe ya ɗauki carpet ɗin ya shimfiɗa, kallon shi tayi taga babu hanyar jayayyah, kawai sai ta tashi ta ɗauki zaninta dayake jakanta ta ɗaura, hijab ɗin data naɗe ta ɗauka ta saka shi, sannan ta fesa turare a jikin kayan, binshi tayi sukayi sallah raka'a biyu, ya zauna ya dinga jera addu'o'i, suna idarwa ya tashi ya buɗe fridge ya ɗauko goran fresh milk ya wuce gefen gadon ya xauna, bayan ya buɗe ya cika mata glass cup ya miƙa mata, ganin yadda ya tamƙe fuskan har zuwa lokacin yasa ta karɓa babu musu, kafa kai tayi ta shanye, karɓan cup ɗin yayi ya ƙara cika mata, amma sai ta yi fuskan zata mishi kuka, "don Allah uncle na ƙoshi wallahi, kabar ni haka mana".
Hararanta yayi, "nine kuma yau uncle ɗinki? Bazan fasa miƙa miki ba, ki karɓa kada na nuna miki halina", ........babu yadda ta iya kawai ta karɓa ta fara sha a hankali, da ƙyar ta sha rabin cup ɗin, ta juyo tana duban shi cikin ƙaramar muryah, "uncle Abdallah don Allah kayi haƙuri ka barni haka wallahi na ƙoshi ne, kuma kaga dare yayi kada nayita cika cikina da abu".
Hannu ya saka ya karɓa, baice mata uffan ba ya shanye sauran wanda ta bari, sannan ya sake cika cup ɗin ya shanye, ita dai tana zaune har lokacin ta sunkuyar da kanta ƙasa kaman mai jiran a biya mata karatu.
Sun kai kusan 25mnt tukun yace mata ta gyara ta kwanta, babu musu tayi sauri ta ɗale gadon batare da ta cire hijab da zanin ba, "Hauwa meye haka zaki kwanta da hijab da zani kuma"?....... bai gama rufe bakin shi ba tayi sauri ta tashi ta cire su ta naɗe, duk abinda ta keyi idon shi yana kanta babu ƙiftawan ido.
Asuban fari Uncle Abdallah ya tashi cike da farin cikin kasancewar shi da Hauwa a daren jiya, kallon fuskarta da take bacci kawai yake cike da farin ciki, a zuciyar shi ji yake kamar tana tashi ya damƙa mata duk abinda ya mallaka, yana murmushi ya furta, "Hauwa ina sonki! Allah ya bani kyawawan yara masu kama da ke golden girl ɗina", ya miƙe yayi toilet fuskar shi cike da murmushi.
Murguɗa baki tayi bayan taga shigewan shi toilet ɗin, don tunda ya bar jikinta ya tashi ta farka, a bayyane ta furta, "jarababbe kawai, duk wani ɗaure fuskar kan ka na banza tunda bai hanaka cika wa mutum kunne da ihu ba, hawaye ko kamar ranan zai ƙarar da su, amma idan ka tashi a ɗauka kai zaki ne bayan"...... Sai kuma tayi shiru ita ɗaya tana murmushi don tuna wasu sirrikan zuciyar shi da yayi ta amayar mata a daren jiya.
Yana fitowa itama ta miƙe bata kalli inda yake ba ta wuce toilet ɗin, shi kuma har ta wuce binta da kallon yake yana murmushi.
Suna idar da sallah bayan sunyi azkhar sun karanta qur'ani, kawai sai ya miƙe a ƙasan wurin ya kwanta ya ɗaura kanshi akan cinyar ta, rigingine ya kwanta yana duban fuskarta, itama zuba mishi ido tayi tana kallon kyakkyawan idonshi daya sauƙe mata a kanta, murmushi yayi ya saka yatsan shi manuniya yana zagaya shape ɗin bakinta da shi a hankali, bata ce mishi uffanba sai hannun ta data saka cikin gashin kanshi tana shafawa.
"Hauwa ina sonki!" murmushi tayi tana duban shi, "ka gaya mun daga daren jiya zuwa yau yafi cikin buhu, na haddace su ka ƙara mun wani kuma", ta faɗa da yake hauwa barikinta baya gaya mata gaskiya, domin daga jiya zuwa yau tasan Abdallah dai-dai yake da ita, don duk yadda taso ta ƙi ba shi haɗin kai abin ya gagareta, Abdallah yasan ta kan mace wuce tunaninta.
Murmushi yayi mai ɗan sauti, ya dawo da hannunshi dai dai kan haɓanta inda ya ɗan lutsa kaɗan yace, "daɗinki yayi mun yawa hauwa nah, har ya kusa zautar dani", jin haka bata san lokacin da tayi sauri ta ture kanshi akan cinyarta ta miƙe zuwa kan gado tana faɗin, "nikan baka jin kunya na wallahi, ni ba haka nake nufin ka faɗa ba", hayewa gadon tayi tana rufe fuskanta.
Dariya yayi ya biyo bayanta yana cewa, "sweety akwai abinda zan faɗa mai daɗi da ya wuce hakan ne? Ba gashi kina neman na ƙara ba kin gudu kan gado don na biyoki ba, ni yau ban san ta yayah zaki barni na tafi zaria ba?" ya faɗa yana hayewa kan gadon, ita kuma buɗe baki tayi tana kallon shi, amma ganin zai jawota ya saka ta fara kokawa da shi tana cewa.
"Wayyo uncle Abdallah wallahi bance ina son ka ƙara ba, nifa na gajji ka tashi muyi wanka muje wurin Baba, kai kuma sai ka wuce kada kayi dare", yana ƙara jawota jikin shi yana dariya yace, "ni ae bazan iya tafiya ba gaskiya sai dake, don gaskiya ban gajji da faɗawa maliya ba".
Duk yadda taso ƙi amma babu yadda ta iya haka ta barshi ya sake maimaita wa, da kyar ya barta suka tashi sukayi wanka, bayan sun shirya suka wuce zuwa a sibiti wurin Baba, jikin Baba ɗa sauƙi zuwa yau, saboda haka ana sallan azahar uncle Abdallah ya yi sallama wa Baba, yayiwa Aunty hauwa ma da dole saida ta raka shi zuwa jikin motan shi, ita dai sai mamakin shi takeji na yadda duk wannan
fuskan shi yau babu, sai wani shagwaɓa ya ke mata shi baya so yayi nisa da ita, ita dai bata ce mishi komai ba sai mamakinshi kawai data keyi, haka ta lallaɓa shi ya tafi, ita kuma ta dawo cikin ɗakin inda suke zaune da Aunty Umaimah da tazo yau, kuma dama tare zasu juya da ita zuwa bauchi, Aunty umaimah sai tsokananta takeyi da matar so, ita dai batace mata uffan ba sai murmushi kawai ta keyi.
Uncle Abdallah da ƙyar ya daure yayi sati ɗaya ya taho zuwa Narabi ya duba jikin Baba da aka sallane shi yana gida, ko awa ɗaya baiyi ba ya wuce bauchi, ranan Aunty hauwa sai da ta raina kanta, don tunda Uncle Abdallah yazo ya ɗauke ta bata samu hutu ba, har saida ta fara nuna mishi zatayi kuka tukun ya sarara mata, ga duk inda tayi idonshi yana kanta kaman wani tsohun maye.
Da kyar ya barta wurin ƙarfe tara na dare suka zo gida domin ta ɗauki kaya, Aunty uwani tana ganinta ta fara dariya, suna shiga ɗakin Aunty uwani, Aunty hauwa ta turo baki gaba kaman zatayi kuka tace, "Aunty nifa gaskiya bazan bishi ba, kisan dabaran da zakiyi ya tafi, ni na gajji sosai".
Aunty uwani dariya tayi tace, "banda ke hauwa ni na'isa na ce mishi bazaki samu daman binshi ba? ae haka zaki haƙuri da irin mijin da Allah ya haɗa ki dashi, yanzi kinga dolenki ki maida hankali da shan kayan mata masu kyau da inganci domin yanayin mijinki, idan ba haka ke zaki wahala".
Aunty hauwa ta miƙe kan gado ta kwanta tana ya mutsa fuska, "Aunty uwani gaskiya ki nema mun, yanzu ma idan kina da wani ki bani, don wallahi baya gajjiya, ga daɗewan tsiya ni har tsoro nakeji kaman ba ciki ɗaya suka fito da Baba Umar ba".
Aunty tana dariya ta buɗe fridge ta miƙo mata wani kwaƙba da yake cike da wani ruwan abu ruwan ƙasa, kai Aunty hauwa takafa sai da ta sha kusan rabi duk da rashin daɗin shi, Ita dai Aunty uwani dariyanta kawai ta keyi, sannan ta miƙo mata goran tsumi mai matuƙar kyaun gaske, Aunty hauwa shima kafa kai tayi ta sha, sannan ta dubi Aunty uwani tace, "zan tafi da wannan".
Haka ta bata wani gumba mai cike da kwakwa taci kusan rabin farin roban, Aunty uwani sai dariyanta ta keyi, don duk alama ya nuna hauwa ta sha wahala, wani markaɗaɗɗen kanakan da Aunty uwani tayi blanding ɗinshi ɗaxu ta miƙa mata, dama ta haɗa da wani garin haɗin kankana mai kyaun gaske, Aunty hauwa ko sauraron Aunty uwani data ke ce mata kada ta shanye duka bata shaba fa, kawai sai da ta shanye ta miƙa mata roben.
Miƙewa tayi saboda ƙiranta da Dr yakeyi ta fito zasu tafi, tana kallon Aunty uwani tace, "kiji rashin kunya fa Aunty? Shi ko damuwan ban tare ba bayayi, sai dai son kawai naje na bashi yayita tumurmusana, kai namiji baiyi ba wallahi, yama manta da ni matar yayan shi ne, sai sarbaɗe kawai yakeyi", ta faɗa kaman zatayi kuka.
Ita dai Aunty uwani kunshe bakinta tayi tana maida dariyanta, haka su Aunty haiwa suka tafi inda ya sauƙa, wanka kawai tayi ta ɗale gado, shima wankan yayi ya biyo bayanta, ranan sai da Aunty hauwa tayi dana sin abinda tasha, don har saida ta koma tana saka hannu tana rufe mishi baki saboda irin ihun da yake mata, abinda ya bata tsoro da shi wani vibration yake yi akanta, ya ƙira sunanta yafi babu iyaka, ƙarshe kawai ya fara faɗin, "hauwa ni'imanki zai kashe ni, kibar kawai na shige gaba ɗaya", dole saida ta rufe bakinshi ta samu sauƙin magana.
Ganin jelen da Uncle Abdallah yake yi duk sati kawai Baban Narabi yayi magana wa Abba akan Aunty hauwa ta tare, dole a lokaci kaɗan aka sakata ta tare, lokacin baifi sati biyuba, a cikin sati biyun kuma ba ƙaramin gyara, Aunty uwani da Mama daga misau suka mata ba, don hatta wannan gadali na sirrin garin dass ɗin nan sai da aka bata taci, (Allah sarki duk matar da bata ci gadalin dass ba an barta a baya, mata ku daure ku same shi a kuɗinku da bai wuce 5k ba, amma sai kun bada labarin yadda mazajenku zasu ɗaukake ku).
Matar Abdallah fadilah dama mai haƙuri ce, dolen ta ta aro ƙarin haƙuri ta karawa kanta, don ba kaɗan ba Abdallah yake nuna rashin haƙurin shi akan Aunty hauwa, kuma babu ɓata lokaci transfer ɗinta ya samu zuwa zaria, anyi zama na nuna so da ƙauna tsakanin Aunty hauwa da Uncle Abdallah, wanda kaman bata taɓa zama da wani mijinba ta keji, tana son Uncle Abdallah babu iyaka, shi kuma tana mata ninkin so, a haka tana cika 10month, Aunty hauwa ta haifi ɗanta mai kama da Uncle Abdallah sak.
Ranan suna yaro yaci sunan Baba Umar yadda baban shi yayi alƙawari, amma suna ƙiran shi da Amir, Amir yana da 2yrs Aunty hauwa suka haihu tare da Fadila, ita fadila ta haihu friday, Aunty hauwa ta haihu tuesday, Fadila ɗa namiji wanda yaci sunan Baban Narabi, kowa kuma ta mata murna, inda dayawa suke cewa dama ba rabonta bane a farko shiyasa saida Aunty hauwa tazo ta fara haihuwa tukun ita ta haihu, Aunty hauwa ta haifi ƴar ta mai matuƙar kama da ita, wanda babu maraba da Aisha.
Ana haihuwar yarinyar uncle Abdallah kaman zai zauce ranan, kaman ba'a taɓa haihuwa ba sai akanta, waya kawai yake tayi da mutane yana gaya musu ya samu Faɗimatul zahra'u.
Ita kuma zahra haka ta haɗa kayan mai suna cikin akwati, wanda bata fi 2month da aure ba, wanda sukayi aure da uncle Baba ƙarami, wanda tun auren su Aunty hauwa suka fara soyayyah, yanzu uncle Baba yana aiki a cikin bauchi, inda yake lecturing a federal plytechnic bauchi.
Kyaun Fatima har yana so yafi na Aisha, saboda fatima tana fi Aisha fari, amma Aisha tafi gashi, bayan suna Abba yayi retire suka yi Parcking zuwa gidan shi mai girman gaske da yake bauchi a GRA, wanda yake makurɗi road, gidane wanda Abba ya daɗe yana tsara shi, idan ka shiga gidan sai kaji kaman ba a bauchi kake ba, yayi matuƙar yin kyau sosai.
Aunty hauwa tana arba'in suka taho mana bauchi hutu, inda ta haɗamu dukkanmu mukaje mukayi 1week a misau, lokacin shekaran Aishan mu takwas, nida Hassan kuma muna 13yrs, muna hutun jsce a lokacin, Ameer kuma yana 2yrs, inda Fatima tayi 40dys, duk inda mukaje sai an sake binmu da kyau, haka duk wanda ya kalli irin haɗuwar da Aunty hauwa tayi da kyau, bazai ce ita ta haifi Ameer ba ballantana a danganta ta da Aisha, saidai kawai kace Fatima ce haihiwar ta na fari, gashi Uncle Abdallah ya saya musu mota ita da Fadila, so duk inda zamuje Aisha na riƙe da Fatima ni kuma ina riƙe da Ameer, Hassan kam na zaune a gaba gefen Aunty hauwa, don taso tana zuwa ɗaya wani lokacin shida Aunty hauwa, duk inda mukaje aka mata maganan da bai mata ba tunin zata watse mutum, hassan kuma ya tayata, haka da mukaje garinsu Ummi wata cousin ɗinsu tana ganin Aunty hauwa tace, "kaga hauwa mutanen birni, ke kam wa zai ganki yace tare aka haife mu, duk kin maida kanki kamar ƙaramar yarinya, baki san kin tsufah ba ko? Ga shegen tauri ko ɗan kuncen kaya baki aiko mana irin na Adda".
Hararanta Aunty hauwa tayi, dama matar aurenta ya ƙare tana gidan kawun su Ummi ne, "ke rufe mun baki da shegen hassada da baƙin ciki, kina nan kina bugun gero a turmi kina ƙyashin wanda bai san da zamanki ba ina ko za'ayi baki tsufah ba? ae tsufah kam ya waja ba akanki, kuncen kaya kuma bazan taɓa baki ba don ni ba'a saka ni dole nayi sai nayi niyyah, kuma ni ba shasha bace da zan zo na kawu muku ziyara na tafi ku fara bina da zagi na baki tsummah na, kije Addan ta baki, amma banda na hauwa kam".
Tana faɗa Hassan ya amsa da faɗin, "ae abunda yayi Ummi shi yayi Aunty hauwa, saboda haka ita ma ummin daga yau zan gaya mata kada ta sake baki kaya, hatta nawa dana Hassan andai na sambaɗo muku shi ƙauyen nan, haba jama'a mutane kana zaune suna maka *KAKKU* kana kwance ana binka da *KAKKU* bacci ma kakeyi *KAKKU* ake maka, idan ba kakku ba inake da kike ƙaute zaki haɗa kanki da Aunty na da ta ke birni", buge bakin shi nayi ina mishi alaman yayi shiru, amma saida ya ƙarasa Aunty Hauwa na tayashi, tukun matar kawun sun ta bawa Aunty hauwa muka fita sai misau, tunda mukaje Aunty hauwa mita da surutu ta keyi, Hassan Da Uncle Baba da yazo yau sai tayata sukeyi, nidai ina gefe sai murmushi nakeyi.
Dr Hussain yana zuwa wurin yayi shiru yana kallon ƙasa yana murmushi hawaye yana zuba a idon shi, Abbu ne yayi ajiyar zuciya ya dube shi yace, "kayi haƙuri Dr, ina fatan dai ba wani mutuwan aka sake ba bayan na Baba Umar? Don naga kana kuka".
Murmushi Dr Hussain yayi ya ɗago kai ya dubi Hummy, sannan ya maida kanshi kan Abbu yace, "abun da ya fari ae yafi mutuwar ma zafi, don mutuwa ae kowa yayi imanin sai ya tafi," bai ce komai ba ya tashi yana duban su yace, "yaka mata muje muyi sallah, mu huta ko"? A jiyan zuciya Daddy yayi yana duban shi yace, "so nake naji ƙarshen labarin ka don a matuƙar dame nake, ballantana kwatancen gidan ku dakayi ya saka na ƙara raya wani abu a zuciyata", Daddy yayi sauri ya dubi Hummy ya girgiza kanshi.
Kowa tashi yayi domin ayi sallah a huta, ita kuma Hummy sai bin Dr ta keyi da kallo don su haɗa ido, amma firr yaƙi yadda su haɗa ido har ya fita a Parlourn.
Shi ma Daddy duk idon shi yana kanta, zuciyar shi cike da tausayinta, don ya lura ba ƙaramin so ɗiyar shi take yiwa Dr ba, sai ya fara tsoro Allah dai yasa akwai aure tsakanin Dr da Hummy, don idan tunanin da ya keyi ya kasance gaskiya ne ina zai saka zuciyar shi tayi sanyi, don bai san yayah zaiyi da tausayin Hummy ba a ranshi.
*©AUNTY NICE CE*✍🏻✍🏻✍🏻
[9/1, 15:16] Bsty: *°🔘°ƘADDARA TA RIGA FATA°🔘°*
*1442H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
```🎐G•W•A🎐```
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*NA MARUBUCIYA:-*
*AUNTY NICE✍🏼*
*@wattpad AuntyNice.*
*SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-*
*NABEELAH ARABI*
*NUHU ARABI*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook page:- https:/ www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*
*SHAFI NA 43📑*
*__________📖* Gaskiya wannan hutun ya mana daɗi ba kaɗan ba, domin uncle Baba ma saida yayi three days tukun ya koma bauchi, ya gayawa Aunty hauwa ranan da zamu dawo zaizo da motan kasuwa sai ya ɗauke mu a motanta ya maida mu.
Munsha ziyaran da muka daɗe bamuyi ba, saboda Aunty hauwa badai zumunci ba kam, dama ita da uncle Baba babu inda basu shiga a dangi, Ummi ma tanayi amma bai kai nasu ba, uncle Auwal kam dama shi na ɗakine, don komai akeyi baka ganin shi a waje.
Kwanaki yanata tafiya, haka muka gama hutun mu Uncle Baba yazo ya ɗauke mu, tunda muka shiga mota Hassan ya fara mitan Aisha tana mishi rashin kunya, haka sukayi ta faɗa, Aunty hauwa na taya shi, muna isowa Darazo incle Baba yace Hassan ya dawo gaba ni na koma baya, don shi Uncle Baba baya son yaji an taɓa Aisha, don tasu ta zo ɗaya dashi, hakan Hassan ya fita yana hararanta ya koma gaba, ni kuma na dawo baya.
A bauchi Ummi ta mana shirye-shiryen dawuwa, ta tarye mu da girki masu daɗi, muna shiga nida Hassan da gudu mukaje mukayi hugging ɗin Ummi muna murna kaman mun shekara bamu tare, itama daɗin ganin mu ta keji sai shafa kanmu ta keyi, chan idonta ya sauƙa kan Aisha da ta zunɓura baki gefe tana hararan mu.
Da sauri Ummi ta ture mu a jikinta ta kamo Aisha tana faɗin, "waya ɓatawa autana ranta?" turo baki Aisha ta sakeyi tana hararan Hassan da shima hararanta yakeyi, ummi ta harare shi tace, "biyu ranka zaiyi mugun ɓaci akan autana fa, kai babu hali ku zauna inuwa ɗaya da ita sai ka ɓata mata rai? toh ka kiyaye ni", ta ƙarasa faɗi tana janyo Aisha jikinta, nidai sai binsu da murmushi nakeyi, na ƙarasa gaban Aunty hauwa da take ta hararan Aisha da Ummi, karɓan Fatima nayi muka ƙarasa parlour muka zauna, Ameer kuma yana kwance akan kujera inda Uncle Baba ya kwantar da shi tunda muka shigo, wasa nakeyiwa Fatima amma idona yana kan Ummi da Aisha, don ganin wani irin sakalcin da Aisha ta keyi, dariya suke bani saboda ko kaɗan Hassan baya iya jurewa ganin hakan, amma ni ko ɗaya bai dame ni ba, saboda nasan daga Abba har Ummi da ƴan gidansu, Allah kaɗai yasan irin son da suke mun, don duk abinda ya shafeni kowa daban ya ke ɗauka, yanzu a zahiri Aunty hauwa sunfi jitawa da Hassan, saboda hayaniyar su tazo ɗaya, amma da zan nuna ina son wani abu, toh jiki na rawa Aunty hauwa take tashi tayi, ko chanji suka gani a face ɗina sai ya ɗaga musu hankali, haka su Uncle Baba da uncle Auwal ma, saboda haka ni duk wani kulawa da Ummi ke nunawa Aisha dariya nakeyi.
Ranan da Aunty hauwa ta gama hutunta zata tafi har kuka saida nayi, ba don komai ba sai don yadda nake jin baby fati a raina, kullum zan ɗauke ta nayita kallon ta ina kallon ɗan idonta masu masifar kyau irin na Aishan mu, wataran zan tambayi ummi nace, "Ummi kin taɓa ganin baby mai kyaun baby fati kuwa? Ummi nakan rasa ita da Aishan mu waya fi kyau ne"? Murmushi Ummi ta keyi tace, "har akwai wani halittah na mace da zai kai Aisha na kyau kuwa Hussain"? Tunin zakaji Aunty hauwa ta maida martani, "amma Ummi bakida kara, akan idona zaki ce ƴarki tafi tawa ƴar kyau? Gaskiya da sakel, kubani ma ƴata kafin kyaun ta ya kufce ya koma kan taku ƴar".
Tana faɗin haka Hasan zai fara tarawa Aisha ɓacin rai ita kuma tayita kuka har sai da ƙyar nake rarrashinta tayi shiru, mun fito raka Aunty hauwa wanda Uncle Abdallah ya turo drivern da zai ɗauke ta da motan ta, har ƙofan gida muka rakota ina rungume da baby fati a hannuna, ita kuma Aisha ta riƙo hannun Ameer, don dama shi na hannun damanta ne, shi kuma Hassan yana rungume da Aunty hauwa kaman yaro ƙarami, muna tsaye a jikin motan na kasa miƙa mata baby Fatima, gaba ɗaya nayi kaman zanyi kuka, sai Ummi ta matso kusa dani don ta lura Aunty hauwa bazata taɓa cemun na miƙo mata fatima ba, muryan rarrashi Ummi take mun magana dashi.
"Hussain bata fatima mana kada suyi rana a hanya sosai, idan yaso sai muja mata kunne ta kula maka da Fatima kada ko ƙuda ya taɓa maka ita, don inaga hala ƴar gida za'ayi kaida babyn ka", dariya suka fara mun ni kuma na miƙa fatima ina cewa Ummi, "haba Ummi lokacin da zan tashi aure ae ta mun ƙarama, 13yrs fa na bata, sai dai idan".......sai kuma nayi shiru ina kallon Aisha da take ta wasa da hannun Ameer, sannan na dubi Ummi nace, "da Aisha ba uwa ɗaya aka haife mu ba da sai ita na aureta, don ina son baby fati ne don tana kama da Aishan mu, amma nafi son Aishan mu".
Kallon Ummi Aunty hauwa ta tsaya tanayi, wanda
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 28