kokarin su daidaita a daren amma taki zuba mata idanu yayi, kafin can yaga ta shiga ban daki tayi alola, ta fito ta gabatar da sallah nafillah da addu'ar Allah ya haɗa mata kan Yaranta.
Shima tashi yayi ya gabatar da sallah, tare da addu'ar kamar yadda ta yi,
**
Sauke ta yai ya nufi ban daki yayi alola, sannan ya fito ya kalleta kafin ya nuna mata ban dakin da idanun, shiga yayi tayi alola itama ta fito, suka gabatar da sallah nafillah kamar yadda Addini ya tanadar, sannan ya mike ya rage kayan shi, yayi sannan ya shiga wanka yana fitowa, daga shi sai wani mayafi da ya daura a kugun shi, ruwa na sauka a kyakyawar surar jikin shi, da tayi tozali da shi. Hàdiye yawun tayi tare da nufar ban daki, tayi wanka itama, kayan da ta cire ta kuma mai da su ta fito, ganin babu haske a cikin dakin, da hasashe ta yi amfani ta nufi wurin gadon kafin ta isa taji ya cirata sama.
"Wayyo Allah"
A hankali ya isa bakin gadon da ita, ya haura da ita, a hankali ya shiga rabata da kayan jikin ta, kamar zata yi kuka, tun daga nan labarin shi ya girme tunanin ta, duk yadda taso Lamido ta barta ta huta amma ina, ta kira Innayoh da Inono amma basu san tana yi ba, domin a namiji sak ya fito mata, kuka kan tayi shi har ta godewa Allah. Wai a haka ma ba wai ya isa fadar karshe bane kawai ya ci Uwar sabada ne daga waje, lokacin da ya kai bakin shi kunnen ta, sai da ya ɗan cije ta ka dan yana jan wani munafikin iska, sannan ya zabga mata addu'ar tarayya da iyali, cikin nutsuwa me hade da wani mazari na musamman, yake zabga mata bulalar shi, jikin ta rawa yaƙe kamar ana fincikar jijiyar jikinta, ta takarkare ta fashe da wani mugun kuka tana kokarin ture shi, dukar shi take tana yakushin sa, kokari take ta yakince shi da jikin ta amma ina, da wannan yanayin ya samu damar shigewa jikin ta yadda yake so, kifa kan shi yayi a hankali a goshin ta, hannun shi biyu a na shanun ta yana musu wani mahaukacin yamutsa, murza su yake yana kara shiga a hankali. Yana kuma sauke mata wasu irin tagwayen nishi. Duk yadda yake da zafin kai da zafin rai sai gashi yadda yake binta bayan ya shige kamar ba a shi ba, Tausayin ta da abinda yake dannewa, tare da wani raunin da tayi mishi a zuciyar shi tun ranar da ya taimaka mata, yasa shi jin sabon yanayi, kaunar ta da sonta ya kara samun daraja a zuciyar shi, dan haka ya ware tausayi da jin kome yake hake matar shi,
Bai kyale ta ba, sai da ya maida ita cikakkiyar mace yadda yake so, sannan ya kara jin a ran shi wata Ni'ima ce ita a rayuwar shi, a hankali ya janye yana kallon yadda ta lumshe idanun ta tayi laushi, gwanin ban tausayi, hakuri da tun karar da tayi na farko bata kuma magana ba, sau kuka tare da k'amk'ame shi da tai, kallon yadda hawaye ke zuba mata yake, sakamakon hasken da ya kunna yana kallon kyakyawar kirjin ta da sukayi cir gwanin ban sha'awa,. A hankali ya zauna a bakin gadon ya riko hannunta ta sumbtar hannun yayi yana me jan mayafin ya mike ya saka kayan shi, a hankali ya kalli zoben shi da yake wuyar ta har yau bata cire ba, sumbtar goshinta yayi.
Sannan ya fita a daren ya nufi wurin Innayoh ya gaya mata, ai babu shiri ta fito ta da wasu bayi mata aka shiga sashin Anum din aka fara gyara dakin aka kuma dauke ta aka kai ta ban daki Innayoh da kanta ta gasata sosai, sannan ta fito ta samu an nad'e shimfidar an kuma shimfida samu guda da shagali aka fara a daren ana shelanta wa mutane Anum uwargidan Sarki ta kawo yan matancin ta gidan.
A gigice Bingel ta mike, tana me cewa.
"Wallahi karya ne, wannan ma ba zai faru ba" kallon ta Barkindo yayi a raunane ya ce Mata.
" Haka kawai nake jin a jikina akwai zunubin da na aikata da na ke fuskar ta wannan duniyar wani zunubin na aikata da nake ganin jarabawa haka? Meye Innah kika boye min? Meye yasa bani da sa'a? " Ya fada cikin matsanancin kuka da tashin hankali, ji yake kamar ya mutu ya huta, bai san me yasa haka yake faruwa da shi ba, sau biyu suna haduwa da Lamido amma baya iya ko kallo inda yake, ji yake kamar ya jima da muzanta kawai bai fahimta bane sai yanzun.
Ya rasa Anum ya rasa kwarin gwiwar da yake da ita, idan ya fita wajen gari mutane dariya suke mishi, ana nuna shi da yatsa ba tare da yasan me yayi ba, haka ma a cikin gidan bayi nuna shi suke kamar wani abu.
Kuka yake yana jin kamar ya kashe kan shi ya huta da bakin ciki, yana ji kamar dama bai zo duniya ba da ya huta...
_______
*Yau da gobe sai Allah ayi hakuri karshen mako akwai yawan uzuri ne shi yasa ban zaci zan yi update ba ma wallahi sabida yadda aiki ya min yawa😂*
#Mai_Dambu
[6/20, 11:01 AM] Black Girl: KALLABI..!
A Tsakanin Rawuna
EWF
BABI NA SITTIN DA BAKWAI
"Kayi shiru Insha Allah ba zasu kuma maka dariya ba, zan saka duniya ta kalle ka a matsayi na musamman,
Zan saka duniya ta daina maka kallon haka"
"Bana bukata haka, bana son haka wani zunubi na aikata haka?"
"Babu zunubin da ka aikata, babu laifin da kayi, baka kuskure a kome ba. Mulki ne ko ana hamaza hamata sai kayi"
"Bana bukata haka" ya fada yana barin bangaren ta. Waje ya fita ya zauna yana kuka.
**
Kasa zama Dijah tayi, tana kallon baiwar ta Sakina.
"Meye na rasa? Da nake hango na rasa Lamido?" Ta tambayi kanta cikin kuka kafin ta cigaba da cewa.
"Nayi kuskuren nayi laifi amma shine irin mijin da ya dace da rayuwa ta" ta kuma sake kuka,
...
A can cikin gidan kuwa hidima ake Sosai, baki daya yayi ta niman Gidado yasan shima yana cikin wurin iyalin shi, amma yafi kowa farin ciki, xama yayi har aka kira sallah asuba, sanan ya nufi masalaci,ana idar da sallah ta dawo cikin gidan, ya samu labarin an maida ita wurin Ammyn, tunda aka kaita bata kuma samun damar rintsawa ba, domin shagali ake kamar ba gobe, hidima ake ana karawa, shi kan shi so yake ya ganta, amma an hana shi, gyaran da aka mata ta ci uban na farko domin kuwa har da d'ure-dure aka bata, sannan aka cigaba da kulawa da wunin ranar,sau dare ta samu damar kwanciya bayan tayi wanka da ruwan zafi ta fasa jikin ta, har tana jin dama dama,wurin ya sake ta, ta kwanta. Barci me nauyi ta dauke ta, sintiri yake yana kallon Innayoh da take ta faman gyara zauren.
"Allah ya baka nasara, ina son zan rufe gidan"
Marairaice fuska yayi sannan ta ce mata.
"Mata ta fa?"
"Tayi barci kasan sai jinya take"
"Innayoh daga yau kin zama Jakadiya, bari don Allah na duba ta"
"Lamido"
"Innayoh "
"Karka shiga"
Da sauri ya wuce ta, bai kuma kulata ba, yana shiga ya turo kofar dakin, hasken dakin ya kunna, ya hango ta tana barci a hankali ya cire alkyabbar shi, ya nufe ta.
Hawa gadon yayi ya kwanta a bayanta, yana shiga shafa fuskar ta, kafin ya gngaro K'ugunta, juyata yayi a hankali ya sabule rigar ta sama, wani hutacccen ajiyar zuciya ya sauke, yana kallon yadda take kara barci, bakin shi ya kai kan na shanun ta, yana me kara k'amk'ame ta. Allah sarki baiwar Allah ta zata mafarki take, dan haka ta ke tura mishi baki daya, Wayyo Mugu aikuwa ya kama da dan hanzarin shi har yana matse ta. Kamar jaririn da ya rasa Uwar shi haka yake tsotsar ta, hannu shi yana kan K'ugunta. Jin abin yana tafyya da zafi da zafi yasa ta bude idanun ta. Kokarin janyewa take amma ina sai ma mirginawa da yayi samanta, ya kalle ta yadda ta razana.
"Hamma dan Allah dan Allah ka yi hakuri"
"Don Allah don Allah kiyi hakuri Didih Anum wallahi Kinji yadda nake ji"
Ya shiga yamutsa mata lissafin ta, kuka ta saka mishi tana ture shi,amma ina a hankali yake sarrafa yana gaya mata ba zai mata da zafi ba, amma ina taki nutsuwa, wato yana d'age bujen nan, kawai mutumin ku kawai ya sake ajiyar zuciya. Ita kuwa wani irin kara ta saka sabida wurin bai warke ba, abun jiya yau an kuma koma mishi.
Kai ina ma yasan halin da take ci, kawai zuba mata bulala yake ji yake kamar babu wani abun da yafi haka dadi, sai da ya cinye tuwon ta kuma shanye miyar tass, sannan ya koma gefe, yana sauke ajiyar zuciya.
Ya dauki lokaci kafin ya juya yana kallon ta. Ganin ko hawaye babu a idanun ta, ya sashi dira a gadon ya koma gefen ta, amma ina ta suma domin ta karfafe Mishi, rungume ta yayi yana shafa bayan ta, a hankali yana jin wani tausayinta da kaunarta.
"Ya isa haka Anum, dawo gare ni babu abinda ba zaki saba ba"
Shafa bayanta yake yana magana, can ya mike ya nufi ban daki ta dauko ruwa ya watsa mata, a gigice ta fashe da kuka.
"Hamma Lamido kayi hakuri"
"Na hakura Anum."
"Ka bar ni akwai ciwo"
"Na sani kiyi hakuri"
"Hamma, zan sha ruwa"
Kwantar da ita yayi ya dauko kofin ruwan da yake dakin ya xuba mata, ta sha sannan ya koma gefen ta, yana rarrashin ta.
Tun Innayo tana jiran shi har barci ya dauke ta, ihun Anum da kukan ta yasa ta tattara shekarun ta zuwa dakin ta, ba zata iya rashin kunyar Lamido na gado ba. Amma ta tausayawa Anum sosai, gani take ma kamar Lamido ya fi karfin ta, sai ta tuna ai haka Amunatu da Baffa'm. Abin mamaki.
Da kanshi ya gyara mata jiki, sannn ya nufi wurin Innayoh ya gaya mata ta duba Anum. Dakyar ta shawo kan jinin da take zubdawa saboda fama ciwon da aka yi.
Aikuwa da safe ta gayawa Aaminatu yadda suka yi dan tasan jiya da magariba ta ga Anum lafiya klau, yau kuma ce ba lafiya domin dingishi yafi na daren Farko, baki daya yarinyar ta fita hayacinta, dan haka da kanta ta saka idanu akan Anum,.ta kuma hana shi zuwa sashin,.kamar zai karamin hauka, sai hura isa yake, yana masifa a ran shi.
Har tsawon kwanaki goma bai sakata a idanun ba, sai aukin shan jarkanwa da lemon tsami, gashi ya kuma kara da azumin, shine ya samu sauki.
Matan Gidado Aminatu da kanta ta gaya musu tafiyar mijin su, basu d'aga hankalin su ba, sai ma addu'oi da suka mishi.
**
Tafiyar kwana goma sha daya ya kai shi Somalia, kai tsaye ya nime gidan Abu Zahirah, kuma cikin ikon Allah ya samu gidan, aka kai shi.
Babu laifi ya samu tarbar karamci irin na larabawan asalin, inda aka shiga hidima da shi. Baya yaci ya huta ne suka kuma gaisawa, sannan cikin harshen larabci na mutanen Sudan ya shiga koro musu bayani da jawabai. Mikewa Abu Zahirah yayi ya nufi dakin sama,can sai gashi tare da Maman Anum da kakar Anum wato rusailah, sai da ya mike sabida kamar da Kakar Anum take da Ammyn, a hankali suka iso babban zauren sannan suka gaisa, kafin ya ce musu.
"Na fito daga masarautan Gobir ne,.nazo niman mahaifiyar Anumullah." Kifa hannu Zahirah tayi akan fuskar ta tana kuka.
"Ban cancanci zama uwa ba, na gudu na barta ban duba halin da zata shiga ba, hala ta mutu ko?"
Murmushi Yayi sannan ya lashe bakin shi ya ce musu.
"Tana raye itace matar Dan uwana Sarkin Gobir, nazo nan ne bincikar ahalin ta, Alhamdulillahi tunda na samu zan koma inda nake karatu, nan da wata shida idan xan koma masarautar zan zo sai mu tafi ku shirya kafin lokacin"
"Kai Masha Allah, Ubangiji ya maka albarka ka fitar damu duhu, amma ba zaka dauki hanyar Sudan yau ba, dole sai gobe"cikin tsannanin kunya irin wanda zaka ji a gaban surukanka yake nuna musu, haka suka kai shi dakin Yayan su Zahirah ya kwanta, ta huta sai dai bai ga hutu ba, domin hawaye yake zubdawa kamar yaro karami, kuka yake yana kara jin kamar ya koma ya sato Anum ya tawo da ita, yana masifar kaunarta.
Haka ya kwana washi gari da zai tafi suka mishi uzuri da yawa, Abu Zahirah ya amshe dokin shi ya bashi raƙumi, yana kara jin wani mugun kaunar Gidado, ba iya shi ba kawun Anum da yazo ya gan shi kamar ya goya shi, kiri kiri suka ce mishi.
"Yaro da ace da wuri muka ganka ai mu kabilar mu tana mai da alkhairi da alkhari wallahi da Anum bata da miji sai kai!" Kunya da girman aure tare da ƙaddara yasa shi murmusa, har iyakar kasar Kawun Anum ya raka shi, tare da godiya. Daga nan ya wuce makaranta.
**
Lokacin da Baffa'm yake bashi labarin tafiyar Gidado shiru yayi yana kallon kasa kafin ya ce.
"Akwai abinda dan uwana yake boye min"
"Babu kome fa sai Alkhairi"
Ganin haka yasa bai kuma magana ba, amma ya zuba idanu yana kallon ikon Allah domin dai haka kawai ba zai tsalleke matan shi ta tafi ba.
Amma ya ajiye abin a ran shi koma Meye zai bincika.
Bayan sati biyu aka mai da mishi Anum, iya wahala tana ci a hannun shi. Domin baki daya ya nace ya makale mata, wani abin da yake damun shi, duk yadda zai kai ga bukatar ta ya kuma kwanta da ita, toh wallahi akwai abinda yake ji kamar bai gama fita a jikin shi ba, duk yadda ha zubar kuwa, dan haka ya sakota a gaba da jaraba, kuma bai fasa ba, asalima yaki d'age mata kafa, a haka suka ture wata kusan biyu.
A wannan bakin nacin nashi ne ya tunkudo cikin da bai wuce wata daya ba, ranar yaga bacin rai a wurin Ammyn da Innayoh. Ashe sun tuntuni suka san da zaman cikin tun bai kai wata guda ba, sakamakon yadda Anum din ta daina cin duk wani abinda ya shafi nama, ko sunan naman ya ji zata fara yunkurin Amai, sai dai a mata kunun tsamiya ko a dama talge a zuba mata tsamiya ko kunun kanwa,. Farin ciki a wurin Ammyn kamar ta goye ta, amma suka yi shiru basu gaya mata ba, dan wani lokaci ciki nada Gulma da zaran kowa yasan da shi zai iya fitinar uwar shi, shi yasa suka share batun.
Aikuwa kwana sati biyu da sanin cikin mai martaba yayo waje da cikin,ai kuwa yaga bacin rai,kawai hakuri yayi tabawa Ammyn yana rarrashin ta.
Kwanaki tara jini ya dauke mata, kallon Innayo take tana cewa.
"Innayoh amma naji ance ciki yana zuwa da amai ya akayi bana amai?"
"Kin manta ranar da na kawo miki dage-dagen kan rago kika ce na fita da shi kika shiga dakin ki da gudu kina amai"
"Laaa " ta rike bakin ta, sannan ta kalli Innayoh a kunyace ta ce.
"Shine baki gaya min ba" ta fada a sakalce.
"Idan na gaya miki me zaki?" Tura baki tayi cikin tsagwaron yarinta ta ce.
"Kawai na samu abokin hira, zan na gaya mishi abinda ake yi, sannan idan zanci abinci muci tare domin bayan na dibi nawa sai na dibi nashi"
"Da kyau da ba cewa kika yi zaki fara daukan shi kuna yawo unguwa unguwa kina bashi labarin inda kuka tsaya ba, ke kan zan ga ranar ea kika daina sakarci"
"Innayoh kina tsammanin ba zan gaya mishi bane, kawai dan yanzu babu shine da akwai wallahi sai na gaya mishi kina cewa ina sakarci"
Zungure goshin ta tayi tana faɗin.
"Ke dai Allah ya ganar dake"
"Amin Innayoh" domin ta mai da Innayoh kamar kakarta.
....
Bayan la'asar yana nazari aka ce mishi ga Fulani Dija, izini ya bada ga shiga, zama tayi a gaban shi.
"Ban zo nan dan nime ka ba, nazo ne na tambaye ka meye Laifina? Nasan nayi kuskure haka zai ya zama laifi? Kayi hakuri wallahi idan kace na tafi zan tafi amma da ciwo bayi da kunyagina su fahimci bani da kima a idanun ka, kayi hakuri kuskure ne"
"Ba kuskure bane, son kai ne da kuma sauyin alkhairi. Kafin na fara daura idanu akan wata mace ke na fara gani, ban ganki ba na amshi tayin ki da aka min, kenan ban cancanci martabawa ba? Sai gashi Lokacin da kika juya cewa baki yi na ita a lokacin da taji LABARINA na hango kauna daga kasar zuciyar ta, soyayyar ta a gare ni gaskiya ce, Dijah ka kwantar da hankalinki dan ko kina nan ko baki nan duk abinda Allah ya ƙaddara ta shi zai faru, dan haka zaki iya tafiya, aure kuma na ajiye shi tun ranar da aka kawo min ke, da kunya na cewa duniya na sake yar sarki me daraja irin ki, dan haka ki dauki haka a matsayin da zan baki na tsakanin wa da kanwa, amma ba a matsayin miji da mata ba, idan na hadaki da Anum ba zan Miki adalci ba....
________
*Wash ina rubutu Wallahi 😭😿*
#mai_Dambu
[6/21, 7:33 AM] Black Girl: KALLABI..!
A Tsakanin Rawuna
EWF
BABI NA SITTIN DA TAKWAS
*PLEASE KU ZIYARCI SHAFINA NA AREWABOOKS KU SAUKE MANHAJAR TA WANNAN LINK MASU APPLE PHONE ZASU IYA JOINING TA LINK KAFIN A SAUKE MUSU NASU MANHAJAR ƘARKU BARI A BARKU A BAYA*
https://arewabooks.com/book?id=62ad9f71e785d1df53cc25ec
_______________________
"Wallahi tun ban ganki ba naji ina da bukatar ganin ki, lokacin da na ganki naji kin dace da matar da nake so, sai gashi daga bakin ki naji baki sona, baki son dan matar da tayi abin kunya. Ban san me yasa nake gudun a tab'a min kimar Mahaifiyata ba, zan sallame ki idan lokacin haka ya samu amma a yanzun kiyi hakuri a matsayin kanwa na dauke ki"
Ya rigada ya fada mata gaskiya, bata ji kome ba sai bayan ta mike ta bar zauren ta tsaya ta fashe da kuka, ta sha kuka, a hanyar ta na komawa ne suka hadu da Mandiya.
"Ranki shi dade ko zaki iya zuwa wurin Fulani Bingel?" Kallon Mandiya tayi sannan ta ce mata.
"Kice mata Ni D'iya ce da aka haifa da d'igon jinin sarauta bana amsa kiran kwarkwarah mara daraja" ta wuce abinta. Koda sako ya isa kunnen Bingel murmushi tayi sannan ta zubawa Mandiya idanu.
"Na samu hanyar da zan yaki Amunatu da Yayanta"
"Indai a kaina ne na yafe, bana bukatar kome sai nutsuwa da zaman lafiya" ya fada yana shigowa cikin uwar d'ak'a.
"Baka da hankali ne? Akan waye nake wannan fadi tashin idan ta nine Gara na mutu akan nayi rayuwar kaskanci, Gara na mutu."
Zama yayi yana cewa.
"Bana son kome bana bukatar kome, wallahi idan wani abu ya faru ba zan yafewa kowa ba, kuma matakin da zan ɗauka sai ya girgiza kowa,
Ki bar ni na huta, ki bar ni na samu sa'ada nima kamar kowa, matukar kika dame ni zan tafi nayi nisa daga inda kike" ya fada yana me mikewa tsaye, ji yake kamar bai cancanci farin ciki ba, bai zama dole yayi farin ciki ba idan da za a duba tarihin shi bai da kyakyawar makoma kamar kowa. Shi yasa yake jin babu dad'i.
Fita yayi yana kallon yadda garin yayi, kafin idanun shi ya sauka akan Lamido, takawa yayi ya je inda yake. Kallon juna suka yi kafin kowannen su ya juya yana kallon yanayin garin.
"Lokaci guda kazo ka ɗauke min Anum! Baka tab'a nazarin akwai wanda yake son ta bane?"
"Ina ganin girmanka a matsayin Yayana dan haka ka bar ambaton Anum anan"
Murmushi Barkindo yayi sannan ya haɗe hannun shi yana kallon can inda ya hango Waziri da Galadima.
"Ban san me yasa nake jin babu dad'i ba, sai dai ina da yakinin zuwan ku ya taka rawan gani a rayuwata, a Masarautar nan karka yarda da kowa idan da hali karka yarda d iyayen ka, matar ka kawai ce abin yarda a tare da kai, domin ita zata iya daukar kome domin ka, sauran kuwa zasu iya boye kome domin farin cikin ka ka huta lafiya" daga haka ya bar wurin, shiru yayi yana nazarin maganar shi, a hankali ya juya tare da nufar sashin sa, tun daga bakin kofar yake jiyo muryanta, tana dariya tsintar kan shi yayi da dariya, ya shiga ya samu tana shiryawa Innayoh tana mika mata wasu abubuwan a dakin ta, gyaran murya yayi Innayoh ta dan duka mishi.
"Barka da zuwa"
Juyawa tayi ta kalle shi.
"Innayoh shi kenan sai na shigo duba Ammyna"
"Toh Fulani Anum"
"Innayoh!!!"
"Toh gimbiya Anum"
"Hamma kace mata bana so" ta fada a shagwab'e,
"Innayoh Uwar Magajin Gobir tace a cigaba da kiranta sarauniyar Gobir"
"An gama ranka shi dade" ta fita da sauri.
Aikuwa ta shiga buga kafarta a kasa tana mishi bori.
"Yarinya tunda ba birgima zaki yi ba da sauki matar Barawon mutane"
"Hamma" ta kira sunan shi a sanyayye,. Tsigar jikin shi ne ya mike yana jin wani yummm. Fisgota yayi yana kallon yadda take tura mishi baki, a hankali ya kai bakin shi kan nata, k'amk'ame shi tayi, musamman yadda yake tsotsar bakin ta, kara mata jin wani irin kewar shi na tsawon kwanaki goma da tayi tana zibda jinin barin da tayi.
Sun jima a haka, kafin kuma suka sake juna.
"Anum! Gidado ya tafi bai min sallama ba, yau kusan wata biyu ina jin babu dadi" zama suka yi, ya kwanta tare daura kan shi a cinyar ta.
"Anum ban ji dadi ba, gani nake kamar akwai abinda yake kokarin boye min, Anum a duniyar nan zan iya barwa Gidado kome a cikin shi kuwa har.."
"Har da ni?" Kallon cikin idanun shi tayi, tana son jin amsar da zai bata, s hankali ta shafa kan shi.
Riko hannun ta yayi ya saka kan Kirjin shi.
Idanun shi yana cika da kwalla.
"Eh har dake" a hankali ta janye hannun ta a kirjin shi, mamaki yana kara kashe ta, ture kan shi ta fara yi ya k'amk'ame ta.
"Kiyi hakuri, dole ce ta sa na gaya miki. Ina son ki amma kaunar gidado a jinina yake da shi aka haife Ni"
Hawaye ne ua zubo mata, muryanta yana rawa ta ce mishi.
"Ba zan tab'a sadaukar da kai ga kowa ba, amma kai tunani kake zaka bar ni domin wanin ka? Shin ni ba Y'a bace? Ko an ce maka bani da zabi ne? Ina son farin ciki kamar kowa me yasa kake tunanin cewa zaka barwa wanin ka ni?"
"Toh kiyi hakuri ba zan kuma ba"
"Ka daina"
"Naji" hannun shi ya tura cikin rigarta,amma fa buge tana hararan shi, dariya ya saka mata daga nan suka lulla wata Alkaryar.
**
Tun da ya dawo Sudan yake jinya, a zahiri lafiyar shi lau. Amma abadili bai da lafiya sosai, kirjin shi ciwo yake, zafin da yake ji tasa wani lokaci sai yayi tarin jini yaƙe iya samun sauki. A daddafe yake ta faffutukar karatun shi musamman da yake son kasancewa alkali, wanda yasan Shari'ar Muslunci, haka ya kara mishi wani zabari sosai, har yau ya kasa cire ta a ran shi, lokacin haduwar shi da ita, dukar kirjin shi yake a hankali jini na d'igowa ya hancin shi, wata biyu kenan ana shirin shiga na uku rabon shi da gida, shi ko irin sha'awan nan baya ji na wata Y'a mace, kawai ita daya ce a duniyar shi, shigowar wani abokin shi da suke daukar karatu ne ya ga yadda hancin shi yake zubda jini yayi maza ya ture littafin gaban shi, sannan ya dauko ruwa yana kwara mishi akan shi. Ajiyar zuciya yake saukewa a kai akai, a hankali ya shiga dukar kirjin shi, hawaye na zuba mishi, yana kuma kara kokarin cire ta, amma ina ji yake kamar kara kusantotta yake ga rayuwar shi, yasan son Anum itace ajalin shi. Son Anum itace ƙaddaran shi.
Dan haka yayi ta kuka tana buga kirjin shi, yana jin ina ma da zai iya da ya cire ta a rayuwar shi.
"Yarima zaka kashe kanka fa? Kadaina ajiye damuwa a ranka, wallahi idan baka da lafiya ka tafi gida mana, zai fi maka zaman nan babu me kula da kai, amma al'amarin ya tsannanta ya kamata ka je gida ka samu magani" girgiza
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 34 Chapter of 39