Share this page
fada da ƙarfi, bai d'ago ya kalle ta, dan yasan dole tai haka, yasan dole tayi kewar shi, kamar yadda shima yake kewar shi. "Ka kashe shi ne domin ka samu lafiya ko? Ka kashe shi ne domin ja mallake kowa da kome? Ka kashe shi ne domin kar daya daga cikin mu ta haifa mishi wanda zai zai rike mulki a?? Ka kashe shi ne kawai dan ka mallaki Masarautar Gobir Gaya min" Tayi maganar da mugun ƙarfi, yadda ya haifar da wata irin amsakuwa, sarawan da kanta yayi yasa ta ja da baya zata fadi, Shehu yayi maza ya amshi inda yake rike da mankara, bayi mata ne suka nime riketa ta daka musu tsawa. "Karku tab'a ni! Babu wanda ya isa ya fitar min da gawar mijina" d'ago kai yayi tare da kallon Waziri da liman, gyada mishi kai, da sauri ya nufeta aikuwa ta kuma haukacewa tana cewa. "Wallahi ka tab'a sai na kashe ka" da sauri Innayoh ta isa wurin shi tare da cewa. "Allah ya taimaki Yarima, Fulani tana dauke da juna biyu, bayan haka da alamu yana niman fita domin ga alama nan a inda take tsaye" ta fadi haka cikin laskantar da kai, da wani irin sauri ya d'ago kai yana kallon ta. Jini ke zuba a tsakanin kafarta Lashe bakin shi yayi tare gyada kai ya nufeta. "Wallahi ka tab'a ni sai na kashe ka" kafin ta yi wani yunkurin, ya samu nasarar cafketa, wani irin ihu take tana fisge fisge, ya juya tare da cewa. "A fita da gawar" Sannan ya dauke ta, tana ihu da fisge fisge, haka ya wuce da ita dakin mahaifiyar su, sannan ya dube ta cikin kulawa ya ce mata. "Innayoh Ammyn a kula da abin jikinta, kar na rasa shi kamar yadda na rasa dan uwana" "Karya kake kashe min shi kayi, kuma wallahi sai Allah ya saka min ya saka mishi, kuma tun wuri ka ajiye tunanin mulkin nan da kai gwara Barkindo dan shi yana son Mijina." Ta fada tana wani irin jan numfashi sama sama. Fita yayi bai kuma bin ta kanta ba, yana fita waje, ya samu shi ake jira. Dan haka aka sallaci gawarwakin aka kai sui makwancin sui da yake cikin masarautan. *Sorry ban yi editing ba!* [6/23, 11:01 AM] Zahrah Maman Khausar: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SABA'IN DA DAYA KU YI MIN HAKURI MUNA FAMA DA RASHIN WUTA NE AMMA INSHA ALLAH ZAN DAN MAI DA HANKALI MU KAI KARSHE LABARIN LAFIYA LAFIYA. _______________ Koda aka idar da sallah, shine a sawun gaba wurin daukar gawar dan uwan shi, baffa'm a gefen shi Barkindo a bayan shi, Waziri a kusa da Barkindo. Sauran gawarwakin jama'a suka dauka. "Husaini!" Kallon gefen shi yayi, Lamido ne sanye da farar Alkyabbar. "Kasan me? Kazo muje!" Ganin ya tsaya cak yasa Baffa'm ya tab'a shi. Kamar me mafarki ya cigaba da tafiya. "Husaini kazo muje mu hau doki zan koya maka harbi da baka, ga Sarkin Yaki can yana jiran mu" Wannan tun suna yara suka yi wannan abin, shine abin yake masa gizo kamar Lamido ne a tare da shi. Haka aka isa makabarta aka yi kome kusan shi da Baffa'm suka yi kome, sai a lokacin Baffa'm ya fashe da kuka, rike hannun shi Gidado yayi, Barkindo ya zo ya rike shi suka tafi, shi kuma Gidado yana tsaye a gaban kabarin Lamido Hassan. Bayan an watse yana tsaye. "Ban yi maka alƙawarin kome nan kusa ba, amma na maka alƙawarin kowani d'igon jinin ka sai an biya shi da jini abu me tsada, ban ce zan rama kafin faduwar rana ba, sai dai zan rama kafin wayewan gari. Wannan shine alƙawarina na rantse da wanda rayuwata da mutuwa ta take hannun shi ba zaka cika kwanaki arba'in ba sai ka gamsu an rama kome" A hankali ya juya tare da barin makabarta, yana tafiya hanci shi yana digar da jini, ya bata kayan jikin shi haka yake d'aga kai yana tafiya, a hanya ya taradda Waziri. "Sannun Gidado, yanzu ya zamu yi da batun nad'a sabon Sarki?" Abin mamaki goge hancin shi yayi tare da cewa. "Yaya ai kai ne Waziri me zan yi ni Yanzun? Ai duk abinda kayi Yaya daya ne, kasan ban zauna a cikin gidan sarautar ba balle nasan tsarin ku, kawai duk abinda kayi daidai ne" "Allah sarki Lamido kanina, har ya mutu baya yarda yace min Yaya sai Baba." "Ayya sai hakuri shi sunan shi Hassan ni kuma Hussain tayu tana maka kallon wani na jikin Baffa'm ne kuma me amana da gaskiya" "Haka ne kam, kuma ayi bincike akan waɗanda suka kashe su domin wallahi ba zan.yafe ba" inji Waziri. "Yaya ai mun yafe ni da Baffa'm da Ammyn babu kome wallahi" "Kun yafe kamar Ya?" "Toh binciken zai dawo da shi? Nifa Allah ya gani bana son mulki idan na gama kwana arba'in zan koma Sudan a can nake da zama Allah ya baku hakuri" "A ina wallahi ba zaka koma ba, ina ganin sabon sarkin Gobir" "A'a wallahi ga Yaya Barkindo shi ya dace da zama sarkin aka bawa Lamido dan haka Yaya barkindo ne sabon Sarki ana addu'ar bakwai za a naɗa sabon Sarki masarautar ba zata zauna babu sarki ko na rikon ƙwarya na" "Toh ba damuwa zamu duba abin " inji Waziri. "Allah ya taya wanda za a bawa riko" inji Gidado, sannan ya wuce. Da mugun kallo waziri ya bi bayan shi, sai kuma ya ji dadi a ranshi ashe haka Gidadon yake ma bai da duhun kai kamar Lamido a'a ya fasa kashe shi zai zama masa kaska, a daura Yarima Yazidu kawai shi sai ya zama galadiman Barkindo, shi kuma yana nan a matsayin shi na Waziri,. Wato Gidado ya zama galadiman Barkindo. Dan haka ya nufi wurin su Sarkin gida, da jikin shi ba sauki sai na Allah. "Toh yanzun.dai mulki zai dawo hannun mu, Gidadon ya ce baya son.l mulki, sai mu nad'a sabon Sarki, kun ga Barkindo shine ha da ce." "Kai amma me yasa yake da sauki haka? Ba kamar wancan fusataccen ba" inji Chiroma, "Eh ai shi wannan halin Baffana ya dauko kome kayi.ba zan maka magana ba, gashi nan sun yi shiru sun ce sun yafe, shi kuma wancan halin Mahaifina ne da shi sa sauran mayakan gobir." "Sarkin gida bari na rage maka kaifin tafiya dan na lura ba zaka kai labari ba," "A'a Zakaria nayi kome domin ka min alkawarin zama sarkin fada, don Allah kar ka kashe ni " "Kai ku saka shi a cikin buhun algaarara ku jefa shi cikin ruwa, idan ka rayu muma cin amanar mu zaka yi." Haka suka danna shi cikin buhun, suka fita da shi bakin kogi aka watsa shi a ruwa aka bar shi a wurin. Suna barin wurin Allah ya kawo wani masunci, yaga abu yana motsi da nutso, shine ya fada ruwan ya ciro abin suka hauro sama, bude buhun yayi. Ya ga mutum a cikin yana nishi, da sauri ya ja da baya. Shi kuwa ganin ya shaki isar duniya ya bude ido.a hankali. "Sarkin gida" kallon wanda yake kan shi yayi, Lamido ne jini yake zuba a jikin shi..fashewa yayi da kuka. "Don Allah kayi min rai zan fadi gaskiya" "Bawan Allah lafiya?" Kallon gefe da gefe yayi kafin ya fashe da kuka. "Naci amanar wadanda suka yarda dani, wadanda na yi aiki da su sun cillani cikin ruwa me sarki lamido yayi min?" "Lallai kai din Kufar wuta ne, kai butulu ne dan haka gara na turaka cikin ruwan ko Allah zai kankare maka zunubinka" "A'a don Allah ka bar ni na rayu zan fitar da gaskiya zan maka jinya domin gaskiya ta rayu koda mutuwa zaka yi" "Na amince " ** A can gidan sarautar kuwa Anum sai da aka hada mata da masu magani amma can haka kawai zuman nan suka cika gidan, wanda yayi sanadin watsewar mutane a cikin dakin, cika dakin shika yi tare da rufe kofar, tsoron haka yasa kowa ya kasa tunkarar dakin. Lullube ta suka yi, har na wani lokaci, kafin suka tashi abin su suka bar dakin,. Jinin da ake kokarin tsayarwa ya tsaya cak, sai dai ba ta san waye akan ta ba, tana dai kwance ne. Daya a cikin zuman ne ya tsaya cak, har sun tafi ya juyo da gudu, ya dawo ba tsaya ko ina ba sai hancin Bingel, faduwa tayi tana ihu, babu wnda ya ga shigar shi balle ace an ga wani abu, karshe Mandiya daukarta suka yi aka kaita bangaren ta, hauka take tuburan. Haimah ta kasa sakewa a hankali ta gudu ta koma gidan su, zama tayi tana kuka a gaban mahaifiyarta,da take cikin wani hali, "Umma me yasa Abba yayi haka? Me yasa Abba ya cutar da zuciyar sa ta yarda da shi? Umma me yasa muka bari aka cutar da bayin Allah? Umma wallahi ba zan iya kallon Zuri'ar Husain ba, ba zan iya zama a wurin su ba,me yasa?" "Saboda kuma ki zama Yar sarki ki yi d'agawa da mulki irin na jinin sarauta" "Bashi nake bukata ba Abba, kwanciyar hankali nake bukata wanda na rasa shi har abada ba zan tab'a samun haka ba." Mikewa tayi tana kokarin barin gidan. "Ka zata Allah zai kyale ka ne? Toh ka tsummayi abinda zai dawo maka me kyau ko mara kyau, a lokacin da aka kyankyashi wasu, wasu ake kara zubawa kayi tunanin tsira da rayuwar ka kafin yayi tunanin samun wani ba" "Ke baki san halin mijin ba, ai rago ne" fada yana dariya. "Tabbas rago ne a zahirin ka, amma dukkan su kwayar d'igon jinin su barandami ne, kayi nazari ma bagobiri ne, hmm" tayi dariya kafin ta cigaba da cewa. "Da alamu ka rasa dan jagoranka, amma kar kayi tunanin al'amarin zai tafi a haka, idan kayi wannan hasashen lallai zaka shiga uku" Daga haka ta saka kai ta fita, duk yadda taso shanye bacin ranta abin ya ci tura, zama tayi a lambun masarautan tayi ta kuka. Baffa'm yaso kebewa da gidado akan ya koma Sudan da matar shi Haimah kuwa ya bar ta ya hakura da ita, amma Gidado yaki, a can gefe guda kuma Amunatu ce da Innayoh akan Anum, da bata san waye akan ta ba, da la'asar, bakin Somalia suka iso, sun shiga tashin hankali ba na wasa ba, ganin halin da Anum take ciki kuma sun jajjanta musu rashin da suka yi, sai da aka kwashe kwanaki goma kafin Anum ta farka, tunda yayi tozali da mahaifiyar ta, ta koma ta kwanta, ta tafi lokacin da take buƙatar ta, Allah ya kawo mata Barkindo, tana cikin tafiya a tsanannin sahara,Lamido yazo suna tsaf da shirya duniyar su da abinda zasu haifa shine wancan bakin kumurcin ya watsa musu dafi a tsakanin su, Lamido ya tafi mahaifiyar ta tazo, kuka take son yi amma ta kasa, da taimakon Innayoh tayi wanka ta shirya tsaf, sannan ta dawo da kwanta, anyi anyi tayi magana da koda mahaifiyar ta ne fir taki magana, karshe suna damun ta, ta mike tare da barin bangaren ta, ta koma ba Lamido, ta kwanta a turakar shi, wani rigar barcin shi ta samu a kan gadon, dauka yayi ta rungume, so take tayi kuka, amma abin ya ci tura, a hankali take tono abubuwa dayawa akan su, rayuwar auren su, zamantakewar su, mu'amalar su, haki ta fara ta mike a hankali tare da dafe kirjin ta, tana haki, wani irin kuka ne take son yi amma fir yaki zuwa, haka ta zauna tana me rike kirjin yana mata zafi. Komawa yayi ya kwanta, tana so koda kwalla ne ta zibda amma babu hali, juyi tayi ta yi har barci ya dauke ta. Zaune yake rike da alkalamin yana cike cike, ta fito a cikin dakin da sauri. Ajiyar zuciya ta sauke tana takowa a matukar shagwab'e. "Saraki aka ce ka mutu?" "Inji waye matar Saraki?" Ya tambaye ta yana murmushi. Fitowar Dijah dauke da wasu kaya tana dariya ta ce mata. "Bamu mutu ba, amma tafiya ce me nisa ta kama mu, dan haka kiyi hakuri ko Lamidon mu?" Ta tambaye shi. "Ai kuwa dai?" Inji Galadima da ya shigo shima, zama suka yi. Ta zauna a kusa da lamido tare da kallon shi hawaye akan fuskar ta. "Yaushe xaka dawo? Na gaji da jiran ka, don Allah ka dawo da wuri" "Anum!" Gidado ya kira ta, juyawa tayi tana kallon shi. "Gidado dauke ta ku tafi," "a'a" Hannn shi taji akan bakin ta, kafin ya dawo ya rike hannun ta. "Ki kula da Ammyn da Baffa'm, da kuma ajiyar mu. Shi ya dace ki bi ni tafiyar da nisa ba zaki iya ba don kowa lokaci yake jira" sannan ya mike zasu wuce ta wani kofa, da gudu ta bi bayan shi ta rungume shi. "Don Allah ka tafi dani, zan iya tafiyar wallahi zan iya zan iya ka tafi dani ajiyar mu yana bukatar kulawar ka da Soyayyar ka, babu wanda zai min haka sai kai" juyowa yayi yana kallon ta, fuskar shi gwanin ban tausayi,hawaye na zuba akan fuskar shi. "Anum idan kika tunani ki min addu'a kiyi kuka kaɗan" ya kira sunan ta, sannan ya riko hannunta, ya mikawa Gidado. "Wayyo Allah na Lamido na,Wayyo Saraki dan Allah ka dawo ka tafi dani" cak ya tsaya a bakin kofar, kwace hannunta tayi, ko kafin ta isa wurin shi ya shige tare da rufe kofar, da sauri ta nufi kofar ta bude wani irin haske ne, kwala mishi kira tayi. "Saraki.....!" Bude idanu tayi Innayoh tana shafa mata ruwa a Goshin ta, sai lokacin ta fashe da kuka, kuka take tana me tashi zaune, tana kuka kamar ranta zai fita. "Innayoh Sarakina zan bishi, don Allah ki kai ni wurin shi ina son shi, Innayoh dan girman Allah ki kai ni wurin Sarakina" Sauka yayi daga gadon, ta fita kanta babu kwali, tana kiran sunan shi da take jin Muryan shi a kunnen ta. "Anum!!!" "Na'am Saraki! Ina kake? Gani nan mu tafi Saraki" Fitowa kowa yayi yana zubda kwalla. Takowa Ammyn tayi. "Anum!" Juyawa tayi tana cewa. "Ammyn mu baki ji muryan saraki ba? Na'am Saraki gani nan kana ina?" Tana baza idanu tare da niman shi karshe ta kuma komawa cikin gidan. Tana niman shi, abin tausayi babu inda bata duba ba, har cikin ban daki.. #Mai_Dambu [6/23, 11:03 AM] Zahrah Maman Khausar: KALLABI..! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SABA'IN DA BIYU Kwanuka, kome ta gani niman shi take tana cewa gaya nan, ta juya zata fita suka yi karo da Gidado. "Yawwa ka gan shi ko? Bari naje kar ya tafi ya bar ni," ta dab'a gefen shi zata wuce ya riko hannun ta, cak ta tsaya ya dawo da ita gaban shi. "Duk wanda ya ce miki Saraki yana raye karya ne , saraki ya mutu!" "Tass" ta wanke shi da mari, zabura Mahaifiyarta tayi, Ammyn ta rike ta,.tana girgiza mata kai. "Sake min hannu! Mugu azzalumi? Ina ji yana kira na kace ya.mutu ka kashe min shi! Dama Barkindo da Gwaggo Bingel sun gaya min kai ne ka kashe shi dama gaskiya ne?" Ta shiga dukar kirjin shi tana zagin shi da gaya mishi magana. "Ko ki so ko karki so Lamido ya mutu" daga haka ya dake hannun ta, ya juya zai fita. Wani irin zabura tayi tare da zama dabas,.sannan ta rike kanta. Fashewa da dariya tayi tana cewa. "Ammyn ga Sarakina nan ya dawo" ta kuma fita da gudu ta nufe shi tare da rungume shi ta baya. "Nasan baka mutu ba,zo muje na nuna maka wani abu" Hawaye Baffa'm yake yana kallon ta. "Baffa'm meye kuma ya same ta?" Innayoh ta tambaye shi tana kuka, "Ta zauce, yanzun tana tunanin Gidado ne Lamido, ban san ya zamu yi da ita ba, ta yarda Lamido ya mutu ba." "Ku barta hankali zata dawo nutsuwar ta" inji Ammyn, sannan ta cigaba da cewa. "Banbancina da ita ban zauce ba, amma na.kasa hakura da ka rabu dani" ta fada cikin matsanancin kuka duk yadda ka kai al'amarin ta wuce tunanin me tunani. Kura mata ido yayi ganin yadda take kara kokarin shige mishi. Yasa shi kallon ta . "Toh muje sai ba gani" domin ya lura da idanun ta sun juye, haka ya rakata har zuwa babban zauren Lamido, zama tai sannan tace. "Zauna bari na zo" Dakin lamido ta shige tayi ta bincike da buruntu, kafin ta fito tana dariya. Ajiye mishi wani akwati tayi tana budewa. "Ka tuna wannan? Shi ka bani ranar farkon mu washi gari kace kyautar budurcina" ta fada a shagwab'e. Gyada mata kai yayi, hawaye na zuba daga idanun shi sai yau ne ya samu damar kuka, ta koma da gudu ta kuma kawo wani akwatin. "Ka tuna wannan lokacin da na kawo maka karan Innayoh ta ce min jarabar mu yasa muka zubda cikin nan na farko, kace min wannan shine kyautar daukar cikin ka da nayi, ka gan shi fa Lu'lu'u ne da jauhara ka ce min bako kayi.daga Saudiya Abu Amar kace gidado ya gaya mishi kayi aure shine ya kawo maka shi kyauta? Kace na saka na maka kwaliya da shi da daren nan?" Dafe kirjin shi yayi yana irin kuka, komawa tayi da gudu ta kinkimo wani katon akwati, Ta kawo gaban shi ta bude kayan kwaliya ne irin na matan sarakuna. "Kace min wannan kai da kanka ka tura a kawo min daga Saudiya bayi ta kwalliya da shi. Bari na daura sarkan kafa." Riko hannunta yayi sannan ya ce mata. "Kiyi hakuri ba yau ba, zan kuma kawo miki wani muje wurin Ammyn ki kwanta kin ji?" "Toh ina zaka?" "Zan tafi Fada ne akwai abinda zamu yi da Baba Galadima" "Shi baba galadiman nan ya cika fitina kullum kana tare da shi kamar wani kaska lokacinsa ma ba za'a bani ba" "Kiyi hakuri zan mishi magana" "Yawwa Saraki! Kace zaka kai ni Somalia ka manta ne?" "Ban manta ba, wai sai kin haihu je mu tafi da Yarinyar mu" "A'a saraki ni bana son Yarinya namiji nake so me.kama da kai" ganin yadda ta fara kokarin hawa jikin shi ya sa shi mikewa ya kai ta har wurin su Ammyn, sannan aka kira masu kula da marasa lafiya na cikin masarautar suka bata magani tare da shaka mata wani abu" tuni barci yayi a rangama da ita. Kusan baki daya tattaunawa suka yi ta yi akan ta, kafin nan suka tsayar da magana guda, idan akayi sati biyu a tafi da ita kawai, zaman ta bai da amfani, tunda ya samu ya koma bangaren shi zubewa yayi akan gwiwar shi yana rike da kirjin shi, kuka yake yans buga kirjin shi a yau yayi nadamar ajiye ta a ran shi. Insha Allah ya bar ta har abada, mulki kuwa ba zai tab'a saka kan shi a cikin shi ba, na Yaran ta ne, ko rikon kwarya baya bukata balle akai ga an yi tunanin rikewa baki daya. A bangaren Bingel haukacewa tayi sai da aka yi da gaske kafin zumar ya fita yayi kato muntukeke yasha jini ya more. Tsawon sati biyu tana jinya babu wanda ya kuma bin ta kanta,domin jikin ta ne ya fara fitar da wani irin kuraje, idan suka fashe masifa da Bala'i. Ya ishe ta dole aka fitar da ita daha masarautar domin ta fara ihu, Waziri da kan shi ya kai ta wurin jinya sai da tayi kwanaki bakwai taji sauki sannan ya dawo da ita. Kwanan su biyu da dawowa aka sanar da bawa Barkindo rikon kwarya. Dole Baffa'm ya bukaci ganin Gidado.. "Meye ka aikata?" "Ka saka idanu kayi hakuri" Duk yadda Baffa'm yaso magana fir gidado ya ki yace ya saka ido. Ana haka akayi bikin nadin Sarautar, sai ranar masarautan Kano suka samu zuwa, babu wanda ya gaya musu yadda aka yi Dija ta rasu, har suka gama kwanakin su, suka koma. Bayan wata daya da rasuwar Lamido, ranar da magariba aka samu Gidado yana da baki, koda ya je inda suke ganin Sarkin gida ne, zubewa yayi a kasa yana kuka. "Naci amanar ku Naci amanar kaina don Allah ku yafe min" "Ba damuwa mun yafe maka, kaje ba kome idan aka san kana nan.zasu kashe ka" "Ina son na gaya maka wani abu akan Barkindo." Takowa yayi a hankali yayi kasa da murya. "Shege ne uban shi na cikn masarautan da shi ake shirya Kome" "Eh ba damuwa Allah ya taya shi riko" sannan ya juya abin shi. ** Ana cikin fadanci yana gefen Barkindo, sai ga wani wanzami ya shigo. Kallon Barkindo yayi sannan ya ce mishi. "Allah ya baka nasara jiya da na baka aiki na yanke ka, kuma abisa al'ada ba masarautan nan askana baya yankar sarakunan masarautar nan domin jinin su da jikin su akwai lakanin karfe, toh da na kaiwa sarkin Wanzamai shine yayi bincike sai muka samu kai ba jinin masarautan nan bane!" "Kai Meye haka?" "Kwarai da gaske,.idan har karya nayi ka kawo hannun ku na gwada zan fara da kai Waziri" "A'a kana son haifar mana da rabuwar kai ke kamar ya? Galadima kaji abinda ya ce?" "Yaya duk abinda kuka yi ni me biyayya ne bana ketare sakon da imanin manyan" "Aikuwa indai haka ne dole ayi binciken galadima daga kanka za a fara domin kai ne aka kama wani a turakar mahaifiyar ka" Lumshe idanun shi yayi kafin ya bude ya janye rigar shi, wanzamin ya taso ya tsaya a gaban shi ya dauko aska ya fara kokarin yanka fatar Gidado amma fir wukar yaki ci, juyawa yayi kan Barkindo a razane yayi baya" "Yaya waziri zan ajiye muƙamin Galadima ba zan kuma shiga fadar nan ba, Chiroma ya ci zarafina" Cikin wani sassanyar murya yayi maganar. "Mai Martaba ya kamata a dakatar da Chiroma yaci zarafin Galadima" "A sauke rawanin shi."inji barkindo, shi kuma gidado ya cewa Wanzami. "Jeka tunda an samu matsala Bama bukatar zuwan ku fada kuma idan ka kuma toh Sarkin Wanzamai zai Shafa ko Yaya waziri?" "Eh wannan haka yake" ya fada yana sauke boyayyen ajiyar zuciya. Ya tsira. "Zakaria ka zama butulu ni zaka yiwa yankar baya? Ka saka Lusari ya sauke min rawani na? Bayan duk abinda ya faru" "Kai ku fita da shi" inji Waziri, haka suka fitar da shi babu yadda zasu iya tunda umarnin Waziri ne. Bayan an tashi suka nufi gidan su, yana shiga ya samu Haimah tana ganin shi ta mike. "Gashi inji Ummana" karba yayi ya bude. *Assalamu alaikum! Bayan gaisuwa da ta'aziyar adalin sarki,Gidado ina niman Alfarmar ka yafe mana nida Haimah mun san kome amma ko mun fada ba zaku yarda ba, domin Mugu bai da kama, Gidado dukkan su munafukai ne karka barsu da ran su* Bai kai karshen wasikar ba, ya mika mata. "Kice mata mun yafe musu" sannan ya wuce abin shi. -- "Ni Zakaria zai ci Amana? Ni zai wulakanta akan na fadi Gaskiya!" "Me ya faru?" Yakubu ya tambaye shi. Nan ya labarta mishi abinda ya faru, "Hmm duk wannan aikin da muka yi nasaka kanmu a hatsari? Toh me ka shirya?" "Daukar fansa sai na cire Barkindo na dawo da mulkin hannun Gidado dan naga yaron yana da biyayya duk abinda kace toh kawai yake cewa a hada mana zama da shi Zakaria zai san dani yake!" - Bayan magariba Gidado yana cin abinci, Bintu ta shigo mishi, zama tayi kusa da shi, a hankali ya shaki kamshin turaren ta, sannan ya zuba mata ido. Iya hakuri tayi wata bakwai ba kwana bakwi ba, a hankali ya cire hannun shi cikin abincin ya fisgo ta. Ture kwanikan yayi ya d'agota kan cinyarsa, shaƙar kamshin yake kamar zai zauce yana ji yana matse bayan ta, d'aga rigar ta yayi sama ya shiga tura kan shi cikin rigar a tsakiyar kirjin ta ya kifa kan shi, sannan ya lallubi na shanun ta ya kai bakin shi ya fara bata wani al'amari daban, a hankali ya mike sannan ya nufi cikin dakin da ita.. A lafiyayyen gadon shi ya sauke ta, tare da bin jikin ta da wani sassanyar yanayi da ya haifar mata da jin kamar zata yi hauka, kara rike kan shi da yake kirjin ta tayi tana jin duk wani maganaɗisun jikinta yana amsawa, kara bude mishi jikin ta take tana sake wani irin kuka me ɗauke da shauki bukata, wannan yanayin ba karamin dadi yayi mishi ba, bata tab'a kawowa shima karshe ne a soyayya Ba sai yau, domin duk inda bata zata zai kai ba ko ya tab'a sai da ya tab'a, gyara mata kwanciya yayi a hankali yake wanke hannun shi a magudanar da ruwan ta yana kara shafa ko ina, cikin nutsuwa ya kai Gidadon shi karami wurin kafin ya shiga aikin lada, amma yadda yake bin kome a nutse bai bata damar fahimtar yadda rayuwar yake, ba shima kuma yarda yayi mata kamar mayunwancin ba, a hankali yake sarrafa ta, a

Chapter 36 of 39