Share this page
haka a dan rude ta ce mishi. "Mu kuma? Toh me zai hada mu? Sai dai ko akan.." "Akan me?" Shiru tayi domin basu tab'a magana irin haka ba, dan haka tayi shiru, sai da ya kuma tambayar ta? "Akan me?" "Jakadanci ba!" Ta fada a matukar firgice, "Toh" ya fada sannan ya juya ya bar sashin. Koda ya koma, ya samu Sarkin gida da Galadima. "Lafiya?" Suka tambaye shi, "Hmm! Ga shi can ban san me ke damun mutanen gidan nan ba, Rama tana tadda min husuma kuma ina kokarin dauke kai daga gare ta, amma bata lura da haka, shekarun ta da kuma Surikin ta sarkin Yaki nake dubawa, ba wai ban san me nake yi ba, matukar aka samu sunan Fulani Aminatu a cikin wannan abin da suka binne tabbas sai na hukuntatta mafi girma da daukaka a cikin masarautan nan" yana gama fadar haka ya shige abin shi, bai kuma magana ba. Koda ya shiga cikin tsayawa yayi yana kallon Fulani Aminatu da take kwance mayafin rufuwar da yake yana da tsantsi, ya salube daga jikinta ya sauko har kan cikin ta, dukiyar Fulaninta suna tsaye cur-cur, lumshe idanun shi yayi kafin ya kauda kan shi, ya nufi ban daki yayi wanka, ya jima zaune kamar bai da abinda yi, a hankali ya fito ya haura gadon ya kwanta. Yana sauke ajiyar zuciya, bayan ya janyo ta jikin shi. A hankali ruwan da yake jikin shi ya shiga gangara jikin ta, a matukar sanyayye ya juya yana fuskar ta shi. "Baffa'm! Meke damun ka naji kirjin ka yana bugawa da sauri da sauri." Tana maganar ne amma idanun ta a lumshe kamar me magagi. Shafa fuskar ta yayi zuwa wuyar ta, sannan ya saka bakin shi a habb'atar yana tsotsa, shigewa jikin shi tayi sosai tana sauke ajiyar zuciya a kan fuskar shi. "Baffa'm!" "Aminatu! Ina jin kamar zan rasa ki ne shi yasa yake bugawa da sauri da sauri" ya fada yana me sumbatar goshinta. Gyara kwanciyarta tai a jikin shi. "Babu abinda zai faru" ta fada tana sauke ajiyar zuciya a karo na biyu. Gyara mata kwanciya yayi a jikin shi, sannan ya lullube ta. * Tunda ya shiga ya bar su, suka yi shiru sannan suka nufi wurin Dakarun suka tambaye su, keken faruwa, nan suka gaya musu sannan suka nufi wurin da aka ajiye shirgin, basu yi gangamin tabawa ba, sai dai kuma suna barin cikin gidan sarautar aka samu wani bakin labari. Na mutuwa Jakadiya Rama da bayin nan, kiran sallah farko ya d'aga shi, kan shi na sarawa a hankali ya janye ta a jikin shi ya shiga ban daki yayi wanka da alola. Sannan ya nufi hanyar masallaci. Kus-kus din da dogarai suke yi ne ya ja hankalin shi bayan an idar da sallah ne yake jin labarin mutuwar Jakadiya, idan ran shi yayi dubu sai da ya b'aci. A fusace ya nufi fada cikin abinda bai wuce rabin sa'a ba sai ga dattawan fadar sun Bayyana baki dayan su, basu tab'a ganin b'acin ran shi ba. "A kira min sankira" shine me tsaron kofar gidan yari. "Allah ya huci zuciyar zaki, Allah ya baka hakuri da afuwa" ya mike bayan ya gama fada, sannan ya nufi can gidan yarin da yake cikin masarautan. Bayan kamar minti goma sai gasu, irin manyan mutane nan ne jibgege kamar kututturen bushiyar loko (wato bishiyar kuka🤫) zuwa yayi ya zube. "Taya aka yi Jakadiya Rama da mutanen da aka kama suka mutu?" Waziri Zakaria ya wurga mishi tambaya? "Allah ya baka nasara, wallahi jiya bana kofa. Sakamakon mai dakina tana bisa gwiwa" a zafaffe sarki Bello ya kura mishi Idanu, Sankira waye a kofar jiy" Galadima ya wurga mishi tambaya. "Allah ya taimaki Galadima, Sanda ne a bakin kofar jiya" "Toh maza a tawo da shi" inji Waziri, "Allah ya huci zuciyar ka" "Hmm! Maraba gasashe kura taga bakin jaki!" Inji Yarima Yakubu. A yadda Sarki Bello yake ji zai iya sakawa A bawa Yarima Yakubu kashi dan haka ya nuna shi da yatsa, sannan ya mishi alama da ya bar fadan. Cikin rashin mutunci da ya saba ya bude baki zai magana. "Kai!!!" Ya daka mishi tsawa, take dogaran fadar masu fushi da fushin wani suka harxuka, kuma daman haka suke jira suke kawai sarki ya d'aga murya su kaddamar maka, an hore su ne da hakan koda dadi ko ba dadi kullum cikin fushi da fushin wani suke.... __________________________________ End of page 16 _Ga bikin zuwa babu zanin daurawa. Eh TOH ina goron sallah na🙄🤔😒😏 idan babu tabbas Ƙarku saka rai da posting gobe sai kun bani happy sallah na_ More page more comments da vote 💪 @Mai_Dambu [5/14, 2:22 PM] Pearl crystal: KALLABI..! A Tsakanin Rawuna Na Mai_Dambu EWF https://www.wattpad.com/1222513643?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=7gnb3Ml4WrBFYo4f8bqXOdMGqUuyCCYOsQ3xzd6ZxRZnZQ9AhBeGnIaAs4ln%2BVjddA%2BcfxIRyRqhNy2iy%2FNjaq6sJpfG%2FrdMUtx%2FOpTdvw66ELKl7FBy94kcUdszKKf2 BABI NA SHA BAKWAI *GAISUWARKU CE A WANNAN SHAFIN MASOYAN KALLABI NAGODE SOSAI* "Fita aka ce maka, me yasa baka da mutunci ne? Maza fita mara hankali daga yau an dakatar da kai shiga harkokin fada!" Inji Waziri Zakaria, shigowar sanda da dogarai, yasa Sarki Bello kura mishi Idanu. Masu iya magana sun ce mara gaskiya ko a cikin ruwa yake gumi yaƙe, abinda ya faru kenan ga Sanda domin yana ganin shi a gaban sarki Bello ya fashe da kuka. "Kai yi min rai ja gafarce ni, na tuba wallahi ni na kashe su" lumshe idanu sarki Bello yayi sam bai gamsu da Hujjar Sanda ba, dan haka ya kura mishi Idanu, kafin ya janye daga kallon shi, lashe bakin shi yayi yana kallon yadda yake gumi. "Kana da iyali?" Ya tambaye shi, kafin ya cigaba da cewa. "Ku mai da shi, bakin aikin shi a tabbatar da an yi suturar Jakadiya Rama" Daga haka ya mike tare da barin fadar. "Ban gane abinda Bello yake nufi ba, shin ya bar Sanda ne?" Mikawa Galadima yayi sannan ya ce. "Duk diya nai da ya hana uwatai kwance ai shima ba zai kwana ba" yq kad'e alkyabar shi yayi gaba. "Shawara ta rage ga me shiga rijiya Imma ya hwada da kai Imma ya dira bisa sawaye nai" Shiru fadar ya dauka domin maganar gaskiya magana suka gaya musu, amma toh duk wanda zai ji haushin wannan abin toh tabbas yana da hannun cikin abinda ya faru, dan haka sai gashi sun sani shiru babu wanda ya kuma tankawa. Haka aka tafi Jana'izar Jakadiya Rama. Bayan an gama aka dawo fada, inda aka yi ta kanannun magana aka. Sarki Bello ne yasa a kashe Jakadiya, wanda ba haka bane tsabar sharri ne irin ta mutane. * Shiru wurin ya dauka, kafin Galadima ya ce. "Ina ga an rufe daki da barawo fa, domin duk wanda ya kashe Jakadiya Rama akwai wani abinda ya boye ne, haka kawai ba zai kashe ta ba, dan haka ina da yakinin anyi haka ne dan rufe." Murmushin gefen baki Mai Martaba yayi yana kallon littafin hannun shi. "Eh toh kana da hujja?" Ya tambaye shi. "Bani da ita, amma yadda aka kashe Jakadiya ya isa ya tabbatar da hujjar da nake da ita, sannan idan ka dubi yadda ake gararanba da zancen dole ya tab'a kowa naka" inji Galadima, "Bana jin haka kuwa kawai ina nazarin rayuwar al'umma ta ce" Daga haka ya mike tare da nufar inda tukwanen shuka suke yana me tsayuwa wurin. "Bana jin akwai wani kwanciyar hankali a cikin gidan nan. Ina son na dauki Aminatu zuwa Gombe tafiyar makwanin ne" "Allah ya nuna mana" galadima ya fada yana me mikewa yana cewa. "Amma ba zaka bar masarautar nan yanzun ba sai ka gyara wasu al'amarin, domin" Juyawa yayi yana kallon shi, hango Fulani Aminatu yayi tana tsaye a bakin kofar shigowa ganin Galadima ya sata mai da takalmin ta zata juya. "Shigo" ya ce mata, yana kallon ta. Girgiza kai tayi zata juya tana kara jan mayafinta, dokin rufe fuskar ta. Juyawa Galadima yayi wanda yayi dai-dai da juyawa ya itama, bisa tsautsayi kawai ta tafi baki daya. "Aminatuuuuuuu" ya kira sunan ta da karfi wanda idan ba wani ikon Allah ba, kaf masarautan babu wanda bai ji kiran ba. Da mugun gudu, ya nufi kofar ya samu ta gungura can sai kokarin tashi take amma ta kasa, da sauri ya isa tare da d'aga ta yana kallon yadda goshinta da hancin ta da suke zubda jini. "Baffa'm! Ba wani ciwo bane fa" ta fada a wahale, saka farar alkyabbar shi yayi yana goge mata hanci, kafin ya dauke ta, dan har dakaru sun fara zuwa, ya nufi tarakar shi da ita. Wannan dalilin ya sa kowa ya kama gaban shi. Ajiye ta yayi a bakin gado yana kallon yadda take lumshe idanun ta, tabbas yasan tana da hakuri da juriya, bai zata na yau zai zarce na kullum ba, dan haka ya shafa gefen fuskar ta yana kallon yadda take ajiyar zuciya. "Sannun kin ji" "Naji tsoro sosai" mikewa yayi ya nufi ban daki ya dauko ruwa a wani tassa, sannan ya zo ya wanke mata fuska da hanci, kafin ya zuba mata ido. "Me kika zo yi a wurin?" Hawayen da take dannewa ne, ya shiga saukowa bakinta yana rawa ta ce mishi. "Me yasa aka kashe Jakadiya?" D'ago kai yayi ya kura mata ido, kafin ya mike tare da nufar ban daki ya zubda ruwan sannan ya fito ya nime wuri ya zauna. Kallonta yayi na wani lokaci kafin ya ce Mata. "Waye ya turo ki?" Yadda yayi maganar babu wasa ko sassauci, yasa ta d'ago kai ta ce mishi. "Babu" "Toh daga yau kar na kuma jin kin shiga harkokin masarautar nan kin ji?" Hawaye sharrr yake sauka ta ce mishi. "Naji" kallon kofar dakin yayi tare da cewa. "Nasan Innayoh tana jiran ki je ki" mikewa tayi, zata fara tafiya amma ina ta koma ta zauna, tare da rike kafarta. Kuka ne ya kwace mata tana yarfe hannu. Kai hannun shi yayi samar kafarta, yaga yadda wuyar kafar tayi fushi. A hankali ya tashi ya fara dauko kayan aiki da kan shi ya dauko wani abu ya saka mata a bakin ta, sannan ya koma wurin kafar ya ja, wani irin ihu ta sake amma sabida abin bakinta ya hana a ji ihun, tana kuka tana kome ya ja kafar sai da ya cire gocewar, sannan ya mike yana me daukar ta cak ya nufi sashin ta da ita, akan idanun Ajuji da ta zo wucewa ta hango su, kura musu ido tayi babu laifi sai dai cutar Hassada ta hanata hango iyakar su, gani take kamar shigowar Fulani Aminatu gidan zata iya yaɗuwa tayi yabanyya. Kwafa tayi tare da barin wurin da bayin ta. ** Bayan wasu makwanin kamar biyar Sarki Bello ya shirya tafiya zuwa garin gombe, tare da Innayoh. Yadda Fulani Aminatu take murna ba zaka taba tsammanin zata yi shi ba,ko ya aka yi dai dole tayi daukin zuwa ganin gida, dan haka aka shirya dakarun na musamman tun daga masarautan har zuwa wasu manyan masarautu kama daga na kano, Sokoto, Hadeja, Bauchi har zuwa gombe. An shirya tsaf ranar Laraba suka bar masarautan inda ya barwa Galadima ajiyar garin shi baki daya, suna barin masarautan Bingel tana shiga masarautan. Dan haka aka samu saba'ni a tsakanin su basu ga juna ba ma, ** Tun daga lokacin da ta shiga masarautan ta fahimci ashe kuskuren ƙaddara ce ta barota da gida, domin masarautan cike yake da mugunta da zalince, musamman da aka fahimci sarki Bello baya kasar, sannan shi kan shi Galadima bai san meke tafiya ba, wani abinda yasa aka kasa cimma Galadima sabida shima takadarirran mutum ne, Hatsabibi ne na gayawa mutanen gari, jan wuya ne da ya kware a rashin mutunci, kuma abinda ya sa yake biye halayyar shi amincin da ke tsakanin shi da sarki Bello, shi yasa bai cika shiga damuwan kowa ba, da kuma Allah ya sa aka wurge shi da rikon kwarya, sai ya fidda hakikanin gaskiyar shi, d'aga musu kafa da Sarki Bello yake yi shi ya ce bai iya ji ba, koda Yarima Yakubu yaso mishi iskanci rufe idanu yayi yasa aka bashi kashi, ya kuma tabbatar mishi an haramta mishi shiga harkokin masarautar Gobir har abada, idan kuma ya sake ya shiga toh ya kwana da sanin sai ya sheka lahira. A inda Bingel take, shashin Ajuji aka kaita a nan kuwa ganima Yakubu yake diban mata da yan mata babu ruwan shi, koda Galadima yaji labarin haka ran shi ya b'aci dan haka ya saka aka kamo mishi ya kubu yasa Sarkin bulala ya zane shi, kuma ya saka aka raba bayin a cikin wadanda aka raba har da Bingel inda aka kai ta gidan Chiroma. ** A cikin kwanaki biyar da suka bar masarautan yana cikin kwanakin da Aminatu ba zata tab'a mantawa ba, domin ya ajiye sarauta bawan Allah nan ya shiga bayyana kaunar shi, kamar zai cinye ta, haka kawai ma a ranar na shida da barin su masarautan ya ce a yada zango, bawan Allah nan tunda ya fito yayi Sallah ya koma dakin ya shiga turmushe yar mutane, Dakyar ya fito sallah magariba da isha, ai kuwa yana komawa ya shiga dasa bama-baman kaunar shi, itama mara kunya ta saba da halin shi, haka take amsar shi a duk lokacin da ya bukaci haka, wani irin mahaukaciyar kauna sukewa juna kamar zasu cinye kan su, har suka isa masarautan kano, a nan ma sai da Sarkin Kano yayi ta Mishi hannun ka me sanda, kafin ya kyale yar mutane. Haka suka yi ta sauka a masarautu daban-daban har Suka iso masarautan Bauchi. Kwanan su biyar a Bauchi, sannan suka nufi masarautan gombe, sun bar bauchi sosai har sun isa dumduma, suka yi karo da gawarwakin mutane, kuma da alamu fatake ne, dan haka basu yi yunkurin wani abu ba, sai da suka gaya mishi, da kan shi ya fito yana kallon su, daya bayan daya. Kafin ya shiga juya da sauri dake tsakanin keken dokin su da inda suke akwai tazara, hango wani gawurtaccen zaki yayi ya nufi keken dokin su.... ________________________________ End of page 17 Barka dai 🤣🏃 lemme park my wahala go domin gaskiya zan ajiye labarin nan na fuskanci gaskiya....ba kome ba vote sai kace gantalaliyya 🚶🏾‍♀️🏃 Mai_Dambu [5/14, 2:22 PM] Pearl crystal: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SHA TAKWAS "Kai!!!" Ya fada da ƙarfi amma ina har zakin nan ya samu damar bangaje keken dawakan da suka gan shi a fusace suka tsinke domin tsira da rayuwar su. Kamar wani aikakke domin burin shi bai wuce yayi ta wasan tamola da keken ba, har ya kai ga ya fasa cikin ya zakulo bil adam din da yake cikin keken ba, sai dai kash! Ihun sarki Bello ya tsayar mishi da kome, a fusace ya juya ga sarki Bello da ya ke tunkarar shi gadan-gadan, ohoho faduwar gaba asarar ragon maza, cikin tsananin fushi da fusata, sarki Bello ya amshi wani ya tare da ambaton Allah ya wurgawa wannan zakin, amma ya kauce. Tabbas abin ba karamin al'amari bane dan haka kamar waɗanda aka tinxira su, suka fuskanci juna da mugun gudu, sarki Bello ya rungume zakin suka fada can kusan rafin dumduma, burin Zakin ya fasa kan sarki Bello. Shi kuma sarki Bello burin shi su fada cikin ruwan, gashi zakin ya jima shi ciwo da faratun shi, (wato kumbar shi) jini yake zuba Sosai, a can kuwa dakarun sun yi nasarar ciro Fulani Aminatu, amma ta jigata sosai, domin ta bugu ta ko ina gyara mayafinta tayi sannan ta ce musu. "Ina Baffa'm?" Gurnanin zakin da suka ji yasata, mikewa ta nufi wurin suna tare ta ina ta karta a guje, har bakin ruwan suma dakarun suka iso, lokacin baka ganin kome sai jini da ya bata saman ruwan, wani irin dafe kirjin ta,ta fasa wani irin kuka tare sa kiran shi. "Baffa'm!!!" Zata shiga cikin ruwan. Innayoh da suka samu damar isowa ta kamota, "Don Allah ki sake ni, Wayyo Allah na Baffa'm Wayyo kar ka tafi ka bar ni, don Allah ka fito mu tafi" ta kuma fada da ƙarfi zata shiga cikin ruwan. Wani juyi suka yi a cikin ruwan. Zakin yana wani irin kuka na niman agaji. Suka kuma nutsewa, ba a kuma jin karar su ba, da gudu Fulani ta kwace, ta fada cikin ruwan tana niman shi, ihu take tana shawagi a cikin ruwan, kamar an ce ta juya ta hango gawan zakin, a saman ruwa. "Baffa'm!!" Ta fada da ƙarfi tana kuka, a hankali ya sako a hannun shi ta cikin ruwan ya ja kafarta ta fada cikin ruwan ji kake tsudummmmm. "Fulani Aminatu!!!" Suka fada da karfi, d'ago hannun yayi daga cikin ruwan yana musu alamar su tafi kawai. Juyawa kowa yayi simi-simi. Koda ta nutse cikin ruwan kokarin tashi take ya sakalo hannun shi zuwa kugun ta, yana murmushi a hankali ya janyo ta har wurin da kafarta ba zai iya kaiwa ba, ya d'ago ta yana kallon yadda take shaƙar iska, sabida ya d'ago kanta saman ruwan. "Kin zata na mutu ne?" Ai kuwa ta fashe da kuka tare da rungume shi. "Baffa'm naji tsoro" Sumbatar bakinta yayi yana cewa. "Ni ma naji tsoro amma ban zata idan na gan shi zai miki wani abu xan daina jin tsoron shi ba, sai kawai naga Sabida yar kwailata nayi fada da zaki" tura baki tayi tana faɗin. "Ni ba kwaila bace" ta fada tana kokarin kwace kanta. "Toh Fulani karki manta nan ba zaki iya tafiya ba sai dai ki nutse dan haka a jira na fito dake ko?" Kwalla ne ya cika mata Idanu. Baki daya ya gama rena mata hankali, zata tambayi Innayoh taji me yasa yake kiranta da kwaila? Komawa tayi ta kifa kanta kirjin shi, sai yanzu ma take jin tsoron biyo shi cikin ruwan da tayi. "Kayi hakuri ka fidda ni waje!" Ta fada kamar zata fasa kuka. "Hmmmm" ya fada cikin jin radadi sannan ya ware idanu shi akan ta. "Sai kin yarda ke kwaila ce" ai kuwa sai gashi ta harxuka, halin Fulani ya motsa kawai ta kwace daga jikin shi ta fara kokarin fitowa waje, ai kuwa yana sane ya kyale ta, ganin zata nutsu yayi maza ya biyo ta, tare da ɗaukar ta a kadadar shi har waje, ya shimfida ta a yashi, sannan ya zauna yana saukd ajiyar zuciya. Kallon rigar ta yayi yadda ya kwanta a jikin ta, sakamakon jikewar da tayi. "Lallai kwaila ta fara girma naga kirjin ba laifi" da sauri ta juya mishi baya tana tura baki, dan haushi ma tashi tayi tana kokarin barin wurin ya kamo hannunta, ta koma kan shi. Rungume ta yayi sannan ya sumbaci hancin ta, zuwa bakin ta yana kallon yadda take matsar kwalla. Mikewa yayi ya ce mata " karki yarda ki fito a bayana har mu isa wurin keken mu" "Toh" ta fada, a hankali suke tafiya tana bayan shi yana gabanta, har suka isa wurin keken su, tantin da aka kafa ya nufa tana bin bayan shi, suna shiga ta zube a saman Kilishin da aka shimfida. "Na gaji" "Sannun yar kwaila" tura baki tayi taki amsa mishi, yana sane ya fadi haka domin ya kara bata haushi, har ya sauya kayan shi, ya duba kayan ta da yake ajiye a wurin ya fita, sannan yasa aka tura mata Innayoh. Ai kuwa Innayoh na shiga ta rushe da kuka, zaka rantse ya mata wani abu ne kafin ya fita nan kuwa kalmar kwaila ce take yakushinta. "Kiyi hakuri tunda babu abinda ya faru da shi" cewar Innayoh sabida a tunanin ta ai sabida abinda ya faru ne, ai kuwa tura baki tayi ta fara jan dan hancin ta. "Innayoh wai me yasa yake kirana kwaila? Don Allah gaya min kullum daga ya ce min kwaila sai ya ce min matsoraciyar yarinya ko ya ce min raguwa" aikuwa take Innayoh ta d'ago bakin zaren, dan haka ta toushe kanta tana murmushi. "Idan ya kuma ce miki kwaila, toh da gaske ke Kwailar ce, karki kuma mishi kuka idan ya bukace ki kin ji ko?" "Toh naji, amma Innayoh dole ne sai an yi wani abu, wallahi ni baya na ne ma yake min ciwo." Ta fada tana juya mata baya, fita Innayoh tayi ta sa aka nimo hararabi, a take aka tafasa mata shi, sannan aka shiga da shi ta sakata dole ta sha, ita kuma ta shiga rarrashinta, tana gaya mata wasu manyan manyan sirrin mowar mace, tunda ya ce mata kwaila ta yarda a tafi a haka sai ta mishi irin aikin kwailayen. Aikuwa haka ce ta faru, bayan Innayoh ta fita tayi Sallah, ta ci abinci kaɗan. Sannan ta kwanta barci ya kwashe ta. .... A waje kuwa kwashe gawarwakin mutane aka yi aka binne su, sannan aka shiga gyara keken dokin su. "Allah ya baka nasara dole sai mun kwana asuban fari mu bar nan" Mikewa yayi yana kallon su, sannan ya ce. "Kuyi duk abinda ya dace" sannan ya juya zuwa tantin su, yana shiga ya same ta akwance tana barci. Shafa wuyar ta yayi zuwa fuskar ta, aikuwa tayi wani munafikin mika, duk rabin cinyoyin ta suka bayyana, kura mata ido yayi yana kallon ikon Allah, yarinyar nan ta ci uwar kwaila sai dai uwar Kwaila. Garin ya gyara mata kwanciyar ta, ta wani juyi ta koma saman shi. Hàdiye yawu yayi cikin nutsuwa yana kallon ta, a hankali ya sauke ta, tare da kamo kafarta zai gyara mata zaman mayafin, ta wani bararraje kamar wacce ake gaya mata. Wani dauke wuta yayi kunamar shi da zuciyar shi suna wani irin bugawa lokaci guda. Gashi kamar dole an ce mishi ya gyara mata, sai kokarin ganin ya gyara mata kwanciya yake, aikuwa ya ɗan mike tare da mata rumfa zai ja mata bargo, kawai takai kyakyawar kafarta ta zungure mishi. Ya liman din shi, innalillahi wa'inna alaihil raji'un, kai idan bai yi karya ba har da yakuso mishi fatar limamiyar shi tayi, kura mata ido yayi yarinyar nan ta gama da shi saura lokaci kaɗan ayi sallah magariba, zata saka shi yayi wanka da almurin fari. Kasa hakuri yayi ya shiga lugwaigwaita yar mutane, tun yana kokarin yayi kaɗan bayan isha a sunkuya na gasken sai gashi, ya zurme baki daya ya shiga gurzanta kamar Allah ya aiko shi. Babu abinda ya bashi mamaki yadda ta lumshe idanun ta, tare da k'amk'ame shi babu kuka ko ture shi, haka ya cigaba da haketa, Allah ya gani bai tab'a marmarin mace tun samartakar shi, wallahi idan ya haye saman Aminatu gani yake kamar alfarma yake mata idan ya kyale ta, amma tabbas bai da juriyan kyale ta domin wallahi ji yake kamar ya dauke ta yayi ta yawo da ita. Yasan darajar ta, kuma yasan muhimmancin ta, baya jin akwai abinda zai fita daraja a rayuwar shi. Dan haka har aka yi sallah magariba da Isha yana daki yana bulale yar Kwailar shi, yarinyar bata da wayo sam ta haye keken beran Innayoh ta zauna yana gurje ta. Kallon fuskar ta yayi da yake dab da fara kuka wiwi. Kai bakin shi yayi saman nata domin yana son lallai ya rabu da ita amma yan kukan da take yi da ture ture yau bata yi ba, kuma shine mafi girman a rayuwar auren shi, yana son yaga tana kukan domin jin shi.yake kuzarin shi na karuwa. Kallon fuskar ta yayi kamar zai zubda kwalla ya sake bakin ta ya ce mata. "Minani ba zaki min kukan bane ina son kukan ki" a hankali ta bude idanun ta, ta kura mishi ido kafin ta kuma lumshe idanun ta. Cikin wani irin yanayi yake tafiyar da ita, bai san lokacin da ya shiga sumbatar wuyar ta, yadda ya rikita mata lissafi yasa ta sake wani marayan kuka dan har lokacin ba zata ce ga yadda take ji akan rayuwar auren ta ba, sai dai yasan duk yadda yayi da ita tana jin kamar karta rabu da rayuwar shi. Kuma shine namijin da ya koya mata abubuwa dayawa, dan haka ta fara wani irin shashekar kuka, me mugun tafiya da hankali. Cikin salon da bata san ya zame mata jiki ba, sai gashi tana mishi kukan tare da wasu irin fisge-fisge.. Shi kan shi bai san cewa ya kunce mata ba, sai da yaji muryanta na shirin tashi sama, kawai ya tushe ta baki daya. Bayan wani lokaci ya koma gefe yana kallon ta, yadda take sauke numfashi. Tausayi ta bashi wallahi bai san yadda aka yi ya haukace akan ta ba, kome nata zam-zam. Janyo ta tayi ta kara rungume ta, hawaye ba zuba daga idanun shi, ya sani soyayyar Aminatu daga Allah ne, bai san wacce irin ƙaddara ce a tsakanin su ba, amma yasan Galadima ba zai cutar da su ba. Kuma tunda ya gaya mishi kome akan ta

Chapter 10 of 39