Share this page
QUEEN OF SURPRISE.✍️🔥 LABARIN AISHA.🥹💔 PART 43 Follow my TikTok account 👇 https://www.tiktok.com/@princess_teema1?_r=1&_t=ZS-92AoEpYYmwP Follow my Channel account 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S Ban ce ƙala ba har ya shigo, da yake duk muna gajiya ga yunwa bamu ɓata lokaci wajen yin wanka ba, muka fito tare muka koma cikin bedroom ɗin. A tare muka shirya, muna yi muna wasa da juna, na sanya sleeping dress ɗinsa ɗaya shi ma ya sanya ɗaya. Bayan mun kammala muka yi zaman cin abinci, ya dinga bani yana tsokanata, nima na dinga biye mashi gwanin burgewa, muka gama na tattare wajen tsab, ya zauna a bakin gado ya ɗauko wayansa zai fara chat, coz message sun taru mashi sosai da sosai. Ni kuwa da na kammala tattare komai sai na zo na yi zamana kan ciyansa, na kwantar da kaina a saman shoulder ɗinsa, kamar mai raɗa na ce. "Nawan, yanzu fa lokacina ne, sai ka kama dannar waya?"...... Ya dawo da kallonsa kaina, jikinsa duk a mace ya ce. "Da gaske?"....... Na ɗan turo baki ban yi magana ba, ya kashe datar wayar tare da kashe wutar screen ɗin, a natse ya ce. "Amun afuwa, tuba nike". Ban kula shi ba kawai na kwantar da kaina a kirjinsa, da ya ga haka sai ya miƙe dani a jikinsa sai kan gadon, na yi tunanin barci kawai zamu yi, ina Abba ya ce bai san wannan ba, sai na bashi abin da na bashi daren jiya, na ce a'a ni na gaji, ya ce zai cire mun gajiyar ne, ba yadda ban yi ba dan in zulle mashi amma yaki bani dama, dole na rabu da shi ya sha bidirinsa, duk jikina ciwo yake mun ya sake sakani wahalar nan. Kamar jiya sai da ya yi mai isarsa sannan ya kyaleni, ya jawoni jikinsa yana tambayata ko ya kara ne, na buge shi a kirji, muryata duk barci na ce. "Nawan, sai ka gama dani da ɗan sauran karfina zaka ji daɗin rayuwa ko?". Ya sumbaci bakina, bai yi magana ba sai naga ya miƙe dani. Sam ban so sake motsawa daga in da nike ba, amma Abba bai barni na kwanta da najasa a jiki ba, sai da ya mun wanka, sannan muka dawo, ina kwanciya a jikinsa ba jimawa na yi barci abina. Shi kuma ya jima idanunsa biyu har zuwa 1, sannan ya tashi yai sallar dare zuwa 3, sai ya kwanta. 5 daidai ya farka, alwala ya ɗauro ya shirya zuwa masallaci cikin jallabiya, ya fita zuwa masallaci. Bai dawo ba sai 6, yana dawowa ya zauna a bakin gado yana kallon yacce nike barci cikin natsuwa da kwanciyar hankali. Ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, a hankali ya kai ɗan bakinsa saitin kumatuna, ya sumbaceni kafin ya ce. "Light of my life, ta shi lokacin sallah ya yi". Na ɗan turo baki, cikin barci na ce. "Nawan wai ba zaka kyaleni ba?"....... Hannu ya kai ya yaye bargon da na rufa, ya miƙe yai shirin ɗaukata kenan na buɗe ido, ina kumbura kumatu na ɗan hararesa idanuna duk barci, ya ce. "Tashi ki je ki yi sallah rana na gab da fitowa". Na ɗan yi mika game da yin addu'ar tashi daga barci, sannan na miƙe zaune. Komawa yai ya zauna kusa dani, ya dinga zuba mun kalamai masu daɗi har dai na wastsake, sannan na miƙe na shiga toilet. Ya kwanta a kan gadon yana faɗin astagfirullah wa'atubu ilai, ni kuma na fito na shirya shirin sallah. Ina idarwa zan kwanta ya ce. "Shirya muje mu gaida su Hajiyarmu mu ɗauko yarana zamu muce Abuja yau, gobe zamu koma Germany". Na ɗan zazzaro mashi idanu, ya amsa da. "Kwarai kuwa"..... Dole haka na shirya cikin atampa ɗinkin blouse and sket, na yi kyau sosai, sai yabon kyau ɗina yake yi, shi kuma ya shirya cikin shadda fara tas. Gwanin burgewa muka tafi gidanmu, iyayena fuska ba yabo ba fallasa suka tarbemu, Hajiyarmu har da sanya mun albarka, na faɗa mata zamu ɗauki su Muhammad ne daga nan mu wuce Abuja sai mu koma Germany. Hajiyarmu ta ce ALLAH ya tsare, ta mun faɗa sosai kan na bi mijina ban da shirirtia, sannan ta kira Abba suka zauna su biyu suka tattauna, shi ma ta mashi faɗa sosai, sannan ta ce ya rikeni amana. Babban yayanmu ma ya mun faɗa sosai, ya kuma yiwa Abba ma faɗa sosai, sannan babban yayan namu ya ce gidana dake Abuja ya yanke shawarar zuba ƴan haya a ciki, zai dinga saka mun kuɗin a account ɗina, sai kuɗin gidana da aka sayar, me nike son yi da kuɗin. A natse na ce. "Yaya ka buɗe mun gidan marayu da kuɗi, ina da burin gina gidan marayu, please a gina mun a nan Kd"...... Yayana ya ji daɗin wannan tunanin nawa, ya ce ba damuwa yanzu kuwa za'a fara neman fili a location mai kyau da tsari. A kan haka muka tsai da matsaya, in takaice maku mun rabu da iyayena cikin farinciki da kaunar juna suna mun fatan alkhairi da sanya albarka, muka wuce Abuja daga, kwananmu ɗaya a can muka hau jirgin Dubai Instead of jirgin Germany, ban tambaye shi dalili ba, ina dai bin shi da ido. Kwanaki biyu muka yi a Dubai, Abba da kansa ya mun sayayyar kayan lefe a wajen. Ya Salam, ashe dai ya san komai na mata, ina ganinsa tamkar bai sani ba, sai ga shi ya haɗa lefensa da kansa, komai size ɗina ya saya.............. Tun daga ranar da na bi Abba na kashe wayata sai yau na kunnata, coz bana son damuna da kira da Ibrahim yake yi, na ce mashi ni matar aure ce ya rabu dani amma yaki, ya ce dan ALLAH in bashi dama ya mallakeni ko da na sati ɗaya ne a rayuwnasa, tamkar zai zauce mun, iyayena sun bashi hakuri aka warware baikon, amma yaki ɗaukar kaddararsa. Shiyasa na kashe wayata, dan ko na yi blocking ɗinsa da wannan number sai ya sake kirana da wata number, duk Abba bai san me yakefaruwa ba. Sai dai kuma, bayan mun kammala sayayya a Dubai sai na ga ya bani sabuwar waya da sabuwar sim na Germany wanda shi yai register ɗinta kai tsaye bani ba. Ya karɓi tsohuwar wayata ya jefa a jakansa bayan ya kasheta, ya saiwa Hassan ma waya mai kyau, ya sai wa Muhammad kuma tab, mun yi yawo sosai a cikin Dubai, wajajen shaƙatawa, wurin yawon buɗe ido duk Abba sai da ya kaini, kwanakinmu biyu muka wuce turai. Rayuwata gabaɗaya ta canza tamkar bani ba, dangin mijina sun samu numberta, su Amina sarakan rashin kunya in suna son abu ni suke tambaya, dan Abba ya ce duk abin da suke so su tambayeni ni zan basu, dan haka suna mun magana ta Whatsapp dan basu da katin kirana kam, kome suka tambaya ina iyaka bakin kokarina wajen basu, kullum karshen sati ƙanin nasu yana zuba mun kuɗi a account ɗina, sannan in dai ya ga na baiwa su Amina kuɗi yana dawo mun da fin abin da ka basu ba tare ma da na sani ba. Ina tsananin son mijina kuma ina kula da shi sosai, shi ma yana tsananin sona kuma yana kula da ni da yarana. Na faki idanun Abba nai planning saboda bana son karatuna ya tsaya, na ce sai na kammala zamu haihu, amma shi bai sani ba, kullum maganan shi ciki-ciki-ciki, ya damu sosai, yanzu watanninmu shidda da dawowa Germany duk ya dameni da batun ciki, har da cewa ko zamu je asibiti a duba ko dai shi ne baya haihuwa?. Bawan ALLAH duk ya damu kansa. Ni kam sai dai in ce ya bari kada ya shiga hurumin UBANGIJI, idan ALLAH ya so bamu ai zai bamu ne, ya kwantar da hankalinsa, ina tsananin tsoron ranar da zai gane ni nai sanadin kada cikin shi ya shiga jikina, nasan ba zamu kwashe ta daɗi ba, dan ya matsu ya ga cikinsa a jikina. Rayuwarmu gwanin burgewa, Abba yana tafiya ya je ya buga wasa a wasu kasashen, amma baya wuce sati ɗaya yake dawowa, ya zage da koyawa Hassan kwallo, yana karatu yana koyan kwallo, Muhammad dake ɗan yaro ma Abba sai da ya saka shi a gaba da koyan kwallo. Tare da mijina nike komai, mu yi wanka tare, shiri tare, idan muna kwaɗayin abincin gida Nigeria mu shiga kitchen tare mu girka, mu yi wasanni tare, dan har ball da basketball muna bugawa a gida, mu shiga pool mu yi wasa tare, soyayyarmu kullum sabuwa take kara zama, bana wasa da gyara mashi kaina, wannan yasa yake respecting ɗina a kodayaushe, dan bai taɓa samun abin da ba haka ba a tattare da jikina, kuma kullum yake marmarina baya gajiya, da na ce ina son abu zai mun saboda yasan daɗi da natsuwar da yake samu a jikina. Shi kuwa Abbie yana can yana fama da wahalarsa, dan duk wanda ya ce baya hanyar ALLAH yana wahale, har yanzu yana nan yana faman neman taurari masu haske da zasu dawo mashi da gobensa mai kyau. Duk ya rame ya ƙanjame, Abba ya bashi kuɗi har 20M, amma bawan ALLAHN nan ba'a san in da ya kai kuɗin ba, bai ja jari ba ya sake komawa ƙangin talauci. A zahirin gaskiya ya karar da wannan arzikin nasa ne dukka a kan neman yadda za'ayi in dawo gidansa, malamai da matsafa ba in da bai leƙa ba dan in dawo wajensa, yanzu wani irin mahaukacin so yake mun, ya damu matuƙar damuwa. Abba ya gyarawa su Mama gidansu sosai, ya kuma taimakawa ƴan kauye dangin mahaifiyarsa da ruwan bohol-bohol da titi mai kyau daga bakin babban titi har shiga cikin kauyen, duk mai neman taimako Abba suke kira, kuma baya gajiya da yi masu. Yau takama Monday, Hassan da Muhammad suna school, ni da mijina muna tsakiyar katafaren filin basketball dake cikin gidan. Muna sanye da pj's bakake iri ɗaya. Ina rike da basketball ɗin da muke bugawa, Abba na tsaye a tsakiyar filin, ya rike waist ɗinsa da hannayensa dukka biyu. Ya ƙara wani kyau da ƙuruciya, ya tsantsara wasu kyawawan kitso a kansa guda shidda. Cikin zolaya ya ce. "Tausayinki nike ji light of my life, in ba haka ba ko sau ɗaya ba zaki sha ba bare har uku". ...... Ina murmushi na ce. "Ga shi dai na sha nawan, kawai ka yarda ba abin da ka iya"....... Ya ɗan gyara tsayuwansa game da cewa. "Ni ban taɓa ganin in da ake ball irin wannan ba, wai ace wanda ya ci ma still shi yake rike kwallo ya tada wasa, tawan kin iya ojoro da rikici". "Ba wani nan, kawai ka yarda na fika iyawa, yau na sha Super hero na kwallon ƙafa har kwallo uku a jere". ...... Yai yunkuri kamar zai yo kaina. Da gudu na watsa na nufi hanyar barin wajen ina dariya. Da ya ga da gaske zan bar wajen sai ya yi gudu step uku ya damki waist ɗinta yana faɗin. "Dawo nan, daga yau na daina raga maki". Na juya na rungume shi ina murmushi, na ce. "My husband, my happiness, my world, my everything, mu je in baka wani kyauta"......... Ya kai hannu ya ɗago haɓata muna fuskantar juna, in a cool way ya ce. "Me zaki bani? Ko dai ko dai?"........ "Mu je zan faɗa maka mana". ..... Ya wani kalleni bai yi magana ba. Na ce. "Da gaske fa nike yi my sweet". Ya make mun kafaɗa kan shi dai bai yarda dani ba, na ce to sakeni mun ɓata, yaki sakeni, na saka mashi kukan shagwaɓa sai ya ɗaukeni cak sai kan kirjinsa, na jefar da ball ɗin hannuna muka nufi cikin gida. Muna shigowa parlo muka haɗu da Zahra tana manne da waya a kunne, soyayyarta take sha da Yah Abbas, tun da ta gano Abba mijina ne shikenan ta fita harkansa, ta rungumi Yah Abbas wanda dama tun wancan zuwan nasa ya sanar mata yana sonta har ya bata numbernsa, da ta rasa Abba sai ta koma mashi. Bamu ce mata ko sannu ba ita ma bata mana magana ba muka wuce sama abinmu. Bai saukeni a ko'ina ba sai tsakiyan gadonsa, ya ce bari ya ɗan watsa ruwa yana zuwa. Ya nufi toilet ni kuma na ce ba wani ruwan da zan watsa ina mura, coz kafin mu tafi buga kwallon sai da na watsa ruwa shiyasa yanzu ba zan yi ba. Na jawo laptop ɗinsa dake gefen gado, na kunna, ƴan uwana na kira video call, kai tsaye na kira babban yayanmu. Yana gida kwance yana tunanin lokaci ya yi da zai yi aure shi ma, laptop ɗinsa na gabansa yana bincike a kan aikinsa na ɓangaren lafiya. Yana ganin kirana ya ɗauka, ina ganinsa na sakar mashi murmushi, ya bai do mun da martanin murmushin shi ma. Cike da farinciki muka gaisa, sannan na ce ina su Hajiyarmu, ya ce suka ciki, na ce ya haɗa mu, ya miƙe ya ɗauki laptop ɗin ya fito, nan ya iskosu gabaɗayansu a parlo. Suka ajiye laptop ɗin a saman center tablet dan in samu damar ganinsu gabaɗaya, muna kallon juna muka fara gaggaisawa. Bayan mun gaisa muka shiga hirar duniya, sai yabawa kyauna suke yi, musamman Safiya da ta takura mun wai sai na faɗa mata product da nike amfani da shi, sannan in faɗa mata me nike ci na yi kiba haka, bata san cewa irin abincin dake gidan dai nike ci ba, sai dai kulawar miji wata abace da in mace tana samunsa ba shakka sihirtaccen kyan jikinta ne zai bayyana. Muna tsaka da hira muna fara'a muryan Abba ya katseni da cewa. "Light of my life bari in zo mu sake komawa nemanwa takwarana ƙani, na damu sosai, wai ko dai bana aiki yadda yakamata ne". Yana magana yana fitowa daga toilet ɗin, yana ɗaure da towel a waist ɗinsa, yana rike da wani ƙaramin yana goge fuskansa. Na shiga uku, ai ban san lokacin da na katse kiran ba, coz nasan sun ji abin da ya faɗa, kuma in ban yi sauri na katse na wani maganar zai sake yi saboda bai san ina waya dasu ba. Aikuwa yana fitowa ya ce. "Tawan, anya kina ganin yadda ya dace muke chaskalen nan kuwa? Ba zan dawo yin sau goma a dare biyar da safe ba? Ko ALLAH zai buɗa sanya shi mu samu ƙanin takwarana ɗin nan da wuri". Na ɗan sauke ajiyar, ina ƙoƙarin ɓoye mashi cewa su Hajiyarmu sun ji me ya ce, dan in na kuskura yasan sun ji waɗan nan kalamai na tabbata ba zai sake yarda ya haɗa ido da su ba, coz ko waya da wuya ya sake yi da su saboda kunyarsu da mutuntasu da yake yi. A natse na ce. "Uhm ni dai ɗiya mace nike fata, please nawan ka daina aikin cewa ƙanin takwaranka, ka ce ƙanwa ka ji?"...... Ya hawo gadon yana amsawa da. "Ƙani zai fara samu kafun ƙanwa, kai ƴan biyu ma zaki haifo mun dukka maza kamar dai bappana da babansu Abbie, haka zaki haifo mana su". Na ɗan hararesa game da cewa. "So kake yi kenan sai an sake farka mun ciki an ciro su ko"........ Ya jawoni cikinsa, yai ƙasa da murya wajen cewa. "Yanzu kam ba sai an farka maki ciki ba, a lokacin su babana ma kinyi ƙarama ne yasa aka farka maki ciki, abin nan bai girma ba, yanzu kuma kin ƙara girma abin ma ya girma". Ya kai karshen maganar yana kai hannunsa gabana. Na buge mashi hannu ina faɗin. "Gabaɗaya baka da kunya nawan". "Ni da kayana ki ce mun kunya? To maza tashi, ina umartanki da ki mun tsirara ki tsaya a tsakar ɗakin nan in karawa kayana kallo"......... Ina hararansa ban yi magana ba, ya ramke fuska sosai game da cewa da gaske yake yi maza in tashi. Da farko na ɗauka wasa yake yi, sai daga baya na fahimci da gaske fa yake yi, dole na miƙe, na cire mashi kayan jikina dukka, yadda ya buƙata na tsaya a tsakiyan ɗakin ina haɗe rai. Ya zuba mun ido yana sauke ajiyar zuciya, can dan neman magana har da wani cewa in juya, haka na hau jujjuyawa ina turo baki. Sai ya ce in zo, ba musu na nufo shi ina tamke fuska. Ina zuwa yasa na tsaya a gabansa ta gaban gadon. Ya kai hannu ya riko waist ɗina both sides, ya ɗan jijjiga ni kafin ya mai da hannunsa kan ass ɗina, ya ɗan murzasu sannan ya mayar kan wasit ɗina, ya ɗagani da waist ya ɗaurani kan cinyansa, ko sannu ban ce mashi ba, sai ma kara tamke fuska da na yi. Ya kwanta dani a jikina, yana kallon fuskata ya ce. "Sorry light of my life, please ki saki ranki ki fara murmushi, kin san cewa in kina fushi ruwan ni'imarki mai daɗin nan ba zai zubo ba ko?"....... Ban tanka mashi ba, ya sumbaceni a wuya, cikin salon kauna ya tura tongue ɗinsa cikin bakina, ya fara bani hot kiss, cikin salo yake sarrafani, tun ina fushi har na mance da fushin na fara biye masu, muka murji juna, muka shana son ranmu. Sai bayan mun samu natsuwa ne ya ce. "Muje mu yi wanka, zan je ɗauko yarana a school, kafin na dawo ki shirya zamu je ganin wasan basa a fili yau"........ Dayawan lokuta yana ɗaukarmu mu je kallon film a cinema, yau kuma studium zai kaimu kallon ball kenan. Na amsa mashi da okey, sannan muka shiga wanka tare, a gurguje yai komai saboda lokacin tashin su Hassan ya yi, and bai wakilta kowa da ya dinga zuwa ɗaukosu ba, saboda baya wasa da rai da lafiyan ƴaƴansa gaskiya, shi yake kula da su, yake masu komai, dan haka shi yake ɗaukosu. Yana kammala shirinsa cikin tracksuit ya ɗaura puffer jacket a saman kayan saboda tsananin sanyi, muka yi sallama, ya fito ni kuma na hau shirin fita zuwa studium ɗin............ Menene alaƙar Abba da Abbie, wannan shi ne dayawan tambayoyin da nike samu, to Abba da Abbie dai yaya da ƙani ne, Bappan Abba da Baban Abbie ƴan biyu ne, baku ji yana cewa Hassan babbana ya cewa Hussain marigayi ma babana ba? Dukka iyayensa ne, and shiyasa Abba da Abbie suke tsananin kama, saboda dukkansu iyayensu maza suka ɗauko, kuma iyayen nasu twins ne masu kama da juna, shiyasa ƴaƴan nasu suke kama. Abba iyayensa ɓarayin daji sun kashesu a ƙauye tun yana jariri bai fi shekara ɗaya ba, shi bappansa da Innarsa sun ki zaman cikin gari, a kauye suke rayuwa, akwai lokacin da ɓarayin daji suka shigo suka yi masu ɓarna, sun kashe mutane dayawa, a nan suka kashe iyayen Abba. Sai mahaifin Abbie ya ɗauki Abban kasancewar ɗan ɗan uwanaa ɗaya tilo a duniya, Mama ta reni Abba tamkar ɗan cikinta, da yake yana kama da Abbie ma ba zaka taɓa cewa ba ɗanta bane. Wannan shi ne a taƙaice waye Abba kuma waye Abbie. labarin A'isha zai dinga zuwa maku dama wasu labaran masu gajeran zango dan faɗakarwa da ilmantarwa cikin hikima da basira................ Danna like and share fisabilillahi. FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A QUEEN OF SURPRISE.✍️🔥 LABARIN AISHA.🥹💔 PART 44 Follow my TikTok account 👇 https://www.tiktok.com/@princess_teema1?_r=1&_t=ZS-92AoEpYYmwP Follow my Channel account 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S Ƙananan kaya na sanya, wandon jeans fari tas da top maroon, na ɗaura jacket mai nauyi a kan kayan saboda bala'in sanyin da ake yi, snow har zuba yake tamkar yayyafin ruwa. Na kammala shirina tsab, na sanya socks and boots a kafafuna, jacket ɗin Abba ma na sanya wanda ya kai mun har ƙasa sosai, shi kuma a gwiwa ta tsaya mashi. Na kammala shirina tsab nai zaman jiransu su dawo, basu dawo ba har lokacin sallar la'asar ta yi, already da alwalata, dan haka na ɗauko hijab na tada sallahta. Bayan na idar na yi zaman askar na yamma. Sai 5 su Abba suka shigo gidan, na ɗaura Muhammad a bayan wuyansa, Hassan na rike da lunch box ɗinsa, yana goye da jakkansa, while Muhammad ɗin ma yana goye da jakkansa, Abba na rike mashi da lunch box ɗinsa, kana ganinsu zaka san suna cikin tsantsar farinciki mara misaltawa. Suna shigowa ɗaki Muhammad ya fara cewa. "Mammy daddy ya kaimu wajen cin abinci mun ci kayan daɗi, da chocolate dukka"...... Da sauri na kalli Abba, ya ɗauke kansa daga kallona, zan yi magana ya rigani da cewa. "Tayani canza masu kaya, ba zasu yi wanka yanzu ba sai mun dawo, kada sanyi yakamasu". Na harare shi ban yi magana ba, coz Abba yana shagwaɓa yaran nan dayawa, ashe yawonsa ya tafi da su sun barni nan zaune ina jiransu. Na miƙe na kama hannun Muhammad dan in shirya shi, Hassan kuma daddyn nasa ya shirya shi, saboda ni ban iyawa da halin Hassan, yanzu zai hasalani in kai mashi duka ne, sai ayi ta magana ba zai amsa ba, idan ka cika matsa mashi ko ya ɗaga maka gera ko ma dai ya fashe maka da kuka, ban iya ciwon kai. A tare muka shirya yaran, muka cika masu kayan sanyi a jikinsu saboda yanayin gari, Abba ya ɗauki Muhammad a bayan wuyansa muka fito waje, gwanin burgewa haka muka tafi kallon wasan kwallon kafa a fili yadda ake bugawa, da sai a Tv su Hassan suke kallo, yanzu kuwa ga su a fili, yaran nan suka kusa haukacewa daddynsu, ya mugun saka masu sha'awar kwallon kafa suma. Yau mun ga masoya munga zallar soyayya, duk ta in da muka juya super hero super hero, yau da kansa ya zo kallon wasan kwallon kafa, gabaɗaya wajen sun yo kansa, sai hotuna ake ta ɗaukanmu, Abba na nan dai rike da Muhammad a bayan wuya a haka ake ta mana hoton, da kyar masoya suka barmu muka shiga cikin wajen, muna zuwa aka bamu waje na musamman, ashe an tanada mana, cikin farinciki muka kalli wasan nan, ana bugawa ina wasa da mijina, shi kuwa yana ta faman biye mun. Bayan an tashi muka koma gida, haka muka cigaba da rayuwarmu ta farinciki har na kammala karatuna, muka yi graduation, Abba ya gama mun komai a rayuwata, ban san da me zan biya shi ba. Ina kammala makaranta da sati guda na cire planning da na yi, yanzu na shirya karɓan cikin mijina. Abu tamkar jira yake yi, dan kuwa ina cire planning ɗin nan ko sati ba'ayi ba sai ga shigar ciki, dan kuwa satina uku da cirewa na fara wani shegen mura da in dai na ji shi nasan ciki ne ba tambaya, ba yadda Abba bai yi ba mu je asibiti a ban maganin muran nan naki yarda, dan ni nasan menene, aikuwa sati biyu da fara wannan muran sai ga uban laulayi wanda dama ni akwaini da shegen laulayi kamar ba gobe. Abba na zaune a parlo da su Hassan suna buga PS na shigo sanye da sleeping dress, tun ɗazun su zo su kwanta sunki, suna ta faman buga game. Ina zuwa na ce. "Nawan ka tashi ka dafa mun ɗanwake". Cikin masifa na faɗa..... Ya wurga mun ido, kallon tuhuma ya fara bina da shi, sai kuma ya ce. "Light of my life, ni fa kwana biyun nan bana gane maki, sai ki dinga mana masifa, haka ɗazun kika maran mun takwarana babu abin da yai maki, yanzu kuma ɗanwake ma sai an mun masifa ne za'a ce in dafa?". Na wurga mashi harara kafin in ce. "Idan ba zaka mun bane sai ka faɗa mun in nemo mai mun". Babu alamar wasa a kan fuskata...... Hassan yanzu ya fara wayo, sai ya ɗauki pad na game ɗinsa ya nufi sama yana faɗin. "Daddy goodnight". Watau irin ba zai iya da masifar mammynsa ba. Muhammad kuwa da yake baki abin magana sai cewa ya yi. "Daddy mammy ta canza sosai"........ Na kai hannu zan buge mashi baki Abba ya tare hannun nawa. Cike da kulawa ya ce. "Boy jeka room naka,

Chapter 36 of 38