ko shi ne babba ko ba shi bane dai sunansa Hussain, ya mayar da sunan Hussain ɗina, macen kuma yai mata huɗuba ba da sunan Hajiyarmu, dan ya yi wa bappansa takwara watau Hussain, sai yai wa Hajiyarmu takwara Nana Khadijah.
Bayan ya kammala yi masu huɗuba ne ya samu damar zuwa yai wanka sosai ya canza kayansa zuwa tracksuit bakake, ya shiga ɗakinsu Hassan ya kirasu su zo su ga sabbin babys, suna kwance suna jiran ya zo ya kaisu makaranta, haka ya tattarosu suka dawo ɗakina, sai murmushi yake yi ya hau nuna masu babys ɗin. Hassan dai ko a jikinsa bai damu ba, Muhammad kuwa sai murmushi yake yi.
Sai da aka gama gyara yaran sannan ya kira gida ya sanar masu, farinciki a wajensu ba'a magana, ya ce Aunty Maryam ta shirya zuwa, idan na yi arba'in sai mu koma tare da ita na ga gida na yi sati biyu in dawo. Haka kuwa aka yi, kwanakina uku da haihuwa sai ga Aunty Maryam, ta zo ta zauna damu har na yi arba'in, sannan muka je ganin gida.
Zuwana gida ne na samu labarin Ibrahim ya yi aure, ya auri ƴar kanwar mahaifiyarsa, sannan Abbie ya samu taɓin ƙwaƙwalwa, yana nan an ɗaure shi a gidan dan yana dukan ƴan uwanguwa, su Mama dai suna nan suna fama da hali, Sodangi kotu ta raba aurenta da Abbie dan yana ciwon hauka, tana fama da yara biyu a hannu, mace da namiji, haka aka raba auren tana tare da su Mama a gidan tun da dama danginsu ce.
Ni kam na kai masu ziyara sau ɗaya, na masu kyaututtuka, su Amina tamkar zasu cinye ƴaƴana saboda so, watau idan kana da kuɗi a duniya kowa sonka zai dinga yi yana maka biyayya, su Amina Aunty sama Aunty ƙasa, wani irin so aka dinga nunawa yarana da ni kaina.
Satina biyu a Nigeria na koma Germany. Rayuwarmu ta kara shiga tsananin farinciki sosai, daga nan na ce haihuwa ta isheni, na faki idanun Abba na sake yin planning abina, yara huɗu sun wadaceni ALLAH ya masu albarka, ina kula da su daddynsu na kula da su. Zaku ce shi ne uwar, da daddare ina barci Abba na fama da su, ya haɗa masu madara ya basu, ya yi ta faman jijjigasu, idan kunga ya kwanta tau sun yi barci ne, babu abin da zan ce da bawan ALLAHN nan sai godiya.
Ya mun abin da ba zan iya biyan shi ba. A wannan sati suka tafi buga world cup a kasar Spain, muka dukufa da yi masu addu'ar ALLAH ya basu nasara, tun ana saura sati a buga wasan Abba ya bar Germany suka shiga training gadan-gadan, mun mashi addu'a sosai dan ya samu nasara.
Ni kuma na shirya tsab na tafi DUNIYAR QUEEN OF SURPRISE NA GYARA dan ta gyarani kafin ya dawo, dan in ya ci wannan world cup ɗin nasan zai yi matukar farinciki, abin da zan yi in taya shi farinciki shi ne in gyara mashi kaina, in koma sabuwar amarya, shi ne yasa na tafi QUEEN OF SURPRISE NA GYARA. Cikin wannan sati biyun ta gyareni tsab, ta mun wani irin musulmin gyaran jiki, skin ɗina har wani silki yake yi, ta mun gyaran ciki da waje, ni da kaina nasan na haɗu na matse sosai da sosai, kayan ƙarin ni'imar da ta haɗa mun har suka fara damuna a jiki, na dinga jin ba abin da nike da buƙata face mijina, kullum muna waya da shi sau ba adadi a rana, da daddare sai barci ya ɗaukeni yake kyaleni, duk na matsu ya dawo.
Ranar da ya cika sati biyu da tafiya ai cire kunyata na yi, na ce. "Nawan ni fa ka dawo tsananin buƙatarka nike yi". To naga kamar bai da niyar dawowa nan kusa ne, ni kuma na je na sha gyara na musamman, QUEEN ta fito da martabata, ba zan iya cigaba da hakuri ba. Ai ina faɗin haka ya ce dole ma ya haɗa kayansa ya dawo tun already jiya sun buga wasan, ya ce lallai tawan kin zo har wuya, yau da bakinki kike tambayar hakkinki kai tsaye, tab ai dole ma ya dawo.
Sai ya hau shiri ba ɓata lokaci, a washegarin ranar ya diro Germany, yana shigowa gida su Hassan suka yi kansa suna ta faman oyoyo daddy, shi kam hankalinsa na kaina, tuni ya ji duk duniya ba abin da yake buƙata yanzu face ya ji shi a jikina, coz yadda yaga skin ɗina yasan da labari. Ai cewa su Hassan ya yi su tafi wajen nannynsu bari ya sauke wani hakki, suka gudu wajen mai aikinsu shi kuma ya nufoni.
Ban bari ya isoni ba na miƙe da sauri na yi sama ina murmushi, da sauri ya bi bayana, yana shigo ɗakin bai ganni ba, ƴan waige-waige ya farayi yana faɗin in yi hakuri in fito, dan a tsananin kwaɗaice yake da ya rungumeni. Fitowa na yi daga bayan curtain wajen door dana ɓuya, na lallaɓa a hankali na zo na daka tsalle na haye bayan shi.
Ai wani irin ajiyar zuciya ya sauke tare da juyowa, ya dawo dani ta gaban shi ya rungumeni sosai, sannan ya ƙarisa dani wajen gadon. Ya kwanta dani a jikinsa, yai mun runfa da faffaɗar kirjinsa, muka kurawa juna ido, Abba ya ƙara wani irin kyau na musamman, in ta kallonsa bana gajiya.
Hannunsa ya kai ya ɓalle botiran pj's ɗin jikina, yana wani kallona cike da tsantsar sha'awa ya ce. "Dole ashe ki nemi mijinki, kin san me kika tanada mun, irin wannan haɗuwa haka, ai yau zautar dani zaki yi".
Na turo baki kafin in ce. "Uhm, ko kuma mu zautar da juna ba, nawan ka ganka kuwa?"........ Ya kai hannunsa ya matse breast ɗin Nana and Hussain har sai da ruwan nonon ya watsun mashi a fuska, ya kashe mun ido ɗaya kafin matso ya ɗaura bakinsa a kan nawa, wani irin kiss ya shiga bani, yana matsewa ƴan biyuna abincinsu, su kuwa suna can hannun nannynsu Hassan tana tayani kula da su, yanzu sun fara wayau sai rigima.
Aikuwa nan take na fara taya shi, kan kace me mun birkita juna, tuni ya rabani da kayan jikina ya hau network. Wani irin susuce mun ya yi, ya dinga zuba mun sambatu tamkar zai zauce, faɗi yake zai zautar da shi, na yi daɗi over. Nima na dinga zuba mashi sambatu tamkar zan zauce, coz yau da na rikita shi shi ma sai ya birkitani da salon sex ɗinsa da bai taɓa mun ba.
Tsabar na rikitashi tambayata kawai yake yi me nike so ya bani, me nike so ya mun. To na ɗauka daɗin soyayya ce tai mashi yawa yake wannan sambatu, sai da muka kammala farantawa juna rai, bayan mun samu matsuwa yana kwance rungume dani ne yake sake tamnayata kyautar me nike da buƙatar ya?. Na yi mamaki, cike da tsantsar so na ce mashi yawo zai kaimu ƙasashe daga nan mu wuce ƙasa mai tsarki mu yi ibada tun da azumi ya kawo kai.
Ya ce angama ranki shi daɗe, yanzu kuwa zamu fara shi. Yana rufe baki sai ga kiran waya, yana ɗauka aka sanar da shi team ɗinsu sun ci world cup. Ya Salam, wani irin tsananin farincikin da yake ciki ba zai misaltu ba. Intakaice maku ya samu kyautar makudan mikiyoyin daloli, sun ɗauki kofi na zallar ɗanyen gold da kwalliyar lu'ulu'u mai tsananin tsada da daraja.
Hakan yasa ya ce in shirya yawo kam babu kama kafan yaro. A satin muka shirya yawace ƙasashe goma a duniya. Zamu je Qatar, England, Russia, Spain, Iceland, South Korea, China, Itali, Turkey, daga karshe mu dawo ta ƙasa mai tsarki mu yi ibada.
Haka kuwa aka yi, muka zama ƴan sama jannaty a yawon, banu nan bamu can, mun baiwa idanu abinci, daga karshe muka dawo ta ƙasa mai tsarki, Abba ya sayawa Hassan kamfanin motoci a nan Germany, ana kera mashi motoci ana zuba mashi riba a account ɗinsa da Abban ya buɗe da sunansa. Rayuwarmu dai sai sam barka, farinciki iya farinciki.
AFTER 10 YEARS.
Zaune muke dukkanmu a parlo da ƴan ƴaƴana muna ta hira, yanzu Hassan ya zama matashi, yana da 15 to 16 years a duniya, Muhammad yana da 13 years, ƴan biyuna suna da 10 years a duniya, dukka yaran nan sun zama masu tsananin kamanni, saboda su Hussain and Nana da Abba suke tsananin kamanni, sai suka saje da su Hassan.
Ko sau ɗaya Abba bai taɓa nuna masu banbanci ba, bai taɓa nuna masu ba shi ya haifi su Hassan ba, ya haɗesu waje guda ya rungume gam, su Nana suna kiran Hassan da Senior man saboda baya wasa da su, ko dariya baya yi, suka mashi laifi jibgansu yake tamkar bai sansu ba, suna cewa Muhammad Big Bro.
Muna zazzaune a parlo muna hira gwanin burgewa, Hassan na koyawa su Nana da Hussain assignment da aka basu a school, while Muhammad na rike da wayansa yana buga game. Abba na kwance kan doguwar kujera yana kallon family ɗinsa gwanin burgewa. Ni kuwa ina zaune kan carpet rike da littafan Hassan ina bincikan yanayin karatunsa da handwriting ɗinsa, abin mamaki, exactly handwriting ɗin Abba Hassan ya tashi da shi, ga shi karya mutum yake yi ya ga wannan kyakkyawan ɗan saurayin nawa ya ce ba Abba bane ubansa, coz har dimples ɗinsu iri ɗaya, duk da Hassan bai da fara'a amma duk ranar da ya yi murmushi sai ka zaci Abba ne yai.
Ko kaɗan Hassan bai taɓa tambayata Abbiensa ba, shi dai uncle daddy kawai ya sani. Watau ana yin matashi jajirtacce kuma namijin gaske a gidan nan watau Hassan, na kammala checking note ɗinsa dukka lafiya lou, idan aka ce in bashi mark to zan iya bashi 99/100 gaskiya, ya yi ƙoƙari, Abba ya tsaya mashi sosai.
Abba dake kwance kan sofa sai kallona yake yi, ya kara girma da dattaku shi ma. Muna zaune a wajen aka kira shi a waya aka sanar mashi cewa kafar Abbie ta ruɓe saboda ɗaurin da suka mashi da sarƙa ta ci jikinsa, yanzu sai dai a yanke kafar, Abba ya ce ba damuwa a yanke ya ɗauki nauyin aikin, bai faɗa mun abin dake faruwa ba. Yana kammala wayansa ya ce. "Light of my life zo mu je in baki kuɗi ki leƙa DUNIYAR QUEEN OF SURPRISE NA GYARA, akwai magana". Ya faɗa yana miƙewa ya nufi sama.
Na maidawa Hassan books ɗinsa cikin rucksack ɗinsa, sannan na miƙe na rufawa Abba baya. Muna shiga ɗaki ya damkoni yana faɗin lallai sai na leƙa DUNIYAR QUEEN OF SURPRISE NA GYARA, dan gaskiya yana tsananin yunwace da daɗin ni'imata, na ce ya kawo kuɗi ya ce ai ko nawa ne zai iya biya a gyara mashi ni, na ce angama my world, dole in je Queen ta dubani, na faɗa ina kwantar da kaina a kan kakkaɗar kirkinsa.
Ya sanya hannunsa yai tighting ɗina sosai, tamkar zai mayar dani cikin cikinsa, nima na rungume shi tsam a jikina ina murmushi................
To tammat bi hamdillah, laifin daɗi ƙarewa, a nan na kawo karshen LABARIN AISHA, kuskuren dake cikin ALLAH ya yafe mun, faɗakarwar dake ciki na bada shi sadaka ladar ALLAH ya kai ga iyayena abin alfaharina. Me zaki ce me zaka ce game da labarin A'isha? Wani darasi kuka koya? Yau zan zauna in saurari raayiyinku a comments section, kowa ya faɗa mun ra'ayinsa game da labarin. Nagode da nuna kauna ALLAH ya bar zumunci. Taku har lullum FATEEM ZAHRA MUSA A-K-A QUEEN OF SURPRISE OR STAR LADY OR PRINCESS TEEMA. THE WRITER OF DUK KARFIN IZZATA, TRIPLETS, RAWANIN ZALINCI, AND ZAKUNA BIYAR.
Masu tambayata ina haɗa maganin gyara ne, yeah, ina haɗawa sosaima, masu inganci da kyau, musamman ga uwayen gida masu capacity a kara mai data mai capacity, amare kada ku ji haushi, kuma ina haɗa naku sosaima. Amma ba kowa nike haɗawa ba sai masu capacity dake shirin gina fadarsu a farfajiyar zuciyar oga, mata masu aji, matan da suka amsa sunansu mata da su nike tattaunawa ba wacce ta rako mata duniya ba, idan kin shirya zama hamshaƙiyar mace mai faɗa aji a gidanta, kuma mai capacity, kawai ki ɗauki numberta mu tattauna, kome ake ciki zamu gyarota, ina amaren kafin babban sallah? Yakamata ku leƙo DUNIYAR QUEEN OF SURPRISE kada ayi babu ku, tun wuri ku gina fadarku a zuciyar oga, duk wanda ya shigo wannan duniya tawa sai ya zama mai abin mamaki kuma mai capacity shi ma, idan kin shirya zama mai capacity ga numberta mu yi magana. 08161390581 Whatsapp only................ MATA SAI DA GYARA, KADA KI ZAMA BALLAGAZA A ZUBE KAMAR KAYAN WANKI, CIKI A WARGAJE WAJE A HARGITSE KI SANYA BAWAN ALLAH YA RASA IN DA ZAI KAMA, KI ZO KU YI TA FAƊA DA SHI A RASA GANE KANSA, KI SANYA YA ZAMA MUGUN KARFI DA YA JI, TO KIN BAR MASHI KO'INA A WARGAJE BA WANI ARMASHI, BA DOLE YAI WATSI DAKE BA? MAZA FA WANNAN ABIN SHI NE RAUNINSU, DUK ISKANCINSU A NAN SUKE DAKATAWA DOLE SU NEMA, AMMA KIN BAR WAJE BA ARMASHI, WANI NAMIJIN MA GUDUNKI ZAI YI YA DAINA NEMANKI, WANI KUMA YA KOMA NEMAN MATAN BANZA A WAJE, WANI YA KARO AURE, DA ANYI MAGANA KI CE YA CUCEKI WHILE KE KIKA CUCI KANKI, BARI IN FAƊA MAKU GASKIYA, DA ZARAR NAMIJI YA FARA JIN CANJI A WANNAN WURI FA ZAI ƊAUKE KAFA NE, YA FARA CANZA MAKI, KI FARA GANIN SABON HALI, IDAN BAKI ƊAUKI MATAKIN GYARA BA, DAGA NAN SAI A SAMU ƁARAKA, DAN ALLAH MATA MU GYARA KO DAN MU KANKAROWA KANMU MUTUNCI DA KIMA.
NOTE. Zan faɗa maku wannan gaskiya ne da ba kowa zai faɗa maku ba, Madam idan kina da sanyi a jikinki duk wani maganin gyaran ciki da zaki sha ba zai maki amfani ba, coz sanyi kashe komai yake yi, shiyasa duk wacce ta ce in gyarata sai na fara haɗata da maganin sanyi dan kada mu ta aikin banza, muna abu baya yi......... Na barku lafiya.
labarin A'isha zai dinga zuwa maku dama wasu labaran masu gajeran zango dan faɗakarwa da ilmantarwa cikin hikima da basira................ Danna like and share fisabilillahi.
FATEEMA ZAHRA MUSA
A-K-A
QUEEN OF SURPRISE.✍️🔥
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 38 Chapter of 38