har ya samu kambala Alhamdulillah wanda muka shirya muka je har Madinar aka yi taron ƙarewarsa, sannan su Arhaam suka shirya masa buki na musamman a Dubai ɗin muka je! Yanzu ya dawo inda nake kuma a nan Abujar yake neman auren wata yarinya wacce suka yi karatu a tare.
Sannan Aunty Aysha tana tare dani ga Baba Ustaz wanda ya tsufa sosai domin a yanzu yana gida ma ko'ina baya fita.
Idan na zauna wani lokacin ina tunani, sai in yi ta lissafin yanda muka faro da irin yanda rayuwa ta shiga sauyawa da irin jarabawowin da muka yi ta tsallakewa. Wani abun na kan yi murmushi, wani ya saka ni dariya, wani kuma ya sakani Kuka.
Yau ma koda muka wayi gari da labarin mutuwar Umma muka farka wadda tayi matuƙar girgixa Baban Muhammad.
Tunda ya fita masallacin asuba ma bai dawo ba. Gani ni har na kambala shiryawa Little Muhammad ma haka.
Shigowar Abdallah na ji yana faɗin.
"Maami kin gama shiryawar?."
Kallon sa na yi da alamar tambaya na ce.
"Na gama. To amma in Abban na ku yake?"
"Bai dawo daga masallaci ba?"
"A'a, bai dawo ba...ina ka baro shi kai?"
Sallamarsa muka ji yana faɗin.
"Ina ciki Maman Zarah, koda na shigo kina cikin toilet..."
Jinjina kaina na yi na ce.
"Ga abincin karyawa an gama haɗawa..."
Girgixa kansa ya yi ya ce.
"A'a, na gode. Amma ba zan iya cin abincin ba, idan kun gama shiryawa ku fito mu tafi."
Sosai nake tausaya masa, domin na riga na ɗanɗana zafin mutuwa na san ciwon ta. Mahaifiyarka ta rasu ai kam dole akwai raɗaɗi.
Da haka muka kambala muka fito muka kama hanya sai Gusau. Bayan an gama makoki na shirya tare da Abdallah muka je muka duba Mummy da Yaya Hafiz sannan muka je gidan su Maman Fakiha.
Yanda take bani labarin Jafaru akwai matuƙar tausayi a ciki, amma ni sam ban ɗauke shi komai ba. Domin shi ne wanda ya ɗaurawa kan sa. Da yace ya zaɓi ya mutu bai yi aure ba, wannan kuma damuwar sa matuƙar dai zai kiyaye kansa da dokokin Allah. Sai da muka biya gidan Fakiha sannan muka zarce gidan Aunty Labiba wacce ta cike da farin cikin ganinmu.
Bayan mun kambala zumuncinmu muka shirya muka dawo gida. Inda muka tarar Zarah da Aliyu sun zo wai a matsayin surprise wanda naji daɗin zuwan na su sosai.
Daman haka suke mini, sai ina zaune kwatsam sai na gansu sun zo dubani wai sun yi kewata.
Komai na rayuwa sai in ce Alhamdulillah! Domin ko a yanda en uwana da yara na suke ƙaunata da damuwa da dukkan al'amura na sai dai in ce Alhamdulillah!
Gina Masallatai, rijiyoyi, ɗaukar nauyin marayu da tallafawa bayin Allah shi ne aikina a yanzu wanda kullum bana gajiya da yi wa mahaifina da kuma Dayaa na hidima domin Allah ya kai ladar ƙabarinsu ya kuma gafarta musu. Addu'a ta har abada ba za ta taɓa yankewa ba zuwa gare su In Sha Allahu sai idan mutuwa ce ta riskeni. Haka ma 'ƴan' ƴansa kullum ina musu nasiha da su dinga yi masa addu'a a koda yaushe suna tunawa da shi.
Tammat Bi Hamdulillah!!! A nan na kawo ƙarshen wannan Novel ɗin nawa wanda ya kasance ƙirƙirarre. Ina addu'ar Allah yasa albarka ga darasin da ke ciki. Kuskuren da na rubuta ba daidai ba kuma ALLAH ka yafe mini amin. Na gode sosai masoyana da jimirin bibiyar wannan littafin. Allah yasa mu amfana da darasin da yake ciki.
Ganin Ido comment group.
Taskar gurinjo novels.
Wattpadians
Arewapen
Da sauran mabiya wannan littafin ina godiya sosai, Allah ya saka da alheri ya bar zumunci. Sai mun haɗu a littafi na gaba In Sha Allah. Ku kasance dani a koda yaushe.
#Aminaibrahim
#OumAmeer
#08068974831
#9,December2025
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 67 Chapter of 67