Share this page
magen. Ta ce okey ba zata faɗa ba. Ni kam ban san menefaruwa ba, na fito wanka sanye da bathrobe, ina ta faman sauke ajiyar zuciya na kukan da na sha ɗazun......... Na nufi wajen kayan sakawata, ina ƙoƙarin jawo akwati sai ji na yi abu ya kama bathrobe ɗina ta baya. Wani irin sandarewa na yi a lokacin da na ji kukan mage. Ban san lokacin da na fasa wani irin gigitaccen ihu ba, na watsa da gudu ina ihu. Aikuwa magen ya bini da gudu saboda neman hanyar fita shima yake yi. Ina buɗe kofa na fita sai na rufe magen a ciki wai dan kada ya biyoni. Da gudu na nufi ɗakin Zahra ina haki, gashin kaina sai watsewa yake yana mannuwan mun a fuska. Ina shiga ɗakinta na ganta rike da mage a hannunta tana shafa jikinsa. Ihu na sake zundumawa tare da juyawa da gudun gaske na fita, dan ni ko kallon mage na tsani yi. Ina fita ɗakinta na fito parlo ina ihu ina kiran sunan Abba, Zahra kuma tana ta faman kiran sunana, bata san na yi nisa ba. Ina shigowa parlo na ga wata magen a kan kujera.......... (Ni kam na ce Abba ya san kan tsiya wlh, baya ji gayen nan.) Ai ji na yi numfashina na ƙoƙarin ɗaukewa, ban ma san lokacin da na nufi staircase ɗinsa ba, ban san ya aka yi ba sai ganina nai a bakin door ɗinsa ina buga kofar da karfi tamkar zai fasashe. Yana buɗewa na faɗa jikinsa ina ihu ina faɗin ya rufe kofar kada magen su shigo. Oooooooh, wani irin daɗin da ya ji ba zai misaltu ba, yasan halina sarai, yanzu ko dukana za'ayi ba zan sake fita parlon nan ni kaɗai ba, ai in ba sa'a aka ci bama ni da parlon nan kam, ba zai ce har abada ba, amma za'a jima. Rufe kofar ɗakin ya yi tare da rikoni yana faɗin. "Lafiya? Menene?"..... Sai a lokacin na samu damar fashe mashi da kuka, jikina na wani irin rawa tamkar zan sume, numfashina na wani irin sama-sama na ce. "Please kada ka buɗe kofar ka ji Abba, mage na gani, a ɗakina, har ɗakin Zahra da parlo dukka". Cikin kuka na faɗa, ina ƙara ƙanƙame shi sosai. Ya ɗan rage tsawonsa ya ɗaukeni cak game da cewa. "Ai ba zan taɓa buɗe kofar nan ba matata, har sai in ke kika ce in buɗe".... Ni kam ina ta kaina ai nan ma ji me ya faɗa ba. A kan gadonsa ya kwatar dani, zai miƙe nai saurin rikosa ina faɗin. "Kada ka je ko'ina Abba, magen zai iya shigowa". Hawaye na cigaba da bin kuncina. Ya nisa tare da dawowa kusa dani, yau ji yake tamkar an bashi aljanna, ai ya manta da batun tsoron magen nan nawa da tun tuni ya yi maganina a gidan nan. Kwanciya ya yi a gefena tare da jawo remote na wutar ɗakin, ya kashe haske yana faɗin. "Kwanta ki yi barci babu wani magen da zai shigo nan". Muryata na rawa na ce. "To ba zaka je ko'ina ba ko?"...... Ya amsa da. "A'a, zan je in yi wanka a toilet, bakiga shirin wanka na yi bane, babu kaya fa a jikina sai short"..... Na yi sauri laluɓo hannunsa a cikin duhu, na rikesa gam tare da cewa. "Dan ALLAH kada ka je ko'ina ka barni". "To zaki bini toilet ne?"........ Na yi shiru, ya sake maimaita tambayar, cikin kuka na ce........... labarin A'isha zai dinga zuwa maku labarin A'isha zai dinga zuwa maku dama wasu labaran masu gajeran zango dan faɗakarwa da ilmantarwa cikin hikima da basira................ Danne like and share fisabilillahi. FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A QUEEN OF SURPRISE.✍️🔥 LABARIN AISHA.🥹💔 PART 33 "To zaki bini toilet ne?"........ Na yi shiru, ya sake maimaita tambayar, cikin kuka na ce. "A'a, please ka fasa wankan mana"......... Ya mike zaune, cikin sanyin murya ya ce. "Ai ba zan iya kwana ban yi wanka ba, ki kwanta a nan babu abin da zai faru, kinga na rufe kofa". Na kara matsawa kusa da shi, na ƙanƙame hannunsa sosai cikin nawa, muryata na rawa sosai na ce. "Ni ba zan iya kwanciyar a nan ka tafi ka barni ba, dan ALLAH ka zauna dani ka ji?"......... Ya juyo muna fuskantar juna, ya juya hannunsa ya rike nawa hannun gam, can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "To muje ki rakani toilet ɗin"....... Na ce. "Kai, a'a". Ya ɗan jawo hannayena, gabaɗaya na tafi jikinsa, ya rungumeni tsam a jikinsa, muryansa can ƙasa ya ce. "Ni ba mijinki bane? Me dan kin bini toilet? Ba zan jima ba, muje in watsa ruwan da wuri"....... Yau dai babu bakin tsiwa ga shi ya kira kansa mijina, na kwantar da kaina a kirjinsa ina jin yadda zuciyansa ke bugawa da karfi-karfi. Cikin kuka na ce. "Amma zan juya baya sai ka yi wankan da sauri!". Ya ɗaura hannunsa ɗaya a saman gashin kaina, ya fara shafawa izuwa tsakiyar bayana kafin ya ce. "Na yarda, hakan ma ya yi mun"....... Na sauke nannauyar ajiyar zuciya ina kara shigewa jikinsa, coz wani irin feeling ne ke taso mun wanda ke ƙoƙarin fitar dani hayyacina. Abba ya ce. "Tawan, please ya isa kukan nan ko? Tun ɗazun kukan yake damuna a zuciya, ki daina kin ji ko?"....... Na gyaɗa mashi kai alamar toh na ji, ya cigaba da shafa bayana yana faɗin. "Yauwa to ko ke fa, muje toilet, idan muka dawo zan baki wani labari". Ni kam ba wani jinsa nike yi ba, coz hankalina yanan can yana tunanin wai me zai faru idan magen nan dukka uku suka shigo ɗakin nan, haba ban san lokacin da na fasa mashi ihu ina kara ƙanƙame shi ba, na ƙara shigewa jikinsa sosai, na rintse idanuna gam tamkar zan fasasu, muryata a sarke nike faɗin Abba ka kunna light su ne dukka uku suka shigo. Sosai Abba ya shiga damuwar ganin yadda na birkice sosai fiye da zatonsa, coz bai zaci abin zai taɓani har haka ba, sai ya ji dama guda ɗaya ya kawo, uku sun mun yawa. Da sauri ya laluɓo remote na wutar ɗakin, ya kunna haske yana faɗin. "Kalli ki gani babu komai a ɗakin, ai ba zasu shigo ba, na rufe kofa". Ya yi ƙasa da murya sosai tare da kai bakinsa saitin kunnena kafin ya ce. "Ko sun zo mijinki yana nan, zan tsaya maki tawan". Ya kai karshen maganar tare da kai hannu ya fara tattare gashin kaina dake watse. Na ɗan raba jikina da nasa ina waige-waige, tabbas babu komai a ɗakin, ashe imagining kawai nike yi. Na sauke nannauyar ajiyar zuciya tare da juyowa na kallesa, muryata a dashe na ce. "Please kada ka bari su shigo nan ka ji?"........ Mamaki ne ya kama shi, a ransa ya ce tsoro yasa ta mance da cewa faɗa muke, tsoro yasa ta yarda ni mijinta ne mai bata kariya, rigimamma kawai, ya faɗa tare da riko hannuna, muka sauƙo ƙasan gadon, har yanzu ban lura da jikinsa babu riga bama, waige-waige kawai nike yi, gabaɗaya hankalina baya jikina. Muka shiga toilet ɗinsa dake gari guda, ya rufe kofar har da sanya key, sannan ya ce. "Kin ga na rufe da key, ba zasu shigo ba, ki natsu kin ji tawan?"..... Kai kawai na gyaɗa mashi alamar okey. Na tsaya a tsakiyar toilet ɗin, na bashi baya, ina kallon kofar shigowa, shi kuma ya ƙarisa wajen glass shower ɗinsa. Ya zame shorts ɗin jikinsa ya shiga wanka. Ina tsaye, kirjina na wani irin bugawa da karfi tamkar zai fashe zuciyata ta fito waje, na dafesa ina numfashi sama-sama, ga tsoron mage, ga firgita da na yi, ga kuma uwa uba watau ga ni ga Abba a toilet, duk bugawar zuciya na neman yin ajalina. Tunani na shiga yi kan sumbatar da ya mun a kumatu last week, watau a lokacin duk da ina fushi na ji hakan har cikin raina, dan sai da na ji duniya ya tsaya cak, kawai masifar ce tasa ban yi feeling mood ɗin yadda yakamata ba. Na yi nisa cikin tunanin da nike yi, sai ji na yi an rikoni daga bayana, ina ƙoƙarin yin magana ya kwanto da kansa a gefen shoulder ɗina wajen wuyata, a hankali ya fara sauke mun numfashinsa mai ɗumi, ya zuro hannayensa a kan cikina, kafin in farfaɗo daga duniyar da yake ƙoƙarin jefani sai ji na yi ya ware igiyar bathrobe ɗin jikina. Da sauri na kai hannuna zan tamki gaban rigana in rufe, sai ya rigani tura hanunsa kan fatan cikina, muryansa can ƙasa ya ce. "Please my wife, kada ki hanani abin da ALLAH bai hana mun ba, kada ki dakatar dani daga shirin kwantar maki da hankali".... Ya kai karshe tare da manna bakinsa a gefen wuyana, ya fara kissing ɗina a wajen babu kama hannun yaro. Nan fa na fara jin wani irin yanayi a jikina, musamman gabana da a take ya jiƙe saboda yanayi, and ALLAH ya yi ni da tsananin ruwan ni'ima sosai. Abba ya juyo dani cikin wani irin salo, jikina ya fara kerma kaɗan-kaɗan, yana juyo dani ya rage tsawonsa kaɗan, ya haɗe bakina da nasa, cikin wani irin yanayi ya fara bani hot kiss mai matuƙar tafiya da imani, ya ɗaura hannayensa dukka biyu a kan mazaunaina. Cikin wani irin salo ya fara murza mazaunaina yana cigaba da bani zazzafar kiss. Ban san lokacin da ya ɗaukeni cak ba, sai ganina na yi a kan gado, ya laluɓi remote ya kashe wutar ɗakin. Wani irin romancing ɗina ya fara yi, cikin tsantsar natsuwa da salo mai jan hankali. Abin da ban taɓa yi ba kuma ban taɓa jin yanayin makamancin hakan ba, sai kawai na fashe mashi da kuka, shi kuwa ƙoƙarin fito da kwarewarsa ma yake yi, na dinga kuka ina bubbugasa, duk wata kofa a jikina sai da ya buɗe mun ita, jikina sai ambaliyar ruwan ni'ima yake yi, an jima ba'a haɗu ba.......😑 Abba ya gama rikitani, sai sauke mun numfashinsa mai nauyi yake yi, na fara turesa ina faɗin ya kyaleni. Da kyar ya sakeni tare da kwanciya a gefena, ya miƙa hannunsa ya jawoni jikinsa, yana wani irin lumshe idanun, ya ja mana duv, muryansa tamkar ɗan maye ya ce. "Kukan ya isa haka rigimammata, yi barci". Da yake dukkan jikina ta motsa sai na kara shiga jikinsa sosai, na lafe a kirjinsa, ina mai da nunfashi, kirjina na harbawa da karfi-karfi, ya dinga shafa kaina zuwa bayana, bai san lokacin da barci ya ɗaukeni ba, sai jin saukar nannauyar numfashina irin na mai barci ya yi. Wani irin musulmin ajiyar zuciya ya sauke tare da lallaɓawa a hankali ya kwantar dani, ya gyara mun duv ɗin, sannan ya mirgina yai kwanciyar ruff da ciki domin ya samu saukin abin da yake ji, ga wani irin ciwon mara da ta taso mashi. Haka yai ta fama har around 1, sannan ya samu damar zubar da abin da ya taso mashi, ya samu sauƙi, miƙewa yai ya shiga toilet, jim kaɗan ya fito hannunsa rike da hasken wayansa, bai kunna hasken ɗakin ba dan kada ya tasheni. Ya zo ya shunfuɗa dadduma, ya sanya jallabiya a jikinsa, sallar ya tada, yana cikin tsananun farinciki yau. Ba shi ya kwanta ba sai 2:30, ya dawo kusa dani ya kwanta, ya kunna wutar jikin side drawer dake ɗan haska fuskata, ya zuba mun idanu sosai yana kare mun kallo, a fili ya ce. "ALLAH nagode maka, ya rabbi ka mun kyauta mai daraja da kima, ALLAH ka bani ikon shawo kanta, ALLAH baka son saki, idan aka yi sa al-arshinka har girgiza yake yi, ya rabbi ka kareni, kada ka bari bakina ya furta mata wannan mummunar kalma, ALLAH kada ka bata ikon neman hakan daga gareni, ALLAH kasa zamanmu har abada ne". Ya matsa ya sumbaci lips ɗina, sannan ya juya yai addu'ar barci, ya shafa a jikinsa, sannan ya sake yin wani ya shafa mun, kamar zai jawoni jikinsa, sai kuma ya fasa, muka kwanta haka muna fuskantar juna. Barci mai matuƙar daɗi ya ɗaukesa, ba shi ya farka ba sai around 5 na asuba. A hankali ya waro idanunsa a kan fuskata, wani irin musulmin ajiyar zuciya ya sauke tare da yunkurawa ya miƙe zaune, ƙasan gadon ya sauko ya shiga toilet. Jim kaɗan ya fito ya sanya jallabiya, daga nan ya fita zuwa masallaci, amma ya rufeni a ɗakin. 6 daidai ya dawo gidan, har lokacin ina barci, na kudundune jikina waje guda sosai. A gefena ya zauna, a hankali ya kai hannunsa kan fuskata, ya fara shawa yana ambatar tawan. Da kyar ya samu na tashi, coz barcina yai nauyi sosai, na jima ban yi barci mai mugun nauyi haka ba, da alama jikina ya samu canji. Ina buɗe idanu sai kan face ɗinsa, take komai da ya faru daren jiya ya fara dawo mun cikin kaina, ɗan rintse idanu nai tare da yunkurawa na miƙe zaune, a hankali na buɗe idanuna, again sai kan fuskansa. Dogon ajiyar zuciya na sauke tare da cewa. "Me kake wani kallona?". A kule na faɗa......... "Me nike wani kallon matata dai, rigimamma kawai, jeki yi alwala lokacin sallah yana kurewa". Ɗago kai na yi da nufin in mashi magana, sai naga ya kafe kirjina da kallo. Da sauri na kalli jikina, gabaɗaya kirjina a buɗe, jiya ya kwance igiyar robe ɗin ashe. Da sauri na kame rigar na haɗe na rike tare da tamke fuska kafin in ce. "Me kake kallo to?". "Jeki yi sallah kada rana ya fito, idan kika yi sallah zan faɗa maki abin da nike kallo"............ Na hararesa, zan yi masifa sai kuma na tuna ai akwai mage a gidan nan, dan haka sai na fasa, a sanyayye na ce. "To ka rakani toilet ɗin please"....... Wani daddaɗar ajiyar zuciya ya sauke, ai shi abin nema ne ya samu, ajiye wayansa yai tare da cewa. "Tashi muje, ko in ɗaukeki ne?". Na hararesa, ga tsiwa ga tsoro, da sauri na miƙe na sauƙo ƙasa, tsoro yasa na ɗan matsa dab shi, sai ma na rike hannunsa ina faɗin. "Mu je"....... Oooooooh, ransa ya kara sanyaya, ya yi wani fes. Haka muka wuce cikin toilet ɗin, sai na ce ya juya ya kalli kofa yadda na mashi jiya, ya ce a'a sai dai in yi komai a gabansa, na ce ni dai ban yarda ba, ya ce. "Wai ni ba mijinki bane? Kunyar me kike ji? Ke ba mallakita bace?". Na ce. "Ni dai dan ALLAH ka juya please"......…. Ya ce. "To shikenan ranki shi daɗe, za'ayi yadda kike so"...... Na sauke ajiyar zuciya tare da cewa. "Dan ALLAH kada ka juyo kuma kada ka kalleni ko a sace". Ya ce. "Ba zan maki abin da baki so ba, mahakurci mawadaci, watarana na tabbata da kanki zaki ce in maki wankan"...... Na hararesa, ina dai son zazzaga mashi masifa, amma ba dama saboda shi kaɗai ne zai rabani da mage. Haka ya juya baya sai hararansa nike yi, na wuce wajen jaccuzinsa, wai dan ma kada ya ganni cikin jacuzzi zan shiga in yi wanka. Na haɗa ruwa sannan na shiga, sai da na shige kafin in zame rigar jikina, na zauna a ciki, yana tsaye tamkar wani soja, ko sau ɗaya bai juyo ya ganni ba, dan ya ɗauki alƙawari. Har na kammala abin da nike yi, sannan na fito, ina fitowa na sanya bathrobe ɗinsa da sauri ina cigaba da hararan bayansa, jikina kuma na ingiza in je in rungumesa saboda abin da ya mun jiya jikina ya ji daɗin hakan sosai. Da yake ya fini tsawo sosai, rigarsa har ta wuce gwiwata. Na kallesa game da cewa. "Abba brush ɗina please". Ya ce. "Zan iya juyowa?"..... Na amsa da yeah. A natse ya juyo, muna haɗa ido na ɗan hararesa game da cewa. "Ina son yin brush"........ Ya matso ya haɗa mun brush ɗinsa ya bani. Na ce. "Wannan fa?". Ya riko hannuna game da cewa. "Zo in goge maki da kaina, nawa ne". ....... Na ce. "A'a bari in yi da kaina".......... Ya ce. "Please tawan, yau kawai ki bari in maki"......... Saboda na ji daɗin jikina na abin da ya mun jiya ne yasa nike raga mashi, na yi shiru ban yi magana ba. Ya kama hannuna zuwa wash hand base, ya tsai da ni a wajen, sannan ya tsaya a bayyana, a natse ya sanya mun brush ɗin a baki. Sai nike ganin abin tamkar a wasan kwaikwayo, ya Salam, sai ma da ya fara goge mun bakin, na dinga kallon fuskansa ta cikin mirror ina karawa. Ya zuro hannunsa ɗaya a kan cikina, ya jawoni baya ya mannani da jikinsa, sannan ya ya fara moving hannun nasa a jikinsa. Ina ɗaga ido ta cikin mirror muka yi four eyes, kunyarsa tamkar zan natse cikin ƙasa, da sauri na ɗauke kallona zuwa ƙasa, jikina na wani irin amsawa, haƙiƙa ina jin daɗin abin da yake mun. Ina can ina tunane-tunane ne sai ji na yi ya kwanto da kansa gefen wuyana, muryansa can ƙasa ya ce. "Tawan, ki yarda ke tawan ce mana, ki bani dama in lulluɓeki da kauna da kulawa". ........... Na yi shiru ban amsa shi ba. Ya sumbaci gefen wuyata tare da zame brush ɗin daga bakina. Ya kunna tap ya tari ruwa a hannunsa bayan ya wanke brush ɗin, ya kawo mun ruwan saitin bakina. Na kurɓa na hau kuskuran baki na tufar, ya kara mun wani, na sake kuskurewa na tofar. Sai ya wanke mun gefen bakin nawa dukka, sannan ya ce. "In ɗaukeki ne?"...... Na yi banza da shi, rage tsawonsa yai ya ɗaukeni cak sai cikin ɗaki. A gefen gado ya zaunar dani tare da cewa. "Bari in kawo maki kayan sakawa" Da sauri na rike hannunsa ina faɗin. "A'a, ni dai kada ka fita, zan sauna a haka"..... "To bari in ɗauko maki pj's ɗina ko?". Na jinjina mashi kai, ya miƙe ya ɗaukosu ya dawo. "In saka maki?". Ya tambaya yana durkusawa a gaban gadon ta gabana. Ni kam mamaki yake bani idan ya ce zai saka mun kaya, wai sai kace wata yarinya. Dan in ga yadda zai saka mun kaya sai na ce e ya saka. Aikuwa naga aiki da cikawa, ware bathrobe ɗin jikina yai, yana ƙoƙarin cirewa nai saurin rikesa, ina kallonsa na ce. "Kuma sai ka cire mun kayan da gaske?"...... Yadda na yi tambayar ta so bashi dariya, amma ya danne game da sake mun bathrobe ɗin, ya kama kafata bayan ya ware wandon hannunsa, ya zura mun wandon. Ya ja zai haurar mun sama. Na ce. "Abba, wai ka daina kunyata ko?"...... Ya ɗan jinjina mun game da cewa. "Ina ji amma ba sosai ba, saboda ke ɗin tawa ce yanzu". Ya kai karshe tare da miƙar dani tsaye, ya ja mun wandon sama, sai ya kai hannu ya ɗan shafa mazaunaina da suke ɗaukar hankalinsa bayan lips ɗina. Ɗan turesa na yi game da cewa. "Ni ka sakeni"....... Ƙara jawoni jikinsa yai da karfi, ya ɗan matseni, ban san lokacin da na saki bathrobe ɗin ba, sai gani na yi ya zareta daga jikina, na shige jikinsa ina ɓoye kirjina. One sided smile ya saki tare da miƙa hannu ɗauki rigar pjs ɗin, ya ɓalle botiranta kafin ya shafata a bayana, ya ce in sanya hannayen. Da kyar na ɗan raba jikina da nashi na sanya hannayen rigar, ya ɗan janye baya wai zai sanya mun botiran rigan, da sauri na ja da baya ina kame gabar rigar na rike gam, yana ɗan murmushi ya ce. "To bari in shinfiɗa maki dadduma". .......... Na watsa mashi harara ban yi magana ba, e lallai yau kam naga yadda ake sakawa mutum kaya, Abba ya goge mun hadda gabaɗaya. Ya wuce ya shunfuɗa dadduma, ya dawo ya ɗauko mun bedsheet sabuwa wai in yafa, haka na yafata a jikina na tada sallah. Ina idarwa nai addu'oina, sai na juyo da kallona kansa, a natse na ce. "Abba". Ya ɗago da kai yana zaune a bakin gado, duk sai na kalla ya kara mun wani irin kwargini da tsantsar kyau sosai. Ya amsa da. "Na'am tawan". Yana wani bina da kallon dake nuna zallar buƙatata yake yi a kusa da shi........... Na ɗauke kallona daga kansa tare da cewa. "Yah Abbas zai zo gobe, ban san me zan ce mashi ba, ban san ya zan yi ba, ina cikin damuwa sosai". Ya haɗe natsuwarsa a kaina, cikin natsuwa ya ce............ Ina team Abba kuke? Yaron nan ya zama mara kunya, ya zama abin da ya zama, ya fi karfina, a ja mashi kunne ya kyale Indo ta huta, magana ba magana ba ya ce matarsa, to na bi mata da gudu ɗan ƙaniya....😩 labarin A'isha zai dinga zuwa maku labarin A'isha zai dinga zuwa maku dama wasu labaran masu gajeran zango dan faɗakarwa da ilmantarwa cikin hikima da basira................ Danne like and share fisabilillahi. FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A QUEEN OF SURPRISE.✍️🔥 LABARIN AISHA.🥹💔 PART 34 Ya haɗe natsuwarsa a kaina, cikin natsuwa ya ce. "Ki daina damuwa, babu abin da zai faru, ba dai gobe ne zai zo ba?"..... Na amsa da yeah gobe ne. A natse ya ce. "Before waye yake kawo maki ziyara?"......... Na amsa da. "Babban yayanmu ne yake zuwa kullum, Yah Abbas wannan shi ne zuwansa na farko". Ya nisa tare da cewa. "Ta kwana gidan sauƙi". Cikin rashin fahimta na kallesa tare da cewa. "Ban gane ba"........ Ya ce. "Kwanaki nawa suke yi idan sun zo?"....... "Basa wuce sati ɗaya"........ Ya jinjina kai alamar badamuwa. Sai na ce. "To ya zamu yi?"........ Ya amsa da. "Bamuwa, nima zan je Nigeria nan da jibi, ki kasance tare da Yah Abbas, and ki kula mun da kanki da mutuncinki". Na ce. "Zan koma tsohon benenmu, and batun sakin, yakamata kafin ya zo ka sauwaƙe mun"....... Ya ɗago idanunsa a kaina, ya ɗan yi shiru, sai kuma ya ce. "Badamuwa, bari in dawo daga Nigeria". Na jinjina kai nima. A daidai lokacin aka kira wayansa, yana dubawa sai ya katse kiran ya kira. Na zuba mashi idanu ina kallon yadda yake magana a natse sosai. Sai kuma ya miƙe ya nufoni, a gefen daddumar ya zauna tare da kai hannu ya riko hannayena yana faɗin. "Amarya gata nan lafiya kawu"........ Na watsa mashi harara game da cewa. "Kai ko?". Ya kashe mun ido ɗaya, sai kuma ya miƙo mun wayar yana faɗin. "Ga kaka ku gaisa"....... Dukan wasa na kai mashi a damtsen hannu, dan bana son yin magana da mutane a waya, amma haka na daure na karɓa, muka gaisa da kakan nasa, ta dinga mun nasiha kan in rike mijina, in kula da shi sosai, dan ya faɗa mata yana tsananin kaunata. Ƙasa-ƙasa na ce ba damuwa kaka, In Sha ALLAH zan kula da shi. Haka na dinga gaisawa da ƴan uwan Innarsa na kauye, mutane masu karamci da son jama'a, sai tambayata suke yi yaushe zan zo, ƙannensa yaran kawunsa Badamasi da kawunsa Shehu sai tambayata suke yi yaushe zan zo, sun matsu su ga matar yayansu. Ai ban san lokacin da na saki jiki na dinga biye masu ba, na dinga basu amsa, suka dinga sakani dariya, wata a cikin yaran wai in zan zo ita kam tana son in saya mata kayan ƴan birni, ita ƴar gayu ce, na dinga dariya. Abba ya tsareni da ido tamkar zai cinyeni da kallo, ba ƙaramin farinciki ya ji ba jin yadda nike dariya da ƴan uwan Innarsa, ya ji matuƙar daɗi sosai. Ni da kaina na ji matuƙar daɗin hira da su, har ban so mu yi sallama, suka dinga sakani dariyar da na jima ban yi irinsa ba, har kwantowa na yi jikin Abba kaɗan ina dariya. Shi kam gaba ta kaisa, ya ƙara jana jikinsa yana shafa bayana, muna tsaka

Chapter 28 of 38