bata haife mu a ƴanbiyu, kan Baba ƙarami ya fito kafin ni ya shiga tsakanin mu da rusheshen kai, sai yanzu Allah ya hukunta Hussain ɗinmu zai haife mu a tare, saboda haka, wannan da ta fi ɗan cikan fuska da kyaun sajen ita ce ni, wato itace *HAUWA'U KULU MAIJIDDAH* wannan mai ɗan dogon hanci da sirirn fuskar kuma kece Ummi na Adda na, itace *FAƊIMATUL ZAHRA'U*" ta faɗa tana dariya.
Baby ma dariya yayi yace shikenan babu komai, next time masu kama dani za'a haifa ƴan mazaje a saka musu *ABBA NA DA BABA UMAR*
Daɗi Ummi ta keji kaman ita ta haife su, Allah ya gani tana son yara mata, bata haifa amma ga ƴar uwarta da zuriyarta suna ta haifa mata, haka suka koma gida akayiwa yaran wanka, kayan sanyi farare masu kyaun gaske aka saka musu, kowa yazo ya gansu sai yaji kaman ya lashe su.
Aunty Fati tana zuwa ta fara santin yaran, haka ta fara cewa ita za ayiwa takwara ita da Mummy na, amma harara ta samu daga Aunty hauwa tace, "har kunfi mune nida Ummi nah"? Haka kowa ya haƙura ymranan suna ƴanbiyu suka ci sunan su Ummi, inda muke musu laƙani da *NASREEN* da *NABEELAH*.
_AYAU NAKAWO ƘARSHEN LABARIN BABYN BABY DA HUMMY, WATO *ƘADDARA TA RIGA FATA* INA ROƘON ALLAH KUSKUREN DA MUKAYI ACIKI ALLAH YA GAFARTA MANA, ABINDA MUKE SO KUMA MU ISAR MAI KYAU ALLAH YASA YA SAMU ISA, WANNAN SHAFI NA SADAUKAR DA SHI WA QUNGIYAR *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION* ƘARƘASHI JAGORAN CIN BESTY NA *MISS XERKS* GASKIYA BAKI BAZAI IYA FURTA MIKI KALMAR GODIYA DA ƊAWAINIYA DA KIKAYI DANI TUN DAGA FARA RUBUTA WANNAN LITTAFI BA HAR ZUWA YAU, WANDA SUKE ƘIRANA SUYI MUN GODIYA DA JINJINAWA AƘAN WANNAN BOOK, DA WANDA SUKAYI TA WATSA MUN BOOK ƊIN NA DON YA ISARWA MUTANE NAGODE MUKU SOSAI_
*HUSSAIN 80K*
*JIKAR KULU*
*DR MOHD ATK PALACE*
*AUNTY SIS*
*AISHA MUSA BABA*
*DA DUK WANDA SUKA MUN POSTING BOOK NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR ZUMUNCI*
*ƘAWATA BEBI S DAWAKI*
*ZEE YAWALE*
*FATI YAWALE*
*GODIYA MAI TARIN YAWA A GAREKU*
*©AUNTY NICE CE*✍🏻✍🏻✍🏻
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 28 Chapter of 28